Follow us on social media
Showing 153001 words to 156000 words out of 222800 words
sosai ka kwantar da hankalin ka ni takace, taka kai kadai my hero,u r my everything we will be together forever "
fahad yayi shiru yana aika mata da wani kallo me kashe jiki, itama ta rika aika masa da nata sihirtaccen kallon da murmushi kan fuskarta dukkansu Sun manta aina suke,
ahankali fahad yake kasa da fuskarshi zuwa tata, har fuskokin su suka hade suka rika kissing juna passionately, dukansu sunajin matsanancin dadi,
Ummi da taje dubo diyar wata kawarta data haihu ta dawo omer har ya tafiyarshi yabar asibitin gabadaya, batare da tasan abinda ke faruwa ba ta tura kofar dakin tashiga, abinda tagani ne yasa ta fiddo ido waje, faseelat na kwance fahad agefenta azaune ya sunkuya har yadan danne ta sunata kissing bakunan juna a dimauce faseelat hardasa hannu tarike mai kai don duk sunyi kewar juna,
ummi batasan lokacin da bakinta yafara hailala ba "Lailaha illal lah Muhammadur rasulillah (S. A. W)
tun kan takarasa faseelat ta Saki kan fahad, ya tashi zaune ya sadda kai yana sosa keya, itako faseelat ta rumtse ido,
kafin ummi tai magana umma ta turo dakin da faraa da sallama bakinta,
Taga fahad zaune gefen faseelat ga ummi tsaye hannunta kan bakinta da alama yanzu tashigo,
Umma tabata fuska tace "kai me kakeyi a nan? "
fahad ya dago ya kalli umma ya kara sadda kai kasa,
tace "tambayarka nake me kk anan da ba kasheta kaso kayi ba "
fahad yayi fuskar tausayi yace "umma nazo dubata ne, bawani abu ba "
tace "to tashi kafita tunda kagantan"
Fahad ya kalli faseelat da har lokacin idonta ke kulle tanajin matsanan ciyar kunya ya tashi ya fita yanajin kamar yayi kuka, faseelat jitayi kamar tajawo shi ya dawo ya zauna dan zamannan nashi setaji har karfin jiki tasamu,
yana fita umma taja tsoki, har lokacin ummi na tsaye da hannu abaki, umma ta kalleta tace "se hakuri yaran zamani basu da kunya kokadan"batasan ma abinda sukayiba zaman shin agadon kadai ma taga bedace ba,
Aran ummi tace "aini naga dahirrr"
umma takarasa ta ajiye kulas dake hannunta da ledoji ta zauna gefen faseelat tana kallon fuskarta, datake kamar meyin bacci,
ta juya ta kalli ummi tace "bacci ma take ko? "
ummi tace "ihmmm idonta biyu "
umma ta riko hannunta tace "daughter yau bakison ganina ne? "
Faseelat ta bude ido badan taso ba, bata kalli gun ummi ba tace "sannu da zuwa umma "
Umma tace "yawwa ya jikin? "
faseelat tace "naji sauki"
ummi tace "kwarai kau taji sauki azoma a sallame mu mutafi gida haka ta karasa warwarewa acan"
Umma tai dariya tace "zaman asibiti akwai cin rai dama amma tunda ta samu lpy gwara ku koma gidan "
ummi tace "ai dole saboda banga amfanin zaman da muke ba "
umma tai dariya ta meda hankalinta gun faseelat tace "yau tuwon shinkafa miyar shuwaka na miki danta temaka jinin da yarage ya ida wankowa, inafatan zakiiya ci? "
faseelat ta daga kai, umma tafara zuba abincin faseelat ta saci kallon ummi taga har lokacin ita take kallo takara lumshe ido sosai,
Umma nagama zubawa ta tadata zaune ta rika bata batajin yunwa bataci sosai ba tace takoshi,
Umma na nan zaune zuwa sha biyu da 30 lady da safiyya suka zo sannan suka tafi tare,
Suna fita kamar ummi najira tace "kede anyi jarababbar banza daga zuwanshi kin sakar mai jiki yakara dura miki wani cikin yakara zubardashi shasha wadda batasan ciwon kanta ba"
maganar ummi tabawa faseelat dariya aiko tadora hannu abaki tafara dariya ummi tace "dariya nabaki ko zata koma maki kuka don alhaji babba yace dole seya sakeki bazaki komaba kuma kinsan shi in abu yabata mai rai yana dadewa be sauko ba "
faseelat ta tashi zaune idonta taff da hawaye tace "ummi dan Allah kuyi hakuri kutemaka mana wlh kuskurene kuma bazaya kara faruwa ba "
ummi tace "seki bari seyazo seki fadamai nide ba ruwana aciki"
faseelat ta koma ta langwabe,ciwo yadawo ummi tace "kima tashi alhaji kawai nake jira yazo a sallame mu nagama wahala dake kuma "
Faseelat Tai shiru gabanta nata faduwa,
Tunda fahad yafita Aisha take kuka, tayi danasani tayi danasanin sanin faseelat a rayuwarta tanata karajin mugun tsanarta a ranta,
fahad ya nemi fever din jikinshi ya rasa yana cikin mota se lasar lips yake yana sakin murmushi shikadai, gsskiya he's missing he's messing soft and sweet hq na faseelat
yana zuwa gida ya shiga yasamu Aisha kwance taci kuka tagaji, yaje wurinta ya zauna ya medo kanta jikinshi yace "meke damunki ne Aisha?"
