Follow us on social media
Showing 48001 words to 51000 words out of 79519 words
zuciyata,dalilin hakan yasa nace na fasa auren Faisal,abun mamakin shine yadda Dr Laylerh ta tabbatarmin am still virgin jinin na meye? Ƙasana da yake ciwo na meye? Meya rabani da kayan jikina? Wannan sune tarin tambayoyin da nakewa kaina a koda yaushe kuma har yau ban samu amsar saba,harna rasa komai nawa,love,happiness,care,mentor,koda yaushe cikin baƙin ciki nake zuciayata na zubar da ƙwallar Rashin ganin Boobyn da banyi wanda nayi imanin yana yare kamar yadda nake raye kuma nake numfashi a doran ƙasa,a taƙaice wannan shine asalin labarina.
_Back to story_
Kuka ta saki lkcn data kammala basa tarin rayuwarta,sosai take kuka tare da ƙafarsa tace"Dan Allah dan Annabi Sufyan ka taimakeni idan har son da kakemin gsky ka tayani neman Yaya Fahad,su biyu nake kalla naji daɗi bana da sama dasu ka taimakeni inajin zuciyata na ciwo duk lkcn dana tuna da Booby"durƙushewa tayi gabansa ta saki wani wahalallan kuka mai ciwo a zuciya,kukan da yakewa Sufyan nuni da abubuwa masu yawan gske,zuciyarsa ta cunƙushe ransa yay baƙi faɗuwar gabansa ya ƙaru,dakewa yay yace mata"ok stop cry i will try my best,amma zai wahala idan ba rapped ɗinki yay ba,kema ƙaramar yarinya bace Lubna dukkan wasu alama da zai nuna baki u are not virgin kin gani so why arw u hurting ur Heart akan neman mutumin daya ɓataki sunan kina ƙanwarsa,bazan muzanta yayanki ba amma think about that,yana kula dake tun kina yarinya kinga zai iya zama yana da wata manufar akanki,than ranar daya fara ganin ya rabaki da kayan jikinki ya gama ganin halittar da ubangiji yay maki shin bazai saka ki tabbatar da abinda ya faru dake gsky ne ba? Tun daga ranar baku ƙara zama inuwa ɗaya dashi ba,bai ƙara baki farin ciki ba,tuke tunaninki yana ina kika kasa fahimtar gaky,gsky ya cuceni ya gama dani ba kiji yadda na keji a cikin zuciyata ba,wanina ya sanki bani ba"yana faɗin hakan ya miƙe tsaye tare da ficewa a ɗakin yana mai zabga murmushin cin nasara.
Bayansa tabi da kallo harya fice daga cikin ɗakin tana tunani hali irin na Sufyan,amma wani ɓangaren yana son gasgata mata maganganun Sufyan ɗin,Addu'ar neman tsari ta karantu kana ta miƙe tare da ficewa daga bedroom ɗin hannunta ɗauke da plate ɗin abincin da Sufyan ya kawo mata.
