Follow us on social media

Showing 42001 words to 45000 words out of 52443 words

Chapter 15 - SAHRA HOT LOVE So Mai Haifar da Hawaye by habiebahlurv

31 Jul 2026

102

tace ""kasauke ni!."" , bai kulataba saida suka shiga ya direta yarufe bayin da key yadawo inda take tsaye ta juya bayanta. Rungumeta yayi ta baya yadaura kansa a wuyanta numfashinsa na sauka jikinta yana samata wani mugun kasala tai saurin zamewa takoma can gefe, kara biyota yayi yace ""baby! Tare zamuyi wanka!."" Yafada yana kokarin daga mata riganta sama, wara ido tayi tabude baki zatayi magana yahade bakinsu guri daya. Romancing dinta yarinka yi tun bata yarda harta takura tabashi hadin kai saida suka share kusan awa biyu snn suka fito , ya nadota cikin towel (kamar irin anyi first"

night dinnan yagaso ta..lol). Wani riga yasamo mata i'yakarsa gwiwa mara hanu dakansa yasa

"mata , gaba daya kunya yagama rufeta bata i'ya komai duk abinda zaiyi kawai saidai ta kallesa, shima three quarter yasa da amless yaruko hanunta suka fito falo. Dining area suka shiga , da kansa yaja mata kujera ya zaunar da i'ta snn shima yazauna gefenta yana kallon cikin idonta yace ""my sahhrr ! Duk ke kika mata wnn shagali haka!?."" Zatayi magna saita tuna da maganar samha tai saurin cewa ""eh!."" Gyada kai yayi yana murmushi yashiga saving nasu. A main house kuwa, small mom da samha suna daki sai fad'a mata abinda yafaru tsakanin ta da sahra take suna sheka uban dariya , cikin dariya mom tace ""kai wllh amma anyi wa wuyar yarinya, duk k'iyayyar dakika nuna mata da farko amma ta mance harta yarda dake? Gaskiya wnn dawuri za'a cuceta."" Suka kara fashewa da wani dariyan. Saida suka dan tsagaita snn ta kalli mom tace ""nifa ban zuba maganin wnn malamin ba!, jinake kamar bazaiyi aiki ba, gara mutafi gurin boka bado wanda aunty i'ya tafada miki, zaifi muyi aekinmu lokaci daya kawai yay tasiri."" Harara mom ta watsa mata tace ""amma anyi banza a wnn gurin, inbanda rashin hankali kinyi maganin kinga baiyi eaki bane da zaki kawomin maganar banza?, to wllh kisani bagurin bakon dazanje harsai i'dan anyi wnn anga baiyi eaki ba."" takare kaganar cike da bacin rea, hakuri samha ta rinka bata tana lallaminta harsaida ta amince gobe sassafe zasuje gurin bokan amma zasu cewa abba asibiti zasuje don kara duba lafiyarta. Washe gari sassafe suka shirya da zancen zuwa asibiti suka fita suka dau hanyar wani munafikin jeji dake gefen Abuja. har saida driver yafara tsorata da jejin dasuke shiga, ga gurin duhuwa ne ko i'na bishiyoyine gurin abun tsoro . abakin wani hanya tace yayi parking, parking yayi suka fito tace ""ya jirasu yanzu zasu dawo"" snn takama hanun samha da i'tama kanta ta tsorata da gurin suka ratsa cikin bishiyoyi sukayi ta tafiya. Saida sukayi tafiyar minti ashirin snn suka i'so wani karamin kazamin bukka da aka kewaye duka jikinta da abubuwan tsafi abundai ba kyan gani. sallama samha tayi aka daka mata wani wawan tsawa dayasa tafasa ihu ta kamkame mom jikinta na rawa, i'ta kanta saida tadan tsorata amma tadake tafara cewa ""gafaranku dai!."" Dariya sukaji an bushe dashi wani mummunan mutum ya bayyana zaune kan wani dutse , gaba daya halittarshi wani kala kamar ba mutum ba fuskanshi irinna horror, ya wangale bakinsa yace ""nasan bukatarku, kufadi duk abinda kukeso ayi muku"", ya nuna samha yace "" kifada yadda kikeso ayi dashi, don matsalar takice."" Ya bushe da dariya yanayi kamar zai tuntsura kasa. Jikin samha rawa yarinkayi tarike mom sosea muryanta na cracking tace ""kawai ..ya aure..ni!."" Wani dariyan yakara fashewa dashi yace ""ki kaddara har an daura muku aure!."" Wani farin cikine ya ziyarci zuciyarta dukda tsoron datake ciki bai hanata yin murmushi tace ""ngde."" Tsawa ya daka mata yace ba'a mana godiya anan, da jikinki kawai zaki biyamu ladan aikinmu don haka aljani dan dono zai sadu dake!. Matukar tsorata ba samha ba har Mom saida ta tsora ta, kamkaneta samha, tayi take hawaye yafara ambaliya fuskanta tana girgiza kai, don bata taba zina ba, ba wnn bama in"

bokan yataba jikinta zata i'ya mutuwa don dukansa abin tsorone!.

