Showing 120001 words to 123000 words out of 286330 words

Chapter 41 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

24

canza ra'ayin ka ba,duk abunda ya biyo baya kada kayi kuka da kowa ka kuka da kanka!kuma babu ruwana Na zame hannu na"

",aciki"

"A fusace Sgr ya juyo tare da kallon Abban nasu yace""bazan ta6a canza ra'ayi na ba akan hakan!Idan ma yana tunanin hakan to ya daina!Bana bu™atar wani time nayin tunani!wata uku na cika zan sallame"

!ta ne

"Abba na ™o™arin buWe baki yayi magana,ta wutsiyar idonshi ya hango mutun atsaye,a Wan firgice ya"

",juya don yaga wanene"

"Sehrish ce atsaye tana kallonsu,gaba Waya jikinta ya gama mutuwa,domin kuwa taji duk abunda suka ce kaf acikin kunnanta,Jikinta har kerma yakeyi,wasu irin zafafan hawaye ne suka shiga gangarowa"

",akan fuskarta"

Jin shesshe™ar kukanta yasa Sgr Juyawa tare dakai idanunshi wurin da take tsaye a ™opar Wakin

",nashi,tun daga ™asa har sama yabita da kallo ""!A hankali Abbansu ya ambaci sunanta""Sehrish"

"Juyawa tayi da gudun gaske tabar ™opar Wakin nashi,gaba Waya tabar part Win nashi,saukkowa tayi downstairs,Su fawan ne tsaitsaye acikin babban falon,koda suka ji shesshe™ar kukanta sae hankalinsu"

",ya koma akanta,kowa ya shiga tambayarta lafiya"

"Bata tsaya sauraronsu ba,da gudu ta wuce bedroom Winsu,tana shiga ciki ta samu junaid da jahad azaune gefen gadonsu suna shan soyayya,jin shigowarta yasa suka mike tsaye hankali atashe suka shiga"

",tambayarta Lafiya"

"Bata basu amsa ba,kai tsaye ta nufi toilet ta buWe ™opar ta shige ciki,da ™arfi ta datse ™opar,sannan ta"

",tsugunna ™asa tana kuka tamkar ranta zai fita"

"Gaba W aya Jahad da Junaid suka nufi ™ opar,Suna kwankwasawa suna kiran sunanta""Sehrish!Sehrish!dan Allah Rishi ki buWe mana kopa!"

"Turo kopar Wakin nasu akayi,Abusufyan ne tare da hajiya azeema suka shigo ciki hankalinsu atashe,basu jima da shigowa ba,sai ga Abbansu junaid,dama tunda yaga ta watsa aguje tana kuka ya"

",biyo bayanta"

A bakin kopar shiga toilet Win suka tsaitsaya cirko cirko

",Dama nasan abunda zai biyo baya kenan!""acewar hajiya azeema"""

""",Abusufyan yace""Ni bansan waya faWa mata ba,Naso ace ni na fara sanar da ita"

"Fuskar Abba a yamutse yace""wlh bansan da ita ba!Yanzun nan fa naganta a Wakin Rafayet,muna cikin "",magana dashi akan zancen auren nasu,kawai naji shesshe™ar kukanta,ashe duk taji abunda muka ce"

",Jikinsu ba ™aramin sanyi yayi ba,musamman Abusufyan har cikin zuciyarshi ya ke jin kukan nata ˜o™arin lallashinta suka shiga yi amma ina,Sehrish ta™i sauraron kowa kuka sosai takeyi kamar ranta"

",zai fita,tana jin muryoyinsu a waje sai faman yi mata magiya sukeyi akan ta buWe masu ™opar Junaid duk yabi ya ruWe sam baisan cewa abun zai ta6a zuciyarta ba har haka,Ita kanta jahad ba"

"™aramin tausayin Sehrish taji ba,kowa sai da yasha jinin jikinshi,babban abunda suke ji ma tsoro kada"

",ta illata kanta"

"Bakomai ne ya ™ona mata rai ba,Fa ce abunda kunnuwanta suka jiyo mata,gaba Waya taji ta tsani kanta,komai ya fita aranta,tabbas tana son Sgr sosai har cikin ranta,kuma babu abunda ya canza acikin zuciyarta,tayi farin ciki mara misaltuwa na kasancewarta matarshi,wannan babbar kyauta ce agareta,sae dai kash bataso ya aureta batare da yana sonta ba!Sam bata ta6a ra'ayin hakan ba,tafi son ta auri wanda take so kuma yake sonta,bawai wanda takeso ba,Shi baya sonta,bugu da ™ari"

kuma ya aureta ne don taci gaba da aiki a ™arkashinshi na wata uku kacal!