Parlon yay shuru baka jin ƙarar komai saina T.V wacce take a kunne suna kallan labarai a B.B.C,gaba ɗaya ƴan mata suna ɗaya ɓangaren wanda babu mutane a ciki ana yiwa amarya Fannerh gyaran jiki dan zuwa yanzu baifi saura ƙwana 2 ba a fara event ɗin da aka haɗawa amaren,Mama ce kishin giɗe tana ɗan gyan gyaɗi sbd baccin daya fara ɗaukanta,Momma kam tana can ɗaki tana tsarawa Amare yadda za'a gabatar da Bridel shower,cikin siririyar muryar mai sanyi tayi sallama tare da zubawa Mama idanun gani take kamar ta santa At where shine tunanin da take,Mama wacce cikin bacci taji sallama a kusanta hakan yasa tayi saurin buɗe idanunta,"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" shine abinda yazu bakinta ganin Lilin ba ƙaramin tsoro ya bata ƙara mistsike idanunta tayi ganin tabbas ba gizu take mata ba it real yasa cikin ɗimauta tace"Mamana" ware manyan idanunta tayi jin ta kirata da sunanda mutum ɗaya ne yake kiranta dashi watu Daddy da mamaki ta ware laɓɓanta tace"who are u? How the know my favorite name?"da sauri Mama ta miƙe tare da zuwa wajan Lili ta rungometa tare da faɗin"Allah mai yadda yasu a lkcn dana rasa ɗan uwana sai gashi yaransa na zuwa gareni,Mamana niɗin uwace a wajanki ba lallai ki ganeni ba shekarun da yawa tun kina yarinyar,Masha Allah naji dɗin ganinki Mamana,lallai Fahad yay gsky da yace baki mutu ba"cikin sauri Lili ta kalli Mama tare da maimaita "Lallai Fahad yay gsky da yace baki mutu ba"kenan yana sane cewa tana yare? Yaya akai ya tsira da ransa kamar yadda ta tsira da nata ran,me hakan ke nufi ko mgnar Sufyan gaskiya ne? "no bazai taɓa zama gsky ba nafi kuwa sanin waye Fahad,Boobyn bazai ci amanar zumunci ba,a zahiri kuma ta kalli Mama cikin rashin fahimta tace"so u are familiar? Cikin farin ciki Mama tace "yes my luv niɗin ƙanwar mahaifin kine,yanzu yyanki Fahad yabar gidan nan bansan yay zai jiba idan ya ganki,kullum zuciyarsa cikin kukan rashinki take baya iya dugun bacci baya iya cin abinci,Fahad bashi da walwala Lubna duk a sanadin rashinki cikin ikon Allah gaki kin bayyana a lkcn daya yanke rai da ƙara ganinki"sosai Mama takewa Lili bayanin halin da Fahad ya shiga akanta,kuka ta saka ita dole sai ankaita wajansa ba zata iya zama a inda baya nan ba.
Hqr Mama ta bata tare dayi mata alƙwarin nan da 1week zai dawo bayan anyi bikinki keda Sufyan,gaban Lili ne ya faɗi dan a zahiri mantawa take da zatai aure kuma auenma wai Sufyan shine mijin,ganin kukan yaywa yasa Mama ɗaukan wayarta tare da kiran number Fahad amma aka sanar mata a kashe take,haka ta gama rigimarta ta hqr daga ƙarshe tayi bacci jikin Mama.
To abu yay abu domin sosai aka shiga gyara amare Fannerh da Lubna wow faɗin ƙyan da lili tayi ba'a magana gaba ɗaya skin ɗinta ya ɗauki kala musamman da aka rage yawan gargasar dake jikinta saita ƙara fari har wani ɗaukan idanu take,tsakanin Fuwaz da Fannerh saidai a waya inda shima yay busy dan yana saran a gobe familynsa zasu sauka daga ƙasa mai tsarki,haka Sufyan ya gagara ganin lovely bbynsa duk sanda yay sa'ar ganinta sai yaji kamar yay hauka sbd wani mugun sha'awarta dake tasu masa ga wani firgitataccen turare mai zautar masa da tunani dake fita a jikinta,banda yaywa kansa alƙwarin daina ta ɓata har lkcn da zata zama matarsa da babu shakka sai yay romantic ɗinta,hakan tasa duk wata hanya dazai ƙaucewa ganinta yake tushewa shi kaɗai yasan tana din daya keyi akanta ya ɗauki alƙwari zai jiyar da ita daɗi zai bata the best sex wanda ba'a taɓa yiwa wata ƴar mace irinsa ba.
Ɓangaren Lili gaba ɗaya taƙi ƙwantar da hankalinta kullum cikin kukan Booby take yayinda Mama koda yaushe cikin kiransa take amma amsa ɗaya ne wayar a kashe take,wannan dalilin ya fara baƙanta ran Afnerh ganin yadda Lili ke sakalci akan Fahad.
