Follow us on social media

Showing 45001 words to 48000 words out of 99941 words

Chapter 16 - Juhud Complete Hausa Novel by Oum Hairan

17 Nov 2025

1656

ta saqa masa shi yakeyi kiyi bakin qoqari
wajen ganin kin saitashi tunda qaddara ta hadaki dashi babban tashin hankalin ma dazun nan
fah mukayi baqin wasu Fulani sunce abinda ya raboki da rugarku Moddibon rugar kika kama
kika cinye shine yan'uwansa suka sanyawa bukkar da mahaifiyarki take jinya wuta ke Kuma
suka biyoki zasu kasheki Kuma fah kowa ya amince da wannan labarin harma Mai Martaba yayi
rantsuwar babushi babu Ya Rasheed muddin be sakeki kin qara gaba ba Addah Abulle ce me
cewa ita Allah ya rabata da qaya da tuni danta da takejin dadi dashi ya zama sorry, Mom kam
har yanzu ta kasa cewa komai sai hawaye da taketayi na tambayeta meye dalili tacemin
“Ya'isha sharrin maita yanada ciwo anyima qanwar babana sharrin maita ta mutu da wannan
baqin cikin anyiwa yayata sharrin maita tun daga cikin gdanmu Ayshatu ta tashi da wannan
ciwon a ranta ta sake samun dangin mijin da basa qaunarta aurenmu na Fulani suka hanata
shiga dangi bata zuwa Mali kawai saboda sunce danginta mayune wannan dalilin yasa ta bata a
dangi bamu santa ba tun tana qarama dama uwarta tabar gidan babanmu da ita tun suna
Senegal Saida ta Isa aure aka aurawa wani bafullace ita ya tafi da ita daga nan bamu sakejin
duriyarta ba har kawo yanzun. Ya'isha idan Juhud ta kasance yanda ake tunani to tabbas tana
cikin hadari idan Kuma ta kasance akasin haka to tafi shiga hadari domin kuwa duniya zatayi
mata qunci zata rasa tudun dafawa ga maraici ga qiyayyar dangin miji nikam banso Rasheed ya
auri yarinyar nan a haka ba naso yayi aure me yanci da ita wlh inasonta a cikin jinina Kuma Ina
tausayinta"

Tunda Ya'isha ta fara mgnr Meenah ke wani irin kuka me ciwo tanajin tausayi da tsanar kanta a
hankali ta zame cikin kuka tace “inasu Baffa Ribado sukasan inda nake har sukazo suka
lalatamin tarihina......" Qwace wayar taji anyi ta dago tana kallonsa tana hawaye, yaja fasali
yace “ba laifinsu bane nine naje na nemesu domin su dauramin aure dake, ko ki kasance
mayya ko ki kasance akasin haka niba damuwata bace damuwata kawai ki kula da kanki ki
kiyayeni nima na kiyayeki. Ke Kuma munafuka da kike kwashe komai kike sanar da ita zanyi
maganinki duk ranar dana shigo Katsina....."
Da sauri Ya'isha ta kashe wayar ya jefata a aljihunsa ya zauna kusa da ita ya riqo hannunta
yace “idan ya kasance nine mijinki Kuma na yarda da komai akanki Meenah na yarda na mutu
saboda ke to meye Kuma saura dazai dami rayuwarki?" Sosai kalamansa suka shiga jikinta ta
fada jikinsa ta ruqunqumeshi tace “zanyi farin ciki da samun masoyin gsky me qaunata domin
Allah Mai sona da aibina Amma bazanso ya kasance nice silar lalacewar alaqarsa da danginsa
ba musamman iyaye Baffa'am kada ka zabeni saman mahaifanka don Allah kabarni da
qaddarata......" Bakinsa yasa ya rufe nata a hankali suka zube a qasa Yana hura mata iska ya
zare bakin nasa yasa saman hawayenta Yana lashewa Saida ya tsotsesu tsaf sannan yace “zan
tayaki jigila da qaddararki bakin rai bakin fama yanzu ne wasan zai fara Meenah ko kowa zai
gujeki Ni zan rayu dake" hannu yasa a aljihunsa ya zaro wata baqar leda ya kunce ta zubansa
ido ya tasheta zaune ya zaro abin wuyan dake ciki sai walwali yakeyi ya dubeta itama shi take
kallo tace “lahh Baffa'am Ina kasamu wadannan?" Murmushi yayi yace “tun ranar farko dana
tsinceki na cire miki shi a qugunki na adana maki su ke Ina kika sameshi?" Sunkuyar da kanta
tayi tace “Innatu tacemin na kakata ne da Babanta yabata lkcn aurenta shine data rasu baffana
yaci gado shikuma yaketa ajiyarsu gareni har zuwa lkcn da ajalinsa ya riskesa ya samqawa
Innatu itama ana gobe zata rasu tabani su Ni nama manta dasu badan yanzun ba"...............



