Follow us on social media

Showing 75001 words to 78000 words out of 99941 words

Chapter 26 - Juhud Complete Hausa Novel by Oum Hairan

17 Nov 2025

1654

girman gurin data shigo Kuma saita Raina kanta
falone babba da aka kashe manyar Riyaloli wajen shiryasa ta ko'inansa babu qarya an shiryawa
rayuwar duniya a cikinsa. Wani daki ya bude shi kansa dakin girmansa abin a jinjina ne Babu
komi a cikinsa daga gado sai wardrobe sai madubi bango guda kusan kowacce kusurwa ka
nufa a dakin kana kallon kanka a madubin wannan abu yabata mamaki bata qara tsinkewa da
lamarin ba Saida taga ya matsa wani dan madanni a jikin bango Wai kamar rufar ido taga wani
labule ya sauko ya rufe wannan bango da madubin yake.
Numfashi ta sauke a ranta tace “tsarki ya tabbata ga ubangijin daya halicci duniya da abubuwan
alatunta mabambata Allah kayi dadin tsira ga fiyayyen halittunka zababbenka badadinka Annabi
Muhammad (S.A.W)" da wannan tasbihin taji ya saqalota ta baya dumin da taji a jikinta ne yasa
gabanta faduwa ta zubawa dantsensa ido dake cike da qasumba yayi qasa da kansa ya sauke
mata wani hot kiss a dokin wuyanta tare da zame mayafin dake jikinta Yana tura hancinsa cikin
wuyanta, hakan taji wani tsoro ya dirar mata yanda taji jikinsa ya dauki dumi yana sauke
numfashi ba daidai dana kowa ba yana yawo da hannunsa a sassa na jikinta sosai taji tana
tsoronsa ta janye tare da zama gefen gadon ya shafa mararsa ya zauna kan bed drower ya
zubanta ido miqewa tayi ta nufi wata qofa da zuciyarta ta bata bathroom ne ta turo qofar ta cire
kayanta ta fara wanka taji an bude an shigo Saida taji wani rass bai damu da yanda yaga ta
tsaya dinba ya zare boxes din jikinsa shima ya shiga cikin komin wankan ya hade jikinsa da
nata ta aje numfashi daqyar saboda yanda ya sakar mata nauyinsa ya karyar dakai yace “ana
bina bashin salloli biyu magrib da Isha Kuma inajin yunwa nasan kema kinaji Amma bazan iya
kaisu ba saina fitar da abinda ya hanani sakat tun a Kano My Heart please karkice aa"





Lumshe idonta tayi qirjinta na lugude wannan masifa da yawa take daga dirarsu ko hutawa
batayi ba zai raraketa ga baqar yunwa da takeji itakam taga boni cikin rayuwanta, bai bata wani
damar zabi ba yafarabin kusurwa ta jikinta yana kissing inda zai tsotsa yana tsotsewa yana
fusgo numfashi daqyar itadai duk a firgice take karonsu na Daren jiya ya razanata shidin
dabanne bayada sauqi koda take yima Rasheed iskanci tana cewa dashi jarababbe ashe ga
inda jarabar takenan.
Rintse idanunta tayi da qarfi lkcn daya dora bakinsa saman boobs dinta suma zafi sukeyi mata
saboda matsa da tsotsar da sukasha jiya hakanan yaci gaba da luguiguitasu yana ciza kan a
hankali da wannan ya samu ya shigar da ita ya dagata suka koma dakin ya sata a corner ya
hadata da aiki dake yasan akwai gajiya a tare da ita ga yunwa yasa baija sun jima ba ya
tsiyayar da abinda yakeson fitarwa ya rungumeta yanata tsotse kunnenta tare da sanya mata
albarka itadai qasanta sai zafi yakeyi mata ta janye ta koma bayin ta hada ruwan dumi ta shiga

tana lumshe ido hawaye nabinta sosai takejin radadi ita ba budurwa ba Amma gurzar da
Kareem yakeyi mata tafi budurwa azabtuwa hakanan ta tsaftace jikinta ta fito daure da towel
idanunsa na kanta ya dauki wayarsa ya kira jami'an kula da Da'ami na sashin nasu ya sanar
dasu suna buqatar abinci ya zayyana kaloli ya miqe shima ya shiga yayi wanka yazo yajasu
sallah sukayi magrib kafin su tada Isha sukaji qararrawar part din na kuwwa ya bude ya karba
ya kulle qofar suka Ida sallar sannan suka dirawa abincin sosai takejin yunwa saboda haka taci
abincin babu qarya ta Kora da Madara ta miqe a qasa tana miqa Yana kallonta ta gefen ido.





