Follow us on social media
Showing 93001 words to 96000 words out of 99941 words
ta miqe ta nufi wani daki suka dubi juna shida Khamil sukayi
murmushi suka zauna Aunty Kharimatu nata zolayarsa fadi takeyi lallai ango kasha qamshi
ashe da gaske kana tafe"
Shafa sumarsa yayi Yana cire hularsa yace “wlh Ina tafe nazo na dauke matata mu tafi nagaji
da zaman gwaurontaka" harararsa tayi tace “aa kuwa baka isaba wannan abu Babu shiri nifa
sai dazun Kumbo ke fadamin Shirin da akayi nace halan ma waccan uwar taurin kan bata sani
ba don ko dazun Saida tace batada muradin wani aure" numfashi ya sauke yace “tasan komai
ai dama barinta nayi ta huta saboda rayuwar batada tsayi Amma an fuskanci qalubale da suke
buqatar dogon hutun brain"...........
Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 viaí ½í±‰í ¼í¿¼ 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank
Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241...
Juhud ba littafin kyauta baney ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account
din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko
digit number ta WhatsApp number 09013718241.....
*Oum Hairan*
[8/27, 9:03 PM] Oum Hairan: Dariya Aunty Kharimatu tayi tace "ah lallai to ubangiji ya kade
fitina ya daidaitaku sai aje ayita hqr koda yake tsohuwar zuma ce Babu wani qalubale qalaunku
zaku zauna wuyarta ku daidaita kanku......" Aunty Kharimatu bata gama rufe bakinta ba Juhud
ta fito dauke da Muneefah da niyyar ficewa daga gdan Muneefah na ganin Rasheed ta fara
zamewa a jikinta tana Kiran Dad sweet Dad biscuits...." Murmushin gefen baki yayi ya miqe ya
nufi Meenah da takai bakin qofa yasa hannu zai karbe yarinyar ta juyo a fusace cikin bala'i tace
“inada tabbacin bakada wata alaqa data wucce wan mahaifi gurin Muneefah domin kuwa
qaddararta me qarfi ce itane ta sanya abubuwa da yawa suka faru a qarshe dai nida Kareem
muka Samar da Muneefah saboda haka ikona ce"
Sakin yarinyar yayi yayi baya jikinsa na daukar sanyi yanajin saukar kalamanta na dukan
zuciyarsa, batare da wata damuwa ba ta fice ta jefa yarinyar da keta kuka a mota ta shiga ta figi
motar a mugun guje ta fice a harabar gdan tabarshi tsaye kamar dashe Yana qara maimata
kalamanta, Khamil ne ya dafashi yace “nifa Ina mamakin yanda dangantaka tayi tsami haka
tsakaninka da Meenah meye ya farune mutumin bakada dama ne fah qila Kaine ka tabo
zuciyarta" janye hannunsa yayi yace “koma mene ban cancanci wadannan munanan kalaman
akan yar qanina ba Amma zan gwada mata haihuwa ce tata nafita qarfin iko" Yana fadin haka
ya fice Yana huci ran maza ya baci Jabir ne yazo yajasu suka nufi gda ganin motar da ta hau ta
fito yasashi tabbatar da gidan ta dawo, bai shiga cikin ba ya nufi sashin baqin ya cire kayansa
ya zauna yana fitar da iska me zafi zuciya na raya masa meye zaiyi ya rama wannan
wulaqancin da Meenah tayi masa?
Ya jima bacci bai daukeshi ba sai juyi yakeyi da safe ya fiçe ya nufi cikin gdan Meenah bata
tashi daga bacci ba a zahiri ba baccin takeyi ba kawai juyi takeyi, shiga yayi part din kumbo
Hami suka gaisa ya wucce bangaren Alh Garbu suka gaisa yayi shiru na dogon lkc kamo
hannunsa yayi yace “meye yake faruwa ne Dan Boko?" Qasa yayi da kainai Yana shafa
sumarsa can Alh Garbu ya sake dubansa yace bai wucce kace kanason tafiya da matarka ba
ko?" Jinjina kai yayi yace “hakane Alh inason jibi idan zan tafi mu tafi gabadaya saboda dawowa
zatayimin wahala kusa" jinjina kai Alh Garbu yayi yace “shikenan zan fadawa kakar taku inyaso
saisu fara Shirin abinne yazo Babu tsammani Amma fah akwai abinda bazan dauka ba cikin
lamarin aurenku duk wani cin Kashi da akayi mawa Aminah a baya yanzu ko ita ta daukeshi ni
bazan daukaba" ya jima yana kafa sharrudansa shidai Rasheed jinsa kawai yakeyi har ya gama
ya tashi ya fice.
