Showing 120001 words to 123000 words out of 124573 words

Chapter 41 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf

M Shakur   

09 Nov 2025

3893

kaman wata marainiya, tashi yayi daga kan gadon hakan yasa
ta runtse idonta da gudu ta tsugunna ajikin kofan tana kankame jikinta, tsugunnawa yayi ya
daura hannayen shi akan gwuiwanta yana wani irin shafawa yana kallon fuskarta, wani irin
ajiyan zuciya ta sauke tadan cije lips sabida yanda take ji zata ture hanunshi da sauri yakama
hanun yana wani irin shafawa, dawata irin murya yace "zomuje muyi bacci babu zarian dazaki,

please baby kidena fushin nan dani is driving me nut" daukan ta yayi da karfi dayaji ya kwantar
da ita akan gadon ya kwanta gefen ta, zata gudu ya matseta wasu irin abubuwa yadinga mata
yawo tuni ya birkitata dama ga seductive pill dayasa a drink din, sosai yasha romo yay yanda
yaga dama da ita, sai wuraren sha biyun rana ya barta da sauri ta juyamai baya tafashe dawani
irin kuka awahale dantai bala'in gajiya, bakin cikin kaman tahadiye zuciya ta mutu gawani irin
tsanar shi dake cinta, ta baya ya rungumeta tsamtsam kaman zai maidata ciki, kokarin tureshi
take amma takasa, ahankali yace "baby na! I said am sorry for everything i was old Ayaan den,
yanzu am a change man, dan Allah kidena fushin nan, dan..." yadan yi shiru jin zuciyar shi
tasoma karaya zuciyar shi bata iya jure wanan tsanar data mai, kwantar da kanshi yayi agefen
fuskarta, ya kulle hannyanshi ta cikinta sosai yana sauraran yanda take fitar da siririn kukan
datake yana sauke ajiyar zuciya kirjinshi na bugawa sosai, sunfi 2min ahaka sanan ta share
hawayen ta jin wani irin zuciya yazo mata wuya kwance hanunshi tayi akan cikinta da karfin
bala'i ta juyo tareda tureshi da hanunta, kallon shi tayi cikin ido shima kallonta yake asanyaye
kaman zaiyi kuka shi kadai yasan yanda abinda takemai ke ciman zuciya kaman zai haukace
yakeji, cikeda masifa tace "wlh wlh banason ka, ni bantaba sonka ba aka auramin kai ko
shawarana ba'a nemaba dan kawai Isyaka na yace bazai aureni ba, na tsaneka, ni bana sonka,
ni kasake ni naje gidan mu nacigaba da karatu na, nan gaba na auri wani wanda nakeso
bakaiba, kasake ni Allah zai fitomin dawani mijin wanda nakes...." kasa karashe maganan tayi
sabida yanda yahau wani irin tari yana dafa kirjinshi idanunshi sunyi wani irin bala'in ja kaman
wuta yana tari kaman zai shide, adan tsorace takoma baya tana kwalalo ido jikinta na rawa
tama rasa mezatayi tana kallonshi, wani irin nishi yafara yana son grabbing numfashin shi dake
barin kirjinshi sosai idanunshi na juyawa yana "uuh' uhuuu" kaman mai asma, da mugun sauri
ta matsa kusa dashi hanunta har bar bar yake arude ta dafa shi tace "Yaya Ayaan menene baka
da lafiya ne? Ina maganin ka na dauko ma?" gabaki daya idanunshi sun soma kafewa hanunshi
akan kirjinshi yana wani irin numfashi, tashi tayi a mugun rude tana kalle kalle dogon riganta ta
hango akasa da sauri ta dauka tasaka tadan ja bargo ta rufemai har ciki tai hanyar kofa, jijjiga
kofan tayi tana bugawa tana Kiran sunan Mami amma shiru, karan faduwa dataji yasa tajuyo da
sauri, Ayaan tagani yafado daga kan gadon akife akasan dakin, wani irin ihu tafasa da kuka tai
kanshi, tsugunnawa tayi da duka karfin ta ta iya juyo dashi dan kato ne sosai, ko numfashi
bayayi kaman wanda ya mutu idanunshi sun kafe har lokacin hanunshi na dama nakan kirjinshi,
wani irin ihu tayi tana kiran sunanshi. "Yaya Ayaan".
[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦



Maman Abd Shakur

98...

