Showing 225001 words to 228000 words out of 286330 words

Chapter 76 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

33

ya tsakaninki da Rafayet"

"Shiru sehrish tayi saboda kunyar da take ji,tuntuni taso ta fayyace mata abunda ya fara shiga """

",tsakaninta da Sgr amma kunya ta hanata"

"Kada kiji kunyar komai,ki Wauke ni tamkar ™awarki aminiyarki,inaso ki sanar dani komai,""Acewar """

",hajiya azeema don ta ganota,kunyarta take ji shiyasa tayi shiru bata tanka mata ba"

",Cike da jin kunya Sehrish ta sanar da ita duk wani abu dake wakana atsakaninta dashi"

"Lokacin da ta kai ™arshen maganar,tana jiyo sautin dariyar hajiya azeema ta cikin wayar,da alama abun ba ™aramin daWi yayi mata ba,sai da tayi mai isarta sannan tace""amma Rafayet baida ta ido,in ',banda ma baturen mutun,ka auri yarinya don tayi maka aiki,kuma ka 6uge da neman biyan bu™atarka"

",Sunnar dabkai Sehrish tayi,gani take yi kamar Mommy azeeman tana agabanta ne"

"?""Am sorry fa,karki ji inata yi maki dariya,abunne ya sanya ni nishaWi,kina ji na ko"" "",Waga kai sehrish tayi kamar tana agabanta""ina sauraronki Aunty"

"Yawwa inaso ki natsu ki saurare ni,nasan kina jin tsoron Sgr sosai,saboda yanayinsa,Yawan Waure """

"!fuska,rashin fara'a da sauransu,wannan tsoron shi nake so ki cire"

"?""Šan waro ido sehrish tayi hankalinta atashe tace""Aunty,taya zan daina jin shakkarshi"

"Na farko dai mutunne kamarki,ba aljani ba,dole sai kin cire kunya idan har kina so kija ra'ayinshi "" agare ki,har yanzu fa Sgr baisan so ba,sha'awarki kawai yake yi shiyasa ya fara kulaki,koda ace ma "",yana sonki bazai iya gane hakan ba,har sai kin koyar dashi"

"Amma Aunty taya zan iya koyar dashi soyayya""?muryarta sanyaye tayi maganar"""

"Yanzu Sgr ya fara sha'awarki,bazaiyi wasa dake ba,zaki ga canji atattare dashi,zai fara baki kulawa ta "" musamman kuma zai damu dake,ba don komai ba sai don saboda yasan cewa ta wurinki ne kawai zai samu natsuwa aduk lokacin da desire dinshi ta motsa,zai dinga tarairayarki ne yana baki kulawa sosae,ko tari kika yi zai tambayeki lafiya?Sanin cewa in fa baki da ™oshin lafiya,abun zai shafe shi ne shiyasa zai dinga tambayarki da zarar yaga canji atattare dake,daga yanzu inaso ki lura dakyau ki gano wurin da yafi ra'ayin ta6awa ajikinki,saboda ta hakanne zaki gane lagwansa,sannan a duk lokacin da zaki je part Winshi,ki dinga Waukar wanka kuma kada ki dinga sanya manyan kaya irin atampa ko shadda wannan sai za'aje unguwa,ko cikin gida,ki dinga sanya kayan da zasu bayyana surar jikinki,Yadda zai dinga ganin komai Zahiran har ya gaza samun kwanciyar hankali,amma fa idan zaki"

"sanya kalar wannan kayan ki tabbatar da kin sanya hijab ajikinki saboda akwai maza agidan,daga baya"

"?""idan kinje part Winshi sai ki cire kina jina ko"

",Eh,""ta amsa mata"""

"Yawwa,nasan dai basai na ™ara tunasar dake ba,game da tsafta duk kina yin wannan,Amma shagwa6a """

",fa kin ta6a jaraba yi mashi. ""tunkan ta ™arasa maganar,Sehrish ta 6a66ake da dariya"

"Hajiya azeema tace""Allah kuwa,bafa wasa nake yi maki ba,shagwa6a tana Waya daga cikin abunda ke "",jan hankalin Wa namiji zuwa ga mace,da kuma salon magana,da tafiya,da sauransu"

"Aunty azeema shagwa6a fa kika ce,babban yaya zan yiwa shagwa6a aikuwa da rabon insha """

",Mari,""da™yar ta ™arasa maganar saboda dariyar data zo mata"

