Showing 69001 words to 72000 words out of 286330 words

Chapter 24 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

16

dasu kan cewa zasu taho,"""

"Abusufyan yace""masha Allah hafsat ta girma sosai,ba don ina ganin hoton ta ba,da bazan iya gane ta ba,"

",Sunnar da kai ™asa hafsat tayi tana murmushi ™asa ™asa,yayin da zuciyarta ke a cunkushe"

"duk su hosana basu Wauki muryarta ba,amma da zarar tayi magana sai sunji tamkar sun ta6a jin"

",muryar matar dake magana"

"Muna taya ka murna Abusufyan,΄a'΄a har ΄an uku Allah ya albarkaci rayuwarsu,Alla ya. 'bata """

"™arasa maganar ba sakamakon juyowar da sehrish tayi,Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu ji kake daram!!!dararam!!!yadda kasan ana buga ganga,Saboda tsabar kiWima bata san lokacin da ta furta""Kutumar Uba....""gaba Waya hankalin kowa ya dawo kanta,jin ashar Win data buga,Hakan yasa Jahad da Hosana juyowa atare,Waro ido waje tayi hankalinta a matu™ar tashe,lokaci guda duk tabi ta gigice ta ruWe ta rikice ta fita hayyacinta abunda batayi tsammani ba,la66anta har kerma sukeyi wurin"

",nuna su da hannu tana ™o™arin tayi magana amma kermar da bakinta keyi ya hanata cewa komai Hankalin jahad ba ™aramin tashi yayi ba,ganin matar da ta azabtar da rayuwarsu,ta ™untata masu ta kusa halakasu,hosana kuwa a matu™ar tsorace ta faWa bayan Marshal Omar ta ™an™ame shi tana faWin""Ya Omar,bansan ganinta,tsoranta nake ji,itace matar da ta azabtar da rayuwarmu,itace tasa aje a jefar damu cikin daji,har wannan tsohon mutumin ya kusa cutar dani,don Allah ya Omar ku"

",kureta,azzaluma ce macuciya ce,bata tsoran Allah,bata da tausayi kuma bata da Imani"

"Hankalin kowa dake a wurin ya dawo kansu,gaba daya Abba dasu Abusufyan da sauran mutanen dake a wurin duk sun ruWe sun gaza gane inda zancen nata ya dosa,Ishaq kuwa tun da yaga jikin Aunty babba na kerma,zufa na keto mata,ranshi ya bashi cewar tabbas ta aikata wani abu ne,saboda yasan halinta,muguwace kuma bata da gaskiya,Bashi ba hatta Marshal jikinshi yayi mugun sanyi,musamman da yaji hosana na fadin ta cutar da rayuwarsu nan ya fara tunanin Wasu abubuwa da yake zargi a lokacin baya,da kuma maganar da major ya ta6a sanar dashi na cewar baya son ya shiga tsakaninshi da matar Yayan shi,"

"hannu Aunty babba ta aza akanta tana faWin""Shikenan An yanka ta tashi,amaimakon ta mutu,nashiga ',ukku ni laila,Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wani tsautsayi ne da ™addara suka kawo ni gidan nan Tunda Abbansu junaid yaji hakan yasan cewa tabbas akwai wani abu daya ta6a faruwa a tsakaninsu,koma dae menene bai kamata,su tuhumeta ba agaban ™annen mijinta,a bainar jama'a"

"kuma,ko ba komai Matar babban yayansu ce,"

"Ya Omar dan Allah,tabar wurin nan wlh bansan ganinta,kashe mu take son yi,shiyasa ta biyo mu har "" ',nan,""gaba Waya kukan hosana ya cika kunnuwansu"

"Wani irin wahalallan yawu Aunty babba tazo haWiyewa,nan take ta yanke jiki a wurin ta faWi asume,da"

",sauri hafsat ta tsugunna tare da tallabo ta,tana jijjjigata"

"Gaba Waya duk sun kashe ma ishaq baki yama rasa abun cewa,tsananin ba™in ciki da takaici ya hanashi cewa uffan,jikinshi sae faman tsuma yake yi,burinshi kawai yaji abunda suka aikata ma yaran,da har suka tsorata da ganinsu,tabbas sai sunci Ubansu,muddin yaji wani da ba dai dai"

