Showing 186001 words to 189000 words out of 286330 words

Chapter 63 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

19

cream basu dawo ba,inata jiransu har bacci ya"

",Wauke ni,""kafin Sehrish ta ™ara cewa wani abu,da sauri Sgr ya sanya hannu ya kar6e wayar"

"tare da karata a kunnansa""Ina Omar yake""?rass taji gabanta ya faWi,daga kwance take,amma jin maganar babban yayansu yasa ta mi™e zaune,anatse tace""Wlh bansan inda yake ba,ko yana gida ko "",yana waje oho,ni dai ina Wakinmu"

""",Go to his bedroom right now,and see if he's around"""

"Mikewa hosana tayi tare da saukowa daga saman gadon,gudu gudu sauri sauri ta wuce upstairs bedroom Win Omar,a buWe ta samu ™opar,turawa tayi ta shiga daga ciki,ko'ina ta duba,hada le™a toilet Winsa,ganin babu kowa yasa ta sanya wayar a kunnanta,"

""",Ya Rafayet,na duba ko'ina,amma banga ya Omar ba"""

",Its okey,ki koma Waki,""yana faWin hakan ya katse kiran"""

Wagowa yayi da lumsassun idanuwanshi masu Wauke da bacci ya kalli Sehrish itama kallon nashi

",takeyi,duk jikinsu yayi sanyi mika mata wayar yayi""take ur phone,""hannu tasa ta kar6a"

"Da sauri ya juya,jikinshi duk babu ™wari a lokacin idonshi ya sauka kan belt din shi dake akasa,hannu yakai ya dauka ya fara kokarin maida shi jikinsa tare da fucewa ya nufi downstairs,a dai dai lokacin"

",Abusufyan na fitowa daga Wakin da suka kwantar da Abu,jikinshi sanye da jallabiya"

",Yana jin takun takalmi,yakai idanuwanshi wurin,yana ganin Sgr ya tunkareshi da sauri"

"Rafayet!wai kunyi waya da Junaid ne?i ave been trying his phone number,Amma akashe!nayi traying"" har nagaji,since evening ya sanar dani cewa,zasu fita tare da jahad shan ice cream,inaso naji ko sun ""koma gida,itama kuma phone dinta akashe"

"˜arasa saukkowa daga saman benen Sgr yayi tare da kallon Uncle Win nasu yace""Uncle nima bansan"

"meke faruwa ba,kowa na kira layinshi switched off,babu mai picking call Wina,That's why na yanke shawarar zuwa Abuja yanzun nan zan bi jirgi naje can,"" ya ™arasa maganar yana ™o™arin wucewa ta"

"gefen Abusufyan,da sauri ya ru™o damtsen hannunshi tare da cewa""A'a Rafayet!ka ha™ura sai gobe mana ka wuce can Win,""acewar Abusufyan"

"Girgiza kai ya shiga yi tare da cewa""Bazan iya jurewa ba,inaso nasan meke faruwa ne acan Win,na damu akan rashin jin muryar Junaid,daddy ma ya kira ni yanzu,yana cikin damuwa,ko don saboda shi inaso naje can na haWashi da junaid,if not ko bacci bazai iya yi ba,tunda ya sama ranshi son jin muryar junaid,"""

""",Zanyi magana da yaya hossein Win,ka ajiye tafiyar nan dare yayi,sai zuwa gobe da asuba"""

"Ba don ya so ba,a dolenshi ya ha™ura,komawa sukayi saman sofa suka zauna jigum jigum,Suna jiran"

",tsammani,kowa da abunda yake sa™awa acikin ranshi"

*HAROON*

"Around 12 na dare,Yana zaune gefen gadonshi,message ya shigo wayarshi,da sauri yakai hannunshi ya zarota daga cikin trouser pocket Winsa,buWe message Win yayi ya soma karanta shi kamar haka,"

"Oga Aiki ya kammalu fa!ka duba whatsapp Winka,mun tura maka video zazzafan gaske,nasan yau _"

_zakayi kwanan farin ciki

"Shu'umin murmushin nan nashi ya saki,jiki na rawa ya shiga whatsapp Winshi anan ya samu Video Win da suka tura mashi,bayan ya kunna Wi-fi Win wayarsa,tunkan video Win ya ™arasa yin loading"

",jikinshi keta tsuma harya ™agara yaga Videon menene"

