Follow us on social media
Showing 63001 words to 66000 words out of 79519 words
ta kamata ta sunne kanta a ƙirjinsa,hannun ya zura ya shafi mararta zuwa cibiyarta tayi saurin maƙalesa,cikin shauƙin so da ƙaunarta da kuma wani mahaukacin feelings ɗinta daya tasu masa yasa hannu ya shafi nipples ɗinta tare da murzawa,ƴar ƙara ta saki tare da cizonsa a ƙirji,hannunsa ya zare tare da ƴar ƙaramar dry yace "no banyi baki komai a nan ai wannan daren specail ne,samun kanta tayi ta shafa ƙirjinsa cikin sanyin murya tace "ina maka sahihiyar ƙauna wanda baki bazai taɓa faɗin irinta ba,kaiɗin haske ne a rayuwata kaine farin cikina da kuma jin daɗina,ina kallonka matsayin wata katanga mai kare lafiyata, a duk lkcn dana tunaka naji daɗi da farin ciki ya ziyarci raina tabbas nayi dace da samun gwarzon namiji kuma adali ma'abocin addini da kuma ƙyautatawa ina sonka sosai fiye da sosai bazai daina sonka ba har sai sanda numfashina ya tsaya"ta faɗa lkcn da wasu hawayen daɗi suka zubu mata,shima hawayenne ya zubu masa bai taɓa jin zafin so da kuma daɗinsa ba sai akanta,copping face ɗinsu sukai tare da sakin dry lkc ɗaya bakinsu ya haɗe ya shiga bata lafiyayyen kiss,kiss ne wanda duk yay katarin samunsa dole ya ƙara muradin samun a gobe kiss ne mai tafiya da tunanin wanda akaiwa kiss ne mai tsayawa a rai,sun daɗe haka kafin ya samu daƙar ya cire bakinsa,hancinta yaja ciki daƙushasshiyar murya yace "muje"hannunsu cikin na juna suka ƙara gaban sabuwar motarsa mai kalan blue black dafe kai yay yace "i forgot my phone pls ƙalbi 2mins"kaita ɗaga masa tare dayi masa bye,yana zuwa ya ɗakko wayar cikin sauri ya dawo ganin bata wajan yasa ya leƙa motar yaga babu kuwa,wajan getman yaje yace "Baba ba kaga matana ba?"..."ayya Yaro yanzu nadawo daga zaga banɗaki amma dai naga wata baƙa ta fita da gudu sai kuma wani talmi daya faɗi kagansa can"da sauri ya ƙarasa wajan takalmi da mamaki yake juya takalmi dan yasa na Lili ne wanda ta ɗauka a shopping da sukai,da gudu yay waje yana zuwa yaga motar na shillawa kan titi wata ƙara ya fasa tare da faɗin "Lubna"
Tofa waya ɗauke Lubna Sufyan da Najma ko Khalid ko kuma Fairus?
