Follow us on social media

Showing 30001 words to 33000 words out of 52443 words

Chapter 11 - SAHRA HOT LOVE So Mai Haifar da Hawaye by habiebahlurv

31 Jul 2026

103

jitake tunda aka haifeta kunnu wanta basu tab'a jiye mata abu mai dadi kamar haka ba , kamar a mafarki takejin wai i'tane aliyu zai aureta. Kawar da fuska gefe small mom tayi tarinka sakin murmushi tanajin kamar tatashi tayi rawa "" uhm! Gida yakusa zama nawa dazarar samha tashiga dakin aliyu!."" Tafada aranta tana kara sakin wani murmushin. Karfe takwas mami takawo musu breakfast tareda baby dakuma sahra, duk sanda suka tada ido da sahra saita takar mata murmushi a ranta tana cewa ""lallai yarinya kinkusa shiga uku...saboda ina shiga gidan aliyu zai zamo nawa ni kadai kukema saidai kizama 'yar kallo. Yana fita daga asibitin sabon gidansa yatafi yabude yashiga lokaci daya zazzabi mai zafi yarufesa ga yadda kansa ke bala'in sara masa...Sai magrib yafita a daddafe bayan yayi salla a masjid din unguwar yakoma gida. Ko masjid bai iya zuwaba da isha a daddafe yayi salla jikinsa sai rawan sanyi yakeyi yana idarwa yashige bargo bayan yakashe wutar dakin yakashe ac. sai karfe goma suka dawo daga asibitin, har kofar falo baby tarakota taimata saida safe tajuya tatafi. Shiga falon tayi a hankali tarufe kofar don a tunaninta harya kwanta amma taga baya ciki, bari tayi a ranta akan bai dawoba tashige bedroom donyin bacci saboda already tayi dinner dinta a asibiti. Ganin wutan dakin a kashe batayi gigin kunnawa ba saboda akwai hasken lamp gakuma wutan palo shima yad'an bada haske. toilet tashiga tayi wanka tazo tabude gurin kayanta tadauki kayan baccin ta tasa batare da wani tunaniba tafada kan gado saboda tasan i'ta kadai ke kwana kai. Kara yadan saki tareda kasalallen nishi ya jayota cikin bargon ya zagayeta da hannayen sa tazama tana kasanshi,,, Wara ido tayi jin mutum tafara kokarin tashi yakara zagayeta tareda dan sakar mata nauyinsa . dan kara tasaki kadan tace ""abeg! ka d'agani nauyi gareka!."" Murmushi yaji ya kufce masa yadan ciji kunnenta cikin kasalallen murya yace ""Ni bakisan kinjimin ciwo ba!, har yanzu gurin zafi yakemin!."" Yafada yana kamo hanunta ya daura saitin zuciyarsa ..da karfi taji tana bugawa tai saurin zame hanunta tadan dago kuskarsa ta kallesa sai lokacin taga yadda idonsa suka fada ga zafi da jikinsa yayi a hankali cikin sanyi murya tace ""bakada lafiya ne!?."" Baice mata komaiba sai fuskansa daya daura kan wuyanta yadan goga mata kwantaccen gashinsa ,,,tsikar jikinta ne yazuba sosea tasa hanunta tarike fuskan tasa tana kokarin tashi yakara danneta yana dawo da dayan hannunsa kan waist dinta tareda daura dayan saitin mararta,,, Idonta ta lumshe tanajin wani abu na mata yawo a dukkanin ilahirin jikinta.. tasake mishi jikinta jin yanda duk wani karfin datake dashi babu sai wani kasala daya rufeta. A bangaren shima dsame abinda takeji shima shiyake har nashima yazarce nata don yakasa controlling kansa sai shafa dukkanin jikinta yake..ganin abinda yakeyi yana neman zarce tunaninta yasa tafara kwace kanta dadan karfinta data tattaro,, wnn karon kam duka nauyinsa yasakar mata yafara kokarin rabata da"

kayan jikinta don yau yana son sanin wacece ita.

_Sako daga samha...tace she's never give up don haka kowa yagwada sa'arsa. Niko ince oll d

best!!! @&._

View wattpad @habiebahlurv

"Beenaf/beelurv [9/7, 3:19 PM] prince_s_square: SAHRA "

Hot Love

28.....

