Showing 219001 words to 222000 words out of 286330 words

Chapter 74 - Gidan Asali complete by boss bature

sabon bedsheet ya Waukko ya shimfiWa masu,bai kwanta ba sai da ya Sanya Sleeping dress Winshi white colour tukunna ya dawo saman gadon ya kwanta tare da janyota jikinshi yayi hugging Winta asaman wide chest Winshi,"

"Gaba daya ya zura hannayenshi acikin towel yana shafa ™irjinta,duk tana jin motsin hannayenshi ajikinta tayi likimo saboda kunyar shi da take ji,haWe jikinsu yayi sosai,yadda duk wani motsi nata yake jinshi ajikinsa,ba zato ba tsammani bacci yayi awon gaba dasu,yaushe rabonshi da yayi bacci haka sati biyu kenan da ΄an kwanaki,Sai gashi yau a sanadin natsuwar da ya samu tare da Sehrish bacci ya"

",Waukeshi batare daya ankare ba"

"Tun daga kan yarda suke yin baccinsu zai tabbatar maka da cewa suna acikin yanayi mai daWi,"

*Boss Bature*

"Can cikin dare wuraren sallar Asuba,™asa ™asa ta dinga jin sambatun Sgr yana ambaton sunan junaid,yana faWin remain two weeks ya rage mashi,Ya sanya damuwa aranshi ne shiyasa har yake yawan yin mafarki,ware idanuwanta tayi akan fuskarshi La66anshi sai kerma sukeyi,"

"Tafin hannunta ta sanya tare da shafa gefen fuskarshi,tsananin tausayinshi ne yakamata,taso ace tana da wata hanyar da zata iya taimaka mashi da ba abunda zai hana tayi hakan,"

"Zame jikinta tayi daga jikinshi a hankali,ta saukko daga saman gadon,tana neman Night gown Winta,a"

",can ™asa ta hango rigar inda yayi wurgi da ita,ga kuma pant Winta da ya yaga mata shi biyu"

",Tsugunnawa tayi ta sanya hannu ta tattarasu,kafin ta mi™e da sauri ta fita daga bedroom din nashi Cikin sanWa take taka staircases Win,gudun kada wani ya fito yayi arba da ita a halin da take ciki,Daga"

",ita sai Towel ajikinta"

"Saukowa cikin palourn tayi babu kowa anan,gudu gudu sauri sauri ta wuce bedroom Winsu,Hannu tasa ta tura ™opar sae da ta fara le™awa taga basu farka daga bacci ba,Sannan ta kutsa kanta cikin Wakin,toilet ta shiga da kayan jim kaWan ta fito tare da nufar wardrobe Winsu,turkish dress ta W aukko riga da wando ta zura ajikinta,cikin sanWa ta fito daga Wakin ta wuce bedroom Win Azmee kamar yarda tayi dasu cewa acan zata kwana,"

"Turo ™opar tayi ta shiga,a kwance ta samu azmee tana ta sharar baccinta hankali kwance hada minshari,lalla6awa Sehrish tayi cikin sanWa ta nufi gadon tare da hayewa gefen azmee ta kwanta tare da jan bargo ta lullubesu,ajiyar zuciya ta shiga saukewa yayin da brain Winta ke tariyo mata abunda ya faru Tsakaninta da SGR,Namijin Duniya,bazata iya misalta irin halin da ta shiga ba,aduk lokacin da suke tare dashi,wata irin natsuwa take samu a wurinshi,"

"Junaid ne ya faWo mata aranta,nan take kuma ta shiga tariyo memories Winsu lokacin da yana araye,tuni hawaye sun wanke mata fuskarta,tana cikin wannan yanayin bacci yayi awon gaba da"

"ita,"

"Lokacin da aka fara kiran sallar Asuba,azmee ta farka,har sai da ta tsorata da taga mutum kwance a gadonta,Ajiyar zuciya ta sauke lokacin da ta gane cewa ashe Sehrish ce,"

"""!Hannu tasa tare da dan bubbugata""Sehrish!Sehrish "",Da™yar Sehrish ta amsa mata""Na'am"