Aisha ta kalleshi cikin ranta tace shifa har ya warke, tace "zuciyata ke ciwo sosai"
Ya bata fuska yanajin tausayinta yace "sannu heart beat bari nakawo miki abinci da magani dan Allah kikara hakuri dani "ya aje kanta ya nufi kitchen,
Aisha tabi bayanshi da kallo tanajin takaici tace "ga heart beat dinka can ni I'm only a sister kuma kasan baka kyautamin kenan har kake bani hakuri"
shima yunwa yakeji ya dafa musu indomi da kwai yadauko mata magungunanta itama yunwa takeji ta bude baki tadanci yabata magani sannan yaci nashi yana gamawa ya dauketa yanata mata sannu taita kallonshi kawai,
ya sakarmata murmushi yace "I love you heart beat ina tsananin sonki"
aisha tai murmushi me ciwo tace "I love you yaya more than everything in this world "
Yace "thanks you so much dear ya kaimata kisss a head"
Akan bed yaajeta yashiga toilet ya watsa ruwan dumi don yakara jin karfin jikinshi yadawo har lokacin bacci be dauketa ba tana ta kallon shi kamar bashi ne ke kwance dazun ba, yazo ya haye bisa gadon ya matseta yafara aika mata da kisses,
Bata hana shi ba don itama tayi kewar dumin jikinshi sambatunshi and his sweet words after sex,
bayan komi yagama wakana ya rungumeta yana fada mata sweet words da kullum yake fadin sabbi kuma tanajin dadinsu ,har bacci ya dauketa yana rungume daita ya dade yana kallon fuskarta duk ta rame ya shafi gashinta ya tashi yayo wanka yasaka kaya ya nufi gidan mommy dauko amira yakaita wurin faseelat,
koda yaje yasamu amira kwance tana bacci ya Daukota beko gaisa da mommy ba ya nufi asibity,
Tun kafin yakai amira tafarka tana ganinshi tafara kuka yace "princess wurin anty zan kaiki kiyi shiru kinji "
amira tace "aika kasheta ni kamedani wurin mommy "
yanajin zafin maganganunta yace "antinki bata mutu ba kiyi hakuri mutafi wurinta tanason ganinki, kinji?"