"˜ura ido yayi akan screen Win wayar,lokacin da video Win ya buWe,motar Junaid ya gani tana ta ci da wuta,ta lomatse ta rakwakkwa6e,Wani irin ihu ya fasa cike da tsantsar farin ciki ya mi™e tsaye yana faWin""Yess!Yess!!finally Burina ya cika,ko ayanzu na mutu nasan cewa,na gama dasu,na kashe farin ""!cikin da suke ta™ama dashi"

"Ya ™arasa maganar tare da fashewa da wata irin mahaukaciyar dariya,lokaci guda kuma ya dakata da yin dariyar,jikinshi ya soma kerma sakamakon Muryar junaid da tayi mashi gizau acikin kunnanshi"

"Ya haroon!burinka ya cika ko?ka rabani da rayuwata,laifin me nayi maka?menayi maka dana _ cancanci wannan Wanyen hukuncin a wurinka!yanzu shikenan bazan sake ganin ΄an uwana ba?ka"

_rabani da mahaifina kuma kana farin ciki?ha™™ina bazai ta6a barinka ba

"A tsorace Haroon ya shiga waige waige a cikin Wakin nashi,ba ™aramin razana yayi ba,ganin baiga"

",kowa ba,yasa shi sauke ajiyar zuciya"

"Wago da wayarshi yayi tare da Calling layin waWanda yasa su kashe mashi junaid,tana fara ringing aka"

",Waga kiran"

"?""Muryarshi asanyaye yace""dagaske ne video Win da kuka turomin cewa kun kashe junaid"

"On the other hand,mutumin yace""™warai kuwa!Yaron nan babu shi yanzu a doron duniyar nan!domin kuwa da truck muka take motarshi,bayan mun tabbatar yana acikin Motar,Amma ita yarinyar bata "". acikin motar kamar yadda ka bamu umarni,ta tsallaka titi zata siya masu ice cream"

"Tunkan ya ™arasa maganar,haroon ya zube saman guiwowinsa,wata irin zufa ce ta shiga tsatstsafo"

",mashi ajikinshi,tuni ta wanke shi sharkaf"

"?""Ya Haroon!Kamar baka farin ciki?naji kayi shiru"""

",Kasa buWe baki haroon yayi,la66ansa sae kerma suke yi"

",Hello!hello!Oga haroon!kana a kan layi kuwa""?jin shiru bai tanka masu ba yasa suka katse kiran"" Jikin ta™aura yayi la'asar,gaba Waya haroon ya shiga ruWani,Shin farin ciki yake yi da mutuwar junaid"

",ko kuwa ba™in ciki?Tun yanzu ya fara tsorata da gizan da muryar junaid tayi mashi"

_Laifin me junaid yayi mun?na kasa yarda cewa ni da kaina na bada umarnin a akashe shi_

"Runtse idanuwanshi yayi sosai,yana tariyo fuskar junaid,mai Wauke da kyakkyawan murmushi nan"

",nashi"

"Guiwowinsa duk sun sage,ya kasa mi™ewa tsaye,yayi fiye da awanni zu™unne batare daya motsa"

........ba

*AUNTY BABBA*

"Tun bayan da Abra ta gudu daga hotel Winnan,Tana fitowa daga wanka,jikinta Waure da towel,sam bata kawoma ranta komai ba,duk da tayi mamakin ganin babu kowa,Jinjina kai ta shiga yi tana faW in""Ko gidan ubanwa taje?bayan na sanar da ita cewa Yanzu zamu tafi,zata dawo ta same ni,""ta ambaci hakan tare da samun wuri gefen gadon ta zauna,tun tana sa ran dawowar abra har ta fara fidda rai,tunawa da abunda ya faru da hayaam a hotel yasa hankalinta ya tashi,tsoranta kar ace itama abra,an samu wani ya ™urmushe ta ne,hakan yasa tayi firgit ta mi™e tsaye,tare da kai hannu saman bedside drawer ta Wauki wayarta dake ajiye a samanta,"

"Yanke shawarar kiran Abra tayi,tun kafin ta shiga Contacts Winta,sa™on abra ya shigo cikin wayar,on"

",the top of screen Win wayar"

"Janyo sa™on tayi ta buWeshi,a tsanake ta soma karanta sa™on"

"Aunty laila sai dai kiyi ha™uri,wlh bazan iya zuwa wurin bokan nan ba!saboda ™aryar da kika yi mun _ dangane da hayaam,ashe Aunty hayaam tana kwance rai hannun Allan agadon asibiti,amma kika gudu kika barta saboda kawai tsautsayi ya same ta?ashe dama amfani kike yi damu don ki cimma burinki!baki damu da rayuwarmu ba,Naji tsoro ne saboda nasan cewa nima wata rana in irin hakan ta faru dani zaki gujeni ne,ina mai baki ha™uri Aunty laila,bansan ya rayuwarki zata ™are ba a Enugu,domin kuwa na kwashe duk wasu kuWi da muka zo dasu,Na tafi da handbag Winki gaba Wayama,kada ki sha wahalar nemanta Aunty hayaam da aunty Amani ne suka sa nayi hakan a ™arshe"