"ba,don bazai yarda suja mashi tozarta ba a idon ΄an uwanshi,"

"Aunty Azmee ce ta taimaka wurin Webo ruwa suka yayyafa ma Aunty babba a fuskarta,ae tana farfaWowa kamar wata zautacciya tayi zumbur ta mi™e,ko waiwayonsu ba tayi ba,ta watsa"

"aguje,tayi cikin gidan,Allah kaWae yasan inda ta kutsa kanta,"

"A fusace General ishaq zai bi bayanta,Abbansu junaid yayi saurin ru™o hannunshi tare da cewa""kada ka bita,yakamata mubi komai a sannu,yanzu bamu kaWai bane a wurin nan ba,akwai ™ annenka kuma akwai bare a wurin nan,"""

",Jinjina kanshi kawai yayi ba don ya ha™uri ba"

"Batare da sanin kowa ba,hafsat ta zame jiki daga wurin,saboda wani irin mugun kallo da taga Daddynta nayi mata,bashi kaWae ba hatta Marshal kallon tuhuma yake yi mata,hakan ne yasata ta sulale tabar wurin,sau™inta ma basu ambaci sunanta ba,amma tasan dole sunanta ya fito aciki,kuma daddynta in ya tashi yanke hukunci hada ita zai haWa ya yanke mawa,tabbas tayi dana sanin biye ma mahaifiyarta"

",wurin cutar dasu hosana,gayanan sunja ma kansu"

"Ru™o hannun hosana yayi tare da janyota,ta dawo ta gabanshi,fuskarnan tayi jawur,sae faman kuka takeyi tana faWin""ya Omar a koreta tabar gidan nan,bana son ganinta,bata da Imani,itace ta rufe mu acikin store tayi mana horon yunwa,ta dinga bugunmu da bulala,kuma ta dinga samu aiki,har gadon ' asibiti sai da aka kwantar dani"

"Cikin sauri Omar ya sanya tafin hannunshi ya toshe mata baki,cikin lallashi yace""its ok hosana,na fahimce ki,zansa sojoji su koreta daga gidan nan hakan yayi maki,"""

"Waga mashi kai tayi alamar eh,sannan yace""kada na sake jin kukan ki to,ya isa haka,kalli fa ki gani "",duk kin 6ata kwalliyarki da hawaye"

"Curo handkerchief Abusufyan yayi daga gaban aljihunsa,ya ru™o hosana,tare da sanyashi a fuskarta yana goge mata hawayenta,""Daddy matar can bata da Imani ko kaWan,taso ta kashe ni,dan Allah ku "",sakar mata karnuka su rakata bakin gate,tabar gidan nan"

"Muryar abusufyan tamkar zaiyi kuka yace""Kiyi ha™uri kinji hosanata,zansa a koreta kamar yadda "",kikeso,amma yanzu kiyi shiru da bakinki,ki daina magana,banason ganin hawayenki"

"Daddy bakasan yadda nakeji bane,zuciyata tafarfasa takeyi,raWaWi takeyi mun kamar ana rura "" ',garwashin wuta acikinta,wlh daddy waccen matar bazata ga Manzon Allah ba,sai ta shiga wuta Hankali atashe Marshal ya daka mata tsawa har saida ta dawo cikin hayyacinta,fuskarshi a daure yace""kar na sake jin kince uffan a wurin nan,surutun ya isa haka!banace za'a kore ta ba,"""

"Saboda tsoratar da tayi da tsawar da yayi mata ne yasa ta faWa jikin daddyn nasu ta ™ankameshi,tana ',faman sauke ajiyar zuciya"

"jikin kowa yayi sanyi,musamman Ishaq,bawan Allah duk yabi ya takure kansa,idanunshi sunyi jawur"

",saboda tsabar 6acin rai"

