Showing 15001 words to 18000 words out of 124573 words
Chapter 6 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf
benen da sauri, Abba ma yafara tattakala stairs da
sauri kaman bashine mara lpy ba. "Boy, Mah Boy is back, Ayaan is back" da gudu da Ayaan
yafada jikin Abba ya kankame shi sosai, hakama Abba ya kankame shi ya sumbaci gefen
fuskarshi batare daya damu da warin da fatarshi yakeba, sunfi minti kusan biyar ahaka yan aiki
sai kallonsu suke suna murna da yau sunsan zasu sami special kyauta dan gatan alhaji da
aketa nema yadawo, sakin juna sukayi Abba yay cupping fuskar shi yakara sumbatar goshin shi
kafin ya kara rungume shi akaro nabiyu ya sauke ajiyar zuciya, murmushi yay wanda daga
rashin yake anya akwai abinda yakeso a duniyar nan kaman Pops dinshi kuwa, sakinshi Abba
yay yakara cupping fuskarshi kaman zaiyi kuka yace "maiya faru dakai Boy? Babu wani gidan
talabijin da gidan radio dabamu sanar da bacewar kaba, da saka hotunan ka aduka gidan
talabijin din Nigeria nan, waye yama wanan abun Boy, yaushe ka girma mema kasani dahar
mutum saiso cutarmin dakai, kuma agidana ma, koma waccece maid dinan data baka abinci
ranan da sunan ka mahaifiyar ka sai annemota zata gane ta tabamin kaine wlh azim" zame
fuskar shi yay daga hannun Abba yawuce ya rungume Mami daketa kallon su tareda daura
kanshi akafadar ta ahankali yace "i miss you Mami na" wani kwalla ne yazo mata kafin itama ta
ciroshi ta sumbaci goshin shi daidai lokacin Baba Sule ya shigo da Hajiya Saratu (uwar gida)
data shigo da kuka sosai ta tsaya agaban shi takai hannu tana shafa fuskar shi tafashe da kuka
sosai cikin kuka tace "maiya sameka d'ana, Ayaan haukacewa kayi ashe da gaske dai?
Innalillahi wa innaillahi raji'un, duniya ina zaki damu?" cikin kuka takara kallon Alhaji daketa
shafa kan Ayaan din kaman zai hadiye shi dan so, tace "Alhaji wlh ko bangon duniya ta shiga
anemo maid dinan data bashi abincin karshe" tasake fashewa dawani irin kuka tafada jikin
Ayaan din, dago da kanta yay ya girgiza mata kai tareda sa hannu ya goge hawayen dake zuba
daga idonta yace "stop crying Big Mummy, am okay now" gyadamai kai tayi kafin tai murmushi
tace "to ya akayi kaji sauki, CCTV footage damuka kalla ya nuna a haukace kafita daga garden
din, ya akayi ka warke?" yatsine fuska yay tareda dafa kanshi da sauri Abba ya rikeshi ya kalli
Big Mummy yace "ki barshi haka da tambayoyin nan daga dawowan shi muje side dinka ka
huta" yarike mai hannu tareda kallon Baba Sule yace "muje Sulaiman" Baba Sulaiman yabisu
abaya suna sauka kasa Abba yafara kwalama chief of staff din gidan kira "Mike, Mike" da sauri
mutumin yafito shima sanye da uniform yace "call for home service masu massage, manicure,
pedicure, da kuma barber dakemai aski be fast" dukar dakai Mike yay yace "to Alaji" ya juyo ya
kalli big Mummy yace "kekuma kira Dr Hassan yaduba min shi" ashagwabe ya kalli Abba ya
turo baki yace "Pops no basai yazo ba, zanyi prescribing drugs din danake bukata Mike yaje
yasiyo min a pharmacy" ahankali Abba ya shafa kanshi yace "are u sure, likita fa baya duba
kanshi saidai wani likita ya dubashi" dariya yay a sangarce ya kalli Baba Suleman yace "Baffa
tell Pops to leave me alone" duk dariya sukayi kafin Abba yace "shikenan Boy tunda hakan
kakeso baza'a kirashin ba" yasake juyowa ya kalli Mami dahar lokacin take tsaye sai kallon dan
nata take yace "jekimi shi fevorite dinshi Firdausi, kinsan bayacin abincin yan aiki" da sauri Big
Mummy tace "Alhaji tabarshi ni zanmai" girgiza kai yay yace "a'a Saratu, kinsan Boy bayason
spicy food kuma girkin ki is way too spicy for his liking, kibarshi Firdausi ta dafamai" yana fadin
