Showing 99001 words to 102000 words out of 286330 words

Chapter 34 - Gidan Asali complete by boss bature

kunyi arzi™i da gumin wasu,ku bazaku tashi ku nemi na kanku ba,sam babu Allah aranku,mugunta kawai kukasa agaba,shiyasa har yau babu wani cigaba acikin lamurranku!wlh yanzu ma kuka fara gani!indai bazaku koma ga Allah ba,,ku tsaya a iya matsayin da Allah ya ajiye ku,ku daina hangen na wasu,wannan dogon burin da kwaWayin abun duniyar ba inda zai kai ku face ya jefa ku ga halaka. """

"Itadae hayaam bata tanka mata ba,saboda bata da abun cewa,har wani zazza6i take ji"

"ajikinta,saboda tsabar tashin hankalin da take ciki,komai ya jagule masu,"

"Mi™ewa hafsat tayi,jiki ba ™wari ta ™arasa tare da janyo trolley Win kayansu da suka zo"

"dashi,janshi tayi izuwa gaban wardrobe Win hayaam,ta buWeta,kayansu dake aciki tashiga fitowa tana ninkesu,Cikin trolley Win take jerasu,"

"Mi™ewa hayaam tayi tana tunanin inda zata samu ruwa ta yayyafa ma Aunty babba,saboda babu ruwa acikin Wakin,kuma tana jin tsoron ta fita waje suci karo da mutumin,tana cikin wannan tunanin ta tuna da akwai fanfo cikin toilet,da sauri ta shiga ciki a tafin hannayenta ta tarbo"

"ruwan,da sauri da sauri tazo ta yarfa mata shi a fuskarta,dogon numfashi Aunty babba taja,tun"

"kafin ta buWe idanunta ta shiga fadin""Ruwa!Ruwa!"" jin haka yasa hayaam yin tunanin ta fita waje ta samo mata ruwan,buWe kopar dakin tayi cikin sanWa ta fito tana tafiya acikin corridor din dakunan nasu,cikin sa'a ta taras babu kowa a main palour din,™arasawa tayi wurin fridge Winsu,ta bude jikinta na kerma ta Wauko robar ruwa,da gudu ta koma cikin Wakin,"

"˜arasawa tayi tare da taimaka ma Aunty babba ta tashi zaune sannan ta mi™a mata bottle water Win,A tsiyace ta 6alle murfin robar,ta kafata a bakinta,yadda kasan zata haWa da robar duka ta cinye,abun kamar ya™i,ta dam™i robar,sae kwankwaWar ruwan take,kwatt!kwatt!!har sae da ta shanye ruwan duka tass,sannan ta saki robar ™asa,sai faman sauke ajiyar zuciya takeyi,hannunta na dafe da kakkauran wuyanta sae faman Murzarshi takeyi,wurin sae raWaWi yake yi mata kamar an barbaWa mata attarugu,idanuwan nan nata sunyi jawur luhu luhu,sae da tadawo cikin hayyacinta sosai sannan ta kalli"

"?Hayaam tare da cewa""hayaam meya faru dani ne?ya akai na ganni akwance ™asa"

"Kafin hayaam ta buWe baki tayi magana,tuni hafsat ta katse mata hanzarinta da cewa""Mommy!kina nufin cewa kin manta duk abunda ya faru?idan ma kin manta bari na tuna maki,Dadddy ne ya dam™i "",wuyanki ya shaqeki,sannan ya bugaki ajikin bango har saida kika suma"

",Shiru aunty babba tayi tana tariyo abunda ya faru"

"kuma yace mu tattara kayanmu mubar gidan nan,kada mu bari dare yayi mana,bayan haka kuma ya """

",dankara maki saki Waya""rai a6ace hafsat ke maganar"

