Showing 57001 words to 60000 words out of 124573 words
Chapter 20 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf
tashi ko idanunta bata iya budewa da kyau sabida yanda zazzabi
yawani irin lullube ta idanunta sun kumbura sosai, ga cikinta sai kukan yunwa yake rabonta da
abinci tun tea datasha jiya darana, da kyar ta iya mikewa zaune tana ganin juwa da rarrafe ta
shiga bayi ta wanke baki da kyar ta dauro alawala tafito azaune tai sallan sanan tacire hijabi ta
lallaba tahau gado da kyar ta lullube da bargo sabida wani irin rawan sanyi da jikinta keyi.
Wuraren bakwai yatashi afirgice ya mike tsaye daga kan kujeran ganin a office ya kwana, shafa
kanshi dayaji yadena ciwo yayi kafin ya wuce ya shiga cikin dakin bathroom ya shiga yay wanka
yay brush yadauro alwala yafito zuwa gaban wardrobe, ya shirya cikin wasu kananun kaya kafin
yahau kan dadduma yay sallan safe. Akan dadduman ya zauna yana tariyo abinda yafaru jiya
aranshi dan lumshe ido yayi yana shafa sajen shi tunda yake tun yana Austria bai tabajin mace
kaman Bilkisu ba, she's so so warm dudda bai wani sami hanya ba, jikinta ko ina taushin bala'i,
lumshe ido yayi kafin ya mike tsaye ahankali yafito daga dakin wayarshi ya dauka da car key
dake kan table yafita daga office din mota ya shiga yafita daga asibitin.
Horn yayi mai gadi yazo yabude mai ya shiga gidan yay parking yafito yay cikin gida yana
tafiyar nan kaman zaki hannunshi zube cikin aljihu, ahankali ya bude falon ya shiga yay jim
yana kalle kalle kafin yahau stairs yay sama dakinshi da kofar yake abude yabi da kallo kafin ya
waiga ya kalli kofar dakinta dake arufe yay jim saikuma ya shiga dakinshi yanabin ko ina da
kallo, ahankali ya zauna abakin gado yanabin yanda kasan dakin ya baci da kallo, wayarshi da
car keys dinshi ya ijiye akan gado kafin yacire takalmin kafarshi yamike tsaye kayanta daya
babbarka ya tattara yadauka yana kallonsu kafin ahankali ya taka zuwa wajen wardrobe dinshi
yabude ya saka su aciki, fitowa yay daga dakin idanunshi akan kofar dakinta harya sauka kasa
yadawo dauke da mop da bucket din mop ya tsaya yay jim kafin yay mopping wurin da kyar dan
baitaba mopping ba a rayuwan shi saidai yaga anayi yafita yaje ya ijiye ya dawo ya gyara gadon
sanan yawuce bayi yasake yin wanka yafito ya shirya cikin kayan shan iska 3qauter milk da
black shimi daya kama jikinshi sosai ya feshe kanshi da turare yafito yana kallon kofar dakin
nata yakoma kitchen yahado coffee a cup yadawo batare daya shiga dakinshi ba ya zauna akan
doguwar kujeran dake nan falon upstairs ya kafe kofarta da ido so kawai yake tafito ya dubata
girman kai yahana shi shiga dakinta ya dubota. Har magrib yana zaune a falon daga yataba
waya, sai yakalli match yasa wrestling ya kalla amma yakasa samin sukkuni, saiya tashi yaje
bakin kofar kaman zai bude ya shiga saikuma yadawo ya zauna bazai iya kai kanshi wajenta
ba, fita yay jin ana kiran magrib yaje masallaci yay salla bayan ya idar yaje wani babban eatry
yayo take away din abinci yadawo gidan, tun daga stairs yake jiyo kakarin amanta da gudu
yakarasa hawa bayan ya ijiye abincin akan center table din falon saman baiyi wata wata ba
yabude kofar dakin ya shiga, tana kwance akan gadon ta turo kanta ta wajen gadon sai aman
ruwa take dan cikinta babu uban komi, aman na zuba akasa tana wani irin nishi ta galabaita iya
galabaita, da sauri yay wurin gadon ya zauna abakin gadon tareda dago ta yana taba wuyanta
