Showing 39001 words to 42000 words out of 124573 words
Chapter 14 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf
da Bilkisu da aka chanxa mata kasa zuwa doguwar rigan atampa brown da hijabi milk sai
uban kuka take kaman ana yankata sata sukai amota Baba ma ta shiga Baba yamusu sallama
Ayaan yatada motar su Baba suka bisu da addu'a sai kano.
[7/17, 12:31 PM] +234 814 359 8303: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
37 - 38
Acikin mota haka ta dinga uban kuka dukta rukunkume Baaba daketa bata baki, sai satan
kallonta yake ta madubin gaban mota ahaka ta dinga kuka har daga baya wani irin wahalallen
bacci yay gaba da ita. "thank God" yafada dan wlh kukan ya cikamai kunne, Baaba dake wurin
ne daya mata tsawa shifa bayason iskance iskancen mata da rakin nan fa, nonsense.
Acikin wani ubansu asibiti yay parking yafito da hannu yama wasu nurses guda biyu dake
reception alamun suzo da gado da sauri ko suka gangaro gadon suka zo suka gaishe shi batare
daya amsaba ya bude bayan motar inda suke ya sakanma Baaba murmushi sanan ya nuna
musu ita yace "kuciro ta ahankali karta tashi" matsawa baya yayi yaciro waya yana
daddannawa suna fara dagata ta bude idanunta dake buduwa da kyar sabida nauyin dasukai
mata fashewa tai da wani irin wahalallen kuka ta rirrike Baaba hakanan dai suka fito da ita suka
sata akan gado sai alokacin ya dago kai ya kallesu batare daya kalleta ba dan mugun haushin
kukan datake yi yake yace "to my office" wucewa da ita sukayi Baaba nabiye dasu yadau waya
yakira matar dake scanning a hospital din yace amata, nan fa aka kaita hadadden office din
nashi akazo akafara scanning.
Fita yay daga asibitin yaje wani eatry yaci abinci iya cinshi sanan yayo musu takeaway dan ita
yanzu daza'ama operation bazata iya ciba, wuraren 7:30 ya shigo asibitin saida ya tsaya ya
karbi report dinta yagama dubawa sanan ya kalli Nurse din wajen yace "set d theater" yawuce
office din nashi, yabude ahankali tareda yin yar gajeren sallama zaune ya ganta akan gadon ta
make da bango tana kuka kuka gyangyadi gyangyadi dan yanzu hakama bama taji shigowan
shiba, juyowa yay yace "sannu Baaba" ya ijiye ruwa da takeaway din abincin agaban ta
ahankali yace "Baaba ga abinci kici, nakira su Mami zasuzo sutafi dake gida kihuta dan theater
zamu shiga yanzu, nariga naduba hoton da aka mata dole aiki za'ayi acire" tagumi Baaba tayi
tace "oh ni Salamatu shikenan anjama yar karaman yarinya operation, duka duka sha takwas
take fa, inda tunda cikin yafara ciwo Malam ya kaita asibiti ai da abu baikai hakaba, amma shi
ina saida addu'a da magungunan hausa yarinya sai wahala take" dan murmushi yayi ya mike ya
bude wani kofa ya shiga wani hadadden dakine ya bayyana, bathroom ya shiga yayo wanka
sanan yafito ya shirya cikin wani green riga ta likitoci wacce ta tsayamai a cinya an rubuta Dr
Ayaan ata wurin kan aljihun dakuma doguwar wando yasa hular kayan blue yadau wayarshi
yafito yana kamshi daidai lokacin nurse din tai knocking office din afirgice ta farka tana kokarin
bude idanunta duka, dan kallonta yayi kafin ya dauke kai ya kalli kofar yace "yes come in"
shigowa nurse din tayi tana gunguro wani hadadden gado tace "sir everything is set" gyada
mata kai yayi tareda nuna mata Bilkisu dake kuka wanan karan mara sauti dantai bala'in gajiya,
