Showing 240001 words to 243000 words out of 286330 words

Chapter 81 - Gidan Asali complete by boss bature

yayi kuskuren raunata shi,wata'™il Sunji kalamanshi ne dayake cewa zai kashe Farin cikin mutanen gidan Shiyasa suke"

"tuhumarshi,kamar ta bur6a tagar ta fito haka take ji,"

"Šaukarshi Sgr yayi asaman kafadarshi Ya wuce dashi cikin gidan Amstrong na biye da bayanshi,W"

"akin horon nan nasu Ya shiga tare dashi,Wakinda idan aka rufe ™oparshi ko ihun mutun ba'aji,"

"Sauke shi yayi yana tangal tangal Zai faWi ™asa,Nuna mashi Waya daga cikin kujeru biyu dake kallon juna yace""Ave a seat,magana nakeso nayi dakai,"""

"?""Nifa bansan komai ba!meyasa ka shigo dani wurin nan"""

"Wani irin kallo da Sgr ya wurga mashi yasa shi lalla6awa ya zauna,jikinshi nata kerma,kai cike da iskanci ga shegen tsoro"

"Zama Sgr yayi suna fuskantar juna yayin da Amstrong ke atsaye yana kallonsu,"

",Sai faman mazurai haroon keyi,irin na marasa gaskiyar nan"

"Meyasa ka aikata hakan""?girgixa kai ya shiga""Ni wlh ban aikata komai ba,Nifa bansan komai "" ""ba,bansan akan me kake magana ba"

"Tsabar takaici ne yasa sgr ware yatsunshi Biyar ya kwasa mashi mari asaman fuskarshi,nan take"

",le6enshi ya fashe,hannu yasa ya dafe kuncinshi saboda zafin daya ji"

"?""Ka faWamun meyasa ka kashe junaid"""

"Rafayet ba zaka ta6a jin komai ba,a abakina""Duk da halin da yake ciki hakan baihana shi gaya """

",magana ba"

"rai amatu™ar 6ace,Sgr Ya dam™i kwalar rigashi da iya ™arfinshi na ™arshe ya daddaWao da haroon a .. zafafe ya tunkari faskeken Madubin dake a aWakin,Gaba Waya ya rotsa kanshi acikin glass Win,Wata irin gigitacciyar ™ara Haroon ya fasa yana fadin""Nashiga uku!Rafayet ka kashe ni!Na bani Na Lalace!!!..""kafin Haroon yayi wani yun™urin kwace kanshi tuni Sgr ya ™ara Tarwatsa kanshi Acikin glass Win madubin,Nan take jini Ya soma tsastsafowa Asaman kanshi,Ya hada mashi Jini da"

",Majina,Fitsari ya saki a wando ya shiga zubowa Zirrrrr yana kawarara Yaji bala'e"

"Naushin cikinshi sgr ya shiga yi gaba Waya,Duk In ya naushe shi sai Jini ya fito ta bakinshi,Ganin yana ™o™arin kashe shi yasa Amstrong Yin saurin dakatar dashi Ta hanyar ru™o damtsen hannunshi""Allah ya huci zuci zuciyarka,Bai kamata ya mutu a yanzu ba,Still bamu samu bayanan da "",muke son samu a wurinshi ba"

"Ranshi amatu™ar 6ace yake magana""Kabarni in kashe wannan mugun mutumin Mara imani da tausayi!In har ban kashe shi ba,bazan samu kwanciyar hankali ba,Bazan cigaba da jure ganinshi yana yawo araye ba,"

Haroon dai tuni ya fita hayyacinshi sai faman ambaton Innallahi wa'inna ilaihirraji'un yake yi acikin

",bakinsa kamar wani musulmin ™warai,Jini duk ya wanke mashi fuskarsh"

"Da™yar Amstrong ya samu ya shawo kanshi,Ya ha™ura da zancen kashe haroon,Zu™unnawa yayi"

",agabanshi Yana kallonshi,Idanuwanshi tuni sun jima da juyewa,Yayi bleeding sosai"

"Sir!ya rasa jini sosai,Yakamata Abashi Emergency treatment,don ya dawo cikin Hayyacinshi,idan """

",yaso sai mu tuhu me shi daga Baya"

"Hannu Sgr yasa tare da kinkimar haroon ya wuce dashi medical Room Winsu,Ba don yaso ba haka ya"

