Follow us on social media

Showing 3001 words to 6000 words out of 52443 words

Chapter 2 - SAHRA HOT LOVE So Mai Haifar da Hawaye by habiebahlurv

31 Jul 2026

79

yanzu suka kawoni kofar gida suka ajiyeni.."" Ajiyan zuciya momy dake labe bakin kofa tayi sannan tajuya tashige bedroom dinta. ""Habebty kin tabbata basuyi maki komaiba?."" Yes abba am very sure basuyi komaiba.. "" tafada tana nodding kanta da sauri , kura mata ido yayi yana bin kayan jikinta da kallo. ""SAHRA!!"" Yafada cikin kakkausar murya , dagowa tayi gaba daya tadiriri azuciya tana cewa ""kilan yagane wani abu..."" sauri dawowa hayyacinta tayi jin yana cewa ""last evening ba wannan kayanne jikinki ba ...kifadamin gaskiya... SAFWAN!!!!."" Yafada da karfin gaske. Zabura momy tayi jin an kwalla sunan safwan tafito aguje talabe bakin kafo hanunta nakan kirjinta daketa zuba disco ""no"

"abba ba safwan ne yasaceni ba believe me ..kasan banamaka karya kayarda dani abba na.."" Kara"

"rushewa tayi da kuka abba yajawota jikinshi yana shafa bayan a hankali cikin sanyin yace ""habibty banason wani abu yasameki, kece farin ciki, kece abinda nake gani naji dadi araina.. banason wani abu ya sameki."" Lamo tayi jikinshi sai ajiyan zuciya datake saukewa.Turo kofan momy tayi tashigo rarungume sahra tana kukan munafurci ""nagode Allah dabasuma yarinya na komai ba ..Allah nagode ma yarinya na tadawo cikin koshin lpy..."" ""Kin taimaki kanki da tsohonki!."" Momy tafada mata cikin whisper lokacin datake saketa. Komawa tayi jikin abba takwanta momy ma tazauna gefensu ""yanzu dakun amince da aure safwan damun huta dawannan sace war da'ake maki dakuma duk wani matsala damuke ciki ."" juyowa abba yayi yana jefa mata wani kallo yace ""kenan safwan dinne yake saceta!?."" Diriricewa momy tayi cikin inda2 tace ""a'a ...bahaka nake nufiba...amm..ina nufin data aureshi kaga tana under his control kuma yanada kudi sosea yanada securities kaga zasuyi tsaronta..bawanda zai i'ya saceta.."" Girgiza kai kawai abba yayi yace ""wato har yanzu kina wannan tunanin ko binta! Sau nawa zan fada maki bazan bawa mutumin dabaisan darajar kansa balle namutane auren yata ba, bazan bawa safwan auren 'yata sahra ba . idan kinada ya kuma saikibashi i'ta tarinka d'ai bo maki kudin kinaci kina kwanciya akai!."" Wani banzan kallo momy tarinka watsa mishi tacokoro daurin kwalin kanta tadaura kafa daya kan daya tace "" aikin banza aikin wofi..kai kana tunanin da i'na da 'ya zan tsaya inabin wannan shashasha yartakane marasa tunani kawai...inbadon so bama mai safwan zaiyi da kamar SAHRA yar talakawa karamar yarinya mara aji..kai kuma kullum kananan zaune daki da katon kur'ani hanu ba aikin cas bare as...to wllh I'namai tabbatar maka inda bakaba da auren sahra a safwan ba kaci gabada zama cikin talauni to lallai saina koreku dagakai har i'ta kunfita daga gidannan...banzaye marasa tunani da hangen nesa."" Daga haka tafice daga dakin tana banging kofa. Kamo hanunshi sahra tayi cikin sanyin muryanta tace ""kiyi hakuri abba , insha Allah 'innakare karatuna nasamu aiki zan taimaka maka abba na. karkarinka damuwa da"

"maganganun momy kaji abba na?."" Fasha kanta yayi yana murmushi yace ""to yarinyar kirki ngde."" Murmushi tayi tace ""abba barina hada maka shayi.."" Tafada Rana fita daga dakin. Ko kallon inda momy take batayiba tashige kitchen dake cikin falon, da kallo tabita harta shige sannan taci gaba da karkada kafa tana daukar dabinon dake gabanta kan centre table tana ci. Electronic cattle tajona kitchen din tazuba ruwa daduk wani abu nadafa shayi sannan tatsaya gefe tana jiran yadahu tajuye. Kofar momy taturo tana tafiya tanawani kada jiki ta'iso gaban sahra tareda sakar mata banzan kallo, damko gashin kanta tayi cikeda bala'i tace ""wato ke ga shegiya ko, harkene zakiyi wasa da hankalin safwan? Wace ke? Safwan yafi karfin uban ubanki ma ballantana ke dahar zakiyi mashi karya kice kin amince kuma yanzu kiyi shiru kik'i fadawa mahaifin ki..to i'namai shawartarki dakiyi gaggawar fadawa wancan tsohun mai zaman daki cewa kin amince zaki auri safwan. Inkuma bahaka ba kinsan dagake har ubanki sai yaci ubanku dazarar yagane karya kikayi mishi."" ""Dalla sakarmin kai malama."" Fixge gashinta tayi tana watsama momy harara .""awannan bakin rashin mutuncin dakike mana ne zan abince na aure shi?, haka kike tunani?."" Murmushi momy tasaki tamatso kusa tadaura hanunta kan shoulder din sahra "" ooh daughter ai kedince kikeda taurin kai, naga gaba daya kunki fahimta nane saisa nake haka..amma wllh kiyarda ki auri safwa, kinga dazarar kin aureshi fa shknn duk wani matsalarmu takare zaki shiga cikin arziki kizamto kamar sarauniya kinga mahaifinki ma zaiji dadi duk talaucin dayake ciki yakare ..dan Allah ki amince kisanar da abbanki kinyarda da auren safwan kinji?."" Shiru sahra tayi nadan wani lokaci snn tace ""zanyi tunani a kai.."" Daga gaka tajuye shayin cikin flaks tafice. Murmushi mugunta momy tayi tace ""zamu gani dan ubanki , sai anyi aurennan koda kin"

