Follow us on social media
Showing 21001 words to 24000 words out of 29865 words
Chapter 8 - SO MAKAHO NE Rikicin Zukata by Qwinn minerhly
tashi a jikin ta ne, ya dawo da shi daga duniyar tunani.
Ina wuni, ta fada a gajarce.
Lafiya ya fada, sannan yace dai ita, "baby luv, meyasa kike da taurin kai ne, ke baki san kishin ki nake ba, ko kuwa kin dauka takura ki nake yi, to wlh ki kiyaye ni."
Baki sake nihal ta bi ashmir da kallo, don jin sunan daya ƙira ta da shi, wai baby luv, idan bata manta ba, ta sha mafarkin sa yana kiran ta da wannan sunan, ikon Allah ashe shima yana son ta, yake wani noƙe wa.
Ta manta duk wannan tunanin da take wai ashe kuresa tayi da ido, ita zata iya cewa ma, tunda take da shi bata taɓa ƙare masa kallo irin na yau ba, a gaskiya Yaya ashmir Yana da kyau matuƙa.
Iska taji ana hure mata a fuskar ta, tayi firgigit ta dawo daga duniyar tunanin data tafi.
Ya dai yan mata, kina ta ƙare min kallo ko, kinga balaraben saurayi, to karki damu an kusa ai, daddy ya taimaki rayuwar ki, tunda kin same ni.
Turo baki tayi sannan tace cikin shagwaɓa, "bawa ni nan, ni ce dai na taimaki rayuwar ka, amma ni ai maneji zanyi da kai, ga shi ka zama tuzur.... Ai kasa ƙarasawa tayi sakamakon ƙure ta da yayi da idon sa mai kama da gajimari tsananin kyau, ga shi yau yayi mata wani kyau, kuma sai ya ƙara mata kwarjini.
Hmm baby luv Kenan ba dai tsiwa ba, to zan tashi na tafi sai after 4 din, kinsan dai yaune mother's day.
Pecking ɗin ta yayi a goshi sannan yace mata gud day, ki kular min da kanki.
Nan ya tafi ya shiga motar sa, ya tada ita ya tafi.
Nihal kuwa wani farin ciki ta tsinta kan ta da shi kasancewar yau ce rana ta musamman a rayuwar su, yaune ranar da za'a fara gudanar da hidiman bikin su, gashi yau ashmir yayi mata wani irin kyau, ko meyasa.
Yau ce ranar Laraba, ranar da aka fara gudanar da taron mother's day, taro yayi taro a wajan mother's day din su nihal da noor, guri yayi kyau masha Allahu, kowa yayi kyau, nan na hango amare sun sha kyau cikin wani kayataccen, Gown me wani tattara a kasa, ya sha stones masu kyau, wow abin dai ba'a cewa komai, kayan su iri daya komai babu bambanci, nan aka cigaba da gudanar da bikin.
Washe gari kuma ranar Alhamis, ranar kamun amare kenan, inda aka gudanar da kamu, shima yayi matukar kyau abinka da bikin manya, amare sun sha kyau barakallah, sunyi ado da wani arnen less me kyau da tsada, kalar sky blue, da ratsin silver. Shima anyi an gama cikin tsari.
Yau ne ranar juma'a ranar da ake gudanar da wani kayattaccen dinner a wani katafaren hall mai suna DIAMOND LADIES EVENT CENTER, wow hall din ya hadu, mai karatu ka hasko haduwar shi a cikin zuciyar ka, amare sunsha wani irin white wedding gown mai Jan ƙasa, ƙirar turkiyya, sunyi wani irin kyau, anan na hango amaren ashe su uku ne, kasancewar kawar su minal, tare aka hada bikin da na su, to itama a can abuja suke ta nasu hidimar, amma kasancewar yau kayataccen dinner ne shiyasa aka dauko ta, ayi shi a haɗe lokaci ɗaya, angwaye kuma sun sha wani Black suite amma kowa da yanayin nasa, dinner yayi dinner, an gayyato mawaƙa irin su, Umar m Sharif, Hamisu breaker, nura m inuwa, ado gwanja, auta mg boy, da dai sauransu, kowa yazo ya baje kolinsa a gun, sai watsa kudi ake, ashmir kuwa tuni ya riko hannun nihal yana kissing, bayan komawar su kujera, yana ce mata masha Allah amarya ta, kinyi kyau sosai kamar na sace ki mu gudu. Ita kuwa nihal cewa tayi ba sai ka sace ni ba, nan da jibi na zama taka, amma a fili cewa tayi "yaya ashmir ka sake min hannu na, ka ga mutane su mommy's da kowa ma yana gun pls leave my hand, ta fada cike da shagwaɓa."