"Gaba daya ya gama ficewa hayyacinsa, soyake kawai yajishi a duniyar da ma'aurata kezuwa. wareta yayi sosea yafara forcing kansa ciki tafasa uban kara duk jikinta yasaki lokaci daya ko motsi batayi, Jin yanda gaba daya kamar tadaina motsi ga yadda yaji gurin a rufe da babban padlock yakasa wucewa yasashi fitowa ya dagota ya mannata da kirjinsa yana fidda numfashi kamar wanda yayi race. Iska yafara hura mata cikin kunneta a hankali yana cewa ""Sahrr wakeup!."" Yafi minti ashirin yana mata haka snn ta sauke ajiyan zuciya tafashe da kuka tana kwace jikinta tana cewa,""banaso.. kasakeni.! Riketa yayi sosea a jikinsa yana shafa bayanta yana rarrashinta, luf tayi jikinsa sai ajiyan zuciya da take saukewa tana tuna irin azabar daya fara dand'ana mata a haka bcc ya dauketa. shima a zuciyarshi tunani yake i'naga yashiga duka baisan abinda zai faruba ,,, dabanta yayi yaga yarintarta sosea yagirgiza kai azuciyarsa yace ""kinyi yarinya da yawa!..bayanzu ba, saikin kara kirma!."" Gyara mata kwanciya a jikinsa yayi yana kara jin wani irin shaawa na taso masa ,,hanunsa yadaura kan nudeboobs dinta yana shafawa a hankali yanda bazai tasheta ba yana lumshe ido tareda cizan lips dinsa, dakyar ya i'ya controlling kansa ya daina tab'ata saboda jiyake kamar kawai yayi a wuce gurin. a haka shima bacci ya daukesa. Karfe uku alarm dinsa yatashesa, saurin kashewa yayi gudun karya tasheta ya zameta daga jikinsa a hankali ya kwantarta tareda kurawa jikinta ido,,bin ko'ina da kallo yaringa yi yana yaba kyan surarta cikin ransa , komai nata is perfect ...kurawa Boob's dinta ido yayi yafi ko'ina daga mishi hankali , kissing din bakinsu yayi yalumshe ido yanajin wani sabon feeling na taso masa , saida yayi da gaske snn ya'iya barin gurin yashiga toilet bayan ya rufeta da bargo. Yana fita masjid da asuba tatashi tana dan cije lips don gurin har zafi yake mata tasawa kofar key tashiga bayi. Tsarkake jikinta tayi kafin tayi wanka da ruwa mai zafi tadan zauna cikin ruwan zafin snn taji dadin jikinta ta daura towel tafita already tayi alwala. Daguwar riga ta zambula tasaka hijab dinta har kasa ta shimfada abun sallah tatada ikama . Bayan ya dawo daga masallaci ya murda kofar bedroom din yajita a rufe yayi murmushi yajuya falo don shima kansa kunyan hada ido yake da ita bare kuma ita . sassafe small mom takira abba a waya da murnarta tace mishi samha taji sauki har doctor yabasu sallama kawai basai yazo ba yatura musu driver ya dauko su. Jinjina kai abba yayi yana mamakin irin son da samha keyiwa aliyu wanda zaiya wuya asamu mai irinshi yanzu , gyare zama yayi azuciyarsa yace ""lallai aliyu saidai fa kayi hakuri ,,,don dole kayi hakuri da auren kodan faranta ranta saboda irin wahalan sonka datake. Karfe takwas abba yakirashi yace yasameshi a general falo, ransa ne yaji ya baci don yasan bawai wuce zuwa asibiti , adole yatashi yafita badan yasoba. Mamaki ne yakamashi yarinka bin samha da kallon yanda tai garau kamar ba i'ta bace wanda jiya take gangaran mutuwa , guri yasamu yazauna ya gaida mom ciki2 kamar wanda bayaso don yanzu har i'ta yakejin haushi. kawar dakanshi gefe yayi ganin yanda samha take kashe masa ido tana lashe lips kamar wata karuwa yatashi yawuce dakin mami don abba bai fitoba. Abakin gado yasameta tazuba uban tagumi idonta duk sun kumbura tsabar kukan datasha jiya ga baby zaune gabanta tana tambayarta abinda ke damunta tana kuka, sosea hankalinsa yatashi yazauna gefenta da damuwa yadaura hannusa a bayanta yana tambayarta abinda ke damunta. kallonsa tayi wasu hawaye masu zafi suka zubo mata don matukar tausayinsa takeji indai harya auri samha to tasan yagama zama nasu.. I'ta kadai tasan irin zaman datayi da small"

