Showing 1 words to 3000 words out of 286330 words

Chapter 1 - Gidan Asali complete by boss bature

ÿþ"[3/19, 2:56 PM] +234 810 388 4440: * Boss Bature *"

www.novels elite.com.ng for more books.

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

"Zagayeta su kayi gaba Wayansu,su jahad na ambatar sunanta,fawan ne ya Wauko masu ruwa a fridge ya dawo ya mi™a ma uncle Winsu,kar6a yayi tare da buWe murfin ya Webo ruwan hannunshi nata kerma ya watsa mata shi a fuskarta,nan take ta farka tana faman yin atishawa,Alhamdulillah suka shiga faWi suna kallonta,yunkurawa tayi ta tashi daga zaune tana bin su da kallo Waya bayan Waya kafin ta mayar da idanunta akan Su hosana da jahad da suka zuba mata ido,"

"?Muryarta na rawa tace""jaj..jahad hos...sana...ku ne?ko dae idona ne ke nuna mun ba dai dai ba"

"Ba ™aramin farin ciki ne ya lullu6esu ba sehrish ta dawo cikin hayyacinta ta gane su,atare suka faWa"

",jikinta suka rungume juna suna kuka"

"Murmushi kawai Abusufyan ke saki bashi kaWae ba ma fuskar kowannansu na Wauke da murmushi,musamman Abbansu junaid farin ciki kamar ya zuba ruwa a ™asa yasha,haka hajiya azeemarsu har cewa take yi""yanzu nan waWannan ´an ukun duka namu ne?´a'´an mu ne?Allah abun godiya,yau dole in yi nafilar dare don mi™a godiyata ga Allah S.W.A daya nuna mun ´a'´an abusufyan Winmu da ranmu kuma da lafiyarmu,Ashe dae da rabon yara suga danginsu,bayin Allah sun sha wahalar rayuwa,amma bakomai har yanzu lokaci bai ™ure mana ba,zamu nuna maku soyayyar da baku samu ba arayuwarku,Zamu baku duk wani jin daWi na duniya da kuka rasa,zamu gatanta ku,sai mun cika ku da farin cikin da zaisa ku manta duk wani ™unci da kuka ta6a fuskanta arayuwarku,waWanda kuma sukayi silar jefa rayuwarku cikin hatsari tabbas sai sun WanWani kuWarsu sai sunji dama ba'a halicce su cikin"

",duniyar nan ba"

"Abbansu junaid ya kar6e da cewa""Ae daga rana irin ta yau su fara ™ irgen kwanakin mutuwarsu,saboda ™arshen su yazo,sun tabka babban kuskuren ta6a jinin SALAHUDDEEEN HUSSEIN!Wallahi thumma tallahi Waya daga cikinsu bazai sha ba!' ranshi amatu™ar 6ace yayi maganar,"

"Abbas yace""Abba ina ganin yakamata yaran nan suje su kwanta dare yayi sosai,suna bu™atar hutu,in ',yaso koma menene gobe zamu ida tattauna akai"

",Jinjina kai Abbansu yayi tare da mayar da idanunshi kansu sehrish dake manne da juna suna kuka"

",Gyaran murya ya Wan yi masu,atare suka Wago suna kallonshi da idanunsu dake zubar da hawaye Kuyi kuka yara bazan hanaku ba,dole kuyi kuka domin kuwa an cuci rayuwarku,an zalunce ku,an """

"™untata maku,an rabaku da mahaifinku na asali kuma an rabaku da danginku,duk akan laifin da baku"

"kuka aikata ba,saboda son zuciya irin na mutanan nan su rasa akan wa zasu Wauki fansar su sae akan"

",waWannan bayin Allahn 'Shiru ya Wanyi yana faman sauke ajiyar zuciya"

"abusufyan na zu™unne akusa dasu ya sunnar da kanshi ™asa,hakanan ya dinga jin kunyar yaran yana ji"

