Follow us on social media

Showing 27001 words to 30000 words out of 52443 words

Chapter 10 - SAHRA HOT LOVE So Mai Haifar da Hawaye by habiebahlurv

31 Jul 2026

100

gakuma chewing gum datake taunawa, murmushi small mom tasaki tace ""wlcm back daughter."" Kokadan bata jiba don hankalinta gaba daya yagama tafiya akan aliyu da yana ganin ta yawani hade rea kamar bai taba dariya..dukda de more especially ran nashi ba'a sake yakeba. So take ya d'ago ido ya kalleta amma hakan baiyiyu ba saima ido daya zubawa sahra da kanta ke a kasa, gaisuwan munafurci tashiga yi tafara gaidasu onebyone saida tazo kansa tawani kashe murya tace ""barka da yamma ya aliyu."" Kokadan baiso ya amsa ba ,,amma ganin rashin dacewar hakan yasa yace ""brk!."" Batare daya dago da ido ba bare yaga site din datake. Hakan dayayi yayi matukar bata mata rea ,, watode har yanzu bata ishesa ko kallo bama,,,lallai da sake. Wucewa tayi falonsu tana saka abubuwa dazata aikata. Sai karfe goma bayan sunyi dinner sunyi hira sosea har sahra tadan saki jiki da majeed yanda yake mata hira sosea na abin dariya suka tafi part dinsu. Yau aliyu baifita ko i'naba kasancewar weekend ne suna zaune falo bamai cewa kowa komai, dan satan kallonta yayi yaga idonta nakan TV yadan gyara muryansa kadan yace ""ran Monday zaki fara fita school tareda baby..da yamma zakuje islamiya tare. nama shugaban makarantar magana hijab mai girma zaki sa,,,kisan irin rayuwar da zakayi acan don aure gareki!."" Sosea maganar auren yadaki zuciyarta amma taji dadi sosea na komawanta school. ""Ngde!."" Tace tana kallon sa. Gyada kai yayi yace ""anything 4 u dear bai karasaba yay"

"saurin rufe bakinsa yadan saci kallonta yaga har lokacin tana kallonsa yace "" am kishiga kitchen ki hada mana lunch yau!."" Tashi tayi tadau hanyar kitchen saikuma ta juyo tace ""me za'a dafa!?."" ""Anything u like!."" Yafada yana mikewa kan 3sitter. juyawa tayi ya bita da kallo har saida tashige snn yatashi yazauna yafara tunanin ""yakamata sukafa zaman aure! Irinna kowani mata da miji!."" Zubawa store din dake cikin kitchen din ido tayi,, gakayan abinci kala2 tana tunanin wanda zata dafa , tafi minti shida a haka kafin tayi making mind dinta tayi coconut Rice da vegetables soup mai redmeat snn tayi banana shaka juice. Cikin awa daya da rabi ta hada kamai ta zubasu cikin designer food Flack's data gani cikin kitchen din tazuba su cucumber da cabbage data yanka cikin wani bowl taje tajera kan dinning. Koda tafito falo bayanan don tun shiganta kitchen yafita masallaci bai dawoba har yanzu. Wanka tayi tasaka wani atamfa da mami ta aiko mata tadanyi light makeup tayi sallan azahar snn tafito .. Kafeta yayi da lumsassun idonsa ya rinka kallonta yanajin wani abu yana tabar masa zuciya..sosea kayan yay mata kyau ya burgeshi kowani shape na jikinta ya fita .Ganin irin kallon da yake mata yasata zama kan kujera bashiri ta sauke kanta kasa murya a hankali tace ""nagama!, yana dining!."" Maganar datayine yadawo dashi yay saurin dauke kansa ya kalli dining area din. Sosea yadda tatsara gurin ya burge shi ""she's nyc! I like her!."" Yafada cikin ransa . tashi yayi yanufi gurin yace mata ""bismilla, kitaho!."" Tashi itama tayi tabi bayansa tazauna kan kujeran dake nesa dashi . ganin batada niyar aikata komai yasa yace ""pls save us!."" Dan kallonsa tayi taga i'ta yake kallo tatashi jiki a sanyaye tafara saving nasu. Spoon na farko saida yakusa sumar dashi ya lumshe idosa ya budesu yana kallonta santi na dibansa yace ""testy!."" Dan satan kallonsa tayi taga yakai spoon na biyu idonsa a lumshe yana kada kai,,murmushin da batayi tsammani ba tayi ta baida hankalinta kan abincin. Sosea yaci abinci"

