Showing 87001 words to 90000 words out of 286330 words

Chapter 30 - Gidan Asali complete by boss bature

down abba yayi fuskar nan tashi Wauke da murmushi,anan ya samu abusufyan tsaye yana jiranshi,yana ganin ya tunkare shi,"

"?""Ina sehrish Win take ne"""

"Abusufyan yace""Tun Wazu ta wuce Wakinsu,Nima kai nake jira muyi sallama kafin inje in kwanta,Amma ya kuka ™are da rafayet Win?ina fata dai ya sauko daga fushin nan nashi""?"

"Fuskar abba Wauke da murmushi yace""da™yar na shawo kanshi,yanzu haka ma ya kwanta,sae kayi ha™uri da surukin naka,"""

"Dariya abusufyan yayi kafin yace""ae ni bansan ya zamu ™are da rafayet ba,lamarin ya fara bani tsoro,™o™arin buguna fa yake yi ne?ahaka zan zama surukinsa?yana yi mun kallon tsaransa?Lokacin dana shiga Wakin nasa samun shi nayi fa ya dam™i gashin kanta ya Waga ta sama kamar wata ΄ar babyn "",Roba,yarinya sae kuka take tana bashi ha™uri amma ko ajikinshi"

"Abba yace""Ae rafayet sae addu'a,amma abun nashi ™ara gaba yake yi,yana ji Da ™arfin nan nasa,bakowa zai iya jure zama dashi ba,"" suna tafiya suna fira har suka zo ™ofar Wakin Abba,anan su"

",kayi sallama da abusufyan ya wuce nashi Wakin"

"Fuskarshi a washe ya shiga Wakin kamar ance ya Waga idanunshi karaf suka sauka akan Junaid dake baje saman gadon yana bacci,ga Mommynsa agefe,abun ba ™aramin Waure mashi kai yayi ba,daga fitarsa har ya shigo Wakinshi,Anya kuwa junaid shi kaWai ne?yaro kamar mai iska,har le™a Wakinshi yayi ya same shi kwance yana sharar bacci shi da Talal,amma yanzu daga dawowarshi ya same shi a"

",Wakinshi"

"Cike da takaici ya shiga cikin Wakin,gefen gadon ya zauna tare dasa hannu ya bubbugga ™afarWarshi""""Junaid!junaid""! Da ™arfi yake ambaton sunan nashi,yatsina fuska junaid ya shiga yi yana"

"!""faWin""Wai wanene ke son takuramin"

",Yayi maganar yana Wan ware idanunshi masu Wauke da bacci"

"Harara abbansu yaa jefa mashi tare da cewa""Ubanka ne,buWe idonka ka gani mara matunci"" koda yaji muryar. abbansu sae ya ™ara tamke fuska,yana faman murguWa masa baki,Abba yace ""Eyyyeh!ni kake murguWa ma baki,"" zumbura masa baki yayi,hada sa hannu ya toshe kunnuwansa don karma yaji"

",muryar abban nasu"

"Nasan maganinka yaro""yayi maganar tare da kai hannunshi saman side drawer ya Wauko bottle water "" Win dake ajiye a sama,buWe murfin robar ya shiga yi yana faWin""Zaka tashi ko saina watsa maka ruwan "",nan"

",Wuri wuri yayi masa da ido,yana jira yaga in dagaske abban nasu ruwan zai watsa mashi"

"Jin yayi banza dashi yasa shi Webo ruwan a murfin robar,ya watsa masa shi da sanyinsa asaman fuskarshi,aikuwa a gigice ya tashi zaune jikin shi na kerma,hankalin abbansu ba ™aramin tashi yayi ba ganin yadda ya tsorata daga watsa mashi ruwa a fuska,abu kamar wasa sai ga junaid yana kuka hawaye"

",jaga jaga a fuskarshi"

""",Tsawa abbansu ya Wan daka mashi tare da cewa""Yi mun shiri rigimamme kawai"

