Follow us on social media

Showing 39001 words to 42000 words out of 52443 words

Chapter 14 - SAHRA HOT LOVE So Mai Haifar da Hawaye by habiebahlurv

31 Jul 2026

98

sahra cikin nata cikin sanyin murya da nadama tace ""sister dan Allah i'na rokanki daki yafemin"

"abunda yafaru tsakanin mu a baya,, wllh sharrin shaidan ne ..yanzu Allah yasa nagane kuskure na,"

"kiyafemin!.."" Tafashe da kuka tana fadawa jikinta. lokaci daya jikin sahra yay sanyi duk tausayinta ya rufeta, a hankali ta dagota daga jikinta tashiga goge mata hawayen fuskarta tace""kiyi hakuri dan Allah kibar kuka.."" Girgiza kai samha tayi cikin kukan tace""bazan bar kuka ba sister har saikin yafemin abinda nai miki, nasan bankyauta ba."" Sosea taji tausayinta har cikin ranta, takamo hanun cikin nata cikin sanyinta tace ""ni bakimin komaiba aunty, nayafe maki ..dama can ban rikeki a reana ba.""Takara goge mata hawayen fuskarta. rungumeta sahma tayi tana murmushi tace ""ngde matar Yaya!."" Hira samha tarinka janta dashi harta dan saki jiki da i't..""haka Allah yake lamarinsa, da fari mutum yazama makiyinka daga baya kuma yazama masoyin ka.!"" Sahra tafada a cikin ranta. Kallon dining area samha tayi taga ba komai kai tajuwo ta kalli sahra tace ""sis bakima mijinnaki abinci ne?."" Murmushi tayi tadan sauke kanta kasa tace ""eh..amma dai wataran i'na mishi! ."" girgiza kai samha tayi tace ""amma kam gaskiya bakida wayau, wai ace bakima mijin ki girki. To bari kiji inma baki sani ba, shi wnn abincin dazaki rinka masa yanaci zaikara sawa yasoki , gaskiya kirinka mishi girki da kanki zankawo miki spices masu kamshi da dadin dandano wanda zai karama abincinki dadi indan yaci ma bazai kara shaawan cin wani abinci ba inba naki ba."" Dadi sosea sahra taji jin ance mijinta zai sota! Tace ""to ngde..ammafa baice nayi ba!."" Hararan wasa samha tai mata tace ""haba kamar baki wayeba, abincin ne zakice saiyace kimasa..ai kawai yau kishirya masa dinner zan tayaki muyu tare!, kuma nasan hakan zai burgeshi yasa yakara sonki!. Rufe fuskanta tayi da tafin hanunta kunya yakamata tace "" to. "" tanajin dadi don tanason yin abinda zai burgeshi. Mugun kallo samha tarinka binta dashi, jitake kamar ta caka mata wuka.murmushi ta kirkira dataga zata bude idonta tace""yawwa sister dan Allah inaso kimin alfarma daya.."" Tafada tana sauya fuska zuwa kalan tausayi . kama hanunta sahra tayi cikin nata tace ""aunty dan Allah kidaina damuwa..kifadamin koma menene zan miki."" Saida tagyara zamanta sosea ta fuskan ceta tace ""dan Allah karki bari mijin ki yasan muna alaka dake!, nasan idan yasani zai hanaki kulani saboda yaa aliyu yatsane ni , bayason koda kallo na ne."" Tafashe da kuka tana"

fadawa jikinta.

"_Pls kumin addua k'urji yafitomin a bakina, kuma yana hanani cin abinci ga ciwon kai dayake samin ._"

View wattpad @habiebahlurv.

Beenaf/beelurv SAHRA

Hot Love

34....

"Washe gari karfe bakwai na safe sahra tagama shirin zuwa school, tana zaune bakin gado tana duba textbook na English da aliyu yabata jiya aka turo kafar dakin aka shigo. hajja ce tashigo 'yar eaki nabiye da i'ta hanunta rike da babban try da breakfast ciki,ajiyewa tayi ta juya tafita i'ta kuma hajja ta zauna gefen sahra tana washe baki tace ""kai masha Allah, kekuma komai kikasa kyau yake miki..ji yadda wnn kaya ya karbeki?."" Murmushi tayi ta saukuyar da kanta tace ""kai hajja!, meye abun kyau a uniform?."" ""Kecedai baki ganiba, ga abinci kici kafin wnn shegiyar yarinya mai"

"azazzalar tsiya tazo ."" murmushi tayi tasauka kasa tarafa cin abincinta, i'ta kuma hajja tafita. Tana"