Ashmir kuwa ji yayi jikin sa yayi wani yarrr, tsigan jikin sa, sai tashi yake, ji yake kamar ya kamo ɗan bakin nan nata mai tsiwa ya tsotse shi tas, amma ba hali sai hakuri.
Nan aka zo bada cake, su ashmir ne suka fara bada na su, inda yaya ashmir ya ɗauki cake din ya saka a bakin sa, sai da ya tauna sosai sannan ya ɗago kan amaryar sa, ta buɗe baƙi yayi maza ya tura mata rabin cake ɗin bakin sa daya tauna, itama nihal haka tayi sai da ta tauna tukun ta ba sa, haba wa sunyi wani matukar kyau da birgewa, nan guri ya ɗauki tafi ana ta masu vidios. Sauran ma kowa ya bawa kowa.
Nan aka ci aka sha taro ya watse.
Washe gari ranar asabar, her excellency ce matar gwamna wato maman su ashmir tayi wa dangin ta ƙara aka gudanar da Arabian nights a ranar.
Da yake dama da larabawa a bikin sai taron ya ƙayatar sosai, amare sun sha shigar larabawa, kalar black suma angwaye sun sha white din pakistan, kai abin yayi kyau yanda kuka san a can ake yi, shima an gayyato mawakan hipop irin su, dezell, dj ab, morell, nomis gee, classic, g fresh da dai sauran su.
Nan aka ci aka sha aka watse kowa yayi gida Lafiya.
Ranar Lahadi, rana ce mai cike da dimbin tarihi a rayuwar su nihal domin......
Mr Yusuf
❤️❤️❤️
[8/26, 11:22 PM] Qwinn Minerhly: *SO MAKAHO NE*
(LOVE IS BLIND)
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*📖
*Writer*✍️✍️✍️✍️
*Na Qwinn minerhly*
_Short_ _and_ _romantic_ _story_ .
Page 75_80
Ranar lahadi, rana ce mai cike da dimbin tarihi a rayuwar su nihal, domin yau ne ake ɗaurin auren su, wannan ɗaurin auren ya haɗa manyan mutane kamar su, manyan yan kasuwa da manyan yan siyasa, da kuma sarakai, gwamnoni kuwa sai da ya haɗa na kusan state biyar ko shida, wasu kuma wakilan su, suka turo, Abin dai sai masha Allahu, nan naji ana sanarwan cewa, an ɗaura auren, DR.ASHMIR ABDULKARIM NASIR GAYA, DA NIHAL BELLO MUHAMMAD SARKI II,
NASIR ABDULKARIM NASIR GAYA, tare da AMINA SALIS DAURA (minal),
YARIMA ADNAN BELLO MUHAMMAD SARKU II, tare da NOOR ABDULKARIM NASIR GAYA,
Bayan idar da ɗaurin auran ne, nan na hango Dr. Ashmir sai murmushi yake dokawa kamar gonar auduga, yana ta gaisawa da mutane, shima yarima mai jiran gado haka sai gaisawa da mutane suke, shima nasir haka, to abin dai sai wanda ya gani, nan aka ƙarasa da baƙi wajan taron walimar maza, hhmm wannan walimar sai wanda ya gani, nan aka fara serving mutane, abinci kala kala, gashassun kaji, dana naman rago, ga pepper chicken da dai sauransu.