haka yajuyo ya kalli Mama jummai wacce itace mai gyara bangaren Mami, yanzu ma tagama
aikin tane zata tafi taga Ayaan yadawo ai da sauri ta tsaya dan tasan yau akwai buduri zasu sha
kyauta harda na innanaha abunka da alhaji mai kyauta bare yau da dalili, Abba yace "Mama
Jummai konawa kikeso ga Sulaimanu nan zai baki, kinajina direba ya daukeki kije kasuwa,
inaso ahadamin gagarimin girki sanan dukan ku" ya kalli duka yan aikin yace "harda su
securities dukku fada musu su gayyaci koma wasukeso azo anjima bayan sallan magriba akwai
walima anan" Yasake kallon Baba sule yace "Sulaimanu inaso kaje office kai order motoci dari,
and kai contacting dangote company inaso akawo min trailer daya na buhun shikafa araba ma
marasa karfin gari Boy yadawo" duka yan aikin sai murna suke, sake kallon Ayaan din yayi
dake kallon mahaifin nashi yana murmushi, ya saki hanunshi kafin ya tsugunna yay sujjadan
godema Allah na amsa mai addu'a dakuma bayyanar mai da danshi, aiko dakin yadau kabbara
kowa saida yay sujjada ganin Abba yayi banda shi gogan daya tabe baki ashagwabe yace
"Pops am tired of standing fa" kama hanunshi Abba yay kaman wani yaro ya sanya dayan
hanunshi yakamo kafadarshi ya kwanto da fuskar shi kan shoulder dinshi yana murmushi ya
shafa uban gemun daya tarun mai yace "sannu dan albarka, muje kahuta kaji" fita sukai daga
dakin Mami da Big Mummy dama kowa na dakin suka bisu da kallo, girgiza kai Mami tayi kafin
ta sakko ta karaso inda Big Mummy take tace "barka da rana Hajiya" "barkan mudai" Big
Mummy ta amsa mata awulakan ce, murmushi tayi tawuce kitchen kasancewar ta mace mai
hakuri ko sau daya bata taba biyema Hajiya Saratu sunyi fadaba koma ko mezatayi.
[7/15, 12:18 PM] Ummi Tandama: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
15 - 16
Alhaji Abdulrasheed Gwanaye shararan mai kudine dakeda shakaru sabain da bakwai 75
aduniya, su biyu iyayen su suka haifa shi da kaninshi Sulaiman, ya girma Sulaiman dakusan
shakara ashirin danhar mahaifiyar su ta cire ran haihuwa sai Allah yabasu Sulaiman,
shahararan mai kudi ne Alhaji Abdulrasheed dake business din man fetur, danhar jirgin ruwa
dake tsotsomai yanada shi, sanan yanada gidan mai gidan mai daban daban akowana gari na
Nigeria, sunan gidan man shi Gwanaye filling Station, cikakken bahaushe ne shi, mutum ne shi
mai saukin kai ga yawan kyauta, tun yana da shekara 20 yay auren shi na farko da Saratu
sabida yanada son yin aure, suna zaman lafiya sosai bayan shekaru biyar maman shi ta matsa
mai ya auri yarinyar makwabciyar ta da mahaifiyar ta ta mutu wato Firdausi, nan fa akai aure
dudda Saratu bataso ba amma ganin yanda Mami kemata biyayya yasa tadan sauko haka suka
zauna dukba haihuwa.
Alhaji harya cire rai dan har yakai shekaru 45, rana daya kawai Allah ya albarka ceshi da da
namiji. Lokacin da aka gane Mami nada ciki bakaramin murna yayi ba yakasa boye farin cikin
shi hakafa aka haifi yaro namiji kyakyawan gaske kaman bature, yaro sak mahaifin shi, aka
radama yaron suna Ayaan, duk wani son duniya Alhaji ya daurama yaron nan, wani zubin ko
abu kakeso kabiyo ta hanunshi shikenan kasamu, nursery da primary kawai yay a Nigeria Alhaji
ya fitar dashi waje anan yay secondary yay karatun gaba da secondary ko hausan dayakejima
dan yana dawowa gida hutu ne. Alhaji da Hajiya Saratu sun bata yaron, kullum cewa suke
yarone idan ya girma zai gyaru da kanshi, Mami ce ke tsayin daka wajen tarbiyan tar dashi
amma bata sami goyon bayaba dazaran tafara mai fada zai fara kuka yafada jikin Abba, Abba
yadinga bala'i kenan har washe gari shida hajiya Saratu. Baba Sulaiman kadai ne ke supporting
dinta. Bari nabar labarin haka zakuji sauran nan gaba.
