Follow us on social media

Showing 36001 words to 39000 words out of 52443 words

Chapter 13 - SAHRA HOT LOVE So Mai Haifar da Hawaye by habiebahlurv

31 Jul 2026

97

maganin jinya ta ko yanzu yace yana sona zan"

"samu lpy, plss abba kataimaka min."" Juyowa abba yayi yazare mata ido yace ""nace kiyi mgn"

"ne!?."" Kif! taja bakinta tayi shiru kirjinta na bugawa a ranta tana cewa"" taya haka tafaru?, abba yay mata haka?...meyake shirin faruwa ne?."" Take zufa yafara ketowa small mom tana tunanin kilan maganin ya karye, kwantar da samha tayi tace ""kiyi shiru, karna karajin bakinki nan."" Tsaki aliyu yayi cikin ransa yace ""munafukai!."" Yatashi yafita. tashi abba ma yayi yace""inkun shiryawa zuwa asibitin kumin mgn inkuma bazakuje ba shknn."" yafita batare daya kalli inda suke ba. Da i'do duka suka bishi baki a sake duk sun firfito da i'danuwansu gaje, Juyowa mom tayi ta kalli samha snn tahadiye wani abu mai daci tace ""Samhatu!!! Abubuwa sunfara karewa!."" I'tama kallonta tayi tace ""meye abinyi mom..daduk alama maganin abba ya karye. Gaskiya musake salo!."" Gyara zama mom tayi tajingina jikin bango tana nazari can kuma tataso ta zauna dakyau tace"" gawata hanyar . abinda yafi komai yanzu shine, mutashi muce zamuji asibiti sai mukira doctor sageer yafada mana magungunan daya dace da irin ciwonki, sai mudawo gida muce masa ga drugs din da'aka baki..bayan kamar kwana uku saiki fara samun sauki kiyi shiru da zancen son aliyu.. indan kika samu lpy saiki koma kamar da, kija kowa a jikinki daga nan saimu fara sabon eaki. wnn karon gurin boka zamuje..kuma kowa da kowa za'a had'a dashi cikin eakin, harda kuwa i'ta wnn mayyar tsuhuwar."" Ajiyan zuciya samha ta sauke ta lumshe idonta ta bude murmushin mugunta dauke kan fuskarta tace ""gaskiya mom kwakwalwarki na aiki."" Tafawa suka suna dariya snn suka fara shirin tafiya asibiti. Suna gama shirinsu mom ta tarike samha suka fita, driver mom tama magana yafito da mota suka shiga yama motar wuta suka tafi. abba nadaga cikin balcony dinsa yana kallonsu sai kuma yaji duk bai kyauta ba , yarinya na ciwo akan dansa. ciro waya yayi yay dailing no din small mom bugu biyu ta daga murya a sanyaye tace ""alhj dan Allah kayi hakuri da abinda yafaru, naga duk ranka ya baci."" Jikinsa ne yadanyi sanyi yace ""bkmai,,yanzu wani asibiti zakuje ganinnan zuwa."" Dariricewa tayi tace ""uh...am..kar..karka damu,,yanzu zamu dawo..baisai kazoba."" ""A'a kawai kifada min ganinan zuwa."" Yafada yana fitowa yanufi parking lot. Zufane yashiga ketowa mom tace""gamu nanfa yanzu zamu dawo har doctor yarubuta mata drugs, zamu tsaya musai mata a hanya."" ""To shknn..saikun dawo."" Yakatse wayar. Ajiyan zuciya ta sauke tana dafe kirjinta, wani babban pharmacy tagani tace driver ya tsaya dakanta tafi tasayo magun gunan tadawo suka koma gida. Aliyu yana fita dakin mami yawuce yafada mata duk abinda sukayi da abba ta girgiza kai tace ""Allah ya kyauta."", part dinsa yaje yadauko uniform din sahra daga nan yaje driver ya maidasa. Suna zaune i'ta da hajja a falo yay sallama yashigo hajja tawatsa masa harara tace "" daga gidan uban wa, wato kasamu nakwato ka shine kakemin rashin mutuncin da kaga dama kana fita bazaka sanar daniba...to wllh zankira muhammadu ince yazo yakwasheka kutafi koma mezai maka yamaka..kuma bazan bada wnn yarinyar ba."" Takarashe maganar tana nuna inda sahra ke zaune. Murmushi yayi yadan shafa kansa a zuciyarsa yace ""hajja dangerous!."" Azahiri kuma yace ""hajja uniform dinta na makaranta fa na dauko mata."" Washe baki tayi tace""awo ae datun farko kasanar dani bazan maka surutu ba..ashe jikar tawa makaranta zata rinka zuwa?, kai amma naji dadi Allah yasanya alkhairi.. Kuma kikula sosea karki biye shashashun kawaye."" Tajuyo tana kallon sahra, gyada kai tayi tace ""to hajja."" ""Yawwa to,,yanzu yaushe zata fara zuwa?."" Tadawo da dubanta kan aliyu,""gobe hajja,,,tun jiya yakamata tafara zuwa amma baisamuba anjuma zasu je islamiya da baby , gobe kuma sai suje boko."" Sosea taji dadi a ranta kamar tayi tsalle a hankali cikin sanyi murya tace mishi ""ngde!."" Gyda mata kai yayi yana murmushi yashige ciki bag din kayan na hanunsa. **Borno, duniya tayiwa momy dadi ba'abinda ta nema tarasa kudi yana balain shigo mata . tafita a harkan abba ko gaidashi batayi i'ya kaci kallon raini ne tsakaninsu idan yayo cefenen sa yakawo taita surutai tana"