_you guys kuna da abin mamaki mai yasa kuke tunanin zan maida JUYAYI na kuɗi? Yana nan free kamar yadda nai alƙwari addu'arku nake nema da kuma buƙata a koda yaushe👏🏻, masu buƙatar grp ɗina na Vip ƙofa a buɗe take ga dukkan maiso, zaka iya biyan kuɗinta ta wannan accout no 0116886423🤏🏼 Sulaima Na'ima s😍sai shaidar biya ta wasapp no 08119237616 kada ka bari a shiga Vip grp babu kai wannan damar zata fara daga yau 28/1/2021 zuwa 30/2/2020 idan ya huce haka ya tashi daga 1k zuwa 1500 domin specail qrp ne karatu cikin sauƙi posting kullum topic masu ma'ana bada shawarwari ga ƴan uwa matan aure da kuma ƴan mata,ina nan ina zaman jiranku da kuma nuna soyayyarku🥰💋nasan ina tare da hajiyoyi🤾🏻♀️ ina maku sanso_
The Writer up
Ƙaddarar mace=free
Ashe ƴar babata ce=free
Lamrat=free
Izzar so=300
Raino ne sila=free
Jiddah=free
Sai na aureta=300
Juyayi=free
Masu zuwa
Uncle Ne
The New Emir
Zarafi
Cutar So
Zurfin Ciki
E.t.c idan kana Vip baka da matsala🤙🏼
*💖JYY💖*
*46-47*
```NIMCYLUV🤏🏼```
```Wattpad```
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb
*_@Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
_______
_______
Durƙushewa yay a wajan yayinda zuciyarsa ta shiga ta farfasa jikinsa ya ɗauki rawa idanunsa suka sauya kala daga farin zuwa jaa,wasu hawayene masu zafi suka shiga fita daga cikin idanunsa,ya rasa mai yasa yake da rauni a kanta,mai yasa ƙwalla bata fita daga idanunsa saita dalilinta,itace mutum na farko daya sashi zubda hawaye gashi still bai daina ba,shin wanne irin mijine shi da har yay sake aka ɗauke masa mata a lkcn da yafi buƙatar kasan cewa da ita a koda yaushe,hannusa yasa ya dafe kansa a hankali ya shiga furta "Hasbunallahu wani'iemal wakil,Ubangiji kayimin maganin abinda yake shirin tun karuni,ya Allah kayimin maganin waɗannan mutanan danka fini saninsu,ya wahabu kayimin tsakani dasu,ya ganiyu ka karemin matana daga kaidinsu,ya laɗifu ka haskamin inda zan ganta na samuta,ya hakamu ka sassautamin daga ciwo da raɗaɗin da suka saka zuciyna,Ya Allah nasan baka goyan bayan azzalumi Allah nayi tawassali da ƙyawawan sunayenka guda ɗari babu ɗaya,Allah nayi imanin da Annabi Muhammad S.a.w,Ya samadu nayi imani da ƙaddara wlh nayi imani da ita Allah ka shigemin gaba ka zama jagorana mai bani kariya My sunshine bby stop cry i knew kina cikin tashin hankali da yardar Ubangiji saina samuki"
Da sauri ya miƙe ya nufi inda motarsa take yana zuwa ya faɗa ya jata da gudu babu inda ya tsaya police station da Agent vizer sai kuma tashoshin mota haka ya dinga bulayi a gari babu Lili babu labarinta,lkcn guda ya fita a hayyacinsa baya gane komai sbd tsananin tashin hankali,bai dawo gida ba sai wajan 11 na dare,yana zuwa ya samu Mama da Najma sai Kuma Sufyan Fairus da Khalid,yana shiga bai tsaya takan kuwa ba duk da irin kiran da Mama take masa amma bai kulata ba bare tasa ran zai tankata,cike da tashin hankali Mama tabi bayan Fahad da kallo haka kawai jikinta ya gaya mata ba lafiya musamman da bata ganshi da Lubna ba.
