Follow us on social media

Showing 18001 words to 21000 words out of 99941 words

Chapter 7 - Juhud Complete Hausa Novel by Oum Hairan

17 Nov 2025

1647

tafiya me tsayi kafin su isa barikin sojin gdajen sunfi na
barikin Jos haduwa alama ma ta nuna barrack din sabuwa ce wani bangare ya nufa na barikin
yayi parking jikin wani gda me kyau sosai ya fito suna gaisawa da mutane ya bude gdan suka
shiga ta tsaya tana qarewa gdan kallo tace “Baffa'am wuro ga yayi kyau sosai" murmushi yayi
yace “baki rabo da shirme daughter ga dakinki nan zan shiga ciki bacci nakeji nasa a kawo miki
abinci" daga masa kai tayi ya juyo ya kalleta ya shige ciki ya rufo qofar itama ta shiga dakin
tsarin dakin ma yafi na waccan barikin taja fasali ta cire kayanta ta watsa ruwa ta dawo itama
tayi kwanciyarta"............





*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT
0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241
ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*


*DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI
EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO

BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA
COURSE MUTANEN DA YAWA.*




*Shares Please*





*Oum Hairan*
[7/17, 12:58 PM] Oum Hairan: *JUHUD*




*(OUM HAIRAN)*



*( Pure love sex nd romantic)*




*FREE PAGE NINE 9*



*SANARWA*
Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi
ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.



*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*CIGABA*
Qarfe uku na yammaci ta tashi tayi sallar azahar tana idarwa taji ana Kiran la'asar itama ta
miqata ta zauna kan sallayar tana wasa da yatsunta taji an taba qofar ta dago suks hada ido
Saida gabanta ya Fadi ganinsa cikin shigarsu ta sojoji fuskarnan a murtuke kamar bai taba
dariya ba tsayawa yayi akanta mazantakar ta motsa ganin yanda duk ta firgice yasashi
sassauta fuskarsa yace “ki kula da kanki zan fita wani aiki maybe sai gobe zan dawo akwai
yaron gidannan Gebral duk abinda kike buqata ki fada masa banason yawo ki zauna a gda ki
kula da kanki kinji?" Jinjina masa kai tayi tayi masa fatan Alkhairi ya fice yaja numfashi itakam
mugun kwarjini yakeyi mata cikin kayan soji ko kadan batason ganinsa da kakinnan, tana gama
abinda takeyi ta tashi ta gyara sakinta ta shiga dakinsa ta gyara masa ta fito ta gyara parloun ta
zauna da karambani ta kunna kayan kallo tana kallon arewa24 batayi aune ba taji Kiran magrib
ta miqe tayi ta dawo ta zauna.
Bata jima da zama ba taji ana buga qofar ta miqe ta bude da girmamawa qaramin sojan ya bata
kayan hannunsa yace “Ogane yace akawo miki ki duba idan da wani abu da kike buqata ki
fada" bude ledar tayi shirgin kayan zaqi ne sai ksyan tea tayi murmushin jin dadi tace “bana
buqatar komai" juyawa yayi ya tafi ta kulle falon ta zauna tanashan sweet din da biscuits tana
kallo bata tashi a falon ba sai 11:20pm taje ta kwanta.




Sunci gaba da rayuwarsu da Baffa'am dinta a garin Maiduguri komai yagani ya rakito
daughtersa duk Wanda yasansa a wannan ritsin to yasan yarsa Meenah a tsarin tahowar da
sukayi daga Jos wata guda zaiyi a Maiduguri ya koma Amma yanayin aiki ya zaunar dasu gashi
har sun tafi wata biyar a cikin wata biyar dinnan gabadayanta bai zauna a gida yakai na wata
guda ba yau Yana can gobe Yana can,
Fuskanta yayi yartasa tana shigs damuwar kadaici hakan yasa ya daukar mata malami take
zuwa har gda yanayi mata lesson na boko dana addini, sunada maqota badon ransa naso ba
yabata damar shiga maqotan dake sunada yarinya da bata wucce tsararta ba, daga lkcn data
fara fitar ne abubuwa suka soma lalacewa sojojin sunga jar yarinya yar duma² kowa tambaya
yakeyi itan wacece? Wadanda suka san gskyr lamarin sukan ce yar riqoce a wajensa wasu
Kuma suce qarya ne satota yayi yayi Camping nata suke zaman zina wasu Kuma suce a
barikinsa yayiwa wata ciki ta Haifa masa ita.
Duk yanajin wannan hasashen na mutane baisa komai aransa ba balle ya dameshi iyakar
saninsa shidai jinta yakeyi a cikin jininsa qauna yakeyi mata ta gskyr da da mahaifi duk da a
mafi yawan lokuta shaidan yakan qawata masa surar yar tasa koda baya gari ya rinqa ganin
tanayi masa gizo.

