Showing 195001 words to 198000 words out of 286330 words

Chapter 66 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

15

lalubo numbar jahad ta buga mata kira,"

"Guntun tsoki taja,jin layin nata a kashe,Layin Junaid ta kira Shima a kashe,hakan ba ™aramin Waga mata hankali yayi ba,Layin Hosana ta kira,a lokacin sun kammala haWama Omar breakfast Winshi,har ta koma Waki ta shiga toilet tayi wanka,tana zaune gaban mirror tana kwalliya jikinta sanye da gown,wayarta dake ajiye saman drawer ta soma ringing,duk a tunaninta ya Omar Winta ne,jiki na rawa ta mi™e hada tuntu6e wurin yin saurin Waukar wayar,koda taga kira daga Sehrish ne,jiki na rawa tayi"

",picking call Win tare da kara wayar a kunnanta"

"Tunkafin Sehrish tayi magana,hosana ta ruga ta cewa""Wai yaushe zaku dawo ne?gidan fa ba kowa ni"

",kaWaice"

"Hosana wai ina jahad ne?ina kuma junaid?basu dawo daga shan ice cream Win bane tun jiya da suka "" "",fita?na shiga damuwa saboda rashin samunsu a waya"

"Hosana tace""Nima bansan inda suka je ba,babu fa kowa gida,daga ni sai Aunty azmee,ya Omar "",bansan shima ina yaje ba"

"Hankalin sehrish yayi matu™ar tashi,la66anta na kerma tace""Hosana!yaya Rafayet baizo nan gidan"

"?""ba"

""",Eh,baizo ba,ni banga kowa ba"""

"Nan take ranta ya bata cewa wani abu ya faru acikin gidan,kuma bada kowa ya faru ba,fa ce Su Junaid da suka fita shan ice cream,saboda rashin dawowarsu cikin gidan"

""",Rishi ko breakfast na gaza ci,ina cikin matsananciyar damuwa"""

"Ajiyar zuciya Sehrish ta sauke tare da cewa""Hosana ki kwantar da hankalinki,Zasu dawo cikin gidan"

",ne,Yanzu zan sanar dake wani abun farin ciki nasan zaki ji daWi sosai ""Muryarta aWan shagwa6e tace""toh faWamun menene"

"?""Sehrish ta mi™e tare da nufar Wakin Oummarsu tana faWin""Nasan Daddy bai sanar dake ba ko"

"Hosana tace""meke nan""?"

"Shiga cikin Wakin tayi wayarta manne a kunnanta,"

"Video call ta mayar da kiran nasu,bayan ta samu wuri ta zauna gefen Oummansu dake ta bacci"

",hankalinta a kwance"

"Hosana kalli ki gani,Wacece wannan,""tayi maganar tare da saita Screen Win wayar saitin fuskar """

",Oummansu"

"˜ura ido hosana tayi tana kallon fuskar oummasu,almost 7 mins,a hankali wani kyakkyawan"

"?murmushi ya bayyana akan fuskarta,a ruWe tace""rishi Oumman mu ce ko"

"Eh itace,naso na sanar dake tun jiya,baki dauki wayan ba kuma bansamu halin sake kiran ba,An """

",samu Oummanmu,Amma bata acikin hayyacinta ta samu ta6in hankali"

"Uban tsalle hosana ta daka,da gudun gaske ta fito daga Wakinsu,kaitsaye ta nufi kitchen inda ta baro Azmee tana gyare gyare,Cikin rashin sani Hosana taci karo da haroon,ta bangaje shi sosai har wayar"

",dake hannunta ta kubce mata,kaitsaye ta faWi ™asa ta daki Tiles Screen Win ya fashe"

"Hannu hosana ta aza asaman kanta ta fashe da wani irin matsanancin kuka,tana faWin""Wayyo Allah "",wayata!Ka kashe mun wayata,Wlh bazan yafe maka ba,Allah ya isa"

"Rai a6ace haroon ya Waga hannu zai mareta,adai dai lokacin Azmee ta fito daga kitchen Win,A ruWe ta ™araso ta dam™i hannunshi,wani mugun kallo daya jefa mata sai da gabanta ya faWi rass saboda launin idanuwanshi da sukayi jawur dasu,fuskar nan tashi tayi suntum da ita,da sauri azmee ta saki "",hannunshi,cikin sanyin murya tace""Allah ya huci zuciyarka"

