Follow us on social media
Showing 15001 words to 18000 words out of 79519 words
shimfiɗe ya ganta sai fitar da numfashi take a hankali gaba ɗaya gashin kanta ya barbazu a kan fuskarta yana jin tsoron barinta cikin mota da babu shakka a cikin motar zai barta harya gama abinda yake,Ɗan juyawa yay yaga yadda mutane ke zirga² a harabar asibitinne yasa shi jan tsaki buɗe motar yay tare da sunkuyawa ya ɗaga kanta sannan ya nemi waje ya zauna,Ɗagota yay gaba ɗaya ya ɗurata bisa laps ɗinta gashin kanta ya tattara waje guda ya ɗaure da ribbon tsaki ya ƙara ja ganin ɗan ƙaramin vail ɗin data ɗauka a haka ya samu ya naɗa mata shi a saman gashin kanta,Juya da ita yay suna farcing juna hakan ya bawa full face ɗinta damar bayyana.
Lumshe gajiyayyun idanunsa yay tare da taune lips ɗinsa sosai zazzafan numfashin da take fitarwa ta cikin bakinta yake dukan faffaɗan ƙirjinsa,Murfin motar ya tura tare da ficewa da ita a jikinsa fuska ya haɗe tamau sbd yadda mutane suke ta kallonsa motar ya rufe jikinsa ida da gadara haɗi izza ya fara takawa cike da kuzari yana jin yadda mutane ke gaidashi amma yay burus babu inda ya tsaya sai office ɗinsa,Yana shiga ya shifiɗeta akan duguwar sofa cikin sauri ya ɗaura mata drip tare da injection yana gamawa ya fice tare da rufe ƙofar.
Marasa lafiyansa ya shiga dubawa bai samu kansa ba sai wajan 3:45 a gajiye ya turo ƙofar office ɗin a kanta idanunsa suka sauka tana kwance flat numfashinta na fita a hankali hannunta ya kallah yaga drip ya ƙare a hankali yasa hannu ya zare drip ɗin cikin sauri ya shige toilet ɗin office ɗin nasa.
Dr Layler.
Yadda take buga ƙofar kuma taji shuru shiya sata kanta cikin office ɗan murmushi tayi dan tunaninta yana jinta yay shuru sai taji saɓanin hakan sbd ƙarar shower da taji a toilet ya tabbatar mata wanka yake.
Zama tayi a kan kujerar dake office ɗin mutsin da taji a gefenta ne ya sata juyawa cikin sauri ta miƙe tsaya tare da ƙarasawa inda take kwance ƙara mara sauti ta saki tare da dafe ƙirjinta tace "What Lili a office ɗin Dr na?" kafinta ƙara magana taji mutsin fituwarsa cikin sauri ta nufi wajansa bata da yadda murɗaɗɗiyar surar jikinsa ke ɗigar ruwa ba muryarta na rawa tace" Dr wacece wannan mene haɗinka da Lubna?
Kallonta yay tare da ɗauke yana jin tambayarta tamkar rainin hankali banza yay mata ya nufi inda ya ajjiye rigarsa yana zuwa ya ɗauki farar singlet ɗinsa yana shirin saka rigar shaddarsa ta ƙara cillo masa wata tambayar "i'm asking you?" taɓe bai yay tare da lumshe idanunsa yana jin maganarta kamar tana watsa matsa wuta sbd yadda kansa keyi masa bala'in ciwo,Kamar baison magana ya wara saffan laɓɓansa yace" she is my biogical sister the same father and mother" cikin tashin hankali Dr Layler tazu wajan Boobi tare da dafe ƙirjinta tace "you mean Lubna is ur blood sister?" kallon sama da ƙasa yay mata kafin ya juya tare da faɗin "yerh that what i mean" yana faɗin hakan yasa hannu tare da matsar da ita daga gabansa.
