Follow us on social media
Showing 3001 words to 6000 words out of 79519 words
ya fiyarsa akan lattin da yayi yana idarwa ya shafa,cikin sauri ya shiga gyara ɗakin yana gamawa ya faɗa kan bed ɗinsa tare da lumshe idonta yana jin kamar ya aikata wani abu ba dai² ba a cikin rayuwarsa amma ya manta komai bazai iya tuna komai ba amma ya najin babu daɗi a zuciyarsa,wani baƙin ciki da takaici haɗi da tsanar rayuwarsa ya dirar masa,a haka yay ta juyi yana dafe kansa har bacci yay nasarar ɗaukesa.
Maidugori road
Misalin ƙarfe 10:30 gidansu Faisal ya gama ciki da ƴan uwa kowa yasha kwalliya ban damu da ganin nan ba,a hankali na duba saman bene jin an rangaɗa muɗa tare da faɗin"Masha Allah" wow kawai na faɗa Faisal ne cikin shigar manya kaya yasha farar shadda gezner ɗinkin riga da wando da kuma babbar riga,kansa sanye da black ɗin hula mai tangaran sai sheƙi yake,ƙafarsa sanye take black ɗin cobbet shoe mai tsadar gaske,fuskarsa ɗauke da zallar murmushi wanda yake ƙawata fuskarsa,Faisal kyakkyawa ne ajin farko dukkan inda ake faɗar cikar kamala da kuma ta ƙama Faisal yakai fari ne tas yana da zagayayyiyar fuska mai ɗauke da ɗan gemu but babu saje idonsa farine tas,cikin kuzari yake sakkowa daga saman benen zuwa ƙasa babu inda ya nufa sai wajan mahaifiyarsa yana zuwa ya faɗa jikinta tare da sauke ajjiyar zuciya yace"Ammina zamu tafi asa mana albarka"dariya Anty Billy tayi masa tana faɗin"tab there's a big problems fa,today is ur weeding day but ji yadda kake abu kamar ɗan goye"kwaɓe fuska yay tare da kallon Ammi yace"Ammina kin ganta ko?"murmushi tayi masa irin na mayan mata tace"little forget about her sister kaji,Ubangiji yay maka albarka kaida iyalinka Allah yasa maka farin ciki kamar yadda ka farantamin naga ranar aurenka Allah ya nunamin yaran da zaka haifa nima naga jikoki na,my little an girma za'a guda abar Ammi"ta faɗa tana maida ƙwallar idonta,faɗaɗa fuskarsa yay tare da faɗin "Madallah da addu'ar uwa ta gari ina roƙan Allah ya bawa Ammina nisan kwana domin taga yaran da zan haifa"riƙe baki Anty billy tayi tare da faɗin"wonderfull shall never end"gwalo yay bata tare da faɗin"ban bari ki ɓatamin rai a rana mafi muhimmanci a wajena bye Ammina"ya faɗa tare dayi mata peak a forehead ɗinta ya fice.
Ƙofar gidan Alhj Mustapha Rano ciki yake da ɗumbin jama'a wanda suka halacci ɗaurin auren ƴar tasa,manya-manyan gari da ƴan siyayasa haɗi da ƴan jaridu,saura ƴan minutes a ɗaura auren FAHAD ya fito sanye da wani milk ɗin boyal mai shegen kyau sosai cikin yadin da yake da manyan zane kuma shara-shara ana ganin farar singlet ɗin daya saka, ya saka cofie ɗin hular mai taushi dan bata fiya haske ba,ga sajen fuskarsa sai sheƙi yake yay kwance luff a fuskarsa,ya manne idonsa da farin glass mai tsaka irin na likitoci dan kana iya ganin eye ball ɗinsa wanda suka ƙanƙance haɗi da ƙara lumshe su da yake,saurin juyawa yay domin ɗakko wayarsa daya manta a flat ɗinsa,amma kallamar da yaji maroƙin ya faɗa ita tasa zuciyarsa bugawa da ƙarfi idonsa ware waje tare da zare glass ɗin idonsa cikin ƙaraji yace "WHAT?.