Yauta kamata friday yayinda a ranar ne za'a gabatar da bride shower kamar yadda yake a tsare cikin jerin event ɗin da za'a gabatar a bikin,misalin ƙarfe 4 aka shiga tsarawa amare Make up ta gani ta faɗa(bari na leƙa ɓangaren yayan amarya Fahad😂)
_Ƙauyen Yola_
Haba Uwande ke kenan cikin kukan rashin ƴarki kamar ƙaramar yarinya abu yaƙi ƙarewa a wajanki shekara da shekaru sabida Allah,kina nunawa cewa baki yadda da ƙaddara ba kenan ko"sharce hawayen dake bin fuskarta tayi tare da face majina tace"Haba Baba Habu yaya kakeso nayi ita ɗaya nakeda amma na rasata sbd baƙin ciki irinna kishiya"baki ya buɗe zai magana yaji saukar muryarsa mai cike da kamala Fahad na gaba Musty na bayansa ɗauke da jakarsa,haba wani tsalle da Baba Habu yay tare da hankaɗe Uwande dake zaune yay ciki bukka yana faɗin"wayyo Allah kidnama wlh yau na tashi a zawayin da nake babu nama jikina Allah yaywa shanuwata guda rasuwa😅..
*kai haba Ƙwace naje na wuta mana wannan typing kamar me🤣wata ta kawu ɗauki farfesun kai da ƙafa na rago wanda yaji kayan ƙamshi haɗi da daddawa😋saina ɗura*
Kada ku manta da comments ya Sarauta na keji👸🏻👸🏻👸🏼idan ba kuyi ba zanje Fada wutun mako guda🥰.
F@y@l
_The secret issues_
*💖JYY💖*
*34-35*
*_NIMCYLUV_*
```Wattpad@Nimcyluv```
Ya Allah dukkan wanda zamana dashi ba alkairi bane Ubangiji kayimin maganinsa domin kafini saninsa,Allah ka rabani da sharrin mai sharrin,da hassadar mai hassada,Allah kamar yadda bana ƙwana d wani a raina ina roƙanka daka nisan tani da maƙiyana,ubangiji kayimin tsakani dasu,Ya Allah ka rabi dayi da wani ubangiki ka ciremin tunanin abinda bazai amfaneni ya Amfani ƴan uwana ba🙌🏻👏🏻, *Allah ka ƙarawa maƙiyanmu nisan ƙwana dan suga ci gabanmu😅✋🏼*
......Wayyo Kidnama yana faɗin hakan ya ƙarasa shigewa bukkar tare da rufuta,wani ƙawataccen murmushi Fahad yay wanda a zahiri ya daɗe baiyi murmushi kamarsa ba,sosai murmushin ya ƙarawa ƙyaƙƙyawar fuskarsa kyau zati da cikar haybarsa suka ƙara bayyana,murmushin da yay sanadiyar bayyanar da fararen jerarrun haƙwaransu mai masifar ƙyau har wani ƙyalli suke,murmushin da yay sanadiyar lutsawar beautƴ poits ɗinsa wanda suke iri ɗaya dana Lili,hannu yasa ya shafi gefen sajensa tare dajan ɗan madaidaicin gemunsa,girgiza kai kawai yaya kana ya nemi wata tabarmar kaba irinta fulani ya zauna tare da tanƙwashe ƙafafunsa,lumshe tsumammun idanunsa yay kana ya taune lips ɗinsa some minutes ya ware idanunsa tare da mannasu akan Uwande yace"Adda ina yini"washe baki tayi kana tace"Lahiya walle ya tafiya"Jinjina kansa cikin gajiyawa da maganar yace "Allahamdulillah" miƙewa Uwande tayi kana ta shige ɓangaren shanunsu hannunta ɗauke da ƙwarya,Nono ta shiga tatsu masa wanda ya kasance fresh babu mix tana gamawa ta miƙe tare da ficewa daga wajan,inda Fahad da Musty suke ta dawo inda suke shira ƙasa² wacce duk rabinta Musty ne keyinta,ƙwaryar Nonon ta bashi karɓa yay tare da faɗin "جزكالله" babu ƙyama yay bisimillah tare da kafa bakinsa a ƙwaryar Nonon,lumshe sleepyn eyes ɗinsa yay sbd yadda Nonon yay masa daɗi da kuma garɗi cikin bakinsa,kasan cewarsa babban likita ne wanda yasan makamin aiki yasa ya buɗe cikinsa yasha kindirmun danya san amfaninsa musamman mara mix,saida yasha fiye da rabi dan dama ba wani abin kirkine a cikinsa ba,hamdala yay kana ya miƙawa Musty ƙwaryar karɓa yay dan shima yana so,domin Baba Habu baya bari a tatsar masa nonon saniyarsa,miƙewa Fahad yay tare da nufar bukkar da Musty ke ƙwana yana shiga ya samu ɗakin komai need kamar ba'a ƙauyen fulani ba,rigar jikinsa ya zare ya saƙaleta a waya ƴar igiya kana ya zauna bisa shimfiɗar Musty,numfshi ya sauke tare da shafa ƙirjinsa murmushi ya saki a karu na biyu kana ya cije light red lips ɗinsa cikin sanyin murya mai kama da amo yace “Ruhina” wayarsa ya ɗauka mai ƙirar iphone 11 pro password ɗin wayar ya buɗe cikin harafin “HADNERH” yana gama wayarta buɗe cikin wani irin ya nayi ya zubawa ƙyaƙƙyawa photon ta idanu danyi dake da riga da wando na ball tun tana yarinya tana zaune ta rungome ta ball ɗin a ƙirjinta yayinda gashin kanta da aka tufke mata ya sauka har bayanta,idanunta a rufe yayin data tura small s peach lips ɗinta gaba cike da sha'awa,a hankali wani irin yanayi ya fara saukar masa yanayin da bai taɓa jinsa a kan wata ƴar mace ba sai ita,sanyine ya fara ratsa ƙofufin jikinsa tsigar jikinsa ta fara mimmiƙewa yayinda idanunsa suka fara lumshe a karu na farko kennan a rayuwar da yaji wani irin feelings ya tasu masa wanda bazai iya cewa ga dalili ba,dan bai ɗauki tunanin Lili ne ya haddasa masa hakan ba,yafi bawa zuciyarsa wani abu nada ban,cike da shauƙi wanda yake fisgarsa ya ɗura hannunsa saman cute lips ɗinsa tare da shafa,saurin ɗauke hannunsa yay jin wani abu ya suki ƙahun zuciyarsa,cike da bige ya manna wayar a saitin zuciyarsa tare da rungometa yana ji kamar Lilinsa a jikinsa,cikin lion voice yace “My sunshine bby sai yaushe ne zan ganki,sai yaushe zanyi arba da Amanata ki baiyana gareni zuciyata ciwo babu dɗi pls" ya faɗa yana tura bakinsa tare da langwabar da kansa gefe cike da shagwaba cikin abinda baifi 5min ba bacci ya ɗaukesa cike da begen Amanarsa.