"Wata irin mahaukaciyar dariya Aunty babba ta kwashe da ita kamar wata zautacciya,hakan ba ™ aramin mamaki ya basu ba,mi™ewa tsaye tayi tana gyara Waurin Wankwalinta tace""Da sau™i ma,Ni nayi tunanin wani mummunan hukunci zai yanke mun,sai me don ya kore ni?sakin ma da yayi mun wlh ko ajikina,yayi a banza Ae akwai sauran igiyoyi guda biyu,Ni nasan cewa muddin Abbansu yaji cewar ya sake ni,sae yasa ya mayar dani,Ae ni wlh gaba takaini gobarar titi A jos!"" To fa,"

"sakin baki hafsat tayi galala tana kallonta,ba ita kaWae ba hatta hayaam abun ya Waure mata kai,sunyi tunanin cewa in taji ishaq ya sake ta,xata haukace masu ne,amma sae gashi ko ajikinta!zuciyar ta bushe,"

"Sae faman ti™ar dariya takeyi kamar sabon shiga a fagen hauka,lokaci guda kuma ta murtuke "",fuskarta,tare da kallon hayaam tace""Maza ki tattara kayanki,don atare dake zamu tafi"

"?""Hankali tashe hayaam tace""Ni kuma?saboda me zamu tafi atare"

"Shu'umin murmushin nan nata tasaki kafin tace""Saboda inaso,muje wurin bokan nan baba ibliss!wannan karan ba fashi,Dole in kawo ™arshen auren Amani!kamar yadda zanyi zawarci itama haka nakeso tayi shi,sannan waccen mahaukaciyar yarinyar da tayi silar tona mun asiri har ishaq ya sanya hannunshi ya shaqe mun wuyana na kusa sheqawa barzahu wlh saina yi Ajalinta!!!sannan kuma aurenki da Sgr ba fashi!Wlh ko ta halin ™a™a!ko suna so ko basa so sai an Waura shi!In har kika ga ba'ayi auren nan ba!To sai dai in bana a doron duniyar nan!ko kuma shi RAFAYET Win Ya daina numfashi ne acikinta!sai dai kowa ya rasa wlh!da alama har yanzu basu san wacece Ni ba!zan nuna"

",masu true colour Wina!Ni dasu shege ka fasa!!"" tana magana tana fitar da huci"

",Mugun abu kokayi bacci?yace idona biyu !ANA WATA GA WATA"

"Zuru hafsat tayi tana kallonta,abun yafi ™arfinta,lamarin Mommyn nata sae addu'a,tunani ta shiga"

yi anya Mommynta bata fara shaye shaye ba?kodai tana da iskokai ne?

"Suna cikin wannan tsayuwar,aka kwankwaso ™ opar W akin nasu,a tsiwace Aunty babba"

"tace""Wanene""?"

",OMAR NE"" koda jin muryar marshal Omar nan fa kowa ya shiga taitayinsa"""

"Hayaam je ki buWe mashi ™opa,muji dame yazo!in shima zuwa yayi don yaci mutunci na to """

",bismillah!kowani shege dai dai nake dashi,""kamar wata ΄ar daba haka take maganar"

"BuWe mashi ™opa Hayaaam tayi,tun daga irin kallon da taga Omar ya watsa mata tuni tashiga ΄an"

",kame kame tana sunnar da kai"

"Shiga cikin Wakin nasu yayi,yayin da idanunshi ke akan Aunty babba wadda ke tsaye ta ru™e qugu,sae"

",faman jijjiga jikinta takeyi kamar wata ΄ar bori"

"Janye idanunshi yayi daga kanta ya mayar dasu kan hafsat,wadda ke tsaye ru™e da trolley Win"

",kayansu,ganin yana kallonta ne yasa ta Wukar da kanta ™asa cike da jin kunyarshi"

",Ina zaki je ne""? Yayi maganar fuskarshi a Waure"""

"Muryarta na rawa tace""dad..dy ne yace mu tattara kayanmu mubar gidan nan kada mu kuskura mu "",bari dare yayi mana anan"

""",Ban da ke!su kaWai zasu tafi"""

"Wani irin farin ciki ne ya lullu6e hafsat,har ta gaza rufe bakinta saboda tsabar farin ciki,"""