"magana""ita ba matsiya ciya bace dazataci irin wnn abincin yakwashe kayansa yafita dashi don"

"bazata dafa ba. Hakan datake masa yasashi daina cefene, kullum takeaway yake yowa safe, rana, dare yaci abunsa hankali kwance tunda tilo 'yarsa tafita daga cikin matsala. Yau dasafe momy nazaune falo tabaza fruit a gabanta tanaci ta daura kafa day kan daya tana kallo aka turo kofar dakin aka shigo, washe baki tayi ganin safwan da feena sunyi wani irin fresh kana ganinsu kasan suna more rayuwarsu, sannu da zuwa tai musu suka zauna ta daibo musu drinks a fridge tashiga kitchen ta debo musu gasassun kaji a jiye musu gabansu. Kallon feena momy tarinka yi cike da fargaba saboda gaba daya alamun masu ciki ya bayyana a jikin ta, tashi tayi tama feena alama data biyota tashiga daki. Bayan kamar minti uku feena tace ""Baby bari inshiga gurin momy sai mu wuce ko?."" Gyada mata kai yayi tatashi yabugama bombum dinta daku tawuce tana dariya. A bedroom ta tarda momy sai zagaye take tana hada zuba, feena tana shigowa momy tarufe kofa taja hanunta suka tafi can kuriyar daki. ""Ke kinsan meyake faruwa dake kuwa feena?, ciki nefa dake!."" Gabanta ne ya yanke ya fad'a ta dafe kirji tace""ciki fa kika ce momy."" Tafada tana yowa waje da i'do. ""kwarei kuwa , ciki ne ga alama ya tabbata, har yaushe zaki sake kidau ciki kinsan ba aurene tsakaninku ba,,to wllh kiyi gaggawar zub dashi tunkafin yasani saboda nasan yana ganowa koroki zaiyi da abin kunyar ki."" Hanu feena ta daura akai zata fara kuka wayarta tai ring safwan ne don"

haka kawai tafita suka tafi da cewa zasuyi waya da momy anjuma.

View wattpad @habiebahlurv.

Beenaf/beelurv SAHRA

Hot Love

33....

"Karfe biyu sahra tagama shirin isalamiyya, tana tsaye gaban mirror sai murmushi take don bakaramin amsarta uniform din yayi ba. pink&milk colour ne kayan, babban hijab ne har kasa pink mai hanu sai milk din riga i'ya gwiwa da pink din wando. Turo kofar akayi tajuya tana kallon mai shigowa ganin shine yasa ta sauke kanta kasa murmushi dauke a fuskarta k, shima murmushin yayi ya karaso gaban ta yana zuba mata lumsassun idonsa. ""My Sahhr kinyi kyau."" Yafada yana dago habarta da hanunshi , rufe fuskanta tayi da duka hanu biyun tana murmushi tace ""ngde!."" Rike waist dinta yayi yamaida i'ta gaban mirror yana murmushi yace ""bude idonki nagani!."" Kunya takeji sosea amma gudun karyaga kamar tamishi taurin kai yasa ta sauke hanunta murmushi ya bayyane kan beauty face dinta., hade kansu guri daya yayi yana yakura ma karabin bakinta i'do tacikin mirror yana lumshe ido, sunkai minti uku a haka kafin ya juyo da i'ta yahade bakinsu guri daya ya lumshe idonsa, Itama lumshe idonta tayi tanajin wani irin dadi na gauraye dukkan ilahirin jikinta. Saida yagaji dan kansa snn yacire bakinsa yakoma bakin gado yazauna yadafe kansa idonsa duk sun kada sunyi ja. Shigewa bayi tayi tatsaya gaban mirror tana gyara sakun hijab dinta karkace, lips dinta dasukayi jaa takurama i'do lokaci daya tasaki murmushi. Jitayi yakirata yace tafito driver na jiranta , kamar mara gaskiya haka tafito kanta a kasa yasaki murmushi yazo yakama hanunta suka fita. afalo suka tarda hajja tana kallo tawashe hakora tace""ji yadda wnn kayan makaranta yay maki kyau , Allah dai yasato ba maza cikin makarantar , don da'alama zasuyi maki wawaso insukaga kyau irin naki."" Ran aliyu ne yabaji jin abinda hajja tace"