Lkcn da Kumbo Hami taji Shirin da Alh Garbu yayi taso tace aa Amma ya hanata katabus dole
hakanan ta hqr tana jiran ranar zartaswa aikam ana samun Meenah da mgnr tayi tsalle ta dire
tace batasan zance ba duk Wanda suke tunanin zai fada aji ya fada tayi kunnen uwar shegu
Rasheed kam abokin gaba ya zama batako kallonsa bai wani damu ba saidai ya kalleta yayi
murmushi ya barta tayi duk abinda yasan na dan lkc ne da lkcn ya wucce shikenan, ana gobe
tafiyar da dare ya shiga har dakinta ya tarar da ita itada Aunty Kharimatu da Kumbo sai aikin
rarrashinta sukeyi suna ganinsa suka miqe suka fita ya mayar da qofar ya rufe ya nufota ta
miqe tsaye ya tsaya Yana murmushinsa na isa tare da zura hannunsa a aljihunsa ya harde
qafarsa ya jingina jikin bango yace “banzo domin na baki hqr Kona rarrasheki ba saboda Ni
nasan banyi miki laifi ba hasali ma nine nake tuhumarki so inada abinda yafi haka muhimmaci
kin fadamin wata mgn ne da nakasa jureta shine nazo baki amsa Meenah yes na amince keda
Kareem kuka Samar da Muneefah Amma kada ki manta kafin Kareem ya baki da nine na fara
baki na farko kika zubarmin na biyu kika haifamin gashi ya zama saurayi so wannan kadai ya
isa ya tabbatar miki ni na wucce kiyimin gatsali akan Muneefah Kuma ko kinaso ko bakiso dole
kibarni da ita domin ba saboda ke nakejin yarinyar a Raina ba saboda mahaifinta yayimin
kyautarta ne"
Shafa gemunsa yayi yayi murmushin gefen baki yace “shekarar Muneefah daya da rabi ki
shirya karbar qaninta kowanne lkc daga yanzun ni bana wasa da dama amfani nakeyi da ita
sosai" ficewa yayi daga dakin yabarta tsaye da zubar hawaye takaici kamar ya kasheta taja
qwafa ta koma ta zauna. Duk wani shiri da Kumbo Hami taso yi mata taqi bata hadin kai sai huci takeyi kamar ta kashe
kowa haka takeji batasan meye yasa takejin haushin Rasheed ba ko ganinsa batason yi
sauqinta daya dake tunda ta haihu Kumbo take hadata da magungunan da tasan bazasu cutar
da itaba so data fahimci ba hadin kai zata bata ba saita tattara mata ta zuba mata cikin kayanta
ta hade mata komai washegari kuwa da wuri suka dauki hanyar 9ja aikam anyi tafiyar kurame
Babu me cewa wani qala garama shi da Khamil suna hira jefi² inda suka sauka ta tsaya tana
kallo bata taba zuwa Lagos ba hakanan takejin to Ina ya kawosu?" Bai bata damar tunanin
mafita ba motar office dinsa tazo ta daukesu suka nufi unguwar da yake da zama tasha
mamakin gidan da aka kaisu ta tsaya tana qare mawa gidan kallo.