"cikin ci aliyu yafado mata a rea tace""koyayi break kafin yafita!?."" Tafada cikin ranta don yadad'e dafita office tun kafin tatashi daga bcc . bakwai da rabi dai2 driver yazo tafita suka tafi. Bayan kwana hudu jikin samha ya warware sosea gaba daya halinta ya sauya tadawo mai haba2 da son mutane, don haka yanzu take samun kulawa sosea daga gurin mami kullum tana nanik'e jikinta hakama abba kulawa yake bata ta musamman. komai ya dai2 ta a gidan sun dawo kamar da saidai aliyu dahar yanzu sukaji shiru bai dawoba. Abba na zaune falonsa ya daga waya yay dailing no din hajja, tana zaune a falo i'ta da aliyu yana kan cinyarta tana shafa masa kai hankali kwance sai labarin abun dariya take masa, shikuma hankalinsa gaba daya ya karkata kan matarsa..Allah Allah kawai yake tadawo daga isalamiyya ya ganta. Jin Ring din wayarta yasa ta maida dubanta kan wayar, tabe baki tayi ta kalli aliyu tace ""ubanka ne kekirana, ko wace uwar zaifada min?."" Dagawa tayi tana wani yatsine fuska batako amsa sallamar da yay mata ba tace ""mekuma zaka fadamin?, ko ranar daurin auren zaka fada min?."" Murmushi abba yayi yana jinjina hali irin na mahaifiyar tasa yace ""ayya hajja na, niba haka zan fada miki ba."" Tabe baki tayi tace ""to fadamin abinda zaka fadamin."" Gyara zama abba yayi yace""hajja wato akan maganar aliyu ne da samha.."" Kitt hajja takashe wayar tacire battery tazare simcard dinta ta tura wayar gefe tanata bambamin iska. wayar aliyu ne yay Ring yaga abbane ya kalli hajja yace ""abba ne kekira fa!."" Fizge wayar tayi daga hanunsa tadaga cikin masifa tace""wllh muhammadu kafita daga i'do na, wato nazama marainiyar wayonka ko?,,to wllh kada kasake kiran duk wata waya datake cikin gida na."" Abba saurin cewa yayi ""ayya hajja na kitsaya kiji, sonake fa nace miki na janye maganar auran nan."" Kamar a mafarki hajja taji mgnar saida takara tambayarsa ya tabbatar mata snn ta washe baki tace ""kai amma naji dadi wllh, wato kacemin matar taka ta shiryu tabi hanya?."" Girgiza kai abba yayi yace""alhmdllh yanzu komai yadawo yanda yake, yakamata aliyu ya dawo gida suci gaba da zama da matarsa lpy."" Kara washe baki hajja tayi tace""to insha Allahu, dazarar tadawo daga isalamiyya zan sakosu a gaba mutafo indawo dasu..Allah yama albarka muhammadu , nika gamamin komai daka fasa wnn aure."" Hira suka dan taba kadan snn sukayi sallama hajja farin ciki bakinta yakasa rufuwa kamar gonar auduga. Juyowa tayi ta kalli aliyu dayawani hade rea don yanajin duka hiran dasukayi, saida tarinka lallaminsa snn yadaki ransa yakuma yarda zai koma. Da misalin karfe biyar da minti shabiyar sahra tadawo, saida tai wanka taci abinci snn hajja tasata gaba tafada mata zancen komawa. bataji wani dadi ba , don tanajin dadin zama da hajja bamai takurata . ana sallar magrib sukayi dinner hajja takwashesu suka tafi. A general falo suka tarda duk yan gidan suna zaune, gaba hajja tasasu tarinka yimusu fada a natse kamar ba i'ta ba. kuka small mom tasaka tace hajja tayafe mata abinda yafaru a baya sharrin shaidan ne..hakadai suka rinka gyara matsalolin dasuka faru baya sai 10 hajja tabar gidan. Bayan sati daya samha tasamu lpy duk ta warware, neman hanyar da zata shigewa sahra kawai takeyi sotake tasaki jiki da i'ta daganan ne zata fara gudanar da duk wani shirinta. Yau takama asabar ba school sahra nazaune falonta i'ta kadai tana kallo aliyu yafita tun safe zuwa wani meeting, doorbell taji an tab'a tatashi taje ta bu'de . kusan sumewa tayi a gurin dataga samha tsaye bakin kofar, murmushi taga samha tasaki takaraso ciki tana kallonta tace ""yadai sis!?."" Wani yawu sahra tahadiya da kyar tace ""LA...la..lapiya.."" Murmushi samha takara yi takama hanunta tana cewa ""haba dan Allah kidaina irin wnn abun,,, don yanzu ea anzama daya!."" Zama sukayi kan kujeran samha takamo hanun sahra cikin nata cikin sanyin murya da nadama tace ""sister dan Allah i'na rokanki daki yafemin abunda yafaru tsakanin mu a baya,, wllh sharrin shaidan ne ..yanzu Allah yasa nagane kuskure na, kiyafemin!.."" Tafashe da kuka tana fadawa jikinta. lokaci daya jikin sahra yay sanyi duk tausayinta"

