Follow us on social media

Showing 186001 words to 189000 words out of 222800 words

Chapter 63 - RAGGON MIJI Angon Mai Kunya By MAMAN MAMY

26 Aug 2026

116

khalil tsohon mijina"

kalmar tsohon mijina ta tabashi yace "kinsan kina sonshi meyasa kika rabu dashi?kika zo kika shiga rayuwa ta kika sani dole nafara sonki,meyasa baki tsaya gareshi ba tunda u love each other"

takara volume na kukanta tace "wlh bahaka bane ni kai nakeso...."ya katseta da tsawa" kimin shiru"

tai shiru tanata kallonshi yatada mota dagudu ya doshi gida,

daga gidan mommy Aisha ta dauko motar ta tadawo gidan tana ta murna, tunda tashigo taji gidan tsit taje kofar dakin faseelat takasa kunne taji tsit, tace "to ina sukaje? "

tace"amma hakan ma yayi bari nazo nai aikina kafin sudawo nasan kafin Maghreb dole su dawo,

jiki na rawa tashiga daki ta ajiye gyale da waya tafito da maganin taje falo ta jona burner dandanan tai jawur ta zuba maganin kaffff dandanan hiyaki ya turnuke gidan ga kauri dagaji anhada tsurface tsurface dayawa aciki,

ta zare wayar tarika yawo dashi tana turara gidan tana ta murmushi ,

harta gama shiru shiru basu shigoba tace "nabani karsuki shigowa fa "tana ta duba wall clock,

taji budewar gate tasaki murmushi ta tashi ta haye sama,

fahad na ajiye mota yabude yafita dasauri ya shige gida ranshi bace ba bismillah bakomi,

Yana shiga tsakiyar falon yaji kanshi na juyawa, yayi tsaye wuri daya ya dafen kan yana yamutsa fuska,

faseelat ta bude tafito tanajin juwwa na daukarta saboda kukan data sha, tana kuka tashiga gidan yana tsaye yaba kofa baya taje bayanshi tana kuka tace "Dan Allah Hero kayi hakuri bazan sake ba "

yayi mata shiru yanajin maganarta kamar kukan jakai,

ta dawo gabanshi tana kallonshi hawaye na zuba tace "kayi hakuri Dan Allah kadena fushi dani, banjin dadin ganin fushinka naci albarkacin cikin dake jikina "

yanzu a duniya ba halittar daya tsana kamar ta, ganin ta yake kamar karya agabanshi tana mishi haushi ya tsaneta he hate her like hell bayason ganinta bare jin maganarta,

ta bude baki zatai mishi magana ya dauketa da gigitaccen marin da seda ta zube awurin a sume, yaja dogon tsoki ya haye sama yashiga dakinshi, dashi ma yasha turare ya wuce toilet yana wanke fuskarshi da jini yabata yanayi yana kallon madubi seyakeji kamar bashi ba,

faseelat dama gata sauran ciwo tananan kife cikin hijab se 7:5 Aisha tafito tanata rera waka ta Abdul d one "kasani aranka kar infita inka barni abaya zansha wuya"

Tun kan ta sauko daga step ta hangi faseelat kife, ta tabe baki takarasa wurin tana tsaye tace "ke!!! Ke!!! "taji tsit,

ta duka ta dagota taganta sume tace "innalillahi ba yanzu ba my kishiya ina son ganinki a raye "

ta aje ta ta ruga da gudu ta dauko ruwa tazo ta sheka mata,

faseelat ta farko da tari da kuka hawaye masu zafi nabin fuskarta"

Aisha tai fuskar tausayi tace "sannu faseelat meyasa meki ne haka"?

batace mata komi ba tatashi tana dafe da cikinta ta haye sama zuwa dakin hero dinta.
[9/6, 3:52 PM] Ikra Rukayyat: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰







By






*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*




✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽

We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/





8⃣4⃣





*Dedicated to Lipton girl (nuriyya) writer ,Allah yakara miki basira sister,yakara hada kanmu*



*gaisuwa da jinjina ga yan golden pen writers association*
👇🏼
*omer dalhat* we miss you,
Beelat
Princess mazadu
Feaner
Deajer one love
Oum deedat
Fatima batula
Fareeedaty
Bintu
Dr fatee
Lipton girl
Ummee yusuf
Harira aliyu
*And all ina maku fatan alheri Allah yakara maku basira yakara hada kanmu*

