Showing 168001 words to 171000 words out of 286330 words

Chapter 57 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

12

yaudaremu ne gaba Wayanmu ya auri abu da cikina,batare da saninmu ba,Wannan shine silar duk wani abu daya faru a rayuwarsu. """

"Tunkan ya ™arasa maganar Baban sadeeq yace""Dama najima ina zargin cewa,΄an ukun nan bana shi bane ashe dagaske ne,Ya Allah kayi mana maganin Fasi™in mutumin nan,Ka kawo mana ™arshen shi,Mugu azzalumi ya jima yana cutar rayuwar yaran nan,In sha Allah ™arshen shi bazaiyi kyau"

",ba,""ranshi a 6ace yake yin maganar"

"Sehrish ina Hosana take baiwar Allah""Maman sadeeq ce tayi maganar har lokacin hawaye ne ke """

",shararowa akan fuskarta"

""",Duk suna nan lafiyarsu ™alou muna atare dasu cikin danginmu"""

"Murmushi Maman sadeeq ta saki tare da cewa""Allah sarki,rayuwa kenan,"""

",Baba ko kuna da labarin Abu""?Abusufyan ya jefo masu tambayar"""

"Gabansu ne ya faWi atare suka kalli juna jin tambayar da Abusufyan yayi masu,"

"Hakan ba ™aramin tayar mashi da hankali yayi ba,tun daga kan irin kallon da yaga sunyi ma juna yasa"

".,shi shan jinin jikinshi"

"Hankalin Sehrish a matu™ar tashe tace""Dan allah,ku faWamana a ina Oummanmu take?nasan kuna da "",masaniya akai"

"Shiru sukayi batare da sun basu amsa ba,nan take Sehrish ta fashe da kuka tana cewa""dama nasani,zai "",yi wuya mu sameta araye,innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"

"˜iriss ya rage zuciyar Abusufyan ta buga,zumbur ya mi™e yana ™o™arin barin wurin,hannunshi dafe"

",da saitin zuciyarshi"

",Muryar Baban sadeeq ce ta katse mashi hanzarinshi "",ABU TANA RAYE"""

"jin wannan maganar yasa,Abusufyan komawa dirshan ya zauna,muryarshi har sha™ewa take yi wurin cewa""dagaske abuna tana araye?dan Allah ku faWamin gaskiya,abu tana raye?tana ina?a ina zan ganta?"""

",A natse baban sadeeq ya soma kora masu jawabi"

"Tun bayan lokacin da Hosana tayi jinya a asibiti sakamakon Buguwar da kanta yayi harta samu ta6in "" hankali,nasan kunji labarin nan a wurinsu Sehrish,""ya Wan dakata dayin maganar yana kallon"

",fuskokinsu"

"Hakane,munji komai a wurinsu,""a ™agare Abusufyan yayi maganar,jikinshi sae tsuma yake yi,ita """

",kanta sehrish ta ™osa taji abunda zaice"

"Tun bayan da aka kwantar da Hosana gadon asibiti,lokacin ana ™o™arin tattara kuWin da za'ayi mata "" aiki,kwatsamm aka nemi mahaifiyarsu aka rasa ™asa ko sama,tun bayan da ta sanar masu cewa zata je gida ta sanar da sayyadi halin da yarinyar take ciki don tunda aka kwantar da ita bai leko asibitin ba da tunanin ko asamu wani abu daga wurinshi,Don acika ayima yarinyar aiki,tunda ta haura ™afa tabar "",asibitin bamu ™ara jin Wuriyarta ba"

"Shiru ya Wan yi yana sauke ajiyar zuciya kafin ya daura da cewa""A lokacin Hankalin mu ba ™aramin tashi yayi ba,ga yarinya ba lafiya kwance gadon asibiti rai hannun Allah,Ga sauran ΄an uwanta dake a cikin ™uncin rayuwa na rashin ganin mahaifiyarsu da basu yi ba har tsawon kwanaki,wannan yasa muka bazama neman abu acikin unguwar nan,Sa™o da lungu ba'a sameta ba,Gashi gidansu a garkame da kwaWo,har muka fara tunanin cewa kodai Abu ta gudu ne tabar yaranta,wata'™il damuwace tayi mata yawa,shiyasa ta ta tafi tabarsu,Jinyar hosana ta koma hannun Maman sadeeq itace taci gaba da kula "",dasu a asibiti"

