Showing 81001 words to 84000 words out of 124573 words

Chapter 28 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf

M Shakur   

09 Nov 2025

3895

sama sama ma yakejin metake cewa da kyar ya daga fuskar ta ya lalubo bakinta da
hannu kafin ya dago kai idanunshi a lumshe ya kamo bakin yafara kissing dinta tareda kamata
ajikinshi tightly yana shafa bayanta dayan hanunshi kuma yafara yawo agaban rigarta yana
neme neme dan baya gani sosai tsabagen yanda yakejin asaba a zuciyar shi.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

69 - 70

Mutsu mutsu tafara tana kokarin fizge kanta amma takasa sabida yanda yarike ta, hanunshi
dataji ta cikin gaban rigarta yasa tafara kokarin fincike kanta daga jikinshi hankalin ta dukya
tashi sai kuka take babbakawa tana kallon fuskarshi yanda idanunshi suke a lumshe yana fitar
da numfashi da sauri da sauri yana abinda yakeyi, hanunta tasa tafara dukanshi a kafada dayan
hanunta kuma tadaura akan hanunshi dake cikin rigarta tana kokarin janye hanunta daga kan
kirjinta tana wani irin kuka mara kara kaman mahaukaciya haka tadawo. Ta kyar ta daddage ta
fizge bakinta daga nashi ta fizge kanta da kyar ta dirko daga kan gadon, da kyar ya tashi ya
zauna yana kallon yanda take kuka duktabi ta kankame jikinta tana kuka sosai, juyawa tayi da
gudu zata fita daga dakin hakan yasa yay kokarin ya mike tsaye danko rigarta bata gyara ba
duk cikinta awaje, riko hanunta yayi da sauri ta juyo ta fasa ihu kafin tasaka hannu ta fallamai