_ina maki fatan sa'a

"Saboda tsabar kiWima a hautsine ta jefar da wayar ™asa,Dafe ™irjinta tayi hankalinta a matu™ar tashe,ta furta""kutumar Uba!Ni Abra zata yiwa iya shege!Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!Ya Allah ka rabani da mugun ji da mugun gani!Ya Allah kasa mafarki ne ba gaske ba,Abra ta yashe ni!ta gama dani!na shiga"

!uku na ni yau! Na gama yawo

"Tuni Ido ya raina fata,cizon yatsanta ta shiga yi,tana faman yarfa hannunta,Duk tabi ta ruWe ta rasa"

",inda zata tsoma ranta"

"Zu™unnawa tayi ta Wauki wayar da tayi wurgi da ita ™asa,layin Abra ta kira,unfortunately ta samu"

!wayar akashe

"Allahumma Ajirni fil musibati wa'aklifni khairan Minha,Meyasa Abra zatayi mun haka!Nashiga uku "" ""?ni yau,Wannan wata irin Musiba ce!daga wannan sai wannan"

"Hawaye ne suka soma saukowa daga saman fuskarta,a susuce ta shiga faWin""Wlh baku isa ba!baku isa ku hanani zuwa wurin bokan nan ba!Wlh sai naje,Allah ya isa tsakanina Da Amani!Munafuka duk ita ta shirya mun wannan,Ita kuma waccen kingin gardawan bamma san ya akai ta farfaWo ba,don nasan itace ta sanarwa Amani har suka shiryamin wannan tuggun,Wlh bazan ™yalesu ba ""Aunty babba fa ta"

"zare sai faman sakin sambatu takeyi,da alama ta fara zarewa,zagaye Wakin tashiga yi tana safa da"

",marwa,hannunta asaman kanta"

"Yanke shawarar bin bayan Abra tayi,a gaggauce ta buWe trolley Win kayansu,ta Wauko doguwar riga ta"

"zura ajikinta,Ta yafa mayafi buWe ™opar tayi,jiki na rawa,haka ta shiga zagaye hotel Win tana neman Abra,har wurin receptionists taje,ta tambayesu ita,hada yi masu kwatancenta anan suka sanar da ita cewa,sunga gifcinta a lokacin da take ™o™arin barin reception Win,Jin haka yasa Aunty babba ta zabura da gudu ta fuce daga reception Win ta mi™i hanyar fita daga hotel Win,gudu gudu sauri sauri haka ta fita"

",waje gefen titi tana Neman Abra"

"Hanya ta mi™a tana tafiya tana sambatu,tana ™o™arin ta tsallaka titi wata jibgegiyar Mota ™irar Range rover tayi Awon gaba da ita,Koda mai motar nan yaga aika aikar da yayi jini har asaman glass Win motarshi,aikuwa a hanzarce yaja motarshi da gudun gaske ya bata wuta kamar zai tashi sama yabar"

!!!Wurin

",Aunty babba kuwa sai kwala ihu takeyi tana shure shuren ™afa asaman titi ""!Wayyo Allah!nashiga uku!na bani Na lalace!Ya kashe ni!Ya gama dani"""

"Dandazon mutane ne suka taru a kewaye da ita,sun zuba mata ido suna ta kallonta an ransa wanda zai iya taimaka mata,kowa tsoro yake ji kada ace shine yayi silar mutuwarta,Wannan dalilinne yasa aka rasa wanda zai ta6ata,kuma babu wanda yayi tunanin kiran ΄an sanda don yayi reporting akan Incident"

",Win"

"Tun tana shure shuren kafarta jini na tsargowa ajikinta,har jikinta ya soma saki alamar rai zai yi"

........Halinsa

"DAMATURU,"

"Wuraren karfe 1 na dare,Abba na zaune zugudum tsakiyar gadonsu ya zabga uban tagumi,zuciyarshi sai bugawa take yi,kwakkwaran juyi Alexandra tayi karaf idanuwanta suka sauka akan shi,da ya ke akwai hasken bedside lamp dake a kunne,muryarta adisashe tace""Abban Junaid!lafiya har yanzu bakayi bacci ba,""?"

