Showing 96001 words to 99000 words out of 124573 words
Chapter 33 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf
kanajina?" dan lumshe ido yayi saikuma ya budesu ya saita muryan shi yace "shikenan Big
Mum komi yawuce" wani ajiyar zuciya yaji ta sauke tace "Alhamdulillah, Allah nagode ma, ya
jikin ta?" Ahankali yace "fine ta warke" kecewa dawani sabon kukan tayi cikin kuka tace "kuna
gidanku ne naga baku dawo gidaba jiya" dan shiru yayi saikuma yace "eh achan muka kwana"
gyada kai tayi tace "to ka gaidamin da ita sai anjima" katse wayar tayi tasa hannu ta goge
hawayen datake yi da sauri ta lalubo number Bala dayay kusan 2weeks kenan tai blocking
dinshi unblocking tayi tai dailing number bayan ta shiga bayinta ta kulle, saida kiran yakusa
katsewa sanan Bala yadauka kafin ma tai magana ya kece da dariya yace "kenen sakona ya
girgiza ki wanan dakika kirani da rana tsaka" "wani sako kuma" Big Mum ta tambaye shi tana
wani irin shashan kamshi, "yau tun asuba na bama wani dana gani yafito da mota envelop dake
dauke da sako na abaki" dafe kirji Big Mum tayi tace "na shiga uku ubanwa yanzu ya karbi
sakon babu wanda yakawo min wani abu kuma Ayaan bai kwana agidan nan ba Alhaji ma baya
gari towa kaba sakon karfa Katona min asiri" shima shiru yayi saikuma ya tabe baki yace "koma
mutum yabude yagani bazai gane komiba kawai tambayan cikon kudinmu nayi" nan ya sanar
da ita abinda ya rubuta dan ajiyar zuciya ta sauke dudda haka bata natsu ba, anatse tace
"kasan misa nakira ka" "saikin fada" "sonake kamin aiki wanan karan banda kuskure dan
yarinyar nan bata mutu ba tana nan araye yanzu ma haka suna gidansu ita da mijinta yaron
Alhaji" "kai hajiya" tsawa big Mum ta dakamai tace "dakata kaji, sonaka ka kwashi yaranka kuje
gidan ka kashe min daga matar har mijin dan nariga na kwafsa jiya dayasa duk ana zargina,
gwara su mutu insan saura Alhaji da Firdausi suka rage dazaran suma nagama dasu kaga ai
dokiya ta dawo tawa I don't need any of there signature anymore, ka tabbatar ka kashemin su ta
yanda ma za'a zaci kuyan fashine kunzo sata, dazaran ka gama nai comfirming death dinsu wlh
wlh yau dinan ko kwana daya bazan karaba zan aiko ma da miliyan goma sha hudu" wani irin
dariya Bala yayi yace "angama hajiya ki kwantar da hankalin ki kaman kinyi bako ya mutu,
kaman mun kashesuun mun gama kisiyo likafani ki ijiye, sai anjima zanje na shirya anjima da
daddare muje farauta" ya katse wayar wani irin murmushi tayi tafito daga bayin ta kwanta akan
gado tareda jan bargo ta lullube dan rashin lafiyan karya takeyi.