"Harara ya wurga mata tare da jan dogon tsoki mai sautin gaske,matsawa yayi izuwa inda wayar hosana take a ™asa,Ya sanya faffaWan tafin kafarsa mai sanye da takalmi,Ya take wayar ya rugurguzata,hakan ba ™aramin ™ona ma hosana rai yayi ba,Abun ka ga mai ta6in hankali,Kamar kura ta mamayeshi tare da gartsa mashi cizo asaman damtsen hannunshi,Dama ΄ar singlet ce ajikinshi,™o™arin"

"janyeta ya dinga yi amma ta™i cire ha™oranta daga saman fatar hannun,har sai da ta fasa shi,jini ya"

"shiga tsastsafowa a wurin,waro ido waje haroon yayi ganin ta fitar mashi da jini a fatar"

"jikinshi,™wa™™warar dam™a yakaima Gashin kanta,Hankalin Azmee ba ™aramin tashi yayi ba,Ga tsoron"

",shiga huruminshi take yi don tasan halinshi ba imani ya cika ba,Yasha Waga hannu zai mareta"

",Wurgi yayi da hosana,gaba Waya ta tafi zata faWi ™asa,Azmee takai hannu zata ru™ota"

"Tsawa ya daka mata tare da cewa""kika kuskura kika ta6a ta abakin aikin ki cikin gidan nan!uwar shisshigi kawai,ki tsaya a iya matsayinki,""jiki asanyaye azmee ta tsaya tuni idanuwanta suka cicciko"

",tab da ™walla,tana ji tana gani haka hosana ta kife ™asa,fuskarta ta bugu sosai har hancinta ya fashe"

",Haura ™afa yayi ya wuce Can medical room Winsu,saboda yayi dressing raunin da taji mashi Hosana""Azmee ce ta ambaci sunanta,tare da zu™unnawa agabanta,tasa hannu ta janyota """

",ajikinta,Lallashinta ta shiga yi,abun ba ™aramin ™ona mata rai yayi ba,Haroon ya 6ata mata rai"

"Cikin shesshe™ar kuka tace""Aunty azmee,Kalli yarda ya fasa mun wayata,mutumin can baida imani"

",shi ba jininmu bane,""hannu Azmee tasa tana share mata hawayenta "",Kiyi hakuri hosana,Allah shi zai saka maki"""

"Da™yar azmee ta samu ta lallasheta,har ta rakata Wakinsu ta kwantar da ita tana ta ajiyar zuciya,cikin"

",lokaci ™an™ani bacci ya Wauketa"

"Dawowa falon Azmee tayi wurin da wayar Hosana ta fashe,hannu tasa ta Wauki wayar tana kallon"

",screen Win,Ya dagargaje sosai baka iya ganin komai"

"A 6angaren Sehrish kuwa,duk tabi ta ruWe lokacin da taji sautin kukan hosana,kafin haroon ya taka wayar ta ™arasa mutuwa gaba Waya,zumbur ta mike tana zarya acikin Wakin,kamar tayi tsuntsuwa"

"ta tafi Abuja haka take ji,ta ™agara tasan meke faruwa acan Winne '"

"Tashin hankali!Su marshal na zaune zaman jiran tsammani,sae ga Sgr ya fito daga room Win da aka kwantar dashi,Ko riga babu ajikinshi ya yageta ya cireta,™irar ™arfin nan tashi mai matu™ar tsoratarwa gata nan a bayyane,Tsokar jikinshi sai rawa takeyi,mi™ewa sukayi gaba Wayansu suna kallonshi,"

"Rafayet""!Omar ne ya ambaci sunanshi tare da tunkarar shi,damtsen hannunshi ya ru™o acikin nashi "" yana sake ambaton sunanshi"

"Omar!I can't believe that junaid has gone,till the day i found out those who planned his death!One by "" one sai na kashe su da hannuwana,daga nan ne zan yarda cewa Na rasa shi na har abada,wlh in har ban aikata abunda na faWa ba,Sai na ajiye aiki na""da™yar yake magana saboda zuciyarshi dake a"

",harzu™e,jininshi na akan akaifarshi"

"™o™arin kama hanya yake yi yabar wurin Omar ya rurru™eshi saboda baisan inda zai dosa ba,Likitocin dake kula dashi duk sun kewaye shi sae faman tausarshi sukeyi suna lallashi,Amma ina idanuwanshi"