",Idan ba damuwa inaso ku Wan bani wuri in shawo kanta,""hajiya azeema ce tayi maganar"""

"?Abusufyan yace""kina ganin zaki iya shawo kanta kuwa"

""",Ku je kawai,Ni nasan yadda zanyi da ita,ku Wan bamu wuri"""

"Kama hanya sukayi gaba Wayansu hadasu jahad suka bata wuri,kamar yadda ta bukaci su fita daga"

",dakin"

"Zu™unnawa hajiya azeema tayi abakin ™opar toilet Win,Saboda ranta ya bata cewar sehrish tana"

",zu™unne a ™asa,ta gane hakan ne ta hanyar sautin kukan nata "",Cikin lallami ta ambaci sunanta""Sehrish"

""",Cikin shesshe™ar kuka tace""Na'am"

"Inason magana dake!dan Allah ki bani haWin kai,kada ki bani kunya,inaso kizo ki buWe mun ™opar "" "",!nan"

"Mi™ewa sehrish tayi,jikinta sai faman kerma yake yi,da™yar ta iya sanya hannu ta buWe kopar toilet"

",Win"

"Sauke ajiyar zuciya hajiya azeema tayi tare da mikewa tsaye tana kallonta,fuskar nan tayi suntum da ita,gaja gaja da hawaye,idanun sun kumbura,janbakin da ta shafa duk ya 6ata mata fuskarta,mascara Win da aka shafa mata asaman eye lashes Winta,duk ya jike sharkaf da hawayenta ya 6ata fuskar"

",da ba™in,kayan jikinta ne kawai basu 6aci ba"

"Ru™o hannunta hajiya azeema tayi tare da zaunar da ita daga gefen gadon nasu,itama ta zauna suna"

",fuskantar juna"

"Haba amaryar babban yaya,kuka bana ki bane,Farin ciki ya kamata na gani akan fuskarki,""cike da """

",zolaya hajiya azeema tayi mata maganar hada jan kumatunta"

"Fashewa ta kuma yi da wani sabon kukan cikin shesshekar kuka tace""Am...amma..Aunty azeema..meyasa za'ayi mun haka?saboda me za'a Waura mun aure tare da babban yayanmu batare da an sanar dani ba?Nasan cewa sun isa dani!Amma yakamata ayi mun adalci,Auren wata uku fa?kawai saboda bu™atar kanshi""?"

"Ru™o hannunta hajiya azeema tayi cikin sanyin murya tace""Inaso na tambayeki wani abu,amsa Waya ',kawai nakeso ki bani,kuma ki faWamun gaskiya"

"Dakatawa sehrish tayi da yin kukan tare da mayar da hankalinta kan Aunty azeema tana sauraronta,"

"?""Inaso ki faWamun gaskiya,Shin kina son Sgr ko bakya son shi ne"""

",Shiru sehrish tayi yayin da idanunta ke akan yatsun hannunta da ta harWesu wuri guda tana murzasu"

"?""Kinyi shiru baki ban amsa ba"""

"™asa kasa tayi da muryarta tare da cewa""bazan 6oye maki ba Aunty azeema,ina son Yaya rafayet sosai,fiye da yadda nake son kaina,"""

",Murmushi hajiya azeema ta Wan yi,dama saida ranta ya bata cewar tana sonshi"

""",In har dagaske kina son shi bai kamata kiyi kuka ba don an Waura maki aure dashi"""

"Aunty azeema ba ba™in ciki nake yi ba,bakomai ne ya 6ata mun rai ba fa ce irin auren da akayi mun """

"dashi,Saboda kawai nayi aiki a ™ar™ashinshi,na tsawon wata uku?meyasa za'ayi mun haka?idan aka"

"barni ma zan iya yin aiki a ™arkashinshi ba sai ansa ya aure ni ba,ba bisa son ranshi ba,tunda ba sona yake yi ba,ni kaWaice nake Wawainiya da son shi tun kafin nasan wanene shi,Wahala kawai zansha a "",hannunshi,Ni ban ta6a son na aureshi ba batare da yana Sona ba"

"Jinjina kai hajiya azeema tayi tare da cewa""hakane kin faWi gaskiya,ba'ayi maki adalci ba,Ni kaina"

"bansan dalilin yin auren ba sai daga baya nake ji a wurin Abbanku,Amma kiyi ha™uri dan Allah kada "",hakan yasa ki bijire ma iyayenki,kiyi masu biyayya in sha Allah zaki ci ribar yin hakan"

