Showing 102001 words to 105000 words out of 286330 words

Chapter 35 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

26

sehrish tayi har fararen hakoranta suka bayyana,bayan ta tsagaita da yin dariyar tace""ae "",daddy,Ya amince na cigaba da zuwa part Winsa,inayi mashi aiki"

""",Amma naji daWin jin hakan sosai,yanzu bari na shirya maki dinner Win"""

",Amsa mata tayi da toh,sannan ta tsaya tana jiranta"

"Batare da 6ata lokaci ba,Azmee ta kammala shirya mata a warmers da sauran food stuffs asaman tray,ta mi™a mata,kar6a sehrish tayi tare da kama hanyar fita daga kitchen Win tana faWin""nagode Aunty"

""",azmee"

"Babu kowa a main palour Win,yawanci duk basu kaiga dawowa cikin gidan ba,wasu kuma suna acikin Wakunansu,tana cikin tafiya hannunta Wauke da tray,taji maganar mutun abayanta,"

"³ar shila,""a Wan firgice ta juya don taga kowanene,gabanta ne ya faWi Rassss!cike da mamaki take "" bin shi da kallo yaushe rabon da ta sanyashi acikin idanunta harta manta,ita duk a tunaninta ma an tura"

",shi aikine,ashe yana nan cikin gidan"

"Fuskar nan tashi Wauke da wannan shu'umin Murmushin nashi,ya ™arasa tare da cin burki ya tsaya"

",tagabanta,Face to face suka fuskanci juna"

"Jikinshi na sanye da rigar ankara har guiwarsa,sae wandon jeans,sumar kan nan nashi yayi mata Wan iskan gyaran gashin nan daya saba yi,an saisaye gefe da gefe na kan,tsakiyar kuma anbar sumar a tsaye"

",ba ladabi"

"Nayi kewarki sosai,abubuwa da yawa sun faru,bansamu isasshen lokacin da zamuyi magana ba,naso "" "",nazo na taya ki Murna na kasancewarki ΄ar wurin Uncle Winmu Abusufyan,abun ya ™ayartar dani Sakin baki sehrish tayi tana kallonshi,abun ya Waure mata kai,Yadda yake tsara kalami kamar ba wannan mashayin giyar ba,wata irin natsuwa wadda bata saba ganinshi da ita ba,har wani kyau ya"

",™ara,yayi haske abunshi,duk da ramar da ya Wanyi ""Naji kinyi shiru baki ce komai ba"""

"Jin muryarshi yasa ta dawo daga zurfin tunanin da tashiga,muryarta a Wan ruWe tace""amma kaine "",dagaske?ko an yi musayarka ne"

"Wani ™ayataccen murmushi ya saki na gefen fuska,kafin yace""Ni ne mana HAROON Win da kika"

"sani,koda yake na canza a yanzu,nayi ma kaina karatun ta natsu,saboda inaso in zama mutumin kirki,kamar kowa,inaso na shiryu,don na samu mace ta gari,a kwanakin baya kin ta6a yi mun nasiha akan cewa kinaso nazama tamkar ΄an uwana,naji daWin maganar nan da kikayi mun,kuma nayi amfani"

""",da hakan gashi yanzu ni kaina inajin daWin sauyawar da nayi"

"Zuba mashi ido sehrish tayi tana ™are mashi kallo har yakai ™arshen maganar tashi,tayi matu™ar mamakin jin abunda haroon ke faWa mata,kokwanto ta shiga yi anya haroon ba wani plan yake shirya mata ba?"

"Ganin ta tsaya tana kallonshi yasa shi gane cewar kokwanto takeyi akanshi,Cikin sauri yace""nasan "",zaiyi wuya ki yadda dani,saboda sanin da kikayi mun ada,amma na canza ayanzu fiye da tunaninki"

"?""Amma na daina ganinka acikin gidan nan"""

"Masallaci nake kwana,shiya sanya baki cika ganina ba,yanzu bana jin daWin zama ko ina,in ba "" masallaci ba,acan nake rayuwata,in kinga na fita daga cikin masallaci to wani abu mai muhimmanci ne ya fidda ni,kinsan na tara zunubi sosai shiyasa nake kusanta kaina da ubangiji sosae,saboda in samu"