"Wannan maganar da abbansu yayi ba ™aramin ™ona mashi rai tayi ba,saukowa yayi daga saman gadon yana shasshe™ar kuka yace""""kuma Allah tunda ka kore ni,Wakinsu sehrish zanje na kwana,""yayi"

",maganar tare da bubbuga ™afarshi ya fuce"

"Sakin baki abbansu yayi yana kallonshi har ya fuce daga Wakin,girgiza kai kawai yayi tare da gyara"

",kwanciyarshi"

"Junaid kuwa bayan fitarshi daga Wakin Abbansu,bedroom Winsu sehrish ya wuce kai tsaye,cikin"

"sa'a ya samu ™opar Wakin a buWe,hannu yasa ya tura door din,sannan ya shige ciki,"

"Sun cika gadon su uku abunsu,sae faman sharar bacci sukeyi banda mutun Waya wadda ta rufe idanunta tamkar maiyin bacci, gaba daya hosana ta yaye masu bargon da suka lullu6e dashi,dama ita bata iya kwanciyar bacci ba,zaiyi wuya ta kwanta batare da ta faWo ™asa ba,dalilin dayasa suke sanyata tsakiya kenan saboda gudun karta faWo,sehrish na kwance a left hand,hosana tana a middle Winsu,yayin da jahad ke a right hand,saitin inda yake tsaye,hannu yasa tare da kashe masu hasken Wakin da sehrish ta bari a kunne,lalla6awa yayi ya haye saman gadon,gefen jahad ya kwanta, tare da ja masu bargon ya lullu6esu duka,cikin ™ankanin lokaci bacci ya Waukeshi,tabbas Sehrish taji lokacin da aka kashe masu hasken Wakinsu,amma batayi tunanin ta buWe idanunta ba don taga wanene,saboda halin da ta shiga,Zuciyarta ba tayi mata daWi ga hawaye sae faman shararowa suke yi daga cikin idanunta,babban abunda ke damunta shine wani hali sgr yake ciki?Yayi bacci ko idonshi biyu?bataso abunda ya faru ba,sai dae ba yadda ta iya dole tabi umarnin mahaifinta da wannan zancen zucin bacci ya sace ta,"

"tashin hankali,Junaid fa ya shige acikinsu sae faman sharar baccinsa yake,sun manne ma juna shi"

"da jahad,duk a tunaninta sehrish ce,hada ™ara rungumoshi ajikinta,"

mu haWu on monday donjin yadda zata kaya don kuwa akwai ™ura! Amrish zata Rayu ko kuwa * akasin hakan?Wai ma wacece Amrish Win nan?su waye iyayenta?shin Sgr zai amince da auren sehrish?a yadda yake jin kanshi Win nan?Me zai faru idansu jahad suka Tsinci junaid acikin Wakinsu

*?saman gadonsu

"Su aunty babba manya Naki na nan tafe* ]3/19, 2:57 PM[ +234 810 388 4440: * Boss *"

* Bature

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Wuraren ™ arfe 3:00 na dare,Jahad tayi wani kwakkwaran juyi cikin bacci zata gyara kwanciyarta,aikuwa taji an ™an™ameta sosai an matse ta,numfashinta har wani kokawar Waukewa yake yi,™o™arin janye jikinta ta shiga yi amman hakan ya faskara,saboda ru™on da akayi mata bana wasa bane,cikin baccin ta dinga faWin""Sehrish!ki sake Ni!kin matseni,numfashi na zai W auke"" da™yar sound Win ke fita saboda throat Winta da ke abushe,saboda thirsty da take ji,tun tana ambaton hakan ™asa kasa har takai ga Waga muryarta ""Sehrish!!dan Allah ki sake ni,baki ji nace"

"kin matse ni ba? Shiru babu mai bata amsa domin kuwa duk bacci suke yi,"