"Batare da musu ba Sehrish tace'Shikenan,in sha Allah zanyi masu biyayya,kamar yadda kika ce,kuma "",koda baki faWamun haka ba,Ni bazan yi kuskuren bijire masu ba"

",Murmushi hajiya azeema tayi tare da sanya hannunta ta shafa gefen fuskar sehrish"

"Good girl,Naji daWi sosai da kika amince zakiyi masu biyayya,Ni kuma nayi maki al™warin cewa "" atare zamu ya™i sgr,acikin waWannan watannin guda uku kacal,Zamu canza mashi ra'ayinshi,don ya gane kuskurenshi,kinsan ance DUK ˜YAN TAKALMI ˜AFA CE KE TAKASHI,So nake ki take mun "",wannan tsadaddan takalmin da ™afafun nan naki ya taku sosae"

"Sae lokacin Sehrish ta fashe da dariya,har hakoranta suka bayyana,maganar da hajiya azeema tayi"

"mata ta ™arshen nan ba ™aramin dariya ta bata ba,"

"Cigaba da magana hajiya azeema tayi""domin aikin mu yayi kyau muna bu™atar mu shirya plan A da kuma plan b zuwa c,zamu fara jaraba plan A,idan har akaci nasara akan shi kinga basai mun bu ™aci plan B ba,Abunda nakeso dake yanzu shine muna bu™atar satar amsa,kuma ke kaWae ce zaki iya samo mana wannan satar amsar da muke bu™ata a wurinshi,"

"A tsorace sehrish tace""Ni kuma!""hajiya azeema tace""kwarai kuwa,ba wani abun tashin hankali bane,just akwai bukatar musan me yake so da kuma abunda baya so don mu kiyayesu,Ni dae a iya sanina Sgr mutunne maison abi umarninshi ba'ayi mashi musu,yafi so ayi mashi biyayya abishi sau da ™afa,sannan mutunne shi mai tsaftar gaske,ya tsani ™azanta,bayan haka kuma Yana son abinci mai daWi,shiyasa yake cin girkin azmee saboda tana da tsafta kuma ta iya girki,yakama ki koyi kalar girke "",girkenta"

"Ae na fara koyo a wurinta,Kuma na iya waWansu,amma zanyi mata magana akan ta ™ara koyamun "" "",wanda ban iyaba"

""""",Yawwa haka nakeson ji,ki dage sosai,Nidae ta 6angarena zan baki gudummuwa sosai"""

"Sun jima suna fira atsakinsu tamkar ba uwa da ΄a ba,har sae da aka fara kiran sallar Magrib,sannan"

",aunty azeema tayi mata sallama"

"Hankalin sehrish ba ™aramin kwanciya yayi ba,ta samu ™warin guiwa sosai a wurin Hajiya azeema kuma taci alwashin zata Waura Wamarar zama da sgr,har na tsawon wata ukun"

*Boss Bature*

"Wuraren ™arfe 12 na dare,tana a tsaye cikin Wakinsu,sae faman zagaye zagaye takeyi,tana jiran dawowar Sgr,tun bayan sallar isha'e bai dawo cikin gidan ba,har lokacin wedding gown Wince a jikinta,ta gyara kwalliyar fuskarta,sannan ta daure gashin kanta da ribbom,"

"Jahad da hosana sun jima da yin bacci ita kaWae ta rage batayi bacci ba,zuciyarta cike take da damuwa,sam tagaza samun natsuwa babban abunda takeyi ma fargaba shine taya zata fara tunkarar SGR a matsayin Mijinta?shin zata iya jure zama dashi?tasan cewa dole ta fuskanci ™alubale dayawa a"

",wurinshi"

"Tana cikin wannan zancen zucin taji shigowar motocinsu,ajiyar zuciya ta sauke tare da komawa gefen"

",gadonsu ta zauna tana jiran su ™arasa shigowa cikin gidan"

"Almost 30 mins,sannan ta mi™e tare da buWe ™opar Wakin ta fito waje,babu kowa kai tsaye ta nufi kitchen,batare da 6ata lokaci ba,ta shirya mashi dinner Winshi a saman ™ayataccen tray ta ru™o shi da hannayenta,a hankali take tafiya saboda tsinin takalman dake a ™afafunta,bata saba tafiya da irinshi"

",ba,babu kowa a main palour Win hakan yasa ta wuce upstairs part Winsa"