Bai tashi ba sai misalin ƙarfe 6na yamma sosai ya bacci dan samun nutsuwar kansa,bakinsa ɗauke da salati ya farka tare da miƙewa zaune cike da kasala yana jima kafin ya tashi yay waje daga shi zai ƴar singlet ɗin jikinsa,a zaune ya samu Musty shida Baba Habu suna taɗi,"kaga Musɗapha kada ka ƙwana da kuran mutuminnan wallahi ɗan jinin da kake dashi sai yasa baki ya zuge tass,koka farka kaganka babu kai"dry Musty yay yace" to indai har babu kannawa tayaya zan farka?"kallonsa Babu yay yana ƙoƙarin magana Fahad ya ƙarasu wajan cikin tausassayiyar murya yace"babu shakka idan na tashi tafiya da kai zan tafi Baba"kafin kace me Baba habu ya saki ihu sai kuma ya saki gudawa a wando sabida tsananin tsoro da fargaba,girgiza kai kawai Fahad yay tare da zama kusan Musty,da saurin Baba Habu ya miƙe tare dayin makewayi,numfashi yaja tare da ƙara lanƙwasa ƙafarsa cikin nutsuwa ya kalli Musty yace"Nikam banyi mantuwar wasu takaddu ba a nan bro?"shuru musty yay kana ya girgiza kai yace"bana jin kayi mantuwar komai sai wannan ƙaramin photo mai ɗauke da zannan flowers i think ƙaramar yarinyar ce a jiki very ncy wlh bro yarinyar aƙwai ƙyau masha Allah dama a bani ita na aura"runtsa idanunsa yay da ƙarfi sosai maganganun Musty sukai masa ciwo a zuciyarsa wai yarinyar nada ƙyau shi bashi da prblms da ƙyau ɗinta,taɓe baki yay yace"abinda aka tambayeka daman abinda kake daban ko?"dry Musty yay yace"Allah da gaske komai naku iri ɗaya ne the eyes ball,the same beauty poits,the same smile everything dai"miƙewa yay jin Musty na neman bashi ciwon kai yana tashi yace"talkative" tare da shigewa bayi ruwa ya watsa a ɗan gaggauce sbd yanayin bayin sannan ya ɗaura alwala jin ana kiran magrib,shiryawa yay cikin wata farar jallabiya mai ƙaramin hannu tare da murza hula tashi ka fiya naci,ya ɗaura baƙin hirami sbd sanyin dake kaɗawa sosai yay kamar wani balarabe a jere suka nufi masallaci,Baba habu bai fitu ba saida yaji fitarsu waje da sauri yay alwala tare da shigewa ɗaki ya rufe Uwande sai dry dake masa,basu dawo gida ba saida sukayi sallar isha'i tare da shiga cikin birnin ƙauyen Fahad yay siyayyar kayan abinci mai yawan gske hadda gas su kayan miya nama kifi lemo ruwa kaya dai masu yawa,shine ke dreving a motar daya bawa Musty cike da ƙwarewa yake jan motar muryarsa na tashi sbd ƙira'ar daya keyi cikin suratul Anbiya'i tym to tym yana lumshe idanunsa sbd yadda karatun keyi masa daɗi,Idanu kawai Musty ya zuba masa danshi kansa yana injoy karatun bareshi dake rerawa tamkar waƙa sosai yay mamaki baiwar ilimin na Fahad dai bai taɓa kawuwa yay karatun addini mai zurfi har haka ba,murmushi Fahad yay kana ya karya kan motar zuwa layin kakannin Musty ɗin"Ka daina mamaki shi addini a zuci yake"yana faɗin hakan yaci gaba da karatunsa har yay parking a kasalance ya fitu daga motar tare da shigewa cikin gidan sbd baccin dake cikin idanunsa,Musty ne ya shiga fituwa da kaya kafin ya gama har Fahad yay bacci shima shiryawa yay cikin kayan baccin tare da ƙwanciya kusa da Fahad ɗin yana jinsa kamar ɗan uwana a haka bacci yay gaba dashi.