View wattpad @habiebahlurv.

Beenaf/beelurv .* SAHRA *

*Hot Love *

36.....

"Kuka samha ta rinka yi tana cewa mom tabawa boka hakuri yabarta , koma nawane zasu bada"

"amma ba wnn abin ba, rokonshi mom ta rinka yi dakyar ya yarda yace amma dole saiyayi wasa da"

"jikinta inba haka maganin ko anbada bazaiyi aikin ba, snn zasu bada kudi mai yawa tunda bata vashi kanta ba. Dakyar mom tasa ta yarda saida ta rinka rarrashinta tana cewa na lokaci daya daga shi baza'a sakeba, kuma aliyu zai zama mallakinta dakyar ta yarda tana kuka tashige rubabbiyar bukkar tashi. Bayan kamar minti biyu mom taga boka ya bace, bai sake fitowa ba sai bayan awa daya bayan yagama jagwalgwalon sa da samha sai kuka takeyi tunda yafara wasa da i'ta tarufe idonta k'am , tana sharara hawaye. Fitowa mom taga yayi akan dutsin sa yana watse jajayen hakwaransa bayan minti uku da fitowar sa sahma tafito sai bata rea take ta zaune gefen mom (niko nace kamar wani yasaki?). Kara washe jajayen hakware bokan yayi yadaga hanunsa yanata surutai kamar wanda hauka ta kamashi, bayan kamar minti biyu saiga wani kullin leda ya fado hanunsa, ya bushe da dariya yanaci gaba da surutan. Saida yadau kusan kamar minti uku snn yadawo da dubansa kansu yamikowa mom maganin ledan , da saurinta ta rarrafa ta amsa snn tadawo ta zauna bokan yafara cewa""zaku saka mishi wnn cikin wani abu da zaici, inma ruwa ko abinci , Ku tabbatar dai yashiga cikinsa, indai yaci wnn to a lokacin shida kansa zai naimi a daura aureku!..kuma duk duniya zaiji bawanda yakeso sama dake, snn zaki mallakeshi ko cewa kikace ya mari uwar data haifeshi tofa zai mara!."" Ya fashe da dariya. Wani murmushi ne ya kufcewa samha wanda batasan tayishi ba, don tasan indai cikin aliyune tofa kamar yashiga ne..gashi zata mallakesa sai yadda tayi dashi, uwarsa ma tunda zai i'ya mari i'ntace ya mareta i'naga sakin wannan yarinyar matar tasa?."" Wani murmushin takara saki tace ""mutafi mom."" Tashi sukayi suka tafi bayan uban kudi da mom ta gibge masa . a cikin mota suka tarda driver sai raba ido yake da ganinshi kasan a matukar tsorace yake, suka shiga yama motar wuta da bala'in gudu ya debeta don burinsa bai wuce ya gansa a gida ba. hakama samha da jitake kamar tai tsuntsuwa ta ganta a gida don taje tasamu damar zuba maganin cikin abincin aliyu. Sai la'asar suka shigo abuja, awani babban shago samha tace driver ya tsaya zata sayo spice, tsayawa driver yayi tafita tasayo wani hadadden curry na cikin robber, karamin robber ne wanda bazai wuce spoon daya ba amma akwaishi da tsada, ga kamshi da bada colour mai kyau . dawowa tayi tana murmushin mugunta tashiga mota suka tafi. A falo suka tarda mami da abba suna hira , don baby tatafi gidan grandmother dinta tun ran Friday da yamma bayan sunadawo daga islamila. fuska a sake ko wannensu yana murmushi suka karasa samha ta kwanta jikin mami tace ""najaji da yawa mami na."" Murmushi mami tayi tashafa kanta tace ""sannu to, kije kiyi wanka zakiji dadin jikinki, sai kizo kici abinci."" Kamar jira take tatashi tazari jakar mom tabar gun. Bedroom dinta tashiga ta ciro maganin, ta juyeshi cikin cori din dama ba yawane dashiba ta gaurayeshi tana dariya , rufe marfin tayi tafita daga dakin.ta kofar baya tafice tai part din aliyu. Lek'e2 ta rinka yi tana duba motar daya fita da i'ta yau, tafi minti biyar tana duddubawa amma bata ganta ba, wucewa tayi ta dnn bell kirjinta da bugawa kartaje fa aliyu ya dawo inko yaganta tasan zai mata wulakanci. Sahra dake tsaye kitchen tana tunanin abinda zata dafa taji karan bell tafita tabude kofar . murmushi tayi ganin samha tace ""sannu da zuwa aunty!."" Bata amsa ba tace ""baya nan dai ko!?."" Murmushi tayi takada kai tace ""eh , baidawo ba,,tun sassafe."" Ajiyan zuciya ta sauke tace ""to bari na shigo. Shiga tayi tana karema dakin kallo komai fesfes tace "" masu aikine suke gyara nan ko kuma ke?."" Kallon dakin sahra tayi snn tace ""da farko susuke gyarawa , amma yanzu nike gyarawa."" Tabe baki tayi cikin zuciyarta tace ""dama ea dagani kinsaba wahala!."" Amma a zahiri murmushi tayi tace ""gaskiya kina kokari."" ""Ni bara inje kitchen zan hada dinner ne."" Wani dadi samha taji a ranta tace ""nazo a daidai!."" , a zahiri tace""To muje mana sai in tayaki irin na jiya, gama wani curry da insayo maki yanada kyau sosea!."" Tafada tana mika mata , karba tayi tana murmushi tace ""ngde."""