*Oum Hairan*
[7/28, 8:26 PM] Oum Hairan: *JH0021 Bonus*

*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or
card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*
*Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba
94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde*



Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/Bazm4gobWZH8v1KnZDzmBk

_Ina kuke manyan Hajiyoyi masu ji da kansu, shin kunason siyayya a qasashen duniya cikin
sauqi arha da rahusa kayanku suzo ba jeka ka dawo ba mgnr nayi order wata biyar taqi zuwa?
To albishirinku ga dama ta samu ga masu siyan daya ko sari wannan group kawai zaki shiga

domin kashe qwarqwatar idonki._
_Komai kike nema akwai musamman dangin kayan kitchen domin amare da iyayen gda kunfi
amare jakankuna na alfarma sa uwar wani kuka da takalma irin na shiga Villa, kedai kada ki
Bari abarki a baya yi maza antaya sanqama domin samun naki rabon albarkar wannan janun ne
babu bogi cikinsa domin yarda da aminci yasa na aminta da kawowa masoyana shi domin
suma su qaru kamar yanda na qaru_
_Mun gode _
_Sai mun jiku_





Jinjina kai yayi ya karbi Diamond stone din ya zubansu idanu sosai yaja numfashi ya sake miqa
mata ta girgiza kai tace “zasufi samun tsaro idan suna gurinka" lumshe idonsa yayi ya budesu
akanta yace “me kikaci yau?" Qasa tayi da kanta yasa hannu yaja dogon hancinta yace “kinsani
banason zama da yunwa ko?" Dagansa kai tayi ya lashi lips dinsa yace “to meye yasa kika
zauna da ita?" A kasalce tace “banma jita bane ji nayi na qoshi sosai yau"
Murmushi yayi tare da miqewa ya fice daga dakin daga qasan taji Yana kiranta ta fito ta tararsa
zaune da daron kaji a gabansa ta kalli agogo goma na dare harta gota ta dago ta dubesa tace
“fita kayi?" Murmushi yayi mata yace “kina mamaki ne?" Akanki babu abinda bazan iyaba"
shafa sumarta tayi ya janyota jikinsa ya zaunar da ita ya soma bata Naman tanaci Yana tuno
farkon haduwarsu yana dariya ta dubesa tace meye kakewa dariya?" Lakace mata hanci yayi
yace “lkcn da kike tausayin kaza na tuna" kanta ta tura a qirjinsa tana dariya shima dariyar
yakeyi ya sanya hannunsa Yana shafa bayanta yanayinsa na sauyawa daga normal zuwa wani
daban a hankali taji ya sauke hannunsa a saman bombom dinta ta dago da sauri gabanta ya
fadi lkcn da suka hada idanu ya kanne mata ido daya ya kwantar da kansa a kafadarta Yana
shaqar qamshinta.
Janyewa tayi zata miqe ya rigata miqewa ya sabeta kamar wata babe ya nufi saman da ita ya
azata a gadon ya fice ya hade kayan abincin yasa na sawa a freezer ya nufi saman, a bathroom
yaji motsinta alamar da take nuna wanka takeyi ya bude bayin ya zubanta ido tana kwance cikin
komin wankan ta baje gashinta abin yayi mugum daukar hankalinsa.



