Showing 210001 words to 213000 words out of 286330 words

Chapter 71 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

31

ciki,Allah sarki lokaci guda ta fashe da kuka Saboda ta gane Wakinta ne na gidansu Abusufyan,Bazata ta6a mantawa da irin rayuwar farin cikin da tayi ba acikin gidan,Tunawa da mahaifinta Baba buzu mai"

",gadi yasa ta ™ara sautin kukan nata"

"Zainab!Zainabu abu,""haka yake ™wala mata kira,idan yana nemanta,tayi matukar danasanin bijire "" mashi da tayi a lokacin da yake raye duk da ta auri za6inshi,bakowa tafi jin kunyar haWuwa dashi ba,irin Abusufyan batasan da wani ido zata kalleshi ba,Ga kuma Hajiya Ameena,mutanen da suka yi"

",mata halacci ta butulce masu"

"Ruwan hawayen abu ne suka wanke mata fuskarta,wanda hakan yayi silar farfaWowarta daga suman da tayi,Yun™urin amai ta fara yi daga kwancen da take,da sauri abu ta Wago da ita,nan take aman ya kwararo daga bakinta,tamkar ΄an hanjin cikinta zasu fito waje,hannu abu tasa tana Wan bubbuga mata bayanta,Sosai ta dinga sharara aman anan ™asa,ta galabaita sosai ga zazza6in da ya yi mata mugun kamu,"

"Mi™ewa abu tayi da sauri ta fito daga dakin ta shigo palour,fridge ta hango da sauri ta nufe shi,buWewa tayi tare da zura hannu ta Waukko bottle water jiki na rawa ta koma cikin Wakin,A gaban sehrish ta zu™unna a lokacin ta kammala kwarara Aman,cire murfin robar tayi tare da tarba tafin hannunta ta debo ruwan tana zuba mata shi abakinta tana kuskurewa,bayan ta gama kuskure bakin Abu ta kafa mata robar ruwan abakinta,Sosai ta shiga kwankwadar ruwan tana sha,sai da ta ™oshi sannan ta janye"

",bakinta,Har lokacin Sehrish bata dawo hayyacinta ba,jikinta duk ya saki babu ™wari"

",Ajiye robar ruwan abu tayi gefe tana kallon fuskarta"

",Gam ta runtse idanuwanta,tana faman ciccije la66anta"

",RISHI""ta furta sunanta"""

"A hankali Sehrish ta W an ware idanuwanta akan fuskar abu,wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarta,ganin Oummansu agabanta,kuma da alama tadawo cikin Hayyacinta ne,"

",Oumma,""ta ambaci sunanta tare da fashewa da wani sabon kuka"""

"Ita ma abun fashewa tayi da kuka,Cikin Shesshekar kuka take cewa""Laifina ne!komai ya faru "". arayuwarku ni ce sila,Ni naja maku"

"""Oumma ba laifin ki bane,ki daina Waurawa kanki laifi,Allah ya rigada ya ™addara faruwar hakan"" Rishi bakisan irin raWaWin da nake ji acikin zuciyata ba,bansan tsawon lokacin dana Wauka bana "" ""acikin hayyacina ba,bansan ya rayuwarku ta ™are ba,Nasan dole kunsha Wahala"

",Sosai suke yin kukan babu mai lallashin wani acikinsu"

"Sai da suka yi mai isarsu,Sannan suka tsagaita da yin kukan,"

"Ina Hosana take?ina Jahad?duk suna ina?meyasa kike zaune ke kadai acikin gidan nan?Babu kowa """

?atare dake

"Wagowa Sehrish tayi daga kwancen da take saman ™irjinta,cikin sanyin murya tace""Hosana da Jahad ""suna a Abuja wurin danginsu Daddy"

",Cike da Mamaki abu ta maimaita sunan Daddy"

"Sehrish tace""Eh,mahaifinmu nake nufi,Daddy Abusufyan atare muka zo kano,Tun da ya fita da marece bai dawo ba,kuma akwai security guards dake tsaron gidan,Amma bansan ya akai Ya sayyadi "",ya shigo ciki ba"

"Tunda Sehrish ta ambaci sunan Abusufyan jikin abu ya kara yin sanyi lakwas,shiru tayi na wani lokaci"