"Kitchen suka shiga yauma samha tazage gurin girki, data tashi zuba curry a vegetable soup din"

"duka ta juye wai duk dan abun yafi kamashi tana dariyar mugunta cikin ranta. Sai kusan magrib suka gama hada white rice da vegetable soup wanda taji naman rago ga fruit salad mai lafiya da hadadden shaka juice na Apple, da sauri da sauri samha tagere su dining cikin warmers masu kyan gaske , har flower tasa a gurin taiwa sahra sallama tatafi gudun kar aliyu ya dawo ya sameta. Tana tafiya sahra tashiga wanka tashirya cikin doguwar riga kamar najiya, lura datayi aliyu nason irin kayan shiyasa zatayi kokari ta rinka sakawa , dayake ma yawancin kayan nata irinsu ne. Hartai sallan isha shiru bai dawo ba tafito falo ta zauna duk zuciyarta a jagule ba dadi, sai takwas da rabi ya dawo tayi murnar kallonsa har saida yagane , kamar jiya yasata dole sukayo wanka tare bayan ya gama wasanni da i'ta, shiryata yayi cikin kaya mara nauyi wanda zata iya barci dashi shima ya shirya ya makaleta jikansa suka fita falo yin dinner. Sosea gurin ya burgeshi har yafi na jiya tsaruwa , tashi tayi tai saving nasu snn ta zauna fuskanta dauke da murmushi ta kalle sa tace ""pls kabar danna wayar , kaci abinci!."" Ba musu ya ajiye wayar yana murmushi ya debe abincin yakai"

bakinsa tad'i dayin bismillah.

Viewwattpad@habiebahlurv.

Beenaf/beelurv SAHRA

Hot Love

37.....

"Dawo da abincin yayi jin kamshi curry, ya kalla yaga yazama yellow ya maida kallonsa kanta da yake a kasa ta maida hankalinta kan bowl din dake gaban ta cike da fruit salad, matsowa yayi dab da i'ta, ya ruko duka hanunta cikin nasa ya yalangwabar da kai kamar karamin yaro yace""baby! Kinsa curry ciki ko!?."" Murmushi tayi snn ta gyada kanta tace""eh!."" Ture abincin yayi daga gabansa yace ""sahhrr banason curry, bazan i'ya cin abincin ba!."" Langwabar da kanta i'tama tayi kamar zatayi kuka ta kalli abincin mai rea da lafiya ta juyo ta kallesa tace""to kayi hakuri, bansani bane!."" Dogon hancinta yaja yana murmushi yace ""karki damu."" Yafada yana daurata kan cinyarsa yana feeding dinta da fruit salad shima yana kaiwa bakinsa. bayan sun gama tare suka tattare gurin suka kai dishes din kitchen , tun daga falo ya dauketa a kafada yana mata cakulkuli sai dariya take yashiga bedroom da i'ta. Ranar samha gagara bacci tayi, don duk a tunaninta da zarar maganin ya ratsashi ko cikin darene zai zo gurinta, amma shiru har 4 bai zoba daganan jikinta yafara sanyi tafara sake2 a ranta kila maganin baici ba, zabura tayi ta tashi daga zaunen datake a bakin gado ""tace bazai yiyuba, inko har maganin nan baiyi aiki ba sainacj uwar bokan nan,,don jikina daya lallatsa bazai tafi a banza ba."" Zagaye taa rinka yi har akayi sallan asuba, tashiga toilet da sauri-sauri tai wanka tafito ta shirya cikin English wears masu matukar jan hankali. Aliyu na dawowa daga masjid ya tarda ta tana karatun alkur'an, murmushi yayi yadauki wani yafita falo shima yayi nasa. Sai karfe shida da rabi yakare karatun, ya shiga bedroom dai2 tana ninke praying mat yazo ya ruko waist dinta ta baya, ya manna mata kiss a gefen cheek dinta yace ""I LOVE U!!!."" Wani kalan abun taji yana mata yawo jikinta tsikan jikinta ya tashi sosea, ba'a binda takeji yana mata yawo a kwakwalwarta sa ""I love u!"" Din dayace. Shima kansa baiyi zaton wnn word zai fito daga bakinsa ba, gaba daya jikinsa yayi sanyi shi kansa yana mamakin ta yadda wnn abun yafito daga bakinsa. rungumota yayi jikinsa ya daurata kan gado shima ya hau ya"