Itadai daga wannan kwanciyar baccin gajiya ya dauketa bata farka ba sai cikin dare da sanyin
dare ya busa taji yana lalubarta taso qin sauraronsa Amma bata isaba shi gabadayansa wayo
gareshi da hikima yake shigewa jikinta bata Ankara sai taji ya fara lalubar gurare masu
muhimmaci a jikinta tanajinsa Yana sucking dinta tare da fingering bata dorar da dadin sai wuya
saboda ya gama sissike gurin jinya yake buqata shikam ruwan da take fitarwa yafi masa komai
dadi yana lasa Yana tura harshensa har Saida yaji tana neman release sannan ya janye ya
maye gurbin harshensa da dick dinsa ta qanqameshi tana ajiyar zuciya shima ajiyar zuciyar
yakeyi yaji gaba da motsa kansa a nutse tana nishi da gaske dadinsa takeji sosai yakan ya qara
masa qaimi ya rinqa binta duk ta inda yasan zataji dadin aikuwa ta rinqa qanqameshi tana
surutai masu nuna rashin hayyaci ita kanta batasan mi take cewa ba Saida taji ya tsaya cak da
abinda yakeyi taja wata wawuyar ajiyar zuciya ta shafa kansa cikin mutuwar jiki tace “Baffa'am
Inasonka har qarshen numfashina......"
Zare jikinsa yayi a sanyaye ya koma gefe ya kwanta ya juya mata baya jikinsa sai rawa yakeyi,
sai yanzu ta fahimci barnar da tayi ta zubawa bayansa idanu gabadaya ilahirin jikinsa jijjiga
yakeyi gabanta ya Fadi ta miqe zaune da sauri ta Sanya hannunta da nufin juyoshi ya janye
mata hannun cikin rawar murya yace “ki barni don Allah Aminah ki barni ki kwanta Saida saf...."
Kakarin amai ya fara ya miqe da sauri Yana layi ya nufi bathroom ta diro a gadon ta wawuri
hijjab dinta tasa tabisa da gudu taja baya tare da dora hannu akanta ta saki wata qara tace “na
shiga uku Ya Kareem aman jini meye yayi zafi....."




Kafin ta rufe bakinta ya Fadi kasa sumamme ta nufeshi a guje jikinta na qyarma ta fada kirjinsa
ta rushe da kuka tanajin yanda zuciyarsa ke harbawa da mugun qarfi ta Kuma rushewa da kuka
tana cewa don Allah kada ka mutu ka taimakeni Ya Kareem meye nayi maka da zafi haka wlh
bansan ya akayi ba ba laifina bane laifin zuciyata ne......" Numfashin da taji yajane yasata
janyewa da sauri ta miqe jikinta na tsuma ta zuba masa ido tana tsiyayar da qwallah itakam
tana ganin bala'i a rayuwarta daga wannan sai wannan shikuma haka yake daga mgn sai Aman
jini sai suma?
Wayarsa taji ta fara ruri ta fita da sauri number Saudi tagani taja ajiyar zuciya tana kokawa da

wayar wajen amsa kiran ta Kara a kunnenta hamdala tayi lkcn da taji ance “bakada kirki
mutumin zaka dawo baka fadamin ba ashe da amarya ka ta....." Katseshi tayi da gunjin kukanta
tace “ka taimakeni kazo mijina zai mutu...." “wht?" Ya fada da qarfi tare da cewa “ganinan" daga
haka ya kashe wayar ta koma ta sake tsugunnawa tana danna qirjinsa tana share masa kumfar
dake fita a bakinsa da tissue taji an taba qofar ta miqe har tana fasa yatsa da qofar bayin ta
bude qofar Dr Khazeem ya shigo da sauri yana dubanta yana cewa “inane yake" bathroom din
ta nuna masa ya nufa da gudu ya cicciboshi daqyar sukayi waje itama ta zura doguwar riga ko
bra batasa ba ta rufansa baya.
Suna sauka a lifter ya sashi a mota suka nufi asibiti dake da ID card dinsa na aiki a cikin jami'ar
nandanan suka rufar masa suka sassaqala masa na'urori don taimakon numfashinsa tare da
wasu manyan Allurai, wannan Rana Juhud bata rintsaba a tsaye ta kwana tare da likitocin suna
aikinsu tana binsu duk inda sukayi.



