Showing 33001 words to 36000 words out of 286330 words

Chapter 12 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

13

da idonta kan sehrish saboda ta lallashe ta,amma ina,tuni"

"sehrish ta watsa da gudu tabar kitchen Win,"

"A bakin ™opar dakinsu ta tsaya tana faman shesshe™ar kuka,zuciyarta har wani tafarfasa takeyi mata,dole tayi kuka saboda tasan cewa ta rasa Sgr na har abada,tunda mahaifiyarshi ta nuna bata sonta,zu™unnawa tayi a ™opar Wakin tana cigaba da kukan nata,ta jima zu™unne a wurin cikin wani irin yanayi mara daWin ji,tana jiyo muryarsu jahad acikin bedroom Win,suna tattaunawa kan wankan da zasu Wauka gobe ranar walima,hada zancen saloon Win da daddynsu yace zai kaisu ayau,"

"gaba Waya taji komai ya fita ranta,don har wani zazza6i taji ya saukar mata ajikinta,ita kaWae tasan raWaWin da takeji acikin zuciyarta,hannu tasa tare da share hawayenta sosai don karsu hosana su gane"

",cewa tayi kuka,bayan ta kammala goge hawayen ta mi™e,tare da buWe ™opar Wakin tashiga ciki"

"Jahad na zaune gaban mirror tana shafa powder a fuskarta,hosana kuma na tsaye gaban wardrobe tana cewa""Nama rasa wani kaya zansa yau,saboda inaso in na kammala shiryawa inje in tashi Ya Omar daga bacci don nasan cewa bai kaiga tashi daga bacci ba,""ta ™arasa maganar tare da Wan juyawa ta kalli jahad tace""daddy yace yau zai kaimu Saloon ko?to da yaushe zamu fita?donni hada ™unshi za'ayimun a hannuna,yanzu ma in naje Wakin ya Omar zan tambayeshi wani kalar ™unshi yakeso ayimun ba™i ko ja,"" jahad tace""Soyayya daWi,kunshin ma sai an tambayi ya omar wani kala yakeso kenan?to gyaran"

?gashin fa?shi bazaki tambayeshi wani kala yakeso ba

"murmushi hosana tasaki tare da cewa""dole ma in tambayeshi wani kalar gyaran gashi yakeso ayi"

"_"",mun"

"Suna cikin magana muryar Sehrish ta katse su da cewa""³an uwana rabin raina,me kuke tattaunawa akai ne?naji kamar ana gulmar ΄a omar,ko kunnena ne,'tayi maganar tana ™o™arin danne"

",damuwarta,gefen gadon ta samu ta zauna,tana faman sauke ajiyar zuciya"

"juyowa sukayi suna kallonta,hosana tace""Sehrish ina kika je,na tashi ban ganki ba,har naji tsoran kada . ""ace wannan halittarce mai ΄an idanu ta Wauke mana ke"

"Dariya sehrish tayi tare da cewa""ni harna manta da wannan abun,koda na tashi daga bacci ban iya "",tuna abunda ya faru jiya ba,sae naji kamar duk a mafarki ne"

"Hosana tace""Ae taji tsoro ta gudu,yau da daddare in tadawo,zan aro bindigar yaya Omar in harba mata bullet acikin idanunta,""atare suka fashe da dariya jin abinda hosana tace,hada kwatantawa da hannunta"

",yadda zatayi shooting din guguwar"

"Jahad tace""Cika baki kawai,kin manta kukan da ki kayi mana ajiya?kinfi kowa tsorata,ba don nayi maki addu'ar Waukewar fitsari ba,da ba'asan me zai biyo baya ba. 'dakyar ta ™arasa maganar saboda"

",dariyar da tazo mata"

"cike da nishaWi suke yin firar tasu,kafin lokacin yin breakfast yayi atare suka fita,Hosana ta wuce part Win Omar,yayin da su kuma suka wuce dining,Sehrish dae jurewa kawai takeyi,suk ta gaza sakewa saboda rashin sanya sgr a idanunta,gashi bai sauko downstairs ba,saboda Azmee takai mashi nashi a part Winsu,kuma sam bai tambayeta akan Sehrish ba,Hakan na nufin cewa Sgr bai damu da ita ba ko"

",kaWan,dama haroon yace Iskace ke wahalar da mai kayan kara"

"Yana kwance yana sharar bacci,hosana ta shiga bedroom Win nashi,lalla6awa tayi ta haye saman"