""",Lokacin sallah yayi,ki tashi kiyi sallah"""

"Toh""ta amsa mata batare da tayi yunkurin tashi ba,saukowa daga saman gadon Azmee tayi ta nufi """

",toilet"

",Har Azmee ta kammala salla Sehrish bata motsa ba,bacci ne mai nauyi yake Wawainiya da ita"

"BuWe Wakin Azmee tayi ta fuce tabar sehrish aciki,Sai da ta fara zuwa Wakinsu Jahad ta kwankwasa"

",masu ™opa,taji alamun sun tashi,Sannan ta wuce kitchen"

",Tunda wuri ta fara shirye shiryen Waura girki"

"Sehrish kuwa sai da ta mula tasha iska kafin ta mi™e zaune,a hankali ta sauko daga saman gadon ta"

",wuce toilet,bada jimawa ba tafito tana faman Yarfe hannunta,har lokacin akwai kasala atattare da ita"

"BuWe wardrobe Win Aunty Azmee tayi tana neman Hijabin da zata sanya tayi sallah,a gida na farko Cikin jerin hijabanta Sehrish takai hannu ta janyo wata maroon colour,Abayar ta gogu sosai ga ninkin da akayi mata,"

"Tana kammala janyo hijabin,Ba zato ba tsammani taji sautin faWowar wani abu ™asa kamar ™arfe ™arfe haka sautin ya bada,wurga eyeballs Winta tayi ™asan tiles Win don taga menene,™ura ido tayi tana kallon Diamond ring W in da ya fa W o ™ asa,A sukwane Sehrish ta tsugunna saman guiwowonta,tare da sanya hannunta ta Waukko zoben,Stone Win jikinshi sai faman ™yalli yake yi, Kamar ta ta6a ganin zoben a hannun wani,zurfin tunani ta shiga yi tana ™o™arin gano inda ta ta6a"

",ganin Zoben ko kuma hannun wanda ta ta6a gani"

"Lokaci guda kanta ya Wauki Caji,Almost 15 mins bata motsa ba,Jujjuya zoben take yi tana kallonshi,ta kasa tunawa amma tabbas ta ta6a ganinshi,"

"Matso da zoben tayi saitin idanuwanta,Harafin da ke ajikin Dutsen Zoben ta ™ura wa ido,Harafin *J*"

",ne,Duk yadda Sehrish taso ta gano a ina tasan zoben Sam ta kasa,mi™ewa tayi hannunta ruke dashi"

"Kodai in tambayi Aunty Azmee nawa ne farashinsa,Yayi mun kyau sosai,""ta ™arasa maganar tare da """

",tura zoben cikin wadrobe Win wurin da take tunanin tanan ciki ya faWo"

"Darduma ta Wauko ta shimfiWa a ™asa,A tsanake ta kabbara Sallah,Bayan ta kammala ta zauna saman"

",dardumar tana Addu'a"

"Hannayenta ta Waga sama""Ya Allah kaine gatan mu!Da kai kadai muka dogara!Ya Allah kana ganin halin da muke ciki,Ya Allah ka kawo mana Wauki!"

"Ya Allah kaji ™an Junaid,ka gafarta mashi kurakurenshi,Ya Allah Kasa can yafi mashi nan,Allah ka "" tonu asirin wadanda suka kashe shi. ""sosai ta shiga yi ma junaid addu'a,bayan ta kammala sallar ta"

",naWe sallayar tare da hijabin da ta cire ta mayar dasu inda ta daukkosu ta ajiyesu"

"Bude kopar tayi ta fuce daga cikin Wakin,"

"Šakinsu ta koma,da sallama abakinta ta shiga cikin Wakin,"

"""Assalamu Alaikum"""

",Wa'alaikum Salam,""muryar Oummansu ce ta Amsa mata"""

"Murmushi ta saki tana kallonsu,gaba Waya suna zaune saman gadon sun zagaye juna da alama fira suke"

",yi"

",˜arasawa cikin Wakin tayi tare da samun wuri saman gadon ta zauna itama"