Hakana gari ya waye sunata safa da marwa daqyar da taimakon Allah suka samu ya fara
numfasawa daidai ta sauke ajiyar zuciya ta zubansa ido gabadaya sai taji zuciyarta ta karye
tausayinsa yana ratsa duk wata kusurwa ta jikinta a fili tace “wanne irin so kakemin Ya Kareem
da kake neman rasa rayuwarka saboda ni bayan nidin na kasance ba kowa ba maras galihu?
Don Allah ka rage kishina....." Tana mgnr ne hannunta na qirjinsa taji yaja numfashi ya daga
hannunsa ya dora saman nata ya matse hannun nata idanunsa a lumshe taga hawaye na fita ta
gefensu ta daga dayan hannun nata takai fuskarsa ta share masa hawayen masu zafi tace.
“Zai zama azabtarwa a gareni zubar hawayenka Ya Kareem ka daina don Allah banaso" daga
mata kai yayi ta sunkuyar da kanta daidai fuskarsa tace “are you sure?" Murmushi yayi mata ta
dora dan qaramin bakinta a kuncinsa tace “I like you...." Bude idonsa yayi akan fuskarta ta
sakar masa murmushi shima murmushin yayi ko bada gaske takeyi ba yaji dadi sosai aransa
Kuma kalmar ta qara masa qarfi yaji ya fara warkewa.





Yunqurawa yayi zai tashi ta taimaka masa ya tashi zaune ta hada masa tea me kauri ta zauna
tana bashi yanasha a nutse idanunsa nakanta Saida ya kawar dakai tace “ka qoshi?" Daganta
kai yayi ta mirgina kai ta miqa masa cup din ta bude masa baki ya karbi cup din ya fara bata
tanasha tana kallonsa duk ta sauke masa gajiya Saida taga hannunsa na rawa ta karba ta
taimaka masa ya suka nufi bathroom ta hadansa ruwan wanka zata fita ya riqota duk da
kunyarsa da takeji hakanan ta zage ta wankeshi tsaf ta dauki towel ta tsane masa jikinsa ta
dauko mai lotion ta shafa masa a jikinsa tana shafa masa yana lumshe yanajin wani mugun
feeling na bijiro masa yakai hannu ya saqalota qirjinta ya buga batason saka masa kokwanto
akan kalaminta hakan yasa ta narke a jikinsa yana sunsunar jikinta Yana lumshe ido ta sanya
harshenta ta kamo fatar kunnenta ta lasa yaji wani irin yanayi mai fitar da hayyaci ya ziyarceshi

ya maqaleta suka miqe suka zube a tsakiyar dakin suna tsotse juna, tunawa yayi ashefa baa
gida suke ba ya janye yana gwama numfashi yace “mu koma masaukinmu" kallonsa tayi da
idanunta da suke saukensa kasala tace “ai baka gama warwarewa ba" turo baki yayi ya shafa
kansa kamar wani dan boy yace “ni nagaji danan mu tafi kawai" batada zabi daya wucce na
kiran Dr Khazeem ta fada masa abinda yace, kamar yana kusa kuwa sai gashi suka fita tabisu a
baya suna tafe Dr Khazeem Yana masa fadan Sanya damuwa a ransa ya juya ya dubi Juhud
yace “tunda kasanni kasanni da ciwon zuciya Dr Khazeem kaga sila nan nasan ba sanadinta na
kamu dashi ba tun Ina qarami aka tabbatar da inada sign nasa Amma ko tashi baitabayi ba
Saida qaddarar soyayyarta tasakoni a gaba Dr Khazeem inason Aminah sonda bantaba yiwa
wani abu ba a duniya idan zan rayu da ita cikin aminci inaji a jikina duniya zata iya mantawa da
Dr Kareem Mahfuz yanada matsalar ciwon zuciya domin itace zuciyar tawa"




