Follow us on social media
Showing 15001 words to 18000 words out of 29865 words
Chapter 6 - SO MAKAHO NE Rikicin Zukata by Qwinn minerhly
ko, kullum kamar karamar yarinya kike ko, to sake ni ya isa haka let's have a sit."
Nan ta ja shi suka zauna a wasu chairs da suke jera a gun, suna zama yayi pecking din ta a goshi yana ce mata "i miss u too my lil sis."
Nan suka shiga hiran yaushe gamo, tana ta bashi labarin su nihal da minal. Yaya ashmir me ya same ka naga duk ka rame amma ka ƙara fari sosai?
Hmm lil sis wata damuwa ce dani wlh amma barshi kawai nan gaba zaki ji.
Ina kawayen naki, mu gaisa sabida ni tafiya zanyi.
Yaya ashmir bari na je na kira maka su, sai ku gaisa kasan ban fada masu yau zaka zo ba, so nake na yi musu surprising, yaya baka ci komai ba, muje kaci abinci a restaurant din can, wlh yaya sun iya abinci."
No lil sis bar abincin nan, ba sai na ci ba, a koshe nake wlh, yi sauri kije ki kirawo su mu gaisa kinga sai kira na ake a waya.
Yauwa yaya am coming.
Da gudun ta, ta tafi kiran su nihal da minal.
Sai de tana cikin tafiya suka ci karo da minal amma ba nihal, minal ina besty take?
Wlh noor banga ta ba, tun dazu nake neman ta nima. Kema ina ta neman ki wlh ban gan ki ba.
Wlh kinga yaya ashmir ne ya kawo min visiting, dama surprising din ku zan yi, shi ya sa ban fada maku ba, kinga kawai muje ke ki gaisa da shi dan wlh sauri yake yi, amma naji ba dadi dan na so, su gaisa da yaya ashmir yau wlh, tunda suke basu taba gaisawa ba,kuma itama nihal ɗin tana so su gaisa da shi.
To ya za'ayi kawai muje mu gaisa a isar mata da saƙon ta, cewar minal.
Suna ƙara so wa, gurin suka zauna a chairs din, noor tace "yaya ashmir ga minal nan ku gaisa, banga besty ta ba."
Murmushi yayi wanda yafi kuka ciwo dan ya so ya ganta wlh ko sau daya ne.
Minal kuwa daskare wa tayi a gun sabida ashmir ya mata mugun kyau ga kwarjini, da kyar ta iya cewa "ina wuni yaya ashmir"
Lafiya lau kawar lil sis ya kuke, ya school din?
Wlh school alhmdlh
To masha Allah sannun ku,
Lil sis zan tafi take care, yayi hugging dinta hade da pecking dinta a goshi, sannan ya mika mata wata ƙatuwar leda yace "take it, ke da friend's dinki."
Noor ta ce mun gode yaya ashmir, u too take care of ur self, ka kular min da kanka yaya, mun gode,"
Minal ma tace mun gode yaya ashmir, take care"
Nan ya shige motar sa ya tada ita.
Sai ga nihal ta taho tana ihun besty minal where are you guys?
Mr Yusuf
❤️❤️❤️
[8/26, 11:22 PM] Qwinn Minerhly: *SO MAKAHO NE*
(LOVE IS BLIND)
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*📖
*Writer*✍️✍️✍️✍️
*Na Qwinn minerhly*
_Short_ _and_ _romantic_ _story_ .
Page 50_55
________can dai ta nusa tace da shi, "Alh adam, ina so pls kabi komai a hankali, kuma ka fahimce ni da kyau, a gaskiya ni yanzu ko zance bana yi, sabida yanayin tsarin gidan mu, kuma wlh bani da ra'ayin auran mai mata, amma kuma kayi hakuri, kabi komai a hankali kuma kasan ance matar mutum kabarin sa."
Nan Alh adamu ya ji wani abu ya doki zuciyar sa, amma abinka da babban mutum, sai yayi murmushi haɗe da sauke ajiyar zuciya, sannan yace "ba komai baby noor am waiting for the day, dat u will accept my request, Keep waiting. Kin san dama haka abin yake kuma kowa da ra'ayinsa, amma pls ki bani dama na dinga waya da ke, kin ji ni baby Noor?"
