Showing 93001 words to 96000 words out of 124573 words
Chapter 32 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf
akan gado ya kamo hanunta yana mata
murmushi ganin yanda take kallonshi kaman tasami littafi, murya chan kasa yace "zauna kijira
ni am coming babu abinda zai sameki kinji" kaman ma bata gane meyake cewaba kallonshi
kawai take, mikewa tsaye yayi, da sauri itama tamike tana rirrike mai riga tana neman yin kuka,
girgiza mata kai yayi yace "okay don't cry" zaunar da ita yayi kusa dashi yahau kan dadduma
yay salla bayan ya idar yay azkar, yadau wayarshi daketa haske, 3 miss calls din number Popsy
dayaje UK yagani, saikuma message din Mami na watsapp, budewa yayi.
_Nakasa bacci ya jikin Bilkisu hope she is fine and out of danger? Son I don't trust Hajiya inaso
nafada ma Abban ka wat she did idan mukai waya._
Dan murmushi yayi yana cijon lips dinshi, Bilkisu dayaji tahau kan jikinshi yasa ya daga kai,
kuka take da sauri ya ijiye wayan ya goge mata hawayen dake zubowa yasakata ajikinshi yana
shafa bayanta, lamo tayi tareda kankame shi hakan yasa yadau wayarshi ya turama Mami
sako.
_Mami na I don't trust her either, don't tell Pops harsai nagama bincike na, Mami kisa driver
yakawo min kayanta da hijabi hospital, am taking her to Dad Fawaz hospital for now bazan
dawo da ita gidan ba._
Yana tura sakon ya ijiye Wayan yaciro ta daga jikinshi jintai bacci kwantar da ita yayi akan gado
ahankali dankar yatasheta, yahau dadduma yana kallon fuskar ta yace "you've been nothing but
a blessing to my life, ta sanadin ki Ayaan is now a change man" dan murmushi yayi saikuma
yace "Alhamdulillah" kasancewar baida AL Qur'ani anan yasa ya bude na wayanshi yana
karanatawa, kiran direba daya shigo yasa yakarasa kai ayan kafin yay picking yacemai yana
gaban office dinshi, tashi yayi yafita daga dakin batare daya bari kofan yay kara ba, agogo ya
kalla yaga ko 6 baiyiba amma har Mami ta aiko direba, u are d best Mami na, bude key yayi
daddan murmushi akan fuskarshi ya karbi katon basket din hanunshi idanunshi akan farin
envelope din daya leko ta aljihun gaban rigan direban dayaga anrubuta hajiya saratu ajiki, jakar
da kayan ta ke ciki ya karba ahankali yace "thank you" murmushi dake kan fuskar direban ya
fadada oga Ayaan ne yau kemai godiya lallai za'ayi ruwan sama, juyawa yayi zai tafi Ayaan
yabishi da kallo saikuma yace "jimana" da sauri direban yadawo jikinshi narawa, yace "wanan
envelop dinfa?" da sauri yaciro wasikar yana kallo yace "yanzun nan fa, ana bude min gate
nafito shine wani mutumin yatare ni yace dan Allah inbama hajiya babba wanan wasikar, wai
intabbatar nabata" kasa janye idanunshi yayi daga kan farin envelope din zuciyar shi nakaikomo
ahankali ya mika hanunshi yace "bani idan naje gida nabata" ko alamun gardama baiyiba dan
kowa shakkan Ayaan yake bakaramin aikinshi bane ya koreka ba, mikamai yayi ya amsa sanan
yamai sallama yatafi, komawa cikin office din yayi ya shiga dayan dakin har lokacin bacci take,
ahankali ya ijiye komi ya koma kan gadon ya zauna rike da wasikar yana jujjuya ta yakasa
dauke idanunshi akan sunan big Mummy da aka rubuta baro baro hajiya saratu, wanene
kokuma wani namiji ne zaizo da asuban nan ya bayar da wasika abama big mum, ajiye wasikar
yayi akan side table yana kallon shi, motsin dayaji tanayi yasa yajuyo da kanshi da sauri ya
kalleta, karasa bude ido tayi ta zabura ta tashi zaune da sauri yarike hanunta yace "am here"
juyowa tayi ta kalleshi saikuma ta tashi tafada jikinshi ta kankame shi tai lamo, gyara mata zama
yay ajikinshi shima ya rungumeta back yana sauraron yanda kirjinta ke bugawa, lumshe ido yayi
murya chan kasa yace "Big Mum wat did you do?" cirota yay daga jikinshi yay cupping fuskarta
yana kallon kwayar idonta anatse yace "muje kiyi alwala sai kizo kiyi salla an kawo miki hijabi"