"mom.. bata da kirki ko kadan kuma bata tsoron Allah,,kuma dawuya kagane cewa i'ta munafuka ce"

"don bata abunta a bayyane,, i'nka ganta haka kamar mai kyakykyawar zuciya. Share mata hawayen fuskanta yayi shima kamar zayyi kukan yace ""don Allah kibar kuka haka ki fad'amin abinda ke damunki..plss mami."" Kamo hanunshi tayi cikin sanyin murya tace "" bakomai son , kawai natuno da mahaifiyata ce."" Kallonta yayi don tabbatar da abinda take cewa tadan yi murmushi tace ""yes son, ko mami na karya ne?."" Sauke kai kasa yayi shima yadanyi murmishin yace ""a'a mami."" Gyaran murya sukaji abba yayi yashigo yace ""to duk kusameni falo."" Daga haka yajuya. Sai a lokacin aliyu yatuna da zancen kiran abba yatashi jiki a sanyaye yafita don yasan bazai wuce maganar samha ba. haka mami ma jiki a sanyaye tafita baby ce dai batasan abinda ke faruwa ba. Da mamaki mami ke kallon su samha zata budi baki tayi magana abba yacd ""ki zauna mana hajiya maryam, i'na sauri zanfita wani meeting ne."" Zama tayi har lokacin mamakin bai sake taba abba yayi gyaran murya yafara magana kamar haka""nasan zakuyi mamakin yanda lokaci daya sahma tasamu lpy , kamar dai yadda kuka sani cewa ciwon nata dama akan soyayyarta da aliyu,, kuma tunda Allah yasa tasamu lpy lokaci kawai zaasa na aurensu banason jin wani abu kuma daga gurin wani,,, wnn auren daza'ayi dai2 yake da ceto rayuwar samha kuma duk rufin asirin juna ne.."" A matukar hangule baby tamike tsaye tai wulli da throw pillow dake gefenta tace ""abba wai mekake fada hakane?,,,kasan cewa kake wai yaa aliyu ya auri sis samha..taya hakan zata faru?, shi yanada matarshi bazai taba aurenta ba ko matan duniya sunkare!."" Kamar zata tashi sama tabar gurin tashige falonsu tabugo kofa. Dakinta tashiga tadau wayarta tai dailing number hajja, hajja tana daga dining tana breakfast kiran yashigo mata, saida tai tsaki ganin baby ne tace ""shegiya gantalalliya kome zata cemin?."" Dagawa tayi tasa a kunnata taji baby ta fashe da kuka tana cewa ""hajja dan Allah kizo yanzu,,wai kiga abba ne zai aurawa yaa aliyu samha ..wllh bazai yiyuba nidai bazan yarda ba."" Hajja jitayi kamar kunnuwanta ne sukai mata karya saida takara tabbatar da hakan snn tabuga uban ashar tace ""wace hawwu ma bare wata samha? Shi mahammdun ne yace zai aura masa koshi aliyun ne yace yamaso."" ""Wllh hajja shi yaa aliyun bayaso i'ta tace tana sonshi shine abban yace saiya auret.. Bata jira ta karasa maganar ba tai"

firi da wayar tata tazari mayanfita tai hanyar fita tana kwalawa driver'n ta kira.

View wattpad @habiebahlurv Beenaf/beelurv

"[9/7, 8:25 PM] prince_s_square: SAHRA "

Hot Love

29......

"Bala'i hajja tarinka zabgawa driver'n wai baya sauri , saida taga anbude get din gidan snn tarufe bakinta . ko parking bai gama ba ta bude kofa tadiro takara bude wani sabon shafi na bala'i tana cewa ""i'na i'ta wnn shegiya mai kufsa-kufsan kumatun take?, wato kene zaki zuga 'yarki kice tace tana son jikana ko?...to wllh ta Allah batakuba...i'na muhammadun yake shima?."" Hankada kofar falon tayi tagansu cirko2 suna tsaye, don sunajin muryarta duk sukatashi. Kollon banza tarinka bin samha da uwar dashi sannan tajuya gurin abba saikuma tafashe da kuka tana cewa""na banina ni Aisha, yanzu mahammadu ashe da gaskeni abin mai sunana tafida min?, wato aure zaka karawa"

