Showing 12001 words to 15000 words out of 286330 words

Chapter 5 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

32

™arshe,bad ending kenan,ba kamar hosana tafi kowa bada mummunar shawara,daga bisani kuma suka fara tsara ma kansu Happy life bayan an kashe ya sayyadi da tawagarsa,zasu fita ™asashe daban daban yawon sha™atawa tare da daddynsu,oummansu da kuma ΄an uwansu,araina nace hada mazajanku ko ' abun kamar zaifi bada citta harda kanunfari"

"Bacci ne ya Waukesu atare manne da juna saman gadon,abun gwanin burgewa uba da ΄a'΄anshi"

masu kama guda.

"Har wuraren ™arfe goma na safe basu farka ba,dama sun tara bacci sosai a idanunsu,har Abbansu junaid sai da ya le™o Wakin ya same su a baje suna sharar bacci murmushi ya saki,tare da curo wayar shi daga Aljihun rigar jikinshi,hoto ya Waukesu kusan guda uku,bayan ya kammala ya"

"maida masu ™opar Wakin ya rufe,"

"Bayan ya fita daga sashen su kitchen ya nufa a lokacin Azmee harta kusa kammala aikin breakfast,yayi mamakin ganinta ita kadae tana ta faman aiki,"

"Tana ganinshi ta ajiye aikin da takeyi ta ™araso gaban shi tare da gaishe shi cikin girmamawa tace""barka da safiya Abba,antashi lpy?jiya sai muka ji abun farin ciki,Hajiya azeema ke sanar dani wai ashe su sehrish ΄a'΄an Abusufyan ne,Wlh nayi farin ciki sosai,dama na jima ina ganin kamanninta da"

".',Shi"

"Fukarshi asake yace""wllh Alhmdllh,mun Samu ™aruwar ΄an uku,ni dai ince jiya banganki ba,ae naso ace agabanki akayi komai,kema kiji wannan abun al'ajabin da kuma tashin hankalin,labarin dae babu daWin ji,Amma ta wani 6angaren kuma mun gode ma Allah da ya bayyana mana yaran nan amatsayin jinin mu,munyi farin ciki sosai,har Walima ma nake so asake shirya mana saboda yaran nan,'"

"Murmushi azmee tayi tare da cewa""Yaushe kenan?ko yau zamu fara shiryawa ne""?"

"Girgiza kai Abba yayi alamar a'a sannan yace""Wannan walimar ta musammance,gagarumin shagali za'ayi,akwai bu™atar kwanciyar hankali kafin lokacin,amma zanyi shawara da Abusufyan,idan har '.....muka tsara komai,zan sanar maki,don ku shirya tarbar ba™i,zamu sa a™aro wadanda zasu tayaki aiki 'Tunkan yakai ™arshen maganar azmee tace""a'a Abba,zan iya ni kaWai,basai an ™aro masu aiki ba Okey,ba damuwa naga kina ta wahala ke kadae,wai nikam ina yarinyar nan take ne?wata ΄ar fara """

"?""kanwarsu laila?naga kamar atare kuke aikin girki da ita ko ta koma gida ne"

"Azmee tace""a'a bata koma ba,bata jin daWin jikinta ne,shine nace mata ta huta kawai,in taji sau™i taci ',gaba da tayani,saboda yarinyar akwai son aiki"

"Jinjina kai Abba yayi tare da cewa""Allah ya bata lpy,bari zanyi ma Kanal yousouf magana ya dubata...'"

"',Cikin sauri azmee tace""A'a. ae na bata magani dama ciwon ciki ne,insha Allah zata warke"

",Okey,' ya ambaci hakan tare da fucewa ya wuce cikin main palour dinsu"""

"Zama yayi saman sofa yana murmushi,bakomai yake tunawa ba face yadda yaga abusufyan tare da ΄an ukunsa,aranshi yace""Allah sarki,rayuwa kenan komai mai wucewa ne in bawa yasa ha™uri aransa,junaid tun yana jinjiri rabonshi da mahaifiyarshi,sai gashi jiya rungume da ita yana bacci,΄an ukun abusufyan tun suna ciki rabonsu da ubansu, tun kafin cikinsu ya bayyana ma,sun sha wahalar rayuwa amma sai gashi komai na rayuwarsu ya canza yanzu tamkar basu ta6a shiga wani ™uncin rayuwa ba,sannu a hankali zasu manta da duk wata u™uba da suka sha arayuwarsu,Yau dae gasu can"

",rungume da mahaifinsu suna bacci,Allah sarki"

