Follow us on social media

Showing 117001 words to 120000 words out of 124573 words

Chapter 40 - Sangartacce Book Complete Complete Hausa Novel by M Shakur

M Shakur   

09 Nov 2025

5130

cikin daya
zubomai da sauri yace "kaga Ibrahima fadamin kome kake so inhar baifi karfina ba nakane wlh"
dariya Dr yayi cikeda murna yace "Abba dama spain 🇪🇸 nake so nakai matana mudanje yawon
bude ido" cikin wani irin farin ciki yace "katura min duka information dinka kaida matar ka zansa
amuku visa ka shirya ba Spain kadaiba harda wasu kashashen ma saika zaga tukwuicin ka
nabani wanan albshir dinne" ihun dadi Dr yayi yace "godiya nake Abba Allah kara tsawon
kwana ya Kade fitina" katse wayar Abba yayi yay ma Allah sujjada yana godiya saikuma ya
tashi zaune yana kallon Mami yace "ashe dai boy angirma kiga fa bai fada mana Bilkisu nada
ciki ba" yay wani irin dariya irin ta manya yana girgixa kai saikuma ya kalli Mami da tsabagen
farin ciki bakinta yaki rufuwa yace "Firdausi jeki tambaye ta koma metake so inhar zai zauna
acikin bazatai amai ba, aje asiyo ahada mata, koma dai amata shashaka ne kinsan fa lokacin
dakike da cikin Boy har tsakiyan dare tadani kike zakici shashaka" da sauri Mami ta rufe fuska
tajuya tafita Baba Suleman namata dariya tasan idan tace zata Kara Koda minti dayane Alhaji
saiya tona asirin duka abinda tayi datana da cikin Ayaan yanda yake cikin farin cikin nan.
Kaceme wa anguwan yayi dan Abba kyauta yadinga yi harda na innanaha.

Wuraren goma ya shigo part din sanye da 3quater white, sai white long sleeve t-shirt dabai kulle
boturan ba kirjinshi abude sai wani irin kamshi yake mai tafiya da zuciya, ganin bakowa afalon
yasa yay sama dakin Mami ya bude ya shiga dayar gajeren sallama daidai lokacin tafito daga
bayi daure da towel daya tsaya mata acinya, hada ido sukayi da gudu tazo ta fada jikinshi ta
fashe da kuka tana dukan shi, kunenshi ya kama yana kallon fuskar ta murya chan kasa yace
"am sorry" make mai kafada tayi ta sakeshi tana turomai baki ta juya tai kan gado tadau rigar
baccin da Mami ta ijiye mata akan gadon, da sauri ya biyota kwantowa yay tabayan ta ya daura
duka hannayen shi akan cikinta yana shafawa, ahankali ya lumshe ido yayi yana shakan
kamshi turaren da Mami tahada mata a ruwan datai wanka dashi dake fizgar shi sosai, murya
chan kasan makoshi yace "please baby" bude kofa da akayi yasa ya bude ido ahankali batare
daya saketa ba hada ido sukayi da Mami dake rike da mug, akunyace ya saketa yay wajen
Mami ya karbi mug din yace "sannu da aiki Mami na" kallon shi tayi saikuma ta kama kunenshi
ihu yayi asangarce yace "wash Mami zafi" ajiye rigar tayi da gudu tazo wajen tana kallon yanda
Mami ta rike mai kunne, ta kalli Mami tafashe da wani irin kuka tana tsalle kokarin takai