"Dakatawa ya Wan yi da jawabin,na wani lokaci kafin yaci gaba da cewa""Ana haka,wata rana na dawo daga masallaci,ina ™o™arin shiga gidana,sae ga wani yaro nan,Umari Wan wurin makwabcinmu ne shima,Yana tsaron shagon mahaifinshi abakin hanya,shi ya tare ni yayi mun sallama,Na juya na amsa mashi sallamar,yace mun malam inason magana dakai,game da Matar mutumin nan makwabcinka,Ya sayyadi,koda naji ya ambaci hakan sai na mayar da hankali sosai akanshi nace mashi""ina sauraronka,Anan ne yake sanar dani cewa,Ya gamu da abu akan hanya tana hauka babu takalma a kafafunta babu mayafi a jikinta,tana kuka tana sambatu tana fadin cewa Ya kashe mun babana,Ya rabani da mijina!kuma zai kashe mun ΄a'΄ana,'lokacin da Umari ya sanar dani wannan maganar hankalina ba ™aramun tashi yayi ba,tun kafin ma ya ™arasa maganar,jiki na rawa na hau babur Wina na koma asibiti,a gaggauce na tattara yaran nan,nasa aka kaisu katsina wurin kishiyar babata,bakomai yasa nayi hakan ba,sai don gudun kada kalaman Zainabu abu su tabbata da gaske,Saboda a nazarin da nayi,wannan sambatun da akace tana yi yana da ala™a da haukanta,Tabbas ya sayyadi shine yayi silar mutuwar mahaifinta,shiyasa har abun ya tsaya mata aranta,kuma ya ta6a mata zuciya har ta samu ta6in hankali,wannan dalilin yasa na Wauke yaran gaba Waya na mayar dasu can,saboda inajin tsoran Ya"

""",sayyadi ya halakar dasu"

"Ganin ya dakata da yin maganar yasa Abusufyan saurin cewa""Yanzu a wani hali abu take ciki?kun samu nasarar gano inda take,"""

"Mi™ewa Maman sadeeq tayi tare da shigewa cikin gidan,Jim kaWan ta dawo hannunta Wauke da tray,ruwa ta Webo masu acikin Jug,sae ΄an kofuna guda uku,Ajiyewa tayi agabansu,tare da tsiyaya"

",ruwan ta mi™a ma Baban Sadeeq,hannu yasa ya kar6a tare da kai kofin bakinshi yana sha"

"˜ara zuba ruwan tayi a sauran kofunan ta dauka ta mi™a ma Abusufyan,girgiza mata kai yayi tare da cewa""Bazan iya shan komai ba,in har banji a wani hali abu take ciki ba,""sam babu kwanciyar hankali"

",atattare dashi"

"Mi™a ma Sehrish ruwan tayi,""kar6i kisha ΄ata,""hannun sehrish na kerma ta kar6i kofin takai ruwan"

",abakinta tana sha"

*ASLM GANI FA NA SAKE DANNOWA DA SABBIN KAYA

MASU SABON SALO*

*takuce mmn Yusuf Dr mata mai gyaran mata ciki da wake*

"Ina uwargida da Amarya ina masu shirin yin aure budare da zawarawa , ina masu son su zama taurari ababen alfaharin mazajensu , ina mata masu kishiyoyi da ake ci masu zarafi ake wulakantasu akan kishiyoyin su ina wacce keshan wulakancin namiji , ina matan da sukeson burge mazajensu da zallan ni'ima da dandano ??? Ina matan fake fama da rashin ni'ima , budewar gaba wadan da suka faru sanadin ciyon sanyi kokuma haihuwa , ko wadda Ke fama da k'arancin ni'ima da"

"karancin sha'awa , ?? To saurara kiji "

"Ko kinsan Maman Yusuf Dr mata kuwa ?? Hmmm akace in bakasan gari ba to ka saurari daka, "

Namu na dabanne kamar yadda salonmu yake daban ingantattun kaya ne da basuda wata illa ajiki *

*sannan ba boka ba malam zaki mallaki mijinki da dandanonki sai yadda kikayi dashi

Duk abunda kk so a bangaren kayan mata zaki samu hajiyata daga gyaran ciki harma Dana waje

Munada ingantaccen maganin sanyi na maza Dana mata hakama maganin Basir

Maganin nono Dana hips

"Maganin kiba dakuma maganin rage tumbi da kibar, Maganin gashi"

Maganin hawan jini

Maganin sugar

Sabulun wanka na gyaran jiki Sabulun dilka na amare

Dilkar amare

Kwallin mallaka (daga ni sai kai) Maltinar mata

Bobintan mata

Set na lalata gindin kiahiya Set na ukku bala'i

"Set na rantse bakida kishiya,"

