Showing 246001 words to 249000 words out of 286330 words

Chapter 83 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

21

as ur mother,da mun zauna lafiya "" Shikenan Mommy in har wannan ne dalilin dayasa kike yi mun haka,Wlh zan daina"""

"?""Katse mata hanzarinta tayi""Zaki daina!ko kin daina,ban fahimceki ba"

"Da sauri Amrish tace""Na daina,"""

"Jinjina kai Hajiya Sarat tayi""shikenan,Kin ga yanzu zamuyi zaman Lafiya dake,faWamun me kikeso na"

"?""kawo maki ki ci"

",Yatsina fuska Amrish tayi still bata yarda da mommynta ba"

"Duk abunda kikeso Mommy shi nake so,Yanzu dae dan Allah mommy wayata nakeso ki bani!pls "" mommy nayi missing Winta sosai,school friends Wina duk nayi kewarsu,ina so nayi chatting dasu,""aWan"

",shagwa6e ta ™arasa maganar"

"Amrish!ni kaina bansan inda na jefa wayarki ba acikin gidan nan,Ranar kin 6ata mun raine,shiyasa "" "",Na Wauketa,but in kinaso Zamu fita shopping atare daga nan saiki za6i wayar da kikeso"

",Da™yar Amrish ta ™a™aro murmushi akan fuskarta "",Shikenan mommy,Yanzu bari na shiga ciki nayi brush"""

"Idan kin kammala brush din,Ki jira ni a dining,""ta ™arasa maganar tare da juyawa ta sauko "" "",Downstairs"

"Komawa cikin Wakin Amrish tayi,tsayawa ta Wanyi ru™e da qugu aranta tana faWin""Matar nan bata da gaskiya,ko su waye suka shigo daren jiya?daga gani ba abun arzi™i suka aikata ba shiyasa suka "",gar™ame ni acikin Wakin kamar wani Wan kuikuyo"

",˜wafa tayi tare da nufar toilet,ta shiga ciki"

"After ta kammala,har wanka ta Wanyi ta zura jeans da farar vest ajikinta,Saukowa downstairs tayi"

",atsanake take tafiya,hannunta acikin aljihun wandonta irin nigogin nan"

"Tana cikin tafiyar nan kwatsam taji ta taka wani abu a ™afarta,da sauri ta Wan Waga ™afarta tare da kai idanuwanta kan abun,Wrist watch ce da alama yarda ta akayi a ™asa,Zu™unnawa tayi agaban agogon sai faman ™yalli take yi da alama ta Diamond ce,"

"Hannu tasa ta Wauki agogon tana jujjuyata,Aranta tana ayyana farashin agogon,Daga gani ba ™ aramin diamond bane,Don tunda ake siya mata Diamond ba'a ta6a siya mata mai ™yalli kalar wannan ba,Agogon ta haWu sosai,Tayi mata kyau,"

"Murmushi ta saki tare cewa""Yanzu haka cikin ba™in jiya ne da suka shigo cikin gidan nan da daddare aka samu wani ya yarda ita ™asa wanda baisan muhimmancin kuWinshi ba,Ko kuma wanda bada "",guminshi aka siya agogon ba"

"Jin takun takalmin Mommynta Yasa tayi saurin,zura agogon acikin aljihun jeans Win jikinta"

"Wlh bazan bari mommy taga wannan dan™areriyar agogon ba,Don ta burgeni da ita Zanyi Hotunan "" "",Birthday Wina,Inyaso daga baya sai a mayarwa mai agogon kayanshi"

"Ta ™arasa zancen zucin tare da mi™ewa ta wuce dining,Kujera taja ta zauna tana jiran ™arasowar"

",breakfast Winta"

Shigowa area Win Hajiya Sarat tayi hannunta ru™e da faffaWan tray mai Wauke da kayan

",kalacinsu,Saman table Win ta ajiye tray Win"

"""Murmushi Amrish ta saki tare da yi mata sannu"

"Yawwa Daughter,""ta amsa mata a yayin da take Waukar plate,warmer ta buWe mai Wauke da Chips ta "" soma zuba mata,bayan ta gama ta haWa mata da kakkauran Tea,tare da slide bread wanda aka jerashi da "",wainar kwai"