"Da sallama abakinta tashiga falon,babu kowa aciki sae dae kamshin turaren nan nashi,kama hanyar"

"""zuwa bedroom Winshi tayi,a bakin ™opar ta tsaya tare da yin sallama""Assalamu alaikum"

",Who's there""abunda taji yace kenan"" da™yar ta iya cewa""Ni ce"" ""Okey,Come in"""

"A hankali ta zura ™afarta cikin Wakin nashi,samun shi tayin kwance asaman katafaren gadon nan nashi"

",na mulki,ko takalman ™afarshi bai cire ba,still shaddar ce ajikinshi"

"˜arasa shiga ciki tayi tare da ajiye mashi tray Win asaman table,kamar wata mara gaskiya ta juya zata ""?kama hanyar fita daga Wakin muryarshi ta katse mata hanzarinta da cewa""Baki iya gaisuwa bane dakatawa tayi tare da Wan juyo ta saci kallon fuskarshi,A lumshe ta samu idanunshi tamkar maijin"

",bacci"

"""Muryarta na rawa tace""Ina yini"

"""""Ta6e la66ansa yayi tare da cewa'zonan"

"Jiki asanyaye ta tunkareshi,da hannu ya nuna mata gaban gadon nashi,sannan yace""kneel down"""

",Tattare rigar jikinta tayi,tare da zubewa saman guiwowinta"

"""?Kukan me kikeyi Wazu?ko don saboda kinji abunda muke tattauna da Abba ne"" """",Girgixa kai tayi'a'a ba haka bane"

""",Okey"""

"Shiru ya Wanyi na wani lokacin kafin yaci gaba da magana""Na aureki ne saboda inaso ki cigaba da aiki a ™ar™ashin ikona!Idan har bakya ra'ayin hakan zan iya sakin ki,""Ya Wan dakata da yin maganar yana jiran jin amsarta,"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"_d'Littafin abban sojoji 300 ne,gamai bukata zaiyi mun magana kaitsaye ta layina 08103884440d'_"

"Not edited,"

",zan cigaba da aiki a ™ar™ashin ka,""ta ™arasa maganar,tana faman sauke ajiyar zuciya"""

"Good,""ya furta hakan tare da mi™e wa daga zaune,Ya jingina bayanshi a jikin pillow,har time Win """

",idanuwanshi na a lumshe bai buWesu ba"

"Now you are under my control, you must follow my rules,""dakatawa yayi da yin maganar,tare da kai """

",hannu ya zaro hanky daga front pocket na rigar shaddar jikinshi"

"Mi™a mata yayi tare da cewa""Oya,goge wannan fentin dake a saman lips Winki,from now bana bu™atar "",naga make up a face Winki,in dai zakiyi aiki a part Wina"

"Hannu tasa ta kar6i hanky Win,tare da kaishi saman lips Winta,a hankali ta shiga goge jan bakin da"

",tasha fa"

"Cigaba da magana yayi""i won't restrict ur life,You still ave ur right,don na aure ki ba hakan yana nufin zaki Wauki kanki as a married women ba,No just normally zakiyi rayuwarki,Kuma zaki iya kula ',duk wanda kikeso koda namiji ne i don't care about that"

"Zaro ido waje sehrish tayi tana kallon fuskarshi,cike da mamakin jin abunda yace mata,Lamarin sgr ya fara bata tsoro,sae ka ce ba musulmi ba!da aurenta kuma ya amince mata ta kula duk wanda"

",takeso?Anya bai fara shaye shaye ba?kodai yana da Iska ne ajikinshi?Abun yayi confusing Winta sosai "",Idan ma kina da tsafta ki ™ara akan wadda kike da ita,part Wina ya kasance kullum a tsaftace ya ke"" Kasa kunne sehrish tayi tana sauraron shi,guiwowinta har sun fara yi mata raWaWi,magana yake yi"

",tamkar baisan motsa la66ansa,balle har yayi sauri ya kammala ko ta samu ta mi™e"

"Banason wani ya ™ara girkamin abincin da zanci,da hannunki zaki girka mun,sannan ba kowani "" "",kalar abinci nake ci ba,Ki nemi bayani a wurin Asmee"

"Dakatawa ya Wanyi da maganar,hannu ya mi™a tare da Wauko wayarshi dake ajiye saman side drawer"

",Winshi,ya shiga daddanata"

",Ganin haka yasa sehrish tayi sauri Zama dirshin a ™asan,kota rage raWaWin da guiwarta keyi mata"

",Where's ur phone""?yayi tambayar tare da Wan dakawata,da dannar wayar da yake yi"" "",Da sauri tace""na barta a bedroom Winmu"