",sun rufe rufff,baya ji baya gani"

"Rafayet ka kwantar da hankalinka mana!Duk yarda ka ke jin radadin mutuwar nan nima haka nake "" ji,nama fika jin raWaWi saboda Gani nake yi kamar ni ne silar mutuwarshi,Akan idona Junaid yabar gidan acikin motarshi na gaza dakatar dashi,Har Major sai da ya bani shawara amma banyi saurin Waukar mataki ba,Wlh kamar na haWiyi zuciyata na mutu haka nake ji,""dakatawa ya Wan yi da yin maganar yayin da suke kallon juna,shi da Sgr idanuwan kowannansu cike tab da Hawaye ba ™aramin"

",jiki suke ji ba"

"Tausasa muryarshi yayi kafin yaci gaba da cewa""Rafayet!yakamata muyi tunani akan mahaifinmu!mu nemi mafita,domin kuwa ya sanar dani cewa suna akan hanyar dawowa gida yanzu haka,kaima kasan irin yadda yake jin junaid aransa,muddin yaji mutuwarshi tofa zamu rasa shi ne,a yadda shekarunshi "",suka ja Winnan bakomai zai iya jurewa ba"

",Jikin Sgr ba ™aramin sanyi yayi ba,bawan Allah duk yabi ya susuce ya rasa kuzarin jikinshi"

",Omar,yanzu ina ita yarinyar take ne""?yayi tambayar yana kallonshi"" "",Jahad ta zauce yanzu haka an kwantar da ita,ta samu bacci"""

"Jinjina kanshi ya Wan yi,Shiru sukayi na wani lokaci,kafin Major yace""Yakamata mu nemi"

"""!mafita,lokaci yana ™ure mana"

"Doctor Emran ne ya basu shawarar su shiga Waya daga cikin resting rooms na asibitin,yadda zasu"

"ji daWin tsara yadda zasu tunkari Abbansu,"

"Katafaren Waki ne ya haWu sosai,wuri kowannansu ya samu ya zauna,Omar Da Sgr suna zaune daga gefen gadon Wakin,Major tare da Dr Emran da Armstrong suna zaune asaman doguwar sofa Win dake a Wakin,Sanyin A.c Win dake a Wakin ba karamin sanyaya masu zuciya yayi ba,almost 15 mins kowa yayi shiru babu mai magana acikinsu,Kowa da abunda ke zuwa mashi aranshi,"

"Yalla6ai mi zai hana asamu babban malamin addini ya fahimtar dashi ta hanyar tausarshi da daWaWan "" kalamai,tare da janyo mashi ayoyin al kur'ani,""acewar Major"

"Dr Emran yace""that wouldn't be a solution a yanzu dai,gaskiya a yadda naji irin son da yake yi mashi muddin yaji irin mummunar mutuwar da Junaid yayi tofa wannan ba zai yi tasiri ba,zamu rasa shi,Zuciyarshi zata buga ne. """

"Armstrong yace""Koda za'a sanar dashi,Ni shawarata kada a faWa mashi ainihin abunda ya faru,Ina nufin irin mutuwar da Junaid yayi,kawai asanar dashi cewa Ya rasu ne ta hanyar rashin lafiya na rana"

"?""Waya. ""tun kan yakai ™arshen maganar Omar yace""idan ya nemi ganin gawarsa fa?Ya zamuyi kenan"

"Shiru Armstrong yayi can yace""sai ace anyi burying dinta tunda dama ku baku taking time kafin ku rufe deceased"" wani kallo Omar yayi mashi yace""kana ganin in ance masa hakan zan yarda ne,alhalin yana araye,sam hakan ma ba mai yuwuwa bane"" shiru Armstrong yayi don kuwa bai yi nazari ba kafin"

",ya bada shawarar"

"To yalla6ai mezai hana kawai a 6oye mashi komai game da mutuwar Junaid Win!in yaso koda ya "" tambayeshi sai asanar dashi cewa,Sgr ya tura shi U.s ne,wurin yin training Win aikin soja,""Major ne"

",yayi maganar"

"Murmushin takaici Omar yayi tare da kallonshi yace""Ita kuma jahad Win fa?ko itama mun turata U.s"

?Winne training

"Du™ar da kai ™asa major yayi,Sgr dai bai tanka masu ba shi kaWai yasan irin tafarfasar da zuciyarshi"