Haka yake yaqarsa ya danni zuciyarsa a hankali wutar sha'awarta take ruruwa a zuciyarsa har
ya kasance idan baiji ko ganta ba yakan rasa nutsuwarsa gabadaya akwai ranar da baya
mantawa ya dawo Yana kwance a falo itakuma tana kitchen kasancewar yanzu batada aiki
saidai tayi masa list na kayan girki wai ya siyo mata girkin yan gayu take koya gurin Maman
Humaida to shima dake dan zuga gwaiwa ne ta hau qaya haka zaije ya lodo mata duk abinda ta
buqata.
To yau dinma hakance ta faru takanas saboda siyayyar ta ya dawo yana bata ta fice a gdan
bata shigo ba sai gaf da magrib gabadaya hankalinta yayi gaba tama manta da Baffa'am din
nata yana gidan tana shigowa ta yage hijjab din ta jefar daga ita sai towel din da bai rufe mata
cinyoyinta ba wani shocked ne ya hadu a jijiyoyinsa lkcn data kunna hasken daya kashe na
falon yabi santala² santalan cinyoyinta da kallo yanajin tsartsatsin wutar azabar feeling yana
bijiro masa.
Juyowar da zatayi suka hada ido taja baya da sauri tace “lah Baffa'am dama kananan" bai iya
bata Amsa ba saboda yanayin da yake karba ya wucce tunani bin sassan jikinta kawai yakeyi
da kallo abubuwa suna bijiro masa wawuyar kam bata gane komai ba tazo ta zauna kusa dashi
tace “yau shinkafar zuma Mmn Humaida ta koyamin da miyar qwai Baffa'am in kawo maka
zakaci?" Tana mgnr tana maida hankalinta garesa idanunsa daya jima da lumshewa tun
zamanta ya bude akan qirjinta ya janyesu zuwa kan fuskarta suka shiga cikin nata sun wani
qanqance sun kada sunyi jawur hakan yasata saurin zamewa takai hannunta cinyarsa tace
“Baffa'am bakada lfy ne?"




Janye hannunta yayi cikin yanayi na dimuwa da tashin hankali ya miqe zaune gabadaya tsigar
jikinsa ta gama tashi tana jorner masa hannunta sai yaji kamar ta ninka masa yanayin da yake
ciki idanunsa suka qara qanqancewa jikinsa har wata rawa yakeyi shi kansa idan ya shiga irin
wannan yanayin tsoron kansa yakeji da sauri ya miqe yabar gurin zuwa dakinsa saboda saqar
da zuciyarsa takeyi masa ba mai kyau bace, ci gaba da ganinta a haka zai iya janyo afkuwar
komai, tunda Allah ya hadasa da ita yake addu'ar kada Allah ya kawo ranar da hankalinsa
zaikai gareta harma yaji wani abu game da itan Amma Ina ya makara.
Key yayiwa dakinsa ya fada katifarsa cikin yanayi na gushewar hankali ya rinqa miqa Yana
shafa mararsa zuwa twins dinsa yana danna saman dick dinsa a hankali tare da mulmula kanta
yana nishi Yana jan numfashi, ya dauka dogon lkc a haka kafin ya samu relief ya sake gyara
kwanciyarsa rigingine Yana mayar da numfashi zuwa lkcn ya fara azabtuwa da feelings Yartasa
tabbas idan yaci gaba da kadaicewa tsakaninsa da ita to kuwa zaayi abin kunya wanda baya
fata burinsa bai wucce yaga ya samu damar aurar da ita da qimarta ba zaiji kunya zaiyi kaico
ace shine ya zama silar lalata amanarsa da Allah ya dauka ya bashi.
Juhud ta jima a tsugunne a gurin tana tunanin abinda damun Baffa'am din nata duk jikinta yayi
sanyi ko kadan batason taganshi cikin yanayi daba na walwala ba, miqewa tayi ta shige dakinta
ta Sanya rigarta ta zauna tayi tagumi tana tunanin halin da Baffanta yake ciki miqewa tayi ta fita
ta nufi dakinsa ta qwanqwasa ta jima tana bugawa kafin taji an murda qofar an bude ganinta a
tsaye yasashi furzar da iska yace mata.