",aranshi tamkar duk shi ne silar jefa su cikin halin da suka shiga"

Su fawan kuwa dasu twins irfan jabeer da sauransu duk suna atsaye kowannansu jikinshi asanyaye

",kamar waWanda aka zare ma lakka,lokaci guda sukaji tsananin Son yaran ya kamasu"

"duk wannan abun dake faruwa gwaggon katsina,na zaune saman kujera tana ta faman matsar kwalla,har lokacin bata daina tsinar dangin Sayyadi ba,haris sai faman lallashinta yake yi tana buge mashi hannu tana faWin""ka rabu dani Harisu!abun da ciwo wlh,Zuciyata tafarfasa takeyi,´a'´an abusufyan Wina aka wula™anta kamar dabbobi?wlh bazan ta6a daina tsinewa Sayyadi ba,munafuki algungumi Wan wuta,Ya Allah ka tsine ma sayyadi da duk zuriyarshi harda unguwar zomar da ta yanke mashi cibinshi, Ya Allah kayi mana maganinsu,Sayyadi ko Wan iska,uwarshi ta haifa mana masifa munafuki lokacin da yake zuwa wurin abu har ™asa yake zukunnawa ya gaishe Ni,da wata"

"guntuwar jallabiyarshi ta gado,™afafun nan nashi kaman shebur sanye cikin silifar Wan ta '.....shegiya. Muna yi mashi kallon Biri yana yi mana kallon ayaba"

"sai faman sambatu takeyi abun ba ™aramin ™ona mata rai yayi ba,can kuma tace""Allah sarki abu,nasan yanzu ta gane cewa Allah Waya ne,yarinyar nan akwai taurin kai kamar kwallon goruba ga kafiya,kunnuwan nan nata kamar na Zoman daji falo falo dasu,ba irin jan kunnan da banyi mata ba,amma ta™i ji na,Ae ga irinta nan yanzu majnun ya koya mata hankali yanzu tana can Saman bola ' tana sambatu baiwar Allah,wama yasan uwa duniyar data shiga"

",Sehrish ku tashi ku tafi Waki ku kwanta,gobe zamu ™arasa magana daku,"" Abbansu ne yayi maganar"" Mi™ewa sukayi tsaye tare da yi masu sallama sannan suka wuce Wakin nata,gaba Waya sehrish ta Wan shiga ruWu,batasan meya faru ba,amma bakomai yafi Waure mata kai ba face ganinsu hosana da"

",jahad,taya akai suka San inda take har suka zo wurinta?abun kamar a mafarki take ganinshi"

"Atare suka shiga cikin Wakin,anan fa suka tsaya suna kallon juna fuskar kowaccen su Wauke da tsantsar"

",farin ciki mara misaltuwa"

"Sehrish Ashe da rabon zamu sake ganinki a duniyar nan""?jahad ce tayi maganar yayin da hawaye ke """

",sauka a fuskarta"

"ta Waura da cewa ""Sehrish munyi kewarki sosai,munyi kukan rashinki atare damu,munsha wahala sosai,abubuwa marasa daWi sun faru damu bayan rabuwar mu dake,amma duk wani hali da muka shiga hakan baisa mun manta dake ba sehrish kullum kina aranmu,koda yaushe muna cikin zullumin a wane hali kike?kina raye kuwa?kina jin daWin rayuwarki?kina da ™oshin lpy ko akasin hakan '"

"jin wannan maganar ta Jahad yasa ta fashe da kuka mai cin rai,janyota jahad tayi jikinta sosai ta rungumeta,itama hosana ta matsa tare da sanya hannayenta ta bayansu,suka haWe su ukun,sun jima a wannan yanayin kafin daga bisani suka haye saman gadon su duka ukun suka zagaye junansu suna fuskantar juna a zaune"