"yabata fuska yakama hanunta suka fita. Baki hajja tasaki tabishi da i'do ""yoo jiwani bakar jaraba,"

"waishi mai kishi."" Tabe baki tayi taci gaba da kallonta. Awaje bakin get motan su baby ke jiranta , har bakin mota ya kaita yabude mata tashiga baby tagaidashi tana murmushi, harsaida yaga sunyi nisa snn yakoma ciki yanajin kewar matarsa. Da yamma karfe biyar da minti shabiyar aka sauke sahra kofar gidan hajja ita kuma baby aka wuce da i'ta. Da sallama tashiga falon hanunta rike da littatafan da'aka bata , aliyu dake kwance kan cinyar hajja yatashi ya zauna yana murmushi lokaci daya yaji wani farin ciki da annashuwa ya dirar masa. Gaidasu tayi hajja tawashe baki tace ""kai sannu dadawowa yar jikalle, kingaji ko?, sannu. Kishiga kiyi wanka saikici abinci kinji?."" Gyada kai tayi tace ""to."" Tawuce bedroom dinsu. Da i'do aliyu yabita yana murmushi wanda baisan yana haka ba, sai hajja ta tallabi keyarsa sannan yajuya yace""meye kuma nayi hajja?. "" zungure mishi kai tayi tace ""wnn kallon dakake mata fa?, kaida baka sonta meye kuma na kallonta?."" Bata fuska yayi tace""wani irin mgn ne haka, nida matata zakice wani bana sonta.. Banson haka!."" Yatashi yabi bayanta. Tafa hanu hajja tafara yi tana salati tace""yau jimin shege, yafadi abun da bakinsa yanzu kuma yazo yace wani gazance ga magana."" Rike haba tayi tana jijjiga kai tajuya taci gaba da kallonta. Mami na zaune general falo Small mom tafito ta kirkiro murmushi tazo ta zauna gefenta tace ""brk da hutawa aunty."" Murmushi mami tayi tace ""yawwa..yamai jikin da?, ina zuci2 zanshiga dazu kuma wllh nakama wani sangan."" Harara ta zabga mata kasa2 yanda bazata ganin snn tasaki murmushi tace ""wllh alhmdllh jiki yafara warwarewa, dazu mukaje asibiti kamar wasa aka bata magani kuma da izinin Allah daga sha harta fara samun lpy."" Gyada kai mami tayi tace ""abu tayi kyau kam, saida muci gaba dayi mata addua Allah yakara bata lpy."" Hira suka rinka yi suna dariya inkaga small mom saikace bawani abu a ranta, a haka abba yashigo ya samesu shima yazauna suna hira, kagansu gwanin sha'awa. Saida akayi kiran sallan magrib snn kowa yatashi"

yakama gabansa.

Manage..

Viewwattpad@habiebahlurv. Snapchat@habiebahlurv06. IG@habibamohammed59.

Email@habiebahlurv@gmail. Facebook@Habiba Mohamma

WhatsApp@081.

Beenaf/beelurv SAHRA

Hot Love

34....

"Washe gari karfe bakwai na safe sahra tagama shirin zuwa school, tana zaune bakin gado tana duba textbook na English da aliyu yabata jiya aka turo kafar dakin aka shigo. hajja ce tashigo 'yar eaki nabiye da i'ta hanunta rike da babban try da breakfast ciki,ajiyewa tayi ta juya tafita i'ta kuma hajja ta zauna gefen sahra tana washe baki tace ""kai masha Allah, kekuma komai kikasa kyau yake"

"miki..ji yadda wnn kaya ya karbeki?."" Murmushi tayi ta saukuyar da kanta tace ""kai hajja!, meye"