"gadon har wurinshi ta ™arasa,saitin fuskarshi tana kallon zunzurutun kyawunsa,"

"Hura mashi iska tayi a fuskarshi,nan take ya Wan motsa tare da yatsina fuskarshi,murmushi hosana"

"ta saki tare da kai hannu ta toshe mashi hancin shi,aikuwa a gigice ya farka batare da ya sani ba ya"

"tattara dukkanin ™arfinshi ya cakumi hosana tare da yin wurgi da ita,gaba daya ta tafi yaraf ta kife ™asan tiles Win daga gefen gadon,nan take ta fashe da kuka saboda hancinta daya daki ™asa,shi duk atunaninshi wani ne ya kawo mashi hari shiyasa yayi mata haka,kuma yana yin wurgin da"

"ita,yaci gaba da baccinsa,dama duk a cikin magagin bacci ne yayi mata hakan,"

"Cikin baccinshi ya jiyo sautin kukanta tana cewa""Wayyo Allah,hanci na ya fashe,ya Omar ka"

"kashe ni,"""

A firgice ya ware idanunshi tare da mi™ewa daga zaune yakai idanunshi wurin da sautin kukan ke

"fita,anan ya samu hosana dafe da hancinta a zaune dirshan tana kuka,"

Hankali atashe ya sauko daga saman gadon ya zukunna agabanta yana tambayarta lafiya?garin

"yaya taji ciwo a hancinta,"

"Cikin shesshe™ar kuka tace""bakaine ka cakume ni ba,kayi wurgi dani daga saman gado na faWo ™"

"asa har hancina ya bugu,"""

"Waro ido waje yayi tare da cewa""Ni kuma dakaina""?"

"Jinjina kanta tayi tare da cewa""Eh mana,saboda kawai na toshe maka hanci,"

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

d'

* TAKUN ˜ARSHE *

"Hannu yasa tare da tallabo fuskarta yace""Hosana bada sani na nayi maki hakan ba,laifin ki ne,meyasa zaki toshe mun hancina?so kike na mutu'?"

"Girgiza kai tayi""a'a,banso ka mutu,ae ni wasa nayi maka ko,""tayi maganar tana satar kallon fuskarshi,"

"?""FaWa mun me ya kawoki bedroom Wina har saman gadona"""

"A ™ule tace""nifa nazo ne na tashe ka don kaje ka ci abinci,naga kowa ya fito banda kai,kuma zasu iya "",cinye abincin duka"

"fuskarshi Wauke da murmushi yace""Waya faWa maki za'a cinye abincin,ae ko ban fita ba Azmee zata "",kawo mun ne har cikin part Wina"

"Shiru tayi tana faman sauke ajiyar zuciya,Wagowa ta ™ara yi zata saci kallonshi suka haWa ido,ganin yadda yake kallonta ko ™yaftawa baiyi hakan yasa ta Waure fuska cikin shagwa6a tace""Ya omar wannan "",kallon fa,ka wani tsare ni da ido"

"yadda tayi maganar ba ™aramin burgeshi tayi ba,ya jima yana kallonta batare da yace wani abu ba,har sai da ta hasala rai a6ace tace""shikenan tunda ba zaka mun magana ba,bari na tashi na tafi,dama ko ',abincina banci ba,saboda kawai inzo in tashe ka daga bacci,amma ko farin ciki ba kayi ba"

"Ajiyar zuciya ya sauke tare da ru™o hannunta cikin nashi""Hosana,so nake ki faWa mun gaskiya,kina sona da gaske?kuma zaki aure ni? Waro ido waje hosana tayi tana kyakkyaftasu kamar na ΄ar tsana jin"

"_""!abunda yace,a ruWe tace""Ya Omar!aure fa"

"Jinjina mata kai yayi tare da cewa""eh,aure hosana ko baki shirya ba,"""

"Turo baki ta Wanyi tana ™un™uni ™asa ™asa,hankalinsa kam harya Wan tashi saboda ganin yadda ta tsorata don yayi mata zancen aure,dama fargabarsa kada sai anje wurin nema mashi auranta tace bata"

",shirya ba,don yasan ba cikakken hankali gare ta ba"

"Lalla6ata ya shiga yi""pls hosana,ki faWamun gaskiya,zaki aure ni""?"

