Showing 132001 words to 135000 words out of 286330 words

Chapter 45 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

20

amstrong yana Waya daga cikin "",waWanda suke Control dinshi"

",Amsa mashi yayi da okey,sannan ya buWe motar ya fuce"

"Duk wannan abun dake faruwa sehrish na tsaye a wurin window tana le™en motarshi,taga lokacin"

",daya shiga cikin motar,kuma sai taga ya fito daga ciki"

",Aranta tashiga tunanin ko lafiya"

"Dawowa cikin gidan yayi,Part Winshi ya koma ya zauna saman sofa yana jiran dawowar Amstrong,dan bala'e ga abinci acikin gidan amma yafi ™arfin yayi ma wani magana ya kawo mashi abincin,tunda ya ™ori mai aikin tashi,"

"Cikin minti goma sha biyar,Amstrong ya shigo cikin gidan hannunshi dauke da ledojin,Su jahad na ganinshi suka shiga gaisar dashi,fuskarshi Wauke da murmushi ya amsa mashi,sannan ya wuce upstairs"

",sashen sgr"

"Yana barin wurin da gudu jahad ta nufi Wakinsu,tura kopar tayi ta shiga ciki tana faman ™wala ma"

",sehrish kira"

"?""tsaye ta same ta hannunta ruke da wayarta,ganin jahad ta faWo Wakin babu sallama yasa tace""Lafiya Jahad tace""Yanzu naga wannan sojan wanda yake yin driving Win babban yayanmu,Hannunshi dauke"

""",da ledojin kuma na restaurant ne don naga sunan ajiki"

"Cike da mamaki sehrish tace""to fa!ko meyasa ya aika akawo mashi abinci bayan ga wanda aka girka"

"?""agida"

""",Jahad tace""Yanzu haka saboda abunda ya faru atsakaninku ne jiya,shiyasa ya™i cin abincin gidan"

",Jikin sehrish ba ™aramin sanyi yayi ba"

"Yanzu haka,saboda yana ™yamar girkina ne saboda ina yin period,shiyasa bazaici abincin gidan """

",ba,""acewar sehrish"

"Jahad tace""Amma ae bake kikayi girkin ba,Aunty azmee ce ta girka,Gaskiya nafi tunanin cewa wani "",abunne daban yasa bazaici abincin gidan nan ba"

"Murmushi sehrish ta Wanyi tare da cewa""kinsan Allah babban yaya bazai iya cin abincin nan ba,Ina ""nan dake ™arshe sai dai azubar da shi abanza"

""",Jahad tace""Mu zuba ido mu gani,zaici ko bazaici ba"

***

"Excuse sir!muryar amstrong ce ta dawo dashi daga zurfin tunanin da ya faWa,"

""",Muryarshi a kasalance yace mashi""Come in"

"Shiga ciki yayi tare da ajiye mashi asaman table dinshi,Sannan ya sara mashi,kafin ya fuce daga"

",Wakin"

"Kusan minti 5 bai motsa ba,kamar ba yunwa yake ji ba,Hannu yasa tare da curo bugger daga ciki,yana ™okarin kaita a bakinshi ,Ya tuna da jinin daya gani ajikin wandon sehrish,aikuwa nan take Ya sake ta ta faWi saman table din,Wani irin yun™urin amai ne ya taso mashi,da sauri ya mi™e ya nufi cikin toilet,ya shiga kwara amai agaban basin,Ba ™aramin galabaita yayi ba,™yan˜yami ya hana yaci abincin ga"

",yunwa na cinshi,har zazza6i ya fara kamashi"

"Tap ya kunna ruwa ya shiga kwararowa,tarba hannayenshi yayi ya shiga kuskure bakinsa,kafin ya wanke face Winshi,"

"Fitowa yayi daga cikin toilet,yana faman sauke ajiyar zuciya,komawa yayi saman gadonshi ya"

",kwanta,wasa wasa Zazza6i ya rufe shi,temperature Win jikinshi yayi zafi sosai"

"Kasa samun natsuwa sehrish tayi,tunda taga an kira sallar magrib da isha'e,sgr bai fito daga part W insa ba,hakan ba ™aramin tayar mata da hankalinta yayi ba,jiki na rawa ta fito daga Wakinsu ta wuce kitchen,Anan ta samu azmee tana ™arasa gyara kitchen din ita da hosana,"

"?""Ganinta yasa azmee tace""Ya jikin naki"

",Da sau™i aunty azmee,sai dai. ""shiru ta Wanyi bata ™arasa maganar ba"""