“Ya akayi? Yanayin da yayi mgnr yasata dagowa tayi saurin sunkuyar da kanta bazata iya kallon
idanunsa ba yau bataga alamun rahama a tattare dashi ba, tsawa ya daka mata data sanyata ja
baya da sauri tayi qwalqwal da ido hawaye ya balle mata ya cafki hannunta yace “ba mgn
nakeyi miki bane?" Cikin in...Ina da rawar murya tace “bansan laifin da nayi maka ba Baffa'am
am don Allah kayi hqr bazan qara ba banason ganinka da fushi bayayi maka kyau...." Yanda ya
kafeta da idone yasata katse maganar ta zauna a gefen katifar ta kama shusshura qafa tana
kuka, abin ya bashi dariya yarinyar kullum qara sangarcewa takeyi ya lura shagwabarta bata
tashi sai taganshi cikin yanayi kawai ta mayar dashi wani qaramin yaro shima Kuma da sakarci
sai biye mata yakeyi.
Ganin da gaske takeyi ba shiru zatayi ba indai ba rarrashinta yayi ba yasashi zama yace “to me
kikeso nace miki ne na fada miki banason kina zama tsirara ki rinqa suturce jikinki Meenah kinqi
gani kikeyi kamar takura miki nakeyi haba don Allah kasheni kikeson yi ko?" Dagowa tayi da
mugun sauri tace “kisa Baffa'am nidin?" Daga mata kai yayi da karsashi yace “Yeah indai kikaci
gaba da nunamin kanki a yanayin da kika zomin yau zan hadiye zuciya na mutu ko Kuma naje
nakai kaina gurin yan boko Haram su kasheni Kinga kin huta sai kiyi rayuwarki ke kadai......."
Baiyi aune ba yajita a jikinsa ta maqalqaleshi tana kuka tana cewa “ka daina fada Baffa'am
banason ka mutu ni ka daina Allah na daina kaji?"




Sosai yaji yanayi a jikinsa tabbas lkc yayi daya kamata ya nisanta kansa da Meenah shaidan ya
fara galaba ga zuciyarsa falsafa tana neman qwace masa dole ya nemi wata mafitar, janyeta
yayi yace “shikenan na daina cewa kema ki daina tashi kije dakinki ki kwanta dare ya fara Saida
safe" miqewa tayi har taje bakin qofar ta dawo tace “bazaka mutu ba ko?" Jinjina mata kai yayi
yana kallonta tayi dariya ta fice ya miqe ya rufe qofar ya dawo ya zauna Yana tunanin mafitarsa
ta gaba.
Wayarsa ya dauka ya lalubo number mahaifinsa bugu biyu ya daga cikin barkwancinsa yace
“soja marmari daga nesa yau ranar tunawa da iyaye ce ta duniya kenan?" Murmushi yayi a
kunyace shi kansa bazai iya tuna rabon da ya Kira mahaifin nasa ba kusan tun farkon
dawowarsu Maiduguri daya kirasa yake fada masa yayi masa mata a daura yar sarki Badamasi
yayansa me rasuwa tun ranar ko Mai martaba ya kirasa baya dagawa shi a dole yayi fushi,
Ajiyar zuciya yaja yace “dama wata alfarma nake nema gurinka Abba don Allah karkace aa
nasanka me tausayi da jinqai ne kai Kuma nasan idan kaji zaka jinjinawa qoqarina wajen ceton
rayuwa da nayi" murmusawa Mai martaba yayi yace “inajinka Abdulrasheed meye Kuma ya
faru?" Nan ya zayyanewa mahaifin nasa komai a qarshe yace “so yanzu wata tafiya ce ta
tasomin zuwa Benin shine nake neman amincewarka na kawota nan gida Katsina suci gaba da
rayuwa dasu Ya'isha da Amrah Abba inajin yarinyar a cikin jinina banson wani abu ya taba
martabarta shiyasa kaga inata takatsantsan wajen kiyaye amanarta" shiru Mai martaba yayi