"Jahad kuwa tuni ta gama galabaita hakan yasa ta tattare iya ™arfinta na ™arshe ta ingije junaid daga jikinta,ya Wan yi baya,hakan yasa ta samu sarari,hannu tasa tare da zame bargon ta fiddo da kanta,tana faman sauke ajiyar zuciya,zufa duk ta wanke mata jikinta duk da weather Win nasu akwai sanyi,matsuwar da tayi ne yasa ta zubda gumi,juyawa ta Wan yi tare da kallon gefen hannun hagunta,kasancewar akwai hasken electric bulbs Win da suka gauraye gidan daga waje da kuma na corridor Winsu gana main palour,Sune suka Wan bama Wakinsu haske,duk da an kashe Globe Win Wakin nasu,dama kuma Sehrish ta lalata bedside lamp Win Wakin,lokacin baya data kwala ma"

"Haroon a goshinsa,"

"˜ura ido jahad tayi tana ™are masu kallo,gani take tamkar idonta ba dai dai suke nuna mata ba kamar mutun biyu ne kwance a gefen hagunta,hannunta ta mi™e tare da yaye masu Sehrish bargon da suka rufa dashi,gabanta ne ya faWi rass!ganin Sehrish ga kuma hosana baje suna ta sharar bacci,nan take hankalinta yayi mugun tashi,wani irin tsoro ne ya lullu6eta,tabbas akwai mutun W aya 6angaren damanta,wanda suka kwana rungume da juna a ™an™ame,wanda yayi silar taushe numfashinta,tashin hankali! kasa juyawa tayi don taga wanene saboda tsabar tsoro,sae dai ta zura"

"hannayenta dake ta faman kerma ta laluba don taji in da gaske wani ne kwance a wurin,Sumar kan"

"junaid ta shafo da hannunta,a razane ta zame hannunta,la66anta na kerma ta shiga furta""La'Ila"

"ha'illah Anta subhanaka,Inni kuntu minazzalumin,""daga bisani ta shiga faWin""innalillahi wa'inna ilaihirraji'Un!!,"

"Muryarta na kerma ta shiga kwalama su sehrish kira ka Wan ka Wan don kada aljanin ya farka,""Hosana!Sehrish!!dan Allah ku tashi!Mutum mutumi acikin Wakinmu saman gadonmu!ina tunanin Aljani ne ya faWo Wakinmu don ya cutar damu,Wayyo Allah na"" babban tashin hankalinta"

"aljanin na akusa da ita,in ma cutar dasu yazo yayi toh ta kanta zai fara tunda itace a kusa dashi,"

"Tuni zufa ta gama wanko mata a fuskarta,numfashi kanshi da™yar take fitar dashi don kada aljanin yaji yasan cewar idonta biyu,"

"Sehrish!Sehrish!!hosana!wai ba zaku tashi ba?dan Allah ku tashi kuga abunda na gani,asaman gadon "" mu,""tana magana hawaye na sauka daga idonta,don ita ta riga ta sallamawa kanta cewar ajalinta ne"

",yazo"

"Duk wannan surutan da Jahad ke yi kaf a kunnan Sehrish,wadda ke lamo tayi nisa cikin zurfin tunanin da take yi,Duk a tunaninta Jahad mafarki takeyi shiyasa take sambatu,wannan dalilin ne yasa bata motsa ba,kuma bata tanka mata ba,idanunta ne kawae ke arufe amma idonta biyu,likimo kawai"

",tayi"

"Jahad na cikin wannan yanayin taji an aza mata hannu asaman waist Winta,a wani irin Firgice ta fashe da wata irin gigitacciyar ™ara,wadda tayi silar tashin hosana daga bacci,hatta sehrish sai da ta razana,a tare suka tashi zaune ita da hosana suna kallon Jahad dake ta ihun neman agaji,ai koda Hosana da sehrish suka ga hannun mutum a saman qugun jahad,a gigice suka duro daga saman gadon da gudun gaske har suna tuntu6e wurin tunkarar ™opar Wakin don su buWe ta su gudu,jahad kuwa sam ta™i motsawa,sai ihu take tana kuka,waWanda take tunanin cewa zasu taimaketa sun gudu sun barta asaman gadon ita kaWai,jikinsu sae faman kerma yakeyi burinsu su buWe ™opar su gudu amma ta™i buWuwa,hakan yasa Sehrish watsawa da gudu,ta shige toilet taja ™opar ta rufe,ganin haka yasa hosana tunkarar wardrobe Winsu,ta buWe gidan ™asa da babu kaya sosai acikinsa sae bedsheets,Ta faWa ciki tare da jan murfin wardrobe Win ta rufe shi,kowa yayi ta kansa kenan,duk wannan budurin da akeyi Junaid bai sani ba,domin kuwa ba ™aramin abune ke iya"