",Tunkarota azmee tayi tare da ru™o hannunta suka ja daga gefe sannan tashiga tambayarta meya faru "",Aunty azmee,wani abu ya faru jiya tsakanina da babban yaya ban sanar maki ba"""

""",FaWamun meya faru,Allah yasa dae ba wani laifin kika aikata masa ba"""

",Nan sehrish ta kwashe duk abunda ya faru ta sanar mata"

",Ya salaam,' azmee ta ambaci hakan hankalinta aWan tashe tayi maganar"""

""",Wlh aunty azmee ba laifina bane,bana acikin hayyacina ne,shiyasa nayi mashi rashin kunya"""

",Muryarta tamkar zatayi kuka tayi maganar"

"Cigaba da magana tayi""Ni babban abunda yafi tayar mun da hankali,har aka kammala sallar magrib da isha'e,banga ya fito daga cikin part dinshi ba,kuma inajin tsoran in tunkare shi,saboda nasan dole ya"

"hukunta ni,kuma nayi shawara da aunty azeema tace kada na kuskura naje bashi ha™uri,haka jahad ma "",tace mun"

"Sehrish idan kikace zaki Wauki shawarar Azeema,zata kaiki ta baroki ne,saboda ita wata irin "" wayayyiyar maca ce,Bazan hana ki Wauki shawararta ba,amma inaso ki tuna matsayinshi a wurinki,Yayanki ne shi kuma Mijinki,jiya ya kwana da fushinki acikin zuciyarshi haka yauma ya tashi da fushinki,tabbas zaki jefa kanki cikin matsala ne,in har bakiyi hanzarin neman afuwarsa ba,Yakamata ""!kije ki bashi ha™uri,kuma ki sanar dashi cewa ba a hayyacinki kike ba"

"?""yanzu aunty azmee kina nufin inje in bashi ha™uri"" . "",Eh,haka nake nufi"""

""",Amma fa yace mun kada na kuskura na ™ara zuwa part Winshi har saina kammala period Wina"" "",Kada ki damu da wannan kije kawai,in sha Allah babu abunda zai faru"""

"Tashin hankalin da ba'a sama shi date,Shin shawarar wa kuke tunanin zatayi ma sehrish"

",amfani?Shawarar Azeema da Jahad,ko kuwa shawarar Aunty Azmee"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Littafin abban sojoji 300 ne,gamai bukata zaiyi mun magana ta whatsapp dan Allah banda kiran d'_"

"_d'wayar,bana Wagawa 08103884440"

"Nagode da shawararki Aunty azmee,in sha Allah zanyi amfani da ita"""

"Yawwa haka nake son ji"" azmee tayi maganar tare da komawa cikin kitchen,Sehrish kuwa bata wuce "" part Winshi ba,bedroom Winsu ta wuce,sam takasa samun natsuwa,ta rasa shawarar wa zata Wauka"

",acikinsu,bakomai yafi sata fargaba ba,fa ce abunda zai biyo baya idan tayi kuskuren zuwa sashen shi"

"Har wuraren ™arfe goma sha biyu na dare bata runtsa ba,tana zaune saman gadon nasu,yayin da wayarta ke ru™e a hannunta,Hosana na kwance a gefenta tana bacci cikin bargo hankalinta kwance,Jahad kuma na can Wakin azmee,"

"Wani tunani ne yazo mata acikin zuciyarta,da sauri ta shiga contacts ta lalubo layin Aunty azeema,ta"

",danna mata kira,cikin sa'a ta Waga kiran nata"

",Kara wayar tayi a kunnanta,tare da yi mata sallama "",Assalamu Alaikum"""

"Aunty azeema tace""Wa'alaikum salam daughter,me kikeyi har yanzu baki yi bacci ba,""?"

",Na kasa yin bacci ne,ina cikin damuwa""acewar Sehrish"""

"?Azeema tace""kodai duk fargabar babban yayan naku ne"

"Ba haka bane,Aunty azeema,na Wan shiga damuwa ne,yau babban yaya bai fito daga part Winshi ba,har "" "",akayi sallar La'asar da magrib,bai fito ba"

",Maganar sehrish ta Wan tashi hankalin hajiya azeema"

"?""Amma ya ci abinci kuwa"""

"Sehrish tace""baici abincin gida ba,Wazu dai yasa an kawo mashi abincin restaurant,amma bani da masaniya akan yaci ko bai ci ba,"""

"Shiru hajiya azeema tayi na wani dan lokaci,haka itama sehrish Win,Kowa da abunda yake sa™awa"

",aranshi"

",Kina jina""muryar hajiya azeema ce ta katse mata zancen zucin da ta shiga"" "",Ina sauraronki Aunty"""