"Nan fa suka hau cin abincin atare suna fira,abunda basu ta6a yi ba ita da amrish,"

"Wuraren ™arfe 9,Sehrish ta farka daga bacci tana ta faman yin hamma wata irin matsiyaciyar"

"Yunwa ce ta addabe ta,Saukowa tayi daga saman gadon babu kowa a Wakin,duk sun fita yin breakfast,ita kaWai ta rage,"

"Toilet ta shiga,shaf shaf tayi wanka after some minutes ta fito Waure da towel,gaban mirror ta zauna tana shafa mayukan jikinta,sai da ta kammala mulke ko'ina,Sannan ta Wauki powder zata shafa,Kamar ance ta Wago ta kalli mirror,kwatsam ba zato ba tsammani taga madubin ya koma mata tamkar tv,manya manyan bishiyoyi ta gani acikin daji ga wasu gwaggon burai gandara gandara masu uban gashi ajikinsu,Sae mi™o mata hannu suke yi ta cikin madubin suna kiran"

"Sunanta""Sehrish kizo,Sehrish kizo""shi ne abunda suke faWi"

"Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu,Idanuwanta suka firfito waje tamkar ™wayar idonta zata fa Wo ™asa sai kuma taga madubin ya koma lafiya lau,jikinta na kerma ta mi™e ta bar gaban madubin,Da sauri da sauri ta buWe wadrobe ta Wauko jallabiya ta zura ajikinta,Mayafin ma a hannu ta ru™e shi,ko takalmi bata sanya a ™afarta ba,Gudu gudu sauri sauri ta fito daga cikin W"

"akin,"

"Lokacin da ta ™araso dining area din gaba Waya ta samu kowa zaune suna cin breakfast Winsu,tun daga kan Daddynsu Abusufyan,Oummansu da kuma su Hosana da Jahad,Ga Abba kuma tare da Mommynsu Alex,sai su twins da fawan kanal yousouf dasu Jabeer,Ganin Azmee tayi atsaye tana"

"yin serving Winsu,Nan fa ta ™ara shan jinin jikinta,"

"Jiki asanyaye ta ™arasa dining Win,hankalin kowa ya dawo kanta, Fuskarta Wauke da murmushi ta soma gaisar dasu""Abba ina kwana"""

"Lafiya lou ΄an matan Abusufyan""murmushi ta Wan saki tare da kallon Mommy""ina kwana mommy an """

",tashi lafiya"

""",Lapiya lou Daughter"""

"Komawa tayi kan Daddynsu""Ina kwana daddy kun tashi lafiya,"""

"Fuskarshi Wauke da murmushi Ya amsa mata""lafiya lou daughter,An sha bacci ko""?"

"Dariya sehrish ta Wan yi tare da kallon Oummansu ta gaisar da ita,Sai da tabi kowa ta gaisar dashi,tana "",™o™arin zama Abusufyan yace'baki ga Aunty Azmee bane?naga kamar baki gaisar da ita ba"

"Jimm ta Wanyi kafin ta wurga eye balls Winta kan fuskar Azmee dake tsaye,murmushi ta samu akan"

",fuskarta"

"Ba don taso ba hakanan ta daure ta gaisar da ita""ina kwana Aunty Azmee,"""

"""Lafiya lou Sehrish,Yanzun nan nake shirin zuwa na taso ki sai gashi ma kin fito"""

",Baki asake Abu da sehrish ke kallonta,Ta ™ware wurin iya kisisina da munafurci"

",Banza sehrish tayi,batare da ta tanka mata ba"

"Zagayowa Azmee tayi wurinta tare da kai hannu ta Wauki plate,Warmer ta buWe mai Wauke da farfesun"

",³an cikin shanu,Ta zuba ma Sehrish ta tura mata shi agabanta"

""",Zu™unnawa tayi daidai saitin kunnan sehrish cikin raWa tace""Nasan zaki ji daWin shan farfesun nan Tana kai ™arshen maganar ta mi™e daga tsaye,kallon Oummansu tayi da ido tayi mata alamar ta"

",kwantar da hankalinta"