Nan dai noor ta amince da hakan, suka ci gaba da hiran su.
Islam ce ta faɗa dakin mamin ta da gudu, tana murna, mami tace "yata lafiya naga kin dawo kina murna?"
Nan islam ta kwashe duk yacce aka yi a government house, ta fadawa mami, sannan ta daura da cewa, "wlh mami yaya ashmir ya fara so na, dan baki ga, yanda ya dinga jana da hira ba, kuma kamar kar mu rabu."
Murmushi mami tayi irin nasu na shu'umai sannan tace "ai na fada miki Islam, sai ashmir ya so ki, kuma mu aure shi mu juya shi, kuma ni nasan malam na tudu, bazai taba bani kunya ba."
Nan suka ci gaba da kulle kullen su.
Washe gari
A ɗayan part din gidan kuwa, amira na hango sai kwalliya ake ɗauka, tayi kyau a cikin wani doguwar riga na less, ta sha ɗaurin ɗan kwali.
Umma ce ta kalli ɗiyar tata sannan tace "wannan kwalliya haka ai ko gasar kyau zaki je sai haka, kuma kya lashe sabida kinyi kyau."
Amira tace "umma ai gwara nayi kwalliya, ko na sace masa zuciya, kin san Yaya ashmir din nawa akwai son ado da kwalliya."
Umma tace eeh kwarai kuwa,amma gwara ki maza ki tashi ki tafi sabida kar ya fita, kije baki same shi ba."
Government house
Suna babban parlon gidan gaba dayan su, har daddy, suna kallon wani indian series film a zeeworld mai suna *Khushi Dreams* film din yana da dadi da ma'ana sosai, ashmir kuwa bai taba zama ya kalli irin wannan film din ba sai yau, amma sai yaji da dadi. Yarinyar Film din akwai tsiwa, kuma gata kyakkyawa, sai shima ya dinga tunato wannan yar aljanar yarinyar mai shegen tsiwa, ko meye sunan ta ma, oho.
Ita kuma noor kasancewar gobe da safe ne tafiyar su, tana can cikin kitchen tana lissafa wa cook din su abinda zata mata na tafiya school, irin su dambun kaza
Kilishi
Soyyayan nama etc.
Ita a cewar ta wai tafi son yin gida, yafi dadi.
Sallaman amira ce ta dawo da ashmir daga tunanin daya tafi, nan ta zauna ta shiga gaishe da da Daddy, daddy yace "zo nan yata, saukar yaushe?
Amira tace "yanzu na iso daddy"
Ina su baban ku da iyayen ku, da kanwar ki?
Amira tace "wlh daddy suna nan klau kuma suna gaishe ku"
Daddy yace"madallah"
Nan ta gaishe da mummy, mummy ta amsa da fara'ar ta, tana mai tambayian amira ya mutan gidan.
Sannan ta gaishe da yaya ashmir da kuma yaya nasir.
Ashmir kuwa ganin ga mum ga daddy, shiyasa ya amsa mata da fara'ar sa.
Shi kuwa nasir sai da suka dan taba hira da shi ma, kunsan shi akwai barkwanci.
Nan ta tambayi noor taga bata ganta ba
Mummy tace mata "noor tana can cikin kitchen kinsan gobe zata koma school.
Amira da gudun ta, ta tafi inda noor take, tana zuwa ta rungumo ta ta baya, haɗe da rufe mata ido. Sannan ta ce "ki canki ko waye?
Nan noor tace mata "sist amira ce"
Amira ta sake ra tana dariya sannan tace "gud, ai na ɗauka bazaki gane Ni ba ne.
Noor tace "haba dai ai dana ji kunya kuwa."
Nan suka shiga hiran yaushe gamo, inda anan amira take jin cewar wai islam tazo jiya, nan ta cika da mamaki.
Can na hango gimbiya da noor sun jero a tare suna ta farinci ki, zasu shiga wani katafaren restaurant, mai suna (special gift restaurant) nan na hango gimbiya da noor, ana jere masu abinci kala kala, sai wanda suka ci.