"da™yar ta iya buWe baki tace""Ni yanzu tashi zanyi in tafi,dama zuwa nayi fa don in tambayeka,wani "",kalar ™unshi kake so ayimun ba™i ko ja"

"ya lura cewa batason zancen auren shiyasa ta kawo maganar ™unshin,cikin sanyin murya yace""Nafison jan lalle zai fi yi maki kyau,kuma ba mai yawa ba ™unshin,΄ar flower kawai za'a zana "",maki mai kyau"

"Yana kai ™arshen maganar,hosana ta mi™e tana faman shan ™amshi,da sauri ta juya ta bar bedroom Win"

",nashi,bin bayanta yayi da kallo har ta fuce,jiki asanyaye ya mi™e tare da nufar toilet ya shige Hosana na fita daga cikin bedroom Win nashi,a falonsa ta tsaya tana faman zabga murmushi,tsabar"

"farin ciki kamar ta zuba ruwa a ™asa tasha,Yau ya Omar ya nuna yana sonta harma yanayi mata zancen"

",aure,ta rasa ma wa zata fara faWamawa,sai faman zagaye zagaye takeyi a cikin falon"

"Wuraren ™arfe biyu da rabi na rana,Abusufyan ya Waukesu acikin motarshi kamar yadda yayi masu al™warin kaisu wurin saloon da kanshi,hosana da jahad suna a bayan motar duk sun Wau wankan jallabiya sun laga mayafi,Sehrish na agaban motar kusa da driver seat inda Uncle abusufyan ke zaune yana driving Winsu anatse,Su jahad da hosana sae fira sukeyi tare dashi,amma"

"ita ko uffan bata tanka masu ba,dama tunda ta shigo cikin motar Abusufyan ya lura da yanayinta,"

"gyaran murya yayi mata hakan yasa ta Wan dago da kanta ta kalle shi,"

"Meyake damunki ne Daughter?tunda kika shigo cikin motar nan baki tanka mana ba,ga ΄an uwanki """

".""suna ta fira a tsakaninsu amma ban dake "",Muryarta asanyaye tace""Babu komai"

",ko don saboda na hana ki kai ma Sgr abinci ne""? Yayi maganar batare daya kalleta"" "",Cikin sauri tace""a'a ba haka bane,kawai bana jin daWin jikina ne"

"_"",Ban yarda ba daughter,saboda shi ne yasa kika shiga damuwa"""

"Shiru tayi bata ce komai ba,murmushi abusufyan yayi kafin yace""banyi hakan don na takura maki ba,face don na Waukaka darajarki,nasan ba zaki fahimce ni ba a yanzu amma nan gaba da kanki zakiyi mun godiya akan hakan,idan kuma hakan ya 6ata maki rai,kiyi ha™uri,'ya ™arasa maganar adai dai lokacin da suka ™araso wurin Saloon Win,parking Win motar yayi jahad da hosana suka fita waje,tana ™o™arin buWe motar ta fita ya ambaci sunanta""Sehrish,""juyowa tayi tare da kallon fuskar daddyn nasu "",tace""Na'am daddy"

""",Murmushi kawai nakeso kiyi mun kafin ki fita"""

"fashewa tayi da dariya har fararen hakoranta suka bayyana,duk a tunaninta wani abu mai muhimmanci ne yasa ya kirata,ashe kawai don ya tambayi murmushinta ne,shima dariyar yakeyi,kafin su fita daga cikin motar atare,"

**************

"Fitowarshi kenan daga wanka,yana cikin shirya kanshi cikin riga da wandon jeans,yaji an kwankwasa ™opar Wakinshi,daga muryarshi yayi tare da cewa""™opar a buWe take,""yayi maganar tare da juyawa yana kallon mai shigowar,"

""",Cike da mamaki yace""Ya HAROON!kaine!dama kana nan"

"Shu'umin murmushin nan nashi ya saki tare da ™arasa shiga cikin bedroom Win nashi yana cewa""Ina nan mana junaid,kaine ka manta dani,kowa ma ya manta dani,"""

""",Ya haroon ba haka bane,wlh ni ban manta dakai ba,kana araina"""

"ta6e baki haroon yayi alokacin da yake tsayawa agaban junaid suna fuskantar juna yace""Ka ™ara kyau da haske,hankalinka kwance baka da wata damuwa,ba kamar ni ba,kullum cikin damuwa nake,zuciyata har nauyi takeyi mun saboda halin da nake ciki amma babu wanda ya damu dani,yau ko mutuwa nayi "",babu wanda zai damu,sae ma farin ciki da za'ayi"