"?""kafin tace""Kina nufin Abusufyan yana atare daku "",Waga mata kai Sehrish tayi""Eh"

"Abun yayi matukar Waure mata kai,cike da mamaki tace""Taya akai kuka san cewa shi ne mahaifinku?Kuma ya akai kuka haWu dashi""?har ya kai ku wurin danginshi""?da™yar take magana saboda Ciwon kan da take ji yana Wan takura mata,"

"Oumma,Labari ne mai dogon zango ,""kasa ™arasa maganar tayi sakamakon tashin Zuciyar da take """

",ji"

"""Sannu kinji,idan muka samu natsuwa sai ki sanar dani"""

"ta ™arasa maganar tare da ru™o hannayen Sehrish Cikin nata,suka mike tsaye suna fuskantar"

",junansu,haWa ido sukayi lokaci guda suka sakarwa juna murmushi"

",Kin girma sosai,komai naki ya canza mun,""du™ar da kai kasa sehrish tayi tana dariya"""

"?""Allah sarki hosana,Ashe da rabon zata rayu"""

""",Sai ma kin ganta Oumma,Zaki sha Mamaki Allah,saboda hosana duk tafi mu girman jiki"""

",wani irin farin ciki ne ya lullu6eta mara misaltuwa"

"Sun jima suna tattaunawa atsakaninsu,kafin daga bisani Sehrish ta shiga toilet don tayi wanka,tunda ta rufo ™opar toilet Win,ta sulale ™asa jikin ™ofar tana kuka ™asa ™asa,Abunda ya sayyadi yayi mata ya tsaya mata aranta,yadda ya dinga goga mata Abunshi ajikinta,Da kuma harshenshi da ya sanya yana lasar mata bayanta Ba ™aramin ™ona mata rai yayi ba,runtse idanuwanta tayi sosai,wani irin Waci ta dinga ji acikin zuciyarta,lokaci guda ta fara jin ™yan™"

"yamin jikinta,hada ™ai™ayi mi™ewa tayi ta soma tu6e kayan baccin dake ajikinta,"

"Lokacin da ta kammala wankan ta fito jikinta Waure da towel,bata samu kowa a Wakin ba,Amma"

"taga an gyara shi,komai ya koma yadda yake,hatta aman da tayi an kwashe shi da tarkacen Ya sayyadi,tasan cewa aikin Oummansu ne,"

"Jiki ba ™wari ta wuce saman gado ta haye,tare jan bargo ta lullu6e jikinta,bakowa take jiran dawowarshi ba,fa ce Daddynsu,Tayi mamakin jimawarshi awaje,har wuraren 12,Allah yasa dai"

"yana lafiya,"

"Kitchen ta shiga ta Wauko Ashana,da sauri ta fito ta dawo harabar gidan,inda ta tattara"

"Tsummokaran Ya sayyadi da ya bar masu,ba tare da taji komae ba ta ˜yasta ashanar ta jefa ta asaman kayan nan take wuta ta soma ci ajikinsu,har sai da ta cinyesu abu na tsaye tana kallonsu,"

"Ajiyar Zuciya ta sauke tare da bin gidan da kallo,mutane ta hango a bakin gate Win gidan Sanye da kakin Sojoji,kowannansu a yashe ™asa sai bacci sukeyi,Abun ba ™aramin Waure mata kai yayi ba,ranta ne ya bata cewar Securities ne,Da alama Ya sayyadi ne yasa su yin baccin Dole,don ya"

"samu hanyar shigowa cikin gidan,"

"Girgiza kai kawai tayi tare da komawa cikin falon,Bedroom Win ta shiga,tsayawa tayi abakin ™"

"opar Wakin tana kallon Sehrish dake ™umshe cikin bargo,jikinta sae kerma yake yi, "",Idasa shiga cikin Wakin tayi har zuwa gefen gadon ta zauna,tare da Ambaton Sunanta""Sehrish "",Muryata na kerma tace""Na'am Oumma"

""",Taya zan iya samun Daddynku?inaso nayi magana dashi"""

""",Ina da waya,nabarta a Waya daga cikin Wakunan dake a upstairs"""

"Da sauri abu ta mike ta fuce daga Wakin,Upstairs ta wuce,tana neman Wakin da sehrish ta faWa mata,Šaki Waya ta samu a buWe,tun kafin ta shiga tajiyo ringing Win wayar tura ™opar tayi ta shiga cikinsa,A saman gado ta samu wayar,hannu takai ta Wauki wayar tare da duba screen Win"