Tai ta kuka yanata rarrashi har suka isa ya fito ya dauketa suna Zuwa bakin kofar dakin ya tura yace tashiga, amira tashiga dakin wayam bakowa don an sallamesu,
yana tsaye bakin kofa tafito tana kuka, ya riketa yace "me akamiki? "
tace "u lied to me bata ciki "
Ya tashi ya tura kofar wayam ba kowa, ya dafe kai yace "nashiga ukku"
amira ta kama hanya zatai tafiyarta yabita ya dauketa tana ta harbe harbe, har suka isa bakin mota ya dorata saman motar ya zaro mata ido rai bace yace "Dan ubanki natsu kimun gumm wlh kona zane ki "
amira tai gum tana ta hadiyar kukan, don betaba mata haka ba
Idonshi jawur yace "in kara jin kin min kuka sena miki dan banzan duka "
ya dauketa yasata motar suka tafi gidansu faseelat gidan kau a bude yake,
Ya fito ya dauketa yakaita har bakin kofa yace "she's inside enter "
a tsorace ta shiga cikin gidan, ummi nata yan aikace aikace amira ta shigo tana share hawaye
Ummi tace "a, a amira kedawa? "
amira tace "daddy ne yace anty tananan in shigo "
ummi tajawo hannunta tace "antinki nanan kuwa"ta shigar daita dakin faseelat
faseelat na kwance bacci ya dauketa, amira ta tafi ta rungumeta tana kuka,
faseelat ta bude ido taga amira ta riko fuskarta tace "princess yaakai me kikewa kuka? "
amira tace "inata nemanki banganki ba anty karki dawo gidanmu daddy yakara dukanki"
ummi tace "kwarai ko fadamata gaskiya tunda ita kwakwalwarta ta toshe"tajuya tafita tana surutai
Faseelat ta sa hannu tana sharewa faseelat hawaye tace"bakiso na dawo mu cigaba da cin abinci tare, karatu, wasa, bakiso? "
Amira tace "inaso amma daddy na dukanki bana so ya cigaba da dukanki"
Faseelat tajawota ta rungumeta tace "baze kara ba it was a mistake kuma it won't happen again kinji? Kidena jin tsoron daddynki he loves you baze miki komai ba"
Amira tace"he don't love me anymore, yanzu ma yafadamin ze zane ni"
faseelat tace "kidena tsoronshi baze miki komai ba, kinji ko maybe kin bata masa rai kuma I have told you baa batawa iyaye rai "
amira ta daga kai, sunanan kwance sunata dan labari amira nabata labarin abinda yafaru bayan batanan,
fahad yana cikin mota zaune se tunani yake shifa he want to see her me yasa aka sallamesu acan zesamu damar ganinta anan ko baze samu ba "
omer yadawo daga aiki har yazo yashiga gida fahad be lura dashi ba yanata tunani,
omer nashiga ummi na tsakar gida yace "lpy ummi naje asibitin naga bakwanan kuma naga har yanzu dasauran jikinta "
ummi tace "kai ke ganin haka amma ita ta samu sauki ,ina dawowa dakin nasamu mijinta yazo ya danneta sunata tsotsar juna, shiyasa nace a sallame mu takarasa warware wa anan karma yadura mata wani cikin tun muna asibitin tunda de ita sakarai ce"
Omer ranshi ya baci yaja tsoki yace "yanzu ma nabaro shi kofar gida kome yake anan shima yasan baze samu ganin taba "
Ummi tace "yarshi yakawo tana ciki wurin ta"
omer yaja tsoki ya nufi dakin faseelat suna kwance ya janye amira, yace "kede anyi wawuya wadda batasan ciwon kanta ba, wato wannan karan ma bakiga laifinshi ba ko? To inke bakisan ciwon kanki ba mu munsan ciwon kanmu"
Yaja amira suka fita waje har bakin motar fahad da kofar ke bude ya tafi dogon tunani gwam gwam omer ya kwankwasa motar, fahad ya dago yana kallonshi,
Omer ya tura amira wurinshi yace "take ur daughter and go karka sake dawowa kofar gidannan, I warned you kar nakara ganin ka anan idan kuma kazo to zaka sha mamaki"
Fuuuu yajuya cikin gida,
Fahad yayi kasake yana ta kallon bayan shi, ya girmi omer amma gashi yanata datsa mishi magana, amira dake ta kuka tace "daddy ni awurin anty zan zauna"
Zuciyarshi na zafi ya dauketa yasata cikin motar suka nufi gida ita tana ta kuka shi kuma yanata tunani tunkafin suyi nisa zazzabin yadawo mishi,
Itama faseelat tana can tana kuka.
comments, comment's nikuma in rika antayo maku long page ko mungama.