Su Mami da Abba dayake agaban su yazo yawuce yay sama bayan sun gaisa, kuma basuga
fitowan su da safen nan ba saisa ma sukai ficewan su batare dasun damesu ba, itada Abba dan
zuwa gidan wani amininshi dazai aurar da yarshi.

Jijjigashi sosai ta shiga yi tana kuka. "Ya Ayaan dan Allah kabude ido, na shiga uku, dan Allah
karka mutu kaji bazan karaba" tashi tayi da gudu tai wurin kofa tana bubbugawa tana kiran
sunan Mami amma shiru, dawowa cikin dakin tayi tana kalle kalle ko alamun key bata ganiba,
sake dawowa inda yake tayi tana wani irin kuka ta tsugunna ta daura kanta akan kirjinshi tana
kuka, dago kai tayi ta kalli fuskar shi tana girgixa kai tace "dan Allah katashi bazan karaba to" ko
motsi bayayi, arude tace "ruwa, eh ruwa" da sauri ta mike tsaye tai bathroom awani bowl ta
debo ruwan tadawo dakin tsugunnawa tayi akanshi ta watsa mai ruwan a fuska wani irin
numfashi yaja yadan bude ido, da sauri ta dukar da kanta saitin fuskarshi tafashe da kuka sosai,
hada ido sukayi ahankali yafara kukkule idon zai kara sumewa dan heart dinshi baya beating da
kyau da sauri tai tapping fuskar shi cikin kuka tace "Ya Ayaan no, no dan Allah, karka kulle
idonka, ina key dakin ina maganin ka suke na dauko ma eh?" kara tapping fuskarshi tayi ganin
yana sake kulle ido tace "ina key dakin" da kyar ya iya daga idanunshi ya kalli drawer hakan
yasa ta kalli inda yake kallo da gudu tai wajen ta jawo ta dauko key data gani ta dawo ta
tsugunna akanshi, sake tapping face dinshi tayi tana kuka ahankali tace "ina maganin ka yake
na dauko ma" da kyar ya iya bude baki hakan yasa takai kunenta saitin bakinshi, chan kasan
makoshi yay magana ahankali yace "my room drawer" da sauri ta tashi tai waje ta sauka daga
kan stairs tafita daga dakin duka tai part dinshi bude kofa tayi ta shiga bedside drawer taje na
bangaren daman ta jawo bataga any abu magani ba dayan ta koma tana jawo na biyun taga
wani dan akwati box haka baki dan karami an rubutu cardiothoracic ajiki ga kuma sunayen abun
dabazama ta iya kiraba ajikin kwalin da sauri ta dauka ta bude akwatin dan tagani wasu gajerun
allurai ne ajikin form din akwatin guda hudu harda ruwan alluran wani blue dashi ajikin alluran,
rufewa tayi ta tashi da sauri tana goge hawayen ta tafita daga dakin, tana shiga shashin Mami
tafara kwalama Mami kira jin shiru yasa tai dakinta kawai, tana shiga ta mayar da kofan ta rufe,
tsugunnawa tayi ta kira sunanshi amma ko motsi baiyiba yasake sumewa, fashewa tai dawani
kukan tadau ragowan ruwan dazu ta watsamai dan nishi yayi batare daya bude ido ba da sauri
tai tapping face dinshi da kyar ya bude idon ya kalleta, box din ta nunamai tace "wanan ne?"
budewa tayi ta dauko allura daya ta kamo hannunshi ta sakamai da kyar ya iya kama alluran da
kyau yakai shi saitin heart dinshi tana binshi da kallo tana goge kwalla, chakawa yayi akan
zuciyanshi ya danne kan ruwan ya juye aciki kafin ahankali ya zamo ya ijiye gefe yana kulle ido,
da sauri ta duko da fuskarta saitain nashi sosai dan har hancinsu na gogan juna cikin kuka tace
"dan Allah karka sake kulle ido kaji wlh am scared, kayakuri, am sorry" fashewa tayi da kuka
tanamai sheshekan kuka a fuska, kasa magana yayi ya kamo hanunta yarike ya daura akan
heart dinshi, ahankali taji yanda yake wani irin bugawa ahaka ma da taimakon alluran ahankali
ta daura dayan hanunta akai tana girgixa mai kai hawaye na fita daga idanunta tace "am sorry"
jawota yayi ahankali ya daurata akan jikinshi ya matseta sosai yana sauke ajiyan zuciya,
ahankali taji bugun zuciyan nashi na daidai ta tun tana saurara tana sauke ijiyan zuciya har
wani irin bacci yay gaba da ita.