"Sai lokacin sehrish ta buWe bakinta tare da cewa""inaso ku faWamun meya faru na daina samun wayar tsohuwa,sannan kuma inason jin yadda akai har ku ka san inda nake,nayi mamakin yadda na manta ' daku gaba Waya acikin rayuwata,nasan ban kyauta maku ba,Amma kuyi ha™uri ku yafe mun"

ta ™arasa maganar tare da kai hannunta ta shafo gefen fuskar hosana tana kallonta da idanunta

"waWanda suka canza launi sosai,sai lokacin ta gane cewa ashe sune yaran da Marshal Omar ke ru™o a wurinshi,rashin sani yafi dare duhu,har waya suka yi dasu jahad amma bata ganesu ba,saboda bata"

",acikin hayyacinta"

"Jahad ce ta kwashe dukkan abunda ya faru tun daga kan Jefa wayar tsohuwa da hosana tayi acikin Masai da kuma mutuwar tsohuwa,da kuma zamansu acikin cell,haWuwarsu da Marshal Omar,zamansu a"

",wurin gwaggon katsina da kuma rayuwarsu agidan Aunty babba,komai ta sanar mata"

"Sosai sehrish tayi kuka tamkar ranta zai fita,har zazza6i saida ya lullu6eta nan take,bakomai yafi girgiza ta ba face mutuwar tsohuwa,da kuma zamansu hosana a gidan Aunty babba,abun ba ™ aramin ta6a zuciyarta yayi ba,wani irin ciwon kai ne ya rufar mata mai raWaWin gaske,rarrafawa tayi ta koma gefe guda saman bed mattress Win ta kwanta tare da janyo pillow ta rufe fuskarta dashi,Wurinta su jahad suka koma tare da kwantawa kusa da ita,kowanannsu na acikin yanayi,tabbas sunga rayuwa......"

"Da™yar bacci 6arawo ya sace su,amma fa dukkansu babu wanda babu zazza6i ajikinshi,"

"Kowa fa ya manta da cikinshi saboda lamarin su hosana,a gidan babu wanda yaci abincin daren"

"shi,saboda ™unci da takaicin yadda rayuwar ´a'´an uncle Winsu ta kasance,"

Lokacin da Azmee ta turo ™opar Wakin nasu samun su tayi kwance suna bacci kowacce fuskarta

"Wauke da hawaye,bacci sukeyi amma hawayen basu daina zuba daga idanunsu ba,ba ™aramin tausayinsu taji ba,ta jima tana kallonsu kafin ta rufe masu ™opar ta koma bedroom Winta,"

"Kwance yake asaman katafaren gadonshi,tunda ya dawo bedroom Winshi,ya shiga toilet yayi wanka,ya dawo ya kwanta yana tunanin duniya,juyi kawai yake yi asaman gadon bacci ya™i W aukarshi,har lokacin zuciyarshi bata sauka ba,abun ya dame shi sosae,ya tsani zalunci arayuwarshi,ya tsani mugun mutun mai hali irin na dabbobi,tabbas idan har sayyadi ya bari ya shigo hannunshi sai ya WanWani kuWarshi,daga baya kuma ya dawo yana tunanin wai yanzu ´ar yarinyar nan da take yi mashi aiki,ashe ´ar uwarshi ce?jinin shi?Wiyar Uncle Winsu?hakan na nufin cewa ita ™anwarshi ce...?"

"Wonders shall neva end'ya furta hakan tare da lumshe idanunshi,nan take kuma ya tuna da hoton da "" Uncle abusufyan ya basu lokacin da suke a U.s,hakan na nufin cewa Hoton yaran ne ya basu lokacin da suke ™anana,zan tambayi uncle hoton wacece nai selecting acikinsu,as I promised then zan taimaketa"