hanunta ya kama ya mikar da ita ya shigar da ita bayin, ya juya zai fita da sauri ta kamamai
hanun tana girgiza mai kai jikinta na rawa tana neman yin kuka, hannunshi ya daura abayan
wuyanta ya tallabo kanta yace "mesa kike wanan tsoron wife? Me big mum tamiki tell me"
kafeshi tai da ido ko kyaftawa batayi shi kanshi yakasa gane kanta, kaman mai hankali kaman
mara hankalin, tagane wasu maganan taki gane wasu gashi sai uban kallonshi datake yi, dan
ajiyar zuciya ya sauke yace "yi muje" sakin hanunshi tayi tana kallonshi shima ita yake kallo,
dauke kai yayi ganin tana kokarin daga riga bayason anything dazai dagamai hankali because
she is seriously not doing well.
Akan dadduma ya daurata yasaka mata hijabi yace "yi salla" zama yy akan gado yana kallon
yanda take sallan, juyo dakai yayi ya kalli envelop din, ahankali ya mika hannu ya dauko yana
jujjuyawa, fizge envelop din da akayi yasa yadago kai itane ta tsaya a gabanshi ta dafe kanta
dake wani irin juyawa, da sauri ya mike yana kokarin janye hanunta data daura akanta dan
yaduba ta, make mai kafada tayi tana kuka ta matsa gefe, saikuma ta kalli envelop din data
fizge daga hanunshi kafin ma yay yunkurin hanata ganin yanda take kallon envelop din harta
barke saman tana zazzage wa, takardan daya fado kasa tabi da kallo da sauri ta tsugunna zata
dauka ya rigata, fashewa tayi da kuka tawani irin fadawa jikinshi da hannu daya yake kallon
takardan dake aninke, janye hanunshi yayi daga bayanta ya warware takardan ahankali, sunan
Bala daya gani ata karshen letter yasa yakomar da idonshi sama yafara karanta wasikar kaman
haka;
_Hajiya Saratu..._
*In sha Allah gobe zanyi me yawa sosai, ina busy ne yau.*
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
81 - 82
_Hajiya Saratu wato ni kakayi blocking ko, munmiki aiki miliyan goma kin bamu bakwai, to wlh
koki cika mana sauran milayan ukun mu kokuma muzo har gida musame ki ga number tanan ki
kirani 08067679898. BALA._
Yakaran ta wasikar yay sau goma yana tunani wani aiki akama Big Mum harna 10m, waye
Bala? Dago da kanta datayi tana kallonshi yasa ya ijiye letter akan drawer, hannu yasa yaja
kumatun ta yana mata wani irin kallo yace "why are you looking at me" kallonshi tacigaba dayi
shima tsareta yay da ido ahankali ta daura kanta akan kafadar shi, dan ajiyan zuciya ya sauke
ya jawo basket din da Mami takawo ya bude kulan chips ne da kuma white rice da liver source,
chips din ya zuba a plate yasaka fork ya daga kanta yadebo chips din da fork yakai bakinta
ahankali tabude bakin yasaka mata ta tauna saida ta cinye sanan yakara kaimata ta bude ya
saka mata, hanunta tasaka a plate din tadebo chips din takai bakinshi tana kallon idonshi, wani
irin murmushi dabai shirya yiba yayi, ahankali ya daura hanunshi akan natan ya juyar da hanun
yakai saitin bakinta yace "I want eat from your mouth" saka chips din hanun nata yayi abakin ta
duk suna kallon juna, fara taunawa tayi hakan yasa ya daura hanunshi ta bayan kanta ya matso
da kanshi wurin fuskarta sosai murya chan kasa yace "bani abuna" wani irin kallonshi take tana
taunawa, ahankali yadaura kanshi kan fuskarta kafin yahada bakinshi da nata yana wani irin
kalo chips din da duk ta tattauna yana hadiyewa saida yagama tass sanan ya saketa yakoma
wurin shi ya zauna idanunshi sundan kada itakuma sai kallonshi take tana dan lumlumshe ido,
sake debo chips din yayi yakai bakinta tabude yasaka mata duk tana kallonshi saida taji ta koshi
ta ture abincin hakan yasa yabude bottle water yamika mata karba tayi takafa abaki tana sha
shikuma yafara yin nashi breakfast din yana kallon agogo yanzu ma seven tayi Dad Fawaz sai
wuraren eleven ma yake zuwa hospital, wani irin fadawa jikinshi datayi yasa yaji wani irin zirrirr,
ajiyan zuciya ya sauke ya gyara mata zama yana daukan bottle water yasha ya ijiye.