""". yafiyarshi"

"Yanayin yadda haroon yayi mata maganar ba ™aramin tausayi ya bata ba,domin kuwa har hawaye sun taru acikin idanunshi,wata siririyar ™walla ce ta gangaro cikin idonshi,da sauri ya sanya hannu ya shareta,"

"Yaya haroon,ka daina zubar da kwallarka,tunda dai har ka shiryu ka koma ga Allah,zai kar6i tubanka "" "",ne,fata na shine Allah yasa ka daina duk wani abu mara kyau da kake aikatawa"

"Tana kai ™arshen maganarta,yace""In sha Allah nadaina,bazan ™ara ba,Ni dai yanzu babban burin da "",nake dashi arayuwata shine in samu mace tagari inyi aure,zan fi samun kwanciyar hankali"

""",Kada ka damu,in sha Allah zaka samu"""

",Tana kai karshen maganar ta kama hanya da sauri ta nufi upstairs"

"Bin bayanta da kallo haroon yayi har sai da ta 6ace ma ganinshi,fashewa yayi da dariya,a fili yace""Mata kenan!zuciyarku da rauni take,wannan al™awari ne na Waukar ma kaina,Sai na cimma burina ko da ace shikaWae ne abunda zan aikata kafin in bar duniya,""yana faWin hakan ya wuce bedroom"

",Winshi"

"Sehrish kuwa,tun bayan da tabar wurin,zuciyarta ke cike tab da tausayin Haroon,bakomai take tunawa ba fa ce fuskarshi,yadda yayi mata magana yau ba ™aramin kashe mata jiki yayi ba,sanya ™afarta tayi acikin falon Sgr,sannan ta shiga da sallama abakinta,ganin bai fito falon ba,yasa ta wuce bedroom Win nashi,sanin cewa ya shiga wanka,yasa ta shiga cikin bedroom Win kaitsaye batare da yin sallama ba,"

"Gabanta ne ya fadi rass!!ganinshi tsaye gaban mirror daga shi sai short ajikinshi,hannunshi ru™e da"

",comb yana taje doguwar sumar kanshi"

"Juyawa tayi da sauri zata koma falon,ta cikin mirror ya hangota,gyaran Muryar da yayi ne yasa ta Wan"

",dakata daga ™o™arin da takeyi na fita daga bedroom Win nashi"

"""?Where are u going"""

"Muryarta na kerma tace""Falo,dama dinner ne na kawo maka,"""

"""Okey,idan kin kai abincin falo,kizo inason ganinki"""

"Da sauri ta amsa mashi da toh,fita daga cikin bedroom Win tayi,a saman table ta ajiye mashi tray din"

"kayan abincin,sai da ta bada kusan minti 10 sannan ta koma bedroom Win nashi,A lokacin har ya kammala zura sleeping dress Winshi,Red colour sun fito da natural beauty dinshi,gefen gadonshi ya zauna,tare da aza ™afarshi Waya bisa Waya,yana karkaWa ™afarshi ta hannun dama wadda ya aza asaman ta hagun,yayin da hannunshi ke ru™e da wayarshi yana daddanawa"

"Da yatsan hannunshi yayi mata nuni da tazo gabanshi,cike da fargaba ta ™arasa tare da tsayawa a tsaye"

",tana faman zare ido"

"!""Haka ya dace ki tsaya gabana?C'mon Kneel down"""

",Hankali atashe ta zube saman guiwowinta,jikinta nata faman kerma"

"Tun kafin ya kuma cewa wani abu,tayi saurin cewa""Am sorry babban yaya,daddy yace na baka ha™uri "",game da abunda ya faru jiya,dan Allah kayi ha™uri"

"Banza yayi da ita tamkar baiji abunda tace ba,gaba Waya hankalinsa na akan wayar hannunshi,sae da"

"?""ya mula yasha iska sannan yace""Wanene SA"

"Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu,hannu ta aza akai tana fadin""Innalillahi!nashiga uku,""™asa"

",™asa tayi maganar tuni ido ya raina fata"

",""Idan har kika bari na maimaita tambayar da nayi maki,jikinki ne zai gaya maki"""