"My Boss Man,""shi ne sunan daya bayyana akan Screen Win wayar,picking call Win abu tayi tare da "" kara wayar a kunnanta,batasan wanene ba kawai ranta ya bata cewar Abusufyan ne,tayi tunanin zai yi"

",mata sallama sai taji shiru"

",Batare da ta kawo komai aranta ba,ta soma magana"

"Assalamu Alaikum,Oummansu Sehrish ce ke magana,dan Allah kadawo gida akwai matsala,Sehrish "" tana cikin wani hali,yanzu haka bata jin daWin jikinta,duk ta tsorata saboda abunda Ya sayyadi yayi"

",mata"

"Sgr dake kwance asaman gadonshi,baisan lokacin da ya mike daga zaune ba,a kiWime"

"?""yace""What?meya faru da ita ne?Waye ya shigo"

"Abu bata wayi muryarshi ba,ita dai kawai koma wanene so take akawo masu Wauki ko dan saboda"

",halin da Sehrish take ciki"

"Ya sayyadi ne ya shigo cikin gidan,bamu san taya akai ya shigo ba,Ya so ya cutar da "" rayuwarta. ""gaba daya abu ta kwashe dukkan abunda ya faru ta sanar dashi a ™arshe tace""dan Allah"

"idan ka tashi dawowa,Ka biya koda chemist ne asamo mata maganin Zazza6i,ga tashin zuciya da take"

",ji,Tunkan takai ™arshen maganar,Yayi rejecting Call Win"

"Hankalinshi yayi mugun mugun tashi,har wani jiri ya soma gani acikin idanuwanshi,a zafafe ya"

",tunkari ™opar fita daga bedroom Winshi,sai ga Marshal ya faWo cikin Wakin har karo suka kusan yi ""?Bro whats happening?Where are going"""

",Zuciya ce kawai ke fusgarshi "",Omar,Airport zani je"""

"Damko damtsen hannunshi Omar yayi ganin yana ™okarin wuce shi ya tafi,"

""" Haba Rafayet!Airport kuma at this time?Me zakayi acan"""

"Pls omar,leave alone,ka bani hanya in wuce,Zuciyana tafarfasa take yi,idan har ban kama wancan "" "",fasi™in mutumin ba,hankalina bazai kwanta ba"

"?""A ruWe Marshal yace""Wai wa kake magana akai?ko ka gano waWanda suka kashe junaid ne"

"Girgiza kai yayi'A'a,ina magana akan wancan Bastard Win dake a Kano,Yau ya taka har gidan da"

",Abusufyan yake..wai har...'kasa ™arasa maganar yayi saboda raWaWin da yake ji acikin zuciyarshi"

",Hankalin Omar ba karamin tashi yayi ba,tun kafin ma ya ™arasa jin abunda ya faru Win ',Rafayet,pls Calm down ur mind,Kayi mun bayani yadda zan fahimta"""

",Mika mashi wayarshi yayi batare daya furta komai ba"

"Kar6ar wayar Omar yayi, kaitsaye ya shiga call log nashi,"

",Kiran da Sgr yayi ma sehrish ya fara gani,""Calling Win layin yayi"

"A lokacin abu na acikin falo tana safa da marwa,jiran dawowar Abusufyan kawai takeyi,"

",Kiran na shiga wayar,da sauri tayi picking tare da zabga sallama"

"?"",Am..sehrish,pls inason sanin meke faruwa anan ne"" "",Abu tace""ba Sehrish bace,Oummansu ce"

"Abun ya Wan Waure mashi kai,jin tace Oummansu ce,a iya saninshi tana da ta6in Hankali,gaisar da ita ya fara yi cike da girmamawa tare da gabatar mata da kanshi a matsayin yayansu sehrish,abu ba"

",™aramin daWi taji ba"

""",Bata 6oye mashi komai ba,kaf ta kwashe abunda tasan ya faru ta sanar dashi"

"Jinjina kai Omar yayi,jikinshi har tsuma yake yi,da™yar ya iya furta""Zan yi magana da Abusufyan "",Win,Ki kula da Sehrish Win kafin ya dawo gidan"