Golden pen tsintsiya daya madaurinki daya 🤝🏼



Aisha ta tabe baki tace"kya fito yar issss ke matar so kullum kina nuna ke ta Allah ce dan kinga yana sonki yanzu ma gani ina kilbibin naki da kissar zasu kaiki"

Faseelat ta tura dakin ta shiga kwance ta hangoshi ya rufa da duvet ta matsa tana tunkarar bed din dayake kwance,

Kamshinta kadai yaji yaji duk ya rasa natsuwar shi, tunkan ta karaso muryarshi na rawa domin zazzabi ya rufeshi yace "karki sake ki karaso kusa dani I hate you and all about you dan Allah stay away from me natsaneki natsaneki leave my room now"

Tai still, hawaye nata zarya a kumcin ta anya taji dede kuwa bakinda ya saba fada mata so shine yake fadamata tsana saboda karamin laifi wanda be kamata akirashi laifi ba,

taja zuciya muryarta na sarkewa tace "hero it's me fa ur honey ur life kake fadawa haka kadawo cikin hankalin ka kishi be kamata yarika fidda kai tunaninka ba "

kamar ya dade kunnenshi beson jin muryarta yace "who's my life? U? God forbid ni banma taba tsanar wani abu kamar yadda na tsaneki ba just get out from here banason jin muryarki da gwara haushin kare daita "

Faseelat ta zaro ido waje tafashe da kuka batasan lokacin da ta ida matsawa wurinshi ba ta zagaya taga banshi ta haye gadon dasauri ta bude duvet din tana kallon fuskarshi idonshi a kulle ta kai hannu ta tallabo fuskar shi, hawaye na cigaba da zubo mata,

Ya bude ido yana watsa mata kallon tsana, kallon da yake mata yabata tsoro domin tana hango tsantsar kiyayyar da yake mata bata taba ganin kallonnan a idonshi ba yasaba fushi daita jibgarta amma takanga tashin hankali ne da fushi amma ba kiyayya ba,

Hannunta na rawa tace "meke damunka ne? I'm ur faseelat ni kake hadawa da karya? hero me kakeso ka zama? "

yaja dogon tsoki ya kabe mata hannu a fuskarshi dukda yadda yake ba lpy yatashi yajata tana ta turjewa tana kuka tana fadin "plsss kayi hakuri ka saurare ni " ya bude kofa ya turata waje tatai zata kaiwa bango karo tai sauri ta dafe bangon,

Ta waigo tana nishi tana hawaye hannunta dafe da cikinta take kallonshi,

idonshi kasa be kalleta ba yace "don't ever come to my room again I don't want to see you cos I hate you"gammmm ya meda kofar ya rufe,

Faseelat takara fashewa da kuka tana daga murya ta zame tai zaune wurin tana tayi ,

Aisha da tagama salla tana addua tai murmushi tace "yanzu kika fara kuka zaki ji yadda nakeji lokacin da yake wulakantani saboda ke"

Seda tasha kuka sosai sannan ta tashi, ta goge fuska ta shiga dakin Aisha da sallama bakinta,

Aisha ta amsa tana bin fuskarta da kallo,

Faseelat da muryar ta tagama shakewa tace "anty Dan Allah ki kira doctor ya duba hero bashi lpy"

Aisha ta aje remote tace "meyasa me shi ne? "

faseelat tace "zazzabi yake idan likitan yazo ze mishi bayani"

Aisha tace "Tom"

Ta dauki waya zata kira faseelat ta juya ta fita, Aisha ta kira likita tafada
Mai ya kamo hanya,

dasauri ta fita dakin ta shiga nashi yana rufe ta haye gadon ta bude duvet din ta kai hannu wuyanshi zafi rau tace "subhanallahi sannu yaya ga doctor nan zuwa "

yayi shiru ta kalli fuskarshi da tayi jawur tace "yaya meyasa meka a hanci fuskarka duk ta sauya" hankali tashe take maganar,

ahankali yace "I don't know "

Jin karar door bell ta zo zata sauka taje ta bude kofar ya riko hannunta idonshi a lumshe yace "stay with me please "

tace "yanzu zan dawo ga likita can yazo ze duba ka "