"Oumma ina kwana,kin tashi lafiya,""murmushi abu ta sakar mata tare da cewa""lafiya qalou rishi,ina "" ""fata kin tashi cikin ™oshin Lafiya"

""",Alhamdulillah Oumma"""

"Hosana tace""Yawwa rishi ™wara da kika zo wlh,wai Oumma ta™i yarda cewa Ya Omar Saurayina ne "",shi zan aura"

"Dariya Sehrish tayi tare da cewa""Amma baki da kunya Allah,Oumman kike faWama cewa kina da"

"?"",saurayi"

"Zumbura baki hosana tayi a Wan shagwa6e tace""ai ™wara ni,saurayi gare ni,ke da ma kike da au. ""bata ',™arasa maganar ba,Sehrish ta buge mata baki,""shashasha karki kuskura ki faWa wlh ranki zai 6aci ne "",A harzu™e tace""Wlh sai an faWa"

"Jahad tace""ki fada Win,Ni kuma in faWawa ya Omar cewa baki respecting Winmu,"""

",Tsuke baki Hosana tayi tana gatsina masu hanci"

",Ita dai Oummansu sai bin su takeyi da kallo,gwanin ban sha'awa"

"Oumma,Jiya kinsha farfesun Aunty Azmee ko?ya kika ji WanWanon girkinta,""Sehrish ce tayi maganar """

",don ta kawar ma Hosana zancen da takeyi na son tona mata asiri"

"Yayi daWi sosai,WanWanon girkin na musamman ne,Amma sai dai bansan wacece Azmeen ba,saboda """

",banga fuskarta ba jiya da kyau,kodai itama Auntyn ku ce""?tayi maganar tana kallon fuskar Sehrish"

",Girgiza mata kai tayi alamar a'a"

"Ba Auntyn mu bace,Amma kuma matsayin Auntynmu take,ta jima tana aiki acikin gidan nan,tana da "" mutunci sosai,zan haWa ki da ita ku gaisa kuma kiyi Mata godiya,saboda ta bani kyakkyawar kulawa "",lokacin da nake cikin mawuyacin hali"

""",Fuskar Abu Wauke da murmushi tace""Allah sarki,har naji ta kwantamin arai na,na kosa na ganta ma Ae yanzu haka tana aiki a kitchen,bari muje mu tayata aiki idan muka haWu wurin yin Breakfast zaki "" "",ganta ne,Sai ku gaisa"

"Abu tace""To shikenan,Yanzu kuje ku tayata aiki ke da Hosana,Jahad ta zauna a wurina tunda bata da "",™oshin Lafiya"

""",Ma™e kafaWa Hosana tayi""Ni bazanje wani kitchen ba,Ae ni ba ΄ar aiki bace"

"Dariya su kayi gaba Wayansu,sehrish tace""Sha zamanki,Ni kaWai na isa na tayata aikin har mu"

".kammala,""ta ™arasa maganar a yayin da take ™o™arin sauka daga saman gadon"

"Fitowa tayi daga cikin Wakin ta nufi kitchen,azmee ta samu acikin kitchen tana aikace aikacenta,"

",Assalamu Alaikum,""sehrish ce tayi sallamar a yayin da take shiga daga cikin kitchen Win"""

"Juyowa azmee tayi fuskarta asake tace""Mutanen kano,An tashi lafiya'?"

""",Lafiya lou Aunty azmee,Nayi missing Winki sosai"""

"Azmee tace""i missed u too,jiya naso mu haWu dake,In tayaki murnar ganin Oummanku,Amma "",bansamu halin yin hakan ba"

",Nima jiya naso nazo Wakinki mu gaisa Amma gajiya ta hana,""acewar Sehrish"""

"Ae na ganki da asuba,kinso ki tsoratar dani Allah,sam Ni banyi tsammanin akwai mutun a """

""",kwance gefena ba,Ashe ke ce"

""",Dariya Sehrish ta Wanyi kafin tace""Oh,aunty Azmee ashe kema kina da tsoro kamar ni Ni ba mutun bace""ta Wanyi maganar tana hararar sehrish"""