[8/24, 12:54 AM] SHALELE😍: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
BY
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
7⃣6⃣
*Dedicated to Aisha fan's Allah yakara maku hakuri😔*
Suna isa gida yayi kwance a main palo a saman kujera hannunshi dafe da zuciyarshi dayan kuma dafe da kanshi dake matsanancin ciwo,
Amira tawuce sama wurin mamarta tana kuka,
Aisha na kwance har yanzu bata tashi ba don tadade batai bacci medadi ba dan kulawar nan data samu shine taji dadin baccin, amira tafada samanta tana ta kuka,
Aisha tabude ido tace "amira kedawa? "
Amira tace "munje gidansu anty ne se ya omer ya daukoni ya kaini wurin daddy kuma ni acan nakeso na zauna"
Aisha ta tabe baki tanajin haushi tace "ina daddyn naki? "
Amira tace "yana kasa? "
Aisha tace "toki dena kuka zai medaki anjima, yanzu bari natashi nai wanka na dafa maki abinci me kkso kici? "
Amira tace "ni abincin anty nakeson ci "
Aisha ta harareta tace "sekije kici inda kikaganshi, wlh amira sunan anty yafita daga bakinki, inbahaka ba dukan tsiya zan miki, wawa marar wayo kuma kimin shiru "
Amira tai shiru tanata ajiyar heart, Aisha tai ta kallonta tanajin takaici taja dogon tsoki ta janyeta tatashi zata shiga toilet,
Har takai kofa amira tace "mommy anty nagaidaki tace tayi missing naki"
Aisha takara jan tsoki ta waigo tace "idan naci ubanki zaki dena fadin antinnan"
Amira ta turo baki gaba ta tashi ta tafi dakinta,
Aisha taja tsoki tashiga wanka bayan tafito tai salla tadanyi makeup tafita main palo,
Fahad na kwance ya rasa meke masa dadi, Aisha ta sauko takaraso wurinshi ganinshi haka ta zukunna gaban kujerar tana kallon fuskarshi tace "yaya jikinne? "
yayi shiru ya kyaleta murya araunane tace "yaya ka temakamin ka cire damuwar nan kadeji abinda doctor yace jininka yahau banso wani abu yasameka kayi hakuri ni zanje nawa mommy magana zasu dawo maka da faseelat"
Fahad ya bude ido ya kalleta ya kamo hanninta ya rike murya can kasa yace "mutuwa zanyi Aisha wlh inde basubarmin faseelat ba zuciya ta bugawa zatayi inasonta sosai bazan juri rashinta ba "
zuciyar Aisha na matsanancin ciwo tace "nasani yaya, zasu hakura nide rokona ka rage damuwa "
Yayi shiru yanajin kamar yaje ya sato faseelat, Aisha ta zare hanninta ta shafi kanshi tace "kadaure me zakaci yanzu"
ya girgizakai yace "I'm not hungry "
Tace "plsss mana"
yace "leave me alone Aisha I'm not well I don't want anything from you "
hawaye suka zubomata ta tashi tsaye tanata kallonshi tace "zanje gidan mommy zanyi iya kokarina wurin ganin farin cikinka ta dawo gunka "
ya kalleta yajuya mata baya, bata tsaya dafa abincin ba ta dauki amira suka tafi gidan mommy,
Faseelat nata kuka omer yashigo dakin yayi tsaye ya harde hanniwa yana kallonta, faseelat na kuka tace "yaya Dan Allah karka zama katanga tsakani na da hero, wlh baa sanin shi yayi min haka ba shine rayuwa ta bazan juri ganinshi cikin damuwa ba "
omer yaja dogonn tsoki yanajin kamar ya rufeta da bugu yace "kitashi kibishi tunda shine rayuwarki "yajuya yabar mata dakin,
ya shiga dakinshi ummi tabishi yana kwance ya dora hannu saman kai yanata tunani ummi tace "omer dan Allah karabu da harkar su faseelat karka wani damu kanka tunda taji tagani kuma tanaso ahaka, kuma karka yarda wata sainsa tashiga tsakaninka da mijinta don faseelat de komawa zatai kaga se kudena ganin mutuncin juna kafita harkarshi ko yazo ai baze shigo gidannan gagaf ba seya nemi izini inbaa bashi ba dole ya hakura ya tafi, kasawa kanka hakuri ni kaganni nacirewa kaina damuwar ta, yau da ido na yaganemin yasa nakara sanin faseelat bakaramin so takewa mijinta ba ,kayi hakuri ka rabudaita"
tundazu yanata kallon ummi yace "shikenan ummi ya daketa yaci bulus? "
ummi tace "aa beci bulus ba shima yana wahala kam daganinshi kuma bayau ba gobe zata koma ba seyakara gane muhimmacinta "