"Ajiyar zuciya ta Wan sauke tare da zura yatsun hannunta cikin plate Win,A tsanake ta soma shan farfesun ba ™aramin daWi yayi mata ba,"

"Sai da ta nutsa cikin shan farfesun ta dinga jin motsin wani abu a hannunta,duk in takai hannu zata Webo ΄an cikin sai taji suna kufce mata daga hannunta kamar abu mai rai,hakan yasa takai idanuwanta cikin plate Win,Tsutsotsi ta gani suna yawo acikin plate Win manya manya,A wani irin firgice Sehrish tayi wurgi da plate Win ta fasa Uwar ™ara,Nan take ta shiga kwarara Amai,"

"Gaba Waya hankalin Kowannansu Ya tashi hai™am,Mikewa tsaye su kayi suna kallonta,kowa na tambayar Lafiya,Da ™arfi take ambaton Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Wayyo Allah na,Na bani na lalace Daddy,Oumma ku taimake ni,Naci tsutsotsi acikin cikina,"

"Tana magana amai na zuba daga bakinta,duk ya 6ata gaban rigarta jaga jaga,duk tabi ta gigice ta rikice,Watsa wa tayi da gudun gaske tana kuka ta nufi bedroom Winsu,A guje Suka bi bayanta Toilet ta faWa cikin fitar hayyaci ta nufi basin,Cigaba da kwarara aman tayi har saida takai ga babu abunda ke fitowa bakinta sai Wigon jini ta ™arar da koma da taci ko ruwa babu a cikinta,"

"Soso ta Wauko tare da detergent ta zazzaga shi abakinta,Adai dai lokacin suka ™araso ™opar toilet Win,sunyi ™o™arin su tura ™opar amma ™opar ta datse sakamakon Bugata da sehrish tayi bayan ta"

",shiga,˜wan™wasa ™opar suka shiga yi kowa na ambaton sunanta"

"Sehrish!kizo ki buWe mana ™opa,kada ki Lahanta kanki fa,""muryar Oummansu ce keyi mata ' magana,tamkar zata fashe da kuka"

"Abusufyan ma murya na kerma yace""Wai baza ki buWe mana ™opa ba?meyake damunki ne?Dan Allah Daughter ki fito kiyi mana bayani,"""

"Kwata kwata Sehrish bata jinsu domin kuwa ta jima da makancewa,Ta fita hayyacinta,abunda ta gani a plate Winta keta dawo mata cikin kanta,"

"Tura soson tayi abakinta,Ta dinga gurzar bakin,har saida Le6enta suka faffashe jini ya soma zuba ta"

",ko'ina abakinta,daga waje suka dinga jin Azababben kukan da Sehrish ke yi,na tashin hankali"

"Da gudun gaske Abusufyan yabar Wakin kaitsaye ya nufi upstairs don ya sanar da Sgr,Suzo su 6alle"

",™opar kada ta kashe kanta"

"Lokacin da ya shiga Part dinshi ko sallama babu,faWawa kawai yayi gudu gudu sauri sauri ya shiga bedroom Winshi,Sai faman haki yake yi,A kwance ya sameshi yana bacci jikinshi sanye da jallabiya,"

"""!!Tun kafin ma Ya ™arasa wurin gadon ya shiga ™wala mashi kira""Rafayet!Rafayet"

Farkawa Sgr yayi lokaci guda ya wurga idanuwanshi masu Wauke da bacci kan Abusufyan dake ta

",kwala mashi kira"

"?""Uncle lafiya"""

"Ina fa lafiya!Ga sehrish can zata kashe kanta acikin toilet,bamu san meke damunta ba,sai ihu take tana "" "",kuka,Munyi munyi mu buWe ™opar ta datse ta"

"Tunkafin Ma Abusufyan yakai ™arshen maganarshi,Sgr ya sauko daga saman gadon,da wani irin sauri ya fito daga part Win,gudu gudu sauri sauri Ya nufi bedroom Winsu,Abusufyan kuwa bai baro Upstairs"

",Win ba sai da ya wuce Wakin Omar ya taso shi daga baccin don abun kowa ta shafa"

"Lokacin da Sgr ya ™araso Wakin abun ya tashi hankalinshi sosai,Tunda ya shigo corridor Win W"