Part dinshi sukayi wanda yafi kowani part kyau agidan, komi na bangaren ma daban ne, kofar
Abba ya bude suka shiga ciki dakine da akai komi na ciki dark blue and white iya haduwa dakin
nan yahadu, bedroom suka shiga, Abba ya zaunar dashi akan makeken gadon dakin mai kama
da gadon president ya zauna a gefenshi tareda kamo kafarshi yaciremai takalmin ya ijiye yacire
dayan ma ya ijiye, daura kanshi yay akan kafadar Abba ya lumshe ido kaman xaiyi bacci, Abba
ya shafa kanshi yace "tashi kayo wanka Boy, amma kafin nan" tashi yay ya dauko wani memo
mai kyau da byro dake cikin drawer gefen gadon ya mikamai yace "rubuta magungunan da za'a
siyoma" karba yay ahankali yana yatsine fuska tareda dan girgiza kanshi, da sauri Abba yace
"menene?" daura kanshi yay a kafadar Abba ahankali yace "kaine ke ciwo Pops" rubutun yayi
sanan ya mikama Abba takardan, ya karba yana dafa kanshi kafin ya sake rike mai hannu yace
"muje kai wanka zakadan ji dadi" ahankali yatashi yabi Abban ya bude mai bayi ya shiga sanan
yarufo mai yawuce yafita daga dakin.
Wanka yafara yi, yayi sabi kuwa yafi sabi goma, amma dudda haka gani yake baifita ba, dan
kanshi yagaji yafito daga bayin daure da bathrobe yazo gaban mirror yana kallon kanshi, yadan
fita tunda duk baki bakin jikinshi sunbace, knocking akayi a kofa ya kalli kofan ya harara kafin ya
maida kanshi jikin madubin yana kallon kanshi, kara knocking akayi baiyi magana ba saima
daukan daya daga cikin uban turarukun daga gaban madubin yana kokarin fesawa yaga
anbude kofar, daga kai yayi ya kalli kofar wata maid ce ta dauko tray jikinta har rawa yake
ganinshi atsaye da kyar tace "sir, sorry sir, Mami ce tace nakawo ma abincin ka" wani irin kallon
wulakanci yamata, hanunta har rawa yake ta ijiye tray din akan gado tajuya tafita da sauri har
tana buge kai da bango, yay tsaki yacigaba da abinda yakeyi sanan yakoma ya zauna yadau
tray din yana kallo, kasa cin rice din yayi sabida rashin apatite pepper soup na kayan ciki kawai
yasha sanan yasa tissue ya goge bakinshi kafin yadan sha ruwa kadan yamike ya kwanta akan
gado sai bacci, bawani yi nisa sosai acikin baccin yayiba yaji Abba na kiran shi yana shafamai
gashin kai, bude ido yay kadan kafin ya mirgino ya daura kanshi akan cinyar Abba ya cigaba da
baccin shi, murmushi Abba yayi yadanyi tapping bayanshi kadan yace "tashi Boy, masu aski
sunzo idan aka gyarama kunbunan sai ama massage kai bacci, ince kayi salla?" ba kunya ba
tsoron Allah ya gyadama Abba kai, Abba yamike yakamo hanunshi suka fito falon nan fa aka
shiga gyarashi Abba kuma na tsaye akansu yana kallon dan nashi dayake ji kaman ya hadiye
dan so, duba wani littafin da mai askin yabashi na styles din aski yakeyi sabida yazabi wanda
yakeso amai, nan fa yazabo wani aski da ake cema "dakalin shaidan" da sauri Abba ya kalli
barber yace "yimai low-cut karkamai wanan" kaman zaiyi kuka yace "Popsy" yawani ja sunan,
da sauri Abba ya zauna kusa dashi yaja hancin shi tareda saukar da murya kasa kasa yace
"haba Boy, yanzu ka girma yakamata ka daina irin askin nan, kayi low-cut kaji dan albarka
zaima fi maka kyau" yatsine fuska yayi tareda cewa "ok" ahankali badan ranshi yasoba aka
soma mai askin dayamai mugun kyau yafito shi sak, ana gamawa akamai massage yasha