"ya rufeta, a hankali ta dagota daga jikinta tashiga goge mata hawayen fuskarta tace""kiyi hakuri"

"dan Allah kibar kuka.."" Girgiza kai samha tayi cikin kukan tace""bazan bar kuka ba sister har saikin yafemin abinda nai miki, nasan bankyauta ba."" Sosea taji tausayinta har cikin ranta, takamo hanun cikin nata cikin sanyinta tace ""ni bakimin komaiba aunty, nayafe maki ..dama can ban rikeki a reana ba.""Takara goge mata hawayen fuskarta. rungumeta sahma tayi tana murmushi tace ""ngde matar Yaya!."" Hira samha tarinka janta dashi harta dan saki jiki da i't..""haka Allah yake lamarinsa, da fari mutum yazama makiyinka daga baya kuma yazama masoyin ka.!"" Sahra tafada a cikin ranta. Kallon dining area samha tayi taga ba komai kai tajuwo ta kalli sahra tace ""sis bakima mijinnaki abinci ne?."" Murmushi tayi tadan sauke kanta kasa tace ""eh..amma dai wataran i'na mishi! ."" girgiza kai samha tayi tace ""amma kam gaskiya bakida wayau, wai ace bakima mijin ki girki. To bari kiji inma baki sani ba, shi wnn abincin dazaki rinka masa yanaci zaikara sawa yasoki , gaskiya kirinka mishi girki da kanki zankawo miki spices masu kamshi da dadin dandano wanda zai karama abincinki dadi indan yaci ma bazai kara shaawan cin wani abinci ba inba naki ba."" Dadi sosea sahra taji jin ance mijinta zai sota! Tace ""to ngde..ammafa baice nayi ba!."" Hararan wasa samha tai mata tace ""haba kamar baki wayeba, abincin ne zakice saiyace kimasa..ai kawai yau kishirya masa dinner zan tayaki muyu tare!, kuma nasan hakan zai burgeshi yasa yakara sonki!. Rufe fuskanta tayi da tafin hanunta kunya yakamata tace "" to. "" tanajin dadi don tanason yin abinda zai burgeshi. Mugun kallo samha tarinka binta dashi, jitake kamar ta caka mata wuka.murmushi ta kirkira dataga zata bude idonta tace""yawwa sister dan Allah inaso kimin alfarma daya.."" Tafada tana sauya fuska zuwa kalan tausayi . kama hanunta sahra tayi cikin nata tace ""aunty dan Allah kidaina damuwa..kifadamin koma menene zan miki."" Saida tagyara zamanta sosea ta fuskan ceta tace ""dan Allah karki bari mijin ki yasan muna alaka dake!, nasan idan yasani zai hanaki kulani saboda yaa aliyu yatsane ni , bayason koda kallo na ne."" Tafashe da kuka tana"

fadawa jikinta.

"_Pls kumin addua k'urji yafitomin a bakina, kuma yana hanani cin abinci ga ciwon kai dayake samin ._"

View wattpad @habiebahlurv.

Beenaf/beelurv * SAHRA *

*Hot Love *

*35....*

"Tausayinta ne ya kamata sosea, takara rungumeta tana dan buga bayan alamar rarrashi, cikin sanyin murya tace ""kiyi shiru aunty, namiki alkawari bazan sanar dashi ba!."" Tsaida kukan ta tayi, tana murmushin mugunta cikin ranta tace ""bakida wayau yarinya!."" Dagowa tayi daga jikin sahra tana mitsitstsike ido tace ""ngde sis,,gaskiya kunada zuciya mai kyau!."" Murmushi tayi tace ""ya jikin naki kinsamu lpy duka ko?."" Kasa2 ta zabga mata harara azuciyarta tace ""uwarkice batada lpy, don ni kalau nake!."" A zahiri tai murmushi tace ""Alhmdllh gaskiya naji sauki..Monday zanfara fita school insha Allah."" Gyada kai sahra tayi suka gaba da hira wanda duk samha ce keyi , i'ta bai wuce amsar ""eh"" ko ""a'a"" ba, wani kamma saidai tai murmushi. Karfe hudu samha ta kalli katon agogon dake manne jikin wall ta kalli sahra tace""4 tayi fa, baza'ayi girkin bane?."" , daga kai"