Mari da karfi, dafe inda tamare shi yayi yana kallonta asanyaye yanda duk ta tsorace tana
kokarin kwace hanunta ta gudu ahankali ya janye hanun daga kan kuncinshi ya daura hanunshi
agefen cikinta ya dauketa da karfi yadawo da ita cikin dakin ya zauna akan gado da sauri ta
mike tsaye daga jikinshi tafashe da kuka tana murguda mai baki tace "wlh Anty Ummy tacemin
babu kyau namiji nama mace haka, niba yar iska bace" shiru yayi yana sauraron maganganun
datake natsuwa na shigan shi ganewa da yayi wani bai taba mata hakaba kenan, hannunshi ya
daura akan cikinta yana shafawa kafin ya saukar mata da rigan kasa ya rufe mata cikinta sanan
ya gyaramata ta wuyan rigan batare daya bata daman guduwa ba, ya gyaramata skirt dinta duk
yana kallon fuskar ta da yanda jikinta ke wani irin rawa sanan yajawota tafado kanshi tana
hararan shi tana kuka tana murguda mai baki, dan murmushi yay ya kara shigar da ita jikinshi
da kyau ta yanda bazata iya guduwa ba, ya kai hanunshi ya daura a daidai ta inda taji ciwo
akanta yadanyi shiru yana nazarin abu, shafa wajen yayi sosai hakan yasa tace "wash" ahankali
yakai bakinshi saitin kunenta yace "da zafi, ya yake miki?" banza tai dashi tana turo baki tana
juya kanta dan murmushi yasake yi yace "gobe zan kaiki hospital na dubaki da kyau if there's
any need sai nakira Dr brain" muryan ta har rawa yake tace "please leave me I want to go
palour" ahankali yace "kije kiyi mene?" langwabe mai kai tayi ashagwaban ce tace "wurin sw.."
saitai shiru ganin wani irin kallo dayake mata tana hararan shi tace "wurin uncle zani mutafi
gida" tai maganan tareda daura hannayen ta a kirjinshi tana tureshi danya saketa tafice tana
kuka tana kallon kofa gabaki daya ta kosa ta sauka kasa, kama hanunta yayi ya janyo shi ya
maidasu ta bayan shi hakan yasa takara kwanto jikinshi sosai tafashe da kuka shikuma yasaka
hanunshi ta bayanta ya matso ta sosai har hancin su na gogan juna arude tace "na banu na, ina
swe..." kasa karasa wa tayi sabida wani irin kallo daya mata dan murmushi ya mata yana goga
hancinshi akan nata murya chan kasan makoshi yace "I miss yhu, I really miss yhu" juyar dakai
tayi ta kalli kofa tana kuka ta danna wani uban ihu. "Sweethearttttt" wani irin juyo da kanta da
yayi azuciye yasa ta kankame idonta tafashe da kuka sosai tace "I want to go leave me, he's
waiting for me, my teddy bear na falo" da muryan shi da bata fita da kyau tsabagen yanda
zuciyar shi ke kuna yace "am ur husband karki kara kiran wani Kato sweetheart please am
begging u karki kasheni" batare data bude idonta ba tace "leave me to, inaso natafi we want to
go" hada forehead dinshi yay da nata yace "uh'uh bazaki kara barina again ba, bazaki bishi ba,
please stop talking about him, please baby" yay maganan yana goge mata fuska, make mai
kafada tayi tareda ture hanunshi. "stop touching me" girgiza mata kai yayi yakafe lips dinta da
ido ahankali ya sakin mata light kiss hakan yasa tabude ido da sauri ta zabura ta tashi daga
jikinshi da karfi filo kan gadon ta dauko tazo ta makamai tana kuka sosai tace "karka kara tabani
mugu kawai" daidai lokacin Mami ta bude dakin ta shigo dauke da tray kallo daya ta musu ta
dauke kai, dawani irin gudu tafita daga dakin bayan ta yarda filo akasa tana kuka, da sauri ya
mike tsaye shima zai bita Mami tamai wani irin kallo hakan yasa ya tsaya yana sosa kai
ahankali tace "Ayaan kabita ahankali I hope I've made myself clear" gyada mata kai yayi yafita
daga dakin tun daga stairs yakejin ihu ta yanda take kuka tana kiran Sweetheart, karasa sauka
yayi daidai lokacin kuma su Abba sun shigo gidan, kokarin bita gefensu take tafita tana kuka
Baba yariko hanunta yana mata wani irin kallo da saida gabanta ya mugun fadi yamata dakuwa
yace "ke kinci gidan ku kinada auran ki kikema wani namiji kuka zaki bishi mekika hada dashi?
Ciwo hauka ne? To wlh koki shiga taitayin ki kona lallasa ki kafin nabar garin nan gobe, wanda
kike nema ba, kina jina" ta dago kai tana kallonshi hakanan taji tana shakkan tsohon har cikin

ranta yace "to yatafi kuma bazaki kara ganinshi ba, ko sunan shi miyema kike kiranshi dashi,
koma mikike cemai to yatafi bazaki kara ganinshi ba, mune iyayen ki ga mijinki chan dole ki
zauna dashi, in kara jin kin kira sunan wani agidan mijinki, wuce dakin ki kibama mutane wuri
anan" da sauri tai sama hartana bangaje Ayaan da gudu wani daki data gani abude tabude ta
shiga ta maida tarufe ta saka key ta sulale akasa tana kuka kaman mahaukaciya tace
"Sweetheart ina kake kazo ka dauke ni".
Akasa kuma Abba yace "ahankali zamu bita malam bata hayyacin ta" girgiza kai kawai malam
yayi yace "shirmen banza zama tadawo ne, zamu tsaya kallonta ne tana aikin haramun, wanan
ai haramun ne".

Mami ce taje bakin dakin takai mata abinci dan tunda tazo bataci komiba tai knocking duniyar
nan amma taki budewa, koda mazan ma suka dawo daga masallaci anyi anyi ta bude kofa taki
gashi ansa spire key yaki shiga, Ayaan kaman zaiyi hauka, bayanda ba'ayi da itaba taki sai
uban kuka take sai wuraren goma baccin wahala yay gaba da ita, Abba yakira mai balla kofa
sabida yanda hankalin su yatashi amma yace bayan an gobe da safe zaizo, Baba kaman ya
hadiye zuciya ya mutu jibi yanda aka damu da Bilkisu amma sai iskanci takema mutane, sa
kowa yayi yabar wajen suje su kwanta badan ransu yasoba suka tafi har Ayaan ma saida ya
koreshi.