ahankali nurse din tadafa Bilkisu tai murmushi tace "my shagwaba friend yama sunanki" cikin
kuka ta turo baki tace "Bilkisu kuma niba shagwababbiya bace, ciwo yakemin saisa nake kuka
ai" kama baki nurse din tayi dan tasan aikin ta ta iya lallaba patients tace "ai yama rage ciwon
tunda gashi baki ya bude, dazu ko uppan baki cewa sai uban ihu dakike mana kunenmu duk
ciwo suke yanzu" kara matso wasu sababin hawayen tayi batare datace komiba, hanunta nurse
din takama tana dariya Baaba ma dariya tai tace "Bilkisu uwar raki" nurse din tanuna Baaba
tace "nuna mata keba mai raki bane taso kihau gadon da kanki" baki Baaba ta rike jin dariya na
neman fitomata Bilkisu dai data sani inbadai tadane jin zafin gabaki daya bane shine zata mike
da kanta amma inhar tanaji ko kankanu ne wlh bata mikewa, kallon Baaba tayi idanun nan sai
shining suke sabida hawayen daya cikasu da sauri Baaba ta mike tsaye tana lullube fuskarta da
hijabin ta tace "ke nifa ba dariya nake ba haba mai gadon zinare yar wajena guda" karaf suka
hada ido da Ayaan da tuntuni yake tsaye yana daddana waya kaman da gaske nanko kallon su
yake kawad dakai tayi kafin ahankali tai yunkurin mikewa tsaye ihu sosai tayi. "wayyo Allah na
Mama" komawa tayi zata zauna da sauri nurse din tarike ta daurata akan gadon ta kwantar,
fashewa tayi da kuka sosai danji tayi gabaki daya wurin yafara wani sabon ciwon dan dan
baccin datayi yasa ya lafa amma yanzu yafara, gungura ta nurse din tayi suka fita daga dakin,
dan murmushi yayi yatura wayar aljihun wando ya kalli Baaba yace "ki zauna anan, zaki iya
shiga ciki kiyo alwala idan zakiyi salla su Abba nanan zuwa saiku tafi tare dan bansan lokacin
dazamu fito daga operation dinba" kaman Baaba zatai kuka tace "to dannan ubangiji Allah yasa
ayi a sa'a, Allah yabata lpy Allah kuma yabaku nasara" Ameen ya amsa ciki ciki sanan yabude
kofa yafita.
Hadadden theater ta gungurata suka shiga duk tana kuka, ko ina haske wajen, dagota tayi ta
zauna da kyar sanan tacire mata hijabin jikin nata tana murmushi ta linke ta ijiye, sanan ta wuce
wajen wani hadadden wardrobe din bango ta bude taciro sabuwan rigar nan da ake bama
Wayan da za'a musu aiki su saka, tadawo tace "kinga rigar nan zaki saka, dole ki cire na jikinki"
ta bayanta ta koma ta zuge zip din doguwar rigan dake jikinta tana kokarin saukar da kafadun
rigar ta rike mata hannu tana kuka ahankali tace "zan iya" ahankali nurse din tace "are you sure
zaki iya" gyada mata kai tayi da kyar, nurse din tace "okay to bari na taimaka miki ki mike tsaye,
komifa na jikinki zaki cire, wanan rigar kawai ake bukata kisa" aranta cewa take to uban me za'a
matane daga dan ciwon cikin nan dahar ake cewa tacire komi najikin ta, tsaki taja aranta, nurse
din tarike hannunta ta mike tsaye da kyar tareda dafa gado tana hawaye, nurse din tace "sannu
kinji kinama kokari" hannu takai ta zame rigar daga sama yay kasa yarage daga ita sai bra da
dogon sket daya tsaya a gwuiwa kasa tai dakai duk kunya ta isheta, dan murmushi nurse din
tayi tace "bari nabaki wuri to kicire sauran nan ki ijiye agefe, bari naje nadauko file dinki idan
nadawo zan tattare kayan nasaka miki a wardrobe kafin Dr yazo" tana fadin haka tafita daga
dakin tareda rufo mata kofa.