Suna tsaka da cin abincin su, sai ga wata yar school dinsu ta tunkaro su, tana zuwa kuwa ta nemi kujera ta zauna tare da cewa, "hlo guys, suna na Amina Salis Daura, amma anfi sani na da minal asalin mu yan daura ne amma yanzu muna zaune a garin Abuja, babana wato salis Aminu daura shi ne ministry of health, na garin Abuja, na dade ina ganin ku a school din nan, wlh kuna birgeni, gaku kyakkyawa, gaku da aji, pls ko zan iya zama friend din ku, wato na cike ta ukun ku?"
Nihal ce ta dago kanta tana kallon minal, ita kuma noor dama tun dazu da minal ta fara bayani take kallon ta, inda suka ganta da kyau, itama kyakkyawa ce, black beauty ce, gata da hanci, ga karamin baki, gata doguwa.
Noor ce ta fara magana kamar haka "ur welcome mhiz minal, nice to meet u, kuma babu komai zamu iya zama freind."
Sai a sannan nihal ma tayi magana kamar haka "nice to meet u dear, muna maki Barka da zuwa cikin mu."
Nan minal tace masu "thanks dearest friends, na gabatar maku da kaina kuma ku gabatar min da kanku"
Noor ce ta fara gabatar mata da kanta, itama nihal ta gabatar.
Minal tace "WOW kuce daga princess sai his excellent, nan suka kwashe da dariya suka ce kedai baki da dama wlh.
Bayan sun kammala cin abincin.
Kasancewar kowa da department dinsa, nan kowa ya watse, ya shiga ya daukar lecture.
nihal ta shiga part dinta wato bangaren, low department.
Ita kuma noor, mass communication department.
Ita kuma minal, science health department.
Skyline University kenan da ke
Wow Russian
Under
American
Government house
Amira ce a part din ashmir, sai fira take mashi, shi kuma ya ɗan sake mata fuska, sabida fadan da mummy ta mishi a kansu, cewar ko baya son su, bai kamata ya dinga wulakanta ta su ba. To shiyasa ya ɗan sakar wa amira fuska kadan, ita kuma sai farinci ki take, nocking suka ji anayi, aikuwa amira ta je bakin door din tana cewa "waye?
Yace Ni ne fayal, kasan cewar ta san shi abokin yaya ashmir ne, shiya sa ta maza ta bude masa kofar.
Aikuwa yana shigo wa, amira ta gaishe shi, fayal ya ansa da fara'ar sa, yana cewa "yau mutan Zooroad ne a gidan na mu," amira tace"eh wlh yaya fayal, ai ku ba kwa neman mu, saide mu neme ku mu, ta fada tana satan kallon yaya ashmir, shi kuwa yana jinsu, amma sai yayi kamar baya jinsu, ya ci-gaba da latsa wayar sa. Nan fayal yace "mun isa mu watsar da mutan Zooroad, ai wlh bamu isa ba, kawai dai bamu leko ta nan bane." Ko mutumina? Ya fada yana kallon ashmir. Ashmir kuwa taɓe bakin sa yayi bai ce komai ba. Fayal yace "ai matsala ta da kai kenan, wulakanci, dan tunda na shigo yi kayi kamar baka ganni ba, kai wlh kana da matsala, ace mutum sai shegen miskilanci kamar mai aljanu.
Shi dai ashmir yana jinsa yayi masa banza, wayar sa ce ta hau ruri, yana du bawa yaga daga kasar Sudan ake kiran sa, yana duba wa ko yaga sunan liara ce me kiran, wato yar kanin baban mummy, Wanda suke kira da Uncle sauban ko kuma ammih sauban a larabce.
Nan ya daga wayar hade da juya harshen sa, ya koma balaraben sa sak, nan su kayi ta zancen su da liara, tana ba shi labarin tayi wani saurayi tsoho zai yi sa'an baban ta, wato suger daddy, shiko ashmir mai zaiyi banda dariya, harda rike cikin sa yana cewa cikin harshen larabci, kawai ki so shi, tunda yana sonki, kuma zai kula da ke sosai, kinsan irinsu akwai showing caring." Nan liarah ta shiga cewa "lallai dan uwa yanzu na tabbatar da cewar baka so na, shikenan na gode."
Ashimir ko da kyar ya tsagaita dariyar sa yana cewa "no, ni ba haka nake nufi ba, but kiyi hakuri, yana fada yana gintse dariyar sa, Ita kuwa liara sabida takaici har hawaye tayi, amma saita dake ta kashe wayar ta kawai.