",keyi mashi"

"Gaskiya akwai gagarumar matasala!yanzu idan muka ce an tura Junaid U.s zai kar6i training Win "" soja,Jahad kuma ya zamuyi da ita?Zata tona mana asiri ne,ta hanyar sambatun da takeyi in har bata dawo hayyacinta ba,koba wannan bama Shi Abban zai iya bu™atar yin waya da jubaid!Dole fa ya nemi layin waWanda ke a u.s don yaji ya lafiyar Wanshi,duk kuma in hakan bata samu ba zai ce zaije can ne don ya ganshi""Marshal Omar ne yayi wannan jawabin"

""",Armstrong yace""Inaso naji abunda Sgr zaice,Saboda nasan baza a rasa mafita a wurinshi ba"

",Mayar da hankalinsu su kayi akan Sgr wada ya Wan lumshe idanuwanshi"

"Cikin sanyin murya Omar yace""muna sauraronka ya zamuyi yanzu?Daddy yakusa dawowa,kuma da alama bashi kaWai zai dawo ba,dukkansu zasu dawo"",saboda tsabar tashin hankalin da suke ciki,Ko"

",tunanin abinci ma basuyi,bawai don basu jin yunwa ba"

Slowly ya buWe idanuwanshi sai lokacin ya soma magana atsanake

"Duk shawarwarin da kuka bayar ba masu 6ullewa bane,a karshe dai dole mahaifinmu yasan cewa "" Wanshi ya mutu,Ba don naso ba,Amma ba yadda zanyi ne,ya zama dole muyi wa mahaifinmu ™arya a karo na farko don mu ceto rayuwarshi. ""dakatawa ya Wanyi da yin maganar,yana sauke ajiyar zuciya"

"kafin ya Waura da cewa""Shawarata shi ne,Za'a sanar dashi cewa,Anyi kidnapping Winsu su duka biyun!saboda babu junaid jahad kuma ta zauce,muddin muka mayar da ita gida asirinmu zai tonu ne,kuma mahaifin yarinyar yanzu yana cikin farin cikin ganin mahaifiyarsu,idan har ya dawo ya samu ΄arshi a cikin wannan yanayin yaya kuke tunanin zaiji aranshi?ga kuma babban rashin da mukayi na Junaid!that's the reason why ya zama dole a killace Jahad acikin asibitin nan na tsawon wasu kwanaki har asamu ta dawo cikin hayyacinta,hikimar yin hakan shi ne na farko idan daddy yaji cewa anyi kidnapping Winsu,tabbas hankalinshi zai tashi sosai,Amma zai sa ran bayyanar junaid a koda yaushe,kuma zamu sanar dashi cewa Junaid zai dawo Zamuyi ™o™ari wurin ganin mun ku6utar dashi hakan zaisa Ya Wan ji sau™i aranshi duk da zai shiga matsananciyar damuwa,mu kuma zamuyi ™o™ari wurin ganin mun shawo kanshi,Abu na biyu shi ne bayan wasu ΄an kwanaki idan Allah yasa Jahad ta dawo cikin hayyacinta,Zamu lallasheta ne nasan zata fahimce mu,Zamu fara sakinta ta koma gida a matsayin su kidnappers Win suka saketa,Wannan zai ™ara kwantarwa Abbanmu hankali saboda zaisa Ma ranshi cewa shima junaid zasu sako shi,Ta wani 6angaren Abusufyan ma zaiji sau™i aranshi in yaga dawowar Jahad,may be ma kafin ya dawo daga kano zata koma,so daganan a hankali a hankali zamu cigaba da ™o™arin fahimtar da Daddy,koda zaisan cewa junaid ya mutu sai daga baya lokacin komai ya wuce kamar next 1 to 2 month haka,Sae asamu babban malami ya zaunar dashi yayi mashi nasiha sannan ya sanar dashi ainihin abunda ya faru,radaWin da zaiji aranshi bazai kai raWaWin da zaiji ba a yanzu idan aka sanar dashi. ""yana kai ™arshen maganar shi,ya rufe idanuwanshi yayin da zuciyarshi"

",keta harbawa"

",Good Idea""!acewar Armstrong"""