"Jin wannan maganar ta haroon yasa jikin junaid yin sanyi,wani irin tausayin shi ya kamashi,muryarshi "",tamkar zaiyi kuka yace""pls Ya haroon dan Allah kadaina faWin wannan maganganun,wlh bana jin daWi Junaid ™arya nayi ne?an damu dani acikin gidan nan ne?kowa yayi watsi dani,babu wanda ke "" damuwa dani,tamkar bare haka nakeyin rayuwata,hatta azmee da take ΄ar aiki acikin gidan nan ta fi ni"

"?muhimmanci tunda ita ana damuwa da ita,ni kuwa fa"

"Hawaye ne suka cicciko a idanun junaid,dama shi akwai tausayi,gaba Waya tausayin haroon ya kamashi,saboda duk abunda ya faWi gaskiya ne,ba'a damu dashi ba,ko zancen shi ma babu maiyi acikin"

",gidan,idan zai share wata a waje babu mai tambayar ina yaje"

"Tamkar maraya ni fa haka nake acikin gidan nan,kalli kaga yadda na koma duk na rame saboda "" damuwa,gaskiya ni bazan iya cigaba da rayuwa ba junaid,zan kashe kaina ne kowa ya huta,"" yana kai"

",™arshen maganarshi ya juya da sauri zai bar Wakin"

"Da gudun gaske junaid ya rungumoshi ta baya tare da fashewa da matsanancin kuka yana cewa""Meyasa ya Haroon!pls stop saying that,banason jin kana zancen mutuwa,ko kowa bai damu"

"dakai ba,Ni nadamu dakai,ko don saboda ni ya haroon kada ka aikata hakan,idan ka kashe kanka,nima "",bazan rayuwa ba,zan bi ka mu tafi tare"

"Wannan kalaman na junaid ba ™aramin sanyaya mashi zuciya su kayi ba,cire hannunshi yayi daga ru™on da yayi ma waist dinshi,sannan ya juya suna fuskantar juna yace""Junaid dagaske ne ka damu"

"?""dani?kuma bakaso in mutu"

""",cikin shesshe™ar kuka junaid yace""Eh ya haroon bana so pls"

"Hannu haroon yasa yana share mashi hawayenshi,kafin daga bisani ya janyo shi ajikinshi tare da rungume shi sosai ajikinshi,kamar zai mayar dashi cikin shi,saitin kunnanshi yakai bakinshi tare da cewa""I love u so much junaid,cos you're so special,in dai zan kasance tare dakai bazan ta6a shiga wani ™unci na rayuwa ba,kallon ka kawai zai iya sanya farin ciki a cikin zuciyata,daga yanzu inason ka zama abokina junaid,saboda ka dinga Webe mun kewa,muna fita yawo atare,don bani da aboki,nifa kowa"

",gudu na yake yi,bansan meyasa ba,'ya ™arasa maganar tare da janye junaid daga jikinshi"

"?""Junaid!ka amince zaka zama abokina"""

"Jinjia kai junaid yayi tare da cewa""Eh,na amince,amma dan Allah ya haroon kadaina zancen zaka kashe kanka,banjin daWi banso pls,"""

""",Shikenan na daina,daga yau kome kakeso ma zanyi,am sorry na sanyaka zubar da hawayenka"" "",Ya haroon ni zanje nayi ma Abba magana akanka,nasan abba zai fahimce ni"""

"cikin sauri haroon ya ru™o hannun shi tare da cewa""A'a junaid,just leave it,banason kowa yasan meke tsakanina dakai,kada kayi ma kowa maganata don ba lalle su fahimce ni kaman yadda kai ka fahimce "",ni ba"

""",Shikenan bazan faWa ba"""

""",Yawwa junaid Wina,Yanzu zan barka ka ™arasa shiryawa"""

"Yana faWin hakan ya juya tare da fucewa daga Wakin junaid,ya koma bedroom Winsa,agaban dressing"

",mirror Winshi ya tsaya yana ™arewa fuskarshi kallo"

"A hankali wannan mugun murmushin nashi ya soma bayyana akan fuskarshi,fashewa yayi da dariya kafin daga bisani ya Waure fuskarshi,kalaman junaid ya shiga tariyowa,tuni jikinshi yayi sanyi,ta wani"

"!6angaren ji yake tamkar bazai iya ba,amma bai da wata mafita daya wuce wannan"