"shiga duba shi,Uban bandage ne akan goshinshi,duk ya cire mashi pieces na gilashin daya Sossoke shi,biji biji yake kallonsu"

"Zama daga gefen gadon Sgr yayi,yana kallonshi cike da jin tsanarshi acikin zuciyarshi,"

"Najima Ina samaka ido haroon,ban ta6a Waukar mataki akanka ba,saboda ina zargin cewa Ba yin """

"!kanka bane,Akwai wanda ke take maka baya kana aikata hakan"

"Nazo nigeria ne saboda in ™arfafa bincikena akanka,kafin na yanke maka hukunci,Na sanya maka ido"" ""!!sosai duk wani motsinka acikin garin nan ko ince acikin ™asar nan a idona kake yinshi"

"Haroon dai sai binshi da idanuwayake yi,sunyi jawur dasu ga raWaWin ciwon da yake ji,ga wani nishi da yake saki don ba ™aramin jiki yaji ba,"

"Tun lokacin da ka sanyawa yarinyar can ido,Ka takura mata akan cewa ta amince ka kusanceta ko "" ""kuma Ka tona mata Asiri,Anyi haka ko ba'ayi ba"

",Waro ido waje haroon yayi Yana kallonshi,hankalinshi a matu™ar tashe"

"Cigaba da magana Sgr yayi""A kwai ranar dana sanya ta kawo mun injection inyiwa kaina,Saboda bata iya karanta hand writting Wina,Sai kayi mata wayau da nufin zaka taimaketa,Shi ne ka bata allurar"

"!""Maye ta kawomun,bisa rashin sani har nayiwa kaina"

"Wani irin wahalallan Yawu haroon ya haWiya,abun yayi mugu mugun Wauke Mashi kai!Taya akai duk yasan da wannan?mutun sai kace Aljani"

"Cigaba da magana sgr yayi""Bayan wannan,Kayi masu Twins barazana akan su baka 80million ko ka fallasa porn video wanda ka Wauka a hotel room Winsu yayin da suke aikata Homo!Anyi haka ko ba'ayi"

?'ba

",Tashin Hankali,kasa buWe baki Haroon yayi sai faman wurga idanuwa yake yi"

"Kullum kalamanka sune zaka kashe farin cikin gidan na,kayi niyar kashe junaid sai kuma ka fasa "" saboda ™aunar da yake nuna maka,Har so kayi ka shiga Jikinshi donka cutar dashi Amma ka gaza yin hakan saboda sonshi da kakeyi,Daga baya kuma Sai wani abu ya faru tsakaninka da Marshal Omar sakamakon marin da kayiwa Reesh,Shi da Uncle suka kwasa maka mari a lokaci Waya,bayan haka kuma Omar yayi maka bugun tsiya,wannan yasa ka dawo da wannan mummunan ™udirin naka na son kashe Junaid ""tunkan yakai ™arshen maganar Haroon daya gama razana yace""Duk ya akai kasan da"

"wannan?kuma meyasa tun lokacin baka hukuntani ba?bayan kasancewa Ni ma™iyinku,Na tsaneku bana son farin cikinku,banda burin daya wuce inga na tarwatsa farin Cikinku,Kuma nayi nasara akanku"

",tunda har na Kashe junaid,Ko yau nafaWi na mutu na gama daku"

"A fusace Amstrong ya zabura zai Wauke shi daga saman gadon don ya rugurguzashi dasauri Sgr ya dakatar dashi""Ka barni dashi,Na ishe shi,"""

"Bansan wanene yake tunzuraka ba haroon,Amma inaji araina cewa Sanyaka akeyi kana yi,Laifin me "" muka aikata maka?da har muka cancanci hakan a wurinka?me junaid ya aikata maka da har kayi silar mutuwarshi?duk irin halarcin da akayi maka acikin gidan karasa dame zaka saka mana sai wannan?Da"

"?""wani ido kake tunanin Abbanmu zai kalleka?Ya ta6a banbantamu dakai ne"

"Banbanci kuma na yaushe?babu mai sona acikin gidan nan,ba ku damu dani ba,bakusan halin da "" nake ciki ba,kowa kuna nuna mashi so da ™auna acikin gidan nan,Ni kaWaine kuka ware kamar wani bare,""yana magana yana kuka"