"yasha juice din saida yajishi yazo har wuya snn ya goge bakinsa yatashi , already i'ta dama tabar"

"gurin. Zaman shiru sukayi a falon kowa da abinda yake sakawa aranshi , wayarshi yashiga Ring yaduba yaga samha ce,,,kallonta yayi yaga hankinta baya gurin ya kashe kiran ya ajiye wayar gefe. Kara kiranshi tayi akaro na biyar yadanyi tsaki yatashi yafita. ido hudu sukayi da i'ta tana daga gefe sai zarya takeyi tagagara tsayuwa guri daya. Hade fuska yayi sosea ya harde hanna yensa saman kirjinsa yana mata wani banzan kallo, kara sowa gurin tayi cikin sanyi murya tace ""yaa aliyu don Allah ka saurareni ka karbi bukatata ka taimaka kota biyunne nayarda ka aureni wllh bantaba son wani da namiji kamar yanda nake sonka ba, dan Allah ka taimaka min."" Takarashe maganar muryanta na rawa kamar zatayi kuka. Irritating look ya rinka binta dashi yana karasowa gabanta saida yagama mata kallon ta ya tsirtar da yawu ya nunata da yatsa yace ""natsani duk wata macen da zata budi baki tace tana sona matukar bani nace ina sonta ba, kuma bakya daya daga cikin irin matan danake so...bakida tarbbiya, bakida kamun kai kokadan ..don haka baki cancanki kizama matata ba.."" Sosea magan ganun suka doki zuciyarta ranta yayi matukar baci.. rufewa"

idonta yafara yi a hankali tayi baya zata fadi kasa yay saurin tarota.

SAHRA's WORLD inayinku

View wattpad @habiebahlurv

Beenaf/beelurv SAHRA

Hot Love

26....

"Wani gumi yaji yana tsatsafowa daga jikinshi tsabar tashin hankali don ko numfashi batayi ga jikinta gaba daya yagama sakewa, small mom ya hango nesa dasu kamar tana duba wani abu ya kwalla mata kira tazo a gigice data hango samha yashe jikinsa . wani uban kara ta kwalla lakacin data karaso gurin dayaja hankalin dukkan mutanen gidan , vikin karamin lokaci gurin yacika da securities sai fasa ihu small mom take tana cewa""nashiga uku ni hawwau meyasa meki samha?,,,aliyu mai kamata nashiga uku zai kashemin 'ya."" Ran mami yabaci sosea jin abinda take fada amma bata nunaba tace aliyu yasata mota sukaita asibiti. Ciccibanta yayi yasata mota duka da mami da small mom din suka tafi sai mota biyu na sojoji. Jikin sahra yayi balain sanyi sosea idonta yatara kwalla kamar zatayi kuka tacewa baby ""sis meyasa meta?."" Daga kafada tayi tace ""ni bansani ba!."" Takama hanunta suka shiga falon. A asibiti kuwa doctor yayi kusan awa uku kan samha kafin yafito yana sharce gumin daya gama wankesa, da gudu small mom tanufushi tana rusa uban kuka saida tazo dab dashi ta kashe mishi ido daya taci gaba da kukanta tana tambayarshi halin da 'yarta take cikin . wani abu daya rike masa makogaro ya hadiye ya kalli aliyu yace ""sir inba damuwa mushiga ciki nai maka bayani."" Dan yamutsa fuska yayi yace ""its okey here."" Gyara tsayuwa doctor yayi yadan saci kallon small mom yaga tayi tsim! Tana sauraron abinda zai fada yayi gyaran murya ce"" tohm alhmdllh a yanzu munsamu numfashinta ya dawo , amma tana cikin matsaninciyar damuwa dalilin hakan yasa takamu da ciwon zuciya mafi harsari wanda duk sanda takara shiga damuwa zaikara tashi ...kuma zata..i'ya rasa ranta!."" Wani wawan kara small mom tafasa tayi baya luu zata fadi yayi dai2 da isowan abba yariketa tafada jikinsa . a"

sume yadagota ya kinkimeta yashiga da i'ta dakin da'ake kwantar da marasa lpy doctor yabi