' da kuWi ta sayi duk abunda takeso bazan fasa ba

"Wasu dae sunyi bacci a wannan daren yayin da wasu kuma Baccin ya ™aurace ma idanunsu,a tsaye Abusufyan ya kwana idanunshi sun ™ an ™ ance saboda ra W a W in da yake ji acikin zuciyarshi,bawan Allah,wlh abunda ciwo,taya ma zai iya bacci?yasha kuka dae,ga wani irin Matsanancin ciwon kai da yake fama dashi,yawo yake ta yi acikin dakin yama rasa tunanin da zai yi yayin da tafin hannunshi na dama ke dafe da saitin zuciyarshi,wani irin bugawa takeyi mashi"

"mara daWi,"

"Yana cikin tsayuwar ne har aka kira sallar asuba bai ankare ba,sae da Yaji ana mashi knocking ™"

"opa,muryarshi asha™e yace""Wanene,"""

",Ni ne""muryar Abban su junaid ce"""

"Hakan yasa shi cewa""™opar abuWe take yaya ka shigo daga ciki,""."

"Tura ™opar Abba yayi ya shiga ciki yana ganin Abusufyan atsaye yace""dama saida rai na ya bani"

"cewar baka yi bacci ba abusufyan,'"

Yayi maganar tare da ™arasawa ya dafa kafaWarshi yana kallon fuskarshi da hawaye suka wanke ta

",sharkaf"

"Cikin sanyin murya yace""duk wanda yace maka kayi ha™uri tamkar ya cuce kane!amma ya zakayi abusufyan?dole ha™urin nan shi zakayi,nasan abun da ciwo,raWaWinshi na iya zarce na ™unar wuta,abusufyan bazan ce kayi laifi ba,amma kasan cewa dole ne dama kaga badai dai ba!kayi aure batare da sanin mahaifiyarka ba,baka sanar mata ba balle tasanya albarka acikin auren naku,kunyi komai a6oye kai da gwaggon katsina,sai gashi yau Allah ya bayyana mana komai,nasan kai kanka kayi mamakin ganin ³a'´anka su duka ukun a ™ar™ashin kulawar gidan mu,kaWan daga cikin Ikon Allah kenan!kwata kwata yaran basu san suna da dangi ba,garari kawai sukeyi a wula™ance cikin gari,mu ma haka bamu son cewa akwai wasu ´a'´a waWanda suka kasance jinin mu ne su ba,babu wanda yasan haka,amma cikin ikon Allah da yake shi hakimun ne,sai gashi silar aikatau Waya ta faWo hannunmu,yayin da silar ciwon Waya daga cikinsu da aka kai asibiti Allah ya ™ addara haWuwarsu da Omar yayin da shi kuma yaje wurin Wan uwanshi Dr haris,lamarin ubangiji girma gare shi!gaba Waya Allah ya haWa yaran a wurinmu ta hanyar da bamu ta6a tsammani ba,kamar yadda kai da gwaggon katsina baku yi tsammanin abunda kuka aikata asirrance zai tonu ba,tunda baku sanar mana ba sae gashi Allah ya sanar damu,su kansu yaran basu yi tsammanin zasu haWu da dangin ubansu na asali ba,su dama basu da masaniya akan wanine ubansu. '"

"Dakatawa abba yayi da maganar yana kallon abusufyan dake ta faman shesshe™ar kuka muryarshi na kerma ya shiga cewa""Ya Allah ka yafe mun kuskuren dana aikata na auren abu batare da sanin mahaifiyata ba da kuma dangina ba......tun farko nine silar jefa rayuwarsu Cikin halin da suka tsinci kansu,da ace ban 6oye ma kowa ba,duk da ammi bazata barni in auri abu ba amma ina da tabbacin cewar Abbanmu salahuddeen zai aura mun ita inna nasanar mashi,iyakaci dae Ammi zata zangwameta ne daga baya kuma nasan zata fara sonta,wlh ni sam tunanin hakan baizo mani ba a wannan lokacin,idona ya makance,kuma ba laifin gwaggon katsina bane,Son da takeyi mun ne yasa ta aikata hakan don ta faranta mun ganin halin da na shiga a lokacin jin cewar Mommynmu ba zata bari in auri abu ba,gashi na mutu akan sonta"