",amsa mashi tayi da toh,daga bisani su kayi sallama"

",Zuba ma juna ido sukayi shi da Sgr"

"Bansan wani irin dabban mutun bane wannan,wai ma ina security Win dake tsaron gidan ne?aikin me "" sukeyi ne da har suka barshi Ya samu damar shiga gidan?shi kuma Uncle bansan ya akayi har yayi dare"

",haka ba awaje,""Omar ne yayi maganar ranshi a matukar 6ace"

",Last time ma,Ya ta6a yin irin hakan,Ya tafi ya barta ita kaWai acikin gidan,""Acewar Sgr"""

"Omar yace""ba don Oummansu na a kusa ba,da bansan mezai biyo baya ba,Amma naji daWin jarumtar da tayi wurin ceton sehrish Win,"""

",Kar6ar wayar Sgr yayi daga hannunshi,Layin Abusufyan ya kira"

",Almost 3 times tana ringing ba'a Wagawa"

",Sauke wayar yayi daga kan kunnanshi"

"Omar yace ""Allah yasa dai lafiya,hankalina fa duk ya tashi,abunda za'ayi yanzu Kawai gobe da asussuba su dawo gida kawai,nasan kafin lokacin may be Abusufyan Win ya dawo,Zan cigaba da trying "",layinsa"

"Dakyar ya samu ya lalla6a Sgr ya fasa zuwa airport Win,Amma fa abun ya tsaya Mashi aranshi,gefen"

",gadonshi ya zauna,Omar ma ya zauna akusa dashi"

"Omar,kodai mun aikata wani zunubi ne da yasa waWannan abubuwan ke faruwa damu ne?daga """

!wannan sai wannan

"Rafayet,ba laifin mu bane Laifin wasu ne aka Waura mana,ni tunda nake arayuwata ban ta6a fuskantar"" tashin hankali irin na waWannan ranakun ba,kuma ban ta6a tunanin cewa rana irin Wannan zata zo"

""",mana ba"

"What's the solution now?time fa yana ™ure mana,Daddy ma harya fara karaya da dawowar "" junaid,Wazu da safe da yazo bedroom Wina,Tsare ni yayi akan in faWa mashi gaskiya,Junaid zai dawo yaci gaba da sa rai,ko kuwa bazai dawo bane,A lokacin saina kasa buWe baki inyi mashi magana,""Sgr ne yayi maganar"

"Omar yace""Wlh nayi regretting Win 6oye mashi ainihin abunda ya faru,Duk da munyi hakan ne don mu ceto rayuwarshi,Amma kuma fa mun tabka kuskure babba,Don kuwa duk ranar daya gano cewa Junaid ya mutu,wlh ya gama yarda damu har abada,zuciyarshi zata karaya ne,Inajin tsoron wannan"

"?""ranar,Rafayet,kodai mu sanar dashi gaskiyar lamarin ne"

"Shiru Sgr ya Wan yi yana nazarin maganar tashi,girgiza kanshi ya Wan yi tare da cewa""That's not the solution Omar,koda ace zai sani,yakasance time Win da muka kama waWanda su kayi silar mutuwarshi,Mu gurfanar dasu agabanshi,before mu yanke masu hukunci akan idonshi,ina ganin kamar "",zaifi jin sauki acikin zuciyarshi"

"Sun jima suna tattaunawa a tsakaninsu kafin daga bisani,Kowannansu ya Wauro alwala,Suka daidai ta"

",sahu tare da kabbara Sallah"

Ata™aice

"Abusufyan bai tashi dawowa cikin gidan nan ba sai wuraren sallar asuba,Bawan Allah ashe Bayan ya baro gidan su Maman Sadeeq akan hanyar dawowarshi gida aka turo mashi da sa™o cikin wayarshi cewa za'a kashe ³arshi da ya bari acikin gidan,Hankalin shi yayi mugun tashi,Ya kure gudun motarshi,idonshi ya rufe saboda tashin hankalin dayake ciki,Baisan sa'adda ya buge wani Tsoho ba dake ™o™arin tsallaka titi,Tsohon yaji mummunan rauni dole ya tsaya don yaji bazai iya daukar alhakin guduwa yabarshi cikin mawuyacin halin da zai iya rasa ransa,mutane suka kama mashi tsohon yasa shi a motarshi suka wuce dashi asibiti,babu yadda ya iya,kamar ya fasa ihu haka yaji saboda tsabar ba™in ciki,duk da wani bangare na zuciyarshi na tunasar dashi akwae security guards a gidan,Bashi ya baro asibitin ba sai wuraren Sallar Asuba Ya dawo cikin gidan,Yayi mamakin ganin komai lafiya,Lokacin daya shiga Wakin abu kwance ya samesu rungume Saman gadon ita da Sehrish suna ta sharar baccinsu,Hankalinshi ya kwanta sosai ganin"