"Itama azeema dariyar take yi,sai da suka tsagaita da yin dariyar tukunna tace""Don kina jin tsoranshi ne shiyasa kike jin wani banbarakwai,ai ba wani abu bane,ko da yake kufa Majority Winku kunya ke hanaku nunawa miji soyayya,ba zaku iya sakin jiki ku nuna ma miji Soyayya ba,ga kuma girman ',kai,duk da nasan ke baki da wannam girman kan,kunyar dai ce kawai da kuma tsoro"

"Murmushi kawai Sehrish keyi tana sauraronta,aranta kuwa tana aayyana abunda zai faru idan tayi"

",kuskuren yi ma Sgr shagwa6a"

"Ki ™addara cewa,Sgr jinjiri ne aka baki shi don ki kula da rayuwarshi,komai kece zaki koya "" mashi,kamar soyayya da bai iyaba zaki iya koya Mashi,duk abunda kika saba mashi,to shima ko bai iyaba zai fara kwatanta yi maki ne,""sosai Aunty azeema ta shiga koyar da ita,Yadda zata jawo hankalin Sgr,suna cikin magana ta wurga idonta kan Wall Clock,sam ta manta bata kai mashi breakfast Winshi "",ba"

"""AruWe tace""Aunty azeema,na manta ban kai mashi breakfast Winshi ba"

""",Okey,ki kwantar da hankalinki pls,Zamuyi Magana anjima"""

"sallama Su kayi da ita,jiki na rawa Sehrish ta koma gaban mirror,janbaki ta Wauko red colour ta murza ."

",ma la66anta suka ciza sosai,turarenta ta Wauka ta feshe jikinta dashi"

",Komawa tayi gaban wardrobe ta Wauko babban mayafi ta lullu6e jikinta dashi tun daga saman kanta"

"High heels ta sanya a ™afarta launin rigar jikinta,™arasawa tayi tare da buWe ™opar Wakin ta fito,tun kafin ta ™arasa fitowa daga cikin corridor Win ta soma jin sautin ™arar Cokula,alamar"

"abinci suke ci,"

"Kamar karta fito haka ta dinga ji,batasan taya zata nufi part Winshi ba,ga mutane a dining area"

"kuma dole ne in zata gifta sai sun ganta har ma su nemi jin ba'asin rashin fitowarta cin abincin,"

"Da ™ yar ta W aure,ta nufi dining W in kaitsaye,tun kafin ta isa sautin takalmanta yaja hankalinsu,gaba Waya suka Wago suna kallonta"

",Daugher!dama idonki biyu?amma shi ne baki fito kin ci abinci ba""?Abusufyan ne yayi maganar"""

"Ni nayi tunanin ma ko bacci takeyi shiyasa banyi magana ba,""acewar Abba,wanda ya tasa plate Win """

",abinci agabanshi sam ya kasa cin abinci,har yanzu kewar junaid ke Wawainiya dashi"

",Ina kwananku,""ta gaisar dasu cikin girmamawa atare suka amsa mata"""

"Duka matasan gidan nan suka hallara,dogon table Win mai mazaunin mutun 12,anan Abbansu yake"

",tare da Mommynsu,Fawan,Irfan, Jabeer,Khaleed,sai kanal Yousouf tare dasu Talal,Najeeb da twins"

"Šayan table Win kuma mai mazaunin mutun 6,Oummansu ce tare da Abusufyan sai su Jahad da"

"Hosana,idan ka kalli fuskokin matasan gidan sai sun baka tausayi,don kuwa kamar anyi masu dole don suci abinci,musamman fawan jujjuya cokalin hannunshi kawai yake yi,har yau ya hana kanshi"

"jin daWi duk don saboda Junaid,"

",Samu wuri ki zauna mana""Mommynsu Junaid ce tayi mata magana ganin ta tsaya atsaye ki™am"""

",Sunkuyar da kanta ™asa tayi,tana wasa da yatsun hannunta sam ta™i motsawa"

",Ki zauna mana baki ji ana magana ba""Abusufyan ne ya tunasar da ita"""

",Tafiya ta soma yi zata zagaya ta zauna"

"Ina azmee take ne?naga yau tunda ta jera abinci,bata fito tayi serving Winmu ba kamar yadda ta "" saba,kodai bata lafiya ne""Abba ne yayi maganar cike da son jin ™arin bayani daga wurinsu Abusufyan yace""Nima tun Wazu na lura bata a wurin nan,yakamata a dubo ta aji ko lafiya,"""

