Showing 108001 words to 111000 words out of 286330 words

Chapter 37 - Gidan Asali complete by boss bature

jinin,a sannu ya shiga yi mata dressing din ciwon da taji,bayan ya kammala da ita,Abusufyan ya ru™o hannun jahad,ya dawo da ita gefen Sgr ya zaunar da ita,cikin lokaci ™ankani Sgr"

",ya kammala yi mata dressing Win itama"

",Ita kuma hosana ya zamuyi da ita?kodai asibiti zamu kai ta?Acewar Abusufyan"" ""Omar yace""Rafayet zai iya duba mana ita anan gida ma"

"Omar am not a psychiatric doctor,though i've experience about their work,zan iya duba ta,Amma a "" ™a'ida,psychiatric doctor ya kamata yayi checking Winta,bazan shiga aikin da banawa ba,""kaji"

",turawa,΄an bin ™a'ida"

"Jinjina kai Omar yayi fuskarshi Wauke da murmushi,ya juya tare da kallon Dr harris dake tsaye ya goya hannayenshi saman ™irjinshi yace""Bismillah,""yayi maganar yayin da yake yi mashi nuni da hosana wadda ke kwance ajikin hafsat,idanunta sun birkice sae farar kwayar idon kawai,yatsunta kuwa"

",sae faman kerma sukeyi,hada na kafafunta"

",Kallonta kawai Dr harris yayi batare daya ta6a jikinta ba,ya faWi sunan allurar da take bu™ata ayi mata Da sauri Omar ya ciro wayarshi tare daddana wasu numbobi,ya kira Dr Emran na asibitin Sgr,kiran na"

",shiga emran ya Wauka,don haka Omar ya mi™a ma Dr harris wayar don suyi magana"

"Bayan sun kammala wayar,ya dago tare da kallon Marshal yace""Ya sanar dani cewa within 15 mins "",zaizo tare da allurar da kuma medicine Winta"

",Omar yace""Okey,Allah ya kawo shi lafiya"

"Ku kwanta saman gadon,itama mara lafiyar a kwantar da ita before doctor din yazo,Azmee ki shirya "" masu breakfast dinsu,yanzu haka ma Yunwa ce ke Cinsu,shiyasa su kayi wannan damban,"" sae yanzu ammi ta tanka masu,saboda tsabar gatanci maimakon asamu wanda xaiyi masu faWa da tsumagiya a"

",Zane su, amma kowa ya rufe ido,sae lalla6a su akeyi,diyanso kenan,shalelen abusufyan"

"mi™ewa sgr yayi daga zaunen da yake,sannan yayi masu nuni da su kwanta,a hankali kowaccensu ta kwanta yadda kasan waWanda suka yi wata suna Jinya don sunji jiki,a hankali Hafsat ta janye Hosana daga jikinta ta kwantar da ita,har lokacin bata dawo hayyacinta ba,sae faman fari takeyi"

"da idanuwanta,yatsun hannunta dana ™afafunta sae kerma suke yi,"

"HaWa baki su fawan su kayi wurin yi masu ya jiki,kafin daga bisani matasan suka fita daga W akin nasu tare da Ammi da hajiya saratu,Ya rage daga Sgr sae Marshal Omar,Hajiya azeema da kuma abusufyan da kuma gwaggwon katsina sae hafsat,Azmee ta wuce kitchen don ta shirya masu breakfast Winsu,within 15 mins,Dr Emran ya ™araso gidan,a cikin motarshi yazo,tun a waje ya hau da dr Harris tare da kanal Yusuf a tsaye,dama shi suke jira,fitowa yayi daga cikin Motar hannunshi dauke da Ledar maganin Hosana da kuma injection din da xa'ayi mata,gaisawa suka fara yi fuskar kowannansu dauke da murmushi,canal Yusuf ne ya kar6i Ledar da Emran din yaxo da ita,sun so ya shigo daga ciki suyi breakfast atare dashi,Amma ya sanar dasu uzurinshi,hakan"

"yasa suka ™yale shi,sallama sukayi da juna sannan suka koma ciki da sauri,"

"Cikin bedroom din nasu,Dr Harris ya shigo ganinshi yasa Omar da Sgr suka bashi wuri donya ™"