"Okey,""ya ambaci hakan tare da kai hannu ya buWe drawer chest,memo ya Wauko tare da biro,Ya buWe """

".,empty page,a natse ya shiga yin rubutu asaman paper Win"

"Zugudum sehrish tayi,aranta tana tunanin ko taya zata iya gane hand writting Winshi?kwanakin"

",baya,daya ta6a yi mata rubutu bata iya gane komai ya rubuta ba,har haroon ya yaudareta"

",Bayan ya kammala rubutun,Yayi tearing paper Win tare da mi™a mata,hannu tasa ta kar6a"

"Phone number Wina ne,Cos at anytime zan iya kiranki,even in the midnight indai ina bu™atar wani "" ""abu"

",Amsa mashi tayi da toh"

""",Your work will start from tomorrow!U can leave now"""

"Jiki asanyaye sehrish ta mi™e dakyar take Wangyasa ™afarta tana tafiya,har sae da takai bakin ™opar bedroom Win nashi sannan ta Wan dakata da yin tafiyar,juyowa tayi tare da aza idonta akanshi,a lokacin"

",harya sauko daga saman gadon,yana ™okarin cire kayan jikinshi,da alama wanka zaiyi"

",GyaWa kai kawai tayi tare da sanya ™afa ta fito daga bedroom Win nashi"

"Bata tashi jin hawaye ba,sae da ta hau saman staircase din,tana taka benen a hankali,bakomai yafi ™ona mata rai ba fa ce abunda ya ce mata,Zata iya kula duk wanda takeso koda Namiji ne shi bai damu ba,tsabar takaici kamar ta haWiyi zuciyarta haka take ji,taci alwashin saita koya mashi hankali,kuma zata jajurce ne wurin ganin ta gudanar da aikinta kamar yadda yakeso,daga baya kuma ta shiga tunanin komai yasa ya hanata shiga part Winshi da makeup?mai jan bakinta yayi mashi ne da zaisa ta goge?da"

",alama so yake ya dinga ganinta kamar gardi,shiyasa yayi mata hakan"

"˜arasa saukowa tayi daga saman stairs din,sannan ta tsaya tare da juyawa tana kallon upstairs W"

"in"""

"In sha Allah,Wata rana Sai kayi kneel down agabana,Kamar yadda ka saba sanya ni in duka agabanka,koda baka zubar da hawayenka ba,zakayi kukan zuciya ne wanda yafi ciwo,Wannan alwashine na Waukarma kaina,In har ban tabbatar da faruwar hakan ba,To ni ba jinin Abusufyan bace da abu!!kuma ban cika mace ba,"""

"Tana magana hawaye na shararowa akan fuskarta,ranta ya 6aci sosai"

*ATA˜AICE*

"Acikin waWannan ΄an kwanakin Sehrish ba ™aramin jiki taji ba,domin kuwa sgr baiyi mata da sau™i,Aiki takeyi tu™uru,ba ™aramin ™o™ari take yi ba wurin ganin ta kiyaye duk wani abu da zai ha W a ta dashi,Aranar monday abusufyan ya mayar dasu school,da kanshi yakaisu acikin motarshi,basu samu matsala ba,sae dai an wuce su abubuwa da dama,Domin kuwa suna dab da fara'a Exams,abubuwa duk sun haWe mata,ko karatu takeyi hankalinta na akan agogo,don kada ta shiga lokacin aikinta batare da ta sani ba,tun da sanyin safiya take shiga part dinshi tunkafin ma ya tashi daga bacci,ta gyara mashi toilet Winshi da falonshi,bayan ya tashi daga bacci ya shiga wanka,ta zauna ta gyara bedroom Win nashi,Sannan ta shiga kitchen ta haWa mashi breakfast W inshi,Mafi yawancin lokutta a makare take zuwa makaranta,Saboda aikin sgr,Sae yaga damar sallamarta tukunna,abun ba ™aramin 6ata ma abusufyan rai yakeyi ba,sae daga baya ya dinga danasanin ™ulla auren yarjejeniyar da sukayi,kullum Shi yake ja masu yin late a school,saboda dole sai sun jira sehrish ta kammala aiki a part din sgr,sannan su wuce school,baiwar Allah suna dawowa daga school da zarar tayi sallah,ko abinci bata ci,indai sgr na a cikin gidan sae ta fara zuwa ta gyara mashi part Winshi ta kuma kai mashi lunch Winshi,ta kuma yi serving Winshi abincinshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login