Dago da kanta tayi ta sakala hannayen ta tabayan wuyanshi tana kallon fuskarshi, habarta
yakama yana murmushi yace "sunana Ayaan ur husband" for the first time tun jiya tai complete
magana cikin siriruwar muryar ta tace "sunana Ayaan ur husband" murmushi yayi ya kamo
hanunta yadaura akan bakinshi yama peck, hanunshi itama ta kamo ta daura akan bakinta ta
mishi peck me kara, wani irin tashi tsigan jikinshi yayi tsabagen yanda yaji dan lumshe ido yayi
ya budesu ahankali ya daura akanta yanda take kallonshi, gefen fuskarta yawani irin shafa da
dan yatsa hakan yasa tai wani irin nishi medan kara, cigaba dayi yayi harya sakko kan wuyanta
yana kallon yanda take lumshe ido tana budewa ahankali yace "ina sonki dayawa baby" bude
ido tayi dasukai wani luulu tana kallonshi dasu tace "ina sonki baby" sake lumshe ido yayi
yacigaba da gangarawa da yatsar shi kasa yana yawo dashi awuyan ta akan cleavage dinta ya
tsaya ya daura yatsun shi biyu akan boturin rigarshi dake jikinta yana kallon fuskar ta yanda tai
kaman wata mejin bacci har lokacin kallonshi take tana lumlumshe ido, daga yatsar yayi daga
kan boturin batare daya bude boturin ba saiya tafiya da yatsar ya daura kan kirjinta ta saman
rigan, sosai idanunshi suke kankance wa, wani irin wasa yashiga yi dasu, lumshe ido tayi tana
juya kai rasa inda zatasa kanta tsabagen wani irin datakeji yasa tawani irin kara fadowa kan
kirjinshi, juyar da ita yayi yahada bayanta da kirjinshi ya sanya duka hannuwan shi akan kirjinta
yawani irin kamawa ya matsa, daganan kuma yakasa daurewa yacire mata rigar yayar yana
yanda yaga dama dashi, binshi kawai take da kallo tana lumlumshe ido jikinta gabaki daya wani
iri yake mata, ahankali ya ciccibeta ya daurata akan gado kafin shima yahau gadon yana kallon
fuskar ta yanda take wani irin kallonshi da idanuwan ta dake kara birkita shi, lips dinta dasuka
tattare yake kallo kaman maye kafin ya daura bakin nashi akan nata, wani iri dataji yasa itama
tafara maida mishi da martanin kiss din, haukacewa ne kawai Ayaan baiyiba idanunshi suka
cicciko da hawaye, gurzarta yayi da kyau yay yanda yakeso da ita saida yaga tai mugun laushe
sanan ya kyaleta ya dauketa da sauri ganin goma da rabi gashi yana so ya duba some patients
dinshi kafin yafita, yay bayi da ita gasata yayi dan shima yasan baibita ahankali ba, sai kukkule
ido take tsabagen gajiya dajin bacci fitowa sukayi daga bayin da kanshi ya shiryata cikin wani
doguwar rigar atampa ja yasaka mata hijabi da Mami ta aiko mata dashi milk daya kaimata har
gwuiwa mai hula, kallon yanda tai kyau yayi dudda babu makeup a fuskarta sai yaji yana wani
irin mugun jin kishi ya fita da ita haka har yaje ward da ita hakanan aita kallan mai ita, dan tsaki
yayi ya zaunar da ita akan gado ya shirya shima cikin wani farin yadi yadau wayarshi, wallet da
car key, letter ya dauka ya ninke yasaka shi a drawer kafin ya mikamata hannu da sauri ta kama
tarike tana kallonshi, murmushi yamata ta tsaya tana kallon bakinshi tsayar da murmushin yayi
kafin ya janyota jikinshi yana kara gyara mata hijabin ahankali yace "you are so so sweet wife,
