Follow us on social media

Showing 6001 words to 9000 words out of 29865 words

Chapter 3 - SO MAKAHO NE Rikicin Zukata by Qwinn minerhly

gyalen abayar, ta fito sai wani yauƙi take, tana fitowa daidai corridor ɗin su, sai ta ji wayarta na ringing, ta ɗaga tace, "hello sady babe, lfya lau ƙawata wlh, eh zanje government house ne gurin masoyi na ance yazo hutu, kuma tunda yazo bamu haɗu ba, okay to karki damu zan biyo ta gidanku kinji? Okay bye.
Ashe Islam tana tsaye itama ta fito taci make up tasaka wani maroon ɗin atamfa da wani karamin mayafi agefen kafaɗar ta, ɗinkin riga da skirt, kayan ya masifar kamata , aikuwa amira tace "ke!!! Ina zaki?"
Islam ta watsa mata harara tace "ban sani ba ai ke ba uwata bace ba, da zakizo kina tambaya ta, aikuwa nan faɗa ya ɓarke tsakanin su, Islam tace kuma gurin masoyi na zanje idan kin isa ki hanani, nan kuwa amira tace "kam bala'i wlh baki isa ba, naje kema kije, to billahillazi saide ki fasa zuwa domin Ni ce zanje yau ehe", aikuwa Islam tace "wlh baki isa ba saide ke kifasa zuwa, ehe", aikuwa nan suka dinga fada, kwatsam sai ga Alh kabeer nan ya dawo daga kasuwa, tun daga bakin get yake jiyo hayaniya, aikuwa me gadi na buɗe masa get, drivern sa yayi parking yafito ya buɗe masa marfin mota, ya fito, ya tarar ya'yan sa ne ke faɗan ashe, nan kuwa ya hausu da faɗa yana tambayar me ya faru? Amira ce ta mayar masa da abinda ya faru, aikuwa nan ya hausu da faɗa, yana cewa "sabida ku baku da hankali ko? Yan iska marasa jin magana, a haka ashmir ɗin zai so ku? shiyasa ma baya ta ku ai, to wlh bari kuji na faɗa maku tun wuri ku natsu ku daina wannan haukan naku, domin dole ɗaya ce zata auri ashmir, ku zauna kuyi wa kanku sulhu ɗaya ta hakura, ko kuma Ni na zaɓar masa da kaina, kuma wlh duk wacce na zaba daita za'ayi, kuma babu wacce zata fita acikin ku yau." Nan kuwa kowacce tayi tsuru tsuru, sai kallon kallon akewa juna, shi ko dad yayi tafiyar sa yabar su wajan, Amira ta matso kusa da islam tace "sister pls kibar min ashmir wlh nayi maki alkawarin komai kikeso zaki samu pls", islam tayi wani uban ashar tace "wlh baki isa ba saide ke kici girma kibar min shi ehe, nan kuwa Islam ta juya fuuh ta koma cikin gida, itama amira ta koma cikin gidan, Islam na shiga part din su taje ta zube ajikin mummy tana kuka tace "mum wlh ba zaiyu ba, wai dad saide ya azaɓi guda ɗaya cikin nida Amira, mum kar fa dad ya zaɓe ta, pls mum kiyi wani abu", Hajiya Binta kuwa wani murmushi tayi, tace "haba dai yarinya an isa ma? To bari kiji gobe zanje gun malam na tudu akan zancen nan kuma dole kece zaki auri ashmir", nan kuwa Islam tayi murmushin mugun ta, tayi hugging ɗin mummy tace that's my luvly mum shiyasa nake ƙara sonki.

Itama amira tana shiga ɗaki taje ta rungume mum tana kuka, ta kwashe duk abinda sukayi da Islam da abinda dad ya faɗa, ta haɗa da cewa "wlh mum tsorona kar dad ya ce Islam ce zata auri yaya ashmir, nan kuwa Hajiya Hafsah tayi wata ashar tace' wlh bazata saɓu ba wanka kuturu da sabulu, to bari kiji, zan ɗau mataki yau yau, bari na kira kawata hajiya salamatu naji ta bakin ta tukun.
Nan kuwa amira ta dinga murna wai ita ce zata auri ashmir.





GIDAN SARAUTA✍️✍️✍️✍️



Mu haɗu a next page...