"arasa gaban gadon,batare da 6ata lokaci ba,ya Wura ruwan allurar acikin syringe,aikuwa kamar"

"akan idon Hosana yana kai hannu zai ru™ota ta zabura,tashiga yan buge²,ganin haka yasa sgr da Omar matsawa kusa dashi,sae da suka rurruketa dakyar aka samu yayi mata allurar,yana kammala yi mata allurar,nan take zufa ta Shiga tsastsafowa daga jikinta,Kafin wani lokaci tuni bacci yayi awon gaba da ita,hankalinsu ba ™aramin kwanciya yayi ba,"

"Juyawa dr Harris yayi tare da kallonsu Omar yace""in sha Allah,Zata ji sau™in jikin nata,sannan idan ta farka,ga medicines Winta nan,bayan taci abinci,akwai direction ajikin kowani magani sae a duba,idan "",za'a bata"

"Amsa mashi sukayi da toh,Omar yace""aikin ka na kyau dr,""sannan ya mayar da idanunshi kan hajiya azeema tunkafin yayi mata magana tace""Zan kula dasu,idan tafarka zan bata maganin da yardar Allah,""murmushi ya saki tare da juyawa ya kalli sgr,""Muje ko?time karya ™ure mana,naga yanzu har 12 ta kusa,nan da wani lokaci xa'a shafa fati.....'bai ™arasa maganar ba ganin irin kallon da rafayet ya jefa mashi,Dariya Omar yayi yana faWin""Sorry bro,kada ranka ya 6aci mana,Yau fa ranar farin ciki ce agaremu,murmushi yakamata a gani akan fuskokinmu, Wanyi murmushi mana,cike da zolaya Omar keyi mashi magana,shi kuwa Namijin sae faman tamke fuska yake"

"yi,daga bisani suka fita daga Wakin atare da dr harris,"

"Komawa hajiya azeema tayi tare da samun wuri gefen gadon ta zauna tana kallonsu,duk sun rufe idanunsu kamar masu yin bacci,"

"Bismillah gwaggo ku zauna mana,""azeema ce tayi maganar tare da yi mata nuni da saman bedside """

"drawer dinsu,jiki asanyaye gwaggon katsina ta karasa ta zauna saman drawer din,ita dae har"

",bata yarda Cewar Hosana ce ta ciccijesu ba"

yanzu

"Azeeme yanzu kema kin yarda cewa yarinyar nan itace da kanta ta gartsa ma ΄an uwanta cizo har """

"haka?Ni nafi tunanin cewa Ya Sayyadine yazo da suffar kura yayi masu wannan aika aikar,mutumin"

"nan fa ba ™aramin Ta™adari bane,banbancinshi da shaian kaho ne kawai da babu,""wannan maganar"

",da gwaggon katsina tayi ba karamin dariya tabasu ba"

"Girgiza kai hajiya azeema tayi fuskarta Wauke da dariya tace""gwaggon shagali,ae in ma shine to ta "",Allah ba tashi ba,ki kwantar da hankalinki,Sayyadi yake kowa,ba abunda ya isa yayi masu bi'iznillahi"

",Washe Baki gwaggo tayi da alama taji dadin abunda Azeema tace mata "",Allah yayi mana maganin la'ananne"""

"Azeema ta amsa mata da ameen,"

"Sae wuraren karfe sha biyu da rabi Hosana ta farka jikinta da sauki sosai,kuma tana bude ido ta fashe da kuka tana ambaton sunansu sehrish da jahad,sae da aka nuna mata su sannan hankalinta ya kwanta,"

"Tuni azmee ta kawo masu breakfast Winsu acikin dakin,da taimakon Hafsat da kuma hajiya azeema suka ci abincin,bayan sun kammala cin abincin,Hajiya azeema da gwaggo suka bar dakin,ya rage saura hafsat ita kaWai,gyara masu bedroom din nasu ta Shiga yi,komai yadawo normal Ba kamar daba da suka hargitsa dakin,bayan ta kammala gyaran Wakin,wuri tasamu saman side drawer dinsu ta zauna tana kallonsu,"

