Follow us on social media
Showing 174001 words to 177000 words out of 222800 words
family kamarsu "
"nimade I pray so Allah ya bata kamarta "
Fahad ya dauke ido akai yanajin mugun kishi,
Sabeer yace "zancen da aketayi kenan koina abun burgewa kai wlh kagodewa Allah "
fahad yace "u r mad, kana abu kamar ba namiji me kishi ba mtssww"ya shiga mota yakoma unguwarsu,
a masallaci yayi salla sannan yashigo ciki gidan tsit kamar bakowa aciki yazo ze wuce ya duba dining yaga wayam kuma yasan de yanzu basu isa cin abinci ba hakan yakara bata mai rai sosai wato faseelat batai girki ba? Ya tambayi kanshi ya jinjina kai yawuce dan dama baci zeyiba,
Aisha jin zuciyarta nata ciwo yasa tasha drugs nata da yoghurt ta kwanta ba jimawa se bacci,
su faseelat ko sunata kallo adakinta amma ita faseelat tunanin rayuwarta kawai takeyi tundaga gidan khalil zuwa yanzu, tunda tai aure daga wannan se wannan kuma tana bakin kokarinta amma duk a banza,
Faseelat ta dauko wa amira dudu milk tasha ita kuma tasha hollandia yoghurt suka cigaba da kallo,
fahad yanata duban hanyar faseelat amma shiru, tariga tasa ba masa tanabinsa shiyasa yayi kwanciyarsa yasan dukdare zatazo bashi hakuri Ammafa be dena jin haushinta ba akan abinda tayi ,
Karfe goma fahad dake zaune yana kallo ya meda farin wata TV don suna sanya labarai na BBC a Time din,
Alhaji dorikul bali shine megabatarwa ayau, acikin headline harda labarin amira ,
yace "a Nigeria zamuga vedion data yadu a dukkan kafofin sada zumunta inda yarinya yar shekara biyar da ta lashe kyautuka biyar ta yabi kishiyar mamarta "
Idanun fahad sukai jawur yarasa ina zesa kanshi,
har akazo kan labarin alhaji dorikul bali yace "a Nigeria karamar yarinya yar shekara biyar ta lashe kyautuka biyar bayan kyautar debate data lashe yarinyar mesuna amira tayi godiya kuma tayabi kishiyar mamarta wanan yaja hankalin duniya kanta, ga kadan daga cikin vedion "
aka dan hasko kadan daga cikin debate din inda take tambayar Mr chairman koze jidadi in aka damka Wa namiji matarsa ya amshi haihuwar ta ,se kuma complete inda take wa faseelat godiya har inda faseelat tafito ta rungumeta, alhaji dorikul bali yace "wannan abu ya kayatar ya dau hankalin mutane ,fiyeda mutane 2milion ne suka bude vedion ayau, domin abune dabaasa ba ganiba yanzu haka de yarinyar tana cigaba da samun kyaututtuka har munyi fira da wasu malamanta zamu kawo maku tattaunawar gobe amma yanzu ni alhjii... Difffffff fahad yakashe TV besan meke masa dadi ba,
Makoshin shi abushe yatashi yasha ruwa da magani yakoma yazauna yabude system dinshi yadanyi aiki to datar shi na akunne se yadan leka instagram yana following uncle dinsu amira shima yadora vedion da pics din
Anata yabawa anata bata kyautuka,
Aciki harda wani daniskan da yace "Allah yasa mijinta ya saketa na Aura wlh tayimin "🤣
Wani yace "tunda uwarshi ta tsinemishi ko? 😂don inba tsinanne ba bame iya rabuwa da irin wagga matar metarin baiwa "
Wata tace "bakuga vedion bikinsu ba yana kwakume daita kamar ze medata ciki, gaskiya sun matukar da cewa "
wani yace "dani ta dace wlh"
Fahad har jikinshi na rawa ya dauki waya zeyi dialing no din uncle din,se kiran shi yashigo,
Uncle da akamatsa mishi anason account no din faseelat yace ze samo musu ,kuma mutane da dama sunkirashi suna son ganin mahaifinta harda yan America wai sunason amira zasu dauki nauyin karatunta takoma canda karatu, ga account dinshi ma akwai kusan 15million aciki duk na amira kai akwai mutane masu kudi acikin duniya shi abunma har mamaki yabashi se zubosu suke kamar basu sha wuya wurin nema ba,
Fahad yadau kiran a fusace yace "me kukayi haka Muslim? Meye nadora matar aure a media? Saboda ba matarku bane?"