",Bari naje na kirata,""Ko sauraron amsarsu batayi ba,dama so take ta gudu daga Dining area Win"""

"Gudu gudu sauri sauri ta nufi corridor Win Wakinsu,a ™opar Wakin azmee ta tsaya tare da sanya hannu ta kwankwasa ™opar,kusan sau uku tana buga ™opar,ana ™arshe ne tajiyo muryar azmee daga cikin Wakin"

",tana tambayar wanene"

""",Sehrish ce Aunty azmee,su daddy ne ke nemanki,Sun ji shiru shi ne suka ce a kirawo ki"" "",Okey,gani nan zuwa,bana jin daWi ne"""

",Tsayawa sehrish tayi a bakin ™opar Wakin har saida azmee ta fito jikinta sanye da hijabi"

"?""Aunty azmee ya jikin naki"""

"Da™yar ta iya buWe baki""da sauki,ciwon kai ne,kuma nasha magani,"""

"Allah ya ™aro sauki Aunty azmee,""ta ™arasa maganar tare da ruko hannun azmee cikin nata,suka """

",kama hanyar zuwa dining Win atare"

"Lokacin da suka ™araso dining area Win,hankalin kowa ya dawo kansu,"

"Oumma ga Aunty azmee nan,kallatta ki gani,itace muke baki labarinta jiya mai girka mana abinci""a "" wani slow abu ta wurga eyeballs Winta akan fuskar Azmee,karaf idanuwansu suka shiga cikin na juna,Zumbur abu ta mi™e tsaye tana kallonta,kallon kamar nasanki,Itama Azmeen kallon Sani take yi"

",mata"

"Ganin sun ™urawa juna ido,babu mai magana acikinsu,yasa Abusufyan tanka masu""Ko kunsan juna"

"?""ne"

"Girgiza kai abu tayi""a'a gani nake yi kamar na santa ne,tayi mun kama da wata dana ta6a sani"

",arayuwata,Amma bazan iya tunawa ba"

"Aunty azmee kefa?kinsan Oumma ne""?Sehrish ce tayi mata tambayar,girgiza kai azmeen tayi""A'a "" nima dai kallon sani nake yi mata,kamar na ta6a sanin wata mai irin fuskarta,amma dai ba ita bace ""ba,sunyi kama ne"

""",Murmushi sehrish ta Wan saki tare da cewa,""tunda baku san juna ba,bari na gabatar da kowannanku "",Aunty Azmee wannan itace Oummanmu,mahaifiyarmu"""

"Sannan ta nuna Azmee""Oumma ga Aunty azmeen da muke baki labarinta jiya,ba iya girki kaWai ta iya "",ba,tana da kyakkyawar zuciya,mutuniyar kirki ce ita"

"Murmushi abu ta saki tare da mi™a ma azmee hannu suka gaisa da juna,kowa fuskarshi Wauke da"

",murmushi"

"Ajiyar zuciya Sehrish ta sauke,ganin hankalin kowa ya koma kansu yasa tayi saurin lalla6awa ta"

"wuce kitchen,shaf shaf ta shiga haWa mashi breakfast Winshi,"

"Sehrish ta faWamun irin halarcin da kikayi mata,bansan da wasu kalmomi zanyi amfani dasu ba wurin """

"""gode maki,Allah ne kaWai zai iya saka maki"

"Murmushi Azmee tayi""Ae duk yiwa kaine,na dauki sehrish tamkar ΄ar cikina,""dakatawa ta Wan yi da yin maganar,ta mayar da idonta kan Abusufyan""ina tayaka murna sosai,Allah ya ™ara haWa kan zuri'arku,""addu'o'i ta shiga yi masu suna amsa mata da Ameen,kafin daga bisani Abba yace""Samu wuri ki zauna,Ke ma Azmee daga yanzu bana so kina wannan tsayuwar,don yanzu kinfi ™arfin ΄ar aiki a "",wurinmu,pls kada kiyi mun musu kamar yadda kika saba"

"Murmushi Azmee tayi tare da samun wuri a table Winsu Abusufyan ta zauna,Abu ma ta zauna,a tsanake kowa yake cin abincinshi,Abunda zai Waure maka kai,ya baka mamaki shine duk bayan ΄an mintina sai abu ta saci kallon Azmee,da alama dai tasanta ne,kuma tana ™o™arin tuna wurin da suka ta6a haWuwa,itama Azmeen satar kallon nata take yi,kowa da abunda yake sakawa aranshi, Fitowa tayi daga cikin kitchen Win hannunta ru™e da ™ayataccen tray,hannu bibbiyu ta ru™o shi,cikin sanWa ta wuce upstairs,direct ta nufi part Win Sgr,a bakin ™opar shiga falon ta tsaya sallama tayi jin shiru ba'a amsa mata ba,yasa ta wuce ciki izuwa bedroom Winshi,tana ™o™arin shiga,tajiyo maganganunsu shi da Omar,kasa kunne tayi tana sauraronsu,"

