Showing 264001 words to 267000 words out of 286330 words

Chapter 89 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

34

zaka ™ara aure,Sai in dawo nan Murmushi ya saki anzo dai dai inda yafi so,"

""",Calm down ur mind,just ki dawo gida kawai,Cikin ΄an kwanakin nan Nima zanyi aure"""

",Yana jiyo sautin dariyarta,alamar taji daWin maganarshi,sun jima suna waya kafin suka Yi sallama"

*Boss Bature*

*AMANI*

"Tana kwance saman gadonta,Amal ta faWo cikin Wakin Hannunta ru™e da wayarta,hawa saman gadon tayi har zuwa inda Amani ke kwance tana sharar bacci,Hannu tasa tana bubbuga ™afarta, "",Aunty Amani!ki tashi ana kira"""

"Da™ yar ta iya bu We idanuwanta masu Wauke da bacci,sun Wanyi jawur dasu,rai a6ace ta kalleta""Bana hanaki tashi na daga bacci ba in aka kira ni""?"

"Sunnar dakai Amal tayi""Am sorry,dama Aunty hayaam ce ta kira tana kuka ""hankali aWan tashe"

"Amani ta yun™ura tare da mikewa zaune tana faWin""kuka kuma!Allah yasa lafiya,""ta ™arasa maganar"

",tare da kar6ar wayarta da Amal ke mi™o mata"

",Call log ta shiga,Anan taga kiran da hayaam tayi mata"

"Calling Win layin tayi,bayan Hayaam ta Waga kiran Amani ta kara wayar a kunnanta,tun kafin tayi sallama taji shesshe™ar kukan Hayaam"

",Subhanallahi!wai meke faruwa ne?hayaam ki buWe baki kiyi magana mana,""a Wan ruWe tayi maganar"""

"?""Kodai Wani ya rasu ne"""

"Sai lokacin Hayaam ta soma magana""Aunty amani muna cikin masifa!munga rayuwa,rayuwarmu ta wula™anta a idon jama'a. ""anan hayaam ta kwashe dukkan abunda Ya faru bayan komawarsu"

"maiduguri ta sanar da ita,"

"Saukowa Amani tayi daga saman gadon tana ambaton""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!""tuni hawaye"

".,sun wanke mata fuskarta"

"Allah yaji™an Mammy,Allah ya gafarta mata zunubbanta,Amma banji daWin irin mutuwar da tayi """

",ba,™addara ta riga fata,da kunsani tun farko baku barota ba"

",Cikin shesshe™ar kuka hayaam taci gaba da magana"

"Munaji muna gani,zama gidanmu ya gagaremu,Mutane sun Waura mana karan tsana,Yanzu haka a "" gidan Malam limam muke,matanshi sun tsanemu,suyi ta tseguminmu suna zaginmu,Abinci basu bamu sai in liman yana acikin gidan,Abra ma sai addu'a domin kuwa ta fara samun ta6in hankali,sai sambatu takeyi tana faWin duk ita taja,Itace tayi silar mutuwar Mammy....""kasa ™arasa maganar tayi saboda"

",kukan da ya cuyota"

"Da™yar Amani ta lallasheta""kuyi ha™uri ku rungumi ™addara,in sha Allah komai zai wuce,Yanzu nidai zanyi ™o™ari wurin ganin na taimaka maku,Ko gidan ne a gyara maku shi,kafin Allah ya kawo maku mazajen aure,don kuwa yin auren shikaWaine rufin asirinku,in ba haka ba mutane bazasu daina "",tsangwamarku ba"

"Wlh matsalar mutananmu kenan,idan mutun Ya aikata zunubi arayuwarshi yazo ya yi nadama ya ) shiryu,Sai su dinga tseguminshi suna ™yamatarshi,Shi kanshi Allah daya halicce mu yana son bayinsa waWanda suka Tuba daga aikata zunubi,Amma wasu mutanan da ru™o,shiyasa wasu ko sun shiryun daga baya sai su koma ruwa saboda mutane,Wannan babban kuskure ne saboda mutane ka koma kana aikata barna,Makomarka zaka duba,In zaka tuba dan Allah zakayi,Dan kuma kanka,ba don mutun ba,a karshe ina mai jan hankalinmu da mu kiyaye harshenmu don zai iya jefamu a halaka,aduk lokacin da wata mummunar kaddara ta fada ma wani muyi Addu'a mu nemi tsarin Allah kada mu rinka zundenshi don muma bamu fi karfin Allah ya jarabemu ba,Allah ubangiji ya rabamu da mummunan kaddara yasa"