*(Kada ku manta da Comments da Kuma share haɗi da Vote domin shine jin daɗin Sarauta,ina son ayi share ɗinsa ya basu ko ina harma da inda banyi tunani ba,idan kukaimin hakan kun faramin rai sosai🥰😍
i luv u my real fans na TELEGRAM WASAPP WATTPAD FACEBOOK)*
*Wattpad@Nimcluv*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
*💖JUYAYI💖*
*N.S*
EPISODE 3
Shadow
*MSS FLOWER*
```Never lie to someone who trusts you,And never trust someone who lies to you👌🏻``` *Thank you soo much my Elizabeth dedicated to you*
.....Wata irin bugawa zuciyar FAHAD tayi lokacin guda yaji duniyar na juya masa,lumshe lumtsumammun idonsa yay yana mai baƙin ciki rayuwarsa a halin yanzu,da ace duniya za taji abinda ya aikata wa ƴar uwarsa babu shakka dasai an samu mai tsine masa,bai ƙara tabbatar da abinda yaji ba saida Maroƙin ya ƙara faɗin *An ɗaura auren Faisal Khalil Jibaɗo da Amaryarsa Lubna Mustapha Rano akan sadakin dubu hamsin Allah ubangiji yaywa rayuwarsu albarka* cikin sauri Fahad ya juya tare da ficewa daga wajan darect wajan haɗaɗɗiyar motarsa ya nufa blue black mai ƙirar Ferari 2020,yana zuwa yasa key ya buɗe motar tare da faɗawa ciki ya jata da guda yabar anguwar tasu,Abdul abokin ango shine ya ɗan taɓa ango tare dayi masu showing motar Fahad wacce ta tashi daga wajan yace"frend i think he is ur wife's brother right?"taɓe baki Faisal yay domin haushin Fahad ya kejin haka nan musamman miskilancinsa da kuma girman kansa shi yafi bashi haushi,jin shuru yay yawa yasa Abdul ƙara taɓu Faisal yace"kai dilla i'm talking to you ka naji kayi shuru"kallon Abdul Faisal yay kafin yace"yerh he is"yana faɗin hakan ya kalli Najeeb yace"les'go muje naga amaryata"dariya sukayi gaba ɗaya sannan suka shige cikim Compound ɗin gidan.
Can cikin gida kowa Najma ce zaune gaban dressing mirrow ta caɓa uban ado tayi shiga ta alfarma,Sanye take cikin farin lass wanda yasha manyan flowers mai red colour,Kanta saman dressing mirrow haka nan yau ta kejin faɗuwar gaba tunaninsa gaba ɗaya ya hanata sukuni dajin daɗi,bata iya ganin komai cikin eye ball ɗinta sai kyakkyawan sexcy eyes ɗinsa mai masifar kyau da kuma kwarjini,Soyayyarsa tayi mata masifar kamu a lokacin da ba tayi tunanin hakan ba,wasu hawayen tausayin kanta ne suka shiga zubuwa daga cikin idonta,yaya zatai da soyayyarsa shin ta gaya masa tana sonsa ko ta rabu dashi domin tasan yay mata nisan da ba zata iya kamushi ba,ƙatuwar wayarta ta ɗakko tare da zubawa kyakkyawar fuskarsa ido mai cike da haiba da kuma kwarjini,lumshe ido tayi tare da manna wayar a saitin zuciyarta,cikin muryar kuka tace"i luv you soo much zanci gaba da sonka har ƙarshen rayuwata koda sonka zai zama ajalina,Ubangiji ka fini sanin dai² ina roƙonka ka yayemin abinda na keji game da bawan Allah nan naka ya rabb ka kawowa zuciyata ɗauki" ta faɗa lokacin da wasu hawayen na ƙara zubu mata,turo ƙofar da akai da saurin ne yasa tayi saurin goge hawayen fuskarta tare da gyara ɗaurin kanta,a hankali ta juyo tare da zubawa wacce ta shigo ido,ɗan girgiza kanta tayi tana mamakin sauyawar ƙanwar tata a kwana biyun nan,tashi ta ƙarasa wajanta tare da kama hannunta tace"what happen again Lilin Faisal today is ur special day banga abinda zai saki kuka at this time ba,Ya kamata ace kinfi kowa farin ciki bcsz u have what u need"kasa cewa komai Lili sai jikin Najma data faɗa tare da saka kuka,Sosai kukan ke taɓa zuciyan Najma a hankali tasa hannu ta shiga bubbuga bayanta tare da rarrashinta,Lili bata da riƙe mutum sannan bata fiye saka abu a ranta ba,dan haka ta kasa ɓuye abunda yake damunta ƙara lafe jikin ƴar uwarta tayi ta shiga