Ba ita ta tashi daga baccin ba sai bayan sallan magrib lokacin yana zaune agefen gado rike da
laptop fadowa datai jikinshi ta kankame shi yasa yay murmushi ya sauke ajiyar zuciya, ajiye
laptop din yayi ya juyo tareda dagota daga bayanshi ya daura hannu a wuyanta koda zafi amma
babu, kiss yamata a ido da sauri ta lumshe idon, dagata yayi duk jikinta ya saki yace "muje kiyi
wanka kiyi brush kizo kiyi salla saikici abinci ko wife" kallonshi kawai takeyi babu ko kyafta ido,
hanunta yarike yay bayin da ita, toothpaste yasa mata a toothbrush ya bata tafara yi sanan
yahadamata ruwa me zafi tana gamawa ya zagayo ta bayanta ya daura kanshi ata wurin
wuyarta, ahankali yakai hanunshi saman zip din doguwar rigarta murya chan kasa yace "time to
bath" zage zip din yayi har kasa, hanunshi dakeda danshin ruwa ya shafa abayan nata yana
wani irin tafiya dasu, wani irin ajiyar zuciya ta sauke sabida yarr din dataji shi kanshi yanda ta
sauke ajiyar zuciyan saida ya haifar mai da kasala, ya sauke hanunshi yadaura akan hanun
rigar, ahankali ya zame rigar yay kasa da ita yabi jikinta dawani irin kallo, dan lumshe ido yayi
ya dauketa ya sakata cikin ruwan, bakaramin dadi ruwan zafin yamata ba sosai, daukawa yayi
ya wanketa tass batare daya shiga ruwan ba sai kallonshi take saida yagama yaja towel ya
nannade ta yasa tai alwala yafito da ita, wata yar figigiyar soft pink rigar bacci yasaka mata
idanunshi kur akan kirjinta dakusan rabinshi na waje, zani ya dauka yadaura ya daura mata
yasaka mata hijabi yasata akan dadduma tafara salla shikuma ya bude food flask ya debo mata
farfesun Ganda da Mami ta aiko dashi nata dazu da yamma dakuma fruit juice shima wai duk
natane dan tabe baki yayi ahankali yace "Pops I miss you Mami bataji dani" ajiye abincin yayi
yakoma kan gado yana jiranta ta idar tana idarwa ko hijabin bata cireba tafado kanshi ta
kankameshi tai lamo ajikinshi shafa bayanta yayi ya tattaro hijabin ya cire mata ya ijiye gefe ya
mikar da ita tsaye zanin ya wani irin zare yana shafa shafaffen cikinta ya, ajiye zanin yayi yaja
hanunta suka zauna akan center carpet, farfesun da Mami tamata da fruits juice dinta yabata
karba tayi tafara ci ahankali shikuma coffee kawai yahada yana sha yana kallonta dan baya
wani jin yunwa, itama kallonshi takeyi tana ci, daukan juice din yayi yabude mata goran yabata
sha tayi badai dadi ba, kasa shanye farfesun tayi ta rage amma ta shanye fruits juice din tass,
tattare wajen yay kafin ya dagata yace "muje muyi alwala muyi salla saiki sha maganin ki" bayi
suka shiga saida suka fara wanke baki sanan yamata alwalan da kanta yafito da ita kaman
dazu, yanzu ma shiya saka mata hijabi da zani yajasu jam'i suna idarwa yajasu shafa'i da wuturi
bayan yagama yacire mata hijabin da zani ya maidasu wardrobe ya dauko maganin ta goran
ruwa yadawo yabata tasha tana yamutse fuska kaman zatai kuka, tsugunna yayi yay kissing
lips dinta yana dariya sanan yatashi ya ijiye agefe, wutan dakin ya kashe ya kunna musu tv,
yasa atashar cartoon yadawo gadon ya zauna, da sauri ta daura kanta akan hanunshi ta
rungume hanun tana kokarin lumshe ido dan harta soma jin bacci, ganin bama ta kallon cartoon
din yasa ya saka news yakara jingina da bangon gadon da kyau sabida taji dadin zama, kara
kankame hannunshi tayi tadan bude ido kadan ta sauke akanshi wani irin zirr yaji har cikin
kasusuwan jikinshi baifarga ga hakaba yaga ta daga hanunta da kyar ta daura yatsun ta akan
hancinshi tana shafawa tana wasa dashi, gabaki daya hankalin ta nakan hancin, suman dayaji
yana shirin yi yasa ya kama yatsar nata yana kallonta, sake dan ware ido sosai tayi ta kalleshi
tana kokarin fizge yatsar ta cigaba da wasan ta, ahankali yaja yatsar yakai cikin bakinshi yana
wani irin tsotsan yatsar, wani irin dataji tanaji yasa tafada jikinshi ta kankameshi tana kokarin
fizge yatsar ta akasalan ce, kin sakin yatsar yayi saima sakko da hannayen shi dayayi yana
wani irin shafa soft a*s dinta, cusa kanta tayi a kirjinshi sosai sabida yanda takeji hannu yasa ya
jawota saitin fuskarshi ahankali ya saka karamar yatsarshi acikin kunenta yana wani irin wasa
da kunen juyar takai takeson yi amma takasa gashi takasa bude idanunta duka tsabagen yanda
bacci kecinta, harshen shi yasa yana wani irin lashe lips dinta da har yanzu suke kamshin fruit
juice din Mami datasha, ajiyar zuciya kawai take saukewa kafin tabude bakinta ahankali da kyar
tawani chapko harshen shi dayake ta lashe lips dinta dashi, kankame ta sosai Ayaan yayi
kaman zai komar da ita ciki batare daya raba bakinsu ba ya zare yar rigar baccin dake jikinta,
ya cigaba da wasanni da ita, da kyar ya shiga tsabagen yanda take amatse yadinga yin yanda
yaso da ita danko kadan baya hayyacin shi...