Wuraren karfe uku ta farka akan gado taganta an lululbeta da bargo da sauri ta tashi zaune
tana kalle kallen dakin amma babu kowa, dirowa tayi daga kan gadon ta bude bayi bashi aciki
da sauri tafito daga dakin tai waje to ina yake? Waige waige tayi bata ganshi ba hakan yasa ta
sauka da sauri kasa baya falo, babu ma kowa, fashewa tayi da kuka tace "ina yake to?" da sauri

tafita tai shashin shi, bude kofa tayi ta shiga babu kowa afalon sai uban kamshi da sanyin ac Tv
nata aiki shikadai, arude tana kuka tai bedroom dinshi bude kofa tayi ta shiga turus ta tsaya a
wurin tana kallonshi tana share hawayen datake, yana zauna akan gado ya jingina da bangon
gadon kana ganinshi kaga mara lafiya sabida yanda yay sakwa sakwa kallonta yake asanyaye
itama shi take kallo, kasa jure kallon tayi ta juya zata fita daga dakin da sauri ahankali cikin
muryan shi me melting heart din mace yace "wife" dan juyo dakai tayi ta kalle shi wasu
sababbin hawayen na tarun mata hakanan taji tana wani irin mugun jin tausayinshi, ahankali ya
bude mata hannayenshi alamun hug, da gudu taje tafada jikinshi tafashe da kuka sosai a
kirjinshi tana shesheka, rungumeta yay sosai yakasa magana sun dade ahaka kafin ya cirota
daga jikinshi cupping fuskarta yay murya chan kasa yace "kiyafe min dan Allah karki azabatar
dani akan abubuwan danamiki abaya, I've regretted every single act of mine, Bilkisu! ina sonki
dayawa, wlh bazan iya rabuwa dakeba, please kiyafemin" kafeshi da ido tayi tana tuna duk
abubuwan daya mata abaya, ahankali ta goge kwallan daya zubo mata tace "ka mareni, ka
murde min hannu, kasamin monkey ajiki, ka jefani a ruwa, sanan u raped me ka zalunceni sosai
ranan" hannunta yakama gam tareda lumshe ido wasu hawaye suka gangaro kan kuncinshi
masu mugun dumi, ahankali ya bude idanunshi dasukai jajir ya kalleta itama shitake kallo adan
tsorace ganin yana hawaye, hanunta ya daura akan fuskarshi yace "dan Allah kirama inhar
hakan zaisa kiyafemin kidena min wanan kiyayyan, not just slap beat me up please kimin duk
abunda kikaga dama inhar zaisa kihuce amma wlh wlh..." muryan shi yafara rawa da kyar yace
"wlh, wlh bazan iya rabuwa dakeba, the thought of leaving you alone is killing me, dan Allah
karki tafi zaria ki barni bazan iya bacci idan bakiba, wife i can't live without you, kece ruhina
baby, kihukun tani tako ina amma karki nesanta kanki dani please karki rabu dani please baby,
pleaseee" yafashe mata da kuka harda shesheka, cikin kuka yasake kamo dayan hanunta ya
daura akan dayan bangaren fuskarshi yace "slap me, slap me, beat me up please, wlh bazan
iya rabuwa dake ba, am sorry, am sorry baby, am so so so sorryy" ya cigaba da kuka kaman ba
Ayaan din da yan waje ke ganinshi mutum mai murdaden hali ba, anything daya danganci
Bilkisu baida juriya da jarumta akaine ko kadan, shi kanshi baisan wani irin so yake mata ba
dan gani yake har kisa zai iyayi akanta, mutuwar zaune tayi tana kallon yanda yake mata kuka,
janye hannayenta tayi daga kan fuskarshi tana girgixa mai kai tausayinshi dukya cika mata
zuciya gashi baida lpy, ahankali ya daura kanshi akan kirjinta ya rungumeta sosai yasake sakin
wani kukan yace "please kiyakuri, am sorry for everything, am sorryyy" yasakin mata wani
kukan, ahankali ta daura kanta akan kanshi dake kirjinshi tai cuddling nashi tightly, cikin muryan
kuka tace "to kadena kuka please kaga bakada lafiya jikin ka zafi" make mata kafada yayi
batare daya dena kukan ba, lumshe ido tayi sabida yanda kukanshi ke taba ranta sosai kuma
tasan yay nadama dan da gaske yake kana ganin idon shi zaka gane hakan, ahankali tace "na
hakura nayafe ma, kayakuri kayafemin nima namaka maganganu marasa dadi kana matsayin
mijina am sor.." da sauri ya dago kanshi tareda daura hannunshi akan bakinta, fashemai tayi da
kuka ta daura hanunta akan fuskarshi ta sharemai hawayen kafin ta janye hannunshi daga
bakinta, ahankali tace "bazan kara bari mijina ya zubar da hawayen shi akaina ba" wani Irin
murmushi yayi tareda sata a jikinshi wasu hawayen suka zubomai hannu ta sanya ta sharemai
ta sakin mai kuka tace "please kadena" gyada mata kai yayi yana murmushin dake karamai
kyau ya sanya hannu shima ya share mata hawayen ahankali ya saukar da hanun kan lips dinta
murza lips din yayi hakan yasa ta sakinmai murmushi duko da kanshi yayi yana kallon kwayan