Allah miki albarka" light kiss yamata a lips sanan yace "muje zan kaiki adubamin ke" hanunta
yarike suka fito daga dakin bayan ya gyara gadon dayay buzu buzu dashi suka fita daga office
din hanunta sanye cikin nashi gabaki daya nurses din da wasu mutane dake reception din sai
gaishe shi suke suna kallon su dan bakaramin bada kala sukayi ba, amsawa yayi har suka fita
motan shi ya kunna yabude yasata aciki saida yay warming motar sanan yaja suka tafi bayan
yakira Dr Ibrahim yaroke shi yatayashi duba patients dinshi.
Suna zuwa yafada ma secretary dake gaban office din dad Fawaz sunan shi hakan yasa tace
"ku shiga yariga yacemin dazaran kazo nabari ka shiga" godiya yamata ya wuce ya shiga office
din da sallama yana rike da hanunta. Office ne babba dake dauke da wasu irin hospital
machines, saikuma wani tsohon da akalla zaiyi 65 yana zaune kan kujera yana wasu rubuce
rubuce yana ganin Ayaan ya ijiye Biron ya washe baki yana kallon Bilkisu da Ayaan yace
"masha Allah Son, kalleka kaida matar ka abin sha'awa kanama abokin ka fada kuwa" dan
murmushi Ayaan yayi yace "Dady ina kwana" "Bismillan ku bismilla" Dad Fawaz ya nuna musu
kan kujera, zama yayi bayan ya zaunar da ita, saida suka zazzauna sanan Dad Fawaz ya
dubeta yanda take kallon Ayaan har lokacin, ahankali ya kalli Ayaan yace "cire mata hijabin son
naduba ta" okay Ayaan yace ya mike tsaye hijabin ya cire mata dayake ba dan kwali akan nata,
tashi Dad Fawaz yay daga kan kujeran shi bayan yadau wani irin touch na likito ci ya zagayo ta
inda suke a tsaya, juyar da kanta Ayaan yayi hakan yasa ta kifa kanta acikin shi ta kankame shi,
daura hannu akanta Dad Fawaz yayi ya haska wurin ciwonta daya warke saidai tabo ya kalli
wurin na kusan two minutes sanan ya koma kan wurin wani babban drugs cabinet dake dakin
wani allura ya dauko yaja sanan yadawo yace "zan mata alluran nan baccin 10 min yake sawa,
sabida nasa kanta a machine dinchan" gyadamai kai Ayaan yayi yamika mai hanunta sanin
ahannu ake alluran saida tai ihu da za'ai alluran anayi kam sai bacci, kan gadon dake jikin
machine din Ayaan ya shimfidar da ita Dad Fawaz ya kunna wani computer ya kunna machine
da aka jingine kanta ajiki wani irin jan wuta ya haska kanta bau, komawa wajen computer Dad
Fawaz yayi yacema Ayaan zokaga, da sauri Ayaan yaje, abubuwa ya nunama Ayaan ta
computer yace "tana last stage din recovery nema yanzu kaga wanan abun, shike blocking
memory ta once tafara flashing back, but yanzu" yay maganan yana kashe computer yana
tafiya Ayaan na biye dashi har zuwa wajen machine din ya kashe shima sanan yajuyo ya kalli
Ayaan yace "yanzu akwai wasu magungunan dazan bata bacci kawai zatai tayi, saidai tana
tashi kabata abinci tasake komawa her brain need rest, anything dazai tada mata da hankali ko
tsorata ta avoid it, take her to a serene place kagane, bakaga da according to yanda kafada min
tana abu kaman yarinya, su tsalle tsalle, murguda baki etc, yanzu kuma after abinda mum dinka
tayi yasa tadawo dis quite ba, yanzu for now haka zata dawo dis quite sabida she's in d middle
of warkewa da komawa kaman da, idan ka lura yanzu ta manta abinda tasani bayan tai loosing
