Follow us on social media

Showing 12001 words to 15000 words out of 52443 words

Chapter 5 - SAHRA HOT LOVE So Mai Haifar da Hawaye by habiebahlurv

31 Jul 2026

82

a hankali ta karasa zata shiga Aliyu yadaka wani uban tsawa yace ""karki yadda ki shigomin mota..ka rufemin mota nace kasata wata.."" Yadakawa guard din tsawa still kanshi a kasa bai kalli kowaba. jikin guard din har rawa yakeyi yarufe motan yabudewa sahra wani tashiga suka tada motar suka tafi. Sosea idon abba yaciko da hawaye baibar gurinba har saida yadena kallon motocin. Hade kai da gwiwa sahra tayi cikin motar tana kuka batare da kowa yajiba. ""Meyake faruwa da'ine? , i'na zamuje haka? suwaye wadannan ?.., a i'na abba yasansu?."" Kukanta taci gaba dayi tana tausaya wa rayuwarta"

yanda kaddaranta yazo a haka.

"habiebah lurv &anfa novels , jameesha sadnaf novel mom of 12 hat u ol "

View wattpad @habiebahlurv

"Beenaf/beelurv [8/29, 6:19 PM] prince_s_square: * SAHRA *"

*Hot Love *

13......

"Wani abu mai daci Alh Madu Indabo ya hadiye Jin abinda yayan nashi yace, ""to ..Allah ya sanya alkhairi."" kawai yace ya ajiye wayar. Gaba daya hankalin mutanen gurin yatashi so kawai suke suji abinda yake faruwa ,,, kasa jurewa mami tayi ta zauna gefen shi tareda dafa shoulder dinsa tace ""dear meyake faruwa wai? , naga gaba daya kashiga damuwa."" Still shiru yayi baice komai ba don baima san ta inda zai fara musu bayani ba. Baby dake gefen shi zaune tarushe da kuka harda birgima tace ""abba kafadamin abinda ke faruwa, ko wani abu yasamu yayana.."" Kuka tarinka yi harda tsalle kamar wata karamar yarinya . kamota abban yayi yazaunar da i'ta kan cinyarsa yace ""stop crying baby na, ba abinda yasamu yayanki yana cikin koshin lpy.."" ""To abba kafad'a min abinda yafaru."" Tafada tana kokarin fashewa dawani kukan , saurin rungumo ta yayi yace ""karkiyi kuka zan fada maki .."" Kollon mami yayi da hankalinta yaba daya ya tattara yakoma kansa haka small mom da samha dasuke tsaye. ""Abbey yakirani yacemin ya daurawa Aliyu aure! Yanzu haka yana tafowa tareda matarshi!. Wani uban tsalle baby tayi tasaki ihu tana rawa tana cewa "" it's finally over alhmdllh yau yayana yayi aure yeeee..."" Tafice da gudu waje tana rawa . samha dake tsaye gagara daukanta kafafunta sukayi tanemi guri ta zauna kanta yana bala'in juya mata "" taya haka zata faru!?, wnn wani irin munafurci ne Aliyu zaiyi aure bayan yasan i'rin son datake masa! ...to wama ya aura!?, wace shegiyarce ta!?,,, tabbata asiri akai mishi ya aureta ...to koma waye lalle ta d'ibama kanta .. saitayi dana sanin shigowa rayuwarsu!."" Mami dabata ma fahimci abinda abba yafada ba kawai sai kallon shi datakeyi. ""Hajiya maryam nace maki Aliyu danki an mishi aure!."" Yafada yana dan hura mata iska a ido don irin kallon datake mishi. Ajiyan zuciya ta sauke tace ""kace Aliyu yayi aure ko ?."" Gyada kai yayi yana tabbatar mata da maganar ""to Allah yasanya alkhairi."" ..tashi tayi ta wuce bedroom dinta donyin bacci ko Allah zaisa kanta yasaki don tafahimci inda maganar abba ta dosa ..don kamar almara"

haka take ganin abun. Shima abba tashi yayi yafita yabar small mom da samha i'tama data tashi