"Abba ne yayi ™o™ari wurin dawo dasu daidai daga yanayin da suka shiga,da™yar aka samu hosana ta zauna itama amma duk da haka tana yawan firgita wannan ya ™ara tabbatar masu da cewa ba ™aramin Abu Aunty laila ta aikata masu ba,wuri kowa ya samu ya zauna agaban table Win dake a wurin wanda ke shaqe da abinci kala kala,nan fa kowa ya shiga bama cikinsa abinci,jikin Sehrish ba ™aramin sanyi yayi ba,saboda ta gane dalilin dayasa su jahad suka tsorata da ganin matar,wato itace matar da Omar ya kaisu gidanta,wadda ta azabtar da rayuwarsu,kamar yadda jahad ta bata labarinta,kowa ya lura da yanayin yaran,sun kasa sakewa suci abinci sosai,™arshe sai dae Abusufyan ya dinga binsu one by one yana sanya masu abinci abakinsu suna ci,a haka har ya samu suka ci sosai,bayan sun kammala cin abincin,Junaid ya Waukko Camera Winsa,nan fa aka shiga Waukar hotuna,abun gwanin burgewa,Happy family,kowa sai da ya fito Hajiya azeema,su gwaggon katsina Saude,Dr harris,hatta ΄an matan da hajiya sarah tazo dasu,sae da suka fito akayi masu hotuna,mutun uku ne kawai babu a wurin Ammi wadda kowa ke fargabar fitowarta,bayan ita sae Haroon wanda ke ™umshe acikin Wakinsa,Sgr kuwa"

",baya cikin gidan,tun wuraren ™arfe uku yabar gidan"

"Anyi masu hoto tare da mahaifinsu sun sanyashi atsakiya,sae wanda akayi masu tare da Abbansu junaid tare dashi kanshi junaid Win,kowa saida yayi hoto tare dasu,hatta Su twins da fawan dasu"

",irfan,kowannansu sae da yayi hoto dasu,sun sha hotuna ba ™adan ba"

"Basu suka kammala ba sae wuraren sallar magrib,sannan kowa ya shige ciki domin yin alwala,"

"Kamar jira jahad takeyi su shiga Waki ta rufe hosana da faWa,tamkar zata bugeta,""Sai yanzu na tabbatar da cewar ke cikakkar zararriyace baki da hankali,meyasa ba zakiyi shiru da bakin ki ba?don me zaki tona mata asiri agaban mutane""?"

"Fashewa da kuka hosana tayi tana faWin""kada ki ™ara cemun zararriya,kuma naje na tona mata asirin,Ni bazan ta6a yafe mata ba wlh,kamar yadda ta cutar da rayuwarmu itama sai ta fuskanci sakamakon abunda ta aikata mana,'"

""",Hosana,karna sake jin kin tada wannan maganar,idan ba so kike ranki ya 6aci ba"""

"Wlh saina faWima Daddy da Abba,kuma saina faWa ma yaya Omar,sai dai duk abunda zai faru ya "" ',faru"

"rai a6ace tayi maganar,cakumar rigarta jahad tayi,tare da yin wurgi da ita,ta faWa saman gadon tana kuka,fitowa Sehrish tayi daga cikin toilet,ganin jahad na ™o™arin bugun hosana yasa tayi saurin zuwa tare da ru™o hannunta""karki kuskura kice zaki hukunta hosana!abunda tayi dai dai ne,koda ace ita bata faWa masu ba,to ni saina faWa masu abunda waccan matar ta aikata maku,saboda bata da Imani,muguwace ita,muddin akace za'a cigaba da yafe ma mutane irinta to tabbas bazasu ta6a canza halinsu ba!Suna bu™atar a ladabtar dasu,a hukuntasu,idan suka aikata ba dai dai ba,Ni hakan da hosana ""!,tayi ta burgeni"

"Shiru jahad tayi,ta wani 6angaren zancen sehrish gaskiya ne,muddin ba'a Wauki mataki ba akanta taga an ™yaleta to tabbas bazata ta6a canzawa ba,amma yanzu idan suka hukunta ta dole nan gaba taji"

",shakkar ™ara yin irin kuskuren da tayi abaya"

"Kin faWi gaskiya sehrish,ni banyi tunanin hakan ba,kuma koda nake yi ma hosana faWa,saboda 6arin "" zancen da tayi ne agaban mutane,bai kamata ta yi magana akan idon kowa ba,in ma faWin ne Ya Omar "",yakamata ta sanar mawa,sae su yanke mata hukuncin da suka ga ya dace da ita"

