Follow us on social media
Showing 123001 words to 124573 words out of 124573 words
Chapter 42 - Sangartacce Book Complete Complete Hausa Novel by M Shakur
tanada ciki, kishin
Ayaan kam yakaiga yanzu ko fita zasuyi dole saitasa nikabi dan ko kallonta wani yayi matsala
ake samu bana wasaba, bakaramin kula takeyi dashi ba girki dake sashi santi dakesa lafiya
yake gina jiki takemai, kullum daban daban ga tsafta, gidan kullum cikin kamshin turaren wutan
yan maiduguri, yace zai kawo mata yar aiki ta hana dan gaskiya bataso.
Tun bayan sati daya da shirya wan su yakai ta zaria anan take gani Ayaan ashe ya chanza ma
iyayenta gida yasai musu gida mai kyau tsohon gidan su kuma an buge an maidashi babban
islamiya mai hade da masallaci harda bene biyu akai. Sanan yabude ma Baba gidan kaji
babban factory danhar kyankyasan kwai akeyi, yasaima Muji da tuni yabashi hakuri akan
abinda yamai trailer dan yace abinda yakeso kenan kasancewar baiyi makaranta ba, har kuka
saida tayi ganin yanda ya chanxa rayuwan gidansu da yan uwanta tamai godiya sosai, anan
Raiyana take bata labari copper ta bayan yagama service dazai koma garinsu yay hatsari
yamutu, taya Raiyana kuka tayi sosai dan tasan yanda takeson dan service dinta, ranan kiri kiri
kin barinta kwana agidansu Ayaan yayi yatafi da ita hotel suka kwana achan washe gari dasafe
kuma suka dawo, a ranan kuma Aaman ya kirashi ya fayyace mishi feelings din dayakema
Raiyana sosai Ayaan yaji dadi yacemai ya shiryo yazo ya nemi izinin Abba.
Yanzu ma ahaka bikin Raiyana da Aaman saura sati uku.
***************************
Yaudai tun safe bayan yagama bayan ta ke mata ciwo sosai sai daurewa take taki fadin mai,
ahankali ya turo kofar dakin dauke da tray din breakfast dinta, yanda ta turo baki da katoton
cikinta daya kara mata kyau da kiba yasa ya gimtse dariyan dayake yi shima yasan yabata
wahala wlh toya zaiyi chakwai ne kayanshi nan, karasowa yayi ya ijiye breakfast dinta agefen
ta, sanan ya juyo ya bata side hug yana murmushi yace "menene baby menayi kike ta kumbure
kumbure" fashemai tayi da kuka tace "bakaine ba yanzu kasa bayana na mugun ciwo" da sauri
ya saketa yace "bayanki?" gyada mai kai tayi, ahankali ya kwantar da ita ya janye bargon data
rufe jikinta dashi yana kallon cikinta, da sauri ya dagata yace "tashi muje namiki wanka mutafi
hospital" da taimakon shi ta mike tsaye tana mikewa kuma saiga ruwa chaa, membrane yay
rapture fashemai tai da kuka ta rirrikeshi tace "me wanan? Fitsari nayi bada izinina ba?"
ahankali ya zaunar da ita yace "ina zuwa" Allah yasa yariga yay wanka agurguje ya shirya ya
dauko wani simple doguwan riga ya saka mata da hijabi kokarin mikar da ita yayi ta saki wani
irin wahalallen kuka sabida yanda mararta yarike daukanta yayi yana mata sannu yay waje da
ita da sauri sakata yay amota ya kunna mai gadi ya budemai sukai asbiti, ranan dai su Dr
Ameena da Dr Ibrahim sunga abin kallo dan Ayaan yamafi mai nakuda nakuda, gadai
membrane yay rapture but haihuwa yaki zuwa, Bilkisu kuka harta fara galabaita, yanda Ayaan
ya birkice musu yasa Dr Ibrahim kiran Abba nan fa saiga Abba da Mami, har yamma Bilkisu
wahala datake da magrib ma jini ne yafara zuba haukacewa Ayaan yayi yace "CS zasu mata,
sudena sa wife na wahala" nan aka gungurata zuwa theater dan gabaki daya ta fice hayyacinta
kaman yanda Ayaan yafice, CS suka fara mata yana kallon komi dan yana tsaye ta kanta, cikin
ikon Allah aka ciro yaranta manya manya dasu guda biyu mace da namiji karban yaran Ayaan
yayi ya yanke musu cibi yana hawaye kafin ya juyasu ya daki duwaiwan su suka hau kuka
inyaaaa, shima hawaye ne yazubo mai ya bama Nurse sameera su danta gyarasu bayan ta
gama ta saka musu hadaddun kayan sanyin su tafice dasu dan kaima su Abba, kai! Bazan iya
muku bayanin farin cikin da Pops yayiba babu wani single hallita dake asibitin nan be it patient
ko health personnel da Pops baima kyautaba, yaran kamansu tabaci, bambancin hallita kawai
kesa aganesu kana ganinsu kaga ubansu dan kaman Ayaan yay kaki, kiran yan zaria yayi ya
sanar dasu bayan an kaita dakin hutu, Ayaan ya zauna gefen ta yarike mata hannu yana kallon
fuskarta yanda take bacci kafin ya ciro waya yakira Aaman da Raiyana ke jikinshi tana bacci
dan laulayin sabon ciki take sosai, sanar dashi good news dinan yayi ya dinga murna yay ma
yaran da mahaifiyar su addu'a yana saisunzo yatashi Raiyana yafadin mata wani irin ihu tayi ta
kankameshi saikuma ta sakin mai kuka ita yakaita yanzu dariya ya dinga mata da kyar ya
lallabata yace tabari ana gobe suna suje.