"Hankalinshi atashe yace""taya zan iya runtsawa?kullum junaid ya saba kirana a waya da daddare kafin ya kwanta yayi bacci,Amma yau shiru wayarshi a kashe,wayar Omar a kashe,na rasa wanda zan samu a "",gidan in kira shi don ya sanar dani halin da junaid ke ciki"

"Jin wannan maganar yasa hankalin Alexandra ya tashi hai™am,mikewa zaune tayi cike da mamaki tace""nikaina nayi mamakin rashin kirana da junaid,baiyi ba amma ban kawo komai araina ba har bacci ""ya dauke ni"

",Abba na ™o™arin buWe baki yayi magana,suka ji an ™wan™wasa ™opar Wakin nasu"

"?""Atare suka haWa baki wurin cewa""Wanene "",Muryar Twins ce ta amsa masu""Mommy mune"

""",Kallon juna sukayi at same time,kafin Abba yace""Ku shigo ciki"

Tura ™opar sukayi atare suka shiga kowannansu sai faman hammar bacci yake yi idanuwansu a

",lumshe saboda baccin da suke ji"

"?""AruWe Alexandra tace""is everything alright twins?me kuke yi har yanzu bakuyi bacci ba"

"Ayaan yace""mommy wlh ba lafiya,mun kasa runtsawa saboda yau junaid kwata kwata bai kira wayarmu ba,Ko text message Win da ya saba tura mana yau bamu gani ba,kuma mun bibiyi layinshi a kashe,har ya Omar mun kira muji ko lapia shima a kashe,taya hankalinmu zai kwanta,""yana kai ™arshen maganarshi jahan ya Waura da cewa""Mommy,Daddy Ni da Ayaan mun yanke shawarar "",komawa gida gobe,dan Bazamu juri rashin junaid a kusa damu ba"

",Tashin hankali,zuba masu ido Sukayi suna kallonsu,kowanne yasha sleeping dress ajikinshi"

"Ku zauna""Abbansu ne yayi maganar tare da nuna masu doguwar sofa Win dake acikin bedroom """

",Win,Zama su kayi kowa fuskarshi Wauke da damuwa"

"Mommy!""gabanta ne ya faWi jin Muryar fawan,da sauri takai idanuwanta bakin ™opar "" Wakin,shigowarshi kenan,idanuwanshi sunyi luhu luhu dasu,™arasa shiga ciki yayi da™yar yake iya Waga"

",™afarshi saboda bacci"

",Fawan!kaima baka yi bacci ba""?Abbansu ne yayi tambayar"""

"Waga mashi kai yayi alamar eh,tare da cewa""Abba,junaid fa?ko wani yayi waya dashi acikin ku?duk yau bai kira ni ba,kamar yadda ya saba,har text yana turamun kullum amma yau shiru,ko ta whatsapp bai turo man ba,da abun na kwanta yanzu na farka still banga sakon shi ba, layinshi ma a switched ',off,duk na damu wlh"

"Tashin hankali,abun fa ya fara basu tsoro,wasa wasa one by one su Irfan kowa ya shiga shigowa Wakin yana tambayar junaid,dayake family house ne,duka danginsu na 6angaren Mahaifinsu,suna acikin"

",katafaren gidan,wanda ya kasance mallakin kakansu,mijin Ammi"

"Aranar dukkansu babu wanda ya runtsa,mafi yawancinsu a zaune suka kwana,don sunci alwashin dawowa gida,tun da asussuba,Abbansu yafi kowa ™agara daya dawo yaga meke faru ne,Ya ™wallafa rai akan son ganin junaid,don da ace yana da fiffike da ba abunda zai hanashi tashi sama atsakar daren nan"

*yadawo gida! *Allah sarki

"Kamar yarda su Abba suka kwana a zaune,haka Sgr da Abusufyan suka kwana a zaune,cikin falon gidan,babu wanda ya runtsa acikinsu,ha™ika ba ™aramin so sukeyi wa junaid ba,Rashin kiran da baiyi masu ba a waya yasa duk sun tashi hankalinsu,inaga sunji mutuwarshi?mezai faru?kowa fa"

"yasha jinin jikinshi,"

"Tunda asussuba Jirginsu Sgr da Armstrong ya Waga izuwa Abuja,"