sauke ajjiyar zuciya,cire jikinta tayi daga jikin Najma tayi tare dasa hannu ta riƙe hannun Najman tace"Yaya Najma ki taimakeni ki taimaki rayuwata ina son kimin wata alfarma pls kada kice a'a"..baki da wani abu da zaki nema a wajanki na kasa yi maki bana da kowa wanda ya huce keda Yaya Fahad,bana tunanin akwai abinda zai gagareni na kasa yi maku shi,nayi maki alƙawarin ko menene zan maki"Najma ta faɗa tana ƙara matse hannun Lili jin jikinta ya ɗauki zafi,a karo na farko tun bayan abinda ya faru tsakaninsu da Fahad tayi murmushi tare da kawar da abinda yake ranta tace"ina son kije flat ɗin saukar baƙi ki zauna ki karɓi Faisal a zummar nice,banson ya ganni sai a gidansa pls"waro ido Najma tayi tare da furta"lallai Lubna baki da hankali i can't gsky,he is not blind da zai kasa gane ni haba think before you talk"ƙwaɓe fuska Lili tayi tare dayin raurau da ido tace"but you promise me tun kafin kiji mene and banda abinki ai zaki iya kashe hasken ɗakin saiki shiga shadow kinga ɗakin nada duhu he can't understand any indai bake kika bada hanyar a gane ba,dan Allah kimin kodan farin ciki na pls we have are the same voice and body dan haka komai zai dafi dai² by thw grace of God"jinjina kai Najma tayi tana ganin haukan sister ɗinta ta,Ganin ta riga da tayi mata alƙawari yasa tace"ok fine zani are you happy?"taune lips ɗinta na ƙasa Lili tayi ba tare data kalli Najma ba tace"Thank you"tana faɗin hakan tasa kai ta fice daga cikin ɗakin,Lili na ficewa Najma ta ƙarasa gaban dressing mirrow tana zuba kanta ido ta cikin madubi,ganin bata da matsalar komai kuma make up ɗinta ko Amarya albarka yasa tayi murmushin gefen baki wanda kana ganinsa na zallar baƙin cikine,saman bata son zuwa wajan Faisal as his wife bayan she is not,Kwalin turarenta ta ɗakko irin na Lili ta shiga feshe jikinta dashi saida taji komai yayi sannan ta ajjiye turaren ta ƙara goga pink lipstics a lips ɗinta mai ɗan faɗi,wajan wadrope ta isa tare da ɗakko vail ɗinta ta yafa saman kanta cikin sauri ta fita daga ɗakinta tare da kullewa ta nufi guest room some minutes ta isa tana shiga ta fara gashe gloves ɗin ɗakin yaza mana baka iya ganin komai a cikin parlon harma da cikin bedroom ɗin,a hankali ta juya tare da nufar duguwar sofa ta zauna hasken kayan jikinta shi zai tabbatar maka akwai mutum a cikin parlo.
FAHAD
Gudu yake bana wasa ba ya nayi yana cije lips ɗinsa shi kansa baisan inda ya nufa ba,yabar gidanne sbd bazai iya cigaba da sauraran abinda Maroƙin ke faɗa ba,saida yay nisa da gida sosai sannan yay gangara gefen titi tare dayin parking a wajan ya kashe motar,fesar da numfashi mai zafi ta cikin bakinsa,yanzu wanne kallo mijinta zai mata zai iya yi mata uzuri akan bata da laifi ko kuma zai mata kallon ƴar isaka wacce ta bada mutuncinta a waje kafin taje gidan mijinta,ko kuma yaje yakai kansa wajan wajan ƴan sanda ya gaya masu gskyar lamarin,"no Fahad think about that hakan ba mai yiwuwa bane" hannunsa ya tura cikin tulin sumar kansa ya hargitsa ta,cikin zazzaƙar muryarsa mai fita a hankali yace"ya rabb what should i do now?" yana ganin kawai zaibar wannan maganar ta zama *SICRET ISSUE* ganin bashi da wani mafita yasa ya fara karanto sunayen Allah tsarkaka a haka har yaji zuciyarsa ta fara sanyi,Gorar ruwa ya ɗauka a gefen kujerarsa ya ɓalle murfin haɗi da kaf bakinsa akan gorar ruwan ya shiga ƙwanƙwaɗa saida ya shaye tas sannan ya rufe emty rubar ya ajjiye a side ɗin mai zaman banza,a lokaci ya duba yaga wajan 12pm sanin cewa yana da tiater 12:30 yasa shi yiwa motar key tare da harbata tsakiyar titi ya nufi AMINU KANO TEACHING HOPITAL.