"Nikaina bada son raina nayi silar mutuwar junaid ba,Wacin raWaWin ™uncin da kuke cusa munne yasa "" har nasa aka bi takanshi da mota,Yanzu bana jin tsoran kowa yaji cewa Na kashe junaid,Saboda nima so nake na mutu,tun ranar dana kashe Junaid na gaza samun kwanciyar hankali,duk wani mugun abu da nake aikatawa na daina duk don saboda shi,ha™™inshi kaWai ma bazai barni inyi rayuwa cikin salama ba,Duk ni najawa kaina wannan masifar da nake ciki. ""sosai ya fashe da matsanancin kuka,gaba"

",daya basu yarda da kalamanshi ba,Yana yin magana tamkar wanda yayi danasani"

"Ka fadamun wanene yake baka Command kana aikata hakan?idan har ka faWamun zan ™yaleka kayi "" "",tafiyarka"

"Girgiza kai Haroon ya shiga yi yayin da hawaye ke kwaranyowa daga cikin idanuwanshi""Wlh bazan "",iya faWa maka ba!bazan iyaba,da ace zan iya dana fada maka,Amma bazan iya ba"

"Jinjina kai Sgr yayi tare da mi™ewa tsaye yana kallonshi""its okey,tunda baza ka faWamun ba,Amstrong"

"."",Waukarshi ka mayar dashi Wakin horon nan"

Fashewa haroon yayi da matsanancin kukan Yana ™o™arin dakatar da Amstrong akan karya

",Waukeshi,abun ba ™aramin Waure masu kai Yayi ba"

""",Leave him,""Ya ambaci hakan tare da dakatar da amstrong daga Waukarshi"""

"Allura Sgr ya Wauko,Aikuwa a firgice haroon ya shiga girgiza mashi Kai yana fadin""kada ka kashe ni "". dan Allah,kabarni da raina,inason Na nemi yafiya a wurin Abba kafin nabar duniya"

"Kasan daWin ranka meyasa shi junaid ka kashe shi baka bari ya gana da iyayenshi ba?Haroon "" Rayuwarka bata da amfani""Turmushe shi Amstrong yayi,Sgr ya Caka mashi allurar a wuyanshi,lokaci guda jikinshi ya saki gaba Waya,Lokaci guda idanuwanshi suka kakkafe,daga bisani ya san™are babu"

",numfashi"

Tashin Hankali!Haroon Zai rayu Koya mutu?Ya sehrish ™are acikin toilet Win Azmee ga futsari

"ya matse ta,Junaid Yana raye Koya Mutu?Am confused"

*Ga duk maison Abban sojoji ya tuntu6i Layina whatsapp message kawai banda call 08103884440*

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

Not edited

",Anan suka barshi saman gadon batare da sun kawar dashi ba."

"Har zasu fita daga Wakin sgr ya kalli Amstrong""Wayarshi nakeso ka Wauko mun,Nasan dole akwai wasu mahimman bayanai da yake ajiyewa acikinta,"""

"Juyawa Amstrong yayi tare da nufar Haroon dake kwance magashiyan saman gadon,Hannu yasa"

"cikin aljihun wandonshi Ya lalubo wayarshi tare da key Win Motarshi,dawowa yayi ya mika mashi su duka,hannu Yasa ya kar6esu daga hannun Amstrong,"

"Bayan sun fito daga Wakin,Sgr Yayi Locking Win ™opar,Sallama su kayi da Amstrong ya wuce"

"upstairs part Winshi,"

"Gaba Waya ™yan™yamin jikinshi ya ke ji,blood Win Haroon daya fallasar mashi duk ya 6ata Shirt Win jikinshi,quickly yake taka staircases Win harya haura Sama,Lokacin daya ™arasa Cikin Falonshi,yayi expecting Win zai sameta aciki,yaji daWin ganin yadda ta gyara ko'ina gwanin ban"

"sha'awa,kullum furniture Win Wakin kamar sabbi suke komawa duk in suka sha gyara,"

"A hanzarce ya wuce cikin bedroom Winshi,"

"Ya zancen sehrish da take ™umshe cikin toilet Win Azmee,Ta shiga matsanancin tashin hankali,ba laifi bane idan ta shiga toilet Win Azmee,matsalar da aka samu shine Wayar da tayi picking,in"

"Azmee ta ganta zata gane cewa itace ta Waukar mata waya,"