Taku
Qwinn minerhly









Mrs Yusuf
❤️❤️❤️❤️
[8/26, 11:22 PM] Qwinn Minerhly: *SO MAKAHO NE*

(LOVE IS BLIND)
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤






*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📖








My first novel, ina fatan zaya nishaɗantar da ku haɗi da ilimantarwa,
Short and romantic novel.







*Writer* ✍️✍️✍️✍️
*Na Qwinn minerhly*








Party 20_25









*GOVERNMENT HOUSE*

Bayan Ashmir ya samu bacci ya ɗauke shi da kyar.


Baby luv!!! Baby luv!!!,
Yes!!! "my durling sweety!,
Gani nan dama naga hadari ya haɗo ne, shi ne na ɗan shiga kitchen na haɗa maka abu me ɗan galmi galmi, ka gani my luv, farfesun hanta da ƙoda na hada maka me dan yaji yaji, saboda nasan idan hadarin nan ya fashe ba ƙaramin ruwa za'ayi ba, kuma za'a sha sanyi yau sosai, ga kuma ginger juice nan sai a haɗa da shi, ai komai zanyi domin ka, my heart indai zakayi farin ciki",
ai kafin ta karasa maganan ya caɓe baƙin ta yana ta tsotsa kamar ya samu lollipop.

Daidai nan tsadaddan agogon dake jikin bangon ɗakin ya fara ringing kie kie kie!!!
Alama ce ta lokacin sallah yayi wato 4:30am

Take ashmir ya farka daga nauyayyan baccin daya kwashe shi, yayi addu'an tashi daga bacci yayi miƙa, yace "ohh my God wai meke faruwa da ashmir ne? I said what is going up with me? Ohh! dreaming with dat stupid girl? "To dole ma na ɗauki mataki akanki yarinya, taya ina cikin tafiyar da rayuwa na cikin jin daɗi da kwanciyar hankali zakizo ki tarwatsa min farin ciki na, to wlh baki isa ba,
na rasa da wacce zanyi soyayya sai ke mara kunya".
Nan dai ashmir yayi ta surutai kamar mara hankali,

duk yarinya karama ta haukata shi.
To bai ankara ba sai ji yayi ana kiran sallah, acikin masallacin dake gidan na su.
Yayi tsaki yace a ransa yarinya karama ta hanani tashi da wuri gashi banyi nafilfili na ba,
nan ya miƙe a gurguje ya tafi bayi ya ɗauro alwala ya tafi masallaci.


WAYEWAR GARI

Misalin ƙarfe 9:30am a yau litinin wato monday suna kan dinning table gaba dayansu har *His Excellence*.

waiter! ne a tsaye a kansu yana tambayar kowa abinda zai ci ya zuba masa.

Ana haka sai wayar dad yayi ringing, aka miƙo masa wayar, dad ya duba yaga waye me Kiran? Yana duba wa yaga sunan Mai Martaba ajiki, ya ɗaga.
Daga dayan ɓangaren kuma mai martaba ne ya kira His Excellence yana ganin ya ɗaga yayi masa sallama, shima his excellency ya amsa cikin natsuwa, bayan sun gama gaisawa ne, sai mai martaba "yace dama na kira ne danga ne da zancen buɗe wannan sabbin company's ɗin, kasan nan da 3months za'a kammala shi gaba ɗaya". To anan fah his excellency yace "Yes! "Kasan nima akwai breech's, da kuma hanyar da'aka kammala, so inason a buɗe su nan da 2months amma bari na hakura har nan da 3months ɗin sai mu haɗe bikin buɗewa gaba ɗaya domin nima zanyi tafiya nanda jibi, kuma sai nayi 1month zan dawo". To a nan fah mai martaba ya gyaɗa kai yace "to masha Allahu naji daɗin hakan sosai, Allah ya nuna mana",
his excelency yace "Ameen ngd," mai martaba yace "yayi kyau ina y'ayaa na suke"? His Excellency yace "gasu nan wlh yanzu ma break muka gama," mai martaba yace yayi kyau "ina babban ɗana ashmir"? His ecxelency yace "tuzuru dai zakace," mai martaba yace "No no! Ni ɗana ba tuzuru bane duk gaba ɗaya guda nawa yake 36yrs ne fa gaba ɗayan sa". His Excellency "yace kana dai ƙare masa ne sabida ɗan ka ne ko"? Mai martaba yace "to ai komai lokaci ne, shima zai yi auren ai with time insha Allah."