Shi ko ashmir kashe wayar sa yayi yana dariyar ƙeta, nan amira ta cika tayi fam ita ala dole kishin sa take, wai ai ta gano da mace yake wayar sa, har yake ta babbaka dariyar sa, wanda tunda take da shi bata taba ganin yayi irin wannan dariyar ba.
Nan ta tashi fuhhh ta fice a parlon gaba daya.
Shi ko ashmir wani dariyar ya kuma yi yana cewa "dama kin ishe ni wlh, duk kin hanani sakewa nida gidana."
Shi ko fayal zugum yayi yana kallon abokin sa.
Ashimir yace meye haka zaka wani zuba min ido kana kallo na sai kace wani maye."
Fayal yace "eh ka kira ni da maye mana, tunda ka gama miskilancin naka, ace anyi mutum kana magana da shi yayi maka banza kuma har a gaban sister din mu."
Ashmir cewa yayi "come down my freind, to kayi hakuri, tunda kai dole so kake sai na baka hakuri sai kace wani yaro."
Murmushi fayal yayi yana cewa "ya zan da kai, ai dole na hakura."
Nan suka shiga hiran su na abokai.
Fayal ne yake operating wayar sa, kawai sai yaga gimbiya nihal tayi opdate din status dinta, ta rubuta chills at de school with my besties, ta saka pics din su ita da noor da minal suna gefen sweeming pool, da yake school din akwai swimming pool aciki.
Nan fa fayal ya gigice yana cewa "wow my luv kinyi kyau sosai wlh, kamar na zo nayi hugging dinki nake ji, kaga ashmir wannan lover tawa Dana ke fada maka ne kawar noor, ka ganta wlh she is gergurse she look so beautiful. Ashmir yace "ni fa ka kyale ni, bana ciki da yarintar ku,"
Fayal yace "ai kawai ganin ta nake so kayi, kasan cewa yarinyar akwai rikita mutum." Ashmir ko cewa yayi "pls ka kyale ni mana nifa ka isheni wlh, kuma naga idan na ganta ma so what?...ai bai karasa maganar ba bakin sa ya ƙame ƙamas, what my dream girl, wannan mara kunyar yarinyar ne dama, wacce yake yawan tunani da mafarki, ita fayal ya gani yake so, ai bai san sanda yaji kirjinsa ya wani buga ba, sai nanata innalilahi wainna ilaihi raijiun yake....
Mr yusuf
❤️❤️❤️
[8/26, 11:22 PM] Qwinn Minerhly: *SO MAKAHO NE*
(LOVE IS BLIND)
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
🖤🖤🖤🖤🖤
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*📖
*Writer*✍️✍️✍️✍️
*Na Qwinn minerhly*
_Short_ _and_ _romantic_ _story_ .
Page 45_50
Shiko babban yaya ji yayi a nata masa nock.
Can dai ya nusa ya mike da kyar ya karasa jikin door din yace "wane ne yake ta min nocking tun dazu?"
Islam cikin sanyin murya tace "Ni ce Islam yaya ashmir". Sai da ya ɗan dada bata rai tukun ya bude mata kofa, ya maza ya koma ciki.
Islam tace "yaya ashmir ina kwana ya aiki?"
Yace mata "lfya alhmdlh,"
Islam tace yaya ashe ka jima da dawo wa hutu Ni wlh ban sani ba, ai da tuni na zo."
Ashmir ko cewa yayi "ai yanzun ma is okay".
Nan fa Islam aka fara zuba kamar parrot.
"Yaya wlh nayi missing dinka sosai, wai yaya pls yaushe zamu sha bikin ka ne? Yaya kaza, yaya kaza.
Shiko ashmir ma wlh ta ishe shi da surutu gashi ta hana shi aikin sa.
Aikuwa sai tashi yayi zai nufi bedroom din shi, sabida ya gaji da surutun ta, nan kuwa Islam ta bi shi zata riko hannun sa, ashmir yaji duk ransa ya ɓaci kawai sai juyo ya wanka wa Islam mari, yace "ke ashe baki da tarbiyya, har kina kokarin riko min hannu, to ke ba kida hankali ne, shasha kawai, out of my house yanzu ba sai an jima ba.