"A ™arshe kuma yace""Oh,ni kuma gani nan babu mai rungumata,abusufyan nacen rungume da ΄a' ΄an shi,junaid ma na can manne da mommynsu,gaskiya nayi kewarsu sosai '"

"Abba!"" karaf kiran ya sauka a kunnanshi a Wan firgice ya juya don yaga wanene,bakowa bane face "" Junaid yana tsaye hannunshi ru™e da waist Winshi,har yanzu shaddar jiya ce ajikinshi,fuskar nan tashi cike da annuri sai faman zabga murmushi yake yi yadda kasan wanda akayi mashi albishir da gidan"

",Aljana"

"Wani irin farin ciki ne ya lullu6e abbansu,yunkurawa yayi zai mi™e tunkan ya ™arasa mi™ewar junaid ',ya watsa da gudu kai tsaye ya faWa jikinshi sosai ya rungume shi yana faWin""I really miss u Abba Nima junaid nayi kewarka sosai,jiya da tunaninka na kwana araina,'yayi maganar yana Wan bubbuga """

",bayanshi"

"?raba jikinsu sukayi dana juna,ganin abbansu na kallon bayanshi yasa shi cewa""Abba mommy ko"

"?murmushi yayi tare da cewa""Ashe ka gane,ta ina ne?ko ba tare kuka zo ba"

".,Wan ta6e baki junaid yayi nan fa hankalin abbansu ya tashi"

"Jiki asanyaye yace""Junaid bazata zo ba ko?Allah yasa dae ba Australlia ta koma ba,dama tunda na ganka kai kadae gabana ya fadi,don nasan halinta,'"

",Fashewa da dariya junaid yayi ganin yadda Abban nasu ya tashi hankalinshi don baiga mommynsu ba ',Waure fuskarshi yayi""oh ka Wauki abun wasa ko?ba zaka faWamun ina take ba"

"Yana cikin maganar ya jiyo takun takalminta,baisan lokacin daya janye junaid gefe Waya ba,Zuba mata ido yayi yana kallonta fuskarshi Wauke da murmushi,tsayawa tayi tana ™are mashi kallo,ba ™aramin kyau tayi ba saboda kwalliyar da junaid yayi mata,da kanshi ya shafa mata janbaki ya gyara mata jagirar idonta,duk da haskenta sai da yashafa mata hoda,wai don Abbansu ya ganta da kyau,kuma shi da kanshi ya za6a mata rigar da zata sanya,jallabiya ce brown colour mai kyan gaske tayi rolling mayafi akanta,kamar wata balarabiya,tayi haske sosai kamar wata fatalwa,ga tsayi dake gareta kamar Sgr,"

"Komawa junaid yayi saman sofa yana kallonsu,jira yake yaga mai zasu yi,sun wani ™ura ma juna"

",ido,sae murmushi yake saki"

"Cigaba da tafiya tayi harta ™araso kusa dashi suna fuskantar juna,"

"Waro ido waje junaid yayi tare da cewa""Anshiga uku,Abba kaga yadda ka koma agaban mommy,wai 'dama ahaka kukayi aure Wayyo Allahna"

"maganar junaid tasa suka fashe da dariya gaba Wayansu,shi abunda ya bashi mamaki tsawonta agaban"

",abban nasu,sae yaga abban nasu ya koma mashi guntu"

"Sun jima suna sakar ma juna murmushi kafin daga bisani suka rungume juna sosai,kamar zasu zama daya,ba ™aramin kewar juna sukayi ba,duk da akwanakin can baya yana kai mata ziyara Australlia,daga"

",bayane ya daina zuwa saboda abubuwa da sukayi mashi yawa"

"Kasa rabuwa sukayi da junansu,junaid kuwa ya tasa su gaba yana kallonsu kamar wanda ya samu"

",television"

"Adai dai lokacin twins suka shigo cikin falon,sakamakon Yunwa data ciwo su,karaf idanunsu suka ""!sauka akan Mommynsu dake rungume da Abbansu,har suna haWa baki wurin Cewa""Mommy"

"Cikin sauri suka raba jikinsu dana juna,wurga idanunta tayi akansu jahan da ayaan dake tsaye suna kallonta fuskar kowannansu Wauke da farin ciki,"

"Da gudun gaske suka ™arasa inda take gaba Waya suka faWa jikinta,haWasu tayi duka ta rungume ajikinta,tuni taji hawaye sun cicciko a idanunta,tayi kewar ΄a'΄anta sosai,muryoyinsu tamkar zasu yi kuka suka haWa baki wurin cewa""we really missed u mom!ashe zamu sake ganinki acikin"