"( mufi karfin zukatanmu,Amin"

"Sosai Hayaam ta shiga yi mata godiya,kafin daga bisani Su kayi sallama,"

*Boss Bature*

"Wuraren ™arfe 6 na marece,Sehrish na kwance saman gadonsu abun duniya ya isheta,duk ta shiga damuwa saboda rashin samun kwakkwarar hujjar da zasu kama Azmee,tana cikin wannan zancen zucin taji an banko kopar Wakin,A firgice takai idanuwanta kan mai shigowa,Jahad ce ta faWo W akin fuskarta sharkaf da hawaye,a ruWe Sehrish ta shiga tambayarta Lafiya,"

"Bakisan meke faruwa ba,Ga Abba can ya yanke jiki ya faWi rai hannun Allah,""jin wannan maganar "" yasa Sehrish ta sauko daga saman gadon jikinta na kerma ta nufi hanyar fita Wakin,atare da jahad suka"

",fita"

"Abunda ya faru,Alex na zaune gefen gado tana jiran fitowarshi daga toilet,tun da ya shiga shiru bai fito ba,tun tana sa ran fitowarshi harta fara tunanin ko lafiya kusan Awa Waya da rabi yana acikin toilet Win nan,Mi™ewa tayi ta nufi toilet Win tasa hannu ta kwankwasa ™opar""Abban Junaid!""ta kira sunanshi da ™arfi,Shiru bai amsa mata ba,a ™arshe dai ta yanke shawarar shiga ciki,tana tura ™opa ta same shi kwance saman tiles,idanuwanshi sun jirkice,jikinshi sai kerma yake yi,Fasa ™ara Mommy tayi anan ta zube tana jijjigashi,Ganin cewa dagaske fa baya acikin"

"hayyacinshi yasa ta mi™e da gudu ta fito daga Wakin tana kuka,"

"A lokacin Abusufyan da abu suna zaune a main palour tare dasu Hosana da Jahad,Tun daga kan yarda ta faWo falon Yasa su mi™ewa suna tambayar lafiya,Kasa buWe baki tayi sai dai nuna masu hanyar bedroom Winshi da tayi duk tabi ta ruWe,da gudun gaske Abusufyan ya nufi Wakin tare da abu,suna shiga ciki dama ™opar toilet Win abuWe Mommy tabarta,nan suka sameshi cikin mawuyacin hali,sunyi matu™ar girgiza,Cuccuboshi Abusufyan yayi ya fito dashi daga cikin toilet Win,Ya janyoshi zuwa saman gadon ya kwantar dashi,jiki na rawa Ya curo wayarshi saboda ruWu da™yar ya iya lalubo Layin Sgr ya danna mashi Kira,Sai daya bi kowannansu Ya sanar dashi halin"

"da Mahaifinsu ke ciki,"

"A lokacin dasu Sehrish suka faWo falon Ya yi dai dai da shigowar Omar da Sgr,da gudun gaske suka shigo kaitsaye suka nufi bedroom Win Abbansu,wucewarsu keda wuya Kanal yousouf ya faW o falon da gudu shima Ya wuce part Win,gaba Waya sai da matasan gidan suka hallara a W akin,wasu tuni sun fara zubar da hawaye,tsoransu kada su rasa mahaifinsu a wannan halin da suke"

"ciki,sae faman ambaton innalillahi wa'inna ilaihirraji'un suke yi,"

"Fawan dasu twins kuwa tuni sun fara kuka kamar wasu ™ananun yara,"

"Addu'a zakuyi mashi ba kuka ba,in sha Allah zai samu lafiya,""acewar Abusufyan shi kanshi dauriya """

",kawai yake yi,don kada suga rauninshi,hakan zai ™ara tayar masu da hankali"

"yanke shawarar kaishi Asibiti suka yi,Sgr ne ya Wauke shi asaman kafaWarshi,Sauran suka bi"

",bayanshi"

"Suna fitowa entry hall Win gidan,da gudun gaske armstrong ya buWe mashi mota ya kwantar da Abbansu aciki,Sannan ya bude mashi front seat ya zauna,Jan motar yayi da gudun gaske motar Marshal tabi bayansu,Motocinsu Kanal yousouf suka rufa masu baya,hada Oummansu Sehrish aka tafi asibitin a motar fawan ta zauna tare da Jahad da Hosana,Mommynsu Junaid kuwa tana a motarsu Abusufyan sai lallashinta Yake yi,duk ta shiga damuwa alokacin motocinsu suka fita daga babban gate Win gidan,mutun uku aka bari a gidan Aunty Azmee dake kumshe a Wakinta,Sae Haroon dake kulle a"