Islam ce anci ado sai sheƙi take, tana ta sauri zata ƙara sa gidan biƙin, Alh adam rano tsohon saurayin noor, shine yayi kiciɓus da Islam, kasancewar yazo ɗaurin auren su noor ɗin, a gaskiya yaji ciwon rasa noor da yayi, amma ba zai riƙe ta ba, dan ba zai taba manta wani furuci da noor ta taɓa yi masa ba, cewar "matar mutum kabarin sa," don haka yana mata fatan Alhkhairi shima Allah ya musanya masa da kamar ta, aikuwa sai ga shi yayi farin duba inda yayi kiciɓus da Islam, nan yaji kaunar yarinya, aikuwa ba ɓata lokaci yayi mata magana, suka ɗan koma gefe suna zanta wa, to ita Islam dama ita duniya ta koya mata hankali, yanzu ma mijin aure take nema tayi auran ta, domin rufin asirin duk wata ya mace shine aure, nan da nan tayi na'am da Alh adam.
Can na hango amare sun sha ado da wani shadda mai kyau da tsada ɗinkin Senegal, ta sha stones da ado, sunyi matukar kyau abun su, noor da nihal baƙi ya mutu murus, an fara zama abin tausayi, gashi wasu freind ɗin su sai tsokanar su suke, kasancewar minal an mayar da ita abuja, sai an jima za'a kawo ta gidan mijin ta.
Bayan la'asar sai da aka gudanar da wani ɗan ƙayataccen walima na mata mai kyau da birgewa acikin government house, inda aka gayyato malamai maza da mata sabida su faɗakar da amare da angwaye, da kuma masu sauraro, bayan an kammala, aka fara shirye shiryen kai amare gidan su.
Ashmir da nasir, na hango kansu a duke, a gaban daddy da mommy, daddy yana masu nasiha akan zaman aure da kiyaye hakk'in mace, bayan haka ya ɗora da cewa "kai ashmir dan Allah ka rike amana, dan ni kai nake ji, bana jin baba na, wato (nasir) ka ga dai a gidan kunya muka nemi aure, to dan Allah ka rike amana kaji," nan suka gyada kai sannan ashmir yace "insha Allahu daddy sai kayi alfahari da wannan auren kuma zan rike amana, shi ko nasir kasa cewa komai yayi sabida kunya. Nan daddy ya shafa kansu duka yana shi masu albarka, itama mommy ɗora wa tayi da shi masu albarka, sannan daddy ya sallami su, ya koma kan noor a dan gaggauce sabida yanzu za'a kai su dakin su, noor sai kuka take tana rungume da mommy, mommy na lallashin ta, shi kuma daddy yana nasiha mai ratsa jikin mai sauraro.
Can na hango nihal bayan daddy ya gama mata nasihar zaman aure mai ratsa jiki, sai sharban kuka take tana cewa "dan Allah mommy kice kar a kaini yau, wlh bazan iya barin ki na tafi ba," mommy kuma sai lallabata take, tana ƙara yi mata nasiha akan zaman aure, shima adnan ya sha nasiha musamman a gun daddy, har hawaye sai da yayi sannan yayi wa mai martaba godiya sosai.
Bayan wasu lokuta an kai kowacce amarya ɗakin ta, inda na hango gidajen su a jere suke, a SHARADA GRA gidaje ne tsararru kuma kowanne da zubin sa, shi dama ashmir a can out side ya ƙira masu aiki domin a ƙera masa nasa gidan.
Nihal ce a zaune a gefen gadon ta, sai kuka take, bayan angwaye sun tafi, sai ga ashmir ya shigo cikin ɗakin nata, da sallama, sai da kirjin nihal ya buga sabida fargaba, amma bata daina kukan ba, nan taci gaba da rera kukan ta, ta ɗauka ko ashmir zai zo ya rarrashe ta, amma sai taga ya wuce ta, ya nufi toilet, a ranta kuwa sai jinjina hali irin na yaya ashmir take, tana cewa, "yanzu sabida Allah, ina amaryar ka, amma ka shigo ɗaki ka tarar dani ina kuka a ranar farkon mu, amma baza ka lallashe ni ba, ai dama na sani baya so na, gashi da fadin rai." Nihal tana ta zancen ta, kasa kasa tana sharɓan hawaye, sai dai duk wannan zancen ashmir yana jiyo ta, sabida shi mutum ne mai ji kamar maciji, murmushi yayi wanda shi ya baiwa kanshi sani, sai da ya ɗauki ƙimanin rabin awa a cikin bathroom din sannan ya fito da wani ƙaramin towel a kukunsa daidai rabin cinyar sa.