",gidanmu,'suka ™arasa maganar ayayin da suke raba jikinsu da nata"

"Hawaye tagani a idanunsu,cikin sauri ta sanya hannunta tana share masu hawayen muryarta na rawa ' saboda kukan daya zo mata da™yar ta iya cewa""i missed u too my twins,nasan ban kyauta maku"

"Jahan ya katseta""Mommy abubuwa da yawa sun faru,wanda da ace kina tare damu na tabbatar cewar ' bazasu faru ba,mun yi rashinki akusa damu mommy,munyi kewarki"

"Mommy..amma dae ba zaki sake komawa ba ko""?acewar ayaan"""

"Jinjina mashi kai tayi alamar eh sannan tace""nadawo kenan bazan sake komawa ba,I will be with u,for the rest of my life. """

"Murmushi kawai Abbansu ke saki yana kallon uwa da ΄a'΄anta,abubuwan farin ciki dae sai faruwa"

",sukeyi acikin gidan"

"Mommy,kinga junaid ko ya girma sosai,yayi kukan rashinki sosai lokacin da baki nan,amma yanzu "" nasan cewar zaki bashi kulawa,dan Allah mommy ki bashi kyakkyawar kulawa saboda yafi kowa"

",bu™atarki,'ayaan ne yayi maganar yana kallon junaid dake zaune yana ta faman murmushi"

"Itama kallon nashi tayi tare da cewa""Insha Allah ayaan,daga yanzu junaid zai canza gaba W aya,zan bashi kyakkyawar kulawa,bama shi kadae ba hada ku gaba dayanku,Amma banga fawan ba dasu Irfan,and kanal yousouf ko duk suna ciki ne""?"

"',Jahan yace""basu tashi daga bacci ba,bari naje na kira maki fawan Win"

"Dakatar dashi tayi da cewa""A'a kada ka tashe shi daga bacci,nasan daga ya farka yaji labarin zuwa na zaizo ne,but where is Alexander?"

"?""Atare suka haWa baki wurin cewa""Mommy wanene Alexander kuma"

"Dariya Abbansu yayi tare da cewa""tana nufin Babban yayanku,ae sunan data raWa mashi kenan ko kun ',manta"

"Ae mun saba da kiranshi da babban yaya,mun manta da wannan sunan,shima yana a bedroom """

",Winshi,duk bacci sukeyi saboda jiya bamu samu isasshen bacci ba"

"Abba ne yayi mata nuni da 3 seater din dake gefensu yace""bismillahi,ki zauna mana ko baki gaji da"

",tsayuwa bane,ko da yake na tuna fa Soja ce matar tawa,'yayi maganar cikin zolaya"

"Murmushi kawai tayi tare da samun wuri ta zauna,shima abban nasu ya zauna daga gefenta,wuri su"

",ayaan suka samu saman 2 seater suka zauna"

"Cike da kulawa tace""Amma meya hanaku samun bacci da wuri ne?naji kunce baku samu isasshen bacci ba ko wani abu ya faru ne'?"

"Ayaan yace""abun farin cikine ya faru jiya agidan nan mommy,nasan kin kwaso gajiyar tafiya,idan "",kika huta nasan cewa Abba zai baki labari anjima"

"Da sauri junaid yace""meya faru ne?dan Allah ayaan ka faWa mana yanzu kawai,Mommy fa tun jiya ',tazo ™asar nan,muna acan tare da ita agidanta ma muka kwana,bata sanar ma kowa ba,sae abban mu Baki sake jahan yace""Wai dagaske?mommy abun ΄ar haka ce,wato shine mu ba'a sanar mana da"

"zuwan naki ba,junaid kawai kika sanar mawa,no wonder shiyasa jiya ban ganka ba,abun ya tsayamun"

"araina,ba don abunda ya faru ba na bayyanar ΄a'΄an uncle Winmu daba abunda zai hana mu nemeka a wannan lokacin,duk wannan abun shiya Wauke mana hankalinmu ""tunkan ya ™arasa maganar Junaid"

",yace""³a'΄an uncle?wani uncle Win kenan""?aWan rude yayi maganar"

"Mi™ewa Ayaan yayi tare da ru™o hannun junaid yabar wurin tare dashi,sai da suka samu wurin da"

"?""bakowa sannan yace""kai kasan meya faru jiya"

"Cike da zumuWi junaid yace""taya za'ae in sani,ni da bana agida,don Allah ka sanar dani har na™osa ',naji"

"Ayaan yace""hmmmmm,labari da Wumi Wuminsa,ko kasan cewa yarinyar nan Sehrish Wiyar uncle"

Winmu ce Abusufyan?