Ta cire hannunshi tafita dasauri, tabude wa okato suka hau zuwa dakinshi,

yana kwance okato ke dubashi yaga hancin shi jawur sosai,

Ya rubuta drugs yace "sannu ko,"ya kalli Aisha yace "madam let me gate him the drugs I will be back soon "

ya tashi yafita, Aisha takoma ta zauna, ta meda kanshi a cinyarta tana shafa gashin kanshi,

Faseelat na zuwa daki tayo alwala tazo tayi salla tun kafin tagama taji tanajin sanyi sosai, jikinta kuma tun dazu yayi zafi, bata damu da ciwon ba ta dauko kurani tana karatu,

Khalil ko da yafita yana cikin mota yana tuki yanata doka tsoki ,ya bugi sitiyarin mota yafi sau biyar yanajin mugun haushi da kishin fahad,

daga gaisawa?who knows koshine yarabashi daita ya dauke mata hankali,ina ma zega wanda yake communicating daita a that time, da seya mashi jina jina,


Yanata tunanin irin murmushin da take mishi da taganshi, yasaki murmushi unknowingly, he miss mace me kyau me halin kirki,abunda hjy tayi ya dawo mishi t
Yaja tsoki,

yana zuwa gida ya shiga jamila tataso tana "oyoyo yaya ina breadin? "

Yace "ban siyo ba, zande siyo din"


takura mai ido tace "meyasa mu lips dinka kamar sun kumbura"

Ya shafo wurin yace "nothing na dan bugene, ina khalil? "

tace "yana daki na kwantar dashi yanzu nakeso na goya shi Maghreb ta kusa "

Yace "OK bari nai alwala natafi masjid"


Dakyar faseelat tasamu ta gama karanta suratul mulk ta koma saman bed ta haye ta rufa da bedshit ,

Hawaye masu zafi sunata yawo a fuskarta,


Doctor ya dawo kawo maganin Aisha tabawa fahad,

bayan ishai,

Tareda aisha fahad yayi salla suna gamawa takamashi ya koma kan bed ya kwanta ,

tana jin tausayin shi tace "yaya me zaka ci? "

Yace "nothing "

tace "plsss mana kaci wani abu "

idonshi lumshe yace "OK just a tea with honey "

Ta tashi ta fita, ba jimawa ta dawo da tea din yatashi zaune tana bashi a baki tana kallonshi, shekara fiyeda 15 amma bata taba gajiya da kallonshi ba,

seda ya shanye sannan ta aje cup din yakoma ya kwanta,

Ta mike tsaye tace "seda safe Allah yabaka lpy "

ya bude idonshi da har yanzu suke jawur yace "what are you saying Aisha? tafiya zakiyi kibarni cikin ciwo, plsss kizo ki kwanta anan "

Aisha tace "ayya yaya kamanta nabaka week awurin faseelat, kuma koba haka ba yau girkinta ne, tafiya zanyi nasan tana nan zuwa kowane lokaci "

yace "plsss kidena fadin sunanta Agabana I hate her banason kina maganar ta just come back and sleep here"

Dadi ya kasheta tace "to bari naje nai wanka zan dawo give me only 15minuntes"

Yayi shiru, ta juya tafita aranta tace "ban zuwa kai zaka kawo kanka "

Tana fita ta hau dining tai nattt da abincin da ta dafa tadade bataci abinci irin haka ba, takora da lemu tace "alhamdulillah"ta tashi ta haye sama tai wanka tai kwanciyarta a bed ta Kunna data tana chart,

Jin shiru bata dawo ba har kusan 10pm ya tashi ya koma dakinta, tana kwance yaje ya kwanta bayanta ya rungume ta,
ta juyo ta lulluba mishi bedshit,

Se 12am faseelat ta tashi tanajin jiki tasha magani tai salla, tana kwance kan carpet ta tashi ta nufi dakinshi sede dakin wayam bakowa that mean yana dakin Aisha, ta koma dakinta ta kwanta tana ta tunani se tsakar dare bacci ya dauketa,

wansafe shiru babu fahad be saba mata haka ba ko yayi fushi yakan dubata idan bataje ba,