Uncle da abun yabashi mamaki yakasa cewa komi yasa fahad zemasa godiya ne amma se fada, abun mamaki mata da katuwar hijab baa ganin ko kayan jikinta sede dankwalin kanta daya fito amma yake wannan masifar,
Yace "sorry sir ayi hakuri hakan baze kara faruwa ba "
fahad yayi shiru zuciyarshi na kuna ,
Muslim yacigaba da cewa"dama mutane sunturowa amira kudi ne wasu kuma sunason number dinka da account number din matarka suna son...... "
Fahad da karfi a harzuke yace "to hell with ur money "yakashe wayarshi gabadaya, ya kwanta akan bed kamar yayi ihu
Muslim yadade yana tunanin kishin fahad seya share yace zetura musu account number dinshi daga baya inkomai ya lafa ze turamusu kudinsu ,
suna kallo amira tai bacci faseelat ta medata kan bed tashiga wanka tafito tasa yar rigar baccinta ta kwanta sede bacci kasa ko sama yayi kaura a idonta,
Cande bacci ya dauketa,
Fahad nacan yagama shan takaici harya saduda seyafara tunani inde faseelat lpyarta lau bazata kyaleshi ba, yatashi da sauri ya bude kofa ya nufi dakinta,
ya tura yashiga sunata bacci abunsu, yayi tsaye yana kallonsu faseelat tadora hannu ajikin amira sunata bacci,
Ya kurawa faseelat ido rigar jikinta agaban shara shara kana ganin breast dinta, yabi kugunta da kallo rigar duk tai kwance sama , nan take yaji matsananciyar shaawarta ba bata time ya sungumeta ya nufi dayan bedroom daita,
tana bacci taji kamar an dauketa tabude ido taga fahad tameda ta kulle yana shiga yasawa dakin key, ya kwantar daita ya zare short da singlet dake jikinshi,
Yaje yafara romancing dinta duk yadda takejin dadi taki bashi hadin kai, se yaji abun badadi ya dago fuska ya kalleta yace "I'm sorry honey kina fushi dani ko? Meyasa zakimin haka kinsan yadda nake matukar kishinki amma zakije irin wannan wurin"
ta bude ido Taita kallonshi batace komi ba ,
Ya kwantar dakai saman cikinta yace "to kimin hakuri I shouted at u kuma namiki fada akan abunda kike ganin kinyi dede I'm sorry "
Tace "meyasa zakamin haka agaban amira? kaida anty duk bawanda yayi murna akan sakamakonta, yanzu kun kashe mata gwiwa Allah yasa takara yin abun kirki nangaba "
Yace "habade my kankanaty kishinki ne yaja amma kiyi hakuri, kuma karkiga laifina yanzu haka anbazaku a duniya wai wani shege harda cewa Allah yasa nasakeki ya Aura wani yace sede inni tsinanne ne "
faseelat me zatai inba dariya ba tadingi kyalkyatawa,
fahad yayi murmushi yace "yaude har vedion bikinmu seda taita yawo kamar yau akai auren"
Faseelat tace "kayi hakuri to banyi tunanin abun ze girman haka ba "
ya tabe baki yace "bayan yau ko dan rarrashin bansamu ba seda nazo biko "
Tace "haba mana my jarumi" ta tura mai nono setin baki tace "ishiru ishiru sha ummanka"
fahad na dariya ya kafa kai yafara kwankwadar madara medadi 😂🙈
can kusan 2:30 amira tarika mugayen mafarkai kala kala dama tundare tafara ganin biji biji, duk tai zufa tafarka a firgice, sede idonta sam bata gani gashi bude amma duhu,
Tafara kuka tana kiran" anty ,anty anty!!!! "
Faseelat da suke tsaka da sex taji kukanta Hero nasamnta tace "hero dagani kamar kukan amira nakeji "shiko bayaji don baya duniyar kuma nafadamaku be damu da kukan yara ba in ana sex,