Jinjina kai Dr Khazeem yayi yace “to ai kanwa dai ta kar tsami Dr Kareem Aminah ta zama taka
fah mallakinka ce" murmushi yayi me kama da yaqe yace “zadai ta zama inasonta tanason
Yayana Rasheed wlh addu'ar Allah ya bayyana Rasheed kullum da koda yaushe Amma idan na
tuna munyi tarayya akan son Abu daya sai naji zuciyata ta karye musamman da yake banine
abinda mukeso yakeso ba yafini power a gurin" shiru yayi Yana mayar da numfashi ya dago
idanunsa da suka kada sukayi jawur yace “kasan me Dr Khazeem inaji a jikina duk ranar da
Rasheed ya bayyana ranar numfashina ya qare a duniya......"
Dukka suka kallesa da sauri musamman Meenah da taji wani dukan zuciya yayi murmushi yace
“badaga Ni bane a baya na da bansan wace ke ba nasha wahala har likkafanina an dinka
saboda ke Meenah ya kike tsammani idan yanzu ne?" Ta riga kowa bude motar ta kwasa da
gudu ya biyota Yana dafe qirjinsa ta rigashi shiga masaukin ta fada saman bed ta rushe da kuka
me ban tausayi tabbas tana cikin tsaka me wuya Allah ne kawai yasan meye zai faru gobensu,
ji tayi ya kwanto jikinta yana hura mata iska a kunnenta yace “kiyi hqr abinda nasan zai faru ne
Meenah na haska miki domin ki shirya inaji a jikina Rasheed zai bayyana bada jimawa ba
domin bantabaji araina ya mutu ba nikuma daga ranar da aka daura aurena dake nake qirga
sauran kwanakin rayuwata....." Rufensa baki tayi cikin kuka tace “ka daina Ya Kareem Allah
bazaka mutu ba saboda ni........"





Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 via👉🏼 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank



Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241...

Juhud ba littafin kyauta bane ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account
din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko
digit number ta WhatsApp number 09013718241.....



*Oum Hairan*
[8/11, 4:39 PM] Oum Hairan: Muryar Dr Khazeem ne yasasu miqewa ya fita sukayi sallama ya
dawo dakin ya kwanta ta miqe ta nufi kitchen din bata samu komai ba sai ragowar Naman da
sukaci jiya shi ta dumama ta sake hado masa tea ta dauko ta nufo dakin ta aje masa ta cire
hijjab dinta ta zauna a qasa tace “kaci abinci saika samu qwarin jikinka" Girgiza mata kai yayi tare da daga rigarsa ya sanya hannunsa cikin wandonsa ya bude bakinsa
cikin muryarsa me sanyi yace “bana tare da yunwa kinsan matsala ta Meenah ita kadai nakeson
kimin maganinta" sunkuyar da kanta tayi ya sauko ya dago kannata ta lumshe ido yayi kissing
na lips dinta yace “kiyi hqr dani nasan na takura miki ko?" Girgiza masa kai tayi ya janyota ta
kwanta a jikinsa ya matseta duk da firgicinta tayi masa rawar gani ya samu yanda yakeso.
Rayuwa sukeyi me armashi cike da kulawa da tattali wa junansu musamman Kareem da
kacokan lissafin rayuwarsa yake akan Juhud itanma fahimtara irin tasa matsalar yasa kan dolen
dole ta yakicewa kanta bayyananniyar damuwa, ko tunani ta daina yarda tayi a gabansa yanzun
nan saiya rikice mata rayuwarsu a qasa mai tsarki ta zame mata wata rayuwa da take bata
nishadi tanajin Kareem a ranta fiye da tunani Amma har gobe takasa canza gurbin Rasheed
kullum shine cikin tunaninta mafarkinta da dukkan wani motsinta hatta addu'arta ya kwashe
kaso mafi rinjaye shidin bashi da tamka cikin rayuwarta bazatayi masa madadi ba.