To nan dai suka ƙarƙare wayar su cikin nishaɗi bayan dad ya ajiye wayar sa ne, sai yaga duk ya'yan na sa sun zuba mashi ido suna kallon sa amma banda ashmir, domin shi ashmir ma wayar sa kawai yake operating.


Nan dad yayi gyaran murya, kowa hankalin shi ya dawo kanshi, harda mum wato Hajiya Nuhaira, dad yace "ahm inada magana daku yau ko?"
Suka gyada kai gaba dayansu, dad yace "to akwai companies na gwamnati da za'a buɗe nan da 3mounths sannan kuma da wasu breeche's da kuma hanyoyin da gwamnati tayi to shi ne nake son buɗe su by that time wato nan da 3months kenan, so sannan kuma zanyi tafiya jibi zanje japan, sai nayi 1mounth zan dawo, bayan na dawo sai mu fara shirin buɗe abubuwan da za'a buɗe ɗin.
So kafin nan kai ashmir ka karbi hutu acan ƙasar da kake aiki, ke kuma baby noor zanyi wa director na makarantar waya sai a bamu hutu na 3days sabida ana bukatar ku gaba ɗaya agun, Right?".
Suka ce "Yes Dad."
To kai kuma ashmir yaushe zaka koma chan garin? Nan fa ashmir ya ɗago kanshi yana kallon dad sannan yace "sai nan da 1 week dad".
Nan dad yace "to ina son kafin ka koma chan, dole saika fito da matar aure," dudum! Kirjin ashmir ya buga to shi ina yaga budurwa? Shi dai yasan yanada masoya wato mata masu son shi amma shi ko kallo basu ishe shi ba, abun takaicin ma harda turawa wai faɗa suke a kanshi, kwanakin baya harda zuwa police station wai daya ta chizke gashin ɗaya, shi ko yace bai ma san sunayi ba.
Nan fa dad yace "uhm da kai nake fa so nake kafito da matar aure next idan ka dawo nan da 3months sai a ɗaura maku aure ko Hajiya"? Ya kalli mum, mum tace "hakane kam ur excellence nima nagaji da zaman shi a haka."
Nan fa ashmir ya marairai ce kamar ƙaramin yaro yace "pls mum nd dad kar ku min haka pls, wlh I have no idea about this, pls ku bani time har yanzu ban samu wacce nakeso ba ne," dad yace "kamar ya ashmir mai kake so ka mai damu ne? Ƙananan yara ko mai? To bari kaji, na baka daga yau zuwa gobe kafito da wacce ka ke so, idan ba haka ba duk hukuncin dana zartar haka zakabi."
Tofah! Wayyo Allah ashimir duniyar tayi masa zafi, dady ba zai gane ba ne amma shi wlh yanada tsari akan matar da zai aura, yafison mace me aji da kamun kai baya son masu bibiyar sa, sabida basu da aji, shi fa idan mace ta fara cewa tana son sa shikenan ya raina ta sabida ba mutunci da kamala, alamarin gaba ɗaya.

Da mum taga abun yayi wa lovely son ɗin ta yawa ne, sai ta ɗanyi gyaran murya tace, "pls ur Excellency kayi hakuri har nan da jibi kan kayi tafiya zan shawo kan problem ɗin kaji?"
Dad yace "ai nasani sai kin ƙare shi wato antaɓa ɗan lelenki ko?" Mum tayi murmushi irin nasu na manya tace" no! Zaujih, kawai dai nason halin son, baya kula mata, suke son sa but amma shi baya son su kana gani har biyo shi gida suke, amma shi yace baya son mace mara kamun kai, so pls zaujih muɗanyi masa hakuri, insha Allahu Rabbi zai fito da matar aure soon kaji"? dad dai gyaɗa kai kawai yayi sannan yace " nidai na gaya masa nan da gobe ko jibi ina sauraran sa. Nan fa dad ya miƙe ya nufi part ɗinsa, nan kuwa ashmir ya miƙe yaje ya kwantar da kansa a kan cinyar mum yanata mayar da numfashi, saida ya natsu tukun yace wa mum "pls mum ki taimaki rayuwa ta kar dad ya min auran dole pls mum ki shaho kanshi kinji mum pls," ya marairaice sosai nan fa mum ta shafa kansa, tace "kaima son da naka kullum maganar kenan, kaƙi fito da matar aure, to yanzu dai shikenan naji zanje na shaho kan shi kaji, but amma ka kiyaye gaba."
Itako noor tayi caraf ta cafke zancen da cewa "yaya ashmir wlh kazo na baka wata frnd ɗita me suna princess nihal, wlh Yaya she is very nice and beautiful, wlh kana ganin ta zakaji kana son ta, pls Yaya ashmir ka amince kuma wlh gata da class da kamun kai ga aji, wlh bata bawa maza fuska kwatakwata, kuma yar Sarau... Shut up!!! Noor bana son zancen banza da harkan yarinta mai zanyi da sa'ar ki gayyar ƙuruciya, Allah ya kiyaye min.
Itako noor ta turo ɗan ƙaramin bakinta, tace a ranta "ai nasani dama yaya ba ayi maka gwaninta ko tsaya wa ma bai yiba na gama faɗa mishi wacece ita ba, kuma gata jinin sarauta ce ma".