"aliyu shine baza'a sanar dani ba saboda ni ba'a daukeni a bakin komai ba?."" Kara fashewa tayi da"

"wani kukan tana karshe majina. Jikinsa ne yay sanyi yazo yarike hajja yace ""haba hajja , meyasa kike haka? Bawai bazan sanar dake bane ai dole nafada maki hajja na."" Fizge jikinta tayi tayi gurin aliyu takamo hanun sa tace ""aliyu kafadamin gaskiyar ka karkaji tsoron kowa a nn kanason wnn yarinya mai zubin 'yan duniya ko babaka so?."" Kanshi a kasa batare daya dago ya kalli kowaba yace ""bana sonta hajja!."" Tafa hanu tayi tarike kugu tatsaya a tsakiyar su tana nuna mom da samha da yatsa tace ""to wllh tallahi kufita daga harkar jikana, tunda yace baya son 'yarki sai a kasa a faranti afita tallah..kufita daga harkarshi wllh na karajin wani abu makamancin haka wllh sainasa mahammadu yasakeki..shegu gadon tsiya wanda basu gaji arxiki ba,, wato ansami gidan arxiki an baje har zakice wani kunason jikana?,, to na cicci uwar nakwana lafiya kwalelenku wllh li'ilafi kuraysh aniyarku tabiku"" Ta zungurewa samha kai tajuya gurin abba ta nunashi da yatsa tace ""kaiku wllh nakara jin wnn maganar a bakinka saina maka abinda bakayi zato ba,sha3 kawai. Kai bakasan wnn matar taka ba matar arziki bace har kakeson hada auren danka da yarta,,to wllh kul karna karaji tunda yace bayaso baza'ayiwa jikana dole ba. Ga matarsa yarinya kyakykyawa mai hankali mai zaiyi da wnn guzumar wanda tagama tsufa a layi .""Ragajab sukaji samha ta fadi tana k'akk'afe ido..kanta small mom tayi da gudu tana cewa ""wayyo Allah nashiga uku zasu kashemin 'ya."" Akidime abba ma yay kansu yana cewa ""innalillahiwainnailaihirrajiun."" Hajja tai tsaki takoma hanun aliyu tace ""dilla zo mutafi saji da munafircinsu.."" Tajasa suka fita. I'tade mami tana tsaye takasa cewa komai don i'ta bamai tashin hankali bane batason rigima. Fitowa daga daki baby tayi taja hanun mami suka shiga falonsu tarufe kofa. Kinkiman samha abba yayi yakaita dakinta ya kwantarta kan gado yadauko ruwa mai sanyi a fridge yafara yayyafa mata, ajiyan zuciya mai nauyi tasauke tatashi tazauna tashe da kuka tana rike kirjinta, kuka small mom ma tafashe dashi tana cewa ""shknn nikam nashiga uku ..zasu kasheta."" Gaba daya abba kansa yagama daukan zaki abubuwa sun taru sun mashi yawa dakyar yasamu ya lallashesu sukayi shiru.""kikwantar da hankalinki daughter ninasan yanda zanbi da hajja dole aliyu ya aureki."" Kwantar mata da hankali ya rinkayi har saida yaga tasami natsuwa snn yace ta kwanta tahuta shikuma da Mom suka koma falo. Hajja kam jan aliyu part dinsa tayi sai surutu takeyi tana cewa""daukeka duka zanyi mubar gidan don naga asirin wnn matar yayi tasiri jikin mahammadu kada natafi yadaura muku auren nan bansani,,gara mutafi inganka kusana."" Ita tafara shiga falon yana binta a baya dai2 lokacin da sahra tafito don samarwa kanta abinda zatayi break saboda yunwar data fara addabarta. Sunkuyar da kanta kasa tayi tadan risina tace ""ina kwana hajja."" Ganinta yasa yaji wani irin dadi take natsuwa tazo masa duk wani tashin hankali da yake ciki yakau, Washe baki hajja tayi tace ""lpy lau 'yar albarka. Kagane min aliyu ga matarka mai hankali da natsuwa za'ace wani wai za'a hada k.."" Saurin rufe mata baki yayi yace ""hajja muyi sauri kinga abba zai iya samun mu."" Harara ta watsa masa tace ""dan uban uban naka i'dan nace zantafi dakai akwai ubanda zai hanane?."" Baice mata komai ba kawai yashige bedroom ya dauko wayarsa tareda hijab

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login