",medical room dinsu"

"Sehrish bata samu tabisu ba,daga komawa ta W auko mayafinta sai dai tajiyo tashin motocinsu,kamar tayi hauka lokacin da ta fito waje bata samu motar Waya daga cikinsu ba,anan ta"

"zu™unna gaban ™opar palourn tana kuka,ga tsoron shiga gidan da takeyi,"

"Da wata irin jiniya motocinsu suka hau saman titi a jere,Lokacin da suka ™araso Katafaren Asibitin Sgr,Sai suka tsaida jiniyar,a hanzarce bayan sunyi parking Win motocin nasu,Sgr ya fito Ya Wauki Abbansu,sauran ma suka fito gaba Waya suka wuce cikin asibitin,Zo kaga taron nurses da likitoci,Ai tunda suka ji isowar Sgr kuma suka ji cewa Mahaifinshi ne baida lafiya,nan fa"

"sukayi dandazo domin duba lafiyarshi,"

"A wani katafaren Waki suka kwantar dashi,kusan likitoci shida ne akanshi daga cikinsu hada"

"Doctor Emran,"

"Sgr baisamu shiga ba,saboda a halin da yake ciki a yanzu bazai iya duba Abbansu ba,yana cikin matsananciyar damuwa saboda yasan dalilin ciwon Abban nasu,dama yace su fara ™irgen"

"kwanakin mutuwarshi,in har basu dawo mashi da yaronshi ba,"

"A saman waiting seat suka zazzauna suna jiran tsammani,Omar da Sgr suna a tsaye,Kowa ka kalli fuskarshi gwanin ban tausayi,"

"I can't forgive my self,idan har Daddy ya mutu silar 6oye mashi mutuwar Junaid da mu kayi,""Ya """

",™arasa maganar yayin da idanuwanshi suka cicciko tab da hawaye"

"Ru™o hannunshi Omar yayi""bakai kaWai ba Rafayet,nima bazan yafewa kaina ba,in har muka rasa shi,wlh i ave regretted already,Da mun sani tunfarko mun sanar dashi gaskiya kawae tunda dama gudun"

",hakan yasa muka 6oye mashi,""gaba Waya duk sun sha jinin jikinsu"

"Dan Allah kukan ya isa haka,twins,fawan da irfan,in na sake jin shesshe™ar kukan wani acikinku wlh """

".,zaku koma gida ne,""kanal yousouf ne keyi masu faWa"

"Sai kace ba musulmai ba!maimakon ku tayashi da addu'a amma kun dage sai kuka kukeyi,""ya ™arasa """

",maganar tare da jan guntun tsoki,idanuwanshi cike tab da kwalla"

",Abu kuwa sai faman lallashin Mommy takeyi,ganin yadda take ta shar6ar kuka"

"Abusufyan ne yace""don Allah Aunty kidaina,kina ™ara tayar masu da hankalinsu,keda yakamata ace kina lallashinsu,""hannu tasa tana share hawayen fuskarta,juriyarce bazata iya ba,ita kaWai tasan yarda"

",take ji acikin zuciyarta"

"Fitowa Doctor emran yayi daga cikin Wakin da aka kwantar da Abbansu,Aikuwa da sauri suka tunkareshi,kowa yana tambayar ya jikin nashi,"

"Ku kwantar da hankalinku,Yana samun sau™i,Addu'ar ku kawai yake bu™ata,""yakai ™arshen maganar "" "",tare da aza idanuwanshi kansu Sgr da Marshal""ina son ganinku a office"

"Tunda suka ji haka sai jikinsu ya ™ara yin lakwas,gaba Dr emran Yayi suka bi bayanshi,har izuwa"

",Office Winshi,Wuri ya samu ya zauna,kafin suma suka zauna suna fuskantarshi"

"A tsanake ya soma yi masu bayani""nasan kunsan meke damun mahaifinku,damuwa ce akan rashin"

"Junaid,Yanzu haka dana baro Wakin,Sambatu yake yi yana ambaton sunan shi,""dakatawa ya Wan yi da"

",bayani yana kallonsu,jikinsu sai tsuma Yake yi"

"""...Jinin shi ne ya hau sosae,Ga kuma Ciwon zuciya dake barazanar kamashi"""

",Tunkan emran yakai ™arshen maganar,Omar ya dafe kai jikinshi na kerma,jikinsu Ya gama mutuwa"