kunenshi ta ture hanun Mami, wani irin murmushin dadi yayi mai sauti yana kallon Mami shima
kaman zaiyi kuka, hakan yasa Mami ta sakeshi tareda dungure mai kai, da sauri Bilkisu ta
rikeshi ta rungume hannunshi tana share hawayen daya gama wanke mata fuska, baki Mami
takama tace "ah lallai yaran zamani, wato na ja kunen mijinta tana kuka, kunga tafiya ta ai,
kabata mug din natane" tajuya zata fita, dariyan iskanci yabi Mami dashi hakan yasa ta juyo
itama dariyan ke cinta daurewa take ta harare shi tace "mara kunya kawai dauketa kubarmin
dakina kafin nadawo" tasakai tafice, juyowa yayi ya kalleta da wani irin smile akan fuskar shi
abinda tayi yanzunan har kasan kasan ranshi yamai wani irin dadi, ahankali ya ijiye mug din
akan stool yawani hau yimata kiss tako ina, washe mai baki tayi haka ya cigaba da kissing dinta
harya jata zuwa gado, rigar baccin ta white da Mami ta fito mata dashi ya dauka ya saka mata
iya guiwa ya tsaya mata wani irin kallo yabita dashi sanan ya dauko hijabi yasa mata yadau
mug din yabata, karba tayi ta kafa abaki water melon da dabino Mami ta Nika mata a blender
tasaka madara da Zuma bata taceba, sosai yamata dadi ta shanye tass tabashi mug din iyewa
yayi anan sanan ya juya mata baya ya duka ya kalleta yace "hau" washe mai baki tayi sosai da
gudu ta dane bayan shi ya mike tsaye da ita ya gyara mata hanunta akafadar shi sanan suka
fito daga dakin sukai kasa, Abba da Mami da tunda sukaji Karan bude kofar su sukadan leko,
tafawa sukayi Mami ta kalli Abba tace "like father like son" hararan ta Abba yayi yace "kyau
Kenan bakiga yanda kika mutun munba da tsufa na amma duk randa bana dakinki baki Iya
bacci na Iya luv emmata" filon kujera Mami ta bugamai ya chabe yana dariya.


Shashin shi yay da ita, bude kofa yayi wani irin kamshi da sanyi ya bugi hancinta shiga yayi ya
maida kofar ya rufe bayan ya murza makulli dakin duhu hakan yasa tasake kankame shi daga
baya, kofar bedroom ya bude ya shiga ya rufe sanan ya sauko da ita daga bayan shi da sauri
takara rirrikeshi dan bata ganin komi dakin ko ina duhu, abu ya danna haske ya gauraye dakin
ware ido tayi tana kallon ko ina tundaga inda take tsaye akasa ya zuba flowers jajaye da
balloons tako ina jajaye akasa har zuwa kan gadon dayaji farin bedspread dakuma farin bargo,
yarubuta I Love you da flowers din akan gadon, akan bedside drawer kuma wani hadadden mini
bucket ne dake cike da ice cubes daketa tiriri, sakinshi tayi da gudu tadau balloon tana wasa
saikuma ta tattaka jajayen flowers din da farar kafarta tai wajen gadon ta tsaya tana kara kallon
rubutun flowers din dake kan gadon tana washe baki, tundaga yatsar kafarta yake kallon dake
kan jajayen flowers har zuwa gashin kanta wani irin sonta na fizgar shi baida buri daya wuce ta
warke yanzu, sake washe baki tayi ta daura yatsar ta akan flowers din I tace "I" saikuma ta
matsa ta taba na love ta kafeshi da ido saikuma tace tace "l...l..love" takara matsawa ta taba na
you tace "you" tai tsalle, ahankali ya tako ya zo tabayan ta daura kanshi yayi a wuyanta ya kulle
hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace "ur conditon is improving u just read something
baby, gobe zan kaiki hospital" kiss yamata awuya har lokacin idanunta nakan rubutun ahankali
tace "I Love you" yadade yana kallon bakin ta saikuma ya saketa, ahankali yakai guiwar shi
kasa ya riko hanunta, kwalalo ido tayi itama zatai kneeling kaman yanda yayi ya girgixa mata
kai yace "no" hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani red small box, ahankali ya bude wani
hadadden diamond ring ne aciki, ciro ring din yayi ya ijiye box din agefe ya sake riko hanunta,
fuskarta ya kalla ahankali yace "wife you've been nothing but a blessing to my life, kin haskaka
rayuwata kin chanza ni, am not that Ayaan mebin mata mara son yin salla, sa sarka da kunne