omer yace "hmmmmm"don shifa ya saketa kawai yakeso,
ummi tace "kadejin abinda nafada kar ka kara koyi mashi maganar faseelat "
ta juya tafita, ran omer bace shifa yaso koda marin da yawa faseelat ne yarama mata amma ummi tazo tahana koyi mishi magana,
da marece sabeer ya dauki matarshi radiya sukaje ganin faseelat suka tarar har an sallamesu,se suka nufi gidan fahad,
akan hanya fatouma takira wayarshi, yanagani yaki dauka dukda de yanason daukar,
Shikam yayi dubara tun kafin soyayyar shi da fatouma tayi nisa yafadawa radiya yana neman ta, abun yabashi mamaki don yayi tunanin zata rude amma cewa tai "Allah yasa alheri yabamu zaman lpy, dear ni bantaba sawa araina dani kadai zaka zauna ba kai mijin mata hudu ne sede dan Allah ka kamanta adalci tsakanin mu, karka fifita wata akan wata Allah yakara maka budi na alheri yabaka ikon rikemu"har yanzu bedena mamaki ba, kuma sonta yakara ninkuwa akan nada don yayi tunanin zata rikitashi wani girmanta yake gani, itada kanta ta amshi no din fatouma tana kiranta da yake fatoumar itama wayayyace ko radiyar bata kira ba ita seta kira don aganinta inde radiya batai kishi ba itada take gidanshi don me ita zatayi, wani lokaci idan suka samu matsala da fatoumar itake shiga ciki don fatoumar tacika jan aji da yawa da zuciya ko lokacin kiranta yayi be kira ba setai zuciya .
Wayar nata ringing radiya ta dauka tace "amarsu ko kinwa angon laifine? "
Fatouma tai dariya tace"bawani laifi anty nasan dan kina kusa shiyasa be dauka ba"
radiya tace "kode kode? "
fatouma tace "ihmmm bakomi anty ki gaishe shi"
Takashe wayar radiya ta kalleshi tace "donme bazaka dauki wayar ka ba don inanan watarana fa Agabana zaka shiga wajenta "
yayi murmushi yana shan round yace "baagabanki ba dear don baa gida daya zaku zauna ba, idan kuna nesa da juna zakufi zaman lpy amma in kuna tare zaai ta samun matsala,"
radiya tace "bawata matsala kaide tsarinka ne haka "
yayi murmushi yace "kwanciyar hankali nake neman mana"
Suna isa gidan basu samu Aisha ba se fahad dake kwance har lokacin,
sabeer yace "friend yakamata ka kokarta karika yin aikinka tunda bawani keyi ba asara kake ja wa kanka don sisi kamfani bazasu dauki asararta ba "
fahad beko kalleshi ba yagama surutanshi radiya nata kallonsu suka tafi,
Aisha ko tunda taje gidan mommy take kuka tana rokon mommy akan taje wurin alhaji rabiu su dawo da faseelat, mommy tace ba inda zata, tanata jin haushin aishar donme bazata barshi ya mutunba.
bayan 4days
tundaga ranar fahad bekara zuwa gidan mommy ko umma ba don beda lpy sosai har drip biyu ya sha, bacin alllurai iri iri, dukda ciwon yakanje gidan su faseelat amma besamun ganinta duk yabi ya rikice,
Faseelat ma bata barcin kirki da tunanin mijinta take kwana, Aisha ko tanata kunsar bakin ciki,
Yau akayi sunan jamila ansaka wa jariri sunan khalil hjy dakanta ta sa aka kawomata sa da raguna biyu daga cikinnata aka yanka rago daya na dangin jamila daya nasu sa na mejego, bawani taron suna akeba don ranar ne sadakar bakwai na khalil duk kayanshi da sauran tarkace an rabar, nanda kwana ukku zaa raba gadonshi,
jamila nanan tana cigaba da kukan rashin mijinta hjy kuma ta dangana se rarrashin jamila take,
da daddare bayan musa yazo khalil yafadamishi gobe zekoma gida, don inde bakunta ce kar tafi sati daya,
musa yace "malan khalil naji dadin zama da kai nakaru sosai danhaka nakeson mukulla zumunci muhada matanmu suma surika kawance "
khalil yace "nikaina naji dadin zama dakai kuma nakaru sosai, nagode da irin karramani da dawainiya dani da kukayi"
musa yace" goben da karfe nawa zakatafi? "
khalil yace "8:am"
musa yace "inba damuwa kabari har zuwa 10am sena kaika da kaina "
khalil yace badamuwa yayi godiya, khalil ya amshi number musa akan idan yayi waya zasu rika communicating don wayarshi bata