"Yanzu ya zamuyi?duk mun jefa kanmu cikin haWari,idan har Abba yasan cewa ™aryane ba "" kidnapping Win su Junaid akayi ba daga ranar zai ™ullace mu aranshi,kuma girmanmu zai faWi agaban"

",™annenmu ne,nayi regretting wlh,""Omar ne yayi maganar,a yayin da yake zaune gefen gadon Omar,nima ina danasanin yin hakan,na shiga damuwa sosai,bansan ya zamu yi ba,remain just one "" week and some days,daddy tare dasu fawan jiranmu kawai suke yi mu kawo masu Junaid""yayi maganar ne yayin da yake tsaye gaban mirror yana gyara jikinshi dake sanye da Bathrobe,ga danshi"

",danshin ruwa da alama bai jima da fitowa wanka ba"

",Kowanne fuskarshi akwai tarin damuwa,abun ya tsaya masu aransu"

",Jikinta ba ™aramin sanyi yayi ba"

",Assalamu alaikum,""jin muryarta yasa suka tsagaita da yin firartasu"" Who's there""Sgr ne yayi tambayar"""

"""Sehrish ce,breakfast ne na kawo maka"""

",Murmushi Omar ya fara saki,yana kallonshi,harara Sgr ya Wan wurga mashi"

"Mi™ewa Omar din yayi""kar na takura maka,bari na baka wuri,idan Mun haWu zamuyi magana,""bai"

",tanka mashi ba,Ya nufi hanyar fita daga Wakin"

""",Sehrish na ganinshi tayi saurin gaisar dashi""Ina kwana ya Omar"

".""Fuskarshi Wauka da fara'a ya amsa mata""Lafiya lou,ina fata kema haka"

",Ina lafiya,""daga haka ya matsa mata hanya ta wuce ciki,Shi kuma ya fuce daga Wakin"""

"A hankali take tafiya ta cikin mirror yake ™are mata kallo,A saman table ta ajiye mashi tray W"

"in,sannan ta W an juya tare da kallon bayanshi,gaisar dashi tayi""Gm ya Rafayet,ka tashi lafiya,""shiru bai amsa mata ba,kamar bashi bane ya gama magana yanzu tare da Omar,"

"Juyawa tayi saWaf saWaf zata bar bedroom Win nashi,"

"""?Where are u going?kin kammala aikin ki ne"""

""",A'a,naga kamar kana shiri ne,Zan jira a falo,idan ka kammala zan shigo daga ciki in yi aikin"""

",A wani slow ya juyo tare da kallonta,adai dai lokacin itama ta waiwayo shi"

",Har sai da gabanta ya faWi lokacin da idanuwansu suka haWu cikin na juna"

"Da hannu yayi mata alamar ta dawo,kamar wadda aka zarewa laka,haka ta dawo daga ciki duk tasha jinin jikinta,™o™arin gyara Mashi bedroom Win ta shiga yi,kamar daga sama taji ya cire mata mayafin"

"jikinta,da sauri ta juya tana kallonshi"

"?""Taya zaki ji daWin yi mun aiki da wannan abun a jikinki"""

",Shiru tayi batace komai ba,Sae ΄an kame kame takeyi"

""",Jefa mata shi yayi asaman bayanta,""ki san inda zaki ajiye shi"

"Ru™o mayafin tayi tare da Waure Wamararta dashi kamar yadda ta saba yi,mayar da hankalinta tayi"

",wurin gyara mashi gadon"

"Cike da tsantsan sha'awarta yake bin jikinta da kallo,bai ta6a sanin kyawun launin ja ba sai da yayi arba da rigar jikin Sehrish wadda ta kasance Red colour,ga shi hannu Waya gareta,Soft skin Win bayanta"

",mai matukar jan hankali sai fisgarshi takeyi izuwa gare ta"