"akin Ya fara jin sautin kukan da sehrish keyi,Tamkar ana zare ranta daga jikinta,"

"A sukwane ya faWa cikin Wakin,Ganinshi yasa suka matsa mashi daga wurin ™opar,A zafafe ya daddage ya bangaji ™opar da ™afaWarshi,Nan take ™opar ta buWe,FaWawa cikin toilet Win yayi a lokacin Harta yanke jiki ta faWi ™asa,jinin da ya gani jaga jaga ajikin basin Win ba ™aramin tayar mashi da hankali yayi ba,inda take kwance kasa ga soso nan a gefenta ga kuma ledar detergent Win da ta"

",fasa,Bakinta yayi jaga jaga da jini fatar le6enta ta munana duk rauni"

"Jikinshi Yayi mugun sanyi,yaso ace tun lokacin da ta fara haukan suka sanar dashi,slowly ya zu™unna agabanta,tare da kai hannu ya tallabo kanta,da hannu Waya,Šayan hannun kuma zura shi yayi cikin bakinta Ya buWe shi,runtse idanuwanshi yayi yayin da zuciyarshi ke ta faman tafarfasa,harshenta gaba Waya ya faffashe,detergent Win yayi mata illa sosai,duk ya sale fatar harshen nata,Yaji raWaWin abun har cikin zuciyarshi,mi™ewa yayi azafafe ya juya yana kallonsu dayake duk sun shigo cikin toilet"

",Win,Oummansu sai kuka takeyi,Haka su Jahad da Hosana ma"

"Tun yaushe ta fara wannan abun?meyasa ba'a sanar dashi ba!""a ruWe yayi maganar"""

"Rafayet yanzu duk ba lokacin wannan bane dan Allah ka taimaka,kada mu rasata,""Abbansu Yayi "" maganar fuskarshi duk a hargitse"

"Juyawa yayi tare da sanya duka hannayenshi ya Waukota tare da Waurata saman kafadarshi,Ya fuce da ita daga Wakin,A hanzarce Ya haura da ita Upstairs part Winshi,A saman gadonshi ya kwantar da ita,da sauri ya kuma saukowa down bayan ya Wauki key Ya nufi medical Room W"

"insu,da kanshi Ya shiga duba Sehrish koda ta farfaWo tana koke koke Allurar bacci yayi mata,"

"kowa ya shiga damuwa,abincin ma duk sun ™oshi dashi,A ™arshe saman Sofa kowa ya zauna cike da jimamin halin da Sehrish ta shiga,Abun ya ta6a masu zuciyarsu sosai,"

"Har lokacin abu bata daina kuka ba,Haka Jahad da Hosana ma"

",Dan Allah ku kwantar da hankalinku,In sha Allah Sehrish zata samu lafiya,""acewar Kanal yousouf"" Kusan kashe kanta tayi fa,Omo ta zuba abakinta ta wanke da soso,Ni bansan meke damunta ba,Sae "" faman ambaton tsutsa takeyi ni banga komai ba a plate Win abincinta,""Abusufyan ne yayi maganar"

",idanunshi cike tab da kwalla"

"""Dole akwai wani abun dake damunta,ni tsorona ma kada ta Zauce"""

",Abba da Mommy sai kwantar musu da hankali suke yi"

"Hannun Abu sae kerma ya ke yi,acan ™asan zuciyarta kuwa,tunanin yarda zata fallasa Azmee take"

"yi don tasan cewa itace Silar Halin da Sehrish ke ciki,tayi jinkiri ne saboda bata jima da zuwa gidan ba,ba lallai bane su yarda da maganarta ba,"

"Mi™ewa Tayi tare da kama hanyar zuwa kitchen,tana shiga ta samu Azmee tana gyara kitchen W"

"in,hankalinta kwance,"

"Meyasa kika yi mata haka""?Wagowa Azmee tayi tare da kallon abu dake tsaye,lokaci guda ta saki "" ""murmushin gefen fuska tare da cewa""Bangane akan me kike magana ba"

"Amma baki da Imani!munafuka mai fuska biyu,kina son ki cutar da ita ne saboda kina tsoran karta """