"Mayar da idanunshi yayi kan Aunty babba dake tsaye ruqe da qugu yace""Major na awaje yana jiranku,idan kun kammala shiryawa ku same shi,Nayi mashi magana zai kai ku hotel Win da zaku kwana kafin gobe da safe sae ku wuce maiduguri,Amma fa in kuna so kenan,sannan kuma. 'ya Wan"

"dakata da yin maganar tare da zura hannunshi cikin aljihun jeans Win dake ajikinshi ya zaro bendir Win kuWi na ΄an dubu dubu,a ™alla zasu yi dubu Wari Waya,ya mi™a masu,jiki na rawa hayaam ta kar6e kuWin"

",tana yi mashi godiya"

"',murmushi Marshal Omar ya saki tare da cewa""No,ba sai kin gode mun ba,nayi ne don Allah..."

",Yana kai ™arshen maganar ya juya tare da fucewa daga dakin yana dariya gami da girgiza kanshi Bayan fitarshi aunty babba ta buga tsoki,tana faman hura hanci tace ma hayaam""maza ki shirya mana kayanmu,naji ana kiran sallar magrib,zae fi mu lalla6a mu fuce daga gidan batare da kowa ya ganmu "",ba,nasan duk sun tafi salla"

",Amsa mata hayaam tayi da toh,sannan ta juya tare da shigewa cikin toilet"

"Hankalin hafsat ba ™aramin kwanciya yayi ba,wuri ta samu gefen gadon ta zauna tana faman sakin murmushi,dama babban tashin hankalinta shine idan tabi su Aunty babba maiduguri bazata iya rayuwa cikin gidansu ba,sau Waya ta ta6a zuwa,bataji daWin zama agidan ba,muggan talakawa ne,babu wani abu"

",na more rayuwa acikin gidan,sae ma abun haushi da takaici da zaka taras"

"Kusan minti Goma shabiyar sai ga aunty babba ta fito daga cikin toilet Win,da alama wanka tayi,xanin"

",atampar jikinta ne tayi Waurin gaba dashi,ya ji™e sharkaf saboda ta Wauraye shi acikin toilet da ta shiga Batare da 6ata lokaci ba,suka shirya tsaf ita da hayaam,dogayen riguna suka sanya ajikinsu,sannan suka aza mayafi daga sama,kama hanyar fita daga Wakin sukayi,Wan juyowa aunty babba tayi tare da kallon hafsat tace""sannu hakima yayi maki dai dai wato hankalinki kwance zaki rabu da Mommynki ko"

"?""rakiya babu"

"Mi™ewa hafsat tayi tare da bin bayansu,suka fuce daga cikin Wakin,ta ™opar baya suka bi don kada wani yaga fitarsu,a waje suka samu Major tsaye jikin motarshi,ya goya hannayenshi asaman"

",™irjinshi,yana ganin sun fito da sauri ya buWe masu motar"

"Allah ya kiyaye hanya mommy,in sha Allah gobe da safe kafin ku wuce maidugurin zan kiraki a "" "",waya"

"Harara aunty babba ta watsa mata kafin tace""Munafuka!Hada wani raku6e fuska kamar irin zakiyi kewata Winnan!Ae kada ki damu ki sha kuruminki in dai ni ce zan dawo ne!nan bada jimawa ba,""tayi"

",maganar tare da kutsa kai ta shiga cikin Motar"

""",Aunty hayaam Allah ya tsare hanya,Ni dai zan wuce ciki"""

"Murmushin ya™e hayaam tayi,tare da janyota ta rungumeta,daga bisani ta shiga cikin motar,batare da 6ata lokaci ba,Mojar ya shiga mazaunin driver,yayi ma motar key,yaja ta da gudun gaske,Fashewa da kuka hayaam tayi tana le™en gidan ta cikin gilashin motar,aunty babba sai lallashinta takeyi tana cewa""ke fa banzace,menene abun kuka anan?karki wani damu kanki,Ae babu inda zamuje,ko cikin"