Murmushi kawai tayi batare da tace komai ba

"Takowa azmee tayi izuwa kusa da ita,hannunta ta ru™o cikinta"

"?""Sehrish,kinji abunda ya faru ko"""

"Cikin sanyin murya tace""Eh,jahad ta sanar dani komai,dangane da garkuwar da akayi dasu,nasha kuka sosai na gode wa Allah,Fatana shine Allah ya bayyanar da Junaid,""tuni idanuwanta sun cicciko da ™walla,"

"Wlh aunty azmee na karaya sosai,jikina yayi mugun yin sanyi,Allah sarki Junaid,bawan Allah,Yaso "" "",ni sosai,Ya bani kyakkyawar kulawa"

",Gaba Waya jikinsu yayi sanyi"

"Sehrish akwai abunda na manta ban sanar dake ba,koda yake junaid ne Ya hana in faWa maki tun "" "",lokacin bayaa yanzu tunda baya nan inaso na sanar dake"

",Menene aunty azmee""tayi maganar yayin da take kallonta"""

"A lokacin baya,farko farkon zuwanki gidan nan,Zaki iya tuna ranar da kikayi Ciwon ciki mai '"

"?""tsanani?har kika sanar dani cewa Aljani ne yazo maki a daren ranar "",shiru sehrish ta Wanyi tana ™o™arin tunawa da ranar,Can tace""Na tuna."

"Ajiyar zuciya azmee ta sauke kafin ta Waura da cewa""JUNAID NE ba Aljani ba!Sehrish shi ne ya taimake ki a wannan ranar,Ya sanar dani komai,kuma tun a lokacin yake ta Wawainiya da sonki acikin "",zuciyarshi"

"Fashewa sehrish tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,Cikin shesshe™ar kuka tace""Dama"

"!junaid ne aunty azmee,Wayyo Allah na,Meyasa tuntuni baki sanar dani ba?meyasa aunty azmee"

",Hawaye ne ke shararowa akan fuskar Azmee"

"Shiya ce karna faWa maki Sehrish,saboda yana tsoron kiji haushinshi,Saboda ya gane cewa ke maca "" ce,After that,Sehrish junaid Shi ne ya siya maki wannan wayar taki ta farko,Tecno Camon 18,Wayarshi sabuwa ya mallaka maki ita,Bayan haka kuma Shi ne Silar da aka sanyaki Makarantar Boko,da kuWinshi kuma,Wanda babban yayansu ya bashi don yayi Celebrating birthday Winshi,Amma ya fasa yin murnar ranar haihuwarshi Duk don saboda Ke!Na faWa maki ne saboda in sauke nauyin dake "",akaina"

"Gaba Waya jikin Sehrish ya gama mutuwa,Kasa motsawa tayi daga tsayen da take,Ta ™ame kamar"

"gunki,yayin da hawaye ke ta wanke mata fuskarta,masu Wumi wasu nabin wasu,kamar wadda aka zarewa lakar jikinta,Ta rasa duk wani ™arfi na jikinta,Abun da Ciwo acan ™asan Zuciya,raWaW"

"inshi yafi na zafin wuta,"

"Hannu tasa tare da dafe saitin Zuciyarta,ji take tamkar zata 6allo daga ™irjinta,"

"Dafa shoulders Winta Azmee tayi tare da cewa""Sehrish!meya faru naga duk kin Canza?ban faWa maki hakan ba don na tashi hankalinki,Na Sauke nauyin dake akaina ne,Junaid addu'armu yake bu ™ata Allah ya bayyanar dashi,Ni sai ma nake ji araina kamar bazai dawo ba,"""

"Sai lokacin Sehrish taja dogon numfashi,da™yar ta iya Waga ™afarta tana tafiya,Ta fuce daga cikin kitchen Win,Har lokacin babu kowa a falon duk basu fito ba,kewar junaid duk ta baibayeta,tsananin sonshi ne ya kamata,komai ya fita ranta a yanzu junaid kawai take son gani a yanzu,Gashi ya tafi ya"

",barta,Tafiya ta har ABADA"