Plat ne me kyau sosai Rasheed akwai son qyale² ya qawata gidan tsaf ta tabe baki tajishi ya
saqali hannun Muneefah ta sakar masa ita ya nuna mata dakunan yace gasunan keda yaranki
duka sun isheku fatan nasara" dakinsa ya shige da Muneefah tabisa da kallon takaici ta gyada
kai ta bude dakin kusa da ita ta shiga komai na dakin a tsare yake sosai abin gwanin birgewa
gefe ga wasu manyan set na akwatuna guda 12 ta zubawa akwatunan idanu tana tunanin to na
meyene?" Tabe baki tayi tace “nima dai da son wahalar da kaina kulle dakin tayi ta cire kayanta
ta bude akwatun da ta taho da ita ta dauko wata qaramar riga Mara hannu ta shafanta turaruka
ta nufi bayi tayi wanka ta fito ta shafa mai ta zura rigarta ta haye gado taja duvet tunda ba sallah
zatayi ba nan take baccin gajiya yayi gaba da ita batasan sanda ya shigo ya kwantar mata da
Muneefah ba sai wajen hudu ta farka taganta kwance ya cire mata riga daga ita sai Pampers
tanata baccinta.
Yunwa ce ta fafareta ta miqe ta fito tana hamma ta nufi kitchen din taji qamshi na tashi ta
qarasa da sauri ganinsa tayi dagashi sai boxes da headphones a kunnensa ya zage sai yankan
alayyahu yakeyi ta juya zata tafi ashe ya ganta taji yace “kije ki huta idan na gama zan sammiki
nasan cikinki ne Babu alert shiyasa kika fito Yayi tsammanin zata kulashi yaga ta juya tayi tafiyarta ta koma dakinta yaci gaba da girkinsa
Yana waqoqinsa bayan ya gama ya jera a dinning ya bude dakin ya isheta tana waya daga
yanayin wayar yasan da Mom dinsa takeyi ya shafa kansa ya juya ya fice, koda ta idar bata
nemesa ba har ya sake gajiya ya shigo ya tararta ta hade kai da gwiwa tanata jan zuciya ya
matsa gabanta ya tsugunna yasa hannu ya dago kanta ta zame kannnata yayi mata murmushi
yace “kinajin meye game dani?" Batace masa komai ba ta fara qoqarin tashi ta nufi parlourn
yabi manyan bombom dinta da kallo yana lasar lips dinsa ya lumshe idonsa Yana tunano
rayuwarsu ta baya da irin soyayyar da sukewa juna, zuciyarsa ce tayi baqi idanunsa ya kada
yayi ja daya tuna Kuma fah irin abinda takeyi masa shine tayima Kareem shima ko?" Tuni
hasken zuciyarsa ya disashe yaji wani qunci a ransa a fili da qarfi yace “Oh God meyesa hakan
ta farune..........."
Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 viaí ½í±‰í ¼í¿¼ 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank
Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241...
Juhud ba littafin kyauta bane ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account
din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko
digit number ta WhatsApp number 09013718241.....
*Oum Hairan*
[8/28, 8:41 PM] Oum Hairan: Dafe kansa yayi ya koma ya zauna kalmar Innanillahi wa Inna
ilaihir raji'un tana kaiwa da komowa azuciyarsa shi kansa Yana jinjina baqin kishinsa baya iya
jurewa abubuwa game da Meenah tun kafin takai haka, qwafa yayi ya miqe ya fito falon tana
zaune Muneefah tana wasa ya nufi inda yarinyar take ya dauketa suka nufi dinning ya hadansu
abinci yanaci Yana bata tanajan gemunsa Meenah na satar kallonsa har suka gama ya miqe
suka fice ta Isa ga abincin ta diba daidai cikinta ta shige dakinta taci tasha yourghut dinta taje
tayi brush ta sake kwanciya Basu suka shigo gidan ba sai Tara na dare tana kwance Muneefah
ta shigo Yana biye da ita da qatuwar yar tsanarta ta fada jikinta ta miqe tana mata dariya tace
“sarkin yawo kin sama abinda kikeso ko Ina kukaje"
Gwarancinta ta rinqayi ya nemi guri ya zauna batako kallai ba taci gaba da wasa da yarta
shikuma Yana kallonsu ganin ba zai samu arziqin kulawa ba yasashi miqewa ya fice ya shiga
dakinsa ta miqe tana murmushin mugunta ta nufi bathroom tayima yarinyar wanka tasa mata
kayan bacci ta kwantar da ita ta kulle dakinta da key ta kwanta,. Ba wuyar bacci gareta ba
nandanan bacci ya dauketa sai Kuma kashegari da safen ma shine ya tasheta ya shigo cikin
shirinsa na tafiya office tunda ya shigo suka hada ido ta kawar dakai tare da lumshe idonta ya