yawani daure fuska yace "ke bakida lafiya shine bazaki iya zuwa ki fadanma mutane ba" ko tak
bata iya cewa ba dan dinshi dishi ma take gani bata gani da kyau tsabagen zazzabi, ahankali
yasa hannu ya dauketa kaman baby yafita da ita daga dakin yay dakinshi da ita ya kwantar
akan gado yana kallon fuskarta yanda idanunta suka kumbura sosai jikinta zafi kaman wuta,
rigar jikinshi yacire ya ijiye anan bakin gado yawuce ya shiga bayi ruwa mai zafi sosai yahada
mata yadawo dakin yasake daukanta kaman paper tsabagen yanda jikinta yay laushi hawaye
kawai ke fita ta idonta, bayin ya shiga da ita tana jikinshi ya zare yar rigar baccin dake jikinta ta
lumshe ido, binta yay da kallo kafin ya tsugunna ya sanyata cikin ruwan ihu tai awahale tana
neman tafito ya riketa ya maida ita ciki kaman zaiyi kuka yace "sor.." saikuma yay shiru tareda
daura kanta akirjinshi yana shafa gashinta yana tapping bayanta da hannu daya alamun
lallashi, sanya kanshi yay acikin gashin ta tareda bata light kiss akan gashin, saida ya gasata
sau uku sanan yamata wanka da ruwan kumfa duk idanunta alumshe ya nannado ta a towel ya
dauketa yafito da ita ya kwantar da ita abakin gado yajuya yafita daga dakin, dakinta ya shiga
ya bude wardrobe ya dauko wani pink rigar bacci daya gani me spaghetti hand yadawo dakin ya
dagota ahankali ya sanya mata yana kallon yanda ko ido bata iya budewa da kyau, sake
kwantar da ita yayi yaja bargo ya rufa mata ganin tana rawan sanyi ya kashe ac yafita zuwa
kitchen, tea mai kauri yahado mata ya dauko takeaway abinshi dayayo ya shigo dashi dakin ya
ijiye akan bedside drawer, jakar hospital dinshi yabude ya fito dawasu magunguna Sanan
yahada allura ya maida marfin bakin alluran yarufe yadawo gaban gadon ya ajeyesu akan
bedside drawer suma nesa da abincin, zama yayi ya dagota ahankali ko kadan bata da karfi tai
wani irin taushi kaman auduga, wani irin zazzabi ke nukurkusan ta, ahankali yasata ajikinshi
yana shafa kanta wani irin tausayin ta na shiga shi, sundade ahaka kafin yaciro ya gyaramata
zama ajikin nashi da kyau ya dauko tea saida ya daddana yaji zafin is normal normal sanan
yakai bakinta, kawad dakai tayi tana hawaye ya dakamata tsawa da har ranta saida taji dudda
uban zazzabin datake ciki "ke koki bude baki Kisha kona bata miki rai" ahankali tabude bakin
yasaka mata saida tadan sha sanna yacire mata daga bakin tahuta kafin yasake maida wa
tadan sha tana yatsine fuska cirewa yay daga bakinta ganin tana neman amai ya kalli cup din at
least tadansha rabi, maganungunan ya dauko ya ballo su guda uku yasa mata daya abaki
sanan yabata tea ta kurba ta hadiye da kyar sanna yakara bata ta kurba ta hadiye da kyar, na
ukun ma haka, sanan ya ijiye cup din yadauko abincin take away yabude chips ne da grilled
chicken thighs, ahankali ya dinga debowa yana bata sau uku ta iya karba kafin ta kawad
dakanta dake mata kaman zai fadi, kyaleta yayi yakara kwanto da ita jikinshi ya rungumeta
sosai yana shafa bayanta, ahankali tai gyatsa hakan yasa yadena shafawa saima lumshe ido
dayayi ya cusa kanshi awuyanta yana shakan kamshin da fatarta keyi, saidai tai kusan 10mins
dacin abinci kafin ya dagota daga jikinshi agaba dan tadade dayin bacci, kwantar da ita yayi ya
mike tsaye yadauko alluran ya bude kafin yadawo gadon ya zauna ya yaye rigarta hmmm
yasake sauke ajiyar zuciya, ahankali yamata alluran dudda hanunshi ba zafi amma saida ta
tashi da bude ido da kyar sabida nauyin dasuka mata ta fashe da kuka mara kara fito da alluran