"abince, kokuma baki amince ba..saikin zama mallakin safwan!."""

Beenaf/beelurv

"[8/25, 1:25 PM] prince_s_square: SAHRA "

Hot Love

5.....

"Misalin karfe bakwai na dare sahra na kwance dakinta tana sanye da farin ves da skintight bakin tayi parking dogon gashinta tarafka uban tagumi saman karamin gadonta tana tunanin halin datake ciki. Turo kofa momy tayi ta zaune gefen ta tareda dafa shoulder dinta. dagowa tayi takalleta batare da tace komaiba. ""Sahra kidaina wahal dakanki ki tsayada wnn banzayen tunanin dazasu amfaneki dakomai ba, auren safwan shine kadai mafita gareki dakuma samun kwanciyar hankali da hutawa . wai bakiganin halin damuke cikine koke bakiso asakaki cikin jerin matan manya masu hanu da shuni?.."" Kara fuskantota momy tayi taci gaba ""sahra yan matan yanzu basuda wani hope daya wuce su auri mai kudi amma ke gadama tazo maki kina kokarin wasa da i'ta ..to wllh wllh i'namai shawartarki dakiyi gaggawar amincewa da auren safwan!."" Wullar da hanun momy sahra tayi ta watsa mata harara tace ""kiyi duk abinda kikaga zaki i'ya ko, i'nce kuyi duk abinda kukaga zaku 'iya dagake harshi wancan banzan amma bazan taba aurenshi ...bana sonshi ..bana shonshi daleni..?"" Takarashe maganar cikin daga murya. Fixgota momy tayi ta damko gashin kanta cikin masifa da bala'i tace ""yazamar maki tilas ki aureshi kodakuwa mutuwa zakiyi saikin aureshi .."" Daga haka ta wullata gefe tafice. Rushewa da kuka tayi takifa kanta cikin pillow tana rasa irin tunanin dazatayi.dasafe karfe 8:30 momy tashigo dakinta tahangeta kwance kan gado da sleeping dress riga da wando mai tsantsi jikinta. Harara momy ta zabga mata dukda ba position dinta sahra ke kallo ba snn tace "" breakfast is ready.. .. "" dagawo tayi takalleta tace ""morng momy.."" ""Mrng"" tafada a takaice daga haka tafice. Biyo bayanta tayi abbanta nazaune dining yana jiran su. Site hug tai masa tace ""good morning abba na."" Murmushi yayi ya shafa kanta cikin kulawa yace ""morning habibty, hope u wakeup fine?."" Kada kai tayi cikeda jin dadi tace ""Alhmdllh abba."" ""OK alryt."" Shayi momy tahada musu tamikawa kowa gabansa sannan tazuba chips da source kowa tamika masa . cikin kwanciyan hankali su kecin abincin banda momy daketa kunkuni tana cewa ""in banda bakin wula kanci da rashin zuciya dan wainar kwaima da mutum zai dinga had'awa da dankalin babu sai wata banzan miya dawani shayin dako i'shashshen madara babu...kai wllh tir da wannan matsiyacin gida."" Girgiza kai kawai abba yayi yaci gaba da cin abincisa batare da yadago ba.Kallonta kawai sahra keyi tana mamakin irin hali na momy dukda de sunsaba da ganin abu kala-kala daga gurimta ""gaskiya momy kalan wannan abun dakike is too bad of u, kwaita2 bakida godiyan Allah yanzu meye laifin wnn abinci tsakani da Allah?."" Mummunan kallo momy ta kwada mata sannan tamaida kallonta kan abba .""Yusuf! Agabanka de kanajin irin rashin kunyar da 'yarka kemin amma bakada niyar tsawatar mata ko?, to wllh tallahi duk wani rashin mutunci dakukeji dashi dukkanku nadamaku nashanyeku . "" tabuga table din abincin tabar gurin . da kallo duk suka bita hartashige dakinta. Tana shiga wayanta yafara ring tai saurin dauka ganin safwan ne ke kiranta ta kara kunnanta ""hlo safwan."" Daga dayan bangaren safwan na zaune dining ga breakfast sunkai kala bakwai gabansa wata cook dinsa na saving nashi ""hajiya binta what's up ..ni har yanzu"