Wani irin azababben horn da akeyi yasa mai gadi yafito dagudu daga bayi yana kokarin daure
mazariyar wando, kara horn din akayi, da gudu yafita yana mamaki oga ne yau yazo gida to
amma ai wanan ba horn din motar shi bane, makulli yasa yabude karamar kofan sanan yabude
dan yafara ganin waye, yana budewa dawani irin azababben sauri yarufe ya danne kofar yana
kokarin maida makullin ya kulle, turo kofar da akayi yasa key ya subuce daga hanunshi yafadi
kasa dawani irin mugun gudu ya kwasa tsabagen rudewa ma garden yayi dukya haukace
katoton kG monkey Ayaan daya gani ya bude ya tsugunna ya rarrafa ya shige ciki ya rufo
ahankali jin tafiya a garden din, kowace addu'a yazo bakinshi yi yake jikinshi na barbar, kara
shigewa bango yayi ya ciro toculight wayanshi dake aljihun gaban riga tsabagen rudewa da
kyar yaciro number dayay saving da oga yay dailing...
Ringing wayarshi dake kan bedside drawer yake amma tsabagen moaning din dayake yi yana
flipping Bilkisu up and down like a burger bai bari yajiba.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
83 - 84
Yakira number Ayaan kusan sau biyu ba'a dauka ba, tunawa dayayi lokacin nan da abin yafaru
na farko CP yabashi wani number duk lokacin dayaga mutane koda wani irin suspicious look
sukama gidan yakira su, ciro number yayi yay dailing ringing biyu aka dauka "Inspector Usman
Ma'azu tayaya zamu bada wata gudun mawa?" ahankali muryarshi na rawa yace "officer sun
sake dawowa gidan Ayaanu dan Alhaji Gwanaye wlh harda bindigog.." karan bude Kg monkey
da akayi yasa yasaki wayar akasa yana ihu, budewa akayi daya daga cikinsu yasa hannu ya
finciko shi hakan yasa yafito jikinshi narawa yabar wayar aciki, wani irin kallo yamai tacikin mask
din fukarshi yace "ko kafadamana inda masu gidan nan suka boye komu kashe ka" daga ta
kitchen daya daga cikin su yace "kawo shi nanne Aminu" jan me gadin yayi ya shiga dashi cikin
kitchen din ta kofar garden, wani plastic kujera suka daurashi akai, gabaki daya me gadin ya
tsure sai kallon yanda su biyar din suka zagaye shi yake, wanda yake kyautata shine babban su
ya kalli wani daga cikinsu yace "jeka rufe gate da kyau tayanda idan suka dawo daga koma
inane sukaje zasu shigo gidan batare dasun kawo komi aransu ba, dan wlh yau saimun ci
miyilan sha hudun mu" da sauri dayan yajuya yafita, shikuma yadau daya daga cikin manyan
hadaddun wukaken dake makale abango yatako zuwa inda mai gadi yake zaune a tsakar
kitchen din, kafarshi dake sanye cikin wani bakin boot ya take cinyan mai gadi dashi wani irin
azababben kara mai gadi yasaki, hakan yasa Bala yace "da zafi" gyada mai kai yayi awahale
yana kallon wukar dake hanunshi yana wani irin shafawa, cikin wata irin arniyar murya Bala
yace "abu daya nakeso kawai kafada min, inka fadamin gaskiya zan maka rai inkuma bahaka
ba har lahira zan kaika" kara murje cinyarshi yayi da karfi tareda daura hanunshi akan baki
alamun kar yamai ihu ko kara hakan yasa mai gadi ya hadiye azabar, Bala yace "ina suke? Ina
sukaje?" yay maganar yanama Bala wani irin kallo, hannu mai gadi ya daga sama yace "wlh,
wlh, wlh, kai na rantse da Allah, wlh Oga na bayanan yadade rabonshi da gidanna..." wani irin
mari Bala ya fallamai saikuma ya ciro bindigar dake makale abayan wandon shi ya saita