Takawa yayi da sanda bataji shigowar tasa ba kasancewar a zahiri ne take wanka Amma
kacokan hankalinta yanaga tunanin makomar wannan murdadden lamari daya tunkaro
rayuwarta to waima shin Ina yaje ya qwaqulo su Baffa Ribado har ya nemi aurenta a gurinsu
Kuma suka bashi meye yasa bai sanar da Mai Martaba burinsa ba ya yanke hukunci babu
shawara?
Da wannan tunanin tajishi cikin ruwan ta bude idanunta akansa shima ita yake kallo lkcn da
yake saita zamansa cikin ruwan yasa hannunsa ya kama boobs dinta suka saki ajiyar zuciya lkc

daya Yana shafa boobs dinta yana tsotsar bakinta da yanayin gusarwa da abokin harqalla
hankali taja numfashi shima ya sauke ajiyar zuciya ya Sanya hannunsa Yana shafo mararta
yanayin qasa dashi da nufin turawa a gabanta ta riqensa hannu ya dago idanunsa da suka
canza kala sosai ya saukesu cikin nata cikin in...Ina tace “Bai...bai tsaya ba...." Wata wawuyar
matsa yayima nononta data sata sakin qaramar qara ya hade bakinsu yanaci gaba da matsa
nonon a hankali har yayi qasa ya kama da harshensa da bakinsa yanasha salon yanda yake
tsotson nonon ya kidimanta yanayi matuqa sai shafa kansa takeyi zuwa bayansa tana tura
masa nonon a bakinsa shikuma Yana qara narkewa a jikinta.




Sunfi awa guda a bayin sunan Wai wanka akeyi Saida yasan yanda yayi ya samawa kansa
nutsuwa sannan sukayi wankan suka fito yayi sallar Isha itakuma ta kwanta tanajinsa yanata
kwararo addu'o'insa bayan ya idar ya kashe fitilar dakin shima ya hauro ya kwanta tana manne
a jikinsa har yanzun ya fahimci akwai sauran tsoronsa a tare da ita so yake ya mantar da ita duk
wani nau'i na tsoronsa ta sake jiki dashi suyi rayuwa me dadi, jin Yana neman takura mata ne
yasata lumshe idonta a dole tayi bacci yasan ba baccin tayi ba so baison takura mata duk da
cewa zuciyarsa har yanzun tana cike da jin radadin asarar da tayi masa ta cikinsa to Amma
yaya zaiyi da abinda yafi qarfinsa iyakar bala'insa mugun ragone shi akan abinda ya shafeta
baya iya daukan mataki akanta akan abubuwa da yawa.
Da wannan tunanin bacci ya daukesa cike da tunanin halin da ya riski kansa kawai don ya zabi
farin cikinsa saman farin cikin kowansa, baccin nasu na yau na musamman ne Basu farka ba
sai asuba shine ya tasheta tayi miqa da salati ta bude idonta Yana tsaye akanta ta miqe ta
wucce ta gefensa zata shiga bathroom ya riqota ta baya ya kwanto jikinta Yana shaqar qamshin
sumarta yace “ina cikin yanayi wifey nikam don Allah ki taimakeni kiyi ki wanke abinnan" Saida
gabanta ya fadi ta fara tuhumar kanta ya akayi ya san ya tsaya? Numfashi taja ya fara shigewa
jikinta ta janye da sauri ta fada bayin ta rufe yayi murmushi ya fahimci Meenah muguwar lazy ce
a wannan harkar batada kuzari.




Wanka tayi ta tsaftace jikinta ta fito lkcn ya idar da sallah yana azkhar ta raba gefensa ta tayar
da sallah yaji dadi sosai a ransa ya miqe ya koma ya kwanta tana idar da sallar tayi wuf ta fice
daga dakin ta fada kitchen tana duba abinda ya dace tayi doya ta dauka ta bare ta wanke tasa
mata suger da gishiri kadan ta dora a wuta ta dauka qwai ta fasa ta zuba masa kayan qamshi ta
kadashi sosai ta dauki kasko ta zuba Mai ta wanke hannunta ta Dora ruwan zafi da yaji kayan
qamshi ta tace ta zuba a tea flast din komawa tayi ta tsame doyar ta soya da qwan ta zuba a
warmer ta gyara kitchen din ta fito ta aje a dinning din ta koma saman ta tarar dashi kwance
yanata latsa wayarsa ya dago ya zubanta ido itanma shi take kallo da sassarfa ta qarasa ta
tsugunna a gabansa tace “morning Baffa'am...." Bai bata damar qarasawa ba taji ya janyota
jikinsa ya kwantar da ita bisa faffadan qirjinsa Yana shafa bayanta yace bakisan waye mijinki ba