*** ****
Hadaɗdiyar ƙwaliyya mai make up da tsara masa nayin yadda tabi skin ɗin kuwa da special make up ɗin yasa ko wacce ta shiga bada kala,banbancin makeup ɗin a bayyana yake inda aka sakawa Fannerj red lipstic yayinda aka sakawai lubna bby pink lipstick wow ya haɗu da fresh skin ɗinta yay mata kyau,wata red ɗim gwon aka sakawa Fannerh tare da ɗaura mata wani black ɗin head akanta,Lubna kuma farar duguwar riga har ƙasa aka saka mata wuyan rigara mai met ne hakan hakam ya bawa dugun wuyanta damar fituwa,red ɗin head aka ɗaura mata ɗaurin V tare da fitu da gashinta ta baya,kana aka saƙala mata wata red ɗin abu an rubuta bride to be,sai ƙatuwar flower mai ƙamshi fara tas mai ɗan zagayen green aka bata a hannunta ta riƙe,faɗin ƙyan da tayi ma'a magana a zahiri idan kaga Lili zaka ɗauka tana son auren amma dwon hrt ɗinta ita kaɗai tasan abinda ta keji,wani zafi da raɗaɗine yake ziyarta ta a duk sanda da ta tuna wai matar aure zata zama,idanunta ne ya cicciko da ƙwalla amma ta shanyesu dan bata son a gane rauninta,Afnerh da Yusrah ne suka shigo tare da wasu ƴan mata cikin shigar kaya mai colour white and red sunsha ƙyau amma ba wata ƙwailliya sukai ba,photona aka shiga fella masu tare da vedio banda turo baki babu abinda Lili take haka saiya ƙara mata ƙyau,jerawa sukai tare dayin compound ɗin gidan inda aka tsarashi tamƙar hall ya ƙawatu da flowers da kuma ƙwayen masu haske wanda suke bada colour daban²,cikin sanyin jiki da kuma nutsuwa amaren suke tafiya yayinda ƴan matan suke watsa masu furanni masu ƙamshin duk inda dukai camera man na biye dasu yana vedio,suna isa tsakiyar wajan M.C ya saki wata lafiyayyiyar waƙa mai daɗi da kuma sanyi tsuhuwar waƙace ta koredo bello,wani lafiyayyen murmushi Lili ta saki babu wanda ya faɗu mata a rai sai Booby domin wannan waƙar itace foravite ɗinsa acikin waƙoƙi,daɗi da sanyi waƙar ne yaɗe beta cikin sanyi ta lumshe idanunta tare dayin juyi nan take faffaɗan waist ɗinta ya shiga mutsa cikin farar gwon ɗinta,nan fa waje ya karaɗe da ihu camera man yace dawa Allah ya haɗani ba dake ba,ya saita camerar a kanta,duk wani juyi da take baya tafiya saida tunaninsa,haka duk wata kallama dazai fita a cikin waƙar saida begensa,salon waƙar da daɗinta yasa tama manta da cewa bason auren take ba,cikin yanga ta ƙwarewa take juyawa faffaɗan waist ɗinta duk da ita ɗin ba gwanar iya rawa bace ba amma yadda take juyi a hankali tare da ɗan ɗaga hannunta tana sama da ƙasa kaɗan² zaisa ka ɗauka ta shahara a iya rawa,baya taja kaɗan tare da ɗura hannunta na hagu a waist ɗinta tayi wani irin juyi sai wajan ya ɗauki ihu M.c ya ƙara sakin kiɗa danshi kansa yana injoy rawar,juyawa tayi zata bar wajan taji anyi saurin riƙeta tare ɗura hannayensa a waist ɗinta ya ɗan murza kaɗan ganin tana ƙoƙarin guduwa yasa yay saurin mannata da ƙirjinsa..
*😂⛹🏻♀️⛹🏻♀️Allah yasu ku nayi typing amma da wlh ina ƙwance abuna ina hutawa🙇🏻♀️masu cewa zasu kawomin farfesu ina nan ina jira kada a manta yaji kayan ƙamshi🤏🏼😋*
F@y@l
*💖JYY💖*
*36-37*
*_NIMCYLUV_*
```Wattpad@Nimcyluv```
*_@Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