"bayansu don dubata. Daga aliyu har mami abun yatsaya musu rae kowa da irin tunanin dayake sukaga abba yafito yace sushiga ciki...jiki a sanyaje sukabi bayansa suka shiga. Ga gadon small mom gana samha mom ta farfado sai hauka take zubawa yarta zata muta sun sawa yarta damuwa zasukashe mata 'ya .. wanna surutun da mom keyine yakusa sa samha dake kwance ga drip a hannunta fashewa da dariya ,,,a hankali tafara bude idonta data maidasu alaman sun mata nauyi tabude tana karema dakin kallo. I'donta ne ya sauka akan aliyu ta fashe da kuka tana kiran sunansa a hankali tana rike zuciyarta. Cikin damuwa abba yataso yarike ta yana mata sannu, juyowa yayi ya zabgama aliyu daya kame gurin daya harara yace ""come forward nonsense!.. Kanaji tana karan sunanka!.."" Ran aliyu yabaci sosea abba yakirashi da nonsense saboda wnn jakkar,, fuska a matukar hade yakarasa bakin gadon yatsaya yana zabga mata harara batare da kowa yakulaba. Kara fashewa tayi da kuka tana fixgar numfashinta tana cewa ""aliyu"" dakyar kamar numfashin zai dauke,,ganin haka yasa small mom saukowa daga gadonta tana kara rushewa dawani kukan tayo gurin su. Tafowa mami tayi tareketa tana lallashinta...zaunarta mami tayi itama ta zauna abba ya kalla aliyu yace shima ""ya zauna"". kujeran dake gefensa yaja ya zauna k'asan zuciyarsa kamar wanda ake hurawa wuta, yaji matukar haushin maganar da abba yace masa saboda i'ta. Shuru gurin yayi sai numfashin samha dake dan fixga yana fita da dan karfi2 , dakyar abba ya lallasheta ta saita natsuwarta ya juyo ya kalli aliyu ba'alamun wasa yace""i'naso kafadamin duk abinda yafaru daga faduwanta a gida har abinda doctor yafada muku.. kuma don't hide any single word to me.."" sauke kai kasa yayi yafara fadawa abba bai boye masa komai ba. Sosea abba yafusata yagama hangula yace ""kai a matsayinka na mai hankali kayi dai2 kenan hakan dakayi?, idan baka sonta saika fada mata ta wnn hanyar?, kakauta kuma kabani mamaki . inda mutunci da kara bai kamata kayi hakaba.. na dauki samha kamar yarda na haifane. kamar yadda idan anyiwa baby haka bazanji dadi ba hakama i'ta.."" Tari samha ta sarke dashi numfashin ta yafara gudu idonta suka fara kafewa dai2 nn doctor tashigo duk yace sufita daga dakin. Jikin kowa a sanyeye banda mom daketa zunduba ihu tana cewa""soyayya zata kashe mata 'ya Allah wadaran soyayya irin haka.."" dakyar abba yashawo kanta tai shiru sai ajiyan zuciya datake saukewa. Suna fita ta saita kanta tatashi zaune tacewa doctor ""ka tabbatar ka daga musu hankali sosea, kadafa musu cewa lallai idan bansamu abinda nake soba zan mutu..hope u get right!?."" Gyada kai yayi yace ""ki tabbatar kin turomin sauran kudina kina komawa gida ."" harara ta zabga masa tace ""kaine matsiyaci wllh..mu a gidan arziki muke...dalla malam yimun alluran bacci."" Alluran bacci ya zurkula mata yafita yace masu tasamu bacci ba bukatar kowa yashiga. Hankalin aliyu gaba daya yagama tafiya gida, soyake kawai yaganta yaga halin da take ciki, har laasar bata tashiba gashi abba yace kar yaje ko'ina harsai tatashi in bata bukatar komai a gurinsa sai yatafi...sosea abun yakona masa rea haka yarinka ji kamar yaje ya daddalla mata mari. Sai kusan magrib tatashi nan ma da sunan aliyu radau bakinta , kawo matashi gabanta abba yayi ya rinka rarrashinta yana cewa ""ki kwantar da hankalimki daughter ki natsu idan Allah yabaki lpy muka koma gida zansan abin yi.."" Ajiyan zuciya mai nauyi ta sauke sai taji hankalinta yadan kwanta tunda har abba yayi magana laillai tasan hakarta zata cimma ruwa. Sai kusan karfe tara sanna yasamu ya zame daga asibitin hakan ma baason samha ba, don i'ta a sonta kwana zasuyi tare dashi. Ko parking driver bai gamaba yabude kofa yafito baima bari guard sun bude masa ba, bude kofar falon yayi ya shiga amma bata nan don haka kaitsaye yabude bedroom yashiga ya hango ta rakube can kuriyar gado idonta a cike da hawaye tab. Dasauri yakarasa yahaye kan gadon ya rungumota jikinshi duka sukaji wani irin shock tareda jin bugawar zuciya ko wannensu ya karu. Luf tayi ajikinsa sai kawai taji hawaye na"