",Junaid kada ka damu zamu mutu atare,""ya faWi hakan tare da komawa ya zauna daga gefen gadonshi"""

"Bayan junaid ya kammala shiryawa,saukowa downstairs yayi har lokacin jikinshi ba kwari,haroon ba ™aramin tausayi ya bashi ba,A main palor ya samu Abbansu tare da Momnynsu dasu Twins suna fira atsakaninsu,tunkararsu yayi fuskarshi Wauke da murmushi,suna haWa ido da Abbansu ya watsa mashi harara,sunnar da kai ™asa junaid yayi da wurin Abban yaso ya fara zuwa amma wannan hararar da yayi mashi ce tasa ya fasa zuwa ya wuce wurin mommynsu,dukawa yayi tare da manna mata kiss kafin ya rungumeta,fuskarta asake tace""My romeo,""Amsa mata yayi da mommy,a lokacin daya koma wurinsu twins suna gaisawa,Jahan yace""Ina zuwa naga key Win mota a hannunka,"""

""",Zanbi su uncle ne,"" ayaan yace""Kada ka bari Mommy taji to,in ba haka ba bazata bari kabi su ba"" Saboda me""?ya tambaya yana kallonshi,Jahan ne ya bashi amsa da cewa""Saboda bazata barka "" ba,idan ta tambayeka ina zaka je,sae kace mata gidan abokinka zakaje,""duk wannan maganar da sukeyi a kunnan abbansu saboda yana kusa dasu,kallonsu kawai yakeyi,juyawa junaid ya Wanyi tare da satar ',kallon mommyn,idonta na akanshi hakan ya tabbatar mashi da cewar so take taji me suke cewa"

",Ka tafi kawai,""acewar ayaan"""

"harya juya zai tafi ya tuna da Abbansu,dawowa yayi tare da zu™unnawa agabanshi yace""Abba,""Waure"

",fuska abba yayi batare da ya tanka mashi ba"

""",dan Allah kayi ha™uri abba in na 6ata maka rai,bazan ™ara ba"""

"_"",Ta6e baki abba yayi tare da cewa""Junaid kenan,ae ni yanzu babu ruwana dakai,kafi ™arfi na "",Ashagwa6e ya kuma cewa""pls abba,kayi hakuri,ka manta da abunda ya faru jiya,bazan ™ara ba "",Naji,tashi ka tafi,ka kulamun da kanka"""

"Murmushi junaid ya saki tare da mikewa ya manna mashi kiss a fuskarshi,sannan cikin sauri ya kama"

",hanyar fita"

",Junaid ina zuwa""? Jin muryar Momnynsu yasa shi dakatawa da tafiyar da yake yi"""

",tsayawa yayi tare da juyawo ya kalleta "",Mommy gidansu abokina zani je"""

"?Kai da wa?waye zai kai ka"""

"Nuna mata key Win motarshi yayi kafin yace""Ni zan kai kaina,"""

"Jinjina kai tayi tare da cewa""Okey,u can go,"" da sauri ya fuce daga cikin gidan,"

"Mayar da idanunta tayi akan abbansu tace""Dama inaso inyi magana dakai,wai meyasa kuka bar romeo "",yana Driving da kanshi?Also babu wani security guard dake tsaronsa,Shi kadae yake yawonshi "",Abba yace""Allah xai tsare mana shi"

"Alexandra tace""Nasan da wannan,Amma wannan babban ganganci ne,koda ace kowanne daga cikinsu zaiyi yawonshi batare da security guards ba,amma bai kamata ace kamar junaid ™aramin yaro yana yawo shi kaWae ba,ba wani tsaro atare dashi,Especially yadda kowa ya sanya mashi ido,gaskiya ni hakan bai kwanta mun araina ba!!"""

"shiru abbansu yayi yana nazarin maganarta,"

"Jahan yace""Gaskiya Abba,maganar mommy gaskiya ne,yakamata ace junaid akwai security guards dake tsaronsa duk inda zaije,musamman a wannan yanayin da muke ciki,bibiyar rayuwarmu akeyi don "",kawai acutar damu,junaid kuma yafi kowa ™aranta acikinmu,yana bu™atar security"

",Abunda nake ™o™arin fahimtar dashi kenan,""acewar mommnynsu"""

",'jinjina kai Abba yayi tare da cewa""hakane,zanyi wani abu akai"

",daga nan suka cigaba da tattauna a tsakaninsu"

*Boss Bature*

"Tun bayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login