"Major ya Waura da cewa""Yanzu yakamata a fara kawar da duk wani abu wanda zaisa Labarin hatsarin daya faru yaje masu,dama an kori ΄an jarida daga wurin,yanzu haka akwai sojojin dake kewaye da wurin an rufe shi,basu bari kowa ya Wauki video ko hoton abunda ya faru ba,Zamusa su tsananta bincike akan mutanen dake a wurin dama kuma ba wasu mutane da yawa ne su kai witnessing incident din ba,ko masu wuce wa a mota babu sosae,dakuma mai siyar da ice cream W in nan,Hatta wayarshi za'a canza mashi saboda gudun kar ace ya dauki rahoto in ma ta kama asa ya canza wuri ne sai ayi hakan,Zamu toshe duk wata hanya da zaisa labarin mutuwar Junaid yaje kunnan mutanen gidan in sha Allah,"""

"Jinjina kai Omar yayi tare da cewa""hakan yayi,Yanzu yakamata a hanzarta zuwa yi mashi jana'iza,Yamu yamu zamu halarta wurin yi mashi sallah,mu binne tokarsa awurin,bayan an kammala sai a kawar da ™arahunan Motar,A shafe duk wani abu da zai nuna cewa Anyi hatsarin"

"mota a wurin,""cikin karyayyar murya ya yi maganar."

"Sun jima suna tattaunawa akan yadda zasu tafiyar da komai,daga bisani wuraren karfe 2,Suka W unguma gaba dayansu zuwa wurin da incident Win ya afku,Sgr kamar yayi hauka lokacin daya yi arba da motar Junaid,Yaji mutuwar nan har cikin ranshi,da™yar suka samu kowa ya dan daidaita natsuwarshi,Alwala su kayi gaba Wayansu banda Armstrong da wasu da suka kasance ba musulmai ba,Anan sukayi mashi Sallah tare da burying Win tokarsa A gefen wata bishiya,bayan sun gama jana'izar,sojoji suka kawar da motarshi daga wurin,jikin kowa fa yayi mugun sanyi,Don suna kammala sallar jana'ixar Sgr ya zukunna gefen ™abarin Junaid,tare da kwantar da kanshi asaman ™abarin,Addu'o'e ya shiga jerowa abakinshi yana tottofa mashi,a ™arshe yace""Allah ya jikanka Junaid,bazan ta6a yafewa kaina ba,idan har ban Wauki fansa akan irin kisan wulakancin da akayi maka ba,Na Waurawa kaina alhakin mutuwarka,Saboda laifina ne Junaid da ban baka kariya ba,na tabka babban kuskuren da har duniya ta naWe bazan ta6a mantawa dashi ba,"""

",Kasa Wagowa yayi daga kan ™abarinsa"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

",Kasa Wagowa yayi daga kan ™abarinsa"

"Marshal Omar ne ya Waura da cewa""In sha Allah junaid na aljanna,muna yi mashi kyakkyawan fata,Allah yasa ™arshen wahalarshi kenan,""gaba daya basu ji daWin irin yadda mutuwar junaid ta"

",kasance ba,kamar wani mara gata,babu mahaifinshi akusa babu ΄an uwanshi"

"Ru™o hannun Sgr major yayi,tare da janyoshi,jikinshi duk ya saki,da™yar ya iya mikewa ya tsayar da"

",kanshi akan ™afafunshi"

"Sojojin dake kewaye da wurin sunyi su 50,Layi sukayi wani na bin wani,kowa yazo wurin ™abarinsa sai ya tsaya ya tottafa mashi addu'a kafin ya wuce,Na bayan shi yazo shima yayi mashi addu'a a haka"

"har suka kammala,ba tare da mutane sun samu damar tsayawa ganin abunda ke faruwa ba,dama kuma"

.hanyar sam ba mutane sosae

"Basu bar ™abarin junaid a fili ba,saboda gudun kada mutane su dinga tattake wurin batare da saninsu"

",ba,ko su zauna abakin bishiyar,waya suka sa suka kewaye bishiyar"

"Sun jima a awurin cike da jimamin mutuwar junaid,kafin wani lokaci suka shige motocinsu suka tafi ba don sunso ba,Kuma duk da haka sai da Sgr ya sanya sojoji guda biyu suka tsaya a"

"wurin,batare da uniform ajikinsu ba,"

*RIJF BABY JUNAID*

*Boss Bature*

"Wuraren ™arfe 5:30 na marece,"

"Slowly motocinsu suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login