"Jiki na rawa ta sauko daga saman bucket Win,Tasa hannu ta Wago shi cikin sanWa ta mayar dashi inda ta Wauko shi,komawa tayi bakin ™opar toilet Win ta tsaya,Duk tabi ta tsorata,fitsarin da take ta faman matsewa ne ya kufce mata nan take ya shiga fitowa Ziiir ta tsakankanin cinyoyinta,Runtse idanuwanta tayi sosai Cikin zuciyarta tana ambaton""Allahumma Ajirni"

filmasibati aklifni khairan minha'

"Tana cikin wannan yanayin Kwatsam Ba zato ba tsammani tajiyo Muryar Azmee daga cikin Wakin tana cewa""Sehrish idan kin gama la6e la6en naki,ki fito kizo ki kwanta dare nayi,"""

"Gabanta ne taji yayi wani irin mugun bugu,Zuciyarta tamkar zata 6allo daga ™irjinta,Idanuwanta sun Zazzaro waje kamar ™wayar idon zata faWo ™asa"

"""!Jin tayi shiru yasa Azmee ta ™ara Waga muryarta""ke fa nake Jira"

"Wani irin wahalallan Yawu ta haWiya abakinta,Tashin Sense,kenan duk wannan la6e la6n da take yi Azmee tasan da zamanta acikin Toilet Winta How that Can be possible?Bayan batasan Lokacin da ta shiga cikinshi ba,Wannan ya ™ara firgitar da ita,"

"?""Ko saina Shigo cikin toilet Win nan"" "",Muryarta na kerma tace""A'a gani nan zuwa"

"Tayi maganar tare da nufar tap ta kunna ruwa ya shiga kwararowa,Šebo ruwan tayi ta yayyafa shi a ',jikinta sosai Ta wanke fitsarin"

"Gabanta na faWuwa ta nufo ™opar,Yatsun hanunta na kerma ta buWe ™opar ta fito,"

"A bakin ™opar toilet Win ta tsaya,kamar an dasa mata Aya,Idanuwanta na kallon ™asa,"

"Juyowa Azmee tayi tare da kallonta,Sam babu wani sauyi akan fuskarta,Sai ma cewa tayi""Ya akai naga wandon jikinki a ji™e""?"

"La66anta na rawa tace""Fitsari ne ya matse ni,ina ™o™arin nayi shi ne ya zubo mun,Amma na wanke "",shi"

""",Eyya,duk kin bi kin ji™a jikinki,Sanyi zai iya kamaki,bari na Wauko maki kaya ki sanya"" "",Da sauri Sehrish ta dakatar da ita""A'a aunty Azmee,Zan koma Wakin mu ne"

",Why""?tayi tambayar da Wan mamaki akan fuskarta"""

"?""Ba'anan kike kwana ba"""

",Eh,Zan dawo akwai abunda zanyi acan""tana magana jikinta na kerma"""

"."",GyaWa kai Azmee tayi""its Okey,Sai kin dawo"

"Da sauri da sauri sehrish ta lalla6a ta nufi ™opar fita daga Wakin Harta ru™o handle Win ™opar zata buWe,muryar azmee da katse mata hanzarinta""Take care of ur self""shi ne abunda taji tace mata,Ai ko waiwayonta bata yi ba,gudu gudu sauri sauri ta fito daga Wakin Azmee,A haukace Ta faWa bedroom Winsu,tana shiga ta fara jin ™ai™ayi ajikinta,Hannu tasa tana sosa wuyanta,Abu kamar wasa bayanta ya Wauka,cinyoyinta duk suka Wauka ko'ina na jikinta,da gudun gaske ta faWa cikin toilet,After some minutes ta fito Waure da towel,˜ai™ayin ya rage amma akwaishi kamar lafawa yayi,wadrobe taje ta"

"buWe tare da Wauko ³ar rigar bacci shara shara rigar haka take,Zura ta tayi ajikinta,har lokacin tana sosa jikinta,Burinta taje part Win Sgr don tasan Zai jirane ta kawo mashi coffee,turaren nan nata ta fesa ko"

",mai bata tsaya shafawa,duk jikinta ba daWi"

"Slipper ta zura a kafarta,quickly ta nufi ™opar Wakin ta buWe,Ta yafa mayafi akanta,Kitchen ta shiga shaf shaf within mins ta fito hannunta Wauke da Cup of coffeee hada Fuits ta haWo"

"mashi,Don ya jima bai shasu ba,"