Hawaye ta goge kafin ahankali tadanyi bendi kadan ta tube sket din batare data cire white pant
din dake jikinta dayabi fatarta yay wani irin kyau kaman jikin wata celebrity, hannu tasa tabaya
da kyar ta balle maballin clean white bra dake jikinta, kirjin masha Allah luhu luhu dasu a tsaye,
hannu ta mika tadau rigar tabude tana kallo tana kuka mara sauti, tama rasa ta yanda zata saka
dan igiyoyi ne ajikin rigar takasa gane inane wuya inane hannu, karan bude kofa dataji yasa ta
dago kai atsorace suka hada ido wani irin ihu tayi ta daura rigar agaban kirjinta ta danne da
hannu dayan hannun kuma ta daura ta danne ta wajen cinyarta tana wani irin kuka, mayadda
kofan yay ya yarufe ya shigo dakin, wani irin firgicewa tayi tana waige waige inda zata gudu
tsabagen yanda jikinta da hannayen ta ke rawa yasa rigar fadi akasa, wani irin ihu tayi zata
tsugunna tadau rigar amma saitai baya zata fadi sabida yanda cikin yamata wani irin
azababben zafi da sauri yataro ta tafado jikinshi yamata iso a fadadden kirjinshi, ihu takeyi
amma baya fita tsabagen uban ihun datayi yau muryanta ya taushe tana kokarin kwace kanta
amma takasa daidai lokacin akai knocking kofar. "Sir is Dr Ibrahim ur assistant permission to
come inside sir" da kyar ya iya bude bakinshi dayamai nauyi yace "she's not ready Ibrahim go,
will call u later" okay yafadi yajuya batare daya bude kofar ba, kokarin cirota yake daga jikinshi
amma taki sakinshi saima sake rukunkume shi datayi dan wlh bazai gane mata jikiba, dan
gajeren tsaki yay awahale kafin yajata ahaka tana jikinshi ya daurata akan gado, still taki
rabuwa dashi saima uban kukan datake yi mara sauti, hannun shi yakai bayanshi ya bambare
hanunta data kulla abayan shi ya fisge kanshi yana tsaki yana hararan ta, da sauri ta dauki
rigarta dake kan gadon ta rufe kirjinta dashi tana kuka, tsaki yasake yi ya tsugunna yadau rigar
ya gyara mata ta yanda zata sa sanan ya saka mata akai ya barshi anan wuyan ta, ganin yadan
tarufe kirjinta da kaya ya koma baya yana kallonta yanda take sauke ajiyar zuciyar kuka tana
share hawayen da sunki dena zuba yace "ke saka rigar nan da kyau an kicire wanan abun na
jikinki" yanuna farin pant din dake jikinta, ko kallonshi batayi ba saima kara jajjan rigar take tana
rufe cinyarta dashi daidai lokacin akai knocking juyawa yayi kaman ance dole yay maganan
yace "who" daga waje akace "nurse Sameera" tsaki yasake yi yakoma kan kujeran dake wurin
desk din dake dauke da computer a theater din ya zauna sanan yace "come in" shigowa nurse
din tayi tana kallon Bilkisu tace "laa bakisa sakaba har yanzu, ki cire pant din mana" ko kallonta
batayi ba, ganin haka yasa ta saukar mata da labulen daya zagaye gadon ta lallabata tacire ta
dubata taga tai shaving dan dole idan za'ayi operation ayi shaving sanan ta taimaka mata
tasaka rigar sanan ta kwantar da ita akan gadon duk tana kuka ta tattare labulen sama, sanan
ta tattare kayan data cire ta linke taje ta ijiye a wardrobe sanan ta dauko roban fitsari tazo
gaban desk din dayake tace "Dr nasaka mata robar fitsarin ne incase of fitsari" shiru yadanyi
kafin agadaran ce yace "no intanajin fitsari a kaita tayi" komawa tayi ta ijiye tana mamakin shi
wanan itace first patient din dayake hana kar asamata kome yahana oho. Bayan ta ijiye ya
kalleta yace "go and call Dr Ibrahim lets start, and the anesthesiologist"
Fita tayi daga dakin shikuma ya mike yaje wardrobe ya ciro rigar operation ya saka ya kulle
igayan ta baya yadan juyo ya kalleta yaga tana kwance ta lankwashe kafa tana hawaye, dan