ko?"Meenah banson nayita nuna qulafucina akan haqqina hakan zai iya jamana matsala" Yana
fadin haka ya dagata yace “ki cire komanki kizo ki fara aikinki" da sauri ta dubeshi ya daganta
gira yaci gaba da latsa wayarsa babu yanayin wasa a tare dashi dole hakanan ta zare komanta
ta kwanta a samansa tsoro na cinta gashi bata isa tace batayi ba hakanan ta cirensa komai
nashi.
Bakinta ta Dora saman nasa ya lumshe idonsa tare da sakin ajiyar zuciya yanajin yanda boobs
dinta ke gugan qirjinsa yasa hannu ya tallafosu Yana shafasu ita Kuma tana tsotsan bakinsa a
hankali ta janye ta dora lips dinta a nipples dinsa tana tsotsa da salonsa daya koyar da ita yaja
wata ajiyar zuciya me doubles yana matsa bombom dinta.




Hannunta tasa ta kama twins dinsa tana mulmulawa da shafa joystick dinsa shikuma yana
matsa nononta da salonsa me fitar da ita hayyaci, yana tsotsar nonon Yana jan numfashi Yana
tura yatsansa qasanta a dabarance. Ya fara wasa da yatsansa a gurin taja numfashi juyar da ita
yayi ta koma qasa yaci gaba da tsotseta a hikimance har ya sauke harshensa a qasanta ya fara
kalkaldawa taja ajiyar numfashi ta riqe kansa ya dago suka hada ido ya kanne mata dayan ya
sakeyin qasa yaci gaba da tsotseta yana zuqota tana banqarewa tana janyewa Saida ya
aikanta saqo sosai ya tabbatar data shiga hannu sosai sannan ya fara qoqarin samawa kansa
mafita yana fara shigarta taji wani mugun zafi ta zabura zata miqe yayi saurin danneta yaci
gaba da danna mata kaya tana cijewa har ya saita kansa ya rinqa sukuwa akanta zafi takeji
sosai shikam mugum dadin yanayin yakeji ya rinqa tura hannunsa cikin sumarta yanaci gaba da
cinta da qwarewa aikuwa taji a jikinta bata taba sanin Baffa'am din nata yakai hakanba sai yau
tun tana daure masa Saida tasa masa kuka yanajinta ya shareta yaci gaba da sha'aninsa Saida
yaji ya samu nutsuwar da yake buqata sannan ya kwanta a jikinta Yana mayar da numfashi ita
Kuma tana sauke ajiyar zuciyar wahala.




Daqyar ta tashi tayi wanka ta sauko falon Yana zaune a dinning ta qarasa ta zauna sukayi break
din suka koma falon suka baje binta kawai yakeyi da kallo yanayin kallon nasa kunya yake bata
tayi qasa da kanta ya dago kanta yace “me kikeji game dani?" Sunkuyar dakai tayi ya sake
dagota yace “kiyi mgn my Meenah" kwantar da kanta tayi a jikinsa yaja numfashi ya tureta yace
wato bazaki iya fadamin matsayina a gurinki ba ko?"
Girgiza kai tayi yayi murmushi yace “ni nasan matsayinki a gurina ki riqe naki basai kin sanar
dani ba kije kikai kasuwa ki siyar ko idan kin mutu ayi mawa kabarinki ado dashi" yanda ya miqe
ya fice daga falon fuuuuu yabata qaramar dariya.
Tace “masifaffe kawai" juyowa yayi yace “me kikace" turo baki tayi yayo kanta ta miqe da sauri
ya cafkota da qarfi yace “ina tambayarki me kikace kina tashi saboda kin rainani?" Cikin in...Ina
tace “to...toba li'ilafi nake karantawa ba...." Sakinta yayi ya fice daga gdanma gabadaya ta tabe

baki tace “Umma ta gaida Assha.