"Garden Win gidan ta shiga,slowly take tafiya saman korayen Ciyayin dake a™asan wurin,bakomai take tunawa ba,Fa ce irin rayuwar da sukayi da junaid,musamman ranar da suka fara haWuwa a garden,Ranar da yazo zai bayyana mata kanshi amatsayin mutun na farko daya gane cewa ita maca ce,harya sanya hannu yana cire mata gashin bakinta,da kuma ranar da suka shirya zasu haWu dashi a"

",garden har yayi ta zaman jiranta bata fito ba,har dare Yayi akayi ta nemanshi acikin gida"

"Duk duniya bata da masoyi daya wuce junaid,kifa kanta tayi asaman table Win gabanta,Sosai ta fashe da kuka mai cin rai,taso ace tuntuni junaid ya bayyana mata soyayyarshi da babu abunda zai hana ta"

",aure shi"

......tashin sense...

Mu haWu on monday

*ASLM GANI FA NA SAKE DANNOWA DA SABBIN KAYA

MASU SABON SALO*

*takuce mmn Yusuf Dr mata mai gyaran mata ciki da wake*

"Ina uwargida da Amarya ina masu shirin yin aure budare da zawarawa , ina masu son su zama taurari ababen alfaharin mazajensu , ina mata masu kishiyoyi da ake ci masu zarafi ake wulakantasu akan kishiyoyin su ina wacce keshan wulakancin namiji , ina matan da sukeson burge mazajensu da zallan ni'ima da dandano ??? Ina matan fake fama da rashin ni'ima , budewar gaba wadan da suka faru sanadin ciyon sanyi kokuma haihuwa , ko wadda Ke fama da k'arancin ni'ima da"

"karancin sha'awa , ?? To saurara kiji "

"Ko kinsan Maman Yusuf Dr mata kuwa ?? Hmmm akace in bakasan gari ba to ka saurari daka, "

Namu na dabanne kamar yadda salonmu yake daban ingantattun kaya ne da basuda wata illa ajiki *

*sannan ba boka ba malam zaki mallaki mijinki da dandanonki sai yadda kikayi dashi

Duk abunda kk so a bangaren kayan mata zaki samu hajiyata daga gyaran ciki harma Dana waje

Munada ingantaccen maganin sanyi na maza Dana mata hakama maganin Basir

Maganin nono Dana hips

"Maganin kiba dakuma maganin rage tumbi da kibar, Maganin gashi"

Maganin hawan jini

Maganin sugar

Sabulun wanka na gyaran jiki

Sabulun dilka na amare Dilkar amare

Kwallin mallaka (daga ni sai kai) Maltinar mata

Bobintan mata

Set na lalata gindin kiahiya Set na ukku bala'i

"Set na rantse bakida kishiya,"

Kalolin gumba Kalolin gari Kalolin matsi

Kalolin sabulan tsarki Zumar mata

Zumar ridi Zumar goron tula Tsumin mallaka Tsumin jaraba

Tsumin sabon budurci Tsumin kankana Tsumin tabaje

Tsumin makalemata Shayin mata Sirrikan mallaka

Dan goshi da mahadinshi Dan goshi na Mara Kyallen al'ajabu

Rakumi da akala Bita zai zai

Dahuwar kalolin kaza zabo zakara Dahuwar zuciya

Dahuwar ciccibi

Dahuwar zuciya Dambun nama

Dahuwar yan shila Yajin mata

Yajin maza domin Karin karfi

"Hmmmmmm in nace sai na lissafamuku zafafan kayan nan sai in wuni ina typing shawara daya zan * baki uwargida in har baki jaraba kayan mmn Yusuf ba to ki garzaya ki saya da kanki zakizo kina godiya , wadan da suka San ya kayan suke kuwa. Basa bukatar wani Karin"

", bayani"

Domin Neman Karin bayani kokuma ganin kayan da nake dasu Ku tuntubeni ta wannan number 07069711327 call or WhatsApp mmn Yusuf mai kayan

mata

"Ina bada sari ina sokoto ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,"

Don Allah in baki shirya siyaba to kibari sai kin shirya sai muyi magana 07069711327

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Kwance yake asaman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login