Taku taji yana kusan to ta, aikuwa cike da tsoro haɗe da fargaba tayi firgigit ta mike tsaye, mai zata gani? Tun daga dunduniyar kafar sa ta fara kallon sa, waiyyazubillah, wani gashi ne mai tsananin kyau tun daga silin kafar sa, a kwance kamar an shafa masa oil na jarirai, sai da ta dire idon ta, har kansa, wai wannan mutumin anya mutum ne kuwa, wlh ba dan ta san gidan su ba, da tace ya haɗa iri da aljanu, sabida tsananin kyan sa.
Hmm ya dai yan mata, kar fa ki cinye ni pls, hmm ya fada yana murmushin gefen fuska.
Kunya nihal taji sabida dama da taga cinyar sa sai da tsigar jikin ta ya tashi, sabida wani yarr taji a jikin ta, ai kuwa tayi maza ta sunkuyar da kan ta, ran nihal ya daɗa baci, ga lefin daya mata amma yazo kuma yana tsokanar ta, lallai ma wannan mutumin.
My wife ta shi ki je kiyi wanka, ya faɗa yana kallon ta, nihal ta masa banza, sai da ya gama shiryawar sa tsab cikin wani sleeping dress mai kyau riga da wando, mai santsi, wandon dogo har kasa, kalar sky blue, yayi kyau sosai, duk da tana fushi da shi amma ta kasa ɓoye kan ta, domin sai satan kallon sa take yi.
takowa yayi kuwa yazo ya zauna dab da ita, sannan ya dafa ta da hannu bibbiyu yana cewa "pls baby luv kukan ya isa haka mana, bana son kanki yayi ciwo, oya tashi kije kiyi wanka, sannan kiyi alwala, kizo muyi sallah." Nifa nayi sallah tun a gida ta faɗa tana mai turo baki, murmushi yayi sannan yace "eh na sani baby luv, wannan sallan ta daban ce, kowane ango da amarya suna fatan yin sa a rayuwar su, dan haka tashi kije kiyi. Cike da jin kunya ta tashi, tana layi kamar mai jin bacci, ta nufi bathroom din.
Bayan wasu yan mintina nihal ta kammala wankar ta, sannan ta ɗauro alwala ta fito.
Ba'ki ya sake yana kallon halittar Ubangiji, domin nihal ce ta fito sanye da wani ɗan ƙaramin towel, daidai cinya, ruwa sai sauka yake a jikin ta, gashin ƙafan ta sun kwanta luf luf, gashin kanta kuwa, ta wanke shi tas, yanzu ma tsane shi take son yi da hand dryer. Ruwan da yake sauka a jikin ta, shi ya haɗe da santsin tiles din su, aikuwa nan da nan nihal ta suɓale zata yi ƙasa, ihun tane yasa shi yin firgigit daga shagalan kallon ta daya tafi, aikuwa cike da zafin nama ashmir ya riƙo ta, Ita kuwa nihal ta riga ta sadakar ta gama faduwa, domin har ta rufe idon ta ma, amma sai taji wani abu mai taushi ya riƙo ta gam ya tokare ta gaba ɗaya, a hankali take buɗe idon ta har ta sauke su a kan fuskar ashmir, shima ita yake kallo, sunfi minti biyar a haka, suna kallon junan su, nihal ce tayi maza tayi firgigit ta zabura ta kwace daga riƙon da ashimr yayi mata, nan ta nemi guri ta zauna, tana haki, sai da ta ɗan huta sannan ta fara drying gashin ta, ta gama ta shafa mishi oil mai kamshi, sannan ta tufke gashin da ribom.
Nan ta hangi wasu kayan bacci kalar sky blue ɗin itama, ta ɗauka ta nufi dressing room, ta saka su, wow zo kuga madarar kyau a wajan, nan ta ɗauki wani hijab har kasa ta saka, sannan ta nufo bedroom ɗin ta, hasken ta ya fara hango wa, aikuwa nan ya kafe ta da ido, tana karaso wa kuwa ya miƙe, ya shimfida ma su pray mat, sannan ya ta da sallah tana bin shi, bayan sun idar ne ya dafa kan ta yana kwararo ma su addu'a, ya jima yana masu addu'ar fatan zaman lafiya sannan suka shafa.