Wuraren takwas mai balle key kofa yazo da Ayaan yafara cin karo a tsakar gida yana sanye da
white jallabiya, ya shigo dashi lokacin duk su Abba da Baba na bakin kofa duk suka matsa mai
kusan 30 min ya dauke shi sanan ya iya balle handle din kofan kofar ya bude tana zaune jikin
gado ta cusa kai acinya dukta galabaita tana kuka mara sauti kafin ma Ayaan ya shiga Baba
yariga shi shiga yana Kalle Kallen dakin ya shiga yi, igiyan chaja daya gani ya dauka da sauri
Abba yace "malam a'a, a'a nace" ko kallon Abba baiyi ba ya zubamata USB ajiki, ihu tayi ta
daga kai yace "tarbiyan dana baki kenan kina kuka kan wani namiji ga mijinki anan" kara
zubamata yayi dukta firgice ta mike tana ihu, Ayaan saukar da kanshi yayi kasa hawaye yataru
a idonshi sosai jiyake kaman ya fizge igiyan, kara shauda mata Baba yayi kaman zata haukace
ta girgiza kai tace "yakuri wlh bazan karaba" Abba nama Baba magana amma ko kallonshi
bayayi yakara shauda mata da gudu tai bayan Ayaan ta labe tana kuka sosai tana yakuri ganin
haka yasa Baba ya tsaya yace "wlh duk randa kika gara gwada kulle kanki adakin saina bata
miki rai" yace "jata Ayaan ku wuce shashin ka akanta aka fara wuce, wuce kibishi" atsorace
tarike hanun Ayaan tana kuka tana waigen Baba suna tafiya, Baba yanuna mata USB yace "inji
yakawo min karan ki kiga yanda zanyi dake yar kashin buta kai" Abba da duk baiji dadi ba yace
"gaskiya wanan batu baimin dadi ba malam duka haba haba" ya kalli Mami yace "aika musu da
abinci Firdausi bataci komiba tun jiya" Mami tajuya tafita.

Shashin shi yabude suka shiga tana rike da hanunshi har lokacin tana kuka tana shafa hanunta,
maida kofar yayi yarufe ya wuce bedroom da ita ahankali ya rungumeta yana shafa bayanta da
kyar yace "sorry baby Baba ne" ta gyada mai kai tana hawaye.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