"Gaskiya akwai matsala,saboda ba ™aramin abu bane zai hana Sgr zuwa masallaci ba,Ina da tabbacin "" cewa zuciyarshi ta motsa,Allah kaWae yasan halin da yake ciki,gashi babu kowa agidan idan baku ba,dama ace su Abbanku suna nan ne ko Omar zasu iya shawo kan matsalar,Amma yanzu haWari ne wani ya tunkare shi,tunda ba'asan halin da yake ciki ba,wani irin zafin zuciyane dashi idan ya fusata kowa tsoran tunkararshi yake yi,Amma idan akaci sa'a,Ya yanke jiki ya faWi ya suma a lokacin da zuciyar tashi ta motsa,to tabbas koda ya farfaWo bazai tashi da wannan fushin ba. ""dakatawa ta Wan yi"

",da yin maganar,tana sauke ajiyar zuciya"

",Yanzu ya zamuyi kenan""?sehrish ta tambaya,fuskarta dauke da damuwa"""

"Abunda za'ae yanzu shine,inaso kije part Win nashi kiga a wani hali yake ciki,Amma fa kada ki bari "" ya ganki,a 6oye zaki je,in ba haka ba a tsinto ™asusuwanki a dakinshi,""ta karasa maganar cike da"

",zolaya"

"Dariya sehrish ta dan yi duk da tsoron daya kamata,bayan ta tsagaita da yin dariyar tace""Shikenan "",Aunty azeema,zanje in sha Allah"

""",Azeema tace""yawwa daughter,idan kin dawo duk abunda ya faru ki sanar dani pls "",Toh Aunty"""

"Daga nan sukayi sallama,saukowa daga saman gadon Sehrish tayi,bayan ta ajiye wayar saman side drawer,ta zura slipper Winta dake ajiye nan ™asan,ta gyara mayafin jikinta sannan ta fito daga dakin nasu,"

",Tunkafin ma ta hau upstairs din gabanta ke faWuwa rass rasss,tamkar wadda zata tunkari wani zombie"

"A hankali take taka staircase Win harta samu ta haura sama,tana tafiya tana ambaton""La'ilah ha illa antas subhanaka inni kuntu minazzalimin,""har tazo bakin ™opar part dinshi,kamar wata 6arauniya haka ta le™a cikin falon,ganin baya ciki yasa ta sauke ajiyar zuciya,cikin sanWa ta zura ™afarta ciki,a hankali take tafiya,gudun kada yaji sautin takalminta yasa ta zu™unna tare da ciresu ta ru™"

"esu a hannunta,"

"A ™opar bedroom Winshi ta tsaya,har lokacin bata daina ambaton La'ila ha illah anta subhanala inni kuntu minazzalimin,acikin zuciyarta ba,saboda tsabar tsoro,zuciyarta tamkar zata fito daga ™ irjinta,saboda bugun da take yi mata,daraam!daraaam,"

",A hankali ta Wan zura kanta tare da le™awa cikin Wakin nashi"

"Kwance yake saman gadon,gangar jikin na asaman gadon,yayin da head Winsa zuwa wuyanshi suka"

",zuro daga gefen gadon,Sumar kanshi ta zubo har saman floor"

"Gabanta ne ya faWi rasss!tun daga kan yadda yayi kwanciyar ta gane cewa babu lafiya,gaba Waya zufa ta wanke jikinshi tamkar wanda ya watsa ruwa ajikinshi,ta ko'ina zufar ke tsastsafo mashi,gaba Waya"

",ga66an jikinshi sun sake"

",Hankalinta ba ™aramin tashi yayi ba,batasan ko bacci yake yi ba,ko suma yayi,Allah wa'alamu"

"Zura ™afarta tayi yayin da gabanta ke ci gaba da faduwa,Shiga cikin bedroom Win tayi,har zuwa wurin gadon nashi,Yanayin kwanciyar tashi ma,Zata iya haifar mashi da matsanancin ciwon wuya,saboda"

",yadda ya yi sadda kai"

",Zuba mashi ido tayi tana kallon fuskarshi,daga gani ba ™aramin jiki yaji ba"

"Tunani ta shiga yi,kodai ta Waukko ruwa ta yayyafa mashi,duk da bata da tabbacin cewar ko suman"

", yayi ne,amma ga dukkan alamu ya suma ne"

"Da sauri ta juya ta koma palour,fridge ta nufa da sauri sauri ta buWe shi ta Wauko robar ruwa,Sannan ta dawo cikin Wakin nashi,Tashin hankali,Tsayawa tayi tana tunanin taya ma zata fara yayyafa mashi"