"Wani irin wahalallan yawu ta haWiya,muryarta tamkar zata fashe da kuka tace""Wlh babban yaya ba dakai nake ba,su6ul da baka ne nayi bansan nace ba,kuma Allah bakai nace ma sa ba,Ni kawai nasan ""...dai nace kullum fuska a Waure kamar sa,Kuma fa wa™a ce nake rairawa"

"Bata ™arasa maganar ba,ya katseta da cewa""Just one answer nakeso!ki faWamun menene ma'anar"

"!kalmar SA da kika faWi,if not u will be in serious trouble,""tashin hankali"

"Nan fa sehrish tashiga mazurai,shin tayaya zatayi mashi bayanin cewa shanu take nufi da sa!tabWijancan,hauka ma takeyi da zata sanar dashi ainihin mai kalmar SA ke nufi,ta fahimci cewa baisan menene SA Win ke nufi ba,shiyasa har ya tambayeta don yaji ma'anarta,yadda zaiji daWin"

",hukunta ta"

"Shirun da tayi mashi ne ya 6ata mashi rai,tsawa ya daka mata wadda ta firgitar da ita,a ruWe tace""SIR na Yalla6ai nake nufi,wani malamin mu ne na makaranta,muke kiranshi da SA,kuna kama dashi "",sosai,kyakkyawa ne shima,shiyasa nace fuskarka irin tashi"

"Guntun tsoki SGR yaja,kafin yace""Tashi kiban wuri,""da sauri ta mi™e,ta fito daga bedroom Win"

",nashi,gaba daya ma tabar masa part Win,don ta lura yau kamar asama yake"

"Bedroom Winsu ta koma hannu tasa tare da tura ™opar ta shiga ciki,Jahad ta samu a zaune saman gadon nasu hannunta ru™e da wayarta,ta ™urama screen Win wayar ido da alama wani abu take karantawa wanda yaja hankalinta har bata ji shigowar Sehrish Win ba,hosana kuwa tuni bacci yayi"

"awon gaba da ita,tana kwance naWe cikin bargo,"

"Kamar daga sama taji an fisge wayar,a Wan firgice ta juya don taga wanene ganin sehrish yasa ta sauke a jiyar zuciya tare da cewa""Ashe ke ce,wlh har kin bani tsoro,™o™arin hawa gadon sehrish tayi tana cewa""Halan karatun Novel Winne?tayi maganar ayayin da ta aza idonta kan screen Win wayar,Ganin rubutun ™ur'ani yasata cewa""Oh ashe karatun qur'ani kikeyi hakan yayi kyau sosai,' "",Ina kika je ne?tun Wazu ina jiranki,kizo muyi fira don bana jin bacci yanzu"""

"Shiru sehrish ta Wan yi da alamun damuwa a fuskarta,hakan yasa jahad ta kuma cewa""faWamun meya"

"?""faru ne?na tambayeki kinyi shiru baki bani amsa ba,ko akwai wani abu ne dake damunki"

"Shaking head sehrish ta Wan yi kafin tace""bakomai jahad,naje part din babban yaya ne,nayi masa ',gyaran Waki dana falo,shiyasa na jima ban dawo ba"

"Jinjina kai jahad tayi tare da cewa""amma duk da haka akwai sauran wani abu da ki ke ™o™arin 6oye ""mun,ko kin manta cewa ni ΄ar uwarki ce,rabin ranki,koma nace ranki gaba Waya"

",Dariya sehrish tayi jin abunda jahad tace"

"Jahad,akwai abunda ke damuna amma na barshi acikin zuciyata ne kawai,saboda baida amfani kona "" "" furta shi,kawai ki tayani addu'a"

"Ru™o hannunta jahad tayi acikin nata,sannan tace""in sha Allah,rishi zan tayaki da addu'a,dama kuma kullum cikin yi maku addu'a nake yi gaba Wayanku,""ta ™arasa maganar,jikinta asanyaye saboda tunawa da mahaifiyarsu,a hankali taci gaba da magana""Ko wani hali Oumman mu take ciki a yanzu?nadamu sosai akan rashin mahaifiyarmu a kusa damu,baiwar Allah bazan ta6a mantawa da wasu kalami nata ba,tana yawan cewa ina sonku sosai ΄an ukuna,a duk lokacin dana kalleku,sai inji wani sanyi ya ratsa zuciyata,ku kaWae ne dangin da nake dasu a duniyar nan,ina addu'a akan Allah ya raya mun ku.......""kasa ™arasa maganar jahad tayi saboda hawayen da suka shiga gangarowa daga cikin"