"tayi i'tama ta kalli agogon snn tace ""tohm...ayi!."" Da d'ine yakama samha kamar tayi ihu saboda ta"

"wnn hanyar ce zata samu ta aiwatar da plan dinta. Sai da sahra tai sallan laasar snn suka shiga kitchen, saboda samha tace batayi kuma karyane kawai sallan bai dameta ba ne. Zagewa samha tayi , i'tace a gaba sai zuba girki takeyi don balaifi ta'iya girki saboda fanni girki take karanta, i'ta dai sahra yar miko wnn da wancan ne. Karfe shida da rabi suka gama hada tuwon shinkafa miyar agushi da lafiyayyen pure orange juice wanda yazama favorite din aliyu, Suna gama hada komai a dining samha tace ""to ni zantafi kada mijinki ya dawo."" ""To"" kawai tace badon tasoba don zaman kawai da sukayi nayau yasa tagane batada wani matsala, kuma taji dadin zaman da i'ta. har bakin kofa ta rakata saida taga tafiyarta snn tadowa tashiga bedroom dinta. Kayan jikinta ta cire ta daura towel tashiga wanka, batafi minti goma da shigaba aliyu ya dawo, kamar wanda akace ya kalli dining area yaganshi gere da Warmer's masu kyau an tsara gurin yayi kyau, lumshe ido yayi ya budesu yanajin wani abu mai wuyar fadi game da sahra. yafi minti goma a gurin yana zabga murmushi snn yatura kofar bedroom din yashiga. Fitowanta daga wanka kenan tana tsaye gaban mirror , tabaza dogon gashinta dayake har kusan duwawuta sai digan ruwa yake saboda wankan datayi a shower tana kokarin busar dashi da hand dryer, kamar TV haka ya tsaya yana kallonta gaba daya tagama tafiya da i'manin. Takowa yafarayi cikin sassarfa yazo ya rungumeta ta baya yana sauke ajiyan zuciya, mafarkin dayayi kwanaki ya fado masa take yacire towel din jikinta yajuyo da i'ta ya hade bakinsa guri daya suka zube kan gado. Saida yaji anashirin shiga sallar magrib snn yafidda bakinsa cikin nasa badon ya gajiba yafada toilet yay alwala yafito yatafi masallaci. Dakyar ta'iya jan jikinta tatashi don wani ubun kasala daya kamata, gaba daya yagama kashe mata jiki. bayi tashiga tai tsarki tai alwala snn tafito tazo tagabar da salla. shiru2 bai dawoba har aka kira sallar i'sha, tashi tayi , tayi salla tashirya cikin wani duguwar riga na kanti yamata kyau sosea saboda ringan robber ne yabi dukkan lafiyar jikinta ko wani gurina tada hankakin namiji ya bayyana. Parking dogon gashinta tayi tadanyi light makeup don daga power sai white lips stick data shafa tasa kwalli tai brushing gashin giranta dayake a cike da bakin gashi mai tsantsi. Tana kokarin daura karamin mayafi a kanta yashigo dakin, saurin karasowa yayi yarike hanunta cikin wani fitinannen murya yace""sahhrr pls karki rufemin wnn beautiful hear din !."" Kunya ne yamata tai murmushi ta sauke hanunta kasa tana kokarin barin gurin ya riko waist dinta yakashe mata ido daya yace""muje kitayani wanka!."" Kawai yaji yayi maganar bashiri batare da yasan sanda ya furtaba, waro i'do tayi tana kallonshi ganin irin kallon maitan dayake mata ne yasa ta sauke idonta kasa , a hankali cikin muryanta mai dadi da sanyi tace ""uhmm..kayi girma, kuma bakyau aga babba ba kaya."" Dariya ne yaji ya kamashi, saida yayi mai isarsa snn yazauna bakin gado ya zaunar da i'ta kan cinyarsa yace"" kin manta kusan sau uku kika ganni ba kaya! Uhm!?. Da daddare har agidan hajja ma!."" Rufe idonta tayi da tafukan hanunta tana murmushi gaba daya kunya ya kamata, sai taji kamar a lokacin abun ya faru murya kasa2 tace ""ea banga jikinka ba!."" Murmushi shima yayi yagyara zamanta kan cinyarsa yace ""kinason ganine!?."" Girgiza kanta tayi da sauri tana kara boye fuskanta tace ""a'ah."" Batayi tsammani ba taji yadauketa cidak kamar karamin yarinya yanufi toilet da i'ta, saurin bude idonta tayi tana wantsala kafa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login