"fuuu kamar zata tashi sama tashige falonsu tareda banging kafo. Bayanta small mom tabi aranta tana cewa "" ko wace wnn miskilin ya aura sai Allah. "" tadaga kafada tashige. Samha bedroom dinta tashiga tarufe da key ta hautsina gashin kanta tana kaiwa da kawowa zufa nata keto mata gaba daya tagama daukar zafi. ""Ni Aliyu zaiwa haka?, watoma don tsabar bura'uba da muna firci ba anan akai auren ba don karmuji ko? saidai akawo mana amarya ... "" murmushin dayafi kuka ciwo tayi tace ""lallai Aliyu zaka had'u da bala'i dakuma tijara irin tawa..muzuba mugani !..."" Daga haka tabude fridge tasha ruwan sanyi amma dukda haka bataji sanyi a ranta ba. Baby tana nan waje ta dasa kujerarta setin get yanda zata hango duk mai shigowa , bayanda abba baiyi da 'itaba amma fir taki shiga ciki tace saitaga dawowan yayanta. Securities da soldiers din gidan sunyi matukar mamaki jin abinda baby tace ""wai sir Aliyu got married"" kowa da irin tunanin dayake a ransa na mamaki. Har abba yaje masallaci sallan magrib ya dawo baby na nan zaune, girgiza kai kawai yayi yay shigewarsa apartment dinsa. Karfe 8 dai2 motoci suka fara horn megadi yafara kiciniyar bude get... A guje baby ta tafi lokacin data i'sa harsun gama shigowa ko parking basu gama yiba tafara leka motocin tanaga tayadda zata hango amarya . turus tayi ganin wata mace mai katon hijab kanta sunkuye ba'a kallon fuskanta, mamakine yakamata aranta tace ""badai wnn ce matar yayana ba?, nayi tunanin zanga big gal wayayya wanda tacika mace ...amma ai wnn bata fini bama..."" Saurin katse tunaninta tayi ganin Aliyu yafito yana neman wucewa, dasauri tai gurinshi ta rungume shi tace ""yayana barka da dawowa, nd Congratulation!."" Kafin yace wani abu gaba daya ma'aikatan gidan sunyo gurinshi suna mishi ""congrate!."" Ko wanne fuskanshi dauke da faraa , gagara cewa wani abu yayi sai murmushin yak'e da yakeyi yana daga musu hanu. ""Yayana warcanne amaryar tamu.."" Tafada tana nuna sahra dake can nesa dasu kanta sunkuye kasa. Kallon gurin datake yayi yaga dogon hijab din jikinta amma baiga fuskanta ba , wani kululun bakin cikine yaji ya kamashi ""wai wnn abun aka aura min!?."" Tsaki yayi cikin ransa azahiri kuwa yayi murmushin yak'e yace ""eh!.."" Ganin yanda baby takafeshi da i'do ..daga haka yay wucewarsa batareda yabari kowa ya bishi ba. Takawa inda take baby tayi ta rungume ta tace ""barka da zuwa amaryar yayana, i'na fatan zakiji dadin zama damu!."" Gagara cewa komai sahra tayi sai jikinta dake rawa don kowama rsarinshi take agurin ""wannnan wani irin al amari ne!."" Tafada cikin ranta. Ganin haka baby tace ""kikwanta da hankalinki ,,kisaki jiki damu kinga ba'abinda zamuyi muki. "" tai maganar tana kama hanun ta suka"

shiga ciki.

Duk maison SAHRA daga farko yama wa dannan numbers magana: 08030865816 or

07035668210

View wattpad @habiebahlurv

Beenaf/beelurv

"[8/29, 8:39 PM] prince_s_square: * SAHRA *"

*Hot Love *

14....