",idanunta,ita sehrish nan take taji hawaye sun shiga wanke mata fuskarta"

"Sehrish ce ta Waura da cewar""babu tabbacin cewa zanyi tsawancin kwana,ba™in cikin wannan mutumin ma kaWai ya isa ya halakar dani,zanyi kuka sosai,naci buri akan naga girmanku amma zaiyi matu™ar wuya hakan ya faru..........""duk wannan zancen da suke yi gaba daya kaf kalaman da mahaifiyarsu ke yawan faWi masu ne,tun suna yara,dama kuma yaro akwai shi da ru™o,in ya ru™e abu aranshi da wuya ya manta shi har girmanshi,kuka sosai suka shiga yi babu mai lallashin wani,cikin shesshe™ar kuka jahad tace""Oumman mu ta ta6a sanar dani cewa mu ba ΄an uku bane,³an shida ne Waya ta mutu,biyu kuma Ya sayyadi ya kwashe su ya siyar ma ™ungiyarsu don ya samu"

",,kuWi ""hannu tasa tana share hawayenta a yayin da takai ™arshen maganarta"

",Girgiza kai sehrish ta shiga yi yayin da hawayen idanunta ke cigaba da zuba"

"Jahad,wannan maganar ba gaskiya bace,nacewa mu ba ΄an uku bane!daga baya Oumma ta tabbatar "" mun da cewa mu ΄an ukune ta haifa,Ya sayyadine yayi mata ™aryar cewar mu ΄an shida ne ta haifa,Waya ta mutu biyu kuma ya kwashe su ya siyar ma ™ungiyarsu,da farko ta yadda da kalamanshi saboda ta sanar dani cewa a lokacin da ta haife mu ba'a hayyacinta take ba saboda matsanancin ciwon nakuda daya taso mata gashi ita kadai ce a gidan,sae dai kawai ta farka a gadon asibiti,taga jarirai guda uku a gefenta,a yayin da shi kuma yake tsaye akanta,batasan meya faru ba,wannan dalilin ne yasa ta yarda da maganarshi daya faWa mata,Ashe yayi hakanne kawai don ya ™ona mata rai,dama kuma rabi da kwata na kalaman ya sayyadi ™aryane,zaiyi wuya ya faWi gaskiya a bakinshi,mugun ma™aryaci ""!ne,hakanan ma yana iya tsara ™arya,ya mayar da ita tamkar gaskiya,don haka ki cire wannan aranki Wata nauyayyiyar ajiyar Zuciya jahad ta sauke,muryarta Wauke da tsantsar farin ciki tace""Har hankalina ya kwanta wlh,bakiji yadda naji ba,ashe ™aryane ba gaskiya ba,Amma gaskiya mutumin nan baya tsoran Allah,ni fa duk a tunani na dagaske mu ba ΄an uku bane,akwai wasu suna nan a raye,kullum zullumin da nakeyi shine Suna ina?A wane hali suke ciki su ma?kamannin fuskarsu irin namu ne sak ko kuwa?Ashe duk ™anzan kurege ne,Ya sayyadi dai ya shiga uku,in ya mutu yana aikata ',waWannan mugayen halayan nashi"

"Sehrish ta Waura da cewa""ae wannan mutumin bazai kai labari ba,irinsu tun a gidan duniya suke"

"fara gir6ar abunda suka shuka,™addara ce kawai tasa Oumman mu ta aureshi,Ashe shima da wani mugun nufin ya aureta,In sha Allah asirinshi sae ya tonu,kuma Ammi tayi mana al'™awarin cewa in aka kamoshi sae mun wanke mata mummunar fuskarshi da mari,Ranar kawai nake jira,in da rai da lafiya,nasan rayuwarmu a hannun Allah take,amma zan ro™i Allah akan ya nuna mun wannan lokacin,koda ace shikaWae ne burina na ™arshe da zan cika kafin in bar duniya!!"""