Aisha seda ta hada breakfast ta hau sama tashiga dakin faseelat,

tana kwance Aisha tace "kifito muyi breakfast ta juya "

faseelat dako yunwa bataji ta tashi tabi bayanta,

Ta samu Aisha na feeding dinshi,

Taja kujera ta zauna, tanata kallonshi amma ko kallonta beba,

Aisha tace"sarve your self plss "

Faseelat bata zuba abincin ba tana kallonshi tace "Hero dan Allah kayi hakuri kadena fushi dani bazan sake yin komai da ze bata maka rai ba "

Yayi shiru,

Faseelat tace "kadaure plsss I'm begging you "

ranshi bace yace "Aisha idan har kinason in rika cin abinci a dining tokibar gayyato wannan halittar anan natsaneta natsani komi nata banason jin muryarta bare na kalleta kidena gayyato ta kusadani "ya tashi ya haye sama,

Faseelat tana ta hawaye ta Duke jikin dining table tana kuka,

Aisha tace "wai meke faruwa ne? "

faseelat tana kuka ta dago tace "anty na mishi laifi kibashi hakuri plssss, maganganun dayake fadamin sunyi muni da yawa plss kibashi hakuri "

Aisha tace "toke me zesa ki damu kanki inace kinsan halin kayanki idan yahuce ze neme kine,zan bashi hakurin amma kinsan ni bakowa bace awurinshi"

Ta tashi ta haye sama tana yatsina fuska,


Shiru shiru Hero yayi hakuri amma bayayi kullum tana kuka tana begging amma beji takasa gane akwai wani asiri jikinshi, dan bata taba tunani wani ze Mishi kawai abinda ranta kebata yadena sonta ne,

yau ciwo gobe lpy ita ke kula da kanta kullum dakin Aisha yake kwana kuma in girkinta yazo tana aikinta dakyar, agabanta suke soyewarsu, umma time to time takan kirata taji lpyarta kuma tana aikomata da kayan kwadayi,

Bayan sati, se daddy yafara rashin lpy me tsanani farko akace typhoid akace sugar karshe de akagano yana dauke da hipatitis ,ba jimawa suka tafi Sudan jinyarshi ,

Umma har gida tazo ta mata bankwana sannan suka tafi, abun ya dameta matuka bata bacci sosai saboda damuwa,

After another week, da daddare ne sosai kusan 2:30am ta farka da matsiyaciyar yunwa tana yamutsa fuska ta sauko ta fita zuwa kitchen,

Tunda ta tunkari kasan takejin ihun aisha da karar kisses da tsotse tsotse, zuciyarta na zafi hawaye suka cika mata ido kamar ta juya se takarasa kasan duk yadda taso karta kalli gunsu amma seda idonta ya kallesu yanata sucking Aisha takoina, zuciyarta na bugawa ta karasa kitchen tana hawayen bakin ciki, yunwa takeji sosai tana son indomei saboda zuciya ta dauko indomei ta yamutse ta ta bude ledar ta rika dibarta danyarta tana kaiwa baki tana taunawa tana kuka tana korawa da ruwa seda ta cinye danyar indomie din tasss tai kwance a store din tana ta kuka har bacci ya dauketa,

Da safe su fahad suka tashi sunata farin ciki,

Faseelat kuma seda asuba takoma daki tai wanka tasa kaya yanzu ko shafa batayi bata lpy ga ukubar da fahad ke ganamata,

Ta fito ta samesu sunata dariya akan dining ,tarabu da zama a dining din tai tsaye hannunta dafe da kujera tana kallon fahad da yasha toka tunda tazo wurin tace "hero se yaushe zaka dawo da kula dani? nifa matarka ce ka ajiye ni baka bani wani hakkina kowata kulawa, yakamata ka sauko hakanan yanzu fin sati ukku kana fushi da abu daya, Dan Allah kayi hakuri horon yaisa haka, ko kamanta da cikin dake jikina ne idan ni kadena sona yakamata naci albarka cin shi, ya kakeso naida rayuwa ta ne nabaka hakuri nayi kuka, na azabtu haka kayafemin mudawo rayuwarmu kamar baya plssss"

So daya ya kalle ta ya kauda ido yace "ke bacewa mutane daganan"

Aisha tace "haba yaya tunda tabaka hakuri ka hakura mana,kodan cikin jikinta "