memory, ta manta wanda kace shiya tsinceta duk ta manta ta mance face dinsu ko abinda big
mum dinka ma tamata tamanta, kaima dakaga tanata kallo haka tana yarda dakai is because
kaita fara gani bayan ta farfado, so always keep her happy, ahankali zatazo tafarama magana,
kome takeso kabata, yanzu maganin nan zai hanata yawan ciwon kan datake yi idan tana
kokarin tuna da hakan zai bata dama ta tuna da da kyau without any damuwa ko matsala after
2weeks ka kawomin ita" murmushi yayi yace "thank you so much Dady am grateful" bubbuga
kafadar shi dad Fawaz yayi yana dan dariya daidai lokacin ta farka tana kallon dakin, wajen
table Dad Fawaz yayi shikuma Ayaan yay wurin gadon ya sauko da ita tasaka takalmi tana rike
dashi suka dawo kujeran hijabin ta ya dauka ya saka mata sanan ya zaunar da ita, prescription
sheet dad Fawaz ya yaga ya rubuta musu sunan wasu magunguna guda biyu karba Ayaan yayi
yamai godiya sosai sukai sallama suka tafi a pharmacy asibitin ya tsaya yasai maganin kusan
80k daya 55k dayan kuma 25k ta POS ya biya ya karba suka fito daga asibitin, a mota ya
sakata sanan ya zagaya shima ya shiga ya tada agaban wani pastry shop ya shiga ya sayo
mata different desert yabata tun amota taketa sha tana lashewa sai kallonta yake yana
murmushi, a parking lot din asibitin su yay parking wayarshi dake ringing yaciro Pops ne hakan
yasa ya dauka sai zubama pops shagwaba yake idanunshi akanta yanda take shan ice cream
dinta kusan 30min yayi suna magana da Pops kafin yafito daga motar ya zagayo ta side dinta
yabude, karban ledan yayi ya karbi Ice cream din yarufe ya kakkabe jikinta data bata sanan
yaciro ta daga motar yarufe sukai cikin asibitin office dinshi sukayi yay cikin bedroom din da ita,
magungunan ya bude ya karance leaflet din tas sanan ya dauko ruwa yabata tasha da kyar, ya
zauna kusa da ita, da sauri tahau kan jikinshi ta kankame shi rungumeta back yayi yana shafa
bayanta kafin good 20min bacci ya dauketa murmushi yayi ya kwantar da ita yaja bargo ya
lullube ta ya rage mata ac sanan ya kwashi ice cream dinta yasaka a fridge kafin yasake
dawowa kan gadon yamata addu'an bacci yawuce yafita daga dakin, statoscope dinshi yadauka
daga kan table yafice daga office din dan zuwa ward.
Sai bayan yay sallan azahar sanan yadawo office din ahankali ya bude kofar dakin har lokacin
bacci take, bayi ya shiga yayo wanka dan black nicker kawai yasaka yahau gadon shima dan
yagaji bacci kawai yakeso yayi, jawo ta jikinshi yayi yay cuddling dinta ya lumshe ido wayarshi
datai ringing yasa yaja dan gajeren tsaki ya mika hannu ya dauko wayar yadawo da ita, sunan
big mum daya gani yasa ya kafe screen din wayar da ido har wayar ta katse bai daukaba saida
tasake kira akaro na biyu sanan yay picking ya daura akunne.
Daga ta dayan bangaren Mami tafashe da kuka tace "My Boy" shiru yayi baice komiba, cikin
kuka sosai tace "My Boy nasan nama laifi amma dan Allah ka yakuri kayafe min banda lafiya
bansan ko mutuwa zanyiba, nasan nai kuskure like how on earth ma zanyi yunkurin kashe
matar dana guda, wats wrong with me, Boy please forgive me dan Allah yakayafe min