"Jahad tace""Ni dai koda ace bana raye aka kamo ya sayyadi,alhakin marina na akan ki,Ki haWa da nawa "",duka ki kifa mashi su a fuskarshi"

"Allah shikaWae yasan wanene gawar fari acikinmu jahad,nima idan bana raye,Alhakin Marina na "" akanki Jahad,ki haWa da nawa da naki ki kifa mashi su a fuskarsa,""ta ™arasa maganar tana nuna ma"

",jahad yadda zata kifa ma ya sayyadi mari a fuskarshi"

"Allah ya kiyaye in ta6a fatar fuskarshi da hannuna!wannan ™azamin mutumin,sai dai in sanya glove a"""

",hannuna,""jahad ce tayi maganar,tare da 6ata fuskarta"

"Sun jima suna fira atsakaninsu,kafin daga bisani,jahad ta kwanta,Sehrish kuma ta wuce toilet,bayan ta fito tayi alwala tayi sallah,komawa saman gadon tayi tare da ja musu bargo ta lullu6esu hadi da tofa"

.masu addu'oi

*Aunty Babba*

"A 6angarensu Aunty babba kuwa,sam bacci ya ™aurace ma idanunta,tsabar ba™in ciki ne ™umshe acikin zuciyarta,tagaza samun natsuwa,tun bayan da Major ya ajiyesu a hotel Win,suka shiga W akin da aka kama masu,bata samu ta zauna ba,sae faman safa da marwa takeyi acikin W"

"akin,Hayaam kuwa tuni bacci yayi awon gaba da ita asaman gadon,"

"Allah kaWae yasan mugun abunda take ™ullawa acikin ranta,don kuwa taci alwashin cewa,a gobe goben nan zasu wuce dajin nan na enugu inda wannan ™asurgumin fasi™in bokan yake,Wato Baba Ibliss,kuWi ne matsalarsu,amma ta yanke shawarar cewa zata siyar da sar™ar gold Winta da kuma"

"awarwaron sar™ar,hadda Earrings duka zata siyar don su samu tunkarar Bokan,"

*Allah yaba mai rabo sa'a*

*Boss Bature*

d'

",A washe garin Juma'a*"

"Cikin bacci Sehrish ta dinga jin sautin wa™a ™asa kasa""Takusa Aure ™ara faWa breaker!ta kusa aure ™ara faWa breaker,""sae faman mutsu mutsu takeyi acikin bargo,ga baccin bai isheta ba,gashi kuma an takura mata,Ranta yayi mugun 6aci,shiru kawai tayi acikin bargon tayi lamo tana tunanin wani shaiWani ne tunda sanyin safe yake raira masu wa™a acikin Waki,ta kasa gane muryar wacece kamar hosana kamar kuma Muryar jahad,a ™arshe ta tsayar da tunaninta akan cewa Hosana ce,saboda itace gwanar iya raira wa™a,da wuya kaji wa™a a bakin jahad sae dai karatun ™ ur'ani,bata ™arasa zancen zucin nata ba,taji an ™ara Volume hada ma kiWa gangan gangan acikin kunnanta""Takusa aure ™ara faWa breaker!takusa aure ™ara faWa breaker,"""

"a fusace sehrish ta yaye bargon da ta lullu6a dashi,karaf idanunta suka sauka akan hosana,dake zaune saman front chair Win dressing mirror Winsu,ta dage da iya ™arfinta na ™arshe,sae faman kiWa takeyi da"

",hannayenta"

"OMG!!!"" pillow ta raruma ta daddage ta jefa ma Hosana,cikin sa'a ya samu tsakiyar kanta,amma ko "" ajikinta da alama bata ji pillown ba,lalubo wani pillow Win sehrish tayi da ™arfi ta wurga mata shi,Ya"

"daki kanta,a firgice hosana ta juya don taga menene,pillows ta gani guda biyu a ™asa,a hankali ta Wago"

",da idanunta kan wanda ya jefo mata da filon"

"Da™uwa Sehrish tayi mata da hannunta""Ungo nan don ubanki!Dama sai da raina ya bani cewa kece,Saboda baki da hankali,Mahaukaciya ce ke,Tunda sanyin safiya kin addabi mutane kin takurawa rayuwarsu,saboda tsabar rashin hankali

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login