Ya kalli Aisha yace "ni natsaneta ne kawai tsanar da nake mata harta shafi abinda take dauke dashi, wlh Aisha jinake idan akabani wuka akace na kasheta zan iya, banason ganin gifcinta kwatakwata "

faseelat daketa hadiyar kuka ya kufcemata ta dafe zuciyarta dake mata ciwo hannunta daya nakan fuskarta tana rage hawaye tace "ka cigaba da tsana ta hero nikuma bazan gaji da furta maka inasonka ba, zaka iyason mutuwa ta amma ni inason rayuwarka ,baka son gani na amma ni inason ganinka kullum, na tabbatar watarana zakayi nadamar abunda kakemin zakayi nadamar kalamn da kake gayamin lokacin kuma bazaka samu gani na ba"ta ruga da gudu ta haye sama tafada kan bed tana kuka mecin rai,

Aisha ta kalleshi batare da tanuna jindadin abinda yayi ba tace "u see so kake ka kashemusu diya kome? Lalurar jikinta zaka kalla ka tausaya mata mana"

ya mike tsaye ya dauki keys nashi yace "u r not serious niko cikin nata ma I hate him "

ya tafi office abunshi,

Aisha tafara kwasar kaya tana kai kitchen tana shan dariya tana kyalkyatawa "me ciki anata ladabtuwa ni haryanzu I'm not happy tunda baki fara suma ba "


Faseelat taci kuka sannan ta tashi zaune kanta na tsananin ciwo ta dauko wayarta ta rike zuciyarta nabata ta kira ummi tafada mata ko adddua ta mata, dayar zuciyar tace a, a yanzu tace kidawo gida ko tazo tama daukeki susa yasakeki, tace ya omer zuciyarta tace cabbbb sokike yau dinnan kizama bazawara don bazaki kwana da aure ba, tace umma, zuciyarta tace haba ki tausaya mata ita dake jinya kuma batama kasar zaki daga mata hankali ne kawai,

Ta sharce hawaye tace "to wa zankira?i need help and advisor saboda abun yafi karfina"

Zuciyarta tace "adede wannan lokacin bakida me baki shawara se kanki u knew it danginki basa sanshi ke kuma haryanzu u love ur husband yakamata ki kara hakuri ki daure zuwa lokacin da ze dawo gareki yasha fadamiki he loves you yasha fadamiki u r his life kibashi time, kuma bakida Wanda ze temaka miki fiye da Allah, shi zaki koma mawa kina sanya faseelat dan kina ciwo kina cikin damuwa be kamata ki manta da addua ba so nawa kika tashi kika kai kukanki awurin Allah akan ya dedeta ki da mijinki baki taba ba anya kuka will help you? adduar bayan salla daban yakamata kirika tashi kina samun precious time dinnan kashi ukku nadare time din da Allah yake kira yana cewa Wake da bukata na biyamishi ,wake neman gafara ta na gafarta mishi"

Faseelat ta bude ido tace "yesss ban kasance me sallar dare ba, kuma kohakanan tanada kyau don samun matsayi awurin Allah, yanzu dole narika tashi sallar nan,thanks my heart for giving me the best advice, "

Se hawaye suka cika mata ido ta kalli hannunta da tafin hannun tayi fayau kamar batada jini kuma jikinta yazama very weak tace "I'm sick and weak but duk da haka I will try my best, ya Allah help me give me strength to face all the difficulties of my life "

Ta kai hannu kan cikinta tana shafawa tace "I love you dear kana ragemin kewar babanka koyaushe na Tuna da I have his blood in my womb nakanji dama "


Karfe biyu fatouma ta kirata bayan Sun gaisa tace "sannu me ciki anjima zamuzo ganinki nida anty tunda safe ina nan ina hutawa kamar kar in koma gida nafada mata zanzo tace zatazo itama taga kawarta zamuzo wurin laasar haka "


Faseelat tai dariya tace "sekunzo "takashe kiran


Aisha na dakin fahad yadawo daga aiki sunata rikita juna, faseelat ta rika jin ihun su harda na aishar tai murmushin bakin ciki don ita samm sex dinma baya gabanta tun mutuwar amira rabonta dashi yanzu laulayinta bama tajin desire ga kuma tashin hankali sede tanajin ciwo sosai yadda takejin ihunsu dariyarsu amma ita da ta matsa ze hade fuska,

Da laasar su fatouma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login