71 - 72

Tapping bayanta ya cigaba dayi alamun lallashi ahaka har tai dan shiru, saida yaji ana knocking
kofa daga palour sanan yaciro ta daga jikinshi ahankali ya zaunar da ita akan gado yace "sit"
juyawa yayi yafita daga dakin ya barta tana matsan kwalla, abinci ya shigo dashi a kuloli ya ijiye
anan tsakar daki ya karaso inda take tana matsar kwalla ya zauna ya jawo ta jikinshi yasa
hannu ya share mata hawayen yace "stop crying" make mai kafada tayi, kara matso ta yayi
yace "please Baby" dauke kai tayi tana gunjin kukan ta, ahankali ya dauketa ya daurata akan
jikinshi yasa hanunshi takan cikinta ya daure, yadaura kanshi akan kafadar ta, goga mata sajen
shi yayi akan kunne hakan yasa ta kara karfin kukan datake yi tanaso ta tashi, murya chan kasa
yace "zo muje kiyi wanka kiyi brush saikiyi breakfast ko" make mai kafada tayi tana turo baki
tana rera kuka, dan murmushin gefen baki yayi yace "okay in kira Baba yakara dukan kiko" da
sauri ta girgiza mai kai, yace "gud, muje" ahankali ya sauketa daga jikinshi ya mike tsaye yarike
mata hannu sukai bayi sakinta yayi ya tsugunna yahada mata ruwa mai zafi kumpa kwance
asama sanan yataso ya mike tsaye yana tattara hannun jallabiya yana kallon yanda take kuka
tana kallon fatar hanunta dasuka danyi ja sabida wayan wuta, ta bayanta ya zagayo ya dugo da
kanshi ya daura akan kafadar ta ya sanya hannunshi ya rike waist dinta yana kallon hanun, ture
hanunshi tayi daga waist dinta tana turo baki tawani buga kafa akasa batare data kalleshi ba
tace "leave, wanka zanyi" dago dakai yayi ya zagayo ta gabanta yakama hanunta yajata har
zuwa bathtub din daya hada ruwa, zama yayi ata bakin, da karfi yajata yasata a tsakiyan
kafafun shi yana kallon fuskar ta itama shitake kallo a tsiwace tana hararan shi tace "kafita I
want to bath, ni bazanyi wanka agaban namiji ba" make mata kafada yayi shima yana kallon
kwayar idonta yace "let's bath together please baby" murguda mai baki tayi tace "chab, bindi,
Allah kyauta, ni yar iska ce" girgiza mata kai yayi yace "a'a, ke matata ce, munyi aure" zaro ido
tayi tana kallonshi saikuma ta narka mai uban harara da manyan idanunta tace "da yaushe
mukai auren ninama sanka ne, kuma ni bazan taba auren irinka ba, kacika tsawo gaka babba,
jibi muscles dinka fa" yatsa takai baki abude ta taba muscle din dake cikin jallabiya, dan
murmushi yamata shima yay magana kaman ita amma ahankali sabida kanshi dake ciwo,
ahankali yace "they're not big in bude miki ki gani" dagamai kai tayi bakinta abude idanunta duk
akan hanun, dan matsar da ita yayi ya mike tsaye yacire jallabiyar yarage dagashi sai dan
gajeren wando da white singlet da sauri ta kulle ido tajuya zata tafi jikinta narawa yariko ta,
yakoma ya zauna akan bakin bathtub din yasata a tsakakanan kafafun shi yace "open ur eyes ki
gani, they're not big" ahankali tadan bude idonta kadan saikuma tabude su duka ta kalli muscle
din daya daga mata sama har wani rawa rawa naman yake, jijiyoyi sun fito sun murde, ware
idanunta tayi gabaki daya ta bude baki tace "wayyo, wlh is too too big" gizgiza mata kai yayi
yakara shigo da ita jikinshi yana kallon yanda gabaki daya hankalin ta ke wurin, ahankali yace
"amma kina sonsu lokacin damukai aure, kita wasa dasu" juyo dakai tayi ta kalleshi ta narka mai
harara tace "ni bantaba yin aure ba, I don't know you, inda nai aure ai zan sanka ko?" taimai