maganin daya aika ya mike sai bacci bai tashi ba sai lokacin magrib, Abba yasake shigowa part
dinshi yace "yo alwala mutafi masallaci" dan yatsine fuska yay yace "Popsy kaje bari nai wanka
nafito" shiga bayi yay hakan yasa Abba tafiya shikadai, Koda yafito chanza kaya yay zuwa
crock t-shirt daya kamshi yafito da six packs dinshi dawani shegen wando crazy jean duk
abarke ya zaxxago yasaka belt ajikin wando batare daya rufe belt dinba ya sanya farar kafarshi
cikin bathroom slippers yafita daga dakin sai uban kamshi yake zubawa, bangaren Mami yay
bata falo hakan yasa ya haura sama ya tura kofa dayar sallama yashiga dakinta, tana kan
dadduma tana addu'o'i hakan yasa ya zauna akan gado yana jiranta tashi tayi ta cire hijabi tana
kokarin linkewa tana kallonshi ahankali yace "Mami ina wayana?" ajiye hijabin tai kan gado kafin
tazo kusa dashi ta zauna tace "yana wurin Abban ka, maisa bakaje masallaci ba?" yatsine fuska
yay yace "nariga nayi adaki" kafeshi tai da ido hakan yasa ya dauke kai da sauri, hanunshi ta
kamo a natse ta rike ahankali takirashi. "Ayaan" juyo dakai yayi ya kalli Mamin kasa kasa yaki
bari suhada ido dan ta iya gane idan yay karya, ajiyar zuciya tayi tace "Ayaan wanan abin daya
sameka bai isheka ishara ba ka koma ga Allah ba, ka rike salla karike ibada? Sabida rashin
azkar da salla ne yasa koma me akama ya kamaka fa, don't you think is high time ka ijiye all dis
bad character da bad ways da bazai amfane kaba ka koma ga Allah, nabaka tarbiya iya karfina
ka shiga islamiya kasan me addinin ka ya koyar why did you choose to go astray ha? Oya ga
dadduma jeka hau kai sallan magrib kar na sabamaka wlh" tashi yayi yafara shiga bathroom ya
dauro alwala kafin yazo yay salla yana idarwa ta kallai tace "and kaje ka chanza wayan nan
shegun kayan jikin nan naka, yanzun nan za'a cika gidan nan za'a zo walimar da baban ka ya
shirya" fita yay daga dakin ranshi duk adagule, maid din daya gani a falo suna fiffito da manya
manyan kuloli daga kitchen ne ya dakama tsawa kaman su suka batamai rai yace "kubar falon
nan" da sauri kowacce tabace mai daga gani kafin yaja tsaki yafita daga dakin, abakin kofa yaci
karo da Big Mummy taci gayu sosai tana ganin fuskarshi tace "waya batama rai daga dawowan
ka yau" kaman zaiyi kuka yace "Mami ne, please big Mummy wats wrong with kayan jikina?"
yanuna kayan jikinshi, shafa kumatun shi tayi tace "share ta, daga dawowan ka zata fara takura
ma, karka canza, yaro dakai kayan tsofaffi takeso kadinga sawa, jeka abinka zan sa meta, saki
ranka kasan yanzu mutane xasu cika gidan" murmushi yay tareda mata peck yace "u are d best
big Mummy natafi" murmushi tamai yajuya yatafi part dinshi.
Ba karamin shagali akayi ba sai wuraren goma mutane suka watse ya lallabo yadawo part
dinshi danya mugun gaji, wanka yay yazo yay shirin bacci, kwanciya yay sai juye juye yake
yakasa bacci idanunshi sunyi ja, agogon dakin ya kalla yaga kusan shadaya, wayarshi ya dauka
wanda ya karba daga hannun Popsy dazu yay dailing wani number ringing biyu aka dauka da
kyar dan muryan shi batama fita da kyau yace "kisame ni agidana am coming dere now" tashi
yay daga kan gadon yadau car key yafita batare daya chanza pajamas din dake jikinshi ba.