",,tona maki asiri,shiyasa kike ™o™arin kashe mun ita""tana magana hawaye na zuba akan fuskarta"

"Girgiza kai azmee tayi""ko kusa ni bani da ala™a da Abunda ya faru da Sehrish!kada kiyi mun "". ™azafi,Ni bazan iya cutar da Sehrish ba,Saboda ina jinta tamkar ΄ar cikina"

"Tunkan takai ™arshen maganar a fusace abu tace""karki kuskura ki ™ara kwatanta sehrish da ΄ar cikinki!mushirika kawai,muguwa kuma azzaluma!Makira!Ni bana jin tsoronki,Da Allah na dogara ba da wani tsubbace tsubbace ba irin naku,waWanda suka jahilcewa addininsu,har yaushe ne zaku gane gaskiya ku daina aikata irin wannan mummunan zunubin da kuke aikatawa ne?Kuna Waukar kanku tamkar wasu shaggu saboda kawai kuna ta™ama da tsafin da kuke dashi,In banda ma da™i™ anci da jakkanci da jahilci irin naku,Kun manta cewa Allah shi ya halicce ku kuma a kowani lokaci zai iya Waukar ranku,Kuma zaku koma gareshi sannan ku gir6i abunda kuka shuka,akwai ranar da wannan sihirin da kuke ta™ama dashi bazai ta6a amfanarku ba!tunda baku isa ko mutuwa ku hana kanku ba. """

"Tunkan ta ™arasa Maganar Azmee ta daka mata tsawa har sai da abu ta girgiza""Ya isa haka!ke baki isa ki ce zakiyi mun wa'azi ba!Idan ilimin addini kike ta™ama dashi,ko ™afata baki kama ba!ke kinsani basai na faWa maki ba,Idan da naso tun lokacin dana zo gidanki yi maki wankan jego da tun lokacin Na mur™ushe ki ke da ΄a'΄an naki,Amma banyi hakan ba don baki acikin ainihin abun hari na,Idan har kika cika za™ewa Wlh Zaki rasa Rayuwarki ne!Zanyi silar da zaki bar duniyar nan ne!"

"Raina ba ahannunki yake ba!A hannun Allah yake,Idan har kinga na mutu to lokacina ne yayi,kuma "" koda ace Na mutu ta silarki,inaso ki sani kema wata rana zaki zo inda nake ne,kuma zaki yi bayani ne,banza kawai,ina ilimin da kike ta™ama dashi ne?ai dake da dabba duk Waya kuke dan wlh ™wara dabba dake Azmee,ita haka Allah ya halicce ta,Amma ke fa?mutunce wadda ta sani ta take sanin,ko yau kika faWi kika mutu kinsan makomarki,babu ruwan Allah da ilimin da kike dashi,in har bakiyi aiki dashi ba,Toh ya tashi abanza don azabar da za'ayi maki ranar gobe ™iyama tafi azabar da za'ayiwa "",kafiri"

"Lokaci guda Azmee ta juye tamkar ba ita ba,ta fito da ainihin suffarta ta mugaye marasa Imani,Idanuwanta sunyi jawur dasu wani kalar huci ke fita daga bakinta da hancinta,Kalaman Abu sun"

",™ona mata rai,Kamar ta sha™o wuyanta haka take ji ""Ki fita ki bani wuri Zainab!tunkafin Nayi maki Illa"""

"A harzu™e abu tace""kiyi duk abunda kika ga dama Azmee,Wlh bazan ta6a karaya ba,koda kuwa zan rasa rayuwata saina tona maki asiri mushirika kawai,""abu nakai ™arshen maganar,taja dogon tsoki ta"

",juya a fusace tabar kitchen Win"

"Komawa Azmee tayi saman Waya daga cikin kujerun dining na kitchen Win ta zauna,maganganun abu ta shiga tariyowa acikin kanta,tunda take a rayuwarta Wani Wan adam bai ta6a fuskantarta ba,Ido cikin ido ya gaya mata ba™a™en maganganu ba,in ba abu ba,Itace ta farko kuma ta ™arshe"

"don taci alwashin duk wanda yayi yun™urin exposing Winta saita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login