"Hosana ki ji tsoran Allah,jibi yadda kika raunata mu sae kace ba yan uwanki ba,""jahad ce tayi """

",maganar ranta a6ace"

"A kule hosana tace""ae laifin ku ne,saboda me zakuyi mun rashin kunya?ni ba yayarku bace?oumma tace ni ce babba acikin ku,saboda majnun ya faWa mata cewa ni ce na fara zuwa duniya,sae da na sha™i iskar duniya da minti biyar sannan ke kika zo daga ke kuma sae waccen uwar tsiwar"" ""dakyar take"

",magana,saboda har yanxu jikin nata da sauranshi"

"Guntun tsoki sehrish taja""karki kara ce mun uwar tsiwa,in ba haka ba zan nuna maki kalar nawa ""...haukan,mara mutunci kawai,kuranya mai cin naman ύan uwanta"

"Tunkan ta ™arasa maganar,da Sauri jahad ta toshe mata bakinta,""Dan Allah ya isa haka,da alama baki"

""",ji jiki ba,shiyasa kike ™o™arin tsokanota,salon Kija mana jinyar ta koma a gadon asibiti"

",Hafsat dake zaune tana sauraronsu,sae faman kunshe Dariya takeyi"

*Boss Bature*

d'

"Gaba aya matasan gidan,kowa ya Shiga yin wankan juma'a,Kafin wani lokaci duk sun shirya halarta Sallar Juma'a tsaf,kowa ya Wauki wanka na mutunci wankan shadda,abun sai wanda ya gani,bakowa ne yasan da zancen W aurin auren babban yayan nasu ba ko acikin matasan gidan,manyan su ne kawai suka son da Waurin auren,sauran kuwa koda zasu san da"

auren sai dai suji a masallaci a yayin da ake sanarwa.

"Zuba mashi ido Alexandra tayi ganin yadda yake ta rawar jiki,yaci uban ado cikin farar shadda,ya zura malunmalun,ya sanya sabuwar hula akanshi,ga agogo sabuwa ya Sanya a hannunshi,ga haWaWWun takalma masu tsadar gaske ya zura a kafafunshi,sae faman sakin Fara'a ya keyi kamar wani sabon ango,yana tsaye agaban mirror hannunshi dauke da kwalbar Turare sae bin jikinshi yakeyi ko ina yana feshe shi sa™o da lungu na jikinshi tamkar zai ™arar da turaren dukansa,"

"Abun ya Waure mata kai cike da mamaki tace""Darling,irin wannan daukar wanka haka?kaji tsoran Allah kodai kishiya Zaka ™aromin ne""? dariya abbansu yayi tare da an juyawa ya kalli wurin da take"

",zaune gafen gadonsu,ta kura mashi ido ko kyaftawa batayi"

"Ni da nake da Alexandra,Me zanyi da wata ya' mace?Ni na isa ma nayi maki kishiya?kefa ta "" dabance ko acikin mata,shiyasa lokacin da kika tafi kika barni nagaza samun natsuwa,kuma naqi kula "",kowa,saboda son da nake yi maki"

"?΄ar hararar wasa ta jefa mashi tare da cewa""daWin baki zakayi mun ko"

"No,ba haka bane,am serious fa,taya zanyi aure baki sani ba?kamar dai wani munafuki,wannan fa """

"?""wankar sallar juma'a ne,ko kin manta cewa Yau juma'a ne"

"Shiru ta Wanyi tana kallonshi,kafin ta Wan ta6e bakinta tare da cewa""Okey,natuna,nidae duk da haka "",ban yarda dakai ba Allah,ji nake kamar na bika masallacin nan"

"Dariya sosai abba yayi,bayan ya tsagaita da yin dariyar yace""Ashe kina kishi ne?shine kuma kika tafi"

"?""kika barni,ba kiyi tunanin cewa zan iya ™ara aure ba,a bayan idonki ba"