bindigar agoshin mai gadi wanda yay kaman ma yamutun ne tsabagen firgita, Bala yace "dama
ta karshe nake baka, koka fadamin inda suke ko na yankema numfashi" wani irin kwalalo indo
mai gadi yayi arude yana wani irin nishi yace "yana gidan Alhaji, yana gidan uba tai" wani irin
tsaki Bala yaja saikuma yasa wukar dake hanunshi ya yankai a cinya saiga jini, ihu mai gadi
zaiyi yasa hannu ya bigemai baki yace "suna ina ka gayamin gaskiya ko in kasheka" hannu
yasa ya shake wuyar mai gadi yace "ina suka fita sukaje Hajiya tacemin suna gidan nan,
fadamin ina suke ko sun labe ne awani wuri agidan nan ne kafadamin?" Mai gadi kuka yake
wiwi shikenan ajalin shi shine yazo, cikin kuka yace "wayyo Allah na innaro bazan kara
ganinkiba matata, Wayyo Allah ka taimaka min, wayyo Allah na" tsaki Bala yayi yace "fool"
bindigar yakara saita wa ya danna a goshin mai gadi zaiyi pulling trigger, kukan motar police din
dasuka jine yasa gabaki dayan su suka rude, Bala yace "police, police, waya kira police? kumu
tsere kafin su fito" wani irin naushi ya sakarma mai gadi ahanci atake yanke ya sume, yay tsaki
yace "for calling police" fita sukayi da sauri suka bude kofar kitchen suka fito sukayo tsakar
gidan dan su shiga motar su da gudu, polisawa dasuka gani kusan goma sha ashe tuntuni
sukazo sukai parking a waje yanzu ma da gangan suka kunna karan motar sabida su tsorata
sufito. Da sauri Bala da yaranshi suka labe a bango kirjunan su na bugun bala'i ganin polisawa
sunyi setting bindigo gi jira kawai ake su fito, wata speaker Cp yaciro ya rike yace "kubamu
hadin kai kuyi surrender ku ajiye makaman ku akasa, yau dubun ku tariga tacika" wani irin nishi
dukan su suke yi na tsoro, Bala yaciro bindiga yana sai tawa sauran yaranshi ma haka, da gudu
suka fito daga bangon daya rabasu da polisawan yafara harbin polisawan yana gudu zuwa
wajen motar su sauran ma yaranshi suna harbin su suna gudu suna binshi abaya, su Cp da
yaranshi dasuka tsugunna suka kare kansu da marfin motar su suka ciro bindiga suma,
kwanciya Cp yay akasa ya saita kafa daga cikin kafafun mutanen dake gudu ya harbin wani
kafa, zubewa wani daga cikin su yay akasa yana ihu, Bala har ya shige mota yana kokarin
kunnawa ta kanshi kawai yake da sauri biyu ma suka shiga motar kafin na uku ya shiga shima
cp ya harbe kafarshi daidai lokacin Bala ya kunna motar yay wani irin azababben reverse ya
buga gate din ya fice yay kwana yafita, wasu polisawa cp yasa sukadau mota suka bisu,
shikuma CP da sauran team dinshi suka saita bindiga akan biyu dasuke zube akasa suna
kokarin daukar bindigar su, kafa Cp yasa ya cillar da bindigar wani gefe, wani police ma yama
bindigar dayan haka aka dagasu Cp yasa musu ankwa a hannu, wani kuma daga cikin
polisawan yakawo wani abu ya yaushe inda aka harbesu akafa dake jini sosai gudun kar su
mutu sanan suka dagasu suka sakasu amota sukai headquarters dasu, sauran polisawan kuma
sukai cikin gida dan dubo mai gadi daya kirasu, yayinda Cp yakira Abba dayake yanada number
shi nawaje yafada mai abinda yafaru atake Abba yace "yanzunan zai kira pilot dinshi su dawo,
ina boy hope my Boy and his wife are okay" ahankali Cp yace "yes thank God bama sa gidan
yanzu zan kirasu" ya katse wayar.