Takaici ne ya kama Dr Laylerh nan take zuciyarta ta fara harbawa,Babu abinda yake mata yawo cikin kunne sai maganganun da sukai ita da Lili daman wannan shine Boobi ɗin shine wanda ya aikata hakan ga ƙawarta ta,Wani kukan baƙin cikine ya kamata ta durƙushe a wajan ta shiga rera kuka,Tausayinta ne ya kamashi dan baison yaga mace tana kuka kuma yasan abinda yake mata baya kyautawa dawowa yay tare dasa hannu ya miƙar da ita tsaye fuska ya haɗe tamau kafin yace"Cry?.. I'm telling you the true kina son na miki ƙarya?"kasa cewa komai tayi sai jikinsa data faɗa ta shiga rera kuka tare da faɗin "Dan Allah Fahad ka soni wallahi zan iya mutuwa idan baka amince dani ba,Ka soni kwatankwacin yadda nake sonka pls kayimin rai ka samamin gurɓi a zuciyarka" zareta yay daga cikinsa tare dayin wani killer smile sandarewa Dr Laylerh tayi sbd wani mugun kyau da yay mata iya kacin rayuwarta bata taɓa ganinsa yana murmushi ba sai yau,Daf da ita ya tsaya tare dasa hannu ya kama tafin hannunta ya murza a hankali kana yace "bana da ra'ayin soyyaya Layerh da ace zanyi soyyaya babu shakka zan zaɓeki a matsayin mata a gareni amma soyayya shirmece da kuma ɓata lokaci ina maki addu'ar samun miji na gari idan kuma nina nagarin saiki ta add'uar samun nawa ina maki fatan alkairi a cikin rayuwarki nagode sosai da soyyayarki"yana faɗin hakan ya sumbaci tafin hannunta tare da juyawa ya nufi inda Lili take kwance hannunsa duka biyun yasa tare sukutarta yay waje abinsa hankali kwance tafiya yake cike da nutsuwa da kuma kuzari yana tafiya ne cike da jarumta sosai yake da kwarjini haɗi da haiba a idanun jama'a musamman ƴan mata.
Yana zuwa wajan motarsa ya buɗe tare da kwantar da ita a gidan baya kana ya zauna mazaunin drever cikin sauri yaja motar tare da ficewa daga cikin asibitin.
Dr Laylerh kam tunaninta ne ya tsaya cak yayinda tsoro da fargaba ya shiga ratsa zuciyarta,Hannunta daya sumbata shi kawai take kallon kafin ta ɗura hannun saman ƙirjinta tana jin wani daɗi na ratsata ta ɗauki alƙawari kuma taci alwashi indai tana da rai da lafiya babu abinda zai hanata samun muradin zuciyarta,Dole itace matarsa ta har abada babu wata ƴa mace data isa tayi mata shamaki dashi,da wannan tunanin ta fice daga office ɗin tare da rufe masa.
Maidoguri road.
Parking yay a compund na gidan tare da fituwa hankali kwance ya fitu daga cikin motar tare da shige cikin gidansu,Lokaci ya duba yaga 6:10 kai kawai ya jinjina kafin ya haura saman steps ɗin gidan ya nufi flat ɗin Dad ɗinsu.
Da sallama ya shiga a zaune ya sameshi akan kujera yana shan coffee cikin sauri ya ƙarasa wajan Dad ɗin yana zuwa ya zauna kusansa tare da hugging ɗinsa cikin sakakkiyar fuskarsa yace "Barka da hutawa my luv" kansa Dad ya shafa yace "Yawwa Dr na yaya jikin sister ɗinka hope dai da sauƙi? Kai kawai ya jinjina wasu files masu yawa Dad ya ɗauka tare da tamƙawa Fahad ɗin dannan ya ɗauki wata farar takadda wacce akai rubutu a ciki ya tamƙa masa a hannunsa sannan ya dubesa yace "Fahad kayi haƙuri da dukkan abinda zaka gani cikin wanna taƙaddara kasani ƙaddara bata huce kan kowa ba nasu yi maka bayani tunda daɗewa amma ina tsoro,Baka da ƴan uwan da suka huce Lubna da Najwa..Najwa ba abar damuwa bace tunda yanzu da jima a gidan mijinta tun bayan fitarka aka kaita abin damuwa shine Lubna wacce kusan rabin rayuwarta yana wajena wanda a yanzu zai tamƙashi zuwa gareka Kaine babba sai Najma sai Lubna uwa ɗaya uba ɗaya haka kuke dan Allah ka kula da ita fiye da yadda zaka kula da cikinka ka dubi rashin lafiyarta ka bata farin ciki kuma kana da iƙon zaɓa mata mijin aure a duk sanda kasu..Jeka ubangiji yayi maka albarka Allah ya kareka daga sharrin mai sharri da kuma zargin mai zargi"Dad na faɗin hakan ya miƙe tare da fice daga parlon ya nufi bedroom ɗinsa.