"tashinshi daga bacci ba,irin mutanen nan ne masu nauyin baccin tsiya,"

"Jahad na cikin wannan halin na firgici,taji an aza mata ™afa asaman jikinta,firgitar da tayi ne yasa tayi wurgi da junaid gaba Waya,ya tafi dama yana dab da bakin gadon,aikuwa ji kake timmmm!ya ™undumo ™asa kanshi ya bugu sosai saman tiles,"

"raWaWin da yaji ne yasa shi farkawa daga baccin,ya fashe da matsanancin kuka,"

"Gaban jahad ne ya faWi rass!!jin sautin kukan Junaid,rarrafowa tayi ta dawo gefen gadon tare da Wan le™awa don ta tabbatar ma kanta abunda kunnuwanta ke ji,Zaro ido waje tayi cike da mamaki take kallonshi,yadda kasan wani jinjiri ya 6are baki sai kuka yake yi,da ™arfi ta ambaci sunanshi""JUNAID""dakatawa yayi daga yin kukan da yakeyi jin an ambaci sunanshi,wurga idanunshi"

",yayi akan jahad,yayi mata wuri wuri da ido yana kallonta"

"?Muryarta na rawa tace""juj..junaid!dama kai Ne?me kake yi acikin Wakin mu"

""",cikin shesshe™ar kuka yace""Nifa Zuwa kawai nayi don in taya ku kwana"

",zuba mashi ido kawai tayi tana kallon fuskarshi don abun ya fi ™arfinta..."

"Daga cikin toilet ta jiyo Muryar Sehrish tana ce wa""Jahad wai dagaske junaid ne?Naji kin ambaci"

"?""sunanshi"

"A ™ule jahad tace""Bansani ba,ku fito ku gane ma idonku,kunaji ina kukan neman taimako amma duk kuka watsa a guje kuka barni,yanzu da wani mugun abunne ba junaid ba,da Allah kaWae yasan me zai "",biyo baya"

"buWe ™opar sehrish tayi tare da fitowa daga cikin toilet Win,hosana ma ta buWe wardrobe Win tare da fitowa daga ciki,suka tunkari inda junaid yake kwance yana faman sauke ajiyar zuciya,sae faman"

",lumshe ido yakeyi,saboda baccin dake a idanunshi"

",Junaid!"" sehrish ce ta kira sunanshi,ware idanunshi yayi akanta yana kallonta"" ""junaid me kake yi a Wakin mu?waya kawo ka?anya baka fara shan ™waya ba"".."

"Harara ya wurga mata tare da murguWa mata baki yace""bansani ba,duk kun bi kun takura rayuwata,hakanan kawai ina baccina kun tashe ni,laifi ne in na kwana aWakinku,ni ba Wan uwanku bane""? Sakin baki sukayi suna kallonshi,hosana tace""wlh saina faWa ma Daddy da Ya Omar,ince ka shigo Wakinmu ka kwanta mana asaman gadonmu,™ato dakai,""tana kai ™arshen maganarta,junaid yace""idan kin tashi ki faWama Kaka ™arewar daddyn,mai kan kurciya kawai"" wannan maganar ba ™aramin fusata hosana tayi ba,jikinta har rawa yakeyi wurin dauko pillow daga saman gadonsu,ta buga mashi asaman fuskarshi,koda ganin hakan,sehrish ma ta Wauko pillow ta shiga taya hosana,jahad tace""wlh nima bazan ™yale ka ba,junaid saboda ka bani tsoro,kuma babu kyau ma tsoratar da musulmi,""tasa hannu ta Wauko pillow itama,nan fa suka tasa junaid kamar sun samu jaki,suka dingi jibgarshi da pillows,tun yana yi masu magiyar su daina har ya sake fashe masu da kuka yana bubbuga ™afafunshi,suna cikin bugun nan nashi,suka ji tsit junaid ya daina motsi,cikin sauri Jahad ta kalli jikin pillown hannunta,Šigon jini ta gani,Wagowa tayi da nufin ta nuna ma su Sehrish aikuwa karaf idonta ya sauka akan pillown dake hannun sehrish da hosana,duk Wigon jini ne ajikin pillown hannunsu,Tashin"