"abun kyau a uniform?."" ""Kecedai baki ganiba, ga abinci kici kafin wnn shegiyar yarinya mai azazzalar tsiya tazo ."" murmushi tayi tasauka kasa tarafa cin abincinta, i'ta kuma hajja tafita. Tana cikin ci aliyu yafado mata a rea tace""koyayi break kafin yafita!?."" Tafada cikin ranta don yadad'e dafita office tun kafin tatashi daga bcc . bakwai da rabi dai2 driver yazo tafita suka tafi. Bayan kwana hudu jikin samha ya warware sosea gaba daya halinta ya sauya tadawo mai haba2 da son mutane, don haka yanzu take samun kulawa sosea daga gurin mami kullum tana nanik'e jikinta hakama abba kulawa yake bata ta musamman. komai ya dai2 ta a gidan sun dawo kamar da saidai aliyu dahar yanzu sukaji shiru bai dawoba. Abba na zaune falonsa ya daga waya yay dailing no din hajja, tana zaune a falo i'ta da aliyu yana kan cinyarta tana shafa masa kai hankali kwance sai labarin abun dariya take masa, shikuma hankalinsa gaba daya ya karkata kan matarsa..Allah Allah kawai yake tadawo daga isalamiyya ya ganta. Jin Ring din wayarta yasa ta maida dubanta kan wayar, tabe baki tayi ta kalli aliyu tace ""ubanka ne kekirana, ko wace uwar zaifada min?."" Dagawa tayi tana wani yatsine fuska batako amsa sallamar da yay mata ba tace ""mekuma zaka fadamin?, ko ranar daurin auren zaka fada min?."" Murmushi abba yayi yana jinjina hali irin na mahaifiyar tasa yace ""ayya hajja na, niba haka zan fada miki ba."" Tabe baki tayi tace ""to fadamin abinda zaka fadamin."" Gyara zama abba yayi yace""hajja wato akan maganar aliyu ne da samha.."" Kitt hajja takashe wayar tacire battery tazare simcard dinta ta tura wayar gefe tanata bambamin iska. wayar aliyu ne yay Ring yaga abbane ya kalli hajja yace ""abba ne kekira fa!."" Fizge wayar tayi daga hanunsa tadaga cikin masifa tace""wllh muhammadu kafita daga i'do na, wato nazama marainiyar wayonka ko?,,to wllh kada kasake kiran duk wata waya datake cikin gida na."" Abba saurin cewa yayi ""ayya hajja na kitsaya kiji, sonake fa nace miki na janye maganar auran nan."" Kamar a mafarki hajja taji mgnar saida takara tambayarsa ya tabbatar mata snn ta washe baki tace ""kai amma naji dadi wllh, wato kacemin matar taka ta shiryu tabi hanya?."" Girgiza kai abba yayi yace""alhmdllh yanzu komai yadawo yanda yake, yakamata aliyu ya dawo gida suci gaba da zama da matarsa lpy."" Kara washe baki hajja tayi tace""to insha Allahu, dazarar tadawo daga isalamiyya zan sakosu a gaba mutafo indawo dasu..Allah yama albarka muhammadu , nika gamamin komai daka fasa wnn aure."" Hira suka dan taba kadan snn sukayi sallama hajja farin ciki bakinta yakasa rufuwa kamar gonar auduga. Juyowa tayi ta kalli aliyu dayawani hade rea don yanajin duka hiran dasukayi, saida tarinka lallaminsa snn yadaki ransa yakuma yarda zai koma. Da misalin karfe biyar da minti shabiyar sahra tadawo, saida tai wanka taci abinci snn hajja tasata gaba tafada mata zancen komawa. bataji wani dadi ba , don tanajin dadin zama da hajja bamai takurata . ana sallar magrib sukayi dinner hajja takwashesu suka tafi. A general falo suka tarda duk yan gidan suna zaune, gaba hajja tasasu tarinka yimusu fada a natse kamar ba i'ta ba. kuka small mom tasaka tace hajja tayafe mata abinda yafaru a baya sharrin shaidan ne..hakadai suka rinka gyara matsalolin dasuka faru baya sai 10 hajja tabar gidan. Bayan sati daya samha tasamu lpy duk ta warware, neman hanyar da zata shigewa sahra kawai takeyi sotake tasaki jiki da i'ta daganan ne zata fara gudanar da duk wani shirinta. Yau takama asabar ba school sahra nazaune falonta i'ta kadai tana kallo aliyu yafita tun safe zuwa wani meeting, doorbell taji an tab'a tatashi taje ta bu'de . kusan sumewa tayi a gurin dataga samha tsaye bakin kofar, murmushi taga samha tasaki takaraso ciki tana kallonta tace ""yadai sis!?."" Wani yawu sahra tahadiya da kyar tace ""LA...la..lapiya.."" Murmushi samha takara yi takama hanunta tana cewa ""haba dan Allah kidaina irin wnn abun,,, don yanzu ea anzama daya!."" Zama sukayi kan kujeran samha takamo hanun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login