Yana nazarin kalaman dannasa can yaja fasali yace.




“Kayi ganganci Rasheed ka zauna da yar Amana dagakai sai ita Ina tunaninka ya tafi da tun
farko bakaji a ranka Bari ka kawota cikin yan'uwanka ba haba Son wannan tunanin naka na
quruciya yaushe zai barka kawai ka dauki yarinya kuyita yawo a daji babu lissafi haka, shi da da
dukiya ai na kowa ne Allah kadai yasan me morarsu sannan shi riqon maraya alkhairansa yawa
gareshi, yanzu kam dare yayi Amma gobe lallai ka taho da ita itama zatafi samun sakewa cikin
yan'uwanta mata"
Dadi sosai Rasheed yaji ya miqe yace “ok Abba na gde sai kajimu" kashe wayar yayi ya fita
daga gdan bashi ya shigo ba sai wajen daya na dare da kaya niqi² ya ajiye a falo ya shige
dakinsa ya kwanta, batasan bikin da akeyi ba tun asuba ya tashi cikin bacci taji ana buga qofar
ta tashi ta bude masa baiko kalleta ba yace “kije kiyi wanka ki shiryo tafiya ce ta sameni ta
gaggawa zan kaiki Daura zaki zauna a gdanmu nasan zaki samu sakewa fiye da nan"




Tunda ya fara mgnr zuciyarta ta karye hakanan taji tafiyar bata kwanta mata ba Amma jin yace
gdansu saita dan samu nutsuwa ta juya ta shige bathroom din ta sakarma kanta ruwa tayi brush
tayi sallah suka dauki hanyar Katsinan Dikko tunda suka taho babu me cewa wani qala kowa da
abinda yake saqawa a ransa baitaba kawo cewa masomin faruwar komai zai fara ne daga
zuwanta Masarautar Daura ba tunaninsa baitaba bashi zuwan nata zai zamo makullin kullewar
duk wata nutsuwarsa ba.
Balle ita da batasan komai itadai kawai taji jikinta yayi sanyi ne da tafiyar ba sanin ko Ina tayi ba
don haka batasan iya lkcn da suka dauka ba kafin su shiga cikin garin Daura itadai taga sun
nufi wani shararren titi yanata maka gudu har suka shiga qwaryar birnin Daura ya nufi wata
hanya da zata sadashi da gdan nasu babban gidane ginin sarautar zamani da aka qawatashi da
fentika na daukar hankalin me kallo tun daga qofar farko ta shiga gdan taga ana zubewa ana
gaishesa Yana daga mawa mutane hannu itadai bin bangarorin gidan takeyi da kallo tana
mamakin girma da tsaruwar gdan har sukakai harabar asalin gdan sarautar yayi parking ya
bude ya fita ta saman bene Ya'isha ta hangosu ta sauko a guje tana “ga Yaya ga Yaya" da gudu
Amrah ta fito itama suka fito Yana ganinsu ya daure fuska duk sai sukaja suka tsaya daqyar
Ya'isha tayi qarfin halin matsawa ta kama hannun Juhud tace.