matsa kusa da Muneefah yayi kissing nata ya zubawa fuskar Meenah idanu yana ganin yanda
take qifqifta idanu yaja fasali ya sauke bakinsa a kuncinta yace “kin tashi lfy" ajiyar zuciya ta
saki wata kasala na saukar mata tace “normal" murmushi yayi yace “gud zanje office me kuke
buqata"
Kada masa kai tayi ya zaro kudi a aljihunsa ya ajiye mata yace “is ok akwai ma'aikata a
gidannan idan na fita zanyi musu mgn zasuzo kowa zai gabatar miki da aikinsa idan kina
buqatar wani abu ko baby akwai dan aike saiki bashi" jinjina kai tayi ya sake sunkuyawa yayi
kissing Muneefah ya fice tana binsa da kallo ita mamakin sanyinsa takeyi cikin kwanakin nan ta
lura ya sauko sosai don ita kanta tasan da Rasheed din dane rainin hankalin da takeyi masa da
tuni ya ladabtar da ita Amma yanzun ta fahimci kamar bama abun na damunsa. Da wannan tunanin ta miqe ta shige bayi tayi wanka ta gyara jikinta ta fito tasa kayanta ta sanya
dankunne ta nufi kitchen ga mamakinta a dinning ta tarar da kayan Karin kumallo ta fara
budewa ko baa fada mata ba tasan aikinsa ne doya ce da taji qwai sai miyar albasa da attaruhu
sai ruwan tea a flast da kayan hadi a gefe taja fasali ta zauna ta fara bawa cikinta haqqinsa taji
dadin break din sosai tana Shirin tashi ma'aikatan suka shigo mace daya maza biyu suka
gaisheta ta amsa musu macen tace “ranki ya dade ni sunana Jummai daga Daura Yallabai ya
kawoni nan aikina shine shara da mopping da wanke² sai kula da Muneefah yace tsarin gdansa
baa masa girki shine yakeyi ko Kuma ke kiyi" jinjina kai tayi dayan yace “nikuma sunana Hadi
duk abinda ya shafi fita unguwa da aike zuwa waje alhakinane" juyawa tayi da dayan yace
“nikuma dan ruwa ne aikina shine kula da fulawa da wanki da guga ranki ya dade sunana
Badaru" yanda yayi mgnr yabata dariya tayi murmushi tace “yayi kowa yaje yayi aikinsa"
Godiya sukayi suka fita kowa ya kama aikinsa Jummai ma ta fara gyaran falon ita Kuma ta
shiga dakinsa ta gyaro ta kunna masa turaruka ta fesa na fesawa ta wanke toilet ta fito ta shiga
nata shima ta gyara biyun da suke rufe ne kawai bata shiga ba ta koma tayi kwanciyarta ta
rashin aikinyi har daya sannan ta fito ta dora girki Jummai nayi mata hira har suka gama suka
Muneefah nata wasanta tayi wanka ta shirya cikin wata atampa blue tayi mata kyau dinkin
doguwar riga me aljihu tayi sallar la'asar ta kunna kallo tana kallo tana chat har biyar sannan
taji tsayawar motarsa ya shigo da kaya niqi² a hannunsa Jummai ta miqe tana masa sannu da
zuwa itakuwa hakimar kawar dakai ma tayi yasan tayi ne don yaji haushi yayi murmushi ya aje
kayan yace “barka da gida ranki ya dade Allah ja kwana ya qara lafiya fulanin gobe" duk yanda
taso da shareshi dole Saida yasa tayi murmushi tace “sannu da shigowa" cire rigarsa ta sama
yayi ya rage dagashi sai singlet ya qarawa A.C gudu yace “nasha wahala yau inata qoqarin
naga tafiyar nan bata ritsa dani ba Amma Saida ta fado kaina Meenah banson tafiya nabarki
wlh....." Ai tuni ta fara hada gumi ta juyo da sauri tana cizge dankwali tace “tafiya Kuma
Baffa'am tab wlh aa bazaa Kuma sakani a tara ba nikam qafata qafarka"
Murmushi yayi Yana kallonta a zucci yace yar iskar qarya zanyi maganinki ta ruwan sanyi ni
zakiyiwa hauka! Amma a fili sai yace “to ya zanyi Meenah Babu damar tafiya da iyali Australia
sunada mugun sanyi dole sai kaje kaga yanayin gurin tukunna ko zaka dauki iyalinka Kuma ma
Banda abinki mu ai zaman gaba mukeyi Inna tafi dake amfanin me zakiyimin abinda bakaso ai
nesa kakeyi dashi ko?" Girgiza kai tayi ta zame qasan kujerar tace “nikam mubar batun wasa
wlh nasha wahala a wancan karon har zaucewa Saida nayi Saida Mom da Mai Martaba suka
rinqa sawa ana yimin addu'a sannan na dawo hankalina ya Rasheed don Allah ki million nawa
ne kabasu subarmin kai a gida ni idan bamaka dashi zansai da shanuna da Kaka ya karbarmin
gurin dangin mahaifi na nabaka kabasu subarmin kai kaji?" Tana mgnr muryarta na rawa.