idonta da sauri ta lumshe idonta dan kunyan shi take ji, murya chan kasa yace "please open ur
eyes" bude idonta tayi ahankali hakan yasa ya chapke lips dinta wani irin kiss ya shiga mata
suna kallon juna daganan ya zarce ya shiga bata wani irin hot romance da kyar ya iya
controlling kanshi ya saketa yace "kinyi salla?" girgiza mai kai tayi, yace "muje namiki wanka
kizo kiyi salla" makemai kafada tayi tana turo baki tace "ni dakaina zanyi kai bakada lpy"
hanunta ta daura akan idonshi ashagwabe tace "karka kallan" wani irin murmushi yayi da sauri
ta tashi ta shige bayin, ahankali ya bude ido yana wani irin kallon kofar bayin jiyayi kaman an
sauke mai wani irin dutse akanshi, bata wani dade ba tafito cikin bathrobe dinshi ta kama kanta
da towel karasowa wajen shi tayi zata zauna agefenshi ya jawota ya daurata akan jikinshi ya
matseta, murmushi tamai ta nunamai ring din hanunta dake kyalli ya haska yatsun ta sosai
ahankali tace "wanan fine ring dinfa waya bani? Hala da ina memory loss ne ko? Waya bani
shi?" binta yay da kallo kaman zai hadiyeta kara sakata yay a jikinshi yadan sauke ajiyan zuciya
kafin ya kamo hanunta ya daura yatsar shi akan ring din sanan ya kalleta yace "nina baki, jekiyi
salla zan fada miki yaushe na baki but saimun koma gidan mu tukun, yi salla mutafi" makemai
kafada tayi ashagwabe tace "oh'oh ni sai Mami tadawo" binta yay da kallo wanan shagwaban
nata zata iyasa ya karya mata alwala dagata yay daga jikinshi ya jata zuwa gaban wardrobe
kaya ya ciro mata yace "sa kiyi salla idan munje gidan mu zan baki labarin harda labarin yanda
mukayi muka sami our little one" yay maganan yana tura hanunshi cikin bathrobe dinta ya shafo
cikinshi, ware ido tayi ta kalle shi tana neman karin bayani murmushi yamata yace "please kiyi
salla karna bata miki alwala please mana Baby" murmushi tayi tadau kayan shikuma yakoma
kan gado ta saka ta saka hijabi tai salla shikuma yafita la'asar, yana dawowa ya marairace mata
su tafi gidan su kin yarda tayi tace saisu Mami sun dawo hakan yasa yamata wayau yace to
suje asibiti bishi tayi kawai ganinsu tayi agidansu. Fushi tadinga yi tawuce tai kitchen abinta da
sauri yabita yana dariya, rungumeta yayi tabaya yace "to mezakiyi a kitchen?" turomai baki tayi
tace "girki zanyi" "no karki wahalan da kanki zan mana take away banison kina wahala" make
mai kafada tayi tace "huu'um ai wlh daga yanzu kadena cin abincin restaurant" sosai yaji dadin
maganan ta hakan yasa ya tsaya ya dinga tayata dudda tayi tayi dashi yatafi kin tafiya yayi,
fried rice tadafa musu da pepper chicken tai musu watermelon da coconut juice tun a kitchen
yafara shan juice din dariya ta dinga yimai yanda yake santi yadauko warmers da plates yakai
dining da kanshi ya dinga bata abaki da kyar taci spoon biyar amai yadinga taso mata kyaleta
yayi yana shafa mata baya hakan yasa batai aman ba tai lamo a jikinshi, ci yayi iya cin shi kafin
ya dagata yay sama da ita dakin shi ya bude ya shiga da ita yace "bari naje mosque ankira salla
kema kiyi" gyadamai kai tayi ya shiga bayi ya dauro alwala ya fita da sauri jin antada, lallabawa
tayi tafice daga dakin tai dakin ta magungunan da Mami ke bata kullum data kwaso na gargajiya
ta debo ta zuba madara ta sha acewan ta suke hanata tashin zuciyan datake yawan yi, alwala
tayo tai salla sanan takoma bayin tayo wanka da ruwan zafi sosai tadade abayin kafin tafito ma
har an kira isha, rigan bacci tasa daya kaimata gwuiwa fari tadaura zani tai sallan Isha tai shafai
da wuturi ta cire hijabi ta feshe jikinta da turarunkan ta tai hau gado jin wani azababben bacci da
ciwon kai na cinta, ko minti biyu batayi ba sai bacci.