"kwanta ya jamusu bargo. Sai 7:30 suka tashi, dole aliyu yasa sukayi wanka tare bayan romancing"

"dinta daya rinka yi, i'tade duk kunya ya rufeta a haka suka fito ya daukota kamar wata baby doll, yazo ya shiryanta cikin uniform dinta shima yay shirin office. Hanunta yakama suka tafi main house yin break. ba kowa falon sai karan AC dake tashi da kamshin airfreshner, ga dining dayake cike da manyan wermars an hada breakfast komai tsaf2. Kallonta yayi yace ""kishiga gurin mami zan shiga gaida small mom."" Gyada mishi kai tayi, ba musu tace ""to."" Tazame hanunta cikin nasa tashiga gurin mami. da kallo ya bita har saida yaga shige wanta snn yayi murmushin , wani irin sonta ne yaji yana shigansa a 'yan kwanakin nan , daga kansa sama yayi ya daga hannuwansa yace ""ya Allah kabarni da sahhrr!, kasa tajini a ranta kamar yanda nake jinta a reana!."" Ya shafa a fuskarsa ya tura dakin small mom yashiga. Kusan cin karo sukayi da samha yay baya da sauri yana kauce masa don yaga alaman fadowa jikinsa zatayi, wani mayen kallo ta rinka binsa dashi taga yayi gaba zai wuce tai saurin shan gabansa tana cewa""broda katsaya mu gaisa mana."" Wani kaskantaccen kallo ya watsa mata ya rab'a tagefen ta ya wuce yana jan tsaki, dafe kirjinta dake balain dokawa tayi, tayi baya tafada kan kujera kanta na balain hargitsewa , surutu tafarayi kamar wata mahaukaciya tana cewa""indai na fatimta dai2 wato maganin nan baiyi eaki ba?"" Damko gashin kanta tayi tafara fizgarsa tana cije lips dinta kamar mai borin haihuwa. tana cikin wnn yanayin taji alamun zaa bude kofa tai saurin saita kanta, tatashi tsaye tana nufar inda yake. ruko riganshi tayi ganin har yakai bakin kofa , ta durkushe a gurin lokaci daya hawaye suka fara wanke mata fuska tace ""dan Allah ya aliyu ka taimaka ka aureni koda baka sona wllh zan i'ya mutuwa a kanka, ka taimaka ka ceci rayuwa ta."" Tafashe da kuka tana kara rukon dataiwa rigar tasa. Fizge rigar shi yayi da karfi daga hanunta yafice abinsa batare da yajuyo ya kalleta ba. A falon mami ya tarda ta tana zaune kusa da i'ta ta hada mata breakfast mai lafiya tana zaune tanaci hankali kwance yay sallama yashigo, murmushi yayi saka makon kallonta dayayi yaji duk wani bacin ransa ya gushe, ya karaso ya zauna gefenta sukaci tare bayan ya gaida mami. Tare suka fita akayi dropping nata a bakin skull dinsu shikuma aka wuce dashi office zuciyarsa cike da kewar matarsa!, a yanzu ba abinda yake tunowa dashi yaji dadi a ransa sama da i'ta!. lumshe ido yayi yana murmushi wanda baisan yana yiba. A fusace samha tashige dakin mom tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login