tabe baki yayi yaje gaban washhand basin ya wanke hanunshi har zuwa elbow yadawo jikin
gadon ya kukkuna wasu mashina yanadan satan kallon fuskar ta idanunta alumshe ya kunna
wani wuta dake saman gadon aiko ya haskota bau da sauri ta bude ido tana kakkare fuskarta
tana hawaye, hada ido sukayi da sauri yawani dauke kai yakoma yasake wanke hannu sabida
abubuwan daya taba sanan yazo ya saka hand glove yadauko dan kwanon dake dauke da
different surgical blades daga sterilizing machine yadawo gaban gado ya ijiyesu akan table din
dake kusa da kanta da karfi kwanon yay kara hakan yasa tasake bude idon data lumshe tayi
ahankali dan bacci bacci tafara ji ta mugun gajiya, wasu Sharpe surgical blades ya dauko kusan
guda uku ya nunamata ya daure fuska tamau yace "kingan su, kinga wayan nan wukaken" ya
ijiyesu ya sake dauko wasu ya nuna mata yana wani shafa wukan da hand glove din hanunshi
amma blunt side din yake shafawa yace "kinsan yanda ake fede akuya?" yay maganan yana
kallon fuskar ta yanda ta zaro ido tana kallon wukaken ya kara daure fuska yana kallonta yace
"haka zan fideki kaman yanda ake fede akuya yau" wani irin nishi take kaman kirjinta zai fashe,
kafeta yay da ido yanda take breathing heavily tana zazzaro ido tana kallonshi, ahankali yasake
ijiyesu ya dauko biggest surgical blade din cikinsu ya nuna mata yace "kinga wannan dashi zan
fede duka fatocin ki uku na ciki, ur 3 layers duka zan barke" wani irin nishi takeyi hawaye na
bulbulowa daga idonta ganin kaman zata sume yasa yace "fedeki zanyi namiki operation da
wayan nan wukaken duka" azabure ta mike ta diro daga kan gado kaman mahaukaciya tama
manta da ciwon datake fadawa jikinshi tayi ta kankame shi sosai da sauri ya ijiye wukar karya je
ya yanka su, wani irin kuka tafashe dashi sosai kafin ta dago kanta dayake akirjinshi danya fita
tsawo sosai, kanta ta daura hannayenta takama rigar theater dake jikinshi asaitin kirjinshi ta
kalleshi da idanunta dasuka kumburu suna tsiyayar da hawaye tace "mene maka daka tsaneni
haka eh?" fashewa tai da kuka sosai ta tace "kome menama ka, dan Allah kayakuri kayafemin,
dan Allah karka sakamin wayanan wukaken ajikina, dan girman Allah, dan Allah kayakuri Ya
Ayaan" tai maganan tana wani irin kuka tana kallon kwayar idonshi gashi dukta rukunkume shi
yanda kirjinta ke bugawa kaman zai fashe tsabagen tsoratatar dayayi, ta maida kanta kan
kirjinshi tana wani irin kuka mai tsuma rai tana furta "kayakuri kayakuri" agalabaice, ahankali
yadan lumshe ido tareda sakin gajeruwan ajiyar zuciya.
[7/20, 12:30 PM] +234 803 238 4602: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
39 - 40
Ahankali yadaura hannayen shi akanta yana shafa manyan da kananun kitson dake kanta
batare daya bude idanun daya lumshe ba, knocking kofar da akayi yasa yadan bude ido
ahankali yace "common in" yay maganar yana saukar da hannayen shi daga kanta tareda gyara
bayan rigarta. Dr Ibrahim, Nurse Sameera da Anesthesiologist mai suna Moses ne suka shigo
dukansu atare, da ido yama Moses alamu ya shirya alluran, hannu yasa zai cirota daga jikinshi
amma taki sakinshi sai kuka take kasa kasa, daukar ta yay batare data sakeshin ba ya kwantar
da ita akan gadon zai tashi takara rirrikeshi tanamai kukan dabaya fita sosai tana kallon fuskar
shi, jin yanda kirjinta ke bugawa yasa yadan hadiye haushin kanshin dayake ji namata wani
laushi ahankali yace "relax nafasa miki to, calm down" sake kama rigarshi tai gam gam kaman
mai rada tace "dagaske" yana kallon yanda lips dinta sukai jajir tsakiyar ya gyada mata kai yakai
hanunshi bayan rigar yadan bude daidai inda za'ayi allurar da Moses yagama hadawa batare