"kaicona.......'fashewa yayi da wani sabon kukan,dana sani kenan irin wadda ba'ason yinta,abun yayi ta maka ciwo azuciyarka,shiyasa kullum muke cewa Allah ya tsare mu daga aikata aikin danasani,saboda bai da daWi,Waci gare shi,"

"Ba ™aramin tausayi yaba Abba ba,tuni shima hawaye suka fara sauka akan fuskarshi,janyo abusufyan"

",yayi ajikinshi sosai ya rungume shi yana lallashinshi"

"A ™arshe yace""Abusufyan ka manta da duk wani abu daya faru dazun,yanzu lokacin farin cikine,yakamata ka nuna godiyarka ga Allah subhanahu wata ala daya nuna maka wannan ranar da ya haWaka da triplet Winka dukkansu da ransu kuma da lafiyarsu!wlh abusufyan dana ga yaran nan amatsayin ´a'´anka kaWan ya hana in buga tsalle saboda murna. 'yayi maganar yayin da suka raba"

",jikinsu dana juna"

"?tallabo fuskarshi abba yayi cike da zolaya yace""Kasan me"

",Abusufyan ya girgiza mashi kai alamar a'a"

"Abba yace""nifa Wazu dana ga ka firgita da ganin yarinyar nan nayi tunanin cewa ko ka ™yasa ne,har ina cewa shikenan lokacin barin gwaurantakar abusufyan yayi aduniya ashe ashe uban ne gaba ' Waya"

",Ya ™arasa maganar yana dariya,murmushi abusufyan ya Wanyi"

"Abba ya kuma cewa""Wai yanzu nan duk aikinka ne waWannan abusufyan?ashe dae ™anin nawa bana"

'...wasa bane

",fashewa da dariya abusufyan yayi tare da sunnar da kanshi ™asa"

"Hakan ba ™aramin daWi yayi ma Abba ba,dama so yake ya sanyashi farin ciki don ya gusar mashi da"

",damuwar da yake ciki"

"dafa kaWarshi abba ya kuma yi tare da cewa""duk haihuwata ya'ya goma sha takwas akan su jahan ne kawai na samu ´an biyu,amma kai da yake mai sa'a ne,na ku ba irin namu bane sai gashi ka haifa mana ´an uku reras!ko Ya ammi zata ji in taga ´a'´an mara jin maganar nan nata abusufyan nasan zata ce"

",shegen bisa zai aika ae"

",Wannan karan atare suka fashe da dariya"

"Daga bisani Abusufyan yace""yaya hussein inaso naga yaran nan sosai,na damu dasu wlh. '"

"Wani irin kallon rainin wayau Abba yayi mashi kafin yace""yau naga ikon Allah!ni kake fadama kana son ganin ´a'´anka?Yaran nan fa naka ne halak malak,ae ni nama yi tunanin a wurinsu zaka kwana,saboda suna bu™atarka sosai atare dasu,yanzu basu da burin daya wuce suga mahaifinsu atare "",dasu"

Wani irin daWi ne ya lullu6e abusufyan yace

"?""Zan iya zuwa wurinsu yanzu"""

"Abba yace""Ka bari mu dawo daga masallaci inyaso kai tsaye kawai sai ka wuce wurinsu,"""

""",Fuskar shi Wauke da farin ciki yace""okey,bari naje nayi alwala"

""",Abba yace""muna jiranka a main palour in ka kammala,ka same mu acan"

",Yana ™arasa maganar tashi ya juya tare da nufar ™opar Wakin nashi ya fuce tare da tura masa ™opar"

",Toilet abusufyan ya shiga batare da 6ata lokaci ba,ya Wauro alwalar"

"Lokacin daya fito babban falon anan ya same su kowannansu ka kalla zakaga alamun damuwa a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login