"Gaban junaid ne ya faWi rasss!saboda yadda maganar ta dira a kunnanshi,can kuma ya Wan Waure ',fuskarshi yace""pls Ya ayaan dan Allah ka daina jamun rai,ni dae ka faWimun gaskiyar abunda ya faru Ayaan yace""kai nifa bada wasa nake maka ba,na ta6a maka wasa irin wannan ne!Sehrish Wiyar uncle"

",Winmu ce abusufyan"

"Tur6une fuska junaid yayi tare da Wan bubbuga ™afarshi rai a6ace yace""yaushe uncle ya ta6a aure da har zai haifi ΄a'΄a,kuma ma ΄ar tashi ka rasa wadda zaka ce sae sehrish,kaji tsoran Allah ya Ayaan,babu ',kyau ™arya"

"Rai a6ace Ayaan ya dunguri goshin junaid tare da cewa""Shashasha,ana ™o™arin a fahimtar dakai ',amma ka™i yadda,don ubanka kaje Wakin nasu ka le™a,zaka ga abun mamaki"

"Turo baki junaid yayi tare da juyawa ya nufi hanyar xuwa Wakin sehrish yana cewa""mai ™arya dae Wan ',wuta"

"Murmushi ayaan yayi yana kallon bayanshi,yasan cewa muddin junaid yaga Sehrish da ΄an uwanta"

",sai ya haukace masu,farat Waya bazaiyi tunanin ΄an uku bane,sae ranshi ya fara bashi cewar Aljanune"

"aikuwa,junaid na ™arasawa kopar dakin,a hankali ya sanya hannunshi tare da tura ™opar dama a buWe take,zura ™afarshi ya fara yi kafin ya ™arasa shiga bedroom Win,koda baby junaid ya shiga ciki bai kai idanunshi kansu ba,sae da ya fara rufe ™opar Wakin sannan ya juyo fuskarshi a washe,Karaf idanunshi suka sauka akan abusufyan dake rungume da hosana suna bacci,gabanshi ne ya faWi rass cike da mamaki yace""Kai uncle tare da rishi Wina,kwance saman gado suna bacci,Anya kuwa bansamu matsalar idanu ba. '"

"Junaid!"" Jin an ambaci sunanshi yasa shi juyawa a firgice yaci karo da Sehrish dake zaune gaban "" mirror tana shafa powder a fuskarta,sae faman sakar mashi murmushi take yi,waro ido waje junaid yayi a tsananin tsorace ya mayar da idanunshi kan hosana dake rungume da abusufyan ya kalleta ya sake"

",juyowa ya kalli wadda ke zaune agaban mirror"

"Muryarshi na rawa yace""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!Nashiga ukuna!wai meyake damuna ne!meyake shirin faruwa dani ne!kodai nafara gamo da aljanu ne. 'bai kai ™arshen maganar tashi ba"

",yaji an buWe ™opar toilet Win dakin,da sauri ya wurga idanunshi wurin"

",Jahad ce ta fito,jikinta sanye da bathrobe,alamar wanka tayi"

",Tashin hankalin da ba'a sa mashi date"

"Hankali amatu™ar tashe junaid ya dinga kallonsu Waya bayan daya,idan ya kalli jahad sai ya kalli"

",sehrish dake zaune gaban mirror,sae ya kuma juya ya kalli Hosana dake manne da uncle Winsu Tunkarar shi jahad tayi fuskarta Wauke da murmushi,sehrish kuma na cewa""Junaid nice fa,baka gane ni ba,"""

"Ae ina,a gigice junaid ya fasa wata uwar ™ara wadda tayi sanadiyar tashin Abusufyan da hosana daga"

",dogon baccin daya Waukesu"

"Da gudun gaske junaid ya dam™i handle din ™opar Wakin tamkar zai balle ta,buWewa yayi tare da watsa wa da gudu har yanayin tuntube,tun kan ya fito daga corridor din dakin,Abbansu da mommynsu dasu twins suka nufo wurin saboda jin sautin razananniyar ™arar da junaid ya saki,"

"A sukwane ya faWo wurinsu,hankalin Abbansu ba ™aramin tashi yayi ba,ganin yadda junaid ke gudu"

",duk tsigar jikinshi ta tashi"