"Momy uwar amarya na zaune falo bata jima da dawowa daga unguwa ba ta d'aura kafa daya kan d'aya tana cin apple sai murmushi take zabgawa. Sahra ne tafad'o mata a rea tasaki murmushi tace "" Allah sarki daughter na, tun safe ban lekaki ba busy yamin yawa bari i'ndubo lpyr amaryar safwan!. "" tashi tayi tashiga dakin sahra. Bata ciki sai tayi tunanin tana bathroom, zama tayi bakin gadon tana ta lissafe2 cikin ranta da yadda za'ayi walima bayan daurin aure dakuma dinner din daza'aje. Harkusan minti talatin ba'alaman zata fito haka yasa momy bude bayin kaitsayi taga bakowa ciki.""Ikon rabbi to i'na yarinyar nan? Naga bata zuwa ko'ina gashi kuma bata kitchen."" Fita tayi daga dakin da tunanin kotana bayan falonsu inda suke dan zama time2time , zagaye gurin tayi tas bata gantaba bata ga alaman taba , ,,,nan hankakin momy yadan yafara tashi don tasan sahra bata fita saita tambaya . komawa ciki tayi tadau wayarta tai dailing no din abba . bugu biyu yadaga yaji momy nacewa ""sahra tace maka zataje wani guri ne?."" Murmushi yayi a ransa snn yace ""kin ganni tunbayan tafiyata masallaci!?."" Tsaki taja tace ""dilla i'na tambayarka kana tambayana..toni banga sahra ba, yanzu naje dakinta naga bata nn gashi kana gani dare yayi i'n kasan i'nda taje kace tadawo gida..tunda kasan tanada makiya zasu i'ya saceta."" D'aga kafada yayi yace ""to i'dan ma sawa kikayi a sacemin 'ya kafin nadawo ki tabbatar kin naimo ta duk inda take.."" Daga haka yakatse wayar . tsaki tayi ta wullata wayar tafara zagaye falon "" to i'na yarinyar nan taje, kodai safwan ya dauketa..don nasan bai'nda zata je."" Daga wayarta tayi takira safwan dake zaune garden shi daya iska mai dadi na kadawa yana jinshi cikin annashuwa gobe i'war haka yana tareda amaryar shi. Yana cikin wnn tunani kiran momy yashiga saurin dagawa yayi yasa a kunnanshi kafin yace komai yaji momy tace ""sahra bata gurinka safwan?.. Tun dazu nadawo ban ganta ba nayi tunanin kadauke ta kunje shopping!."" Tsaye yamike daga zaunen dayake yace ""ban gane mekike cewa ba...kina nufin amaryar tawa ne tab'ata kome?."" Cikin momy fara dura ruwa yayi jin sahra bata gurinsa ""to taya haka zata faru, guduwa tayi? Saceta akayi kokuma b:uya tayi."" Maganar shine tadawo da i'ta hankalin ta yace ""kimin bayani yanda zan gane mana.."" Yafada da karfin gaske . rawa jikinta yafara tace ""wllh ban ganta ba , ba inda ban dubaba amma na rasata."" Kashe wayar yayi yafita da sauri yashiga mota yatafi batareda yabari kowa yabishi ba. Ko marfin motar bai rufeba yashiga gidan a hargitse ya daki kofar falon ta bude ya shiga . momy daketa zagaye fasa ihu tayi duk a tunaninta yan fashine suka shigo musu gida saida taga safwan ne snn hankalin ta yadan kwanta amma ba dukaba don tasan shima wani bala'in ne. Irritating look yarinka watsa mata snn yace ""salon rainin hankalin dakika fito dashi kenan?,, taya zakice an rasa sahra, yarinyar da za'a dauramin aure da i'ta gabe kike cewa tabata. To wllh i'dan ma wani abun kike shiryawa kiyi gaggawar dakatar dashi . nasan matsalarki kudine kuma i'na baki kuma badaina baki zanyi ba kona auri sahra ,, don haka karki soma cemin tab'ata. nabaki nan da safiya kafin muzo daurin aure ki tabbatar kin samota."" Daga haka yafice abunsa. Zama yayi cikin motar yakifa kansa jikin sitiyari yana rasa abunyi ""me wnn matar take shirin yine, kodai tasamo wanda yafini kudine shine zata zomin da wnn rainin wayon?, tokuwa lallai indai hakane zata tari March din da batada filin bugawa. Tada motar yayi yafigeta aguje yabar unguwar. Kan momy wani mahaukacin zafi ya dauka tarasa yanda zatayi , taya duka za'a dauki laifi a dora mata, abban sahra yace tanemo mishi 'yarsa ,,,safwan yace ta nemo mishi matar sa to da wanne zataji ? , ko i'ta ta saceta ne?."" Fadawa kan kujera tayi tana fidda numfashi kamar tayi gudun tsere. Toru kafar akayi abba yashigo fuskan sa a matukar hade ba"

alamar walwala. Tashi tsaye momy tayi shikuma yayo gurinta yana jifanta da banzan kallo yace