amira dakejin ana hura mata wuta ajiki da lalube ta sauko tana neman kofa tana kuka, tana kiran anty,
Faseelat dataji abun dagaske tafara ture fahad daga kanta shikuma yana kara riketa da kara mata nauyi cikin muryar kuka tace"hero amira na kuka Dan Allah kadagani inje wurinta Dan Allah "
amma ina be san tanayi ba,
Amira harta kai bakin kofa taji kamar anajan jininta ta zube akasan tiles tana nishi, tana kiran anty kasa kasa,
Faseelat nata faman yadda zata tada fahad akanta amma ina se bayan 30 mnt sannan ya dagata, ta tashi dasauri jikinta na rawa ta zura riga tai kofa dagudu ta bude tashiga dayan bedroom din,
sede me amira sheme a mike tsakiyar dakin tayi fari fat kamar ba jini jikinta gawani jinin dan kadan agefen baki,
Jikin faseelat na matsanancin rawa zuciyarta na bugawa da karfi ta zauna ta rungumo amira jikinta tana kuka me sauti da tashin hankali "amira! Amira kitashi amira Dan Allah kitashi "amma ina amira tadade da tafiya aljanna,
Fahad dayaji yayi sauri ya diro daga kan bed yasa short yabi kofar,
Faseelat Ta kurma kuwwa da duk karfinta tana jijjiga amira tana kuka,
Kafafunshi kasa daukarshi sukayi yayi zaman dirshan gabansu jikinshi a mace kamar anzare Mai duk kuzarinshi,
Faseelat nata kuka ta tallabo kan amira tana bubbuga fuskarta "amira, amira gani nice anty kibude idonki 😭 kibude idonki gani nazo "Allah sarki amira ta rasu dasunan anty abakinta,
fahad da hankalinshi yadan dawo cikin tashin hankali yace "daukota mutafi asibity daukota "
Ya mike tsaye yana nuna mata tatashi,
Faseelat ta kifa kai jikin amira dake jikinta tana kuka mecin rai tace "amira ta mutu amira tatafi "
fahad kamar ansoka mishi mashi yaji yayi sauri ya amshi amira yana dubawa amma ina ta rasu ya kwartsa ihunda seda Aisha tatashi duk karfin maganin datasha kuwa,
Yana kuka yana kiran amira,
Faseelat nata kuka kamar zaa fidda mata rai take cewa "seda nace kadagani, kadagani "
Aisha jin yanata kiran amira yasa zuciyarta bugawa da karfi, kukan dadi daban na tashin hankali daban baa taba hadasu, dagudu ta hito tayi cikin dakin,
Tana shiga taga fahad rungume da amira yana ta ihu da kuka faseelat kuma tana gefen kafafuwan amiran tanata kuka kamar ranta ze fita,
Aisha zuciyarta na up and down very faster ta kalli gefen bakin amira taga jini, ga fahad nata girgizata bata motsi,
Diff komai yatsaya mata tai baya tafadi kasa a su me ,
Sede sukaji karar faduwarta fahad yadago kai da sauri ya ajiye amira yayi wurinta yana girgizata amma shiru yarika kuwwa yana girgizata yana kuka da magana ,
"Aisha kitashi Dan Allah kutashi plssss Aisha!!!! "
Allah sarki rayuwa kullu nafsin zaikatul maut,
amira de antafi Allah yasa meceton su Aisha da fahad ce, 😭
*R. I. P* *our meera we will surely miss you*😭