",Yanzu ya zamuyi kenan?menene solution""?Sgr ne yayi tambayar"""

"Akwai matsala fa,saboda ya ™wallafa ranshi akan son yaron,Idan har ba ganinshi Yayi ba,tofa sai dai "" "",abishi da addu'a"

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un""mi™ewa Sgr yayi da sauri ya fice daga Office Win,gaba Waya sun rasa """

",inda zasu tsoma ransu suji daWi"

"Mi™ewa Sehrish tayi daga zu™unnan da take abakin ™opar palourn,Hannu ta zura acikin aljihun rigarta,ta curo wayarta don ta kira Jahad taji Ya jikin Abban nasu,"

"Tana kunna wayar,ta shiga Call log anan ta samu missed calls da ba™uwar number,har kusan sau 10"

",aka kira,Batasan number Win wanene ba,Har jaraba kiran Layin tayi wayar nata ringing ba'a Waga ba Bayan kiran ya katse ne,ta lura da message Win da aka turo mata,Da sauri ta buWe sa™on ta soma"

",karanta shi kamar haka"

"Sehrish na kira layinki baki Waga ba,Amrish ce inason magana dake game da Wan uwan nan naki,dan      "

_Allah idan kinga sa™on nan ki kira ni

"Abun ya Waure mata kai,tunani ta shiga yi wani Wan uwanta ne Amrish ke magana akai,sake kiran"

",Layin tayi wayar ta dinga ringing amma ba'a Waga ba"

"Katse kiran tayi,tana ™o™arin juyawa ta koma cikin gidan kira ya shigo layinta da ba™uwar number,da sauri ta Waga kiran tare da kara wayar a kunnanta,tunkafin tayi sallama muryar Amrish ta katse mata"

",hanzarinta"

"Sehrish kina ina ne!ina ta kiran Layin wayarki amma baki Waga ba,magana ce akan Junaid na tura """

",maki Address ta message,kibar komai kikeyi kizo ki same mu""tana kai ™arshen maganar ta katse kiran Wani irin faWuwar gaba Sehrish taji,Abun ya matukar Waure mata kai,musamman data ambaci sunan"

",Junaid"

"Hannunta na kerma ta shiga duba message Win da aka turo mata,kwatancen inda zata same su ne,"

"Tarasa ya zatayi,ita dai ba mota gareta ba,gashi babu wanda ya rage acikin gidan balle ya kaita,kama hanya tayi ta mi™i titin da zai sadaka da babban gate Win gidan,Sae faman zumbula sauri take yi,Sai da tasha wahalar zuwa babban gate Win,Sojojin dake tsaron gidan suka hanata"

"fita,kamar ta fashe da kuka,"

"A dole ta shiga kiran layin matasan gidan,Duk wanda ta kira bai Wagawa,har Abusufyan ta kira"

"shima bai Waga kiran ba,"

"Sai da ™yar ta samu Hosana ta Waga kiranta,da sauri ta kara wayar a kunnanta,"

"?""Hosana Ya jikin Abban"""

""",Nima bansani ba,Sun shiga dashi ciki"""

""",Dan Allah idan akwai wani kusa ki bashi wayar"""

",To""ta amsa mata,jim kaWan taji muryar Kanal yousouf"""

"Sai da ta fara tambayarshi jikin Abban nasu,Ya sanar da ita cewa da sauki,tukunna tace""Gani nan zan"

""",fito gida an hanani,dan Allah ka taimaka kasa su barni na fita,nima asibitin zanzo"

"Ki basu wayar,""Cire wayar tayi daga kunnanta ta mi™a ma Waya daga cikin sojojin,ya kar6a su kayi "" magana dashi sannan ya mi™a mata wayar,""Zaki iya tafiya,amma yace kada abarki ki fita ke kaWai,don "",haka wani daga cikinmu zai Waukeki a mota ku fita"

",Ba ™aramin daWi taji ba,dama ™arfin hali ne kawai,ko kuWin abun hawa bata dashi"

"Anan ta tsaya,wani sergeant ya Wauko mota ta buWe ta shiga ciki ya tashi motar,saida suka hau saman titi sannan yace""Madam ina zuwa""?"