Kalolin gumba Kalolin gari Kalolin matsi

Kalolin sabulan tsarki Zumar mata

Zumar ridi

Zumar goron tula Tsumin mallaka

Tsumin jaraba Tsumin sabon budurci Tsumin kankana Tsumin tabaje

Tsumin makalemata Shayin mata Sirrikan mallaka

Dan goshi da mahadinshi Dan goshi na Mara Kyallen al'ajabu

Rakumi da akala Bita zai zai

Dahuwar kalolin kaza zabo zakara Dahuwar zuciya

Dahuwar ciccibi Dahuwar zuciya Dambun nama Dahuwar yan shila Yajin mata

Yajin maza domin Karin karfi

"Hmmmmmm in nace sai na lissafamuku zafafan kayan nan sai in wuni ina typing shawara daya zan * baki uwargida in har baki jaraba kayan mmn Yusuf ba to ki garzaya ki saya da kanki zakizo kina godiya , wadan da suka San ya kayan suke kuwa. Basa bukatar wani Karin"

", bayani"

Domin Neman Karin bayani kokuma ganin kayan da nake dasu Ku tuntubeni ta wannan number 07069711327 call or WhatsApp mmn Yusuf mai kayan

mata

"Ina bada sari ina sokoto ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,"

Don Allah in baki shirya siyaba to kibari sai kin shirya sai muyi magana 07069711327

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE , SHAHARARRAR KUMA KASAITACCIYAR _* MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TANA YI MAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE"

CIKIN FADIN NIGERIA DA NIGER KARKU MANTA MACE MAI KYARA KANTA BATA

BORANCI_* 07069711327

Akwai zafafan kayan Mata masu kyau da arha cikin sauki da rahusa Kuma duk inda kike zamu aika _ maki kayanki cikin aminci da yardar Allah ba cuta ba cutarwa don a Dade anayi sai gaskiya uwargida

_da amarya ku garzayo Kar abaku labari

Munada kalolin Kaya kamar haka

Maganin sanyi sahihi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata

Maganin gyaran nono domin dawo da martaban nononki hadin gargajiya da bashida illah ajiki

Maganin hips Mai tado da hips cikin kankanin lokaci

Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko dai dai misali kiyi kyau kema ki shigo cikin jerin Mata masu aji

Maganin rage kiba da tumbi Wanda zaisa ki sace ki koma Yar dai dai abin alfaharin kowane

"namiji,"

Akwai kalolin gumbuna masu kyau da saukar da ni'ima

Maganin matsi masu ciko da gaba da matseki Kamar Yar budurwa uwa uba zasu Baki dandano

Mai gamasar da maigida

Kalolin garrika masu bawa mace niima da jimawa ajiki

Kalolin tsumi Sha yanzu magani yanzu dasa Mai gida ihun Dadi

Zumar mallaka Zumar goron Tula Zumar ridi

Zumar Mai rubutu

Hadin mallaka Turaren mallaka Shu'umar humra Turaren AL'AJABI Matan gaske

Ak 49

Sirrin tafin k'afa Turaren fuska Hatsabibin turare Kwallin mallaka Zoben mallaka

Jigidar maida tsohuwa yarinya Maltinar Mata

Karya gado

Yajin Mata (yajin Mai ciko da mace) Yajin maza (domin Karin k'arfi)

Muna dahuwar Kaya kamar haka

Dahuwar zabo (mallaka) Kazar Yar gata

Yan shila

Ciccibi

Dambu Zuciya Yan ciki Kwai ukku Tsoka Tara Kifi

Da sauransu

Akwai sirrika sosai da muke hadawa ga wacce kishiya ta addabeta ko wadda take fama da butsarin namiji ko mafadacin namiji ko namiji Mai yawon dare ko Wanda yake bin Mata insha Allah duk

zaku samesu Kuma da yardar Allah za'asamu biyan bukata

Muna bada magani ga yarinyar da tsautsayi ya fad'a Mata ta rasa budurcinta ta hanyar fyade ko

yaudarar da namiji Kuma insha Allah zaadace da yardar Allah

Abubuwan da yawa gsky Wanda in nace Zan lissafasu sai nakwashi tsawon lokaci maiso tabini PC

"don ganin kalolin kayan da muke dasu ,"

Karku manta mace Mai gyara kanta Bata boranci taku ce maman yusuf Yar mutan sokoto 07069711327

.