*da haka kuma nike kira gareku mutane murika kula da yiwa diyanmu addua karmu rika mantuwa, sannan mudena yada diyan mu a media irinsu Insta dasauransu don bamusan iya wadanda zasugani ba har gwamma status me contact dinka kadai zegani kuma nasan inbaka da relation da mutum ba yadda zaai yayi saving number dinka tunda batai mishi amfanin komi ,domin akwai masu kambun baka tun azamanin manzon Allah (S. A. W) wlh wani ko yabon abu yayi sekaga abun ya lalace ko ya mutu gabadaya, balle yanzu duniya tacika da matsafa yan mafiya yan asiri yan tsubbu dasauransu wanda kana nesa se suiya cutar da kai in Allah yaso, yanzu de gashi amira tatafi Allah kadai yasan dalilin mutuwarta, inafatan andau darasi acikin mutuwar amira, nide fatana akoyaushe a novel dinnan ku dauki darussan ciki masu amfani kubar Wanda basu dashi, inafatan ana tsintar wasu darussan boye da basu fito fili ba amma nasan masu hankali sun gansu kuma zasuyi amfani dasu, raggon miji dasauran tafiya ahaka inaganin ina maku tsallake banbi daki daki amma alhamdulillah tunda kuna ilmantuwa da nishadantuwa*
*mudage yiwa diyanmu adduar neman kariya insun girma mukoya musu surikayi da kansu*
*ina mika sakon taaziya ta ga amira fans Allah yajikan mamatanmu musulmai maza da mata amin kuma ina baku hakuri da yadda labarin ze cigaba da tafiya duk kansu akwai darasin da nakeso adauka akansu sede ayi hakuri akan yadda abun ze kasance kuciga da nishadantuwa amma karkumanta kuna ilmantuwa da abinda kaga yayi dede*
*😂nasha wuyar page dinnan ba page din dayaban wuya kamar shi awa 4 ina typing nashi ya kukaga debate yayi? Ayi hakuri da turancin candidate🤣 ahankali muna kara koyo ,acikin maza kukawo oppose na debate din ,ko cikinku mata wadda take mutuwar son mijnta takawo nata debate na opposing that female education is better than male education🤣 ko kuma wadda bata yadda da hakan ba, thank you all enjoyed*
*don't forget to comment saboda aradu na wahala na gwagwatu harseda na nemi temako*😂💃🏼
[9/6, 3:52 PM] Ikra Rukayyat: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
8⃣2⃣
*Bazan manta da wadanda sukamin alheri ba daga fara buk din zuwa yanzu tundaga wadanda suka sa kudi a account dina, da wadanda sukamin data,da wadanda suka samin recharge card,da wadanda sukabarmin kudinsu time din da raggon miji ya zama free, bazan manta alherinku ba ina rokon Allah yakara maku budi na alheri yakara maku lpy da tsawon rai me amfani godiya ta tayi kadan sede nai maku addua,wannan page din naku ne jimla, ku zauna ku mike kafa kusha karatu naku ne halak malak son so harabada💓*
Tasha kuka har tagama ta wanke fuska ta hau sama don kaiwa faseelat tea din,
Ta shiga da sallama bakinta, faseelat na kwance ruwa nata shiga jikinta ta amsa tana kallon aishar koba afada ba tasan tasha kuka don fuskarta da idonta sun nuna,
Taje ta ajiye tea din akan bedside ta juya zata fita batare da tace komi ba,
Faseelat bataji dadin ganin ta ahaka ba don hakanan taji cewar kishin cikin jikinta ne takewa kuka,
Ahankali tace "anty ki kara hakuri akan jarabawar rayuwarki ki mika lamarinki ga Allah insha Allah ze haska miki rayuwar ki a lokacin da bakiyi tunani ba "
Aisha dake tsaye bakin kofa tana jinta ta karasa fita daga dakin tanajin mugun haushinta ,
Faseelat ta lumshe ido sam batajin dadin yanayin zamansu da Aisha meyasa bazata yi hakuri ba meyasa bazata dauki kaddara ba se yaushe zasu fuskanci juna ne?