",Karanto mashi Address Win wurin tayi kamar yadda Amrish ta rubuto mata a sa™on"

"Wani private hospital ne suka shiga,sojan ya fito ya buWe mata ™opa ta fito daga ciki,a bakin ™ opar shiga ciki ta samu Amrish a tsaye hannunta ru™e da waya,wani irin farin ciki ne ya lullu6e Sehrish da gudun gaske ta nufeta,rungume juna sukayi nan take Amrish ta fashe da kuka,"

",Šago da ita Sehrish tayi tana tambayarta lafiya"

"?""Amrish dama kina nan?layinki kona kira bana samu,meya sameki ne?me kike yi a asibitin nan ne"" "",Cikin shesshe™ar kuka Amrish tace""mu shiga daga ciki ki gane ma idanuwanki"

"Ta ™arasa maganar tare da janyo hannun Sehrish suka shiga asibitin,A A&E aka kwantar dashi,a bakin"

",™opar Wakin Sukayi kici6us da Ya Mu'allim malamin da take ta nema"

"Cike da mamaki ta ambaci sunanshi""Ya mu'allim,""fuskarshi da alamun damuwa atare da ita,Ya amsa"

"?""mata""Na'am,kina ta nemana ko"

Jinjina mashi kai tayi alamar eh

"Naga sa™on da kika turomin,idan muka samu natsuwa zamuyi magana,Yanzu dai ga Wan uwanki can "" "",kije ki duba jikinshi"

"Gabanta ne ya faWi rasss!,kawar da idanuwanta tayi daga kallon fuskar Ya mu'allim ta mayar da idanuwanta kan ™opar Wakin,mutun ta hango kwance an sanya mashi oxygen a hancinshi,yayin da hannunshi ke sanye da robar ™arin jini,zuciyarta na harbawa a haka ta nufi cikin Wakin,lokacin data"

".......™arasa gaban gadon tayi arba da fuskar Junaid,Sai ta yanke jiki ta faWi a sume"

"Shigowa Cikin Wakin Ya mu'allim yayi tare da Amrish,ruwan dake ajiye saman drawer din dake gefen gadon Ya Wauka,Ya cire murfin ya tarfa ruwan a tafin hannunshi Ya watsa mata akan fuskarta,Nan take ta farfaWo tana faman Sauke ajiyar zuciya,Yayin da take ambaton Sunan Junaid abakinta,Mi™awa tayi agaban gadon ta zube saman guiwowinta,kamar a mafarki haka take ganin Junaid,bazata Iya jurewa ba,fashewa tayi da matsanancin kuka yayin da take kallonshi,Dama sai da ranta ya bata cewa Junaid bai mutu ba,Yana araye,Ashe dagaske ne,tasha kuka ta gode ma Allah,Cikin shesshe™ar kuka ta soma magana tana kallon Ya mu'alim da amrish dake a tsaye,"

"Taya akai junaid daya mutu ya dawo?a ina kuka same shi,A iya saninmu junaid yayi hatsarin mota Ya "" ""™one ™urmus"

"Jin wannan maganar yasa Ya mu'allim da Amrish suka kalli Junaid,har suna haWa baki wurin"

"?'cewa""Junaid Yayi hatsarin mota"

"Jinjina kai Sehrish tayi""Babbar motace tabi takan Motarsu,Wuta ta kamaci,ba'a samu komai daga sassan jikinshi ba,wannan Shi ne abunda muka sani a game dashi.....""tana kuka ta Zayyana masu Komai daya faru har 6oye mutuwar junaid dasu Marshal Su kayi,Da kuma Halin da abbansu ke ciki na"

".,rashinsa"

"Amrish tasha kuka hada majina,Shi kanshi Ya mu'allim jurewa kawai yake yi,rashin imanin Yayi yawa In sha Allah komai Yazo ™arshe,duk wanda keda sa hannu a wurin cutar da family Winku,Zai gane """

",kuskurenshi,don wannan karan da shirina nazo,""Babu wasa a fuskarshi yayi maganar"

"Dan Allah ku faWamun ya akai kuka samu junaid""?tayi maganar yayin da take share hawayen """

",fuskarta"

Anan Amrish ta kwashe dukkan abunda Ya faru daga farko har ™arshe

"Mi™ewa Sehrish tayi tana kuka,Ta rungume amrish tana Yi mata godiya,bawan Allah ashe shine Yake tura mana sa™o da layinki,muka kasa gane wanene,da yake ni ina da numberki,Shiyasa sa™ on Ya bayyana da sunanki,nayi tunanin ko kin yada wayarki ne,Ashe junaid ne ya Wauketa,Bawan Allah,wlh da ace zan iya mayar da ciwonshi jikina da nayi hakan,junaid bai ta6a shan wahala rayuwarba,Sae wannan karan da ™addara ta rutsa shi """

"Mu gode ma Allah junaid yana raye,duk yarda suka so su cutar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login