",ruwan batare daya ganta ba?kyau tana watsa mashi ta watsa da gudu kafin ya murmure"

"Jikinta sae kerma yake yi,a haka ta buWe robar ruwan,ta tarfa ruwan a hannunta,Ja da baya ta Wan yi,sai da taba da interval sosai a tsakaninsu,daga inda take ta yarfa mashi ruwan akan fuskarshi,yaraf!ya saukar mashi,Aikuwa nan take ya shiga sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya,da gudun gaske sehrish ta"

",6oye acikin labulen Wakin nashi,zuciyarta na War War"

"Sannu a hankali ya buWe blue eyes Winshi,yana faman sauke ajiyar zuciya,bin kasan bedroom Win nashi yayi da kallo,kafin yayi yun™urin mayar da kanshi saman Gadon nashi,saman pillow ya aza kanshi,yasa hannu yana murza wuyanshi saboda raWaWin da ya ji a wurin,lumshe idanuwanshi yayi tare da sake buWesu,jikinshi babu ™wari amma zazza6in ya sauka daga jikinshi,dakyar ya iya mi™ewa daga zaune,ya"

",jingina bayanshi a head board Win gadon,Yayin da idanuwanshi ke a lumshe"

"Sehrish dake 6oye bayan curtains Win Wakin,tana jin duk wani moving Winshi,ta toshe bakinta da"

",hancinta da tafin hannunta,saboda gudun kar ya gane akwai mutun aWakin nashi"

"Almost 15 mins yana a zaune bai motsa ba,tun da yake a arayuwarshi bai ta6a shiga matsanancin halin daya shiga ba irin na yau,kamar wani mara gata,sae kace ba Surgeon General ba,Yau ya WanWani"

",zafin kadaici,duk a sanadin kalaman da sehrish ta gaya mashi"

"Saukowa yayi daga saman gadon,Ya tsaya atsaye tare da sanya hannu ya tu6e shirt Win dake ajikinta,Yayi wurgi da ita saman gadon,Zame belt Win wandonshi yayi ya jefar dashi saman rigar,sannan"

",ya zame dogon wandon,Ya rage daga shi sai short light blue"

"yana tafiya cike da rashin ™warin jiki,a haka har ya buWe toilet ya shige ciki,Sehrish na jin motsin buWe kopar toilet,Jiki na rawa ta lalla6a,saWaf saWaf ta fito daga cikin bedroom din,Hannunta ri™e da bottle water din,Saman fridge ta ajiye robar ruwan sannan ta kama hanyar fita daga falon,Har ta kai bakin kopar dakin ta juyo ta kalli kayan Breakfast Win da Armstrong ya kawo mashi,nan ta gane cewa"

",bai ci komai ba"

"Fitowa tayi daga part Win nashi,ta saukko downstairs da sauri ta nufi Wakinsu,bayan ta shiga ciki ta"

",Wauki wayarta,tare da danna ma Aunty azeema kira,nan take ta Waga kiran"

"?Da sauri ta sanya wayar a kunnanta,tun kafin tayi magana Hajiya azeema tace""Ya ake ciki ne Sehrish tace""Naje part Win nashi,na same shi a sume saman gadonshi,gaskiya ba ™aramin jiki yaji"

"ba,nasamu dae na yayyafa mashi ruwa batare da ya ganni ba,na lalla6a na fito daga Wakin nasa,naji ya shiga toilet da alama wanka zaiyi,Amma fa naga kayan abincin da aka kawo mashi daga restaurant,Da "",alama bai ci komai ba"

"Hajiya azeema tace""Good!,naji daWi da bai ganki ba,Kuma naji daWin suman nan da yayi,saboda zai "",samu sau™i acikin zuciyarshi,duk da nasan dole ya ™ullace ki a aranshi"

""",Murmushi sehrish ta Wan yi kafin ta kuma cewa""duk yau baici komai ba"

"Kada ki damu da wannan,ita yunwa bata da hankali,Ina nan dake wannan abincin da ya bari wanda """

",'aka kawo mashi na restaurant,Shi zai nema ina nan dake,yanzu dae ki kwanta kiyi bacci"

",Hankalin sehrish ba ™aramin kwanciya yayi ba"

"Ki kwanta kiyi bacci,Sae Allah ya kaimu gobe zamuyi magana,"" sallama sukayi da ita,Sehrish ta "" kwanta saman gadon tare da ajiye wayarta saman stomach Winta,yayin da idanuwanta ke fuskantar"

",ceilling Win dakin"