Kasan cewar gudu yake sosai yasa lokacin kaɗan ya isa asibitin,a compound na asibitin yay parking motarsa tare da fituwa daga cikin motar harabar asibitin ya shiga ƙarewa kallo na wani lokacin kafin ya zura hannayensa cikin aljihun wandonsa ya fara tafiyarsa wacce take nuni da cewa tabbas ya isa namiji cike da kuzari haɗi izza da gadara yake tafiya har isa emagency yana zuwa mutane suka fara tururowar gaishe shi,idonsa kawai yake lumshe tare da waresu akan mutunan hakan ya tabbatar masu da amsawa yake,a haka ya isa office ɗinsa yana shiga ya zauna tare da fara duba files ɗin gabansa,knoking ƙofarsa yana ji yay burus kamar baiji ba,cigaba da buga ƙofar akai tsaki yaje tare da cije lips ɗinsa sbd tsaɓar baison mgn da takura yasa faɗin cewa"who is dat?"daga can waje matashiyar budurwar ta ƙara langwashe murya cikin salo tace"sir dr Layler speaking"lumshe idonsa yay tare da ɗan jujjuya kujerar da yake kai wajan 5min ya ɗauka kafin yace"come in"handle ɗin ƙofar Layler ta kama tare da murɗawa ta shiga cikin,da sallama ta shiga a kwance saman duguwar kujera ya lumshe idonsa,ajjiyar zuciya Layler ta sauke kafin taja ƙafafunta ta ƙarasa wajansa tare da durƙusawa kusansa,cikin mayan so da kuma takai hannunta ta shafa kyakkyawan sajen dake gefen fuskarsa cikin wata makirar muryar tace"dr na u have to get ready it ardy 12:30pm yaron na cikin matsala"ta faɗa tana ɗura kanta saman faffaɗan ƙirjinsa,jin yay mata banza yasa ta kama hannunsa ta riƙe cikin nasa tare da faɗin"how long zamu kasance a haka,pls do something i really luv with all my heart mai yasa kake nuna ƙyama a gareni,kasan cewa ba mutum ne ke faɗawa soyayya ba soyayyace ke faɗawa mutum kaga bazan hana zuciyata sonka ba domin kana da abinda ya dace ko wacce ƴar mace ta soka,Nayi zaman jiranka na wasu shekaru gashi yanzu ka dawo sai wata hanya hanya kakemin,ware manyan manyan sexcy eyes ɗinsa yay tare da mannasu akanta,saurin ɗauke kanta tayi daga kallonsa dan ba zata iya jure kallon cikin ƙwayar idonsa ba,hannu yasa ya cireta a jiinsa ba tare da yace komai ba ya miƙe ya ɗauƙi green ɗin rigarsa ta aiki,cikin sauri ya zare farar rigar boyal ɗinsa nan faffaɗan ƙirjinsa ya bayyana wanda ya cika da yalwataccen baƙin gashi wanda yay luff a ƙirjin nasa,lumshe ido Layler tayi tana saƙa abubuwa da dama ta yadda za'ai ta mallaki dr cikin sauƙi,gani ba zata iya jure ganin jikinsa a haka ba yasa ta miƙe tare dayin waje,a ɗan hanzarce ya ƙarasa zura rigar aikin nasa cikin jarumta yasa kai ya fice daga office ɗin nasa babu inda ya tsaya cikin tiater room.
LILI
Bayan ta bar ɗakin Najma cikin sauri ta shige flat ɗin tana zuwa ta zura dugwan hijab ɗinta tare da saka liƙaf wayarta ta ɗauka tare da key ɗin motar ta tayi waje,da sauri² take tafiya domin barin parlon don bata so taga Faisal bare hankalinta ya tashi dan she ardy make a decision bata jin ko zata mutu zata sauya abinda tayi niya, kanta a ƙasa take tafiya ta nayi tana duba cikin jakarta daf da zata fice daga babban parlon sukayi karo da juna cikin saurin taja baya tare da ratsa ta gefensa ta huce ganin babu kowa a compound na gidansu yasa tayi saurin ƙara sawa wajan motarta ta shiga tana shiga ta rufe motar tare da sakin wani marayan kuka ita kaɗai tasan abinda yake damunta inama wani zai fahimci halinda take ciki koya tausaya mata, cikin kukan take faɗin" BOOBI ka cuceni ka cuci rayuwata ka cuci mai sona ka wargatsa duk wani farin cikin masoya na tsaneka har abada bazan taɓa sonka ba,abinda kayimin Allah shine zai sakamin ba wani ba"jin numfashinta na ɗaukewa yasa tayi saurin ɗakko *INHELER* ta shiga shaƙa da sauri saida ya lafa mata sannan tayiwa motar key tare da fisgarta da ƙarfi tayi waje.