"babu abunda ya faru dasu,"

"Falo ya koma ya zauna saman sofa,jikinshi duk amace,Ringing Win wayarshi dayaji yasa shi zura hannu cikin aljihu ya Wauko wayar tare da duba sunan mai kiran nashi,Marshal Omar ne,"

",Picking call Win yayi tare da kara wayar a kunnanshi"

"?""Omar me kake yi har yanzu bakayi bacci ba"""

"?"",On the other hand Omar yace""Uncle,Ina ka shiga ne anata nemanka"

",Nan Abusufyan yake sanar dashi abunda ya faru dashi akan hanyar dawowarshi gidan "",Yanzu na dawo gidanma,Na same su cikin koshin lafiya suna ta bacci"""

"A nan Omar ya kwashe duk abunda Abu ta sanar dasu ya faWa ma Abusufyan,A zabure ya mi™e tsaye"

",jikinshi na rawa"

"Pls Uncle,ka kwantar da hankalin ka,Tunda ba abunda ya faru dasu,Abunda ya kamata kawai ku "" dawo gida yau yau Win nan zamanku anan baida amfani,dama saboda ciwon Mahaifiyarsu ne Kuma ta "",samu lafiya,Yakamata ku dawo gida,Hankalinmu sai ya fi kwanciya"

"jinjina kai kawai Abusufyan keyi sam ya kasa buWe baki yayi magana,Allah kaWai yasan raWaWin da .."

"',yake ji acikin Zuciyarshi,dakyar ya iya buWe baki yace""Shikenan Omar,yanzun nan zamu shirya "",Allah ya dawo daku Lafiya"""

",Ameen""daga haka su kayi Sallama"""

"Komawa Bedroom Winsu yayi wuraren karfe 6 na asuba,da alama ko sallar asuba basu yi ba,sai sharar bacci sukeyi,"

"Zagayawa yayi gefen da Sehrish take a kwance ya zauna tare da zuba mata ido yana kallonta,Yayin da hawaye ke sharara akan fuskarshi,tsananin tausayinta ne ya kamashi,baiji daWin abunda ya faru ba,ta wani 6angaren kuma yaji sanyi aranshi da Allah ya tsare mashi ita,ga kuma Mahaifiyarsu da ta dawo"

",cikin hayyacinta ta silar abunda ya faru"

"Shesshe™ar kukan da Abusufyan keyi ne ya farkar da Sehrish,buWe idanuwanta tayi masu Wauke da bacci,Suna haWa ido dashi tayi hanzarin mikewa daga zaune tana ambaton sunanshi""Daddy!yaushe ka "",dawo?meya faru kake kuka"

""",Daughter,Am sorry!am really sorry,duk laifina ne dana tafi nabarki ke kaWai acikin gidan"" Daddy,bangane akan me kake magana ba?nifa babu abunda ya faru dani,""tayi hakan ne don ta 6oye """

",mashi gudun karya sanya damuwa aranshi,batasan cewa ya riga daya ji ba"

""",Omar ya sanar dani duk abunda ya faru dangane da zuwan sayyadi cikin gidan nan"""

Mamaki ta shiga yi taya akai Ya Omar yasan abunda ya faru dasu?can kuma ta tuna da lokacin da

",Oummansu ta nemi yin magana da Abusufyan may be a wurinta yaji komai"

"Dan Allah Daddy,kada kasa damuwa aran ka tunda ba abunda ya faru dani lafiyata kalau,Sai ma wani "" abun farin ciki da ya faru,Oummanmu ta dawo cikin hayyacinta,Sanadin zuwan ya sayyadi,Kuma ta lalata mashi idanuwanshi,karkaso kaga yarda ya dinga kururuwa yana ihu,"" Tayi maganar tana"

",kwatanta mashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login