data masan yayiba dan duk hankalin ta atashe yake da wukaken dayace zai fedeta, da ido
yamai alamu yayi, sanan yadan kalli fuskarta yanda take kallonshi da idanunta dasuka
kankance tsabagen kuka ga dogayen gashin idon duk sun jike sun mammanne da juna kaman
tasa gum, iskan bakinshi ya hura mata akan idon hakan yasa ta lumshe idon da sauri, wani irin
azaba dataji tabayan ta yasa ta bude ido tareda kara damke shi da karfi tana kuka sosai
saikuma luuu ta komar da kanta kan gadon wani irin bacci yay gaba da ita batare data sakeshi
ba, dan murmushin gefen baki yayi sanan yasa hanunshi yacire hannayenta dake kan rigarshi
ya maidasu kan gadon ya ijiye tareda sake gyara mata kwanciya ya dauko wani zani yarufe
tundaga kafarta har cikinta sanan ya bude daidai wajen ciwon yadau abun rufe hanci da baki
yasaka tareda kunna wutar operation, samira data rike kwanon surgical blades din da tagama
kirgasu tace "Sir daga gani wanan patient din is very special sai kappa kappa kake da it..." wani
irin kallo daya mata yasa tai shiru bata karasa ba, wani abu kaman marker Dr Ibrahim ya
mikamai nan yay layin daidai saitin inda zasu yi aikin, sanan yakara mika hannu aka sakamai
wani surgical blade akai, ahankali yadan kalli fuskarta kafin yasaukar dawani labule daya raba
tsakanin su, sanan yama Moses magana yakara sakko da wutar kasa sosai yanda zasuga cikin
da kyau, wukar ya dauka ya yanka fatar wajen Dr Ibrahim na share jinin dake zuba.... Nan dai
operation ya kankama.
Akan kujera dake hanyar wurin theater din duk suka zauna Mami, big Mummy da Baaba dasuke
ta bata baki dan kuka take ganin yanzu kusan awa uku kenan ba'a gamaba balle a fito, Abba da
Baba Sulaiman suna tsaye suma addu'an samun lpy ta suke.
Anyi anyi Baaba tazo atafi gida taki tafiya wai ita sai taga anfito da Bilkisu tukunna zata tafi.
Sai wuraren 12:50 nadare suka gama operation din tatas, sai kallon appendix din daya cire
mata suka saka awani kwalba yake yanda yay girma sosai dan gab yake daya fashe, inda kuma
yafashe da mutuwa zatayi wlh. Da kanshi ya gungurota daga gadon dan kaita dakin hutu yana
fitowa kam yaga su Abba dasu Baaba sun tatashi suna kallonta, Baaba ta fashe da kuka tana
tattaba fuskarta ganin bata motsi, dan murmushi yay yace "lpy ta lau bacci take zata farka,
operation din was successful" Alhamdulillah duk suka ce, yace "bari nakaita dakin hutu" wani
daki ya bude kofa ya shiga da ita dakin mutum dayane ga gado ga tv harda fridge sanan akwai
bayi aciki, ahankali ya dauketa sabida dinkin ya daurata akan gado yadan sake kallon fuskarta
kafin yajuya yafita dan zuwa dauko wani rigan asibiti danna jikinta duk yabaci da jini, tsayawa
chak yayi yay folding hanunshi akirji jin yanda Abban shi ke tonamai asiri a hospital.
Dariya Nurse Sameera da Dr Ibrahim harma da Moses sukayi, Nurse Sameera tace "habawa
no wonder naga Dr was extra careful sai lallabata yake kaman Kwai shida baya wani lallaba
patients, ashe matar shi ce" Abba yawani kara washe baki yace "biki ma har yana neman wata
biyu" Dr Ibrahim yace "lallai nema shine koya fadama" daure fuska yay yazo zai wuce wajen ya
shiga theater Abba ya fizgo shi, kaman zaiyi kuka yace "Pops kaga kadena badani a wajen aiki,
ni kuma zo kutafi please" ya karashe maganan kaman zai mutu sabida haushi, Big Mummy tace
"dont mind them boy kuzo mutafi" ta kalli Abba tace "mu barshi yay aikin shi da kyau gaskiya
Alhaji". Kaman zaiyi kuka ahankali yace "stop calling me Boy in front of them big Mum" rufe baki
big Mummy tai da sauri tanaso tai dariya aiko duka wajen