"""ina fatan kin samomin 'yata.?"" Harara ta watsa masa ta daka tsawa tace ""wai ance maka 'yarka tana gurina ne?..can kaje ka naimi'yarka.."" Shima tsawan yadaka mata Wanda yasata gigicewa yace ""nabaki nanda wayewar gari ki samomin 'yata inba hakaba hukuma ce zata raba ni dake"".Daga haka yawuce dakinsa. Fasa ihu momy tayi ta daura hanun ta bisa takanta tazube kasa tana cewa ""nashiga uku ni binta yaya sukeso nayi da rayuwata?, ta i'na zanfara nai manta ..i'na"

"kikaje sahra where are u!."""

"Mekukeci na baka na zubane readers!?, kukwantar da hankalinku yanzu lbrn yafara. Kuma"

bawai an gamashi bane yanzu ake typing dinsa .

Tnk u Hawee for everything nd u mom of 12 .

View wattpad @habiebahlurv

"Beenaf/beelurv [8/30, 11:02 AM] prince_s_square: * SAHRA *"

*Hot Love *

15......

Abuja..

"Samha na mak'ale jikin window tana lekensu sai hada uban zufa take had'awa, bata ankara ba taji shigowan su baby. murmushi ta k'irk'ira tayo gurinsu cikin takunta na higher classic bebe's ta rungume sahra tana cewa ""oyoyo amaryan mu..sannun ki da zuwa..."" Murmushi baby tayi tace ""sis samha kinka amaryar yaya so beautiful kamar wata balarabiya.."" Wani kululun bakin cikine ya kamata.. lallai i'tama tagani sahra tafita kyau, amma i'ta kuma tafita aji da wayewa da daukar wanka, lallai tasan hakan zai taimaka mata gurin danne kyau sahra. Murmushi tayi a zahiri tace ""hakane sis!, tanada kyua.! Tazo muje dakina mukwana don gaskiya ta burgeni sosea i'na sontaa!."" Wara manyan idonta baby tayi tace ""sis! Amarya da mijinta zataje ta kwana dakinki?, kinsan ya Aliyu ma bazai yarda ba.. shima yanaso yaji dumin matarsa don haka yanzu tanayin wanka zan rakata dakin mijnta!."" Daga haka takama hanun sahra suka wuce falon su suka bar samha nan tsaye kirjinta na tsananin bugawa . wai yau Aliyu ne zai kwana da mace? kuma ba i'ta ba. ""To meye zanyi don dakatar da hakan?, i'na bukatar dogon tunani."" Juyawa tayi takoma nasu falon tashige dakinta tasa key. Kai tsaye bedroom din mami baby tashiga da i'ta , yayin da mami ke zaune kan praying mat tana ta yima Aliyu addua kan aurenan i'dan alkhairi ne, saboda yanzu ta tabbatar da auren don taga shigowan su ta window. Zaunar da sahra bakin gado tayi tabude karamin fridge din dakin tadauko mata lemo da ruwa tadawo ta zauna gefen ta. Gagara shan komai tayi sai kirjinta daketa bugawa tun sanda suka shigo mota suka tafo har yanzu bataji natsuwa kokadan a ranta ba . bayan kamar minti biyar mami tashafa adduan ta tajuya tana kallon sahra fuskanta dauke da murmushi. Kanta kasa tana wasa da 'yan yatsunta jikinta yabata ana kallonta , a hankali tad'aga idonta sukayi ido hudu da mami. tai saurin maida kanta. Murmushi mami tayi tace "" masha Allah 'yata brkn ki dazuwa, i'na fatan Allah yazaunar daku lpy cikin kwanciyar hankali. "" ""amin"" baby tace . ""i'na.. yini.."" Sahra tacewa mami muryanta na rawa"

"sosea hantar cikinta na kadawa. mami tagama fatimtar halin datake ciki tace ""ki kwantar da"

"hankalinki kisaki jiki damu ..muma mutane ne kamar kowa."" Gyada kai tayi a hankali batare da tace komai ba,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login