da sauran su, you are a gift to my life Bilkis, ina miki wani irin so dakoni kaina bazan Iya fadin
wani irin bane, I love you so much Baby" ring din ya sanya mata a yatsu aiko chass ya zauna
bakaramin kyau yama hanunta ba kasa hakura yayi saida yama hanun peck sanan ya saki
hanun ihu, tayi tsalle tana kallon zoben kamota yayi tareda daura kanshi akan cikinta ya
rungumeta ahankali yace "thank you" cikin yama kiss kafin ya saketa ya mike yana kallon fuskar
ta washe mai baki tayi saikuma ta fada jikinshi, ahankali ya cirota daga jikinshi wani abu ya
danna kalan wutan dakin ya koma dim blue, sama ta kalla tana kallon wutar dakin dataga ya
chanza daga fari, ahankali ya daura hannunshi kan spaghetti hand din rigar baccin ta kwantar
dasu yay kasa tareda kwanto da kanshi wuyanta yakai bakinshi saitin kunenta yana lashe
kunen hannunshi na zame rigarta kasa ahankali, murya chan kasa yace "zan gaisa da ajiyata,
let my baby feel his Papa" karasa zame rigan yayi ya dauketa akan hannunshi, sakala hanunta
tayi tabayan wuyanshi tana kallon fuskarshi Shima kallonta yake, batare daya raba idanunsu ba
ya taka ya kwantar da ita akan gadon yay resting kanta akan lumtsetsen filon gadon ahankali,
bakinshi ya daura asaman kan idonta kankame idon tayi hakan yasa ya sakin mata wani irin
kiss mai kara wani yarr taji da sauri ta saki wani irin ajiyar zuciya da yakusa zautar dashi,
hannayen ta yacire daga bayan kanshi ya ijiye ya tashi yana wani irin kallon ta itama shitake
kallo tana washe mai baki da idanunta dasuka kankance, rigar shi ya cire ya nannade yana
wani irin murmushi ya wurga mata akan fuska da sauri tacire rigan daya rufe mata fuska ta jefar
gefe tana washe baki ta kalli inda yake tsaye amma bashi awajen, ahankali taji saukar kankara
abayan kunenta wani irin nishi tayi mai kara ta daura hanunta akan hanunshi, gangarawa yayi
da ice cube din tundaga bayan kunenta har zuwa wuyan yana wani irin gogawa gently, nishi tayi
tana lumlumshe ido kaman zata shide takeji, chusa hancinshi yayi abayan kunenta sosai
harshen shi a cikin kunenta ya mika hannu ya dauko wani ice cube din ganin wanan ya narke,
abakin shi yasaka guda biyun daya debo wanan karan ya juyo da ita ta fuskance shi ta kallai da
idanunta dasuka chanza kala, bakinshi dake dauke da ice din ya daura akan wuyanta kankame
kanshi tayi gam gam, ahankali slowly yake gangarowa da ice din tundaga wuyan ta har ya
sauka akan kirjinta wani irin lalatatcen kara tasaki "ahhhh" ta rirrikeshi tana lumlumshe ido tana
budewa, saida kankaran ya narke a kirjinta sanan, ya fito da harshe ya lashe ruwan kankaran
tundaga kirjinta har zuwa wuyanta, ya dago kanshi yana kallon fuskarta kallon shi takeyi da
idanunta da basa buduwa duka sai ajiyar zuciya take sama sama, batare daya janye idanunshi
daga nataba ya dauko ice guda daya ya jefa abaki, hannu yasa yay wani irin cupping face dinta
ya hada bakinshi da nata suka shiga farfasa kankaran atare, kankameta yayi sosai suka
hahhadiye kankaran kafin su shiga kissing juna, hannunshi ya mika ya dauko ice guda daya
batare daya raba bakinsu ba ya daura akan cikin ta, kara kama bakinshi tayi tana kankameshi,
ahankali yake zagaye cibiyar ta da kankaran yana wani irin lumshe ido, fizge bakinta tayi daga
nashi jin kaman zata sume wani irin kara tayi daya kara birkita shi tayi kafin tadan bude idonta
da kyar, da kyar ta mika hanunta ta dauko ice guda daya tana nishi daurawa tayi akan wuyanshi
kaman yanda yamata taja kasa tana gangaro wa kirjinshi wani irin moaning yayi yakara
matsowa alamun ta cigaba.

Salla yazo maybe kujini kokuma Sai bayan Salla depend on inna sami lokaci.
[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦

Maman Abd Shakur

97...

