Follow us on social media

Showing 51001 words to 52443 words out of 52443 words

Chapter 18 - SAHRA HOT LOVE So Mai Haifar da Hawaye by habiebahlurv

31 Jul 2026

95

tafi snn yatashi , yashiga toilet ya wanke hanun sa yafito yabude wani drawer ya dauko first aid box ya hade injection ya dawo kan gadon. Yaye mata bargon yayi ya dage skart din jikinta , kurama white skin dinta da yake smooth sai glowing ido yayi, shafawa ya rinka yi a hankali yana matsawa snn yai mata alluran data rinka mai kuka tana zamewa don balain tsoron allaru take, batafi minti biyar ba bacci ya dauke ta . kwanciyar ya gyara mata ya rufa mata bargon i'ya wuyanta. Sai bayan la'asar samha tatashi daga bacci, sosea taji dadin jikinta don maganin data sha, toilet tashiga tai sharki da ruwan zafi snn mom tabata a binci ta kara mata wani maganin. Bayan ta tashi daga bacci taji dadin jikinta sosea don ciwo marar babu da yawa saura kad'an2 yake mata, ta, tashi tashiga bayi saboda jin pant dinta yafara jikewa, tana dubawa kuwa taga yazo . tsawon minti biyar tana tsaye cikin bayin tarasa yadda zatayi ba pad ko daya cikin kayanta gashi batasan ta yadda zata fara samu ba, tana cikin wnn tunanin taji motsinsa ya shigo bedroom ta lumshe idonta ta cire pant din snn ta wanke shi tafito bayan ta shanya. Rabewa tayi jikin gini kanta a kasa ta kasa karasowa yay murmushi ya taka har inda take yarike shoulders dinta yana cewa ""ya jikin naki?, yazone!?."" Kamar wanda take jira ta gyada masa kai ya wara idonsa yace ""da gaske baby!?."" Batace komai ba , sai kara sauke kanta kasa datayi ,yayi murmushi ya juya yafita daga dakin. Ko minti biyu bai yiba ya dawo dakin tanunshi rike da ledan pad da sabbin pant ya cire dadd'aya ya mika mata yace ""ko inzo na gyaraki da kaina ne!?."" Ya kashe mata ido, karba tayi tana murmushi still kanta kasa tashige cikin bayin da sauri"

tasaka ma kofar key.

"Kuyi hkr wllh eakine ya kamani, amma gobe insha Allah zaku jini kamar da."

*HASKE WRITER'S ASSO *

Beenaf/beelurv. SAHRA

Hot Love

42.....