*Sehrish*

"Bayan sallar asuba,Sehrish ta koma Wakin Oummansu,har lokacin bata farka ba,Wuri ta samu saman gadon daga gefenta,ta kwanta abubuwa da yawa suna zuwa mata aranta,ita kanta tasan cewa tayi kewar wasu daga cikin mutanen gidan,musamman Su Hosana da Junaid,da Aunty azmee,kowa missing Winshi take yi,gashi batasan ranar da zasu koma gida ba,tana cikin wannan zancen zucin nata,tajiyo muryar Oummansu tana sambatu,tana faWin""kada a ta6a mun ΄a'΄ ana,dan Allah abarmun su,su kaWai nake dasu,sune dangina,sune komai nawa,'"

"Wani irin farin ciki ne ya lullu6e Sehrish,mi™ewa tayi zaune tana kallonta,a hankali ta furta""Oumma"" slowly abu ta buWe idanuwanta,tare da wurgasu kan fuskar sehrish,wani irin kallo take bin ta"

",dashi,kallon tuhuma"

"Murmushi sehrish ta sakar mata tare da ™o™arin mi™a hannu zata shafa gefen fuskarta,aikuwa a tsorace Abu ta mi™e zumbur tana ja da baya,girgiza mata kai ta shiga yi tare da zare mata manyan"

".,idanuwanta,wai don kada ta ta6ata"

",Jikin sehrish ba ™aramin sanyi yayi ba"

"'Oumma baki gane ni ba?Ni ce fa sehrish!Rishi Winki"""

"A ruWe ta shirga girgiza kanta tana cewa""a'a a'a Ni bansan wacece ke ba,bake bace rishi Wina ba,Rishi "",Wina ™arama ce"

"Cikin sanyin murya Sehrish tace""Oumma kallanni dakyau ki gani,nifa ce rishi Winki,nasan bazaki"

""",manta da kamannin fuskata ba,na ™ara girma ne kaWan"

"Harara abu ta watsa mata,dama tun fil azal abu mace ce mai taurin kan tsiya ga kafiya,tun tana da"

",hankalinta balle kuma yanzu da babu hankalin atare da ita"

"Zubama juna ido sukayi kowa na kallon kowa,ta™i yarda sehrish ta kusantota,da zarar sehrish ta matsa,itama da sauri zata matsa,ganin ta kusa ™urewa gadon gudun kada ta faWa ™asa,yasa Sehrish ta"

",™yaleta"

"?Cikin lallashi tace""Oumma!kin tuna da Hosana?da jahad"

"Girgiza mata kai tayi alamar a'a,""Ni bansan su ba,Ni ki ™yaleni bansan kowa ba,΄a'΄ana na sani "",Nemansu nake yi,yace zai kashe munsu,dan Allah akawo mun ΄a'΄ana kusa dani"

"Murmushi sehrish ta saki tana kallonta,tsantsar son mahaifiyarsu take ji kamar kamar me,gashi ta™i"

",bari ko rungumarta tayi"

"Kiyi ha™uri kinji,Babu wanda zai ta6a maki ΄a'΄anki,idan har kika bani dama,Ni dakaina zan kawo "" "",maki ΄a'΄anki"

"Shiru tayi bata tanka mata ba,Sai ma wani kallo da take bin ta dashi,kallon ban yarda dake ba,wayau"

",zakiyi mun"

"Jin sallamarsu Abusufyan yasa tayi saurin amsa masu tare da saukowa daga saman gadon,ta fito daga ™opar dakin,Su uku ne suka shigo,Baban sadeeq tare da Abusufyan sai Sadeeq Wansu da suka Wauko"

",jiya,Anan ya kwana gidan"

""",Fuskarta Wauke da fara'a ta gaisar dasu""ina kwananku?Kun tashi lafiya "",Atare suka amsa mata""lafiyalou,Alhamdulillah"

"Sadeeq ka ganeta kuwa,""?Baban sadeeq ne yayi maganar yana kallon sadeeq Win dake tsaye "" agefenshi,murmushi ya Wan saki tare da girgiza kai alamar a'a,yace""fuskarta kamar na santa,amma ',bazan iya tunawa ba"

"Abusufyan yace""Ae zaiyi wuya ya ganeta saboda canzawar da tayi,ba kamar daba da yasanta,yanzu "",ta Wan ™ara girma"

"Baban sadeeq yace""Allah sarki,Sadeeq wannan fa ba kowa bace face daya daga cikin waWannan ΄an "",ukun na Wurin abu,waWanda suke yawan zuwa gidanmu su yini wani sa'in ma harsu kwana"

"Cike da mamaki Sadeeq yace""Wai su rishi,hosana,da jahad""?sae lokacin ya ganeta,baki asake yake kallonta,don bazai manta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login