"Tana cikin gyaran taji motsinshi a bayanta,A firgice ta juya karaf suka haWa idanu,Zazzare mashi kyawawan idanuwanta ta shiga yi,farare ™yal dasu masu Wauke da kwayar ido brown colour,ja da bayan da take ™o™arin yi ne yasa ta kusa faWawa saman gadonshi saboda ta ™ure mashi,da sauri ya cafko Waist Winta da hannu Waya ya janyota izuwa jikinshi,gaba Waya yayi hugging Winta so tightly,ta ko'ina ™ amshin turarenta neman yi mashi illa yake yi yana ™ o ™ arin Zautar dashi,natsuwa Sehrish tayi yayin da kanta ke kwance luff asaman faffaWan ™irjinshi,wannan daddaWan ™amshin turaren nashi ne ke dakar hancinta,Gaba Waya jikinta ya mace,"

"Moving hands Winshi yayi tun daga kan Ass Winta ya tarboshi,ya jinjina girman hips Winta,slowly yayi sama da hannun zuwa cikin sumar kanta,sosai ya shiga murza gashin da yatsun hannunshi,tamkar yana yi mata susa haka ta dinga ji,ga wani irin daWi mara misaltuwa,almost 5 mins ya rabata da jikinshi,Yayin da idanuwansu ke kallon cikin na juna kamar masu jin bacci,dawo da hannun nashi yayi saman Hips Winta tare da pulling Winta ya haWe gabansu sosai,Ji yake tamkar kawai ya aiwatar da"

",abunda zuciyarshi ke raya mashi,but this is not the right time da yake son wannan abun ya kasance"

",Meyasa baki gaishe ni ba""?da wata irin kasalalliyar murya yayi maganar"" "",Muryarta na kerma tace""wlh na gaishe da kai,tunda na shigo"

"?""?Haka ake gaisuwa"""

",Abun nashi ya fara Waure mata kai"

"Cigaba da magana yayi""Ni ba haka nake son ana gaishe dani ba,a kowani lokaci idan kika zo part Wina,lemme teach u..""moving face Winshi yayi izuwa gefen fuskarta,Ya manna mata kiss,side by side na fuskarta,slowly ya dawo da sweet lips Winshi saman nata soft lips Win ya haWesu wuri guda,kissing Winta ya fara yi,da niyyar ya koyar da ita yadda yake son ta dinga gaisar dashi,Boss man Win sai gashi ya fara Hawa kan Network,sosai ya matseta ajikinshi,A susuce ya shiga sucking lips Winta,Mayar mashi da martani ta shiga yi hakan yasa shi ™ara zaucewa,gaba daya ya sabeta izuwa saman gadonshi ya kwantar da ita,yabi kayansa ya turmushe,Zage zip Win rigarta ya fara yi,™ankame hannunshi tayi saboda bata kaiga fita hayyacinta ba,kuma ta jiyo motsin mutun a falo,a rude yake faWin""feed me pls,i really need"

",it,""hankalinta ba ™aramin tashi yayi ba,ya zauce gashi wani yana tunkaro Wakin "",Girgiza mashi kai ta shiga yi tana faWin""Akwai mutun a falo,bazan iya ba"

"I don't care,just feed me,™o™arin sabule mata rigar jikinta yake yi,don ya samu yasha ko ya kore """

",kishin ruwan da yake ji,don ma™oshin shi a bushe yake"

"Rafayet""!muryar Abbansu ce ta karaWe kunnuwansu,jiki na rawa Sehrish ta janye jikinta daga "" nashi,A hanzarce ta diro daga saman gadon ta faWa bayan labule ta 6oye,tana faman sauke ajiyar"

",zuciya"

"Kasa amsa mashi kiran nashi yayi numfashin shi na fita da wani irin huci huci,yayi Uban goho"

",asaman gadon,Sumar kanshi duk ta rufe mashi fuskarshi"

"Shigowa cikin bedroom Win Abba yayi,yana kallonshi cike da mamaki yace""Rafayet baka da lafiya"

"?""ne"

""",Da™yar ya iya motsa lips Winshi""Am ok"

"˜arasa shiga cikin Wakin Abbansu yayi tare da samun wuri ya zauna daga gefen gadon yana ™are mashi kallo,Ya™i yadda ya Wago da kanshi,gudun kada Abbansu ya gano shi,Don kallo guda zai yi"

",mashi ya shaida cewa wani abu ke faruwa,ga janbakin sehrish daya 6ata mashi chest Winshi Rafayet,inason magana da kai game da Junaid,na kasa cin abinci ko isasshen bacci bana samu,Raina "" yana bani cewa kamar bazai dawo ba,idan har akwai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login