“Masha Allah Yaya babyn kyakkyawa jiya har mafarki nayi da Mai Martaba ya kiramu ya fada
Mana zamu qara yawa munyi sabuwar sister"
Sakin fuskarsa yayi da yaji kalamanta Amrah ta kama dayan hanun tace “ki saki jikinki a

gdannan rayuwar yanci akeyi babu me takura miki saidai in ke kika takurawa kanki" shidai bai
kulasu ba yasa aka dauki kayan suka rankaya ciki Addah Abulle ce ta miqe ta tari Juhud da
fara'arta tana cewa “lale lale sannu da zuwa Aminatu barka da zuwa Sarki Waziri Fam"
sunkuyar dakai tayi tare da rusunawa ta gaisheta, Dagowar da zatayi idonta ya sauka kan Mom
hakanan taji wata faduwar gaba ta musamman tayi qasa da kanta murmushi Mom tayi tace
“masha Allah kamar sarauniyar Aljanu wannan ya taka Rasheed dakyau take" shafa sumarsa
yayi lkcn da yake zama yace “wlh Mom kinganta nan sai wahalar dani takeyi daughter ga Mom
dina ki dauketa matsayin kakarki kinji?" Dariya sukayi dukkansu Mai Martaba dake saukowa
daga sama yace “Iyee kai Ina jikar tawa take zo ki bani kudin goro" rufe fuskarta tayi tana dariya
ta fada jikin Rasheed ya shafa kanta yace “kunga fah matsalarku zaku tsoratamin ya da
maganarku"momy ce ta sakar masa ranqwashi tace “qaryan banza wai yarsa ko kunya baiji
baba babu mata kekam Amina kinyi sa'ar uba aure sai inda hali yayi Kuma an shiga kwale² yo
uba baiyi ba ya isa ya takurawa yarsa tayi ne" kafin wani yayi mgn Kareem da Muntaz suka
shigo Muntaz yayi wani ihu yace “hyeee My Bro ashe kan...na.....han....ya....." Mgnr a rarrabe ta
qarasa fita idanunsa nakan Juhud inda Kareem yayi murmushinsa me tsada yace “ Barakallahu
ahsanal Khaliqin, tabbas ubangiji ya kyautata halittarsa" Bro wannan babyn fah?" Cewar
Muntaz wani mugun kallo Rasheed ya watsa masa zaiyi mgn Ya'isha ta cafe da cewa “kayy
kama kanka wannan babbar kadara ce yar Big boss ce wlh kanayin wargi harsashi zaiyi nutso a
kwanyarka"............




_Hmmm akwai kwantacciyar qura cikin wannan gda ga Juhud a tsakiyar zakuna uku fah kowa
zuciyarsa na aika masa da saqo akanta🤔_



*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT
0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241
ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*



*DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI
EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO
BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA
COURSE MUTANEN DA YAWA.*



*Shares Please*

*Oum Hairan*
[7/17, 5:59 PM] Oum Hairan: *JUHUD*




*(OUM HAIRAN)*




*(Pure love sex nd romantic story)*



*LAST FREE PAGE TEN 10*



*Qarshen Free page na labarin nan kenan idan baki biya ba kiyi sauri ki hanzarta biya ta
wannan hanyoyin dake qasa*
*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or
card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*



*DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI
EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO
BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA
COURSE MUTANEN DA YAWA.*


*_Sorry fans dazu an samu kuskuren editing a wancan page 10 din wani bangare na labarin ya
yanke ga cikakken nan_*

*CIGABA*
Zama yayi kusa da Rasheed Yana shafa kansa yace “Big Boss Ina kasamo wannan ba'indiyar
yarinyar......" Mgnr ce ta maqale saboda kallon da yaga Yana watsa masa yasan tsaf zai fashe
masa baki, miqewa yayi sumsum yabar gurin ya nufi dakinsa Yana saqa abubuwa a ransa,
baitaba ganin kyawawar halitta irin wannan yarinya ba tabbas zaa huta da ita saidai idan
mugunta tasa ta hanashi sakewa.
Addah Abulle ce ta janyeta daga jikin Rasheed ta dubi Amrah tace “ku kaita dakinku

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login