"Gadan gadan ta nufi cikin babban falon,tun tana tafiya ta soma jin wani irin kuka kuka Kamar na namun dawa,hakanan ta dake don bata kawo aranta ba,lokacin da ta ™arasa Part Winshi,ta shiga falon da sallama bata same shi aciki ba,Bedroom dinshi ta shiga,Tana aza ™afarta karaf idanuwanta suka sauka Akan Sgr wanda ke zaune Tsakiyar gadon jikinshi sanye da Sleeping dress Winshi,Yana daddana Laptop Winshi gaba daya ya mayar da hankalinshi akanta,gabanta ne ya faWi Rass Lokacin da idanuwata suka fara nuna mata dan™ara dan™aran kunamai A kewaye dashi suna ™o™arin Harbinshi,"

"Waro ido tayi waje tare da Sakin tray din dake hannunta,Ta fasa wata irin razananniyar ™ara wadda ta firgitar dashi,A hanzarce ya Wago yana kallonta,Ta toshe kunnuwanta jikinta sae kerma yake yi,A ruWe ta dinga nuna shimfiWarshi tana fadin""Ya Rafayet Majici!kunama!zasu Walle ka"

"gasu nan gasu nan Ya rafayet ka tashi ""Gaba daya gizan tsoranta sun tashi,To Fa,"

"Abun yayi matu™ar Waure mashi,Shi dai baiga komai ba,A wurinda yake zaune,Janye laptop Win yayi saman mattress Win,Gently ya sauko daga saman gadon ya tunkareta,Fashewa ta sake yi da uwar ™ara kamar ma™oshinta zai 6allo waje,Macijan nan ta gani tare da kunaman sun sauko daga saman gadon sun biyo Sgr suna ™o™arin sarin Kafarshi,"

"Muryarta na kerma ta shiga fadin""Ka janye ™afarka ya rafayet!gasu nan wlh gasu nan wurin ™afarka "". zasu sare ka,Zasu cinye maka ™afafunka"

"˜arasawa yayi tare da ru™o ™afaWunta,girgiza ta yayi""Hey!what's wrong with u?A Wan tsawace yayi maganar,aikuwa nan take ta sume mashi Asaman wide chest dinshi ta faWa,hannunshi yasa sosai yayi hunging Winta,Still abun ya bashi mamaki ya kuma Waure Mashi kai,wurga idanuwanshi yayi ™asa saman tiles Win Wakin mai kama da glass,Kayan marmarin da ta kawo mashi ne yashe a ™asa sun tarwatse hatta cup Win Ya fashe,sigh yayi tare da mayar da idanuwanshi Kan sehrish dake sume a ™irjinshi,bin fuskarta yayi da kallo,ji™e take sharkaf da hawaye,la66anta duk sun bushe,tafin hannunshi ya sanya a saman kanta ya Wan shafa sumar kwantacciyar sumarta,mayafinta tuni ya jima da sulalewa ™asa,Waukarta Yayi gaba Waya saman kafaWarshi Ya juya da ita izuwa wurin Katafaren gadonshi,Ya Kwantar da ita,kafin ya mi™a hannu ya dauke laptop Winshi Ya wuce da ita Palour don bai kammala"

",aikinshi ba"

"Almost 30 mins Yana zaune saman Sofa Yayin da yake daddana laptop Winshi,after Ya kammal aikin,Ya rufe ta,anan ya barta ya nufi fridge ya dauko Bottle water mai sanyi,walking slowly ya"

"shiga bedroom Win,"

"Saman gadon Ya haye har izuwa saitin inda take akwance,emotionally yake kallon kyakkyawar"

"fuskarta,expecially soft lips Winta,tausasan gaske masu matu™ar fisgarshi,cire murfin bottle din yayi,ya tarfa ruwan a hannunshi,Ya yayyafa mata nan take ta soma sauke nauyayiyar Ajiyar"

"zuciya,Ajiye robar yayi Saman side drawer Winshi,Still yayi yana kallonta,Yadda numfashinta ke"

"fita duk in taja shi sai ™irjinta yayi sama,da alama ta zarce da yin bacci ne,"

"Saukowa Yayi daga saman gadon sai da ya fara tsince Fruit Win da ta zubar mashi a ™asa tare da cup Win data fasa duka ya tattarasu a cikin tray Win data zubo su, Ya kaisu palour,saman table ya ajiye plate Win,bayan ya Wauki Laptop Winsa daya bari,bedoom ya koma bayan ya ajiye laptop W in,Ya ™arasa wurin switch Ya kashe Hasken dakin,Nan take furniture Win suka fara haskaka W"

akin

"Komawa yayi saman gadon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login