Nan ashmir ya rungume mum yana ta godiya haɗe da cewa "dama nasani ai mum u luvs me more."
Mum ta miƙe itama noor ta miƙe tabi bayan mum yaya nasir kuwa yaje gaban ɗan uwansa ya dafa sa yace"pls bro karka damu da abinda dad ya faɗa kaji? Kuma insha Allahu ba zai maka auran dole ba". nan fa ashmir ya rungume ɗan uwansa yace "thanks my love."


To wannan kenan...



*ASALIN* *SU* *ASHMIR*

*HIS* *EXCELLENCY* wato (dad) asalin sa shima ba kano ne kuma Bahaushe ne na usul, su biyu mahaifiyar su ta haifa, wato dai yana da ɗan'uwa, mahaifin su babban ɗan kasuwa ne wanda ya shahara, Mai suna Alh Nasir Mai Naira, inda ya auri mahaifiyar su a wata riga bayan yaje rigan domin siyan shanayen sallah domin a lokacin babban sallah ya matso, saida ya sayi tirke guda domin yana bada sadakan su.
Sunan ta midilli mahaifin ta ne babban mai kuɗi a rigan sabida shi ne mai bada sarin shanaye, aikuwa Alh Nasir yana ganin midilli yace inba ita ba sai rijiya domin tana da kyau sosai ga hankali, saide rashin wayewa, to nan fa Alh Nasir ya magantu kuma shi bada wasa yake ba, nan dai har aka ba shi auren ta, Bayan anyi biki ne ya kaita birni cikin babban gidan sa kuma ya ɗauko malami ana koya mata karatu a cewar sa "wai ko bata je makaranta ba brain ɗin ta ya ɗan washe, ace dai she can read an write, hakan ma is enough.

To haka dai sukayi ta zaman su har ta haifi babban ɗanta me suna, Abdulkarim (his excellence) sai kuma kabeer wato kanin sa kenan.

Inda haka dai suka yi ta girma,shi Abdulkarim ya fi son yayi karatun boko sosai shi kuma kabeer yafi son harkan kasuwanci, shiyasa yana gama NCE ya fada harkan kasuwan ci, shi kuma Abdulkarim sai da yayi degree ɗinsa na farko a jamihar bayero, bayan nan ya tafi ABU Zaria yayi masters ɗinshi, kawai yana kammala masters ɗin shi ya faɗa harkan siyasa, to ana haka ya tafi ƙasar Uganda yin wani course akan harkan siyasa, saida yayi 8mounths achan tukunna ya kamma ya biya yayi ummarah, to shi ne ya biya ta Kasar Sudan ya gaisa da wani abokin sa daya ke zaman chan, tunda shi friend ɗin nasa lecturer ne a jami'an Sudan ɗin, ya shiga makarantar kenan yaga wata ɗaliba me suna nuhaira, asalin ta balarabiyar chan ce tana zaune da iyayenta amma mahaifinta ya rasu, tana zaune da mahaifiyar ta ne, tana karatu ta gama 1s degree ɗin ta yanzu masters takeyi a wannan jami'ar, shi ne ta haɗu da Abdulkarim,
Ba tare da ɓata time ba Abdulkarim yaji ya yaba daita gata kyakkyawa ce ajin karshe gatada ilimi da kuma hankali ga kuma asali, to shi ne yafaɗa wa abokin sa, shi kuma yayi mashi hanya har suka je gidansu.
Nan kuwa nuhaira ta karɓi soyayyar Abdulkarim ba tare da ɓata lokaci ba sabida shima ɗin kyakkyawa ne Kasan cewar ya ɗauko mahaifiyarsa, kuma gashi da natsuwa sosai ga kuma uwa uba ilimi, to bayan nan, sai ta kai shi gun mahaifiyar ta, ya nemi auran ta, da farko mahaifiyar ta taso ta ƙi sabida ba k'abilan su bane, gashi zai rabata da tilon yarta, zata yi nisa da ita, to amma da yake nuhaira na son sa, sai ta lallaɓa mahaifiyar ta harta yarda da auran.