Cikin bacci taji an dauketa, ahankali ta bude ido Ayaan ne dagashi saidan gajeren boxer
kwantar da ita yay akan gado yana mata murmushi ya juyar da ita yana kokarin balle maballin
rigar baccin datasa, kaman zatai kuka tace "banda lpy fa nagaji" murmushi yayi yace "magani

zan baki, bakisan yanasa zazzabi ya dauke ba?" akunyace ta rufe idanunta, murmushi yayi ya
kashe wutan dakin, mantar da ita kowa da komi yayi tuni dan ciwon kan yatafi ta shiga maida
mai da martani ta kara haukata shi yadinga uban moaning shidai bai iya shiru ba, fashemai da
kuka tayi sosai sabida ta gaji sosai, hakan yasa yabarta tareda komawa gefe ya kankameta
yana sakin mata kiss ta ko ina kaman zai cinyeta da kyar da muryanshi da bata fita sosai yace
"baby please bazan iya hakura ba, dis our little one yakara miki wani irin extra warm da if am in
jinake kaman na mutu, and kinga it will make our little one grow very well abincin shine please
babyna" yay maganan yana wani irin matse kirjinta nan yakara birkitata, sosai ya mori kayanshi
ranan ihunsu yamin yawa nabar musu dakin.
[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦



Maman Abd Shakur

99 - 100


*Bayan sati bakwai*

Zama suke mai ban sha'awa, wani irin so Ayaan kema Bilkisu da ita kanta abin har tsoro yake
bata wani zubin saikace tamai magani, ko nan da chan bayaso tai nisa da shi inhar ba yaje aiki
ba wanda dan dole yake zuwa to yana manne da ita, inhar ko wani dan abu yahada su dan
sosai cikin yasata masifa dazaran tai fushi dashi kuka yake saka mata sosai dan kasa daurewa
yake itakuma tana ganin haka hankalin ta zai tashi ta hakura. Duk uban zazzabin datake yi
dazaran yayi zataji ta warke rass saisa koma da yaushe yazo koda daga aiki yazo da rana bata
hanashi dan itama so take gashi kullum da sabon salo yake zuwan mata, cikin bakaramin
jaraba yasata ba itama aiko Ayaan yadinga gurzanta son ranshi, daga shi har ita sunyi wani irin
kyau sunyi haske, itama cikinta ayanzu yafito dan kana ganinta zaka gane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login