Jiki babu ƙwari haka Fahad ya ɗauki files ɗin da Dad ya bashi ya nufi hanyar flat ɗinsa,Yana zuwa ɗakinsa ya nemi wata baƙar Jaka ya zuba files ɗin a ciki tare da takaddar haɗi da wayarsa duk ya cillasu a ciki.
Misalin ƙarfe 2:30 na daren ranar yana zaune a kan kujerar ɗakinsa yana danna lapton sanye yake da guwan wanda na amy colour ɗin shaddarsa daya saka ɗazu da yay wanka sai farar singlet,kamar daga sama ya farajin saukar ruwan bingidu a tsakiyar cikin gidan nasu,Hankali tashe ya ƙarasa bakin window'nsa ƙirji ya dafe haɗi da tushe bakinsa ganin wasu ƙartin mutane majiya ƙarfi suna haurawa saman flat ɗin su Daddy hannayensu ɗauke da manyan bindigu yana nan tsaye duk jikinsa rawa yake yaji saukar wata ƙarar bindiga wacce ta tafi da sautin ƙarar mutum wanda yana da tabbaci ta Daddynsa ce.
Ganin bashi da wani lokaci yasa yay saurin ɗaukar baƙar Jakar daya zuba files ɗin da Dad ya bashi idanunsa taf da kwallar ganin yake kamar shine yay silar abinda ya faru tunda ya kasa tseratar da iyayen nasa,Cikin sauri ya ɗauki key ɗin motarsa a hankali ya haura ta window derect ya kaisa ya harabar gidan yana zuwa yaga motar cikin sauri ya buɗe motar tare da faɗawa cikin motar yay mata key ya fice da gudu shaf ya manta da batun wata Lili na cikin gidan.
*_Nimcyluv ce😘_*
*idan anga errow am sorry pls👌🏻🙌🏻*
*NIMCYLUV MARUBUCIYA*
_Assalamu Alaikum_
Hey Guys I hope all of you are fine?,So I want to thank you all for supporting me thank alot may Allah bless you all.
I knew most of you are following my new book JUYAYI (the secret issue) right?.
So I have a wonderful and amazing game for you guys but only wattpad readers can join the game.
Madam if don't have wattpad appilication I want to say sorry for yourself because you miss it, it gonna be 💃🏻👯🏻♀️.. Understand? .
I'm so sorry naƴi intertement ne GAME ɗin dai kashi biyu ke akwai WRITERS akwai READERS muda kanmu zamu zaɓi wanda za'ai Game ɗin dasu daga writer zuwa readers, dukkan maiso zai iya yin searching ɗina a Wattpad *Nimcyluv* sannan yayi following ɗina ta yadda idan akwai announcement zai gani cikin sauƙi.
Kada kayi tunanin shira zamuyi da mutum idan hirana ne muna dasu kala².
Akwai
Coffee with heroine in english, wanda MaimunaAbdullahi ke gabatarwa da hausawanmu da kuma yare. @+234 816 712 0325
Sai kuma.
Zauren MissMeemah on wattpad da ake gabatarwa iya hausa zallah @Kitty😘 .
Ina fata zakuyi following ɗinsu, Game ɗina zaizo maku as happy new year idan kinsan baki da wattpad yana da kyau kije ki ɗauko a play store domin har gift zaki iya ci a wannan game ɗin.
Ina buƙatar jin ra'ayinku ta hanyar yimin messages 08119237616 Writer or Reader duk kuna da damar bada gudunmawarku a wannan tafiyar🥰🤗.
Nasan ba lallai ku fahimci wacce game bace amma indai za kuyi following ɗina zaku iya fahimta ngd sosai da kuka samu damar karanta saƙo na thank for dat.
*Wattpad@Nimcyluv*
*Sat/Dec/26 9:23pm*
*💖JUYAYI💖*
*E 8-9*
Wattpad@Nimcyluv
*Listen guys* you got to understand that some people don't come in your life to love you, They come into your life to see you, They don't come to bring to your life, They come to take from you.