Matseta yayi sosai yana wani irin kissing dinta har ajiyan zuciya yake saukewa tsabagen yanda
yay kewan ta, hannu tasa ta sharemai hawayen dayake yi tas tas, wani irin murmushin murna
yayi yay kissing hanun kafin ya zame towel din jikinta, gabaki daya tafice hayyacinta ko kadan
bata sonshi amma takasa hana kanta abinda takeyi, sosai jikinta yafara rawa tunawa da
wahalan datasha ranan, kankameshi tayi tasakin mai kuka sosai jikinta narawa tana girgiza mai
kai, tsagaita abinda yakeyi yayi ya kalleta yace "menene baby?" dawata irin murya data kara
haddasamai wani irin matsanancin bukatan ta tace"da zafi wlh, am scared" murmushi yamata
yawani irin laso wuyanta murya chan kasa yace "bazan miki dazafi ba, I will be extra gentle" bai
bari tasake magana ba yahade bakinsu ya shiga yimata wasu abubuwa da yasa taji kaman zata
shide, wasu abubuwa tashiga mai itama ita kanta batasan a ina ta koyosu ba, sumbatu kala
kala ya shigayi daga bayama taushe mai baki tayi kar ajisu.
Bakaramin gajiya tayiba amma Ayaan bai kyaleta ba saida yaji shi ya gamsu ya gurjeta da kyau
ko idanu bata iya budewa da kyau sai uban ajiyan zuciya take cinyoyinta duk ciwo suke,
matseta yayi ajikinshi yana wasa da kirjinta ahaka wani irin bacci yay awon gaba dasu.

Sosai suka makara wuraren shida na safe ya bude ido sabida zafin jikinta dake konashi, binta
yay da kallo yanda ta kwakumeshi kaman zata koma cikin jikinshi fuskarta yay fayau tana bacci,
jikinta zafi sosai hannunshi ya daga ya daura akan wuyanta sosai yaji tausayinta na shigan shi
dan yasan cikin ne yasamata wanan zazzabi early morning sickness dinan, ahankali ya maida
hanun ya daura akan soft kumatun ta yana shafawa gently yana murmushi, bakinshi yakai ya
daura akan lips dinta dahar dan kumbura sukayi ahankali ya shiga bata lizard kiss ya kamo
harshenta ba shiri ta bude ido cikin baccin datake yi hada ido sukayi, murmushi yamata ya
cigaba da abinda yakeyi yana wani irin kara shishigewa jikinta, daure fuska tayi sosai ta fizge
bakinta tareda tureshi bargon gadon taja ta rufe jikinta da sauri ta juyamai baya wani irin bakin
ciki na cika mata zuciya, wani irin haushin kanta take ji na barin kanta yamata abinda yayi,
mema yasameta jiya data bari yamata haka? Wani irin kuka tasaki na bakin ciki, ahankali yazo
ta bayan ta ya rungumeta tsam, tureshi tayi cike da tsana ta diro daga kan gadon baya tayi
luuuu zata fadi sabida wani irin jiri dataji ya kwasheta da sauri ya diro ya tareta, cike da masifa
ta tureshi tace "haa'a leave me" kaman zaiyi kuka yace "please" tureshi ta cigaba dayi hakan
yasa ya dauketa da karfi da yaji baibi takan tsiwan datake mai ba saida yamata wanka sanan ya
direta agaban wash hand basin yana murmushi yace "yi brush to Ayaan wife" hararan shi tayi
tana goge hawayen bakin ciki, kunenshi yakama yanadan murmushi ya kalleta yace "baby
please mana, jiyafa kin yafemin, ki kara yafemin yanzu, am really very very sorry" dauke kai tayi
tadau brush dinta tafara brush murmushi yayi ya juya dan zuwa wajen wanka, wani irin yellow
amai tafara da sauri yadawo wajen ya riketa, brush din yacire daga bakinta yana mata sannu
dudda uban aman datake amma kokarin tureshi take dan bataso yana tabata, kin sakinta yayi
saida aman ya tsaya dukta gaji jikinta yakara zafi kuskure mata bakin yayi yafita da ita daga