"""Sai hakuri!?."" Abba yay repeating, jiki a sanyaye doctor'n yace ""eh fa, don tana cikin hatsari sosea, domin takamu da ciwon zuciya makura mafi tsanani , akowani lokaci zata i'ya rasa rayuwarta indai har ciwon ya tashi, yanzu ma dai Allah yayi da sauran kwananta ne a gaba don da kyar muka samu numfashinta ya dawo.ga jininta daya hau sosea"" Gaba daya kowa jikinsa yayi sanyin a gurin , small mom kanta ya gama daure wa akan abin da likitan yafada gaskiya ne , kokuma plan sukayi da i'ta samha, gaba daya hankalinta yagama tashi sai zufa take had'awa, tunanin datake yine ya katse ta hanyar jin abba datayi yana cewa ""to alhmdllh tunda dai yanzu anyi saving rayuwar ta, zamu i'ya ganinta?."" Girgiza kai doctor'n yayi yace ""tana bukatar hutawa sosea, sainan da 2h idan tagama dawowa hayya cinta zaku samu kallonta."" Daga haka yamikawa abba hanu sakuyi musa baha ya wuce . ba wanda ya i'ya cewa komai, guri suka samu suka zauna zaman jiran tashinta, mom sai tufka take tana warwarewa gaba daya tarasa gane kan alamarin. Sai karfe daya da rabi alarm yatashi aliyu daga bacci mai dadi dasukeyi, saurin kashewa yayi gudun har ya tasheta don i'ta ba salla zatayi ba ya zame jikinsa daga nata a hankali yashiga toilet, wanka yafara yowa snn ya dauro alwala yafito yashirya cikin kananan kaya ya fita zuwa masjid. Bayan ya dawo bai tardata cikin dakin ba amma ga motsin ruwa a toilet ga dukkan alamu tana cikin, murmushi yayi ya zauna bakin gadon ya janyo system yana y'an danne dannen sa ciki. after like 20 minutes sahra tafito daure da dan guntun towel wanda da kadan yarufe mata ass , bata kula da shiba ta wuce gaban mirror taja wani drawer dake cike da kayan shafe-shafen ta dauko lotion , kokarin kwance towel dinta tashiga yi ta hangoshi ta cikin mirror ya kafeta da lumsassun idonsa ko kiftawan kirki bayayi, saurin gyara zaman towel din tayi tai baya da hanzari zata koma cikin toilet yay saurin rikota ta baya yana cewa""Where did u think u re going?, oya zo in shiryaki ."" yafada yana kokarin cire mata towel , saurin rikewa tayi gam a hanunta tana girgiza mishi kai tace ""kabarni pls, zan shirya da kaina."" Bai kula taba , sai kokarin janye hanunta da yake, ganin da gasken kunce mata zaiyi yasa ta durkushe a gurin ta rike cikin tana cewa ""kaga cikina na ciwo ka barni."" Murmushi yayi ya girgiza kai yadan koma baya yana cewa ""yarinyar nan, waike mai wayau ko?."" Girgiza kai tayi tana dan cije lips dinta tace""da gaske fa, i'na zuwa .""tatashi da saurinta , ta koma bayin tasaka mai key. Komawa yayi ya zauna yana murmushi kuruciyarta yana burgeshi sosea. Karfe biyu dai2 doc. Yama su abba izinin shiga wurin samha , mom jiki na rawa tatashi tai gaba har tana tuntube, a kwance ta hangota hannayenta duka biyu na dafe da kirjinta sai mirgina kanta take tana cije lips dinta ga hawaye dake bin gefen fuskanta, da gudu mom ta karasa bakin gadon tace""yadai daughter?, ciwon na gaskene ko shirin ne!?."" A hankali ta bude idanuwanta da suke jajawur kamar wuta ta kalli mom din wanda saida tadan ja baya saboda jan idon daya tsora tata, bata samu damar yin magana ba su abba suka karaso cikin dakin , ja baya mom tayi ta dafe kanta dake balain sara mata don gaba daya tagama rudewa, ga dukkan alamu taga samha ciwon gaske takeyi, dafe bango tayi don jirin dataji yafara dibanta a hankali ta nemi gurin ta zauna tanajin numfashin ta na fita sama2 . kujera abba yaja ya zauna hakama mami sai sannu suke mata, dubanta abba yayi cikin kulawa yace ""daughter taya haka tafaru, maiya sameki?."" Son yin magana take amma ta gagara don jin yanda zuciyarta tai mata nauyi, ji take kamar an daura mata zuma rock a kirjinta ga zogi da radadin azaba datakeji zuciyarta na mata kamar zata fashe , ganin da gaske maganan ya gagara fitowa yasata fashewa da kuka tana dana sanin ciwon karya datayi, sai gashi Allah yamaida mata abinda tajawa kanta . kukan ta ne ya sanya mom dawowa hayya cinta ta taso da sauri tazo tana cewa"" nashiga uku ni hawwa wnn wani irin bala'i ne yake bibiyar mu, nashiga uku ya zanyi da raina?."" Tafashe da kuka tana durkushe wa a"

"gurin, tari samha ta farayi tana dafe da kirjinta lokaci daya wani gudan jini yafito mata ta baki ta"

"wara ido tana kallo , kara fashewa tayi da kuka dakyar cikin wani dashashshen murya tai'ya cewa ""shknn abba nikam mutuwa zanyi, kalli abinda ke fitowa ta bakina."" Gagara cewa komai abba yayi sai wani mugun tausayinta dayaji ya kamasa, hakama mami. Tashi mamin tayi ta fita don"

kirawo doctor yay mata alluran bacci .

"Wanda muke groups daya, kuyi hakuri rashin reply da bana muku, wlh abunne sunyi yawa inajin dadin cmmts dinku sosea ."

"Masu mun mgn pc kurinka hakuri ganin banmaku reply ba ko bam amsa da wuri ba , inada ayyuka"

sosea2 fiye da yadda kuke tunani. Ngde msyna ina sonku a duk inda kuke. Masu yimin post ngde sosea2 kuma .

Haske writer's asso

View wattpad @habiebahlurv

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login