Ayaan yay mugun yin nisa, duk kiran da aka mishi ko daya baiji ba saida ya gamsu sanan ya
kwanta agefe, Bilkisu dayama lilis ya sanyata ajikinshi yana shafa bayanta ko 1 minute bata
karaba wani hadadden bacci yay gaba da ita tana sauke ajiyar zuciya, ringing da wayarshi
takara yi yasa ya mika hannu ya janyo wayar da kyar ya dauka yakawota ta gaban fuskarshi ya
kalli screen din Cp dayaga yana kiranshi yasa ya kalli time uku saura, picking call din yayi da
gajiyayyar muryan shi yace "hel-lo" daga tachan side din Cp yace "Ayaan hope lafiyar ka kalau,
dukmun damu Alhaji ma yakira ka yacemin baka dauka ba" ahankali yace "am fine meya faru
kake kirana at dis hour?" "operation mukeyi agidan ka yanzu haka muna gidan ka, wayanan
mutanen dasuka taba zuwa suka dauke Bilkisu sune suka dawo da motar su van dinan mai
plate number damukai taking note dat time" kara ware idonshi yayi sosai ya kwantar da Bilkisu
ahankali tareda jan bargo ya rufe ta da bargo yatashi ya zauna abakin gado kirjinshi na bugawa
yace "wat!" "yeah munci nasaran kama biyu antafi dasu station dan cire bullet din kafarsu,
sauran sun gudu dudda team dina sun bisu basuci nasaran kamasu ba sun tsere, yanzu ma
gate man dinka ake bama taimakon gaggawa dan shiyama kiramu dazaran yatashi muji ko
zamu iya samin any information daga wurinshi dazai amfani aikin mu, yanzu dai kana ina?"
Ahankali yace "ina hospital" CP yace "good stay there, I will keep you posted mahaifin kama na
hanya" ya katse wayar.
Tashi Ayaan yayi daga kan gado "wat, mesuka zoyi agidan shi, so suke sukara kidnapping dinta
again dan sunji tadawo, towama yafada musu tadawo eh, no no he can't sit here and do
nothing, he need to know waye yake son halaka mai mata, da sauri ya shiga bayi wanka yayi
yahada wani ruwan zafin yafito, cikin bacci ya dauketa yay bayi da ita ya sakata aruwan zafin
kadan tabude ido takallai ahankali ya sakin mata kiss a goshi sanan yafita daga bayin da sauri,
zanin gadon yacire ya shimfida wani, yakoma bayin yamata wankan ya fito da ita daure a towel
bacci take, wani dogon rigan atampa yasaka mata sanan ya kwantar da ita a gadon ya rufa
mata bargo sanan ya shirya cikin kananun kaya yasa takalmi ya fesa turare yadau car key
yafice, waya yaciro yakira nurse Sameera abakin office dinshi ta tarar dashi keys din office din
yabata yace "please ki dinga tayani dubata am going somewhere, please don't tell anyone she's
here and karki bari tafito koda tatashi" karba tayi tace "okay ba matsala Dr" da sauri yawuce
yatafi.
Mutanen daya gani a unguwan su dayake shiru shiru police namusu magana akan su koma
gida babu wani matsala dan karan bindiga yafito dasu yasa Ayaan yay parking da sauri ya shiga
cikin gidan dayaga bullet sun huhhuda bango wasu akasa dayake akwai hasken nefa bau,
dayake polisawan sun sanshi basu hanashi shiga falon ba, CP yagani tsaye yay folding hannu a
kirji yana kallon wani likitan police dake bama mai gadi daduk hancinshi ke jini taimako, da sauri
yay wurin ya karbi abin hanun likitan kaman zaiyi kuka ya kalli mai gadi yace "Isya" yama kasa
magana sai taimakon daya shiga bashi saida ya tsayar da jinin sanan ya samai bandeji ya
gyara kafar dasuka yanka, CP yace "banace karkazo ba Ayaan" "bazan iya zama ba kawai
bayan rayuwar matana na cikin hatsari" daidai lokacin mai gadi yabude ido da taimakon Ayaan
yatashi ya zauna CP yazo gabanshi yaja table ya