Ta ™arasa maganar tare da Wauke idonta daga kan sehrish ta mayar dasu kan hosana dake baje saman

"gadon tana kuka,nan take taji bata kyauta mata ba,hawa saman gadon tayi tare da janyota jikinta,tana"

",lallashinta,da™yar ta samu tayi shiru,daga bisani suka tashi domin yin sallar magrib"

*Aunty Babba*

"Tunda ta watsa a gujen nan,Wakin hayaam ta faWa,jikinta sae faman rawa yakeyi,zagaye tashiga yi a W akin tana tunanin hanyar da zata bi ta gudu daga cikin gidan tun kafin ishaq ya waiwayeta,tsoranta karya bata takardar saki,don bata shirya yin zawarci ba,hannu ta aza aka tana fadin""Nashiga uku ni laila,na jama kaina masifa da bala'e,Ina zan tsoma raina inji daWi,""tana cikin zancen zucin nan,hafsat ta shigo Wakin,kamar jira takeyi nan ta shiga balbaleta da faWa ta inda take shiga bata nan take fita ba,"

"Don ubanki ki faWa mun taya akai yaran nan suka rayu!nasan kinsan komai munafuka "" algunguma!""hafsat na ™okarin buWe baki,Aunty babba takai mata naushi a kumatunta,har sai da le6enta ya Wan fashe,idonta jawur ta Wago tare da kallon Mommyn nata idanunta cike taf da hawaye"

"?tace""Mommy!ni kika buga saboda zunubin da bani na aikata ba"

"A faWace Aunty babba tace""Zanci ubanki ko ki rufe mun baki,wlh hafsat kin cuce ni!Allah ya isa tsakanina dake!ae kinsan da zaman yaran nan acikin gidan nan, shiyasa don munafunci kika sanyo nikabi uban meyasa baki sanar dani ba tuntuni don inyi takaina!Kece kika tseratar dasu daga hannun"

"?!""baba alamu,in ba haka ba taya akai har suka kawo kansu cikin gidan nan"

"Girgiza kai hafsat ta shiga yi yayin da idanunta ke fitar da wasu irin hawaye masu Wumi,cikin shesshe™ar kuka tace""banta6a dana sanin kasancewarki mahaifiyata ba sai yau!Kin jefani acikin masifa kin kuma zo kina neman ™ala mun sharrin cewa ni na tseratar dasu daga hannunshi,wlh Mommy bakiyi ba!duk wasu magayen Wabi'u da halayen dana Wauko naki ne,baki ta6a cemun nayi badai dai ba,baki bani tarbiya mai kyau ba,kullum gur6atamun tunani na kikeyi,saboda kar in dauko halayyar mahaifina,Ni banta6a ganin uwa irinki ba,Yanzu gashi nan daga ni harke wa gari ya waya?kuma inaso ki sani mommy,Ni bansan komai agame dasu hosana ba,bansan ya akai suka dawo hannun Ya Omar ba,Na faWa maki hakan ne ba don ina jin tsoranki ba,sai don kisan cewar Bani na aikata hakan ba,Allah ne Ya Kamaki,ba yadda banyi ba don ki kyale yaran nan karki salwantar da rayuwarsu kika ki,kuma ni ce da hannuna na goge hotunan da hayaam ta tura maki a wayarki,saboda nafi son ki tako da ™afafunki "". don ki gir6i abunda kika shuka"

"saboda tsabar tsuma jikinta har kerma yakeyi,sha™o wuyan rigar hafsat tayi da ™arfin gaske,gadan .. gadan kasheta zatayi,kiciniyar kwace wa hafsat tashiga yi,suna cikin wannan halin,Amani da hayaam suka faWo cikin Wakin da gudun gaske sukayi kansu,da™yar suka kwaci hafsat daga hannun Aunty 'babba,dafe ma™oshinta tayi tana faman yarfa hannu tana ambaton""ruwa!ruwa"