bayin ya zaunar da ita akan gado sai binshi da harara take tana kawad dakai, kaya yaciro mata
a wardrobe da hijabi ajiyewa yay agefenta yace "sa kiyi salla" dauke kai tasake yi, dan
murmushi yayi ya shafa hancinta kabar da hannunshi tayi yay murmushi yace "I love you so
much Dr Ayaan wife" juyawa yayi yakoma bayi ta rakashi da harara saikuma ta fashe dawani
kukan tuna duka abinda yafaru jiya data yi towai meya sameta? Kuma wlh taji dadi sosai, tsaki
tayi tadau kayan daya ajiye mata tana share lips dinta dayasha, tashi tayi tasaka tahau kan
dadduma.
Akan dadduma yafito yasameta tana ganin shi ta dauke kai murmushi yayi yana share jikinshi
da towel kayan daya cire ya mayar yataho kan dadduman agefenta ya tsaya ya kabbarta salla
da sauri ta tashi ta matsa jikin gado tana karashe azkar dinta, yana idar da sallan ya dauko Al
Qur'anin ta dake kan table ya bude yana rerawa, mamaki ma tayi sosai yanda kira'an shi keda
dadi, hararan shi tayi ta gefen ido ta mike tsaye da kyar jin wata shegiyan yunwa na addaban
cikin ta, hijabin jikinta ta cire ta ijiye akan gado wurin kulan tuwonta taje bata damu da ko
warming ba'a yiba tafara cin gayan tuwon kaman mara hankali daga kai yayi yana kallonta
saikuma yay murmushi yanda tamai mugun kyau, girgiza kai yayi yanaji kaman ya cinyeta dan
so kafin ya cigaba da karatun shi abinshi, saida taji tuwon ya isheta sanan tasha ruwa ta mike
tsaye batare data kalli ko inda yakeba tai hanyar kofa dan zuwa gaida Mami handle din kofan ta
murda taji kofan a kulle hakan yasa tajuyo shima ita yake kallo, dauke kai tayi ta daure fuska
batare data kalleshi ba tace "kabude min kofa" dauke kai yayi ya rufe Qur'anin ya ijiye gefe ya
tashi tareda linke dadduman ya ijiye yatako zuwa inda take gab da ita ya tsaya ya zuba hannu a
aljihun wandon shi yana mata wani irin kallo, yanda yawani cika mata fuska da gaba yasa
kirjinta yadan buga matsawa tayi ta jingina da kofa hakan yasa ya bita ya tsaya dab da ita,
maida kanta kasa tayi tana wasa da yatsun ta, murya chan kasa yace "kin gaishe ni baby?" turo
baki tayi tabi ta gefenshi da sauri ta wuce, goran juice din daya bata jiya ta gani akan drawer da
sauri tai wurin ta dauka ta bude zata kafa abaki rike goran yayi ahankali yace "karki sha baby"
fizgewa tayi da karfi tana hararan shi kasa kasa ta kafa abaki ta kwalkwale sauran, wani irin dan
iskan murmushi yayi yawuce gaban wardrobe ya rage kayan jikinshi ya rage daga shi zai boxer
gado yahau yay wani irin kwanciya yana kallonta yana shafa kirji, dauke kai tayi tai wurin kofa
buga kafa tai akasa batare data kalleshi ba tace "kazo kabude min kofa kaga zanje wajen Mami
ne naji karfe nawa zan tafi zaria" ko alamun magana baiyiba sai ma wani irin bin jikinta da kallo
yake yanda silk orange plain gown din jikinta yakamata ya kwanta ajikinta sosai, ya mugun fito
da shape dinta, sauke idanunshi yayi akan shafaffen cikinta kaman babu hallita aciki, jin shiru
yasa ta juyo dakanta ta kallai hada ido sukayi ya wani irin kashe mata ido yana mata alamu da
hannu datazo, dauke kai tayi kirjinta na wani irin bugawa, kalle kallen dakin tafara tana neman
wayan Mami dake wajenta amma bata ganiba gawani irin shegen kallonta dayake dayasa
takasa natsuwa, wani irin tsaki taja tadan kulle ido ta bude sabida baccin datake ji, ahankali
yace "baby come lets sleep bakiyi baccin dareba jiya babyna, kinji please my love please Ayaan
wife" yanda yay maganan saida yasa tsigan jikinta tashi, runtse ido tayi da sauri ta kifa kanta
jikin kofa tasakin mai siririn kuka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login