yayi bayan yagama mata ya shafa kumatun ta yanadan murmushi yana kallon yanda idanunta
sukayi yace "sorr" kasa fadi yayi saikuma yatashi ya gyara mata rigan ya lullube ta da bargo
murya chan kasa yace "sleep" fita yay daga dakin zuwa dakinta ya gyara inda tai aman sanan
yadawo yay wanka yafito yana kallon fuskarta yanda take baccin duktai yaushe kamar wacce
tai shekara tana ciwo, kayan bacci masu taushi milk ya xaro yasaka yadawo yahau kan
dadduman da kyar yay sallan Isha, sanan yadawo ya zauna akan kujera yajawo take away din
yanacin chips din ahankali yana kallon fuskar ta, wayarshi dake vibrating ya kalla ganin Meram
ce ke kiranshi yasa yaja gajeren tsaki yacigaba dacin chips dinshi, saida yagama yafitar da
komi waje yakoma bayi yay brush sanan yadawo ya chanza wutar dakin zuwa dim yahayo kan
gadon ya taba jikinta har yanzu zafi rau, kafe fuskarta yayi da ido kafin ya sauke idanunshi akan
tip din hancin ta dayay jajir, lips dinta ma sunyi jajir sundan kumbura tsabagen shansu dayay
jiya, dan murmushin gefen bayi yayi sake tunawa dayay da jiya kafin ahankali ya sanya hannu
ya dagota jagwab ta taso, rigar jikinta ya cire yayar ya kafeta da ido kafin ahankali ya
rungumeta yana shafa bare bayanta yakai minti biyar ahaka saikuma ya kwantar da ita,
ahankali yakai hannu yana shafa kirjinta yanda yakeyi yasa ta tashi daga baccin daya dauke ta
bude ido da kyar ta kallai shima ita yake kallo batare daya daina abinda yakeyi ba, fashewa tai
da kuka awahale mara kara ya kara matsota yadaura kanshi kan fuskarta batare daya iya furta
koda kalaba, numfashin ta dake fita mai zafi da tiririn zafi dake fita daga bakin ta sabida
zazzabin dake jikinta yana sauka akan fuskarshi yaji yana kara fizgarshi yana wani irin
kashemai jiki, yatsa daya yasa ya sharce hawayen dake gangarawa kuncinta ya kalli lips dinta
dasukai jajir suna rawan kuka ahankali yakai hanunshi yana shafa lips din kafin ya janye
hannun ya maida su kan kirjinta sanan yadaura lips dinshi kan nata yafara kissing dinta
passionately.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
55 - 56
Tun tana kuka harta dena wani irin bacci ya fizge ta yay gaba da ita sabida magungunan daya
bata harda na wanda kesa bacci, maida bakinshi kan kirjinta yayi ganin tai bacci ahaka shima
bacci yay gaba dashi.
Shiya fara tashi daga daddadan baccin dayake yana kallon yanda yawani kanannade ta ya
rungumeta kaman zai tsaga jikinta ya shige itakuma tayi wani lamo da wani irin fayau,
hannunshi ya mika ya daura awuyan ta ahankali sabida karya tashe ta saiyaji zazzabin ya ragu
sosai, jikinta babu wani zafi sai dumi, ahankali ya janye jikinshi daga nata idanunshi akan
kirjinta dake fizgarshi sosai, da kyar ya saukar da kafafun shi kasa yadade a zaune kafin ya
mike ahankali ya wuce bayi, wanka yayi yafito daure da towel ya tsaya yana goge jiki yana
kallon fuskar ta tacikin madubi, tsayawa yayi da shafaman dayake ganin tana mutsu mutsu ta
bude ido tana ganin dakin datake sai tafara fara kokarin tashi, tashi zaune tayi da sauri tarufe
jikinta da bargon dake kan gadon tafashe dawani irin kuka tana waige waigen neman rigarta,
dan lumshe ido yayi kafin yabude ahankali ya cigaba da shafa man dayake yi yana satan
kallonta ta kasan ido, ganin bataga rigarta ba yasa ta nannade jikinta da bargon ta sauko da
kafafun ta kasa da kyar tana wani irin kuka maicin rai tana share fuskanta da bayan hannu, dafa