"Sgr kuwa,bayan ya fito daga wankan da ya shiga,jallabiya ya zura ajikinshi ash colour,har wani jiri yake gani saboda tsabar yunwar da ya ke ji,ba arzi™i ya dawo palour saman sofa ya zauna,tare da kai hannu ya Wauki burger Win nan,da ya ajiye saman table,Turata yayi cikin bakinsa ya shiga cin ta har yana sha™ewa,a ™a'ida baya cin abincin da ya sha iska wanda aka bari a buWe,Amma yau ba kanta,Ci kawai yakeyi,tass ya cinyeta,Mi™ewa yayi da sauri ya nufi wurin fridge don ya daukko drink din da zaisha,hannu yakai tare da Waukar bottle water Win da Sehrish ta bari asaman fridge Win,6alle marfin yayi ya kafata a bakinshi yana kwankwadar ruwan,sae da yayi rabin ruwan dake acikinta,sannan ya dakata da shan ruwan da yake yi,Sai lokacin ya ankara da inda ya Wauki robar ruwan,Shiru ya Wan yi tare da zubawa robar ruwan dake hannunshi ido yana kallonta,Shi dai yasan bai ajiye ruwa asaman fridge ba,tunani ya shiga yi,Yanayin yarda ya farka duk da akwai zufa ajikinshi,amma tabbas yaji Saukar ruwa akan fuskarshi wannan ya tabbatar mashi da cewar wani ya shigo cikin part Winsa,Hannu yasa tare da buWe fridge Win ya saka robar ciki,Sannan ya W auki coke mai sanyi,"

"Komawa yayi saman sofa din,ya zauna tare da kai hannu ya buWe daya daga cikin ledojin,take away ya curo ya buWe shi Chips ne aciki duk yayi sanyi,amma ahaka ya shiga turashi acikin bakinshi yana ci,bai ta6a shiga yanayi irin wannan ba a rayuwarshi,tass ya cinye duk wani abu dake a wurin,bayan ya kammala cin abincin,mikewa yayi ya koma cikin bedroom Win shi,ya Wauko wayarshi,Sannan ya dawo"

",saman sofa Win ya kwanta tare da mi™ar da ™afafunshi saman hannun kujerar"

"Zubama screen Win wayar ido yayi yana kallonshi batare da ™yaftawar ido ba,yama rasa wa zai kira yaji sanyi aranshi,numbar Abbansu ya lalubo ya danna mashi call,Ringing din farko Abbansu ya Waga"

"?""kiran nashi muryarshi da alamun bacci yace""My son,Me kake yi har yanzu baka yi bacci ba "",batare da ya amsa mashi tambayarshi yace""Daddy,when zaku dawo?gida duk ba daWi"

"Tsananin mamakine ya kama Abbansu,Yau Sgr da kanshi yake cewa Gida babu daWi saboda basu"

",nan,ta wani 6angaren kuma yaji daWin hakan sosai"

",Kayi missing Winmu ne""?Abba ya tambayeshi"""

"muryarshi akasalance yace""Yeah,especially you,I missed u so much,"""

",Farin ciki ne ya cika Abbansu,kamar ya janyoshi ta cikin wayar ya rungumeshi"

""",Pls Daddy,just come back home,if not zan biyoku damaturun ne,in yaso saimu dawo atare"""

",Sgr na jiyo sautin muryar Abbansu yana ti™ar dariya"

"?""Are u laughing at me"""

"Tsagaitawa Abbansu yayi da yin dariyar yace""dole nayi dariyar Farin ciki mana,Yau ya kasance rana ta farko daka nuna kayi kewarmu sosai,naji muryarka wani iri tamkar zaka yi kuka,tell me what's wrong with u,wani ya ta6a mun kaine""?"

"?Sgr yace""bana jin daWin zuciyata ne,ko zaka sanyani farin ciki"

"Abba yace""yanzun nan kuwa,bari na tuna maka wani abu,lokacin da kana Wan jinjiri dakai cikin towel,kyakkyawa da kai,Na ™wallafa rai sosai akan ka, kai kuma ga kyuyar tsiya,ka ™i jinin ba™in mutun ya Wauke ka,koni da nake mahaifinka ban isa na Wauke ka ba,in ba bacci ya Waukeka ba,Sae in lalla6a in shiga Wakinka,In zauna saman gadon in zuba maka ido inta kallonka,araina ina cewa Yanzu wannan mallakina ne,Allah ya bani Halak malak,Haka zan tasaka gaba ina kallonka,da zarar ka farka "",kuwa,mukayi ido biyu,kamar kaga wani 6arawo haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login