"Mama lafiyansa lou kuwa banga rabin rai ba?"cewar Najma ta faɗa cikin damuwa kafin Mama tai magana Fairus yace "gsky dai banjin lafiya domin yanayinsa kawai zai nuna ba lafiya ba"shuru Mama tayi abin duniya duk ya dameta sosai zuciyarsata tayi sanyi jiki babu ƙwari ta miƙe tare da nufar ɗakinsa Najma ce fa rufa mata baya a tare suka shiga a nan tsakiyar bed suka samesa ƙwance idanunsa a rufe ruf,yana jin shiguwarsu amma ko mutsi baiyi ba,Najma ce tace "Yaya hope komai nrml"idanunsa da sukai masa nauyi ya buɗe tare da watsasu kan Najma hantar cikinta ce ta kaɗan musamman kallon da taga nayayi mata mai kama da tuhuma yasa tayi saurin ficewa a ɗakin,zama Mama tayi tare da shafa kansa tace "Yarona ina fatan ba wani abun bane na ganka a hargitse?"idanu ya zuba mata kafin wasu hawaye su shiga zuba daga idanunsa,a ɗan rikice Mama tace "ya salam kuka a idanun gwarzon namiji lallai ko mene wannan ya taɓa ranka"rungometa yay tare da fashewa da kuka bubbuga bayansa ta shigayi tare da shafa kansa sosai yake kuka da ƙyar Mama ta samu ya lafa ya shiga sauke ajjiyar zuciya "mene?" shine tambayar da Mama ta cilla masa,hannunta ya riƙe cikin muryar kuka yace "Mama sun ɗauken mata,sun ɗauken farin cikina zuciyata ciwo bazan juri rashinta ba dan Allah ki nemomin ita"salati Mama ta shigayi tare dayin shuru ta ɓoye damuwar dake ranta tace "Ka ƙwantar da hankalinka inaji a jikina babu abinda zai sameta duk inda take,kuma duk mai ƙoƙarin cutar da mutum Allah baya bashi iko,tabbas sun cika azzalumai mai suke so?mai suke nema da zasu ɗauki matar aure?"shuru yay yana tunani kala² a ransa yama rasa gane kan abun duk inda yake tunanin ganin ya duba babu ita,cikinsa ta shafa tace "Yarona ba dai bakaci abinci ba?"fuska ya ƙwaɓe ba tare daya ce komai ba,miƙewa tayi ta nufi haɗu masa coffee tana fita ya miƙe ya sawa ƙofar key dan baijin zai iyacin wani abu a halin da yake ciki.
Mama na fita suka haɗu da Najma gaba tayi ta barta a wajan tana tunanin tsaiwar mai takeyi haka,babu daɗewa ta haɗa masa coffee cikin sauri ta ƙarasa sashinsa tayi bugun duniya amma yaƙi buɗewa haka ta hqr ta juya zuciyarta babu daɗi,tana shiga ta kira Unlce Mijinta a waya ta shaida masa komai nan ya shaida mata gobe yana hanya insha Allah.
Hankali ƙwance Sufyan yay sashinsa yana jin zuciyarsa tass farin cikinsa da muradin zuciyarsa ya kusa cika,haka nan yau yaji yana son kasan cewa da matarsa yana zuwa ya nufi bedroom ɗinta can ya hangeta tana sharara bacci,kayan jikinsa ya rage yay shirin ƙwanciya,yana zuwa ya jawota jikinsa ya shiga rabata da kayan jikinta,cikin bacci taji abinda yake mata nanta shiga ƙwaɓe baki zatai kuka yay saurin jan tsaki yace "wlh koki tsaya konai maki ta ƙarfi banza raguwa komai kuka wlh za kija na ɗaureki"haka ta haɗiye kuka badan tasu ba amma haryau ta kasa sabawa da abun musamman yadda yake mata babu tausayi bare imani yayta durzarta kamar kayan wanki,haka ya ƙwashe lkc yana abu ɗaya idan yay kamar zai barta saiya ƙara ƙaimi wajan abinda yake mata,haka yabarta badan ransa yasu saidan kukan da take masa a haka saida yace tunda ta hanasa tayi sauri ta sama masa nutsuwa cikin komai take masa komai sbd yadda ƙasanta keyi mata wani raɗaɗin zaba,sai wajan 1 ta samu yabarta,cikin dauriya ta miƙe tarw da nufar toilet tai wankan tsarki tana kallonsa yay bacci dana jasa a jiki babu bakin magana,zaɓawa gefensa tayi ta ƙwanta nan itama bacci ya ɗauketa.
Lili's pov
Bayan tafiyar Fahad zuwa ɗauko wayarsa ko minti guda ba'ai ba ta wani mutum ya faka a motarsa yana fituwa ya nufata tayi saurin jaa baya tana ƙoƙarin kurma ihu yay saurin danna mata abu a hancinta da bakinta,kafin wani lkcn jikinta ya saki numfashinta ya ɗauke nan ya turata a mota suka bar harabar asibitin.