Islam da fuskar ta yayi jazir kawai saita fashe da kuka, ta fice da gudu sabida ta san halin sa zai iya kara mata wani marin.
Tana fito wa kuwa ta durkushe tayi ta kuka, sai da tayi ta gaji sannan ta share fuskar ta, ta nufi part din mummy.
Mummy na zaune taji sallamar islam, ta ce mata "maza shigo yata, zo ki zauna anan."
Mummy ta lura da fuskar Islam kwarai kamar tayi kuka, sai tace mata Islam lafiya? kuwa naga fuskar ki kamar kinyi kuka, sai Islam tace "wlh mummy yaya ashmir ne ya ci min mutunci wai sabida kawai naje part din shi".
Mummy da ta san za'a rina sai tace mata "lallai son bai kyauta ba amma kiyi hakuri kinji doughter ta, zan mashi magana karya kara, kin ci abinci kuwa?" Islam ta gyada kai "mummy ba yanzu ba sai an jima zanci"
Mummy ta murmusa tace alright dear to jeki wancan dakin, ki huta, bari na kira miki peter yazo ya kawo miki kayan kwalam da makulashe kinji".
Islam tayi murmushi tace "yauwa mummy na gode sosai."
GIDAN SARAUTA
Gimbiya ce a part din mummy wato fulani, suna ta hira na tsakanin ɗa da uwa, mummy take cewa gimbiya, "doughter yaushe zaki fito mana da siriki, kinga kuna gama school sai ayi bikin, ko?"
Gimbiya ta wani ɓata rai tace cike da shagwaba "ni fa wlh mummy ba wani auran da zan yi yanzu, kuma ma mummy bazan iya barin ki ba na tafi."
Mummy tace "aa ni wlh ki daina fake wa dani, kuma aure ai ya zama dole doughter."
Gimbiya dai murmusa wa mummy tayi bata kuma cewa komai ba.
Can dai wayar gimbiya tayi ta ruri tana ringing, tayi banza da wayar kamar bata ji ba, sai da mummy tayi mata magana tukun ta tashi ta tafi dayan parlon mummy tayi receiving din kiran.
Ta daga wayar a yangan ce tace "hello"
Da sauri ya ce "hello gimbiyar zuciya ta, ya kike ya kuma kika je gida, da fatan kina cikin koshin lafiya?"
Gimbiya tace "who is on de line?" Yace mata "suna na Abubakar sadiq amma an fi sani na da bubby boy, kuma ni dan gidan duputy governor ne, wato mataimakin gomna,Ni din ɗan gata ne both uwa da uba suna so na, amma wlh gimbiya daga ganin ki naji gaba daya na rufta, wlh am in luv with u, pls gimbiya ki so ni dan Allah, kuma muyi aure.
Kina ji na kuwa gimbiya?"
Ajiyar zuciya tayi sannan tace "hmmm naji ka mana amma kuma gaskiya sai dai kayi hakuri domin ina da wanda nake so, sai an jima zan kashe waya ta, saboda na gaji zanje na kwanta."
Kafin yayi magana yaji kitt, an kashe wayar.
Dafe kai yayi yana cewa "oh my God, na shiga ukuna ni sadiq, yau na hadu da gamo na, Ni da nake yaudarar yan mata yau gashi na hadu da wacce na fi so kuma taki saurarata,
Nan dai bubby boy ya dinga saka da warwara duk shika dai ya saka waccen ya warware wancan.
Gimbiya kuma part dinta ta koma ta kwanta a gado, tana kallon saman dakin, tana ta tunanin wannan me siffan aljanu, Ita dai ta rasa me yake sata yawan tunanin sa, to ko dan yayi mata rashin mutunci ne shiyasa, aikuwa tana cikin tunani kawai taji wayar ta na ringing.
Dubawa tayi saita ga sabon number, amma Truecaller ya nuna mata sunan wanda ya kira ta.
Sai da wayar tayi ringing kusan 5times tukun ta dauka a yangance.
"Hello nihal, bestyn besty ykk,dafatan kin gane me magana, suna na Dr. fayal Muhammad,abokin Dr.ashmir, yayan su noor. Nihal pls ki saurare