",garin nan bazamu bari ba,Ni nasan me nake shiryawa,AI YANZU WASAN YA FARA"

"Cikin shesshe™ar kuka hayaam tace""Aunty laila bazaki gane bane,wlh banson inyi nesa da gidan nan!ji nake kamar zan rasa shine gaba Waya,na kwallafa raina akan Sgr,duk da bana ganinsa amma zaman da nakeyi acikin gidan nan,yana kwantar min da hankalina,at lease muna kusa da juna,ko ba don haka ba,A yanzu ni banajin zan iya rayuwa acikin gidanmu,kwara nan gidan wlh,kaci mai kyau kasha mai kyau ka kwana a mai kyau,duk da atakure nake kwara nan Win da can gidan mu,Jarabar mammy kaWae ta isa ta Ramar da mutun,babban takaici na,korar wula™ancin da nayi ma Sofwan nasan cewa"

",yanzu kona nemi taimako awajensa bazai kulani ba,""hannu tasa tana share hawayenta"

"Tsoki aunty babba taja mtsww kefa matsakarki kenan!nace maki ki kwantar da hankalinki,ba inda zamuje amma duk kin bi kin tashi hankalinki,sannan in dai akan sgr ne ni nayi maki al™warin cewar saina mallaka maki shi,in dai kika ga sgr bai aureki ba to ki tabbatar cewar rayuwarshi a tazuranci zata ™are,kuma naji kina maganar wani sofwan,uban me zaiyi mana?Ko kin manta cewar Muna da jari atare damu?daga ke harni babu namijin da zai kallemu ya kawar da kansa,Allah ya bamu hasken fata,ga dogon gashi,duk wani abu dake jan hankalin Wa Namiji ae muna dashi Allah ya bamu,Kinga kuwa ',muna da hanyar da zamu samu kuWi,don biyan bu™atunmu"

"Gaba Waya duk wannan surutun da sukeyi a kunnan Major,ya kasa kunne yana sauraron su,Sae"

"faman ™umshe dariya yakeyi acikin bakinsa,abun ban haushi abun ban dariya,"

*Boss Bature*

d'REESHRAFd'

"A hankali take hawan upstairs Win,yayin da zuciyarta ke tariyo mata abunda daddynsu ya sanar da ita,na cewa taci gaba da aiki a part Win SGR,kuma tayi mashi biyayya sau da ™afa,me hakan ke nufi?small box Win da daddynsu ya bata,dowry Win wanene?ya sanar dani cewa sadakin wata ne,amma dai koma wacece wannan ba ™aramar mai sa'a bace,halan tafi kowa kyau a duniya ne?shiyasa Aka biya sadakinta da Gold,dama ni wlh,'"

",Kamar wata zautacciya,sae faman surutai takeyi ita kadae abunta"

"˜arasa hawa up din tayi,kai tsaye ta wuce part Win babban yaya,bata tashi jin faduwar gaba ba,sae da tazo ™opar shiga falonsa,sannan ta tsaya tana karanto addu'o'in neman tsari,duk don kada ta fuskanci hukunci a wurinsa,bayan ta kammala addu'ar,ta shafa asaman fuskarta da kuma jikinta,kafin tasa ™afarta ta shiga cikin falon cike da kwarin guiwa,sauke ajiyar zuciya tayi ganin babu shi acikin falon,sae dai daddaWan ™amshin turarensa,mai ratsa zuciya,bin falon nasa tayi da kallo,kusan 3 days kenan babu gyara,dama da shirin aiki tazo,wuce wa cikin bedroom Winshi tayi,nan ma babu shi aciki,da alama basu dawo daga sallar magrib ba,may be sae after isha,ko kuma ™arfe goma sha biyun dare daya saba dawowa gida,"

"ShimfiWeWen gadonshi tabi da kallo,zanin gadon duk yayi squeezing,ga blanket Winsa ma nannaWe"