Can cikin dare ta farka cikin nauyayyen baccin daya ɗauketa ganinta a wani ɗaki kuma an ɗaureta yasa ta saki wani ihu tare da rushewa da kuka tana kiran sunan Booby,kukan take sosai tare da ƙoƙarin kunce kanta babban burinta bai huce ta ganta wajan boobynta ba,tana tsaka da wannan halin taji an banko ƙofar cokin ɗan ɗakin da aka sakata,cikin kuka tace "dan Allah ka kaini wajan boobyna tsoro na keji"dryar mugunta yay mata saida yay son ransa sannan ya haɗe fuskarka tamkar bai taɓa drya ba, ƙarasawa wajanta yay tare da faɗin "Ah lallai baki da hankali idan har zan maidaki to mai yasa na ɗaukoki eyee,yarinyar kima daina coz babu mai jinki bare yay ƙoƙarin taimaka maki booby kuma kine kika sanshi bani ba"cikin kuka ta tofa masa yawon bakinta tare da faɗin "ƙarya kake wlh idan ka manta da Ubangijin daya haliccemu toni ban manta ba sakare,kuma booby da kake mgn na rantsa da wanda ya busa numfashi shi zai kawo ƙarshenka" hannu ya ɗaga ya daki bakinta kafin ya shiga zabga mata wasu ta gwayen maruka ya shiga nunata da yatsa yace "what are u mad hanni zaki tofawa yawo lallai kinyi kuskure"zafi da raɗaɗin marin da yay mata yasa ta saki wani ihu tare da ƙanƙame jikinta tunda take zata iya cewa bata taɓa sanin zafin mari irin haka ba sai yanzu,kuka ta shigayi sosai yawan kuka da take ne yasa numfashinta ya samu ɗaukewa cikin ƙaramin lkc ta fita hayyacinta sbd ƙaramin abune yake sawa ta fita hayyacinta to hakanne yanzu lkcn kaɗan numfashinta ya ɗauke abunka damw asma,nan ta langwaɓar dakai jikin kujerar babu numfashi,tsaki yaja yay hanyar waje yana ƙoƙarin fita wani na ƙoƙarin shiguwa,baya yay tare da bawa mutum waje yace "Oga barka da zuwa ga yarinyar nan"jinjina kai mutumin yay kafin yace "why aka ɗaureta har haka?" sosa kai Baffade yay cikin rashin gsky yace Oga raini zata kawomin shine na kuya mata hankali"cikin ɓacin rai Oga yace "what duka fa? kada ka kuskura ka ƙara ina buƙatar lafiyanta da komai nata domin sai dasu zan samu cikar muradina"cikin girmamawa baffade yace "afuwa Oga zan kiyaye"jinjina kai mutumin yay alamar gamsuwa kana yay hanyar fita shima baffade bin bayansa yay suka fice ba tare da duba halin da take ciki ba,Oga na fita ya faɗa mota yace "yawwa ka kiyaye muna gamawa zan nema maka ticket kabar garin domin an baza ko'ina ana nemanta da kuma wanda ya ɗauketa,kasan sun fimu kuɗi ka yarda aka kamaka babu abinda zan iya akai"yana gama faɗin hakan yaja motar ya fice daga mamakeken kangwan,baffade zama yay a harabar ƙangwan tare da ɗaunko sigari ya fara bata wuta.