"sauko mata daga ido, a hankali yakejin shashshek'ar kukanta yadagota a sanyaye cikin wani"

"kasalallen yanayi yana kallon kwayar idonta,,, d'ago habarta yayi yahade bakinsu guri daya yana kissing ya lumshe idonsa. bata hanashiba i'tama sai idonta data lumshe tana sauke ajiyan zuciya. A hankali salon nashi yafara sauyawa don duk jiyake yana tsananin bukatarta wanda hakan bai taba faruwa dashiba , hanun sa yafara yawo dashi bayanta yana unzipping riganta a hankali yanaci gaba da kissing dinta... Jin yana kokarin balle mata bra yasa ta rike hanunshi tazame bakinta dakyar tafashe da kuka. Tallabota yayi tafado jikinshi yana shafa bayanta a hankali alamar"

"rarrashin , haka yakwanta still tana jikinsa sai numfashin yake fiddawa a haka bacci ya daukesa."

"_ @&bansan ta'ina zan faraba masoyan buk dnn , bansan kalan godiyan dazan makuba especially"

groups din danake ciki ..a gaskiya ina matukar jin dadin yanda kuke nunawa akan buk dnn ..ngde

sosea ina maku fatan alkhaira masoyana a duk inda kuke ._

"Ooo wai ace duk masu karanta buk dnn fan's din samha biyu kawai naji ,,ina zakikai bakin jini"

samhatu ? gaskiya da sake yakamata fans din samha kufito Ku nuna mata gatanta .

View wattpad @habiebahlurv.

Beenaf/beelurv SAHRA

Hot Love

27.....

"Misalin karfe biyun dare wayar abba yashiga ring, dama baccin nasa bawani nisa yayi saboda tunanin dayake na yadda zaifara taro wnn alamari. Yanason samha har cikin ransa kodan maraicin rashin uba datake, kuma bayaso yatakura aliyu yayi abinda baiyi niyaba. Dasauri yay picking call din ganin small mom ce kekira yasa a kunne yana sauraran yanda take zuba uban kuka tana cewa ""nashiga uku Alhj 'yata zata mutu akan soyayyar d'anka... dan Allah karka bari tamutu kayi wani abu kai kataimaka kaduba maraicinta."" Kuka tarinka harta Jan majina kamar zata hadiye ranta. hankalinsa in yayi dubu to yayi bala'in tashi yanda yakejin kukan small mom kamar an mata mutuwa ga nishin samha dake tashi tana kiran aliyu. Hakuri yarinka bata yana kwantar mata da hankali da kyar harsai kusan karfe hudu snn tahakura takashe wayar. Washe gari Sunday sassafe abba yakirashi a waya yazo sutafi asibiti, badon yasoba yashirya yafito lokacin sahra bata tashi daga bacci ba. A parking lot ya angi abba tsaye yana sanye da farin suit, yakara dan dad'a sauri suka shiga driver yaja suka bar gidan. A asibiti kuwa small mom da samha nazaune sai plan dinsu suke had'awa sukaji motsin mutane dasauri samha ta kwanta ita kuma tadawo kujera tazauta tarafka uban tagumi tana hawaye. Dasauri abba yakaraso dakin jin nishin samha tundaga bakin kofa yazo ya zauna gefen ta da damuwa a fuskarsa yace ""Daughter!, ki kwantar da hankalinki dan Allah kisama zuciyarki ruwan sanyi, indai akan aliyu ne wnn ciwon naki to ki kaddara kiwai kinsamu lpy!..zaki sameshi kamar yadda kikeso!. Kamar andoka masa guduma a kunnesa da kirjinsa haka yaji saukar maganar , a hankali yafara dafa kujeran dake gefenshi ya zauna kai don"

kafafunsa gagara daukansa sukayi. Jajayen idonsa ya dago ya kalli abba da duk attention dinsa

"nakan samha sai lallashinta yakeyi yana cewa da zarar tasamu lpy za a daura musu aure, tashi yayi yafita daga dakin yana dafe da kansa dake bala'in sara masa . wani irin farinciki ne da anna shuwa mara misaltuwa suke yawa a zuciyarta da kwakwalwarta,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login