They don't see you as a person, They see as a opportunity, These are the type of people that don't love you for you, They love you for what they can take from you.
They're not loyal to you, They're loyal to the benefits that Come with you, That's why they never show up.
No matter how many times you showed up for them, That's why they never offer help, No matter how many times you helped them😫.
No edit 🧐
......Kasan cewar tsakiyar dare ne ga yadda gare yay shuru da kuma rashin abeban hawa a hanya yasa Fahad ƙara gudun motarsa kamar zai tashi sama,Babu abinda yake masu gizu cikin eyes ball ɗinsa sai fuskar Dad da Mamy iyayensa kuma abin alfaharinsa a koda yaushe wasu zafaffun hawayene suka shiga fita daga cikin narkakkun idanunsa wanda zuwa yanzu suka rikiɗe suka koma few red sabida tsananin tashin hankali da kuma firgici.
Lokaci kaɗan ya fita hayyacinsa idanunsa har wani ruwa² suke sabida tsananin fargaba da kuma tension ɗin da yake tun karusa kuma ya faru.
Gargasar jikinsa ne suka shiga mimmiƙewa ƙofufin jikinsa suka shiga amsar sayin dake kaɗawa a kan titin,Sannu a hankali raɗa² manya² jijiyoyin kansa suka shiga firfituwa a saman forehead ɗinsa lokaci kaɗan sukai raɗa² a kansa har wani halbawa suke sabida yadda kansa keyi masa matsanancin ciwo tare da bara zanar tarwatsewa gida biyu.
..Sanyin dake kaɗawa a kan titi shine ya ƙara bawa ƙofufin jikinsa damar buɗewa sosai,Lokacin kaɗan sanyin ya gaba ratsa jikinsa wani zazzafan zazzaɓi ya lulluɓesa dreving kawai yake ba tare daya san inda yake cilla kan motarsa ba.
Zafin zazzaɓinne ya gama gauraye jikinsa ya shiga rawar sanyi tare da haɗe haƙuransa suna bada wani sauti Ƙas..ƙas..ƙas Ƙirjinsa ne ya bada sauti damm sabida gabansa daya faɗi kan motar yaɗan saki tare da kaucewa daga kan titi ya nutsa motar cikin wani ƙauye lokacin yay tafiya takai ta 3hours domin har amfara kiran farko na sallar asuba.
Idanunsa ne suka rufe ruff sabida zafi da a zabar daya keji na ratsa tsakiyar kansa haɗi da gangar jikinsa,Ƙara gudun motar yay ya ƙara nutsa kan motar cikin ƙauye daf da zai huce wata unguwa motar ta tsaya cak alamar mai ya ƙare, Kan staring motar ya ɗura kansa ya shiga fitar da numfashi a kai².
.Su Baba Habu da jikansa Mustapha da fituwarsa kenan daga ɗan ƙaramin gidansu zuwa masallaci suna tafe suna lazimi a haka suka ƙarasu gaban motar zasu gifta kenan Mustapha ya dawo da baya jin motar na fitar da wani tiririn zafi hakan ya tabbatar masa da ba'a daɗe da ajjiyeta a nan ba.
Ganin Mustapha ya tsaya yasa Baba Habu dawowa da baya tare da tsayawa musan Mustapha yace "ji kana lahiya dai ka tsaya a nan bisa hanya?".
Girgiza kai Mustapha yay tare da kunna wayar hannunsa yace " banjin lafiya bari na duba" yana faɗin hakan ya zagawa side ɗin drever tare da haskawa salatin ya fara ganin wani baturen mutum mai kyakkyawar sura daga shi sai singlet da dugwan wandonsa na amy colour ɗin shaddarsa yana fitar da numfashi sama².
Baba Habu ya saki salati tare da riƙe haɓa yace "yau naga abinda ya dameni yanzu haka irin samarin burnin nanne masu kidnama😅 da kuma fyaɗe" A ɗan tsora ce Mustapha ya kalli Grandfather ɗin nasa yace.