Misalin 7 na safe ya gama shirinsa cikin blue wata dakakkiyar shadda faɗin ƙyan da yay ɓata baki ne,sai zabga ƙamshi yake,zaune yake saman sofar parlour'nsa tym to tym yakan shafa sajen fuskarsa tana ƙirjinsa ya saki murmushi hakan yana tuna masa ita dan tafi shafa nan a jikinsa,wani lkcn har mataji zata ɗauka da varsiline tace zatai masa kitso taita ja masa saje da gemunsa,lumshe idanu yay yana sauraran yadda zuciyarsa ke ɗagawa da sauri wata wutar sonta na ƙara cimmasa,shi kaɗai yasan halinda yake ciki,ƙwana yay bai runtsa ba sbd addu'ar da lafilfili daya dungayi,gani yake kamar ubangiji zai kamashi da sakaki da yay da Amanarsa dan ita ɗin amanane a wajansa,makekiyar wayarsa ya ɗauka tare da zubawa ƙyaƙƙyawan picture ɗinta idanu wanda ya ɗauka bayan anyi masu aure,tana sanye da wando na bacci pink colour iya cinyarta sai ƙaramar riga gashin kanta yasha ƙyara ta turo bakinta gama tare da juya manyan idanunta,a haka ya ɗauketa pic ɗinsa lips ɗinta ya shafa yace "Amanata kina raina dan Allah ki bayyana gareni zuciyana ciwo babu daɗi inajin kamar zan rasa rai sbd ke,mai yasa kikeson yin nisa dani a lkcn da nafi buƙatarki,rashin babbar illah ne a gareni,dan Allah Amanata idan wasa kike ki daina banso"ya faɗi hakan yana ƙwaɓe fuska tamƙar tana gabansa sai kuma wasu lafiyayyun hawaye suka shiga zuba daga cikin idanunsa,yana cikin wannan halin yaji an tsaya a ƙansa sharewa yay tare dacin magani ya waske tamƙar bashi keyin kuka ba, "kuka kam aiya zama dole kayishi sbd samu sauƙi a zuciya,amma kuma yin masa baya da wani amfashi da kuka na yana maganin damuwa da tuni yay maka tunda kai shidane akan halin daka shiga na baya"cewar Fauwaz ƙara haɗe fuska yay yace "ke bar gurin nan"cikin sauri Fannerh ta juya tana guge hawayen idanunta, "aa malam kada ka firgitamin matana" miƙewa Fahad yay ya zubawa Fuwaz idanu sai kawai ya faɗa jikinsa yana maida numfashi ya kasa ɓuye rauninsa a kan dukkan abinda ya shafeta,bai san mai yasa baya iya ɓuye damuwa a ransa ba indai tata ce,bayansa ya shiga bubbugawa alamar numfashi sun jima a haka kafin ya zare jikinsa yace "boddy nayi wasa da Amanata a dalilina ta shiga wannan halin banajin zan iya riƙe wannan amanar domin ban cancanta ba"kallan tausayi Fauwaz yay masa yace "aa babu wani wanda ya cancanci ya riƙe wannan amanar saikai,kaine dai² ita kaine farin cikinta kuma muradin zuciyarta kunawa kanku so irin wanda bakinku bazai iya faɗinsa ba,so u have to think wannan damuwar is to much dole a nemi mafita,tun jiya ban runtsa ba nida matana itama haka ta ƙwana tana kuka mu gaba ɗayanmu muna cikin tashin hankali,domin Lubna haske ce a cikinmu kuma maganin damuwarmu"shuru kawai Fahad yay yana sauraran abinda abokin nasa cikin sauri ya ƙwashi wayansa da key ɗin motarsa yay waje ganin hakan yasa Fauwaz ya mara masa baya,a nan parlour suka sami Mama da Momma sa Uncle da zuwansa kenan,gefe guda kuma Fannerh da Afnerh da Yusrah sai Kuma Najma a gefe idanunsa yay jaa sbd kukan da tayi,cikin saurin Mama ta share hawayen fuskarta dan bata son yaga damuwarta bare ya ƙara girman tasa,da kallo ta bishi ganin ya faɗa idanunsa sunyi zuru²,amma idan ka ganshi ba zaka ɗauka yana da damuwa ba sbd haɗe fuska da yay tamau ya zura hannayesa a cikin aljihun rigarsa yana tafe cikin izza da kuma nagarta yana tafiyarnan tasa wacce take nuna shiɗin namijine mai ta ƙama da kuɗi izza haiba da cikar zati,idanunsa rufe yay waje yana cije laɓɓa domin sarai yaga kukan Mama hakan ya ƙara narkar masa da zuciya,yana jin Mama da Uncle na kiransa yay banza dan indai ya tsaya zuciyarsa zata iya karyewa,kuma baiso raini ga yara sun cika waje sai raba idanu suke,yana fita ya shiga side ɗin mai zaman banza ya cillawa Fauwaz key ɗin,mazaunin drever ya shiga cikin sauri ya tada motar da gudu suka bar cikin gidan.