Shima zamowa yayi ya zauna a gabanta ya riqo hannunta yanajin wani spark na jijiyoyinsa
saboda rabonsa da riqe hannun mace haka shekara an tafi takwas kenan, jan wani numfashi
yayi yace “kinaso na ne?" Tambayar ta daketa ta dago da sauri idanunta ya kawo ruwa yayi
saurin dora hannunsa a bakinsa yace “aa ba kuka ba tambaya ce my Meenah kinasona?" Daga
masa kai tayi ta fada jikinsa ta rushe da kuka tana cewa “don Allah don Allah Ya Rasheed
please kada ka sake tafiya kabarni wlh zaucewa zanyi....." Hade bakinsu yayi ya lumshe idonsa
yanajin wata natsuwa na shigarsa shaidan na qoqarin tuno masa da abubuwa Yana yaqarsa
daqyar yayi galaba akansa ya koreshi ta hanyar zarmewa wa tabe²nsa itakam lumshe idonta
tayi banda hawaye Babu abinda takeyi ganin Yana qoqarin zaqewa Kuma tasan kowanne lkc
Muneefah ko Jummai in sunji shiru zasu iya fitowa yasata janyewa.
Kafin ta gama daidaita natsuwarta ya sunkuceta sai dakinsa ya azata a gadonsa ya turmusheta
tana tureshi tana komai yaqi barinta sai rawar jiki yakeyi da ta murya Yana cewa “Mee....
Meenah.... please..... Long time banci ba wlh tunda nabarki banqaraci ba banqara sha'awar ciba
sai da kika dawo rayuwata kibarni naci naji da...din...ki...." Batada mafitar data wucce qyaleshin duk da tanajin fargaba koda yake tasan duk masifar
Rasheed baikai Kareem ba saidai shi dabanne Yana bata nutsuwar da takeji a ranta Babu me
bata kamarta sambatunsa kadai ya isa gamsar da mace me gajeran zango, Rasheed ya mayar
da qwalamarsa a wannan yammaci anci amarcin gaske taji a jikinta koda komai ya kammala
gumi ta rinqa hadawa ga ciwon jiki tare sukayi wanka yanata narke mata kunyarsa ma ta kamaji
saboda ta fahimci shi baya da kunya ko kadan akan wannan abun.
Bayan sunyi wanka sukayi sallar magrib da ake binsu sukayi Isha sannan suka nufi dinning
sukaci abinci yanata zubanta shagwaba itakam duk jikinta yayi sanyi ta dago idonta tace “amma
Ya Rasheed ka fasa tafiyar ko?" Murmushinsa na Izza yayi mata yace “sai yanda ta yuwu"
Miqewa tayi ta shige dakinta ta haye gado ta zauna ta zuba uban tagumi itakam ta tsorata da
wannan al'amari batajin zata iya yarda ya tafi ya barta idan ta tuna da hakanma hawayenta
nunkuwa sukeyi ita da kanta takeji ashe zuciyarta tashice har yanzu ashe Baffa'am dinta
bashida na biyu har gobe a duniyarta to meye yasa da ta farajin haushinsa?" Jinjina kai