Don Allah wadda Bata shirya ba tabari sai ta shirya sannan tayimun magana ngd

07069711327

* Boss Bature*

"Bayan komawarsu hannun kishiyar babata,Sai hankalin mu ya dawo kan tunanin a ina zamu ga uwar "" yaran nan,Nemanta muka bazama yi acikin unguwar nan ruwa A jallo,duk wasu gidajen masu unguwanni na kewayen mu mun cigita haka ma ofishin yan sanda,tsawon lokaci ana nemanta bamu same ta ba,Hankalinmu ya tashi,Saboda sanin cewa Yarinyar nan bata da kowa,Gashi tabar gida a wani yanayi na ta6in hankali,Ga ΄a'΄anta dake bu™atarta,hakan yasa bamu yi kasa a gwiwa ba ni da baban umari muka kai cigiya awani gidan Redio amman shiru kake ji ba Abu babu dalilinta Allah kaWai yasan ina ta nufa don kasan garin kano da faWi,a™arshe muka fara zullumin anya Abu na'a garin nan ma kuwa,hakan yasa muka hana idonmu bacci wurin rokon ubangijin sammai da kassai da ya bayyana mana ita cikin aminci ya kareta aduk inda take,tsawon lokaci muna ta rokon Allah ba tare da gajiyawa ba,Ana haka kwatsam wata rana muka samu labarin bayyanar Abu ta hanyar Sanarwa a gidajen radio dana talabijin cewa Ana neman danginta,tare da adireshin asibitin da aka kwantar da ita sakamakon motar wani bawan Allah da ta bugeta a saman titi tana gararanbarta shine ya kaita asibiti ya kuma bada"

"ayi cigiyar danginta,koda sanarwar nan ta isar mana jiki na rawa,Ni da Maman sadeeq tare da yaron"

"nan Wan wurin makwabcinmu muka kwasa muka tafi asibitin,ba ™aramin daWi muka ji ba da muka samu abu zuciyoyinmu suka cika da farinciki,duk da babu hankali atattare da ita,A lokacin likitan dake kula da ita ya bu™aci akawo wani makusancinta,wata'™il adace ta dawo cikin hayyacinta idan tayi ido biyu da ΄a'΄anta da take yawan ambaton sunansu,jin haka yasa na yanke shawarar zuwa katsina domin in taho da yaran nan,ko Allah zaisa adace abu ta dawo cikin hayyacinta,alokacin nayi kokarin kiran lambar tsohuwa don in sanar da ita game da zuwa na don a shirya ma yaran amman a kashe,hakan baisa nayi tunanin wani abu ba,don dama mafi yawancin lokutta wayar tata na kasancewa a rufe sai anyi sa'a ake samu,ahanzarce na shirya zuwa katsina,Sai dai kash!wani mummunan labari ya riskeni a lokacin da naje unguwar da suke,Na rasuwar ita mari™iyarsu Kishiyar babata tsohuwa,Sannan kuma naji cewa an li™a masu ™azafin maita,wai sune suka kashe ta saboda an ga kumfa a bakinta kamar taci guba,Hankalina yayi mugun tashi saboda ina da tabbacin cewar yaran abu bazasu ta6a aikata hakan ba,Ni shaida ne akan yaran,nayi ba™in ciki sosai kamar zan haWiyi zuciya in mutu lokacin da Makwabcinsu ya rakani police station Win da aka kulle yaran,΄an sandan da muka samu a wannan lokacin sun tabbatar mana da cewa,a nan police station Win aka kawo case Winsu,sai dai daga baya sun bar hannunsu sakamakon ciwon Waya daga cikinsu daya tashi aka kaisu asibiti Anan ne wani babban Jami'en Soja ya kashe Case Win gaba Waya,Shine silar barinsu asibitin,kamar zanyi hauka alokacin,Saboda tsabar takaici,na nace akan dole ΄an sandan nan su haWani da mutumin daya kar6i yaran,Amma suka sanar dani cewa su kansu basu san wanene ba,Saboda basu bane asalin waWanda case Win ya mutu ahannunsu ba,waWancan anyi masu canjin wurin aiki,A ™arshe dana takura masu na dinga zarya a police station Win akan su faWamun waye wannan jami'en sai su kayi mun barazanar idan na ™ara zuwa zasu Waure ni,Tun daga wannan lokacin,jiki a mace nadawo kano alokacin aka sallami Abu bayan likitan dake kula da ita ya bada shawarar amaida ita asibitin masu ta6in hankali amman muka dawo nan gidana da ita da tunanin yi mata addu'oi don alokacin ina ganin kaman harda sihiri atare da ita,haka na dukufa yi mata addu'oi ba dare ba rana amman sauki dai sai wurin Allah,yadda taga rana haka take ganin dare sam bata bacci,sai sambatun Babanta da ya'yanta,in takaice maku dai Abu buge buge ta fara tana kokarin guduwa,Babu yarda muka iya muna ji muna gani haka muka dauki Abu muka kaita Asibitin mahaukata. ""da™yar ya ™arasa maganar saboda kukan daya zo mashi,yana kai"

"™arshen maganar ya fashe da kuka,tuni hawaye sun wanke fuskokinsu gaba Waya,Musamman Sehrish"

",sosai take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login