Shigowa dakin Mami da Pops sukayi inda Pops ke rike da macen dake kuka, Mami kuma na
rike da namijin, ahankali ya mike tsaye yana murmushi dadan jin kunya ya karbi macen dake
kuka yana kallon ta yanda tai kama dashi, dungure mai kai Abba yayi yana murmushi yace
"kalleta da kyau, weldone oo yara masha Allah hu ur carbon copy, Allah ya rayasu a islama"
wani irin kunya ya lullubeshi yace "Pops" zama yay akan kujera ya ma macen huduba yabata
dabino kafin ya karbi namijin shima yamai. Sai wuraren karfe ukun rana ta farka lokacin har
Baaba ta iso, Ayaan baisami shiga dakin ba sabida yanda su Baaba harda matan Baba
Suleman da Mami suka cika dakin, nonon dama akasa ta wanke aka bata yaran kasa kallon su
tayi dan kunya, rike mata Yaron Baaba tayi ta shayar dasu ahaka sabida aikin ta.
Sati daya tayi a asibitin aka sallameta suka wuce gidan Mami da ita, shima Ayaan tarewa yayi
a gidan dudda baya wani samin daman ganinta dan dakin Mami aka mata masauki ga uban yan
barka. Da sati ya zagayo kuma akai suna nagani nafada yara suka ce sunan Fareed da
Fareeda. Ayaan wani irin son yaranshi da Maman su yake har dan raman kewanta yayi,
dazaran bakowa adakin zai sabe ya shigo yadan rage zafi ta hanyar bata hot romance, taita
mishi dariya, watanta biyu cs din ya warke kaman ba'a yiba hakan yasa Baaba tabijiro maganan
tafiya da ita gida Mami da Pops sukai na'am, Ayaan kam kunyan Baaba yasa kawai bai hanaba
amma kaman ya mutu dan bakin ciki gashi bai samu dama sunyi sallama bama har suka tafi,
gyara aka shiga yimata a zaria ba kadan ba kullum suna makale awaya da Ayaan dan ita kanta
tai kewan shi bana wasaba, watan ta uku Ayaan kaman zai haukace, da kanshi yazo ya dauke
matarshi nan fa suka koma gidansu. Ranan wlh har kuka saida tayi sabida yanda ta mugun
wahala a hannunshi lallai ko yay kewanta gashi tasha gyaran matsi, da kyar da yara na kuka
yabari ta basu nono suna gama sha sukai bacci da kanshi ya karbesu ya kwantar dasu akan
gadonsu yakara jawota kuka yadinga mata bil hakki yana mesa ta barshi har tsawon wata biyar
rabonshi da ita, bubbuga bayanshi tayi tace "haba ZUMANA bagani ba yanzu am all yours"
lallabashi tayi ta dage ta faranta mai rai sosai ta mantar dashi komi.
Ahaka rayuwa ta cigaba da tafiya da kanshi yamata family planning dan yanason Spacing yara
at least Fareed da Fareeda suyi shekara biyu ko uku kafin takara daukan wani cikin, yaran ko
kadan basu da rigima dan har anfara basu abincin yara wani zubin da safema kwashe su yake
ya kaisu wajen Mami da Pops yadawo gida su cigaba da gashi shi shida Bilkisu.
Akwai wata rana da ya hadu da Meram awani supermarket taci attachment ga tabon ruwan
zafin har yanzu a kafadar ta tana tare da wani gaye arne dauke kai yayi yana kara nadaman
dabi'un shi nabaya babu abinda yafi matarka ta sunna, ta halas tafi Zaki, tafi dadi, tafi gardi, tafi
dumi, gata akillace takace kai kadai abinka, babu wanda ya isa ya ketare wanan gonar, abincin
babies dinshi dayazo siya ya siya Garber rice ya saima Bilkisu snacks da abubuwan datake so
yafito abinshi yawuce gida.
Big Mom rayuwa tai mata kakide kakiden ma daskararre, wuya takeci a prison bana wasaba ga
hannu daya gawasu irin kuraje dasuka feso mata kaman gyanda suna ruwa, tai nadama har
ba'a cema komi.
Rayuwa da masoyi dadi gareta, Ayaan na Bilkisu, Bilkisu ta Ayaan kaman su cinye junansu
haka sukeji. Fadawa tayi jikinshi tana sanye dawani shegen jean bomshort black an jera stones
agefe da yar white armless shimi, manna kirjinta tayi a jikinshi tana shafa kanshi, iska ta
huramai a idonshi dake a lumshe dan bacci yake tace "wake up Zumana cinyoyina are aching"
wani irin numfashi yaja sabida turaren datasa dake fizgarshi sosai, bude ido yayi ahankali ya
daura akanta batare dayace komiba, wani parr tamai da ido ta langabe kai tace "please Zumana
zafi yakeyi" tai maganan tana wani irin shafo santala santalan cinyoyinta, wani irin fizgota yayi
ya nakata akan gadon yana wani irin murmushi, dariya tayi tace "kai Zumana wat are you doing,
tausa fa nakeso" kafeta yay da ido saikuma yay murmushi ya kamo soft hand dinta ahankali
yace "i love you Baby na" cuddling dinshi tayi tightly ahankali tace "and i love you more
Zumana!".
*END!!!*
_Alhamdulillah anan nakawo karshen littafinan mai suna *SANGARTATTCE*, kuskuren danayi
Allah ya yafemin sai kunjini a littafina nagaba mai suna *BOYAYYEN MUTUM*._
Duk wacce ta karanta littafin nan batare da tabiya ba itada Allah.
Zaku iya tuntubana ta watsapp number na 07012181461.