Watansu biyar a Saudi aka dauki azumin watan Ramadhan a lkcn Juhud lfy tayi mata qaranci
ita ba ma'abociyar bacci bace Amma baccinta yayi yawa Kareem shine ya fara lura da
yanayinta suna kwance da dare ya janyota jikinsa Yana shafa mararta ta riqe hannunsa ya
daganta gira ta turo baki tace “nikam Allah ya Kareem zaka sani guduwa waikai baka gajiya da
abinga ne?"
Murmushi yayi ya zubanta ido Yana lasar lips dinsa yace “kintaba ganin inda mutum ya gaji da
dadi ai kullum qari kake nema kinma san me?" Girgiza masa kai tayi ya shafa cikinta yace “baki
tunanin komai game da sauyin yanayinki?" Dariya tayi tace “yanzu fah sai kace ciki ne dani ko?"
Hade rai yayi kama kunnenta ya murde ta saki qara yayi dariya yace “wato kin mayar dani abin
tsokanarki ko naga Sarki junior shekara daya da aurenki kika haifesa nikuma kina neman kaini
biyu duk qoqarina" murmushi tayi tace “to abinda bazaka yima kanka ba Ya Kareem meye na
damuwa kafa taba aihuwar nan balle kace tsoro kakeji" numfashi ya sauke yace “kawai inason
naga yayanmu ne Meenah zanji dadi zanyi farin ciki sosai inasonki shiyasa nakeson zuri'a ta

wanzu tsakaninmu nasan ko bana raye bazan goge a mind dinki ba"
Shiru tayi masa ya kama kunkuminta yayi mata cakuli tayi dariya ta qanqameshi da haka bacci
ya daukesu da asuba ya tashi taba jikinta kawai yayi yaji jikinta zafi zau ya tasheta tayi miqa
yace “jikinki zafi" numfashi ta sauke tace “na kwana zazzabi Ya Kareem" wanka yayi itama tayi
sukayi sallah suka fita asibiti suka shiga aka bata magunguna tare da yimata gwaje² labari me
dadi ga Kareem abinda yake zargine itadai jikinta ya mutu batasan meye dalili ba babu farin ciki
Babu baqi a ranta saima hawaye da batasan sanda ya zubo mata ba.




Tasbihi da taslimi yayima ubangiji Sarki daya me ikon zartar da komai a lkcn da yaso ya juya
gareta ganin yanda take sharar hawaye duk sai ta Sanyaya masa jiki ya kama hannunta suka
tafi suna zuwa gda ya dubeta idanunsa sun kada sunyi jawur yace “bakyaso ko?" Girgiza kai
tayi da sauri tace “ba haka ban...." Katseta yayi da cewa to mene?" Kuka ta saka ta fada jikinsa
tace “babu fah kawai Ina jinjina girma da buwayar ubangiji Ya Kareem meye kayimin da zanqi
jininka" ajiyar zuciya ya sauke yajata suka zube ya share mata hawayen yace “ki daina kina
sani a tunani kinji" dagansa kai tayi yace “me zakici?" Kallonsa tayi tace “azumin fah" kallon
magungunan yayi yace “ok idan bazaki iyaba ki hqr Allah yayi muku uzuri fah
Dagansa kai tayi yini sukayi yanata tattalinta da riritata wannan ciki Yana ganin boni komai
yagani ya rakito mata kayan baby kuwa abin har yazama hauka abinda ya bata mamaki Mom
ce kadai tasan da cikin har yakai watanni biyar a lkcn ne Kuma wani baqon al'amari ya sakosu a
gaba hakanan sai taga Kareem yayi tagumi ya tsunduma duniyar tunani idan ta tambayeshi
dalili sai yace mata Babu komi Tasha zuwa ta tarar dashi Yana kuka a daki shi daya tambayar
duniya sai yace mata Babu komi dole ta zubansa ido a dan ritsin ne Kuma ya kama rashin lfy
sosai itadai Saida ta Kira Mai Martaba ta sanar dashi domin an bashi gado baisan waye akansa
ba wani abin mamaki daya razana duniyarta ranar da Mai Martaba yazo tana tsaye jikin gadon
da Kareem yake riqe da hannunsa tanayi masa addu'a taji sallamar Mai Martaba ta dago da
sauri cak ta tsaya komanta ya tsaya hatta da numfashinta lkcn da tayi arba da wanda yake
takewa Mai Martaba baya cikin bugawar zuciya tace “Baffa'am!" Kallonta yakeyi da alamun
rashin fahimta ta nufesa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login