Miƙe wa yayi ya nufi wani ɗan frizer ya ɗauko masu wani lafiyayyan yougout da five alive, da swan, sannan ya tafi ya ɗauko masu gashashan kaji dana nama sannan ya ɗauko ma su plate da cups da spoon da fork. Duk wannan hidimar da yake yi, nihal tana zaune a kan pray mat tana kallon shi, ita mamaki ma yake bata wlh, wai kamar Yaya ashmir mutum mai ji da kansa amma yau ya sauke sai lallaba ta yake. Gyaran muryan sane ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta shiga, yan mata matso nan mana, ko na zo na ɗauke ki, dan bana so ki fiya motsawa, ya faɗa yana kashe mata ido ɗaya. Jiki a sanyaye ta tashi tana sarssarfa ta ƙarasa gun da ya ke, ta zauna kusa da shi, nan ya zubo mata youghurt mai sanyi ya mika mata, ta karɓa tana kallon youghurt ɗin, yace ki sha mana baby luv ko sai na miki ɗure ne, aikuwa tasan ba karamin aikin sa bane ya mata ɗuren shi yasa ta maza ta kai cup din baƙin ta, shi kuma five alive ɗin ya sha, sannan ya yago chicken pepper ya ce mata "ahm" alamar ta buɗe baki ya sa mata kazar, ita kuwa ta noke, sai da ya ce mata "oya open ur mouth" sannan ta ɗan buɗe ɗan bakin ta mai kyau, shi kuwa ji yayi kamar yayi ta tsotse wannan baƙin nata mai kyau, haka dai ya daure yayi feeding nata, har sai daya tabbatar ta koshi sannan ya bar ta, shima kaɗan ya ɗan ci ya ture.
Ta shi yayi ya kwashe wannan kayan da suka ci abinci, sannan ya dawo ya ɗauke ta cak kamar baby, nihal kuwa kunyar sa ce ta kama ta, bai dire ta ko'ina ba sai kan gadon su, nan ya koma yayi switch ɗin komai sannan ya dawo kusa da nihal yace mata "baby luv, zan tafi daki na, amma dai zaki iya kwana ke kaɗai ko?" Cike da tsoro ta kallo sa, sannan tace cike da shagwaba "ni wlh bazan iya kwana ni ɗaya ba anan, kaga ai ban saba da wajan ba, wlh tsoro nake ji, ta karashe maganar tana gunjin kuka."
Wani murmushi mai sauti ashmir ya sauke ganin haƙan shi ya cimma ruwa, sannan yace da ita, "no stop crying my baby, i promise u i will stay here with u."
Nan ya rungumo ta, yana shafa gadon bayan ta, ajiyar zuciya take saukewa a hankali, daga nan kida ya fara canzawa.............
Ba karamin more amaryar ta sa yayi ba yau, sai de ita duk ta galaɓai ta, da asuba da kanshi ya haɗa mata ruwan wanka, sannan ya kaita bayi, ya taimaka mata ta gaza jikin ta, sannan tayi wanka, sannan shima yayi nasa wankan suka fito.
Bayan sunyi sallar asuba, ashmir ne ya ga jikin nihal yayi zafi, ya ƙauko magani ya bata, Allah da ikon sa kuwa sai zazzaɓin ya fara sauka, daga nan suka koma gado, nihal tana shirin komawa bacci, kawai taga ashmir ya fara wasa da dukiyar fulanin ta, yana yi yana kissing din bakin ta, nan ya fara fita hayyacin sa, yunkurin yin part two yake, aikuwa nihal da sauri ta fara kuka tana cewa, "dan Allah ka barni haka yaya ashmir, wlh na sha wahala jiya, pls ka barni na warke, da kyar ya iya buɗe bakin sa yana cewa "baby luv pls kiyi hakuri just romance ne, bazan je can kasa ba kin ji my