"Da sauri hayaam ta fita waje,sai gata ta dawo da bottle water a hannunta mai sanyi,mi™a ma Hafsat ruwan tayi,jiki na rawa ta cire marfin robar tare da yin wurgi dashi,ta kafa robar abakinta tana"

",kwankwaWar ruwan,hayaam ce ta zauna a wurinta,tana lallashinta"

"Rai amatu™ar 6ace tashiga fadin""ae da kun barni na kasheta don ubanta,wlh hafsat ba™in cikinki bazai ta6a kashe ni ba,Muguwa kawai,nafi kowa dana sanin haihuwarki,Ni ina kokwanton cewar Anya ba'a "",asibiti akayimun musanyarki ba"

",Fashewa da dariya Amani tayi tana tafa hannayenta"

",Nan take Aunty babba ta Waure fuska,tana jifarta da harara"

"Tsagaitawa tayi daga yin dariyar da takeyi masu sannan tace""Wannan abun daya faru nafi kowa farin "",cikinsa,tamkar na zuba ruwa a ™asa na sha"

"Amani baki da hankaline?kinsan me kike faWi kuwa?wannan abun fa ya shafi kowannanmu,bai """

",kamata ki dinga yi mana dariya ba,""Acewar Aunty babba"

"wurga mata harara amani tayi tare da cewa""yadai shafe ku!karki kuskura ki ™ara mentioning Wina aciki,domin kuwa bansan anyi ba,lokacin da kuka tsara muguntarku kuka cutar dasu,kunyi shawara dani ne?Kuma ae har shawara saida na baki akan ki daina azabtar da yaran amma kika ™i ji ke ga shugabar azzalumai,wlh baku da imani zuciyarku ta bushe,kwakwalwarku a toshe take,tamkar ana zuba "". ,maku dussa acikin kawunanku saboda Wabi'unku sak irin na kafuran farko ne"

"""!Waro ido waje Aunty babba tayi tare da faWin""Ni kike faWama wannan maganar"

"Amani tace""Kwarai kuwa dake nake,Muguwa macuciya kuma Azzaluma,zuciyarku ta ™e™ashe Zalunci kawai kuka sa agaba,daku da uwarku Mammy,tsohuwar banza me shegen son kuWin tsiya,wlh kunji haushin rayuwarku,shegen kwaWayin abun duniya,ga ba™ar zuciya,ga dogon burin tsiya ko tsoran "". mutuwa bakwayi"

"Tunkan amani ta ™arasa maganar Aunty babba ta kwashe ta da tagwayen maruka,ji kake tasss tatasss!'kafin Aunty babba ta janye hannunta daga kan kuncin Amani,itama ta daddage da iya ™arfinta"

!na ™arshe ta kikkifa mata maruka a jere kusan uku ji kake fass tasss taaasss

"dafe kumatu aunty babba tayi yayin da idanunta sukayi jawur,tunda take arayuwarta ba'a ta6a yi mata irin marin da Amani tayi mata ba,hasalima Amani shakkarta take ji,amma sai gashi yau ta cire yatsunta"

",guda biyar cuf,ta kikkifa mata maruka"

"Koda ganin haka,sae hayaam ta mi™e tare da Waga hannu zata sharara ma Amani mari,aikuwa hafsat ta yunkura tare da mi™ewa ta dam™o hannun hayaam tana faWin""baki da hankaline?matar da ta iya Waga hannu ta mari mommy har sau uku,itace zaki mara?kina tunanin cewa zaki iya rama mata ne,"" dariya Amani tayi tare da cewa""ki barta inga ™arshen rashin kunya,wlh dai dai nake da kowane shege acikin ku,Bana jin tsoranku a yanzu,tun ranar da Amal ta sanar dani komai game da ukubar da kukeyi mata "",tun daga ranar na Waura Wamarar yin ya™i daku"

",Hankali tashe hayaam da aunty babba suka kalli juna jin ta ambaci sunan Amal"

"?!""Hafsat ce tace""Amal na wurinki ne"

"Jinjina kai amani tayi tare da cewa""Amal tana wurina!itace yarinyar dana zo da ita cikin gidan nan,kun so ku kashe mun ™anwata,Amma Allah bai baku

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login