Aisha daki ta wuce tashiga toilet tayo alwala tazo ta kabbara salla tanayi tana hawaye, data gama sosai ta daga hannu tana adduar Allah yabata wasu yaran nan kusa,
Fahad na shigowa dakin faseelat ya wuce da dubara ya tada ta zaune tana jikinshi yabata tea din yanajin matsanancin sonta na ratsa koina na jiknshi ya dade beji shaawa ba amma yau segashi kallon ta da yake tayi yasa yaji joy stick dinsa ta motsa,
Faseelat jin abu yana zungurinta ta dauke kai ahankali tace"nakoshi kwantar dani "
Ya medata ya kwantar da ita yadora kanta akan cin yarshi,
yanata kallonta yanajin shi some how,
ya dora hannu acikinta yana shashafawa yana lumshe ido yace "honey alkawarinki na nan fa triplets plss "
amira ta fado mata arai idonta cike da hawaye tai shiru kawai,
Ahankali ya rika matsawa da hannunshi zuwa kasa yatura shi cikin skirt dinta,
faseelat ta rike masa hannu tace "kabari plsss bana so "
yace "nike bakiso plss kibari bawani abu zanyi ba "
Tace "a, a katafi wurin anty plsss wlh banajin dadi kokadan katafi wurinta kabarni nayi barci "
Yace "ba inda zanje inanan ke ko missing dina bakiyi ba 2wks fa "
faseelat tace "hero se yaushe zakagane bako yaushe mutum ke son irin abubuwan nan ba nazata 2wks dakayi yasa kagane haka, hero plsss ka temakamin awannan karan kabarmin ciki na karkayi wani abu daze tabashi don wlh bazan jura ba na roke ka "se kuka,
Jikinshi yayi sanyi yasa hannu yana share mata hawayen in cool voice yace"im sorry, faseelat inasonki sosai kome da yafito agunki inasonshi wlh waccan karan bansan nayi ba, kuma na miki alkawari bazanyi wani abu da ze taba lpyan cikinki ba, abinda baki sani ba shine yanzu nafison cikin jikinki akan ki inason yara honey, kiyi hakuri ki bar kuka "
Tai shiru tana ajiyar zuciya,
Dukkansu sukai shiru kowa da abinda yake sakawa aranshi,
har ruwan suka kare ya cire mata ya dauketa ya yo mata wanka yanata hadiyar miyau,
ya dora mata zane ta hau carpet zatai salla,
tana kabbarawa yabar dakin ya nufi dakin Aisha,
yasamu tayi bacci yaje ya kwanta bayanta yafara zuge zip dinta tabude ido, ya sakarmata murmushi yace "gwara nakara bada himma ko kincikamin gidan da yara,inafatan kema soon kisamu "
tai karamin murmushi yace "I miss your sweet hQ "
tai murmushi yanata kallon idonta yarika matsar da fuskarshi gunta har suka hade ya kama lip dinta yana kissing,
daganan suka cigaba da romancing suka fara sex,
faseelat nagama salla tajuya taga wayam babushi se tajiyo ihunshi daga dakin Aisha ta tabe baki ta girgiza kai, ta koma kan bed ta kwanta hannunta daya kan maratta dake dan motsawa kadan,
ita kadai ke ta tunani she wish tasamu mace asa mata amira amira tadawo su cigaba da rayuwa she's missing her everyday every time,
bayan Sun samu natsuwa fahad ya rungume Aisha yana shafar gashinta yana kallon fuskarta yace "wai miye sirrin? Se kara dadi kike kin sauya sosai yanzu fa kullum da wet kuma kema kinajin dadi unlike before da bakiji ,sosai kike rikitani yadda kike nunamin kinajin dadin wani lokaci fa har sambatu kike (ahhhhhh immmmmmm ashhhhh thank you God for giving me the best man in the world)"
Aisha tafashe da dariya ta rufe fuskarta da hannu tace "kai dinne kaiya rikita ni, ina jindadi sosai u r d best"
yanata kallonta yanajin dadi yace "Aisha kece? Kece kike fadin haka"
tai murmushi yace "naji dadi sosai heart beat kicigaba da fadamin haka I love it "
tace "anything for you my hubby "
yayi dariya ya dauketa suka tafi toilet sukayi wanka sunata wasanni,
Suna fitowa a gaggauce ya shirya ya fita wurin faseelat Aisha ta tabe baki,
da daddare girkin faseelat ne gashi bata lpy, shi kuma ya fita se dare yadawo wayam ba komai a dining ,
dakin Aisha yashiga tana kwance tana chatting yace "Aisha meyasa baki mana dinner ba? "
hankalinta kan wayarta tace "ai ba girki na bane"
rai bace yace "kamar ya?amma Kinsan bata lpy ai ko? "
ta dago ta kalleshi tace "eh bata lpy amma hakan baze hana ta bude ma kafa ba don haka ita zataiwa kanta girki tunda har tana iya sex girki bazeyi wuya ba "
yanata kallonta yanajin kamar yaje ya mazgeta yanxu tunda taga yadena bugunta shikenan komi yafito bakinta se ta fada masa yace "I don't care karki girkin amma kirika kula da abinda zaki rika fadamin,idan kinga dama inbaki ga dama ba seki cigaba amma bazakiji da dadi ba "ya juya ya fita
Tace "matsalarka ai gwara narika rage takaicinka inba haka ba bakin cikin ka ze kasheni yau akafara samun ciki a gidannan duk kabi ka rude ko