",asaman gadon,bai Waukeshi ba"

"Hannu tasa tare da zame mayafin sarin dake ajikinta,ta Waure shi a qugunta,kwantacciyar sumar kanta na Waure acikin ribbon,saman gadon ta haye tare da sanya hannayenta tashiga ™o™arin tattaro bedsheet"

",din nasa,Zancen zucin da takeyi ne ya fito fili"

"Matar babban yaya ta shiga uku,na tausaya mata Allah,mutun kullum fuskarshi a daure,kamar ta "" sa,babu fara'a ko kaWan,in tayi mashi laifi kuwa zata sha zallan kwaWi,in kuwa ta fusata shi,Waukar ta"

",zaiyi kamar haka"

"Tayi maganar tana tattaro bargonsa,ta Waga bargon sama tare da yin wurgi dashi,sannan tace""Ya jefar da ita,ko kuma yayi mata irin yadda yayi mun jiya,kamar wata Wiyar Roba haka zai ruko wutsiyoyin"

",gashin kanta,ya Waga ta sama!yana jujjuyata"

"Tana cikin wannan sambatun nata,taji anyi mata gyaran Murya,a wani irin firgice ta juya don taga WANENE"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Waro ido waje tayi tana kallonshi,la66anta har rawa sukeyi wurin furta""bab..babban..yaya,"" tsananin tsoro ne ya bayyana akan fuskarta,babban abunda ya tayar mata da hankali shine batasan tun yaushe yake tsaye abakin ™opar Wakin ba!in kuwa har ya jima a tsaye to tabbas yaji duk"

"abunda tace,"

"Yana tsaye a bakin ™opar,ya goya hannayenshi asaman faffaWan ™irjinshi,farar shirt ce ajikinsa mai dogon hannu tare da wandon suits Winsa fari,hannun nan nashi na sanye da agogon diamond Winsa,Ya Waure sumar kansa ta baya,fuskar nan babu annuri ko mis™ala zarratin,ya Waureta tamau,a hankali ya furta""On My bed!"""

"Jiki na rawa Sehrish ta sauko ™asa daga saman gadon,cikin in ena tace""am..umm..dama gyara gadon"

"' nake yi,shine na hau sama don in samu in tattaro zanin gadon da bar"

"bata ™arasa maganar ba,ya dakatar da ita""Shut up!banason jin komai""ya ™arasa maganar tare da shigewa cikin Wakin,kama hanyar fita daga Wakin tayi,muryarshi ce ta kuma katseta da cewa""are u"

"?""done"

",A'a bangama ba,""ta bashi amsa"""

",Okey,""ya ambaci hakan a yayin da yake zame agogon dake hannunshi"""

"Komawa ciki tayi,sannan taci gaba da gyaran gadon,tana jin lokacin daya shige cikin toilet,da alama wanka zaiyi,ajiyar zuciya ta sauke aranta tace""Allah yaso ni baiji abunda nace ba,dana shiga uku yau,nasan cewa dole ya sanyani tsallan kwaWi,""shaf shaf ta kammala gyara tamfatsetsen gadon,ta canza mashi bedsheet,ta kuma canza mashi bargon da zai lullu6a dashi,in ya tashi kwanciya,bayan ta kammala gyara bedroom Win,ta dawo falo,nan ma ta shiga gyara mashi falon,Cikin ™ankanin lokaci ta"

",kammala gyaran,ko'ina ya koma tamkar sabo,sae ™amshi ke tashi"

"Fitowa tayi daga part Win nashi,ta wuce kitchen don ta shirya mashi dinner Winsa,a kitchen ta samu Azmee ita da Saude,sun kammala dinner suna gyara kitchen Win,gaishe dasu ta fara yi,fuskokinsu a sake suka amsa mata,"

""",Aunty azmee a shirya mun dinner Win babban yaya,inaso zan kai mashi ne"""

"Murmushi Azmee tasaki tare da cewa""Masha Allah,ki ce Anyi welcome back kenan,"""

"Dariya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login