"Ae nasan cewa ba zaka iya ™ara aure ba,that's why ban damu akan haka ba,nasan wanene "" mijina,kuma na yarda da irin son da yake yi mun,bazai haWa ni da wata ba,"" acikin zuciyarta kuwa "",cewa takeyi""Mutun ma ya kuskura yayi mun kishi,da kuwa na tashi gidan nan da bomb,kowa ya rasa Suna cikin magana,sae ga junaid ya faWo cikin Wakin,jikinshi na sanye da farar shadda,sae ™amshi ke tashi ajikinshi,hannunshi na ruke da hularshi,mommynsu na ganinshi ta mi™e jiki na rawa,ta"

",rungumoshi tana shafa sumar kanshi"

"My baby boy,U look so beautiful,Har ma kaso kafi daddynku kyau,""ta ™arasa maganar a yayin da """

",take raba jikinta daga nashi"

"Ashagwa6e yace""Mommy,yanzu kina nufin Abba ya fi ni kyau?kallar ni fa dakyau ki gani tun daga "",™asa har sama,son kowa ™in wanda ya rasa"

"?""Dariya sukayi gaba Wayansu,Abbansu yace""To fa!junaid kishi kake dani"

",Turo baki yayi yana faman ™un™uni,irin na shagwa6a66un nan "",Alexandra tace""wasa nake nima,kafi shi kyau nesa ba kusa ba"

",˜ayataccen murmushi ya saki jin abunda tace"

""",Mayar da hankalinshi yayi kan abban nasu tare da cewa""Abba mu tafi,kada lokaci ya ™ure mana"

",Toh,Uban sauri,mu tafi,"" yayi maganar tare da ru™o hannunshi"" ""Madam mu zamu wuce"""

""",Murmushi tasaki tare da Waga masu hannu tace""Adawo lafiya,in anje anyi mana addu'a"

""",Junaid yace""kada ki damu mommy zanyi maki addu'a akan Allah yasa daddy ya ™ara maki kishiya"

",Wan zaro ido waje tayi tana kallonshi,da sauri yaja hannun abbansu suka fuce suna dariya"

"A main palour Matasan gidan suka hallara ga6a dayansu,sae ™amshi ke tashi,kowannansu fuskarshi na Wauke da murmushi,musamman abusufyan,shigowa abba yayi cikin falon hannunshi cikin na junaid,tunkan ya ™araso ya lura cewa babu Rafayet acikinsu,"

"Kowa sai tambayar ina babban yaya yake,saboda sun saba tafiya masallacin juma'a atare,gaba Wayansu suke hallara a babban falon nasu duk juma'a before su wuce masallaci,shiru babu rafayet,sae Faman duba agogon hannuwansu sukeyi suna kallon lokaci,har sai da Marshal Omar yace""bari naje bedroom Winshi yanzu haka bai kammala shiryawa bane,""da sauri ya tunkari upstairs Win yana ™o™arin"

",hawa saman benen,Suka jiyo sautin takalmansa"

"Gaba Wayansu suka Waga idanunsu sama suna kallonshi,Cike da tsananin mamaki,tunda suke arayuwarsu basu ta6a ganin sgr ya sanya shadda ajikinshi ba,this is the first time daya fara sanya shadda ajikinshi,tabarakallahu ahsanul khali™in,Getzner ce sky blue mai Waukar ido,wadda sehrish ta ta6a Wauko mashi a kwanakin baya,donya sanya amma ya™i sanyawa,To yau dai itace ya sanya ajikinshi,Babu hula akanshi amma ba ™aramin kyau sumar kanshi tayi ba,yayi mata gyara na musamman,hannunshi kuwa na sanye da Wannan diamond watch Win tashi,yayin da ™afarshi ke sanye da penny loafers,tunkan ya ™araso down stairs din ™amshin turarenshi ya gauraye ko'ina,yadda kasan tauraro acikin taurari haka ya bayyana,tafiya yakeyi gently tamkar baisan taka ™asa,fuskar nan tashi"

",aWaure babu fara'a ko miskala zarratin,sae kace ba yau zai angwance ba"

"A hankali yake tattaka stairs Win, yayin da yake manna links Win hannun rigarshi,koda ya ™araso cikin falon,batare daya kalli kowannansu ba,ya nufi hanyar fita daga main falo Win,Murmushi abbansu ya saki aranshi yace""Rafayet kenan"""

"batare da 6ata lokaci ba,Suka fito waje gaba dayansu,dama already motocinsu na nan a jere,Nan kowa"