"banji wani feedback ba ...i'na fatan tafadawa abban she's accept me?."" Ajiyan zuciya momy ta"

"sauke tace"" safwan 'yarinyar nan ta amince makane kawai don tasamu tagudu .."" ""What!??."" Yafada yana buga table din abincin tareda mikewa. ""Are u in yuor right sense hajiya binta..kinsan mekike cewa kuwa."" Tsorata momy tayi jin yanda ya rikice kirjinta sai disco yake amma ta dake tace ""kaga safwan lesting to me carefully.. We still have anoda way dat make her agree to marry u."" Zagaye dakin kawai yakeyi yana birkita lallausan gashin kansa da dayan hanun "" menene, what's d way ..tell me .."" ""Easy safwan, , yakamata kazama mai hakuri da juriya . abu dayane zamuyi wanda ba makawa sahra zata yarda da aurenka. A fusace safwan yace ""u waste my precious time with useless talk ..pls go straight to d point.. "" yanda yay maganar cikin tsawa bakaramin tsarata momy tayi ba, da sauri tace ""just kidnappe her father!... That's d way."" Murmushi yasaki yana relaxing kan sofa yace ""u are right hajiya, nayi deciding hakan amma nayi tunanin bazaki goyi bayan sace mijinkiba shisa ban fada makiba ."" yatsina fuska tayi tace""haba ni i'na ruwana dawani miji, kawaini aikin kudi nake..baruwa na dashi ko yankashi za'ayi indai za'aban kudi zanyi kif dabakina bawanda zaiji."" Dariya yasaki yace ""hajjaju kina burgeni akan kudi ba'abinda bazakiyiba , kinada 5million a account dinki saboda farin ciki na dakikeso insamu."" Godiya momy taringa zabga masa kamar zata a'ri baki daganan tafada mishi yanda zasu saceshi cikin sauki snn suka katse . hankali kwance yay"

breakfast dinshi sukafita da guard dinsa biyu gurin shakatawa.

Beenaf/beelurv SAHRA

Romance

6....

"Tattare dishes din dasukayi breakfast din tayi takai kitchen ta gyara dining din snn tadawo falo yan abbanta ke zaune tazaune gefen tareda daura kanta saman shoulder dinsa. Hanunsa yadaura saman kanta yana shafawa cikin kulawa yace ""is there anything habibty?."" Nodding kanta tayi da sauri tace ""yes abban..i'naso inyi visiting wata friend d'inane, wllh abba nagaji dazaman gida."" Dagowa tayi tana kallonsa tana jiran abinda zaice, cikin kwantar da hankali yace ""habibty I don't want to u to move anywhere,.. Kinga ranar can kina fita akayi kidnapping dinki..Bana fata hakan tasake faruwa..just stay at home ."" shiru tayi batace komaiba tunda abbanta bayaso tahakura . ""shknn abba, nahakura."" Remote tadauka tai poweringtv takamo masu Bollywood. darana itace tai masu lunch don momy tace bazataci shinkafa da miya ba don haka bazata dafaba . bayan abbanta yafawo daga mosque sallan azahar tazuba abinci cikin wani mideum try takawo musu falon . hankali kwance sukecin abincin ga karamin plasma dake manne suna kallon mbc Bollywood . shigowa falon momy tayi hanunta rikeda leder bag guda biyu ta i'jiyesu kan centre table tafada kan kujera tana cewa""wash Allah am tire ."" kallon position din dasuke tayi taga bawanda yake kallon ta ta tab'e baki tace ""fama kenan shinkafa da miya kayan bashir. nikam bazan i'yaba, kuda kukaga zaku i'ya saikuyi ta dan karanta a cikin ku."" Takarashi maganar tana janyo Ledan data shigo dasu. ""Wai garin dadi ba kusaba ungulu taleka masai."" Tafada tana tintsirewa da dariya "" haka masu kudi suke holewa ashe? Gaskiya duk mai hankali da tunani bazaiki mai kudiba kuma bazaiso yazauna a talauci ba."" Ko cikanka bawanda yace mata sai Surutunta takeyi tana rusa naman kaza a bakinta tana korawa da peach . suna"

gama lunch sahra tadauke try da jug na ruwa takaisu kitchen bata tarda abbanta falo ba don haka

"i'tama dakinta tawuce tabar momy nan tana cazgar nama . Eze goes to school tadauka tana karantawa batafi minti gomaba bacci yadauketa .Ledan fruit momy tadauka ta juyesu cikin wani bowl ta wankosu a kitchen snn tadawo falo tadau remote tazaune tana daura kafa daya kan daya tana cin fruit . sanza tasha tayi zuwa inda ake kad'e2 da raye2 hankali kwance take kada kafa tana kaiwa apple bakinta tanajinta kamar wata sarauniya saboda 5million datake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login