Gyaran gdan tayi ta sake shirinta tayi kwanciyarta ta dauko wayarta ta kunna data suka gaisa
da Ya'isha sukaci gaba da hirarsu tanata nishadinta abinta ba ita ta sauka online ba sai wajen
uku da taji tsayuwar motarsa tayi maza ta boye wayar ya shigo shida wasu yara ya budensu
store suka zuba kayan abinci ya sallamesu suka tafi ya nufi step na benen tace “barka da
dawowa" tsayawa yayi batare daya juyo ba ta miqe a sanyaye ta nufesa ta rungumeshi ta baya
ta dora kanta a bayansa cikin sanyin murya tace “Ginshiqin lamarina. Kainefah muradin Raina!
Kaina baiwa yarda zaka sharen duk kukana!! Karbi zoben alqawari kasashi a hannayena!!!
Kaina baiwa Amana ta zuciya, ko Ina zan nuna!!! Nazamto Laila kai majnun mi alqawari ba
rabewaaaaa!!!."
Wata runguma yayi mata me qarfe ya dagata cak ya direta a kilishin dake qaramin falon saman
ya tsugunna gabanta yace “are ur sure My Meenah?" Hannunta tasa ta rufe fuskarta tana
qaramar dariyarta da take mugun rikita masa lissafi yayi murmushi yace “shi yaro gabadayansa
abin tausayi ne Meenah kinajin kunyata to waye bazakiji kunya ba a duniya please nikam ki
dainajin kunyata zan cinye kunyar nan idan taqi qyalemin ke haka" bude fuskarta tayi ta
harareshi ya lakace mata hanci yace “kinada baiwa da yawa matata inasonki da yawa"



Aljihunsa ya duba ya dauko wani qaramin akwati ya bude ya zari sarqar ciki ya saqala mata a
wuyanta ta kuwa zauna das ya dauki zoben da agogon duka yasa mata ya zare dankunnen
kunnenta yasa mata na sarqar yace “tashi kiga sadakinki nasan dai na fansheki da daraja
domin kudinsu sunfi kudin saniya dayan da aka yankamin a rugarku" dafe wuyanta tayi tana
kallon sarqar tana kallonsa ya bayanta daga jiya zuwa yau duk sanyinsa take gani bashi da
walwala sosai takowa yayi ya saqalo qugunta yace “banida kowa saike sai Mom saboda ke Mai
Martaba ya ciremin tallafi ya zareni cikin yayansa ban damu ba Meenah indai kedin zakiyimin
halacci dama komai na rayuwa Yana zuwa da dalilinsa"
“Meyesa naka dalilin ya zamo ni?" Ta fada tare da durqushewa cikin hawaye tace “ana canza
mata ana canza miji iyaye basuda madadi Baffa'am don Allah kada ka zabeni saman
mahaifanka Allah zai jarabceka dani don yaga ya zakayi....." Da sauri ya rufe mata baki yace
“kinajin hakan zaisa nayi nadama ne? Meenah bana nadama duk abinda kikaga nayi Ina sane
banson da girmana a rinqa qoqarin maidani wani qaramin yaro kedai kiji zaki rayu dani a duk
yanda nake.............."



*Oum Hairan*
[7/30, 7:40 PM] Oum Hairan: *JH022* Shiru sukayi na dan lkc ta janye a kasalce ta shiga

bathroom ba wani abu zatayi ba kallon yanayinsa ne yake sauke mata kasala shiyasa ta zabi
tadan qaurace masa kada ya fahimci rauninta da wuri tabbas ta rasa ma'aunin da zata auna
qaunar da Rasheed yakeyi mata inda wanine irin yanda tayi watsi da lamuransa ta zabi Kareem
akansa da tuni ya cire mata tallafi maimakon hakan ma shi sai ya zabi rasa komansa akanta a
hankali ta zame ta zauna a saman set toilet din wani kuka me ban tausayi ya qwace mata tayi
saurin toshe kunnenta saboda gudun kada ya jiyota.
Shirun nata yaji tayi yawa ya nufo bathroom din shassheqa kunnensa ya jiyo masa ya qara
kasa kunnen da gaske kuka takeyi ya murda bathroom din ya shiga ya isa gabanta da sauri ya
dago kanta taja zuciya ya miqar da ita ya dagata cak ya nufi waje da ita ya wankenta fuskarta
yana girgiza mata kai yace “banyi tunanin nayi miki wani laifi a yau da zaisaki yimin asarar
wannan tsaddaddun hawayen naki ba bama wannan ba meye dalilin kukan naki?" Dago
idanunta tayi tana kallonsa tana shassheqa tace “ina gdy da halaccin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login