gadon tayi tana kokarin mikewa tsaye ahankali ta mike dan tadanji dama dama bakaman jiyaba
amma dudda haka saida tafashe dawani irin kuka, ahankali ya ijiye man dayake shafawa ya
juyo ya kalleta da lazy eyes dinshi, takowa yayi yazo gabanta ya tsaya tareda folding hanunshi
a kirji yana kallonta, kukan datake yi ta hadiye da kyar tana goge fuskarta da bayan hannu kafin
ahankali ta daga kafa tana cije lebe taraba ta gefenshi zata wuce hannunta ya kama ya rike
gam, tasake fashewa da kuka tana son kwance hanunta amma takasa jawota yayi ya sanyata
ajikinshi da karfi da yaji ya matseta tareda daura fuskarshi akanta yana sauraron yanda take
fitar da sautin kukan datakeyi, runtse ido yayi yace "sor" saikuma yay maza yay shiru, dadan
karfi yace "ke shout up kona bata miki rai" yakara she maganan yana jan siriruwar tsaki kafin ya
dauketa yay bayin da ita, batare daya sauketa ba yahada mata ruwan zafi sai uban kuka take
ajikinshi hannu yasa ta gaban kirjinta zai janye bargon tarike itama gam tareda sakin wani
sabon kuka tana kallon bargon batare data bari sun hada idoba, daure fuska yay yace "Ke
banason rashin hankali kina batamin lokacin fa" fizge bargon yayi ya ijiye akan washin machine
din dayake cikin faddadan bathroom din, ya dauke ta yasaka ta aruwan, wani irin kuka takeyi
sosai tana kokarin mikewa amma yahanata, saida yaga tagasu sosai ganin yanda yake kuka
yasa yajuya danya fita saida yakai wurin kofa yace "2min nabaki kiyi wanka kifito" yabude kofan
yafita, fashewa tai da kuka sosai sai wawwanke inda ya tattabata da sabulu take, ta tsane shi,
ta tsane shi, ta tsani mugun nan, har lips dinta ta shafama sabulun inda yasha ta dinga wani irin
wankewa tana kuka, dan kanta tagaji tafito daga ruwan babu yanda zatayi hakanan taja farin
towel din data gani taja ta daura tadau, sabon brush din daya ajiye mata tadauka tayi sanan
tafito tana tafiya ahankali ahankali, akofar bayin ta tsaya tana jajjan towel din kasa sabida
baiwani rufemata cinya sosai ba tana goge hawayen dasuka kasa daina zubowa, dadduman
daya gama salla da ita ya nade ya daura akan stool yakoma kan gadon yazauna batare daya
kalleta ba yadau wayarshi yana danne danne, saida taci kukan ta sanan ta taka kafarta ahankali
tana tafiya tazo zata fita daga dakin, tafiyan ta ya kafe da ido kaman yana nazarin abu kafin yay
magana cikin izza da isa. "ke waya baki izinin fita daga dakin nan?" dago idanunta dasuka rune
suka koma launin ja tai ta sauke su akan bangon dakin muryanta har rawa yake tace "da.. Daki
zan je nasaka kaya nai salla" tai maganan muryan ta na rawa tana kuka, lumshe ido ahankali
yayi yace "nabaki 2min jeki sa kayan kizo kiyi sallan anan magani zan baki zazzabin bai gama
barinki ba" ahankali take tafiya tana dingisawa yabita da kallo yanda ruwan gashinta ki didiga
abayanta yana gangarawa cikin towel, tana shiga dakinta takara fashewa dawani sabon kukan
gidansu taji tana mugun kewa, Mama takeso tagani kotadan ji sanyi aranta, wardrobe ta bude
da kyar jin kanta yafara wani irin ciwo ta ciro riga da sket nawani bakin atampa da akaimai
flowers blue, shiryawa tai cikin kayan duk tana kuka ta fesa turarukan ta kafin ta dauko mai ta
zauna abakin gado tana kuka, wani irin bugo kofar yayi azabure tamike tsaye tana goge
hawaye, folding hanunshi yayi akirji ya nuna mata kofa alamun muje, ahankali tafita daga dakin
tana kuka yakarasa shiga dakin ya daukan mata man da hijabi yafita dashi, tana bakin kofar shi