Sanyin ruwan da taji ne yasa ta farfaɗuwa ta shi sauke ajjiyar zuciya mutumin ɗazun ta gani still a kanta hannunsa ɗauke da take away da ruwa,miƙa mata yay yace "ga abinci"kanta da kawai gefe tare da sakin sabon kuka tace "boobyna dan Allah ka kaini wajansa"kallon baki da hankali yay mata yace "kwananki biyu kenan a halin suma ama ba zakibar hauka bako dallah amshi abincin" abincin ta ƙarɓa ta watsa masa a jiki tace "banza mara imanin da izinin ubangiji sa Allah ya sakawa zuciyoyin da kuka raba"hannu ya ɗaga zai daketa mai ya tuna kuma sai kawai yay waje ya barta a nan tana kuka.
Tu abufa kamar wasa duk inda suke tunanin ganin babu yau wajan ƙwana uku kenan Booby ya fita hayyacinsa hakan shiga ɗaki ya kulle yayta kuka amma idan yana cikin mutane ba zaka taɓa ganin kukansa ba,ha yaɗa sosai ko abinci sai Mama ta sashi gaba haka zaice "Mama ban iyaci idan banga amanata ba"haka zatai ta bashi hqr gida ya zama babu dɗi duk farin cikin gidan yanzu babu kuwa yana cikin halin damuwa,a wannan lkcn Afnerh tayi ɓarin ƙaramin cikin dake manne a mararta sbd yawan takurar da Sufyan keyi mata shikenan abu ɗaya saidai idan basa tare,Yaci faɗa wajan Momma haryay ladamar abinda ya aikata domin Allah ya ɗura masa son cikin.
Yana ƙwance jikin Mama sai faman tura masa coffee take a baki yana ƙaucewa,da ƙyar ta samu yasha rabi kansa ta shafa tace "komai yay zafi maganinsa Allah muci gaba da addu'a ubangiji na tare damu bazai taɓa kunyatamu domin yana ganin ƙyaƙƙyawar zuciyanmu"kai ya ɗaga mata ana haka yaji wayarsa tayi ƙara alamar shiguwar saƙo buɗewa yay yaga an rubuta.
_Dr Fahad Mustapha Rano ashe iya nan ƙaunar ta tsaya lallai ka tabbatarmin kai lusari ne kuma sakarar zaka iya amsar fansar matarka idan kasu nan da zuwa gobe amma rashin hakan kamar ka bata damar da wani zai amshi virgin ɗinta_
Da sauri ya miƙe daga jikin Mama gaba ɗaya jikinsa rawa yake cikin sauri ya tura masa.
_ka ajjiye wani shirmanka a gefe ka gayamin abinda kakeso_
Mamace ta miƙe tace "Yarona lafiya dai"wayar ya miƙa mata nanta shiga zabga salati tare da zubewa saman sofa ta zabga tagumi saurin duba wayarta jin ƙarar notification zaburar tayi tare da waro idanun tace "what"da sauri ya kalleta tarar da amsar wayar innalillhi wa'inna ilaihir raji'un kawai ya faɗa abinda ya gani ba ƙaramin tayar masa da hankali