",ya buWe motarshi ya shiga,A jere motocin suka fuce daga cikin gidan Wauke da jiniya"

"ALHAMDULILLAH, A YAU JUMA'A DUBBAN JAMA'A SUN SHAIDA ŠAURIN *"

"AUREN RAFAYET SALAHUDDEEN HOSSEIN,TARE DA AMARYARSA SEHRISH"

",* SALAHUDDEEEN ABUSUFYAN"

"bayan kammala sallar juma'a aka Waura auren nasu,Sae dai muce Allah ya basu zaman Lafiya"

atsakaninsud'

*Finally Rafayet weds sehrish*

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"_d'Littafin abban sojoji 300 ne,gamai bukata zaiyi mun magana kaitsaye ta layina 08103884440d'_"

"Fitowarta kenan daga cikin toilet taji gabanta ya faWi rasss!da sauri takai hannu ta dafe saitin zuciyarta, ™ amewa tayi abakin toilet W in batare da ta motsa ba,jahad dake zaune saman darduma,da alama ta kammala sallah,jikinta na a sanye da hijab Maroon colour,ta W aga hannayenta sama tana addu'a,tunkan ta kammala ta lura da halin da Sehrish ke ciki,tana shafa addu'ar da sauri ta mi™e ta tunkareta,"

",Sehrish!lafiya meya faru ne? A Wan ruWe ta tambayeta"""

"Sehrish kuwa sam ta gaza buWe bakinta tayi magana,saboda yanayin da ta shiga,gaba Waya jikinta"

",yayi wani irin sanyi"

"?""Ru™o hannunta jahad tayi tare da cewa""sehrish!wai lafiya?ki amsa mun mana"

"Lumshe ido sehrish tayi a hankali ta shiga sauke ajiyar zuciya,daga bisani ta Wan ware idanunta tana"

",kallon fuskar jahad,dake tsaye agabanta"

"?""Ko kin fama ciwonki ne"""

"Girgiza kai sehrish tayi alamar a'a,tukunna tace""Jahad,ina fitowa daga cikin toilet Winnan,naji gabana ya faWi rass,kuma naji jikina gaba Waya yayi mun sanyi,bansan meya jawo hakan ba,"""

"Ki cigaba da ambaton Innalillahi'wa'inna ilaihirraji'un acikin zuciyarki,In sha Allah babu abunda zai "" faru dake fa ce alkhairi,""ta ™arasa maganar tare da janyo sehrish Win har izuwa gefen gadonsu ta zaunar"

"."",da ita sannan tace""Ki kwantar da hankalinki,bari na Wauko maki kayan da zaki sanya"

"Amsa mata tayi da toh,kafin ta mayar da idanunta kan farin towel Win dake sanye ajikinta ta ™ura"

",mashi ido tana kallonshi zuciyarta cike fal da fargaba,ita kanta batasan dalilin faruwar hakan ba"

"Jin an turo ™opar Wakinsu yasa tayi saurin Wagowa don taga wanene,Hajiya azeema ce ta shigo hannunta ru™e da shopping bag fara fuskar nan Wauke da murmushi kamar wadda akayi ma albishir da gidan aljanna,murmushi sehrish ta saki da sauri ta mi™e tsaye tana gaisheta""Ina yini Aunty azeema,"""

"Bata amsa mata gaisuwar ba sae cewa tayi""me nake gani haka?Amarya sanye da towel,ko baki san"

"?""cewa an Waura ba"

"?""A ruWe sehrish tace""Aunty azeema,bangane me kike nufi ba,naji kince an Waura"

"dariya azeema tayi tare da cewa""su6ul da baka ne fa,Bansan ma na faWa ba,inaso ince ko an Waura "",abincin lunch ne,ashe azmeen bata a cikin Wakin nan"

"Ina yini Aunty azeema,""jahad ce tayi maganar a yayin da take ™arasowa wurinsu hannunta ru™e da """

",wasu riga da wando na turkey,da ta Waukko ma sehrish"

""",Lafiya lou jahad,in ce ko ke zaki sanya waWannan kayan na hannunki"""

"Girgiza kai jahad

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login