Faisal bin bayanta yay da kallo ya najin kamar yabi bayanta yaga wacce mai irin sufar matarsa,wata zuciyarce tace"mezai saka wify ta fita a wannan yanayin"da wannan tunanin yay hanyar guest room yana shiga ya tsaya ganin parlon yay duhu murmushi yay ganinta zaune akan sofa baya iya ganin face ɗinta sai hasken kayanta,a hankali ya yaka zuwa gareta yana zuwa yasa duka hannayensa ya miƙar da ita tsaye tare da faɗin"amincin Allah ya tabbata ga ruhin Faisal sai yau Ubangiji ya bani damar taɓa jikinki a iya shekarun da muka kwashe Aure rahama ne,Allah ya nunamin ranar da zaki haifamin yara kyawawa masu kama dake"ita dai Najma binsa kawai tayi da kallon zuciyar banda bada sauti babu abinda take,a hankali take control kanta ganin abinda take ɓuye yana shirin bayyana kansa,kasa ce masa komai tayi sai sunkuyar da kanta kasa tayi tana sauraran bugun zuciyarta dake fita da saurin,bata tsinke da lamarin Faisal ba saida ta jita saman ƙirjinsa yana faman shafa kwantaccen gashin kanta daya cire mata ɗan kwalin kanta,wani yamm yarr taji a jikinta gaba daya gargasar jikinta ta shiga miƙewa,tana jin wata muguwar faɗuwar gaba na ziyartar ta,ƙoƙarin kwace kanta take ganin abinda yake bata bai dace ba domin shiɗin ba muharraminta bane Mijin ƙanwarta ne,ƙara matseta yay a jikinsa tare da manna mata sumba a tsakiyar wuyanta ajjiyar zuciya ta sauke ba shiri ta lafe a jikinsa tana sauke numfashi akai²,gaba ɗaya brain ɗinta ce ta tsaya da aiki ta farajin baƙon yanayi na shigarta a hankali eye ball ɗinsa keyi mata gizo tana jin wata kewarsa na ratsa dukkan wata gaba ta jikinta,wasu hawaye ne suka shiga zuba daga cikin idonta sai yaushe ne zata ganshi? Sai yaushe zata fallasa asirin zuciyarta,jin hawaye mai zafi na sauka a ƙirjinsa yasa yay saurin ɗagota daga jikinsa hannunsa na rawa ya taɓa idonta domin tabbatar da abinda ya keji"ayya my beby boo ba sai kinyi kuka zai tabbatar min kina cikin farin ciki ba,i'm always be ur side i luv you for rever and ever my wify ina ji kamar na mai daki zuciyata na huta da abinda na keji game da ke"ganta ta ɗaga a hankali ta zuba masa ido bata iya ganin komai sai jajayen laɓɓansa,shima ita yake kallo musamman lips ɗinta da suka ji lipstic,hannunsa ya saka ya shiga shafa lips ɗin nata mai ɗan faɗi matsuwa yay daf da iya cikin kasalalliyar murya yace"i need ur cute lips"kafin tayi wani tunanin taji ya haɗe bakinsu waje guda,jikin Najma ne ya fara rawa jin baƙon yanayin daya ziyarce ta a lokacin da bata shirya masa ba,lumshe idonta tayi tana mai jin wai daɗi na ratsata cikin goshewar hankali itama ta cafki lips ɗinsa.
*😘Nimcy luv ce ina sauraran Comments ɗinku wanda shi zai tabbatarmin kuna tare dani pls and pls dan soyyayar da kukemin ina son duk wanda ya karanta yay share👐🏻Son so nake maku my fans😍*
Wattpad@NimcyluvNimcyluv
*💖JUYAYI💖*
*N.S*
EPISODE 4
Relationships are like a Book. It takes years to write but second to burn. *DADICATED TO YOU👉🏼🧝🏻♀️ SIS KAUSAR AGLAN NISSA🥰* kiji daɗinki
......Tattara dukkan wani feelings da emotion dake gaggar jikinta haɗi da zuciyarta tayi zuwa garesa,A lokaci guda wata wutar feelings