"Haba GF how many times that i talk do you ka daina faɗin haka wa jama'a wallahi matsalar ƙauye kenan akwai kuskuran fahimta" Daƙuwa yaywa Mustapha yace "Ƙaniyarka nace ƙaniyarka ja'irin kawai kaf ƙauyen nan babu wanda ya kai ubanka gidadanci,Kuma kai daga ganin wannan ƙuriyar fatar nan ba mutumin kirki bane".
Girgiza kai kawai Mustapha yay dan yaga GF ɗin nasa he never understand,Ƙofar motar ya buɗe tare dasa hannu ya ɗago Fahad wanda yake cikin tsaka mai wuya saurin ɗauke hannunsa yay jin wani a zababban zafi ya daki hannunsa,Ƙoƙarin fitu dashi yay amma ya kasa hakan yasa ya kalli GF yace.
"Pls GF i need ur help..taimaƙonka make mena wannan mutumin yana cikin wani hali" badan ransa yasu ba ya ƙara tare da taimakawa Jikan nasa ya fitu da Fahad daga cikin motar babu inda suka tsaya sai ɗan ƙaramin gidan da suka fitu daga ciki wata ƴat bukka suka ƙarasa dashi tare da shimfiɗesa a kan tabarmar Kaba.
Ganin yadda yake haɗa teath da ƙarfi ga yadda jikinsa ke rawa alamar sosai zafin zazzaɓin ke shigarsa,Sunkuyawa Mustapha yay tare da sutale singlet ɗin jikin nan yalwataccen baƙin gashin jikinsa ya bai yana yay luff saman faffaɗan ƙirjinsa,Tashi ya ɗauki wani kwano ya siyayo ruwa mai sanyi a cikin Tulo ya shiga shafawa Fahad a saman ƙyaƙƙyawar fuskarsa da kuma naked body ɗinsa,Wata ajjiyar zuciya Fahad ya sauke mai ƙarfi.
Arm robbers.
Faɗin tuzarcin da kuma cin mutunci haɗi da rashin tausayi da kuma tsantsar rashin imanin da suka aikata a gidan Ahj Mustapha Rano,Bayan sun tabbatar da sun kashe kowa na gidan amma ba suga mutum 2 zuwa 3.
Nan take ogansu ya ƙara basu umarnin dukkan inda suke su nemusu sabida muddin aka kashe iyayen ba'a kashe Ƴar ƴan ba to anyi a banza kamar an kashe macijine ba'a sare kan ba.
Ƙofar farko ta shigowa cikin gidan ita suka nufa wanda wannan ɗakin ya zama shine mallakin Lili babu irin bugawar da sukai ba'a buɗe ba saima kamar sautin kuka da suke jiyowa daga cikin ɗakin,Ganin ƙofar ba zata buɗe ba yasa suka shiga zazzagawa ɗakin Petir suna gamawa suka cinna masa tare da juyawa suka nufi saman bene inda ɗakin Dad suna zuwa suka tarar da ogansu na shirin fituwa,Idansa ya sauke akan gawar Mamy da kuma Dad wacce suke kwance jini yana malala daga jikinsu,Yayinda Dad yake kwance flat idanunsa a sama fuskarsa ta faɗaɗa da murmushi yayinda Mamy kwance jikin Dad ta ɗura kanta bisa ƙirjinsa a haka rai yay halinsa suna manne da juna.
Babu inda basu binka ba sabida dasu ganu inda dukiyar Ahj Mustapha Rano take amma babu ita babu labarinta,Ɗakin da yake ƙashe na gidan suka shiga wanda ɗakin ya zama mallakin Fahad ganin ɗakin tangameme ya haɗu iya haɗuwa yasa suka saki baki tare da bin ɗakin da kallo,Ogansu ne ya shiga dube² nan gaya ƙofar window a buɗe cikin sauri ya ƙarasa tare da leƙawa aikam abinda yake tunani ya gani ga sahun ƙafar mutum nan sabida danshin ruwan dake tafin ƙafar Fahad ya bayya a kan tarazu ɗin gidan.
Banbo ya kaiwa naushin cike da ɓacin ganin yadda sukai gagarumin kuskure domin rasa Fahad dai² yake da rasa ransu a wajan Alhji,Wata dower suka buɗe nan sukayi arba da kuɗi masu yawa wanda a ƙallah za sufi dubu ɗari biyar nan kowa yasa hannu ya kwashi