tambayan tana kokarin tashi daga jikinshi, kin bata daman hakan yayi yakai hanunshi ya daura
akanta inda taji ciwo yace "u see dis injury shiya sa kika manta ni but am gonna fix it soon,
anjima zamu hospital" turo baki tayi tana kokarin fizge kanta kaman zatai kuka tace "leave me I
want to bath, kafita" make mata kafada yayi shima ashagwaban ce, hannu tasa ta tureshi da
karfin ta tana masifa, da gangan yafada ruwan aiko ya riko hannunta ya fizgota ciki shima, ihu
tabude baki zatayi ya kama bakin yakai hanunshi bayanta ya zare straight skirt din yayar wani
irin mugu tashi hankalin ta yayi, me haka mutumin nan kemata, hanunshi dataji atakan rigarta
yasa tafara kokawa dashi rike hanunta yayi, yacire bakinshi akan nata zatai magana taji ya zare
rigar yayar yabita dawani irin kallo, ihu tayi ta boye jikinta aruwan kumfan tace "na shiga uku
wayyo Allah na sweethea..." fizgota yayi da mugun karfi yakama bakinta kafin yamaida
hanunshi bayanta ya balle maballlin bra yacire yayar jikinta wani irin azababben rawa yake
dudda cikin ruwa jikin nata yake amma saida ta sanya hanunta tarufe su. Soft sponge dinshi ya
dauka batare daya raba bakinsu ba yana kallon yanda ta runtse idonta gam jikinta na barbar, ya
daura ata wuyanta yana wani irin gogawa yana zagaye wuyanta dashi, wani iri tafara ji hakan
yasa ta girgiza kai tana jin wani irin sensational feeling, ahankali ya saki bakinta kaman jira take
cikin kuka sosai tace "wat is dis, niba bad girl baneba, kaita and leave me alone" juyoda ita yayi
yahada bayanta da kirjinshi, kai bakinshi saitin kunenta yayi yace "kinaso na fadan ma Baba
abinda kike min yazo ya sake dukan kiko" da sauri ta girgiza mai kai jikinta na rawa ahankali
yace "to calm down I just wanna bath u baki iya wanka dakan ki bane" murya chan kasa kaman
na mara gaskiya tace "wlh, wlh, na iya" yanda tai maganan saida yasa yay murmushi ahankali
yace "ok anjima saikiyi agabana Inga ko kin iya" zatai magana yace "shiiii" shiru tayi, jikinta na
rawa ta shiga uku ina sweetheart yakawo ta haka, tana daga jikinshi ya dago da kafarta na
dama tundaga kan yatsa yasa soft sponge din yana wani irin gangarawa sama har wajen
cinyarta, dan nishi tayi ta shiga jikinshi sabida yanda takeji, ajiye kafar yayi yadau dayar
tundaga babbar yatsar ta yake goga sponge din har zuwa cinyarta yanda abin yake mata
waiwayi yasa tafara kokarin juyo da fuskarta ta kifa akirjinshi, cusa fuskar nata tayi akirjinshi
tana nishi ahankali tareda sakin siriruwar kuka, sponge din yadaura akan cikinta yana gogawa
ahankali ahankali yana yowa sama da sauri tarike hanunshi ta dago kai ta kalli fuskarshi
hawaye yacika idanunta sosai shima ita yake kallo asanyaye da idanunshi dake kaman a
lumshe tsabagen yanda suka kankance murya chan kasa dake rawa sosai tace "wa..wat are
you doing to me?" matso da fuskarshi yayi saitin fuskarta har tanajin yanda numfashin shi dake
kamshin coco ke fita, murya chan kasan makoshi yace "bathing my wife" girgiza mai kai tayi duk
jikinta na rawa tace "ni banyi aure ba I don't have husband, ni, ni bansan kaba" daura hancinshi
yayi akan nata dawata irin jarababbiya murya mai narkar da zuciyar mace yace "I should prove
to you that you are mine? Dat ke TAWA CE?" gyada mai kai tayi adan tsorace tace "I want
prove sabida ni bansan kaba" kaman me rada yace "okay I will prove it to you, nima inaso
nakara saninki akaro na uku?" turomai baki tayi kaman zatai kuka tasa yatsa ta dungure mai
dogon hancinshi dake kan nata ta murguda mai baki tace "wat is karo na uku?" lumshe ido yayi
yanajin dumin kirjinta dake kan jikinshi yace "babu kyau magana abayi kinata sani kuma, don't
talk again" juyar da ita yayi yadau sponge din ahankali ya maida kan cikinta yana wankewa
dago kai tayi ta kalleshi tasaka mai kuka cikin kuka tace "please stop, is ticlesh" tana maganan
tana dan lumshe ido, hanunshi dataji akan kirjinta yasa ta ware ido da sauri hada ido sukayi
kafinma tai yunkurin magana yace "shiiiiiii" ko tarin bata karayi ba saima wani irin bugu da

kirjinta keyi tsabagen tsoro, bakaramin wasa yayi da itaba tai kuka harta gaji dudda baima ta
komiba amma saida yarage zafin wata biyun dayayi bata bayan yagama yasaka mata bathrobe,
da sauri ta karba tana kukkule jikinta tana kuka, murmushi yayi yay hugging dinta tabaya yana
shakan kamshin sabulun wankan dasuke yi, ahankali yace "I love yhu Baby na, now hurry kiyi
brush am waiting for u" sakinta yayi yadau karamin towel daga kan karfe yafito yana goge
gashin kanshi dake tsiya yar da ruwa.
Saida ya shafamai sanan yadawo gaban wardrobe yaciro jean mai ruwan toka sai kuma black
short sleeve t-shirt yasa, shidai a rayuwa kaya masu duhu na mugun mai kyau, bakaramin kyau
yayi ba, givency short gown na mata yaciro mata daga wardrobe dinshi mint green, rigar iya
guiwa zata tsaya mata bata da hannu sata kawai zakayi kaja zip ta gefe shikenan, zama yayi
akan center carpet ya bude kula yana duba me Mami ta aiko dashi soye soye ne da kunu, flask
yadauka yahada tea dan bai iya shan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login