a tsaye hakan yasa yaja hanunta ahankali suka shiga ciki ya mika mata hijabin shikuma
yakoma kan gado yana kokarin musu order breakfast a kilmanjaro, Itakuma tafara salla, cikin 15
minutes aka kawo abincin fita yay daidai lokacin ta idar ya sauka zuwa kasa ya karba ya biya
kudin yadawo ciki abakin kofa sukaci karo lokacin tana shirin fitowa wani irin kallon daya mata
yasa ta juya takoma ciki ta zauna abakin gado ahankali tana runtse ido, shigowa dakin yayi
yazo kan gadon ya zauna agefenta har jikinsu na gogan juna take away dake dauke da yam
fritata da akai source din liver akai yabata ahankali tamika hannu zata karba tana goge hawaye
hannun nata da take away yahada yarike hakan yasa ta dago idanunta dasukai jajir ta kallai
itama shiyake kallo ya daure fuska sosai yace "ke kidena min kuka anan inkika kara u know wat
i can do" yay maganan tareda kafeta da ido hakan yasa ta saka dayan hanunta ta share
hawayen ta hadiye kukan hakan yasa yasake ta tareda wani irin shafo bayan hanunta yana
kallon fuskarta kafin yasake karban take away ya bude mata yabata yanda ya tsareta da ido
yasa dan dole tafara ci ko kadan abincin bayamata test hakanan take tusawa, fita yay yasauka
kasa yahada coffee yadawo dakin abinci data ture gefe ya kalla tadanci kadan hakan yasa ya
kalleta yace "hijabin fa" yanda ya tsareta da ido yasa ta cire hijabin ahankali so kawai take tatafi
dakinta, shigowa yay ya ijiye coffee akan bedside drawer yadauko magungunan ta da allura
yahada maganin ya mika mata, ahankali ta mikamai hanunta kallon tafin hanun yayi ganin
yanda ya jike da zufan data sabayi yasa ya saiya rike mata yamika mata bottle water tadan
kurbi kadan sanan ya sakamata maganin abaki ta hadiye, haka sukayi harsau uku sanan ya
dauko alluran yadawo gabanta ya tsaya yana kallonta fashemai tai da kuka sosai tana girgiza
mai kai kaman kadangaruwa daure fuska yayi yace "ke i thought I've told you not to cry again"
gyada mai kai tayi a tsorace, saikuma yadan sassauta murya yace "lie down" kwanciya tayi
dukta rude ta kulle idanunta da karfi dan rankwafowa yayi ya daga rigarta sama tareda jan skirt
dinta kasa yamata alluran ahankali, ihu tayi agajiye ta taushe bakinta tana tsoran kuka shikuma
yaje yayar da alluran a bin sanan ya wanko hanunshi yadawo dakin yadau coffee dinshi daya
ajiye akan bedside drawer yanasha yana kallonta kasa kasa yanda ta jingina da gado azaune
duk atakure kaman mai daukar karatu ta rasa inda zatasa kanta, dan murmushi yay sanin
yanzun nan maganin zasu kashe mata jiki sufara sata jin bacci dama aikin su kenan relaxing jiki
dan duk inda ciwo yake ya warke da wuri, lumlumshe ido tafara kuma taki kwanciya dan wlh ta
tsani gadonshi ma so kawai take tafita daga dakin tama daina ganinshi, ahankali ta daura kanta
abangon gado tana kukkule ido wani shegen bacci na fixgarta daga nan kuma yay nasaran
tafiya da ita ahaka.
Kai cup din coffee yay wurin baki amma yakasa bude baki yasha kallon fuskar ta kawai yakeyi
yanda ta zauna atakuri ta jingina kanta da bangon gado tana bacci ga gashinta dahar yanzu bai
gama bushewa ba duk sun manne da fatar wuyanta wasu kuma akunnen ta sai daya ya zalalo
ta gaba yanata lilo baisan lokacin da cup din coffee ya birkito ya zuba a wuyanta ba dan ihu yayi
ya mike tsaye yana shafa inda coffee ya zuban mai yace "f*ck! wah sh*t am i doing yo" ajiye cup
din coffee yayi yacire rigar daya batan ya ijiye akan hannun kujeran, ahankali ya tako zuwa
gaban gadon ya tsugunna yana kallon