",Da™yar suka samu suka dam™oshi saboda ™okarin guduwa yake yi daga cikin gidan"

"Hatta Marshal Omar da Sgr sai da suka jiyo ™arar junaid,duk wani mai bacci acikin gidan sai da ya farka,Waya bayan Waya suka shiga fitowa suna tambayar ko lafiya,"

",Jikinshi sae kerma yake yi duk yabi ya firgice,tambayarshi suka shiga yi ko lafiya"

"Muryarshi na kerma yace""Abba rishi uku acikin Wakinta,Abba na mutu wlh aljanune ke"

",bibiyata. 'yana faWin hakan ya sume ajikin Abban nasu"

"Tunda sukaji haka ransu ya basu Cewar yaje Wakin Sehrish ne,Abbansu baiso hakan ba,dama yasan"

",shi firgitacce ne,yaso ace tun farko saida ya fara yi mashi bayani anatse sannan yaje Wakin nasu Ayaan kuwa tun lokacin da yaji junaid ya fasa ™ara,ya ™umshe dariya abakinsa,saboda yasan tsiyar"

"daya tsula mashi,zaiyi wuya junaid ya yarda cewar Sehrish ΄an uku ne,ba kasafai yake fahimtar irin waWannan abubuwan ba,sai an zaunar dashi cikin lalama anyi mashi bayani dalla dalla,sannan ake"

",samu ya yadda"

",Junaid ne ko""?abusufyan ne yayi tambayar,yayin da yake daga zaune saman gadon"""

"Sehrish tace""Shine daddy,ya ruWe ne saboda ya ganmu mu uku,ya tsorata sosai naso na fahimtar dashi amma sai naga ya watsa aguje,'jin haka yasa abusufyan yin hanzarin saukowa daga saman gadon ya"

",fuce daga Wakin"

"Jikin jahad ba ™aramin sanyi yayi ba,ganin halin da junaid ya shiga saboda ya gansu su uku,tsoronta"

",kar wani abu ya same shi,ganin yadda ya watsa waje aguje"

"Inaso naje naga halin da yake ciki,bansan meyasa ya firgita ba har haka,""sehrish ce tayi maganar a "" yayin da take mi™ewa daga saman stool,jikinta na sanye da farar riga da dogon wando fari,kanta kuma"

",na sanye da hula fara ta roba,buWe ™opar dakin tayi ta fuce tare da nufar inda suke"

"Komawa jahad tayi ta zauna saman kujerar gaban mirror,hannu tasa tare da Waukar man shafawar"

",sehrish ta buWe shi tana lakuto shi a hannunta tana shafa ma jikinta"

"Jahad wai meya faru ne?naji sautin ™ara a kunne na,"" hosana ce tayi maganar,tana zaune tsakiyar """

",gadon sae faman hamma takeyi saboda yunwar da take ji"

"˜anin Ya Omar ne,junaid ya shigo Wakin nan,ina tunanin ya tsorata ne da ganinmu shiyasa ya "" "",firgita,saboda yaga fuskokinmu iri Waya dana sehrish"

""",sauko da ™afafunta tayi ™asa tana cewa""bari naje naga meke faruwa a wajen"

"Da sauri jahad tace""Kada ki fita hosana!sehrish ta fita muddin ya ™ara yin arba dake zai zauce ne,ki"

",bari sehrish tadawo sai muji daga bakinta,idan an fahimtar dashi ya fahimta,sai mu fita atare ',Hosana tace""amma fa Yunwa nake ji sosai aciki na"

",Bari daddy ya dawo zanyi mashi magana,nasan zai sa ashirya mana breakfast Winmu,'acewar jahad"" Murmushi hosana tayi tare da cewa""jahad bakiji irin farin cikin da nayi ba jiyan nan!,wlh inason Daddynmu sosai,tun lokacin da gwaggon katsina tace mu ΄a'΄an abusufyan Winta ne,ta kuma kirashi awaya tabamu mu gaisa dashi,tun daga lokacin nake jinshi araina,na dinga addu'ar Allah yasa ya zama ' mahaifinmun duk da alokacin nasan wanene mahaifin namu"

"Nikaina hosana a lokacin,da muka fara waya dashi sai da naji jikina yayi sanyi,naji wani irin yanayi """

"atattare dani ashe dae dagaske mahaifin namu ne,gaskiya munyi dacen uba,yana da kirki sosai duk da"

"ban zauna dashi na wani lokaci ba,amma tun daga kan Fuskarshi zakasan cewar mutumin kirki ne,ashe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login