!Hankali

"Gaba Wayansu ba ™aramin kiWima suka yi ba,΄an hanjin cikinsu suka kaWa,zagaye shi su kayi a"

",zu™unne suna kallon fuskarshi"

"Fashewa hosana tayi da kuka tana faWin""Wlh babu ruwa na!bani na kashe junaid ba!""maganar da tayi"

"?!ba ™aramin tsoratar dasu tayi ba,tuni ido ya raina fata,daga wasa"

"Jijjigashi suka shiga yi atare suna ambaton sunanshi""Junaid!junaid!!!ka tashi!dan Allah junaid ka tashi!!Wayyo Allah munshiga ukun mu!!dan Allah baby junaid ka tashi,"" ko motsi wannan junaid baiyi ba,matsawa sehrish tayi tare da kanga kunnanta asaman hancinshi don taji in yana numfashi,Wufff taji babu numfashi da sauri ta sanya tafin hannunta asaman kirjinshi saitin zuciyarshi nan ma taji zuciyar tashi tadaina bugawa,a wani irin sukwane ta Wago da idanunta waWanda sukayi luhu luhu cike tab da"

"hawaye tana kallonsu Jahad da hosana,jiki a mace tace""ZUCIYAR JUNAID BATA BUGAWA"

"!!!""HAKAN NA NUFIN MUNYI SILAR MUTUWAR JUNAID"

"Girgiza kai jahad ta shiga yi tana cewa""Junaid bai mutu ba,dan Allah ki daina faWan hakan,kada ya tabbata dagaske,""tayi maganar a yayin da take kai hannu tana tatta6a fuskarshi""junaid!junaid!ka tashi "",dan Allah ka tashi junaid"

"Ganin ya™i motsi yasa suka fidda rai da cewar junaid zai tashi,kifa kai sukayi su duka ukun suna shesshe™ar kuka,Wan Wagowa jahad tayi tare da kai idonta kan fuskarshi,Abun mamaki sae ga murmushi ya bayyana akan fuskarshi,dimples Winsa guda biyu sun lotsa,Wani irin ihun farin ciki ta saki tana"

"fadin""Bai mutu ba!junaid wasa yake yi mana,gayanan yana murmushi,'jin haka yasa su sehrish saurin"

"Wagowa da kawunansu suna kallonshi,sae faman wangale baki yakeyi yana dariya,abun ba ™aramin"

",Waure masu kai yayi ba"

"Junaid""sehrish ce ta ambaci sunanshi,a hankali ya buWe manyan idanunshi yana kallonsu one by """

",one,sai faman 6a66aka dariya yakeyi"

""",Har suna haWa baki wurin cewa""Kai junaid!meyasa zakayi mana haka?wlh ka tsoratar damu sosai Wanda yasa kuka bugeni,ko tausayina bakuji,kun wani taru akaina kuna jibgata kamar kunsamu jaki "" amale,shiyasa nima na rama da gangan na Wauke numfashina don kuyi tsammanin kona mutu""yayi"

",maganar yana murguWa masu baki,Ajiyar zuciya suka shiga saukewa"

",Junaid dan Allah kayi ha™uri,bazan ™ara bugunka ba,kada ka faWama kowa,""acewar hosana"""

",Harara ya jefa mata tare da ™ara tamke fuskarshi"

"Cikin sanyin murya jahad tace""junaid baka da lafiya ne?mun ga jini ajikin pillow lokacin da muke "",bugunka,kuma da alama daga hancinka muka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login