[7/15, 12:18 PM] Ummi Tandama: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
17 - 18
Mota yadauka security dake gate yabude mai gate yafita daga gidan, agaban wani hahhaden
gida yay horn aka bude ya shiga fitowa yay daga mota, daidai lokacin wata kakkyawar yarinyar
matashiya haka dan akalla zatai 26 tafito daga wata mota dake parking anan tsakar gidan
wacce shine yasai mata, da gudu tayo kanshi tafado jikinshi tareda rungume tsam tsam tana
kissing din ko ina na fuskarshi saikuma tafashe da kuka tace "My Ayaan ina kaje? kawai u stop
calling me nadena ganinka, naje club dinmu ance suma sun dade basu ganka ba, nazo nan
gidan mai gadi ma yacemin bai ganka ba, laifi nama kai abandoning dina like dis eh?" kara
fashewa tai da kuka ta manna kanta afadadden kirjinshi tace "koma menawa ka yakuri don't
ever leave me like this, nai kewan ka and ur hot screw sosai" fitowa tayi ta kalli daga jikinshi jin
shiru ta kalli fuskarshi ganin ita yake kallo yasa tai murmushi takai bakinta kan bakinshi tafara
kissing dinshi, matseta yayi sosai har saida tai kara kafin ya dauketa chak batare daya raba
bakinsu ba yay sitting room da ita, sanan suka wuce bedroom, kayan jikinta yahau cirewa itama
tana cire nashi kafin ya bugata akan gado yahawo gadon yawani chapko yan nonuwan da
dabasu da girma sosai yahau matsesu tana ihu, ya dade awurin dan a rayuwan shi yana mugun
sonsu, sanan ya shigeta tana maida mai martani tana ihu, sosai suke abunsu har tasoma
galabaita fizge bakinta tayi daga nashi tareda tureshi da karfi tace "Ayaan don't kill me nagaji
wlh" fizgota yay yace "uban mesa to kikazo inkinsan kin gaji am not done with u yet, and shut d
f*uck up" fizgota yay ya sake matseta ya shigeta da kyau nan yacigaba dayin abunda yahana
shi bacci agida, saida yaji shi ya gamsu sanan ya ture ta yatashi ya shiga bayi, fitowa yay daure
da towel dakuma karami yana goge jikinshi kallon yanda take maida numfashin gajiya yayi
yadanyi murmushin gefen baki duk cikin yan matan shi Meram ce kadai maidan iya jureshi
gashi ta mutun mai murus, tabe baki yay yadau kayan baccin shi yamaida ya kalleta yace "will
call you tomorrow, idan kin huta kitafi gidan ku, am off" fita yay daga dakin batare dayasake
kallonta ba singlet dinshi daya bari akan gadon tajawo ta rungume tana murmushi tana kissing
din rigan, tana mugun son Ayaan.
********************
*Zaria*
Kwanan ta biyar kenan tana fama, dan ciwon saiya zo yahade mata da ciwon mara hakan yasa
duk ta fita hayyacin ta, Abba ya karbo mata maganin tasha kuma Alhamdulillah tasami lpy dan
yau da kanta ta tashi tai shara, ita dasu Raiyana kuma suka hura wuta suka dumama tuwon da
za'ai kari dashi. Isyaka ma duk ya rame sabida ciwon da gimbiyar shi takeyi dan har saida yay zazzabin kwana
daya Baba yabashi magani.
Dakin Baba tai sallama ta shiga ta zauna agabanshi tace "gani Baba" littafin dayake dubawa ya
rufe ya mayar ya ijiye yace "ya karfin jikin Bilkisu?" murmushi tai tace "Alhamdulillah Baaba da
sauki" gyra zama Baba yay yana kallonta hakan yasa itama ta natsu yace "Bilkisu dama inaso
naji yaushe ne zaki fara zana jarabawan gama sakandirin ne" ahankali tace "uhm Baba sai
karshen watan gobe, talatin ga watan August zamu fara, sai mugama karshen watan
September dan wata daya akeyi ana yi" takarashe maganan tana murmushi, Baba dayay shiru
kaman mai tunani yana sauraron ta yace "kuma yanzu muna tsakiyar watan July ko?" gyadamai
kai tayi