To wannan kenan..



Pls more comments✍️✍️✍️✍️








_Taku_
_Qwinn_ _minerhly_






_Mrs_ _Yusuf_
❤️❤️❤️❤️
[8/26, 11:22 PM] Qwinn Minerhly: *SO MAKAHO NE*




(LOVE IS BLIND)
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤







*ELEGANT ONLINE WRITER'S*📖












*Writer*✍️✍️✍️✍️
*Na Qwinn minerhly*








_ina_ _fatan_ _xaya_ _nishaɗantar_ , _daku_ _haɗi_ _da_ _ilmantarwa_ ,
_Short_ _and_ _romantic_ _story_ .











Page 30_35













GIDAN SARAUTA


mum!!! mum!!!,
Wai meye ne kike ta wani kwala min kira my princess? Wlh mum, yanzu mukayi waya da noor, tace min "tana so tazo guna, but Mum u no wannan brodern nata ya dawo, kuma mum kinsan shi da takura yake, baya barinta fita idan yana nan, mum pls kibar ni naje gidan su yau, pls mum?" Mum ta ce "naji, zaki je but ku daina yi da ɗana ashmir sabida, ashmir akwai hankali da sanin ya kamata, yaron na birgrni sosai".
nihal tace "hmm mum kenan kinaji da wannan ɗan naki, wanda Ni ban sanki da wani ɗa ba, bayan yaya adnan", Mum tace " eh ai bazaki san shi ba tunda baki da zumunci. nan dai noor ta katse zancen domin ita ta gaji da maganan ma wlh, ita banda mum, abba, yaya adnan, sai kuma ƙawarta noor, ai bata dogon zance, kuma shima yaya adnan ɗin shine yake janta da zance, amma da bazata iya da shi ba, aikuwa gimbiya tacewa mum " alright mum bari naje fada, zan gaida dad after then, sai nazo na shirya, okay"? Mum tace "to shikenan my princess ashirya lfya", nihal tace " yauwa godiya nake mum."

To bayan fitar gimbiya nihal ne, ta durfafi part ɗin mai martaba, nan kuwa barori suka dinga mika gaisuwa gurin gimbiya, itako ta murtuke fuska, tana gyada kai ahankali kamar hawainiya, aikuwa tana shiga part ɗin mai martaba ta nemi guri a kusa da shi ta zauna, ta gaishe shi, mai martaba ya amsa da fara'ar sa ganin princess ɗin nasa, sai a time ɗin gimbiya ta lura da Hajiya kilishi wato uwargidan mai martaba mahaifiyar adnan, aikuwa gimbiya ta gaishe ta, ta amsa mata ba yabo ba fallasa, shi kuma adnan wanda sai a lokacin yayi magana yace "ahm my lil sis dama kina nan, kwana biyu bamu haɗu ba." gimbiya tace "eh wlh yaya adnan dafatan an tashi lafiya?" Yace "lafiya lau ƙanwata ya kike? Tace "lafiya brother." aikuwa hajiya kilishi tayi ta wurga masa harara , amma fa a ɓoye saboda tana tsoron kar mai martaba ya ganta, nan ta miƙe tace wa Mai martaba "ranka shi daɗe a yini lafiya na barka lafiya", mai martaba yace "yauwa kilishi a sauka lafiya," tace "Amin nagode", tana miƙe wa ta cewa adnan, "idan ka fito ina jiran ka yarima," yace mata "yauwa umma angama", tafi ce ta barsu a zaune, shi ko mai martaba ya kalli ya'yan nasa yayi murmushi yace "Allah ya maku albarka," su kace "Amen ranka ya daɗe", ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login